Author : ZUWAIRA UMMU MARYAM Category : African Stories & Novels
home.. We can make our own decisions now... " ya fada cikin kuka,
"dan Allah ka daina mana... " tafada voice dinta about to break down,
"no let me cry ko zanji sauki... Baby I love trans I need you... Dole inyi kuka... I never got seperated from anyone I so much love at the moment I need them most sai ke....dan Allah Mimi ki dawo... If not I will go on hunger strike... I won't eat or drink har sai na mutu kawai... " yafada crying sosai,
"aa pls... Don't do that to me..."
"then come home... " ya fada atakaice kaman he's not the one crying
"daddy ya hana... " ta amsa mashi ahankali, fashewa yayi da sabon kuka yana cewa
"to mutuwa zanyi kawai..it's better in mutu... " ya fada atakaice still crying, in mutum na kusa dashi bazai taba jin yana waya ba saboda yanda voice dinshi bai fita but mami is hearing him loud and clear,
"aa pls... If you die nifa... Ya zanyi da rayuwata... " tafada tana kokarin fashewa da kuka kaman yanda shima yake mata, she just enjoy listening yo him crying, he's crying in a bit naughty way and she so Much love it, itama haka ta kwantar da murya ta fara kuka, Dan murmushi ya saki tare da mikewa yana cewa
"am in a house of Allah... Bari in tashi in fita before I say abinda ke raina... " ya fada ahankali yana mikewa tare da goge face dinshi, daman shi ko kukan karya yakeyi tears easily flows, he's always full of tears, saida ya fita sannan yace
"baby kinsan me... " ya tambayeta,
"no... " ta ansa mashi cikin kuka
"wallahi can't wait to make you cry... Na gagara kiyi min kuka Mai dalili... " yafada kaman he's not the one crying few seconds back,
"zaka fara kou... " ta fada cikin shagwaba,
"eh mana...ai wallahi Mimi kin cuceni da kika hanani jonawa...kin barnin da kewar ki... " ya fada trying not to cry again sabida mutanen dake wucewa
"Hmmmm "
"daman dole kice hmmm... Duk.ranar da muka hadu bazan ragwanta maki ba.. I will do you through out the whole night.. Amma in kinason rangwame ki dawo pls.. " ya fada babu wasa
"nidai aa... "
"aa kou... Aa kikace kou... Zamu hadu.. AI zanzo gidan..." yafada mata tafiya ahankali, hira suka dingayi while he's heading back home, talking with each other makes all their sorrows go away, the love and force of attraction in them is so powerful, kofar gidansu hajiya hassana yaje ya gingina yana mata kukan karya Mai kashe jikin Mai sauraro, bayan kaman minti talatin ya hangi wani uncle dinshi ya taho, da sauri ya daidaita face dinshi sannan yace
"baby bari in shiga gida..i will call you later... "
"OK bye..." ta ansa mashi cikin farin ciki.
Mami kam sai yanzu ta san rayuwar soyayyya, magana da masoyi kawai wash away sadness, bata taba soyayya ba but Wanda suhail ya bata is enough, he's words, voice and everything is more than unique, kwanciya tayi tare da rungume pillow tana murmushi.
Yan uwana mata da maza, rain soul magani ne Mai dubbin amfani Wanda ake saida complete pack dinshi Mai dauke da guda 30 a kan dubu talatin kacal, nasan wasu zasuce dubu talatin? Well amfanin maganin yafi dubu dari biyar am telling you, it's whole health in a pack, Insha Allah babu irin illness da bai curing da yardan Allah. Har irin ciwon da ake kai mutane abroad yana healing, sannan in zaka saya kasan wajen wa zaka saya don ana saidawa wasu 35k har 50k, Don haka for Interested buyer should contact 08063328903
Thanks
In baki biya kudin karatu ba kika karanta Allah yaisa,
Don't share my novel, it's for those that paid only.
Pls take note b Kowacce number ake turawa 300 ba sai 08106102727 or 0024878383 stanbic amma in ka turawa wani number tou babu ruwana, people are calling and are complaining sun turawa wasu, ni babu ruwana oooo. 59
Wani irin soyayyya suhail mami take ji cikin ranta, she don't even have friends da zata fad'a masu how much she love her younger brother who turn her husband, tunda sukayi wasa dashi sai taji hannunshi all over and he's tongue beneath her, wani irin magic hands gareshi, ji take kaman ta sake kiranshi suyi magana amma she don't know what to tell him, not after he just call her few seconds back, rungume pillow tayi tana sakin wani irin kasaitaccen murmushi.
Suhail kam daidai kanshi yayi uncle dinshi yazo suka gaisa sannan ya fada mashi abinda ke faruwa, nan shima ya shiga cikin gida ya dinga yiwa hajiya hassana fada amma kememe tace bazata bari danta ya auri tsohuwar data kusa haihuwar shi ba
"amma ke wallahi inda ban sanki ba da sai ince baki da ilimin addini... Ya zaayi ace kina muslima kina hana danki yayi koyi da abinda manzon tsira yayi... Allah ya wadaranki hassana... " mutumin ya fada mata,
"oho dai... Ku bari in yazo kan yaranki sai ku bari suyi wannan koyin...ni banji zan iya ba... " hassana ta amsa mata,
"daman nasan babu Wanda ta isa dake...sai shegen taurin kai kaman arnan farko... Kedai kika sani ai... " shima ya fada mata yana barin dakin, suhail na zaune kusa daita yana sakin ajiyan zuciya time to time saboda kukan daya sha, in ka ganshi bashi da maraba da mahaukaci saidai kawai he's appearance That shows despite the front of his shirt is a bit torn he's not insane, amma yanda yazid ya keta mashi riga haka yake yawo dashi tun loakcin,
"bari dai in tashi kafin every jick and Jack da yazo ya dinga yi min magana... " hajiya hassana ta fada tana mikewa daga inda take zaune, tsohuwar dai bata kara cewa komai ba ta zuba mata ido, fita hajiya hassana tayi ta shiga wata daki Wanda babu komai sai tabarma da old labule, kallon suhail dake jingine a kofar dakin yana yatsina fuska tayi ta watsa mashi harara
"kaga abinda ka saka uwarka.. Haihuwar ka tayi rana kenan?.. " ta fada cikin takaici
"kika dai saka kinki mummy.... Kima AI nan gidanku ne... Nan aka haifeki... " ya amsa mata yana turo mata baki
"zaka ci ubanka kana maidamin magana... Wallahi zaka ci ubanka... Na dai fada maka... " tafada tana sake kallon dakin,
"dalla dauko min bag dina... " ta daka mashi tsawa, kaman baiso yaje ya dauko mata bag din, kwacewa tayi tace
"koma compound ka dauko broom ka share dakin nan tas tare da dusting,
"tab lallai ma... Ni ban iyawa... " yafada yana jingine da bangon tare da harde hannunshi a kirjinshi, nunashi tayi da yatsa sanna tace
"ka gani kou... This is what happens if danka yaga gindin tsohuwa...ni yanzu Sam baka ganin girmana...".suhail feel like laughing for her statement amma kawai sai ya hade rai yace
"ni banga komai ba... Babu abinda na gani ni dai... " ya fada trying not to laugh
"ka gani mana Dan ubanka... Da haka kake Mani?.. You respected and cherished me... Amma ka Maidani kaman uwar bola "
"mummy ai ke kika maidani Dan bola..sam bakison fsrin ciki na... You're even willing to giveup your own happiness kawai Don ki ganni cikin bakin ciki ..." yafada kaman zaiyi kuka again, yanda yake nuagana kasan he's so tired and really need a rest, tsoki hajiya taja looking at yanar dake dakin,
"eh mana.. Yanzu kalli wannan dakin...kin yarda ki zauna nan kawai Don kar ni danki inyi farin ciki... Why mummy... Me nayi maki... " ya fada tears na rolling,
"ni ba farinciki nace banason kayi ba... Kawai I want the best for you... Kana ganin kaman she's young amma haihuwa daya zatayi kaman face dinta yayi wrinkle kaman nawa... In an ganku tare da ita zaa ce wai wannan mamar ka ce?.. See my darling I want the best for you...so go back and marry humaira and forget about that old cargo... " bai bari ta k'arasa ba yace
"wallahi kuka bari na auri humaira tamkar kun kaita mayanka ne... Kasheta zanyi wallahi.. I hate her with passion... Tamkar jaka haka nake kallonta..." baki hajjya hassana ta tabe cikin takaici tace
" rukkaya it will never be well for you... Duk bokan da yayi maki irin wannan bakin sihirin shall know no peace wallahi... " kallon suhail tayi tace
"in ba asiri ba ya zaayi yarinyar da kukayi soyayya tun Kuna yara ta zama enemy dinka all of a sudden..."
"mummy a barni in mutu cikin sihirin... Am not complaining... " ya amsa mata atakaice still crying, in ka gan yanda yake kuka yana girgiza kai sai kayi tunanin irin yan yaran nan ne da aka buga. Kallon takaici hajiya ta dingayi mashi saboda haushi kome zata fada mashi he have straight answer to it, baiyin shuru balle taga alaman nasara, she wants to go back home amma gani take spending some time here will buy her time to brain washed suhail.
Bag dinta ta bude fiddo ta ATM ta mika mashi, hannu ya harde a chest yayi tsaye still crying kaman bai ganta ba
"dalla sakare amsa... "ta daka mashi tsawa, kallon hannunta yayi yana turo baki yace
"ni me zanyi da ATM dinki... "
"k'aruwa zakaje kayimin siyayya... As you can see I need lot of things... " ta fada mashi tana mika mashi ATM din
"ni ban iya zuwa.. Baki ganin yandanake... Baki ganin yanda kika maidani?.. Allah na ganin I won't go... "
"zuwa ma tun yana da dadi... AI dole kaje... Dalla take... " tafada tana tura mashi ATM din,
"you should buy me small matrass...sai su biscuits da drinks.. Am sure kasan wayanda nake sha... And ka nemo min mosquito net... Pls be fast... "ta fad'a atakaice, kaman baiso ya juya ya fita daga wajen, takawa yayi har ya samu a daidaita yahau, instead ya tafi kasuwa sai yace a kaishi gidansu. wajen karfe biyar ya isa gidansu, sauka yayi ya amshi kudi wajen maigadi ya biya Mai adaidaitan sannan ya shiga cikin gidan, direct old part dinshi ya shiga yayi wanka sannan ya shirya Cikin wasu old clothes dinshi wanda bai tafi dashi sabon gida ba, wajen Mai aiki yaje yace ta hada mashi abinci sharp sharp, part dinshi ya koma yayi relaxing ya kira mami again,
"me kikeyi yanzu" shine tambayan dayayi mata,
"kwance nake... " ta amsa mashi calmly,
"in na gama Shiryawa zanzo gidanku... Pls kar ki barni tsaye... "bata bari ya k'arasa ba tace
"no pls.. Daddy ya hanani ganinka.. Pls... " shima bai bari ta k'arasa ba yace
"da aurena kanki zaayi min katanga dake?....kawai dana zo I will call you kizo... Don't keep ne waiting... " yafada atakaice bai bari ta k'ara koda word daya ba kawai sai ta kashe wayarshi face dinshi daddaure kaman ba shi ba, in kaga yanda ya murtuke fuska sai kayi tunanin tana zaune nan gabanshi, kiran mami ne ya shigo ya kalli wayar da kaman bazai dauka ba sai kuma yayi picking yana cewa
"I have make my point... In kuma so kike inja maki Allah yaisa sai ki fadamin... " yafada sounding so angry,
"haba cutie yanzu sai ka amince ya bijirewa daddy... "
"don't call me that.. Cutata zakiyi... " yafada yana murguda baki kaman his in front of him.
"sorry cutie na... Kayi hakuri pls... Don't come... " ta fada mashi cikin rarrashi,
"nidai no... Zan zo... At least I should feel myself in the same house with you... Did you know how it feels muna tare dake always for a whole month and yau kwasam we're not together?.. "ahankali tace
"I know how it feels..." ta fada calmly
"then describe how it feels... " yayi commanding dinta, shuru tayi not knowing what to say to him, bata san irin words da zata yi mashi ba, her words can never be as perfect as his, komai nashi is more perfect than Her's,
"ni ban san how to put it ba... " ta fada mashi cikin sanyimurya,
"then you don't know how it feels... As a doctor if patient dinki bai da lafiya AI kina tambayarshi what's wrong with him or her kou..?"
"yes I do ask.. " ta amsa mashi
"assuming kin tambayi patient what's wrong with her tace she don't know how to describe abinda ke damunta me zakiyi tunani?.." ya sake tambayanta sounding like a psychologist, shuru tayi not knowing where he's driving at,
"kawai lack. Of seriousness zaisa kice you can't explain how you feel...it's because you feel nothing... " ya fada sounding very angry
"haba cutie... "
"eh mana... Ni That am serious let me tell you how I feel... Ji nake duk duniya nan babu kowa tunda you're not close to me... It feel so empty and my heart feels so heavy... Komai nawa babu dadi my mouth thirst awful to the extent I can't swallow my own saliva balle insha ruwa... Kaman in zare wani important part from me haka nakeji,...i feel worthless without you for you're the only person that makes me feel so special Mimi... Kuma yanzu inzo ganin ki kinason hanani... Did you know what I havr been doing duk yau Just to get back to you?.. "yafada kaman zaiyi sabon kuka
"am Sorry pls..."katseta yayi dacewa
"sorry is not a solution... If am making effort to get us back Together you should do the same pls..." ya rada mata, mami dake kwance with her eyes closed tace
"you're so good with words... Ni ban san ya akayi ka iya wannan words haka ba... " ta fada calmly
"anty it's because I love you... In na bude bakina words keep flowing in for you... I Never run out of what to Say to you... Ina kaunar ki fiye da yanda nake kaunar kaina... Mimi wallahi ina iya kashe kaina sabida ke... Wani irin mahaukacin so nake maki Mimi na... I love you so much... " murmushi mami ta saki sannan tace
"alhamdulillah.. Allah ne ya turoka Don ka yayemin bakincikin daya lullube min rayuwa... You're the compensation of all my tears... I... " sai kuma tayi shuru as heart dinta na beating da karfi, da sauri suhail ya gyara zama yana jiran yaji abinda yake fatan ji daga gareta ko da kuwa sau daya ne,
"you what?" ya tambayeta calmly,
"nidai bance komai ba... " ta fada cikin shagwaba,
"aa Dan Allah tell me... Say it kou sau daya ne... Dan Allah say it... " yafada voice dinshi na rawa, rufe face mami tayi kaman he's watching,
"dan Allah say it... Pls kou in tayi maki kuka... "
"sai in tayaka... " tafada kaman wata karamar baby, da gaske ne Allah's time is the best, tunda ta kai 28 ta fidda ran yiwa miji shagwaba, gani take time for such has passed but she's wrong, with suhail she feels she's 18 and he's 25,
"wallahi zanyi kuka... " ya fada kaman zaiyi kuka,
"pls cutie kar kayi... "
"to tell me... " ya fada commandingly,
"I.... "mami ta fada sai kuma tayi shuru,
"wayyo Continue mana... " yafada yana buga legs dinshi kasa,
"cutie am shy pls... Ba sai na fada ba... Bari in bar wa zuciya ta... "
"aa.. Vomit it out .." ya fada mata, shuru tayi har saida yayi insisting sannan tace
"I.. Love... You... " tafada in a very sweety tune,
"wayyo dadi... Nagode... Kinga Basai na zo ba... Na yafe maki for today..." ya fada tare dayi mata kiss
"nagode cutie... Wallahi da gaske nake ina sonka... Ban san ni mami zan bude baki in fadawa kanina I love him ba... " bata k'arasa ba yace
"waye kaninki?.. " ya tambayeta kai tsaye sounding a bit angry
"sorry da wasa nake...kaine yaya... " tafada mashi babu wasa
"good... Kinci abinci?.. "
"kai Kaci? "
"aa... Nadawo gida ne... Nayi wanka amma nace a hada min wani abu inci...kefa... "
"if you will eat let me know sai muci tare... " ta amsa mashi, haka suka dinga hira Sam ya mance da aiken da hajjya tayi mashi, noddles akayi mashi da kwai, nan itama ta sauka kasa ta shiga kitchen ta debo abinci ta hau sama hahjyarta na zaune falo tana kallo sanda ta sauko kasa da waya kunnenta tana magana babu Mai jin abinda take cewa sannan she acted kaman babu kowa falon tazo ta wuce ta zuba abincin ta sake wucewa paying attention to her step her phone, tana gama hawa hajiya data saki baki tana kallonta tace
"Allah Mai iko... Yanzu da suhail din take wannan wayar?.. " tafada sounding so surprised, shuru tayi for a moment sannan tace
"rabbi nagode maka... Finally my jewel have find happiness... Rabbi ka taba zuciyar hajiya hassana ta bar su..rabbi calm her heart let my daughter have peace she deserves... " tafada ahankali, dakin mami ta koma ta zauna ta fara cin abinci while shima suhail naci, ahaka suka gama ci, suna cikin waya aka kira magrub sai lokacin sukayi sallama, yana kashe wayar ya Mike sai ya ga ATM din mum shi
"Inna lillahi... Gosh I forgot... Love see what you did to me kou... " yafada yana picking ATM din. Bathroom ya shiga ya fito da alwallah sannan ya fito compound rike da car keys dinshi, yana fita dad dinshi ma yana fitowa,
"dad ina kaje dazun dana dawo na shiga part dinka baka nan.. " yayi mashi karya Don park kawai ya kalla yaga motarshi bai nan yasan he's not around,
"eh naje gidan kaka... " dad dinshi ya amsa mashi yana dane hannun rigarshi while walking , shima binshi yayi yana cewa
"pls daddy kayiwa mummy magana mana... "
"aa babu ruwana... Ka matsa mata har ta maida maka matar ka... Don't expect anyone to talk to her anymore... You see har barin gidan nan tayi because she's serious so