Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Lokaci Ne Soyayyar da Ta Zo Bayan Jinkiri BY ZUWAIRA UMMU MARYAM

Author :  ZUWAIRA UMMU MARYAM Category :  African Stories & Novels

Chapter   24 / 75

69K to 72K   out of 224.1K words

biye dashi, banza yayi daita ya shige ciki tare da kulle kofar.
"lallai.. Zaka fadi gaskiya ai... Duk son da nake maka shine zaka ci amanata... We shall see... "tafad'a Tana komawa falo.

Bayan sati biyu.

Suhail ya kare tas kaman Mai wani hidden ciwo, kullum in har ya fita sai an samu Wanda zai tambayeshi abinda ke damunshi, at times he only smile, all je knows is he's trying to get ober her and get he's life back kaman yanda mahaifinshi ke cewa in so cuta ne hakuri ne maganinta.

Thanks

Don't read if you buy the tickets that permits you to read, if you do Allah yaia🤷🏽‍♀
💛❤💚💛❤LOKACINE 26

Shidai hakuri yake anma he's not healing at all,  kawai dai ya sawa zuciyar shi hakuri tubda yasan ko mutuwa zai yi he might not have her,  ya dauki kaddara and he's ready to move forward amma he's heart is not helping matters at all,  kullum haka zakaji yana magana
"wallahi ban ziwa gidan.. Wallahi bazanje hospital ba... Ganinta me zaiyi min in ba wahala ba... I won't go... "haka zakaji shi kadai yana surutai kawai he don't want to see her.  Ko ranar dayaje kiran abbanta bai shiga main part ba,  iyakanshi part din babansu, shima same advice da mahaifinshi ya bashi shi ya bashi,  kawia abinda suke cewa is yayi hakuri Allah zai bashi wacce tafi mami
"naga wacce zanso kaman ita... "yafada ahankali, duk mutane dake conference hall din juyawa sukayi suka kalle shi, Sam ya mance meeting suke a wajen aiki,  yazid dake zaune kusa dashi kam be having yayi kaman baiji ba because ya gaji da tambayan childhood friend and brother dinshi abinda ke damunshi, kullum sai ya tambayeshi yana rokanshi ya fad'a mashi abinda ke faruwa amma sai Yace nothing, shi kam yazid yasan da akwai problem tunda ranar da suhail yaje gidansu yaizd ya ganshi and he was expecting hin to come into the main house amma kawai sau yaji maigadi ya bude gate ya fita ya tafi. Tunda aka saka bikin mami suhail bai kara zuwa gidan ba,  yanzu sati biyu kenan, abinda bai taba faruwa ba kenan,  in har suhail yana Nigeria bai sati guda baizo gidansu yazid ba amma yanzu sati biyu baijeba, to top it all ij yazid yaje baiyi mashi magana sosai,  sai in shi yaizd ya yi mashi magana ya amsa nashi da very short word like OK,  yeah,  in ba Don yaizd yasan mahaifiyar suhail bata raba relationship dinsu ba da sai yace zugashi ake Don su rabu amma tun suna yara mahaifiyar shi tayi kokarin hakan har ya hakura, 
"me kace... "shine tanbayan da wani uncle dinsu yayi mashi,  ahankali ya girgiza kai tare dacewa
"babu komai.. Bance komai ba... "ya amsa in a calm manner.  Mutumin bai kara cewa komai ba suka cigaba da tattaunawa kan cigaban Mai waazi company.  Bayan an gama suhail ya shiga office dinshi ya rumste ido kaman Mai bacci,  ko kadan bai San da akwai lokacin da kana raye amma nothing sweet you,  the moment that nothing matters,  kofa aka bude yaizd ya shigo ciki,bai daga kai ba amma yasan he's the one saboda kamshi perfumes dinshi,  kujera ya jawo ya zauna, magana yake son yi da suhail amma he don't know exactly what to say,  shima suahil kanshi gefe kaman babu kowa sai shi kadai,  bayan kaman minti biyu of silence yazid yace
" yau ake fara bikin aisha... Hope zaka zo.. "yazid ya fad'a sounding confused,  ahankali suhail ya girgiza mashi kai,  gira daya yazid ya daga mashi yace
"baka zuwa?.. "kai suhail yadaga mashi,
"haba suhail kasan we don't miss each others wedding.. It's the family rule..."bai karasa ba suhail ya daga mashi kafada alaman oho,  goshi yaizd ya dafa looking so fed-up, a fusace ya Mike yace
"suhail wallahi baka da laifi...it's all my fault. Sai wulakanci kake yi min saboda kaga na damu da Kai. But let me promise you want thing..daga yau na fita harkar ka... Before nace I won't give up on you amma I can't take it anymore... " sai lokacin suhail ya juyo da kai yana kallonshi and hawaye na taruwa idanuwanshi,  bakinshi na rawa yace
"pls... don't give up on me.  ."ya fad'a kawai sai ya fara hawaye, yaizd shuru yayi yana kallon shi,  he have seen this alot lately, 
"pls ka bar wannan hawayen mana... Kullum tadamin hankali kake... Ban San me ka daukeni ba... You can't share your problem with me... Kawai ka sani cikon damuwa I can't even drinking water without thinking of abinda ke faruwa a rayuwar ka... Dan Allah ina rokanka.. If you won't share it with me then act normal when you're with me Don wallahi kana shiga hakkina... "yazid ya fad'a voice dinshi na rawa kaman shima zaiyi kukan,  da sauri suhail ya goge face dinshi Don kar wani ya shigo ya ganshi haka, gyara voice yayi yace
"kayi hakuri... nafi kowa son in fad'a maka abinda ke damuna... amma nasan ko na fad'a I might make things worst... pls kawai just lemme bare it alone... "yafada ahankali, 
"then why are we friends... Why are we family cutest... Haba Dan Allah..haven't you heard of the saying problem shared is problem solved?... Just give me a tip... Then I will try to know the rest... Tunda kana jin nauyin fad'a min abinda ke damunka... "yazid ya fad'a mashi cikin sanyimurya da kuma tausayin suhail,  yasan ko Meye matsala is really weighing him down tunda duk ya rame ya fita kamanninshi. Shiru suhail yayi not saying anything,
"wallahi suhail ko uwata ka kashe zan yafe maka tunda it's burden on you
[6/20, 9Zan yafe maka because kayi nadama.. Amma wanna shurun is killing me.. You know I care for you like I care for myself... Basan da akwai ranar da zaka kasa fadamin abinda ke  damunka ba ...pls for the last time share it with me ko kuma zan bar harkarka for good... "yakarasa magana babu wasa,
"Dan Allah yazid kar ka sani zai fi... Zuciyata ta cuceni... Duk shi yakaini ga wannan wahala... In baka san abinda Zuciyata tayi min ba zaifi.. Banason more humiliation... " ya fad'a cikin cracking voice, kai yaizd ya girgiza mashi tare dacewa
"no humiliation.. Baby abunda zakayi da zai zama humiliation wajena suhail... Not me... I promise bazan ga laifinka ba instead zanga laifin zuciyarka... "yafada mashi cikin calmness,  shuru suhail yayi tare da lumshe ido,  baki ya bude zaiyi magana sai kuma yayi shuru, yazid kura mashi ido yayi yana kallon yanda bakinshi ke rawa,  ajiyan zuciya suhail ya saki tare dacewa
"pls yazd don't force me to say this... You might hate me..." idanuwa yaizd ya lumshe ya saki heavy breath tare da mikewa sannan yace
"I won't force you yo say it... Na barka lafiya... "ya fad'a yana juyawa daga office din,  da sauri suhail yace
"pls don't hate me... I love anty mami... "yafada kaman an jawo maganar daga bakinshi, yaizd najin abinda yace sai  yayi tsaye ya kasa tafiya,  he's facing the door da zai kaishi waje while suhail na zaune bayan shi new tears na fita,  har kusan minti biyu yaizd bai juyo ba sannan bai ce komai ba,
"pls don't hate me.. Wallahi ba laifina bane ...i don't know how it happened.. It just happened.... "yafada cikin rawar murya Yazid rike waist yayi not saying anything kawai ya taka ahankali ya bude kofa,  sa sauri suhail yace
"I begged you not to hate me.. More isolation will kill me... "yafada yana kuka kaman yaro,  yaizd baice komai ba ya fice daga office Din, suhail dora kai yayi kan desk din gabanshi ya dinga kuka sosai,  after kaman minti biyar yaji an bude kofa,  da sauri ya goge face tare da daga kai,  yaizd ne tsaye idanuwanshi kaman garwashi,  suhail na ganin shi ya sadda kai kasa,
"why did it take you so Long to say it... "shine abinda yazid ya fad'a mashi,  wani irin ajiyan zuciya suhail ya saki saboda relief dayaji saboda maganar yaizd,  ahankali yazid ya shigo yayi tsaye kanshi ya cigaba da cewa
"a family did you choose to love me? "ya tambayeshi,  ahankali suhail ya girgiza mashi kai,
"then did I choose to love you?.. "still kai suhail ya girgiza mashi, yazid ya cigaba da cewa
"our heart choose each other.. Then why kake ganjn I will hate you for loving anty mami..."idanuwa suhail ya lumshe saboda farin ciki,  sai yanzu ya Tantance problem share is problem solved that's if you share it with the right person Don dukda ba da mami yake magana ba Amma he feels kaman an cire wani mountain daga kan zuciyar shi,  he's burden reduces sosai, 
"wallahi ba zan taba ganin laifinka ba because love ba laifi bane... Wallahi I know kana kaunar mami more than ni Don nasan babu namijin da zai shiga halin daka shiga saboda ita even me her blood brother... Sai dai me... Your silence ruined everything... "
"I know... "suhail ya amsa cikin sanyimurya, kallon shi yazid yayi cikin tausayawa yace
"but come to think of  it... You came back with humaira all over you.. How comes kayi switching zuwa anty mami... Abun da ban mami..."yaizd ya tambayeshi cikin surprise, ajiyan zuciya suhail ya saki yace
"wallahi I don't know how it happened... Kawai dai nasan na tausaya mata kan halin da take ciki nq rashin miji and the next thing I was thinking of her Every second of the day... "yafada  kanshi kasa, 
"so unfortunate...i know how you feel... "bai karasa ba suhail yace
"no you don't.. Ko makiyana Bazan yi mashi fatan shiga halin dake ciki ba... It hurts so much.. Nothing matters to me as am sitting right in front of you... I hate my life... "yafada voice dinshi na rawa,
"sorry...did you tell her about it... "yaizd ya tambayeshi,  ahankali suhail ya fad'a mashi what happened between then ranar dayaje daukota daga airport, yazid zuba  mashi idanuwa yayi yana kallon yanda yake magana, sai da ya kai aya sannan yazid ya sake cewa
"hmmmnkasan anty mami da son girma.. Daman I know ko bata da kowa she will not accept... Su daddy sun sani?.. " ya sake asking,  nan suhail ya fad'a mashi yanda both male parent suka bashi hakuri kan Allah zai bashi wata, yana magana yana jin saurin damuwar daya shiga ciki
"our only hope is the iron lady kaka.. Ita kadai ce Mai sawa ayi ko kana so ka baka so.. Amma yanzu in mun kai mata maganar nan har ta sauya raayi kan maganar aurenta da ahmed wallahi I know anty will not forgive us... "ya fad'a cikin natsuwa,  shima kaman yace mashi yayi hakuri amma yasan That the last things he wants to hear right now,  shuru suhail yayi baice komai ba, 
"now I know why baka son ahmed.. Shi yasa you almost loose it ransr da aka saka mata biki.. But pls kar wannan ya Shafi relationship dinmu... Kace  baka zuwa events din aisha.. Meye na aisha cikkn wannan lamarin yanzu.. "kai suahil ya girgiza sannan yace
"ba haka bane ..kawai ina kaucewa duk inda zan ganta ne... Wallahi the more ina ganinta the more ina kara haukacewa.. Yazid you won't understand what I have been through... Ko humaira that is my childhood love bansota yanda nake son mami ba... People normally said they're madly in love ban yarda ana madly in love sai yanzu.. Yaizd am mad over mami.. And telling you is giving me so much excitement... "yafada wearing a smile on wet face, shima yazid murmushi ya saki hawaye ba taruwa,  yana jin tausayin  suhail sosai,
"kawai saboda ita sai   kauracewa kowa?.."
"yes.. I have no choice... "
"but hakan AI ba daidai bane..kasan yanda anty mami hates to see you disturb ..nasan she might rethink if she sees you like this and know it's because of her...kawai muje kaji kou... "ya fad'a mashi,  shuru suhail yayi for a moment sannan yace
"I don't think so... She hates me now...nasan she will never think to have a relationship with me balle aure... "
"don't give up.... In ba ranar da aka daura mata aure ba bazakayi loosing hope ba... Kawai do as I say.. Ni kuma I will help on my own side... Zanyi mata magana cewa you're sick and it's because of her... "da sauri suhail yace
"really?..zakayi min haka?.. "ya tambayeshi sounding so bright.
"ye mana.. Me zai hana... Did you think I will forsake you?.. Kawai kayi min alkawari daya..tbat you will be strong... "
"I promise.. "suhail ya fad'a mashi. Rabon da suhail yaji kanshi haja har ya mance,  he had he's life back just by talking yazid,  kai ya daga ya kalleshi tare dacewa
"am sorry for hiding things from you... "yafada sounding OK, 
"no problem.. "yazid ya amsa mashi sounding happier. Yau kam suhail yayi aiki har sauran abokan aiki sunga change tattare dashi.  He look so happy kawai zaayiwa mami maganar shi.

Bayan sun koma gida suhail ya kira yaizd ya kai sau biyar yana tanbayrshi in sunyi magana sai ya ce mashi he should relax zasuyi magana.  Bayan sallah ishai yaizd ya shiga part din mami datayi tagumi Tana tunani, sallama kawai yake amma ko kadan bataji,  ya rasa what she could be thinking da bazata ji sallama har sau uku,  shigowa yayi kawai har sai da ya tabata sannan ta firgita, kallonshi tayi from head to toe sannan tace
"yaushe ka shigo..."tafad'a tana gyara zamanta, murmushi ya saki ya jawo stool ya zauna
"anty tunanin me kike har na shigo baki sani ba?.. " ya tambayeta out of respect, ajiyan zuciya ta saki tare dacewa
"I don't really know.. Kawai dai gani nan.. "ta amsa mashi cikin sanyimurya,
"haba anty why zakice you don't know... Kefa ke da kanki... When something is wrong with you dole kisan abinda ke damunki.. Now tell me.. What's wrong... "ya tambayeta kaman he's the elder shuru mami tayi for a moment sannan tace
"nidai abinda nasan yana Dan damuna is maganar auren nan... "da sauri yazid yace
"what about it... "
"I don't really know.. Abinda na sani is yanda na dade banyi aure ba ya kamata ace wannan moment din ya zama moment of my happiness amma Sam ba haka bane..."surprise look yazid yayi mata sannan yace
"anty it seem you're not happy with the marriage... "
"sort of... "ta amsa mashi kai tsaye,
"hmmm lallai anty.. Ko dai da akwai wanda kake so... "bai karasa ba ta fara girgiza mashi kai, and the way she's doing it da gaske take babu kowa cikin zuciyar ta,
"that means shima ahmed din ba sonshi kike ba... "ya tambayeta
"I don't know... "ta sake amsa mashi,
"anty you should know... Baki sonshi.. In zaka auri Wanda kakeso you will feel kaman ka jawo ranar... Kawai baki sonshi. .but anty why not ki fad'a masu a bar maganar auren... At your age ya kamata ki auri Wanda hankalinki zai kwanta dashi ko da baki sonshi..."da sauri tace
"gaskiya ban iya cewa zan rabu dashi.. Baka ganin yanda kaka ta ji dadi?.. "
"anty zaki biyewa jin dadin kaka ki takura kanki ne?.. "
"no ba haka bane... Kawai dai kaga my age are going.. Bani da time to be choosy... Wannan lokacin Is far gone... "T fad'a mashi cikin sanyimurya, ji yayi ta bashi tausayi, ajiyan zuxiya ya saki before saying
"anty did you believe in true love?.. " ya tambayeta sounding frank, shuru tayi for a moment kaman Mai tunanin wani abu sannan tace
"maybe... But mostly in fairy tales.."kai ya girgiza mata yace
"not only in fairytale... Har a zahiri.. And did you know kema da akwai mai yi maki irin wannan so?.. " ya sake tambayar ta heading to he's point, da sauri ta gyara zama tare dacewa
"no.. Nikam waye keyi Mani such love?. " ta tambayeshi Sam batayi tunanin suhail ba, daman this Few days ta ma mance da zancenshi, all she thinks is the wedding she's not excited about.
"suhail..."aikam Tana jin sunan shi ta Mike a fusace tare da nuna mashi kofar fita Tana cewa
"out of my room!!!!! "

Thanks

Don't read if you didn't pay, if you do I owe you 27




Kallonta yazid ya tsaya yayi saboda yanda take magana with her whole anger,
"nace get out of this room!!"ta fad'a in a very tensed way,
'"anty did i say anything wrong?.. " ya tambayeta
"see banason jin anything from you.. Kawai ka fita... "ta daka mashi tsawa,
"ikon Allah.. Anty why are you acting like this.. Kodai maganar suhail danayi maki ne?.. " ya tambayeta sounding so surprised, hannu ta dora bisa kaj alaman ko. Kadan bata son jin abinda zai fita daga bakinshi,
"anty wallahi am serious... I don't know ni kaina zan iya zauna a gabanki inyi wannan maganar ba... But suhail is in love with you.. Anty you need to see yanda ya koma, ...wallahi ya kare Tass kaman bashi ba... "mamj dora hannu tayi bisa kunnenta Don kar taji but she's still hearing what he's saying loud and clear, da sauri ta dauki pillow dake kan gado ta fra dukanshi Tana cewa
"get out.. Ka fitar min daga daki... "ta fad'a cikin tsawa, mikewa yayi yana kare dukanta da hannunshi yana cewa
"anty I can't believe you're behaving like this...Daga fadin gaskiya kike min haka?.. Wato today you will be happy in aka ce suhail ya mutu saboda ke... "ihu mami ta farayi kaman wata mahaukaciya, tunda yake bai taba ganinta haka ba sai yau, shiaysa akace ka guji fushin mai hakuri da Wanda baida hayaniya, she was screaming so loud that he could not talk anymore but look at her,
"yaizd har da kai zaa cimin mutunci. ."tafad'a Tana fashewa da kuka kaman daman it's what she wants to do
"Inna lillahi waina ilaihi rajiun... Anty me nayi har zakice zan ci maki mutunci... In har nayu wani abu daya danganci haka kiyi hakuri.. Wallahi ba intention dina ba kenan... Allah ya huci zuxiyar ki... "yafada cikin sanyimurya,
"in ba cin mutunci ba har Kai ja bude baki ja fadamin kanin bayana is in love with me?.. "ta fad'a still crying
"haba anty... So

24 / 75