Author : ZUWAIRA UMMU MARYAM Category : African Stories & Novels
kuka,
"Yaya it's not what you think..wani dan uwan mama né....Kayi hakuri..." Tafada sounding so truthful, ahankali ya girgiza Kai yana cewa
"Humaira you have changed so much...before baki karya but Yanzu ya zama habit dinki...daman I know da akwai wani amma you make a fool out of me...why humaira..." Yafada mata sounding so angry
"Haba yaya..why zaka fadi haka?.. Ba wani Abu bane tsakanin mu..kawai ya rage man hanya né daga school..." Tafada mashi kaman da gaske, Kai ya girgiza mata yana cewa
"Enough pls...enough...humaira ki fadamin you're no more interested in me...zaifi min sauki da wannan karyan da kike min...you know I hate dishonesty...pls enough..." Yafada hawaye na taruwa idonshi,
"Aa yaya..babu komai tsakanin mu..." Bata karasa ya
,"ke shut up..." Ya fada da karfi, Sannan ya kara cewa
"Kawai now tell me...did you love him more than me?.." Ya tambayeta kanshi a jikin gate sai idanuwanshi lumshe, both hands dinshi dunkule kaman he's about to box,
"Yaya Kayi hakuri...its not what you think..."
"Humaira you don't know what am thinking...am a guy loved by all...but for the whole four years Dana bar garin nan ban taba amincewa da soyayya wata ya mace ba...just because it feels kaman kina kallo na....I gave you my total loyalty...I loved you humaira ...Amma now,,,you're sharing me with another man...Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun..." Yafada yana coughing sosai,
"Yaya Kayi hakuri..." Tafada Tana karasawa bakin gate din, he was still coughing out aloud and hannunshi daya kan chest dinshi,
"Pls yaya Kayi hakuri it's not what you think...ai you left me...Baka kirana always..." Tafada looking for something to defend herself with, still tarin bai daga mashi ba har sai da ya Kai kaman zaiyi amai Sannan ya samu sukuni, lokacin idanuwanshi sun sauya kaman ba nashi ba, he look so heartbroken, abunka da gentle person nan take yanayinshi ya sauya, he's feeling kaman ya Dora hannu bisa Kai ya dinga kuka ya dinga kuka sosai har yaji ya samu sauki, idanuwa ya daga yana kallon ta, itama kura mashi Ido tayi kaman zatayi kuka, she wish she never listens to alhaji Ismail, tun Tana guje mashi ya cusa sonshi cikin zuciyarta, yana da mata da yara biyu but yanda ya iya kalaman so ko suhail bai iya ba, kullum ce mata yake kilan suhail na chan yana holewa ita kuma Tana nan keeping loyal to him that she should give him chance, in har suhail ya dawo without falling for another woman shi kuma zai rabu daita ta koma wajen tsohon zumanta, but before a year ya shiga ranta sosai da ko da bakinta bata iya ce mashi suhail is back ya rabu daita balle shi yace zai cika alkawari, duk inda zata ko out of town né da kanshi yake kaita he have so much time for her, ahankali ta Kama hannun suhail da hawaye ke fita sai kallon ta kawai yake, matsowa yayi kusa daita yana iya Jin numfashinshin ta, Maigadi gyara zama yayi yana kallon su,
"Yayana sorry...." Tafada cikin whispers, rikota yayi da karfi yana cewa
"Tell me,,,did you love him more than me?" Ya tambayeta hawaye na fita, fadawa tayi jikinshi ya tureta yana cewa
"Just tell me..." Ya sake fada mata, shuru tayi without saying a word, kanta kasa sai wasa da yatsunta kawai take, Jin Tayi shuru yasa ya Dan ja baya tare dacewa
'"I will take that as a yes..." Yafada Sannan ya juya, sai sauri yake but he's feeling ba kasa yake takawa ba, ji yake iska na kada shi, ahankali ya isa wajen motar ya bude ya shiga, sai ya fashe da kuka sosai, he never knew how heart breaks feel sai yau, ji yake kaman an Dora mashi mountain kan zuciyar shi and it hurts so much, kuka yaci yaci yaci ya koshi, ita kam humaira Tana shiga ciki, mom dinta ta kirata, ahankali ta taka ta dawo wajen mom dinta
"Kina jina?.. Tou Yanzu kome ke tsakanin ki da alhaji Ismail should come to an end.."da sauri humaira ta kalli mom dinta zata bude baki tayi magana mahaifiyar ta daga mata hannu Tana cewa
"Wallahi baki Bari mutuncina ya zube idon hajiya Hassana, bazai taba yuwa ba...so ki fada mashi kar ya Kara zuwa.." Kuka humaira ta farayi da karfi, Tana cewa
"Mommy ai inason shi.,ni gaskiya ban iya rabuwa dashi...shima suhail Allah ya bashi nashi..." Bata karasa ba taji saukan Mari,
"Kin yi kadan kiyi magana inayi...daman da amincewa na kika fara and now it must end period..." Tafada atakaice Tana barin wajen , humaira kwantawa tayi kasa ta dinga kuka Wai ita she love alhaji Ismail, suhail kam yafi hour nan zaune yana hawaye, before then ya fara developing fever ji yayi duk jikinshi na nauyi, ko tukin bazai iya ba, he wants to call Yazid ya maidashi gida amma yanda zai dauki phone din ma is a gigantic work, bayan kaman minti goma phone dinshi ya fara ringing ahankali ya daga hannu yayi pick tare da s akawa loud speaker, Yazid né yace
'"Cute how far kana Ina?.." Ya tambayeshi, shuru suhail yayi new tears na rolling idanuwanshi,
"Hello..." Yazid ya fada dayaji shuru
"Besty...." Suhail ya amsa mashi cikin muryar kuka,
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun what's wrong with you?.." Yazid ya fada cikin tashi. Hankali,
"Besty...humaira.." Suhail ya fada kaman asthmatic patient,
'"Kana Ina?.." Yazid ya tambayeshi cikin tsananin tashin hankali,
"Gidan su....humaira..." Suhail ya amsa mashi yana counting words, Yazid bai Kara cewa komai ba ya kashe wayrshi, suhail na nan zaune har Yazid yazo yazo, ko cikin gidan bai shiga ba balle ya gaisa da yan gida, yana zuwa ya Kama suhail zuwa cikin nashi motar suka bar gidan,
"take me to kaka...ka kaini wajen ta so that she will see how she have ruined my life... " yafada cikin hawaye,
"Wai me ya faru haka?.."
"Kawai take me to kaka,.,pls..." Banza Yazid yayi dashi ya Kama hanyar gidansu, sai magrub suka iso gidan, suhail was so angry Wai Yazid ya ki ya kaishi gidan kaka, ko fitowa yaki yi daga cikin mota,
"Drive yourself then .." Yazid ya amsa mashi yana barinshi nan cikin motar, falo ya shiga ya tarda mommy da mami sai Aisha,
"Anty kinga suhail chan cikin mota Wai dole in Kai shi gidan kaka because itace Sanadiyar raba shi da humaira, "
"Wai sun rabu da humaira né?.." Mommy ta tambayi Yazid,
"I don't know for him...ya fiya raki..." Yazid Yafada yana zama, mikewa mami dake sanye da doguwar Riga tayi ta fita Tana cewa
"Nidai let me check on him,..." Tafada Tana barin falon, Kofar motar ta bude ya shiga by the other side, ahankali suhail ya daga Ido yaga itace dukda yaji kamshin perfumes dinta, kuka ya farayi tare da Dora kanshi kan kafarta, she was surprised Don Yazid bai dauki abun da muhimmaci ba but he looks so serious, ahankali ta Dora hannu kanshi Tana shafawa zuwa bayan wuya shi sai taji jikinshi da zafi,
"You are sick..Wai me ya faru haka né?..ni Wallahi inda Aisha batayi miji ba da Kai zata aura Wallahi...haka nan Don taga you cared take yi maka haka.." Tafada cikin bacin rai Tana Shafa kanshi ahankali,
,"anty ki kaini wajen kaka pls....! Yafada cikin kuka,
,"hmmm am the last person kaka wants to see right now...kawai Kayi hakuri...muje ciki in Baka magani..." Ta fada mashi, babu musu ya daga Kai daga kan kafarta ya koma ya zauna ya bude mota amma bai fita ba, mami fita tayi ta zagaya zuwa wajenshi ta mika mashi hannu, ahankali ya Dora hannunshi cikin nata ya fito, yana fitowa ya fada jikinta tare da Dora Kai a shoulder dinta dukda yafita tsawo sosai, hannu ya zagaya waist dinta kawai sai taji she's uncomfortable saboda ya rike waist dinta sosai like he's laying on her, kaman tace ya dauke hannunshi abut halin da yake ciki ya hanata cewa komai amma the hand on the waist make her feel some how, haka suka iso falo face dinshi jike da hawaye, mom na ganinsu tayi saurin mikewa Tana cewa
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun....Ashe its this serious shine ka barshi nan cikin motar" Ta fada sounding angry with Yazid, Yazid dai shuru yayi yana kallon yanda suhail ya sakarwa mami Jikinshi da kuma Hannuahi dake kan waist dinta, in ba Don yasan suhail naira dirty mind ba da yayi wata tunani that he's making a pass at anty mami, hanyar dakin Yazid suka nufa ahaka suhail yace
"Nidai anty take me to your room..." Yafada cikin shagwaba,
"Then get a grip of yourself...ni kayimin nauyi Wallahi..." Tafada Tana dariya, sauran duk dariya sukayi har da Yazid,
"Zo ka rikeshi...he's weak..." Mami ta fadawa Yazid,
" anty Wallahi har da saboda ke yake wannan abun.." Yazid ya fada yana mikewa, yana zuwa ya kamashi amma sai Suhail ya tureshi, hannun mami ya Kama suka hau upstairs tare, yana shiga dakin ya kwanta kan gadon ta while ita kuma ta dauko first aid kit ta dauko mashi aspirin da ruwa, kin karba yayi Wai bai sha, sai da tayi da gaske ya bude baki ta juye mashi tare da bashi ruwa yasha, kwantawa yayi ita kuma ta zauna bakin gadon Tana cewa
"Now tell me..Wai cewa tayi Yanzu bata sonka?.." Ta tambyeshi, kafarshi ya daga ya Dora kan laps dinta ita kuma ta Dora hannunta kan kafarshi
"Wai anty...Ina zuwa na ganta da wani cikin mota..and the most annoying part is she's still saying its not what I think..Dan ubanta..." Yafada sounding so angry, the last part make mami smile before saying
"Banda zagi pls..." Tafada mashi sounding so matured,
"Sorry anty am so angry né..." Yafada yana lumshe idanuwa,
"But kilan she's right...maybe babu komai tsakanin su...pls ka bar damunka sosai a rayuwa..life is short ...Sannan humaira is not the only girl around...da akwai sala salan yan mata a family...kaji kou?.." Tafada Tana Shafa tender feet dinshi,
"Aa Wallahi anty...ni wa zan so kaman humaira...nifa duk family din nan ban ganin kowa da kyau sai ke and humaira.." Bai karasa ba ta ture legs dinshi Tana cewa
"Ba wani..,Nima Don ka ganin nan kusa ka fadi hakan..." Tafada Tana kokarin mikewa, sa sauri ya Mike ya kamata yana cewa
"Wallahi anty in kyau né Ai kinfi humaira sau dubu..,Kema kin sani Ai..kawai da ce da humaira né because I love her...but Ai duk family a mata kinfisu kyau da kirki Sannan a Maza sai ni mr cute..." Yafada sounding so proud yana rike daita., dariya tayi ta koma ya zauna shi kuma ya koma yau kwanta ta sake Dora kafa kan ta,
"Ka fiya son jiki Wallahi..haka kake tun yarintar kar har yau..." Mami ta fada mashi, dariya yayi da karfi yana cewa
"Wai anty sai ki dinga cewa yarinta ta kaman you know When I was young...in ba Don kawai kin Rigani zuwa duniya ba kuma family sun San. Kin girmeni ai babu Wanda zaice am not your yaya...I even look older than you..." Sake dukan kafarshi tayi Tana cewa
"Sannu kaka..."
"Anty pls stop mentioning her name..banason Jin sunanta...at all..." Yafada har da daga mata hannu, ajiyan zuciya kawai mami ta saki deep down Tana tunanin she haven't Done anything to you compared to abinda takeyi min,
"Yanzu dai relax,,,Insha Allah humaira is yours..." Ta fada mashi Tana Shafa legs disnhi sai lumshe idanuwa kawai yake, ahankali ya girgiza mata Kai yana cewa
"I asked her if she loves him more than me and she's was quite which means yes...kuma ni yanda nake Jin heart Dina a Yanzu I can strangle her for sharing my love with another..." Yafada cikin tsananin bacin rai,
"Ka kwantar da hankalinka...everything will be alright..." Ta fada mashi, wayar dake cikin aljinhushi ya fara ringing,
"Anty fiddo min..." Yafada yana karkata mata inda phone din yake, biye mashi tayi ta fiddo wayar
"Pick kawai ki samin loud... " ya fada mata yana lumshe eyes kaman wani Mai Jin zafin wani abun,
"Momcy ce..pick mana... " Tafada Tana kallon wayar dake néman tsinkewa,
"Anty ki piçking mana..ai ba magana nace kuyi ba kou...kawai Dora min zakiyi a chest Dina .." Bai karasa ba wayar ta tsinke,
"she will call again..." Yafada sounding very sure, bai rufe baki ba sai wayarta ta fara ringing, kallonshi mami Tayi ya kashe mata Ido daya ita kuma ta wAtsa mashi harara Sannan tayi piçking tare da sakawa hands free, bai Bari mom dinshi tayi magana ba ya saka mata kuka, goshi mami ta dafa Tana kallon ikon Allah,
"Mummy..humaira ta gujeni..tayi wani Saurayin..." Yafada cikin kuka, salati mom dinshi ta farayi Tana cewa
"It's not possible Wallahi...ai Wallahi Wallahi Wallahi humaira sai ta aureka...bazai taba yuwa Kai da kake namiji Baka ci amanar ta ba sai ita mace taci taka..just stop wasting your tears...she's yours..." Tafada mashi with comfirmation and assurance, ahankali ya girgiza Kai yana hawaye yace
"No mom..,she made it clear tafisonshi..kar kuyi forcing dinta ta aureni kaman Nima bazaayi forcing Dina in aure wacce ban so ba...kawai mom ku kyaleta..it's my destiny..." Yafada stil crying, mami dake zaune sai taji ya bata tausayi, tasan he's so hurt because he's crying very loud, kafarshi ta dinga shafawa Sannan ta daga hannunta daya ta goge mashi face, idanuwa ya daga ya kalleta looking more week than few minutes back, Kai ta girgiza mash alaman ya bar kuka,
"Kayi min shuru..humaira matar kace...babu gudu babu ja baya...now kana Ina?.." Ta tambyeshi,
"Ina gidan su Yazid..." Wani irin tsoki taja tace
"Sai ka dawo gida sakarai...when something bad happens to you the first thing you should do is come to the people that loves you..." Bai Bari ta karasa ba yace
"That's why I came here..." Ya amsa mata atakaice, tsoki ta Kara ja Tana cewa
"Kana gani ..."
,"Mom pls,,,enough,,am having a heart break now.,,banson magana..." Yafada face dinshi daddaure,
"Come back home Yanzu kafin heart dun naka ya dawo hannunka Dan ubanka..." Tafada sounding so angry
"Nidai sai gobe,,I can't even walk Yanzu..." Yafada mata, bata Kara cewa komai ba ta katse wayar because tasan halin shi da kafiya, ajiye wayar yayi with he's eyes closed, ahankali ta mike Tana cewa
"Kaje gida mana..babu kyau..." Bata karasa ba ya daga mata hannu tare dacewa
"Anty pls stop it,,banson..." Yafada kaman ba silly suhail ba, shuru tayi tana. Zama kan stool dake gaban mirro, kofa aka bude Yazid ya shigo da plate din abinci, nan dai Suhail ya nuna mashi baicin Abincin har karfe 10 yana dakin mami saga baya Yazid yazo suka Kama dakinshi. Shi kam alhaji Ahmed is still hoping yaji amsar mami, yau yazo office dinta har da wasu Bunch of roses, zama yayi babu Mai cewa komai, bayan kaman minti biyar mami zata bude baki tayi magana alhaji Ahmed yayi saurin cewa
"Pls if you're not ready you don't have to reply me now...I will wait.." Yafada mata saboda fargaban kar ta ki shi, haka dai ya Mike ya tafi bai bar mami tayi magana ba. Ita kam hajiya Hassana gari na wayewa taje gidan hajiya habiba wato mahaifiyar humaira ta sakar mata ruwan masifa Tana cewa
"Ya zaayi ki Bari a yi min dariya cikin wannan banzar family..,why will you even allow humaira ta saurari wani?.. Kinsan wannan family din jira suke kiris suyi mana dariya shine zakiyi min haka...why .,why.,why..." Tafada duk veins din wuyarta waje., ahankali hajiya habiba ta kwantar da murya tace
"Haba my dear..I kwantar da hankalinki mana..ai ko ban nan humaira is at your beck and call...ai aurenta da suhail tamkar anyi an gama ne...so please ki bar tada jijiyan wuya kan wannan done deal din..." Hajiya habiba ta fada sounding so relaxed, sai lokacin hajiya Hassana ta kwantar da hankalinta.
Yaune karshen wata which zasuyi meet in dinsu, families da suke nesa tun jiya suka shigo gari, in kaje Mai waazi estate Baka ganin komai sai maka makan motoci na family dinsu,.
Thanks.
8💙💛💚💜❤️
Lokacine
💙💜💛❤️💚
® zuwairat (ummumaryam)
8️⃣
Free page
Dedicated to my anty...
Masu aikin abinci sai aiki suke, an gyara hall din sosai sai kanshi ke tashi dukda babu kowa ciki because sai karfe goma daidai ake farawa amma at time har ayi sallah asr a dawo ba'a gama ba, falon kaka na cike da baki Tana zaune cikinsu amma face dinta babu walwala balle ta sakar masu face ayi labari, kawai gata nan dai kaman suna damunta, ba kaman yara dake wasa Suna up and down a cikin katon falonta, da yaro ya nufo inda take zaune sai Ta daka mashi tsawa Tana cewa
"koma wurin uwarki/ka..." Iyayenkan ko a kwalarsu, Sai chatting da hiran su kawai suke.
Suhail kam yana kwance cikin blanket, duk ya rame idanuwanshi sun koma ciki, he looks so dull and pale, sai tunani kawai yake yau is creepy family meeting, ko kafin ya bar Nigeria wannan meeting din is Among abubuwan da ya tsana a family dinsu balle Yanzu da kaka tayi nasara wajen rabashi da humaira, he hates to see her face Don gani yake he will definitely try to strangle her to death, he wish yana iya cire humaira completely dukda he's trying tunda tun ranar bai Kara kiranta ba itama ko sau daya baya kirashi ba, hakan ya kara tabbatar mashi she's not into him anymore, hakan really breaks he's heart Don at least he was Thinking zata kirashi tayi apologizing for what happened amma rashin ganin Kiranta ya tabbatar mashi da gaske take, agogon dake jikin bango ya kalle yaga 8:32, tsoki yaja yana cewa
"Naga Wanda zaisa inje wannan creepy gathering din yau...Wallahi ban zuwa...don't want to see the jagged face...." Yafada yana rufe kanshi da blanket,
A bangaren mami kam tun jiya take shiga bathroom minutes after minutes, tasan wannan month din ma sai ta kwanta hospital Don ta fara ganin signs tun Yanzu, she wani irin ciwon zuciya take ji saboda frgaba, she's feeling kaman an Dora mata wani Abu kan kirjinta, kawai she's afraid to be humiliated a public, amma tasan kaka bazata raga mata ba tunda ita kanta tayi alkawarin bazata raga mata ba har sai ta fiddo mijin aure, yau tun da safe take ta zarya bathroom just like jiya, all her knees are so weak, Tana fita daga bathroom ta dauki long hijab dinta ta fita daga