Author : ZUWAIRA UMMU MARYAM Category : African Stories & Novels
sleep like a baby, the following day same kaya ya maida akaje wajen daurin aure because her perfume is all over him.
Alhaji ahmed kam yana son ya fadawa matarshi taje bikin gidansu mami amma he don't want
To alert her Don she's a sensitive person, shi kawai yanason sai bayan an daura aure ya fad'amata because bayason abinda zai kawo Mashi matsala at all, gashi ya zaayi ayi biki gidansu mami kuma bata je ba, yau bayan an daura auren dayake har dashi akaje ya dawo gida yana cewa
"wai baki San ana bikin kanwar Dr maryam ba.. Banji kuncr zakije ba... "ya tanbayeta cikin dabara irin ta maza,
"really ni kam ban sani ba... Nasan kilan commitment sunyi mata yawa ne kuma mun da kwana biyu bamu hadu ba..."
"haba shiyasa banji kina cewa zakije ba... Yau aka daura auren AI Nima daga chan nake kuma ance reception karfe hudu.."bai k'arasa ba tayi saurin cewaa
"ya akayi kai san da daurin auren.. "ta tambayeshi,
"AI yaron dake auren kanin abokina ne... Sai ki shirya karfe hudu driver ya ajiyeki a Mai Waazi conference hall... "ya fad'a mata,
"tou shikenan... "ta amsa mashi.
Mami ta shirya cikin expensive Arabian dress bata yi kwalliya ba amma she look beautiful as usual, dakin Aisha ta shiga ta tarda yanmata cike har sai kwalliya ake mata, Tana ganin mami ta Mike ta fad'a jikinta sai ta fara kuka, mami That her heart has been heavy itama ta fashe da kuka, rungume juna sukayi suna kuka kawayen aisha suka zuba idanuwa suna kallonsu, wata kanwar hajiya ta shigo ta dinga zazzagawa mami fada, kwance aisha tayi daga hannunta ita kuma ta turata waje Tana cewa babban banza, mami dakinta ya koma ta dinga kuka because it gives her to total pleasure. Wajen karfe uku da rabi manyan cars suka cika kofar gidansu mami Don daukan kawayen amarya zuwa wajen reception. Suhail da yazid shiri sukayi cikin kaya masu kyau da tsada, kamshi kawai suke, yazid har yanzu baisan what brings change in suhail this fast ba, tun jiya yake tanbayan shi what happened amma sai yace ba komai, yazid ya koma gida VA Don yasan gidan will be noisy, gidansu suhail ya kwana but in a seperate room. Few minute after four suka bar gidan zuwa wajen reception, suhail kam sai aduar kara samu opportunity irin ta jiya kawai yake.
Karfe uku da rabi mardaiya matar ahmed ta shirya kanta da danta na goye ta fito falo,
"zamu wuce... " ta fad'a mashi, to her surprise sai taga ya saka hannu cikin aljihunshi ya dauko bundle din yan dari biyar guda daya ya mika mata, amsar kudin tayi wearing a surprise look Don this is what never happened, bai taba bata kudi irin wannan Don zata biki ko da kuwa na family dinta ko nashi ba,
"wannan kudin fa?"ta tambayeshi looking so surprised
"AI naga ku biyu are close... Sannan kuma bikin manyan mutane ne.. Inason kema ki fantama kaman yanda kowa zaiyi a wajen.. Banason a raina minke... "ya fad'a mata, murmushi kawai ta saki ta saba danta a shoulder tare da fita daga dakin, compound ta fita ya nufi inda motoci suke ta hau dya driver ya jata suka fita, kallon driver tayi tace
"kaini gidan hajiya lubna... "ta fad'a mashi, hajiya lubna matar abokin ahmed ce, as a results su biyu suka shaku sosai, ahmed bai boyewa abokinshi komai shi kuma abokin bai boyewa matarShi komai, karfe hudu ta isa gidan inda ta tarda lubna, gaisawa sukayi cikin mutunci kaman yanda suka saba tayi relaxing tace
"nifa wani abun mamaki ne ya sameni... Could you believe ahmed da dakyar dake kwace 10k a hannunshi ya bani 50k inje biki?,can you believe that... "mardaiya ta fadawa lubna, ajiyan zuciya lubna ta saki tare dacewa
"wa ke biki har zai baki 50k?."lubna ta tanbayeta,
"hmmm wannan Dr Mai kirki Mai suna mami..kanwarta ke aure yau.. Reception zani"bata karasa ba lubna tace
"hmmm AI naga kokarin ki... Wallahi ban iya zuwa bikin gjdan kishiya... "bata karasa magana ba ita kanta lubna ta rufe baki da both hands,
"Inna lillahi waina ilaihi rajiun... Wallahi ban San lokacin dana fad'a ba.. "tafad'a idanuwanta duk waje Don gulma, nan take wuta ya daukewa mardiya, shuru tayi tana kallon lubna dake kame kame, kawai sai taji hawaye,
"lubna kin San da maganar auren Ahmed kika boyemin... "mardiya ta fad'a cikin hawaye, jiki na rawa lubna tace
"na shiga uku... Na shiga uku... Dan Allah bance zaiyi aure ba.. Kawai bakiji abinda nace da kyau ba... Cewa nayi.... " bata k'arasa ba mardiya ta daga mata hannu tana cewa
"dalla free me.. Ashe haka kike.. I loved you with all my heart amma dake zaa hada baki a cuceni... "da sauri lubna dake zufa saboda tashin hankalin subul da baka datayi tace
"wallahi wallahi wallahi... Cewa yayi in na fad'a maki a bakin aurena... Wallahi ance sirri ne... Kiyi hakuri Dan Allah kar ki nuna komai.. Pls save my marriage.. Ki rufamin asiri Dan Allah... "tafad'a cikin matsanacin tashin hankali,
"wallahi yanda raina ke bace din nan kowa MA ya mutu ban damu ba... Yanzu am going straight to mami... Itama she wilk hear from me... "tafad'a Tana mikewa da sauri lubna tayi kneeling tare da rike legs dinta Tana cewa
"Dan Allah kar kice ni nafada maki... Pls kiyi hakuri.. I know how you feel.. Do what you want but don't mention my name... "mardiya bata tsaya taji karashen zancenta ba ta fixge leg dinta ta fjta daga falo rataye da danta kaman zata yardashi saboda tashin hankali, babu abinda take sai kuka, gani take inda wata chan zaj auro mata ba zai sata hawaye kaman macen da ta dade Tana warewa legs Tana Haihuwa a gabanta as kishiya ba, ji take her heart is boiling saboda bakinciki, ko makiyan ta bata fatan ya shiga halin data shiga yanzu, another abun haushi is that her husband values mami more than her that zai bata 50k tayi liki a wedding din kanwarta,
"Allah yaisa... "tafad'a cikin kuka, driver kallonta yayi ta mirror yace
"haba hajiya kome yayi zafi maganinta Allah... "bai k'arasa ba tace
"shut up and take me to Mai waazi conference hall... "ta daka mashi tsawa out of anger. Driver zipping up yayi ya kalli gabanshi yana abunda aka sashi.
A hall kam koina ya cika makil da mutane manyan kasa da na waje, family ne koina har da hajiya hassana daman duk kiyayyarta dole tazo because dokace ta mai waazi family you won't miss any occasions sai dai in kana da uzuri Shima uzurin most be huge. Ango da amarya suna zaune on high seat fadin haduwansu zai bata mana lokaci amma sun hadu sosai, mami kam Tana zaune kan round table da wasu abokan aikinta da sukazo, idanuwannta kan aisha, itama aisha babu abinda take sai kallon yayarta out of love, mami bakin kiss tayi mata itama tayi mata blowing kiss, suhail da yazid da ke zaune kan same round suna kallon inda aisha tayi blowing kiss suka GA mami, sai lokacin suhail ya ganta, he have been trying yaga ya ganta amna it's not possible saboda yawan mutane, mc na tsaye yana Introduction kaman yanda akeyi, koina look so beautiful and unique, suhail daga wuya kawai yake saboda yaga mami Don bai ganta ba sosai, su kaka suna zaune in a special seat face dinta dauke da expensive medical glasses, sanye take cikin lace mai tsada Wanda inda zaa fad'a mata nawa aka sayeshi sai ta tsinewa Wanda ya saya Don ko kadan bata yarda da extravagant lifestyle, kowa is seated babu abinda kakeji sai maganar mc da kuma background music Mai dadi da shiga brain,, everywhere look so peacefully until mardiya ta shigo rataye da danta, ta yanda ta shigo yasa mutane gabaki daya suka maida hankali kanta,
"dude Who is that... "ya tambayi yazid,
"I don't know.. But I doubt if she's invited... "yazid ya fad'a yana kallon mardiya dake kallon from table to table, har lokacin bata bar kuka ba, mardiya irin masu kishi nan ne, wayanda in ya motsa masu basu iya controlling feeling dinsu dole sai sun nuna, mami ma Tana cikin masu kallon mardiya, her face look familiar amma bata gane ko wacece ba saboda yanda ta koma,
"maryam!!!"mardiya ta kira da karfi mc ya dakata da magana ya tsaya yana kallonta, duk shuru sukayi suna kallonta, maryams nada yawa wajen, securities ne suka taho inda take, kaman mahaukaciya ta mardiya taje wajen mc ta kwace microphone daga hannun, Dan dake hannunta sai kuka yake,
"who the fuck is this... "suhail ya fad'a looking so surprise.
Thanks
Don't read if you didn't pay, if you do you owe me🤷🏽♀30
Duk kowa na wajen sakin baki yayi yana kallon mardiya, inda zaka kalli fuskar kaka bazaka san lokacin da dariya zata kufce maka ba, she opens the whole mouth and glasses din fuskarta kaman zai fadi kasa, mami dora hannu tayi a chEst idanuwanta duk waje kawai tana kallon mata,
"Dr mami... "muryar mardiya ya fito a microphone data amsa hannun mc, mami ji tayi gabanta yayi mugun faduwa jin ta ambashi sunanta, duk na cikin hall din juyowa sukayi gamami, suhail da yazid mikewa sukayi lokaci guda jin mardiya tace
"Allah yaisa tsakanina dake... " cikin zafin Nama wani daga cikkn security na wajen ya kwance microphone daga hannun mardiya, jiki na rawa mami ta Mike duk kallo ya koma kanta, mahaifiyar suhail cire medical glasses din fuska ta tayi tana cewa
"this have to be recorded ..."tafad'a sounding extremely happy tana fidda phone dinta daga cikin bag dinta ta saka a video,
"Allah yaisa tsakanina Dake... Ashe Don kici amanata kike tare Dani... "mardiya ta fad'a very loud duk da babu microphone people can still can hear her loud and clear, mahaifiyar mami mikewa tsaye tayi idanuwanta duk sun kada sunyi ja,
"get her out of here... "suhail ya fad'a da karfi kaman voice dinshi zai tsage, yasan in har ya taka yaje kan stage inda take tsaye he don't know what he will do to her, amarya kuka ta farayi mijinta nayi mata magana cikin kunne, kaman ana ingiza mami ta k'arasa inda mardiya ke tsaye, Cikin rawar murya mami tace
"sister... Me.. Yayi... Zafi... Haka... "AI bata k'arasa ba mardiya ta dauketa da Mari, wani irin ihu suhail ya saki da shi da yazid Allah kadai yasan Wanda yafi wani harzuka, both wani irin sauri suke suna ratsa mutane, kafin su k'arasa wata sister dinsu Mai suna hajiya bilkisu ta dauke mardiya da Mari,
"Kai Dan uwarka koma ka zauna... "hajiya Hassana ta dakawa suhail tsawa while video what js happening, kaka tagumi tayi Tana kallon wannan abun bakin ciki, duk mutane tsaye sukayi saboda Mari da akayiwa mami, mardiya na jin Mari ta saki danta kasa tim kaman ba mutum ba, nuna hajiya bilki tayi tace
"maciyan amana.. Allah ya tsinewa zuriar ku... "tafad'a wa hajiya bilki, wani Mari zata k'arasa mata aka daka mata tsawa, mami dafa cheek dinta tayi tana hawaye,
"in bude maki gabana ba sau daya ba bda sau biyu ba amma ki rasa Wanda zaki aura sai mijina?... "shine abinda mardiya ta fad'a,
"he said he told you... "mami ta amsa cikin hawaye, wani irin damka mardiya taji from no where tana juyawa suhail ya dauketa da wani irin Mari da shi kanshi yasan tunda yake bai taba yiwa kowa irin shi ba, yazid kuma ya shaketa,
"uban me kike sha zaki shigo cikin Mai waazi kiyi rashin kunya... Hala b'atan hanyar kikayi... "wata family dinsu ta fada sounding so angry, mardiya rasa inda kanta yake tayi,
"zaku ci ubanku.... Baku barin wajen. ."wanj babban mutum ya fadawa su suhail, mami kanta kasa sai kuka take babu abinda take gani zai dizziness,
"wallahi sai kun San kun dakeni.... Mai waazi azzalumai ne... "bata k'arasa ba suhail ya sakr dauketa da Mari,
"zaka ci ubanka... "salim ya fad'a yana tahowa, juyawa suhail yayi gareshi yaga idanuwan suhail kaman ba nashi ba, ya wani kumbura kaman angry python, kawia he's wishing salim ya karaso because cike yake dashi, rike salim akayi, cikin fushi hajiya hassana tazo ta dauke suhail da Mari tana nuna mashi hanyar waje tana cewa
"ina ruwanka kana jin ana kiran su da sunansu na ainahin... "tafad'a sounding so. Angry, mardiya kuka kawai take jin face dinta nayi mata zafi saboda Mari, hajiya hassana ta dauki danta dake kuka ta rike mata hannu ta Kama hanyar waje daita, hajiya rukkaya dake kuka ta Mike ta nufi inda mami ke tsaye hajiya bilki na rike daita, suhail kallon mami da ta kulle idanuwa yayi babu abinda ke fita idanuwanta sai hawaye, hannunta daya kan goshinta daya cikin hannun hajiya bilki,
"yace ta sani... "is what she's repeating, hajiya rukkaya na zuwa ta rike mami, ta Kama hanyar waje daita, suhail rasa inda saka kanshi yayi, bai San kuka masoyi na Kuna rai ba sai yau, especially if you don't have the right to pet that person, kowa sai magana suke, was suna jin dadin abinda ya faru amma da dama suna bakin cikin hakan kaka tagumi tayi ta kasa magana, one thing she knows is the wedding of mami is not holding, Allah kadai yasan yanda rashin auren mami ke damunta, it hurts her har cikin intestines dinta, she was happy at least babu jika da wani matsala nashi zai ja masu magana kou zagi amma still hakan bai yu ba, muddin mami tana yawo bata da aure da an San inda ta fito sai na zagesu, suhail takawa yayi ahankali ya fita daga hall din, mahaifiyar shi da mardiya suna tafe sai hajiya rukkaya da mami biye sai shi,
"munafukai ne su... Banda munafurci babu abinda suka ajiye.. Wai Ashe kin Santa zata aure maki miji Don bakin hali da cin amana.. "hajiya hassana tafada tana rike da mardiya da hannu daya sai ta rike danta da dayan hannu, tana juyawa taga hajiya rukkaya sai ta saki wani irin dariya,
"Ashe anyi kwantai da har sai anci amanar wata Don ayi aure... Allah dai ya sauwake.. Anyi walkiya mun ganku.... Kijira kiga abun a social media.... "hajiya hassana ta fad'a tana sakin hannu mardiya ta nuna mata wayarta dake cikin palm din da ta rike mardiya dashi, suhail yaji abinda take cewa and he's boiling, karasawa hajiya rukkaya tayi wajensu face dinta sharkaf da hawaye,
"mummy Dan Allah kar ki tura... "mami ta fad'a cikin matsanacin kuka,
"keep quite.. Who's your mummy... "bata rufe baki ba taji an kwace phone daga hannunta, suhail tagani kaman daga sama, wani irin ashar ta saki tana cewa
"wallahi ko ka bani wayata ko in tsine maka... "while she was talking har yayi erasing abinda ke kan wayar mika mata, mami sai kuka takekanta kasa, kwace hannunta yayi daga na cikin mahaifiyar ya kalli mardiya yace
"Kinga wannan tafi karfin mijinki balle ke... The next time you try anything stupid again wallahi sai ba kaiki lahira...."yafada in a voice da ya firgita duk mai sauraronshi, hajiya hassana bude baki tayi Don ita GA haifi suhail amma tunda take dashi bata taba ganinshi yayi magana haka ba, sannan bata taba ganin idanuwanshi haka ba, mardiya kasa magana tayi saboda she fears him already, kallon hajiya rukkaya yayi yace
"mummy I. will drop her at home..."ya fad'a sounding like the boss, mami ko motsin kirki bata iyayi balle ta nuna rashin amincewar ta, kaman wata Yar baby yajata hannunshi cikin nata suka bar wajen, hajiya rukkaya jin wani irin faduwar gaba tayi, hajiya hassana kallon ta tayi tace
"wato har dana an shanye.. Ko dayake kinshanye kaka da kanta MA balle suhail?.. Amma wallahi zanyi maganinki... "tafad'a sounding so furious, hajiya rukkaya bata ce komai ba ta juya ta koma ciki, mardiya kam tun baa je koina ba she regrets her reaction because tasan it might ruin her marriage. Yana zuwa wajen motarshi ya bude ta shiga ciki, bata bude ido ba balle taga kallon da yake mata, she's so angry at him but she's more angry at life and it's situations, da wuya if she did not commit suicide, ganin da kyar take daga kafa yasa ya duka ya daga dayan leg dinta ya saka cikin mota ya gyara rigarta dake waje sannan ya maida mota ya rufe
Zagayawa yayi ya shiga mota yaga yanda ta lafe a jikin seat tana kuka,
"anty pls I can't drive in baki bar kuka ba... Dan Allah ki bar kuka... "yafada cikin sanyimurya, banza tayi dashi ta cigaba da kuka abinta,
"pls mana... Wani hanin it's a blessing...take what happen as a blessing...you're better than this... That man don't deserve you... Kiyi hakuri pls... "yafada mata cikin rarrashi,
"want to die... "tafad'a a hankali while crying,
"no you won't... There's more to life... "
"the humiliation is too much for me to handle...she slapped me... "ta fad'a cikin shessheka, hannunta suhail ya Kama yana cewa
"Dan Allah ki daina.. She got more than what you get... Dan Allah ya isa haka nan... " ya fad'a yana shafa hannunta, at the moment she forgot about the hate she have for him, the enemity was gone saboda she need a shoulder to cry on, ita kadai tasan abinda takeji cikin ranta, hannunshi ta rike gam while