Author : ZUWAIRA UMMU MARYAM Category : African Stories & Novels
crying, free hand disnhi ya saka ya fara goge mata fuska yana cewa
"pls enough mana... Haba antyna... "yafada mata yana shafa runinng tears dinta. Ahankali ya janye hannunshi ya tada mota suka bar wajen. A hall kam aisha kin daina kuka tayi, sai da taji kaman kaka zata doketa da sanda sannan tayi shuru aka cigaba da reception kaman nothing happens anma naciki na ciki..
Yana horn Mai gadi ya bude mashi gate, gidan babu kowa tsit kakeji kaman baa taba zama ba saboda kowa na gidan yana wajen reception, ciki ya shiga yayi parking, mami da har lokacin bata bar hawaye ba tana ta neman handle ta bude mota, da sauri ya fita ya bude mata, fitowa tayi bata saka shoes dinta da Vail ba, kaman mahaukaciya haka ta Kama hanyar cikin gida Tana kuka, rufewa yayi yabj bayanta duk ranshi babu dadi, kaman ya dauketa ya rungumeta until she cries no more yake ji, maigadi shi kanshi damuwa ya shiga ganin mami na kuka haka on such special day, he couldn't ask her but yasan it's something serious, tana shiga falon takama hanyar stairs, daya biyu ta taka sai ta tsaya tana kuka, suhail sai binta kawai yake, ganin ta tsaya yasa yayi bending ya dauketa in a bridal style, daga idanuwa tayi taga kanta cikin hannunshi, cikin kuka tace
"drop me..."
"shushhh.."ya fada cikin rada, mami sai shessheka kawai take, bai ajiyeta ba sai a bakin gadonta, zauna daita yayi tare dayin kneeling a gabanta y dora two hands dinshi kan legs dinta tare dacewa
"anty... I swear by Allah in kinyi hakuri kin dauki kaddara you will find more happiness.... "yafads voice dinshi na cracking, ahankali ta bude idanuwanta tare da girgiza mashi Kai,
"no... Kilan am not among those that are destined to have earthly happiness.. "tafada cikin voice da babu Mai ji sai shi,
"aa... My anty you will have lots and lots of happiness if you allow destiny to take over... Pls don't fight destiny..."yafada hannunshi biyu na Kama nata,
"I am facing my destiny.... "
"anty you know I will die for you... Anty i Love you...pls kawai don't let the wedding date change..anty mami marry me... "yafada sounding firm and strong, wannan maganar dayake yasa ta kara sautin kukanta, Kai suhail ya kauda gefe guda trying ya mayar da hawaye dake neman zubo mashi,
"pls... Don't say such words again... pls I beg you... Naji enough... Am. Tired pls... "tafad'a cikin matsanacin kuka, hannunta ya saki ya zagaya two hands disnhi da waist dinta, idanuwa ta zuba mashi Shima ya zuba mata nashi dake kaman garwashi yace
"anty how can I stop saying what I feel?.. Baki ganin destiny is about bringing us together despite you think it's not possible?...don't you think if na fadawa kaka what I have in mind it's over?.. "kukan da take sosai yasa yayi shuru yana kallonta, duk lashes dinta yayi wet saboda hawaye,
"pls... If.. You.. Really care.... Don't let any one hears this.... Dan Allah suhail.. Ka taimaka min... Show me you care... "tafad'a cikin kuka sosai, Kai ya dora a chest dinta ya fara kuka, bata wani kokarin hanashi ba because tasan if he don't want he won't stop, she have seen lot of he's real attitude this days before tana kallonshi as the gentle little cousin amma abinda yayi mata ranar picnic din baby has said enough,
"anty ya kike son in rayu?..mutuwa zanyi..."yafada yana durkushe a gaban ta sannan yana rungume da waist dinta and he's head on her Chest, he can feel her heart beat, kaman ana dukan abu it's beating so loud and fast,
"pls show me you care... "ta fad'a mashi cikin kuka, kuka shima ya dingayi because she's making things difficult for him, dazun at the hall dukda he's angry about abinda ya faru he's happy Allah have given him another chance,
"anty pls mana.. Wallahi if Don kunyar abinda zai shiga tsakanin mu ne I promise to be a good And gentle person, zan dafa maki abinci walahi I will join catering school because of you... I won't do anything you don't like..."ya fad'a cikin kuka sosai, daga jaw disnhi tayi ta girgiza mashi Kai alaman aa
"show me you care..don't let them Join our union... Don't let su daddy suyi magana sannan you shouldn't... Wanna kawai is abinda zakayi min in San you really care..." tafada hannunta kan jaw dinshi,
"inna lillahi waina ilaihi rajiun... Anty did you hate me this much?.. "yafada yana mikewa daga inda yake, banza tayi dashi ta cigaba da kukan abinda ya dameta, kaman wani mahaukaci ya dawo ya Kama shoulder dinta sosai yace
"I said did you hate me this much?.. "ya daka mata tsawa, mami can't believe ita suhail kewa tsawa haka, he talks with total control
"it's fir the Best... "tafad'a tana zamewa daga hannunshi,
"promise me pls... Nasan ka da rike alkawari.. You have never go back on your words... Pls promise me... "ta sake fad'a mashi, dafa forehead dinshi yayi da hannu daya ya rike waist dinshi da dayan hannunshi, sai tafiya kawia yake ciki dakin yaje ya dawo face disnhi sharkaf da hawaye, he's crying like a baby, yasan halin kanshi, when he makes a promise it's hard for him to break it, now she's using that on him, she wants to use he's truthfulness to hurt him, mikewa tayi ta rikeshi tare dacewa
"pls... If you care you would promise... "
"mutuwa zanyi... If another man comes and take you away wallahi I won't survive it the second time... Kawai marry me ya zama Kinyi migrating daga gidanku zuwa gidan kaninki... I want nothing from you ...only love... "ya fad'a mata cikin kuka, mami gani tayi maganar arzikin ba zai yi aiki ba
"get out of my room... "tafad'a mashi Tana kuka,
"better... "ya amsa mata yana ficewa daga dakin. Komawa tayi ta wulla kanta kan gado ta dinga kuka Mai ratsa zuciyar Mai sauraro, babu abinda take tunawa sai ahmed, how he brings shame to her, sai yanzu ta gane shi mugun munafuki ne kuma adu'ar ta ya karbu da ko sau daya bata taba jin sonshi a ranta ba,
"I hate you... "tafad'a cikin matsanacin kuka.
Thanks
In kika karanta novel dina baki biya kudin karatu ba ban yafe maki ba, 🤷🏽♀31
💚❤💚💛❤LOKACI NE 31
Suhail kasa tafiya yayi ya zauna nan kasan falon yana hawaye, baisan mami bata son shi bA sai yau, if har zata sa shi ya dauki alkawarin kar ya fadawa kka that means the hatred is beyond words, maybe she can even stand him, this thought yasa yaji kaman ya hadiye zuciya ya mutu, bai san ana kuka kan so ba sai yanzu, hannu yasa ya goge face dinshi yana biting lips dinshi in a hurtful way. Ganin zamanshi wajen bai da amfani yasa ya Mike a hankali ya Kama hanyar waje, yana goge nose dinshi, mota ya shiga ya ga shoes dinta da Vail ciki, ahankali ya daga hannu ya dauki Vail din ya Kai wajen haushinshi tare da lumshe idanuwa yana jin kamshin perfumes Mai ratsa brain, her perfumes always smell perfect and matured, ba tun yau yake son kamshin turarenta ba Don when he was younger he use to take some of her perfumes, yana boyewa ya tafi dashi sai taje gida ya kirata yana cewa anty kar ki nemi kasa I took it. Relaxing yayi yana tunanin kilan he has been in love with her tun bai San meye so ba sai zuwa yanzu son yafi karfinshi ya bayyana kanshi, because a duk family babu wacce wank Abu nata ke burgeshi balle ya dauka but at times sai ya kalli mami yace.
"anty wannan shoes sunyi maki kyau ita kuma tace in zakayi lefe ni zan sayo since you like Every I wear
"it has been there all along..."yafada yana rungume da Vail din with he's eyes closed, yanda yake shakan kamshin tamkar he's together with her, Kai ya dora kan staring da Vail din hannunshi,
"mami why Dan Allah.. Haramun ne falling for the older age?.. "ya tambayi kanshi cikin sanyimurya, yafi minti ashirin cikin motar sannan ya samu courage din Jan motar ya bar wajen. Ko maganar reception baiyi ba kawai yayi deciding ya tafi gida sannann yayi shi deciding ya fadawa su daddy suyiwa kaka magana because bazai yi mata magana tace yayi rashin kunya ba tunda da Santa da policy. ko da kuwa in ta aureshi bazata yi mashi wani amfani ta aureba ya amince, he can't watch to loose her, he prefer ya aureta kome zai faru ya faru he don't care but let her be he's.
Mami M tayi kuka sosai that before magrub she's feeling kaman zata mutu, koina na jikinta ciwo kawai yake mata, sai nishi kawai take sama sama tana bankaro chest dinta dinta take hannunta bisa kirjinta, ko mikewa b'ata iyayi balle ta dauki magani tasha, she have seen lots of heart break amma na yau is over all, b'ata taba humiliation irjn na yau ba, sunayen da mardiya ta kirata still ring in her ears,
Death.. Take me... "shine abinda ta fad'a bakinta na rawa kaman wacce tayi wanka da ice water, In short ko Wanda yayi wanka da ice water bai rawar sanyi yanda takeyi, she was trembling from head to toe, da kyar ta jawo blanket ta rufe kanta dashi, ganin ba sarki sai Allah yasa jawo bag dinta ta dauki waya, zatayi dailing number mum dinta sai taji b'ata iyawa, kawai she don't want to be selfish ta kira mummy dake wajen reception, she don't want everything to be about her, yau ranar aisha ce and she don't want to ruin it, she have ruin enough, kuka kawai take tana danasanin tafiya suhail, dailing number suhail tayi, luckily suhail baiyi nisa ba saboda wasting of time dayayi gidansu da kuma yanda yake tuki ahankali kar a samu matsala because yasan ba cikin hayyancinshi yakeba, jin karar wayar shi yasa ya fiddota daga aljihunshi, ganin mami ke kira yasa yayi saurin taka birki, inda da akwai wani bayanshi ko kuma a main Road yake da ansamu matsala amma luckily no body is close, picking yayi yaji tana nishi, zai bude baki yayi magana yaji bai iyawa sannan yana ganin it's a waste of time, juya kan motar yayi ya buda wuta ko minti biyar baayi ba ya isa gidan, waje yayi parking ya fita da gudu ya shiga gida zuwa dakinta, kwance ya ganta kaman zata sandare sabida yanda ta kame waje guda,
"anty... Anty... "yake kiranta tare da girgiza ta yana kallon yanda idanuwanta ke kafewa, bakinta sai rawa yake,
"anty... "yafada da karfi cikin matsanacin tashin hankali, Kai ya dora a chest dinta yaji the heart is beating, bai kara tsaya wasa ba ya dauketa in a bridal way ya fita waje, Mai gadi na ganinshi ya zaro idanuwa saboda yanda yaga hannunwan mami suna lilo, da gudu ya bude gate ya fita ya budewa suhail kofar motar baya ya saka ta ya shiga gaba suka bar wajen, baisan exactly inda zai kaira ba but he knows she needs a medical attention, bai San inda zai kaita bA sai neman closed by hospital kawai yake yana juyawa yana kallon mami, tunda yake bai taba jin irin wannan tashin hankali ba, before the fear of loosing her dominates him amma yanzu the fear of loosing completely is something else, kaman zai mutu haka yake ji yana tuki yana jin numfashi nayi mashi kadan, nan Unguwar su yaga sign board din wata hospital bai San ya hospital din take ba ya juya da mota ya shiga ko parking baiyi da kyau ba ya dinga kiran doctors da karfi yana bude kofar baya, har lokacin mami ba San inda kanta yake ba, daukanta yayi wasu mutane biyu suka fito daga ciki zasu amsheta yaki, Ciki ya shiga rike daita sai aka nuna mashi dakin da zai kaita, kan gadon ya direta sai zufa yake saboda tashin hankali, babu wasting of time aka fara dubata ana tanbayan shi what happened, he can't say much kawai he told them about an fasa aurenta ne, babu b'ata lokaci doctor ya kawo drip ya saka mata tareda da injections, suhail kama hannunta yayi yana kallon yanda take sakin ajiyan zuciya on and on,
"sorry anty... "is what he told her, rawar sanyi kawai take tana biting lips dinta,
"sanyi... "tafad'a bakinta na rawa then tana rike warm hand dinshi gam,
"sorry... In koma gida in dauko blanket?.. "ya fad'a voice dinshi na rawa kaman zaiyi kuka,
"don't... Go.... I.. Should die... A gaban... Family... "tafad'a hawaye na fita daga idonta, hannu ya dora kan bakinta yana cewa
"babu abinda zai sameki... Pls take it with good faith anty... Pls it's not the end of the world... Dan Allah... "yafada cikin rarrashinta, ajiyan zuciya ta saki cikin kuka, jikinta sai rawa yake, ahankali yazo zare hannunshi yaji ta rikeshi kaman its her life saver, kallonta yayi yaga idanuwanta lumshe sai hawaye dake gangarowa, waya ya dauka da dayan hannu yana dailing number yazid, sai da ya kira sau uku sannan ha dauka sai hayaniya ke tashi,
Hello.. "cikin daga murya suhail yace
"kun isa gida?.. Baka dawowa ne.. I have been waiting for you. ... " yazid ya amsa mashi
"wallahi anty is at the hospital... Dan Allah she need a blanket... "ya fad'a kaman zaiyu kuka
"subhanallah.. Which hospital... "yazid ya tambayeshi cikin tashin hankali,
"pls kar kayi ihu a sani..."nan dai ya tambayi doctor sunan hospital din fad'a mashi sunan sannan shi ya fadawa yazid tare da kashe wayar. Hannu ya dora kan goshinta yaji babu zafi sai rawa sanyin da take, baki ya Kai saitin kunnen ta yace
"what did you want..."yafada cikin whisper, bakinta na rawa tace
"I want.. To die... "da sauri ya dora hannu kan bakinta,
"anty sai kinga jikokinki... Pls accept what ever is happening as destiny... "ya rada mata,
"na gaji... Sosai...na gaji... Nawa yayi yawa... "tafada bakinta na rawa,
"haba anty.. So you love him this much?.."yafada cikin Kishi, shuru tayi cikin ranta tana tunanin this js not about love but about disappointment, tunda take zaune da b'ata da Mai aurenta b'ata damu kaman na yau ba, despite ba son ahmed take ba just going to have the name gives her rest of mind, koina fadin maganar aurenta ake, babba da karamin famiky din Mai waazi yasan da maganar aurenta saboda yanda kaka ta dinga magana kan aurenta, every one is waiting for the day, Kai ta girgiza tana cewa
"tell mummy to forgive... "still hannu ya dora a bakinta yana cewa
"ki bari pls... Just stop it... "ya Dan daka mata tsawa kaman he's the elder,
"Vail dinki na cikin mota in dauko in rufa maki kafin a kawo blanket?.. "ya tambayeta yana kallon yanda legs dinta ke rawa, rikeshi tayi sosai alaman he shouldn't go.
Yazid na gama waya da suhail ya Mike daga inda yake zaune ya Kama hanyar inda hajiya data fita hayyacinta ke zaune, tayi tagumi ko kadan hankalinta bai wajen abinda ake, amma ko mikewa bata iya yi saboda yanda kaka ta tsareta da ido, alhaji ne ya rike mata hannu kasancewan kusa da juna suka zaune a high table, duk hankalinta na kan mami, tasan mami always pretend to be strong but she's fragile as glass, kawai she's waiting for yanda zatayi ta bar wurin, da ita da aisha Allah kadai yasan Wanda yafi wani shiga damuwa, Don it's written on their faces, inda babu kaman kaka a family din da yau aisha b'ata zama wajen reception din, amma because she knows wacece kaka yasa tayi shuru tana mazurai, mussanman kaka tasa a fad'a mata in har ta ga digon hawaye a fuskarta zata sa a kaira wani daki a zaneta, tasan karamin aikin kaka ne, dole ya shanye kukanta. Hajiya na ganin yazid ya nufota wearing a dull look tayi saurin dafa chest dinta tana kallonshi har ya karaso, dukawa yayi a kunnenta ya rada mata mami Tana hospital, hannu ta fara yarfawa duk kaka na kallon su, da sauri ta Mike duk wasu hankalinsu na kanta, wajen da kaka ta daure face tana zaune taji ta duka ta rada mata abinda yazid, manyan idanuwanta da suka kara girma saboda medical glasses dake face dinta ta daga ta kalleta a yatsine tace.
"waya gata maki... "ta tanbayeta atakaice,
"suhail ya kira yazid... "
"AI shikenan tunda shi yana chan... "ta fad'a atakaice, kallonta hajiya tayi tace
"kaka dab Allah ance a Kai mata bargo... Kiyi hakuri in tafi... "
"yazidu ya Kai bargon mana..."ta amsa mata kawai, ajiyan zuciya hajiya ta saki ta fadawa yazid yayi maza ya Kai masu blanket. Haka ta komawa tayi ta zauna tayi tagumi, alhaji ne ya kalleta ya umarceta ta cire hannu daga jaw dinta. Babu musu ta ciresu, kaman ance ta daga Kai suka hada ido da hajiya hassana, harshe ta fiddo mata alaman Allah shi Kara , hajjya sadda kai kasa tayi hawaye ba taruwa idonta, she wonders wane irin kiyayya hajiya hassana take mata, tun suna kanana a wannan family har tsufa yazo b'ata daina ba, sannan b'ata boye nata bakin halin, ko gaban