Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Lokaci Ne Soyayyar da Ta Zo Bayan Jinkiri BY ZUWAIRA UMMU MARYAM

Author :  ZUWAIRA UMMU MARYAM Category :  African Stories & Novels

Chapter   38 / 75

111K to 114K   out of 224.1K words

atakaice, wannan statement din ya mugun batawa mami rai
"seriously?.. "tafada sounding very tensed
"yes seriously... " ya amsa mata yana tuki face dinshi normal
"lallai...ni har yanzu mamaki kake bani... Wato kai gaka mijina... Abun takaici bai karewa... Ni tunda ma nake na taba ganin abun haushi da takaici irin wannan?.. " ta fada cikin ihu
"baki ma fara gani ba ai... Don't follow my rules and you will see what happens..." wani irin ashar mami ta saki unexpectedly, ita kanta b'ata San lokacin da ya fita bakinta ba, cikin wani irin fushi ta sa hannu zata bude mota dukda motar tana tafiya, kawai gani take it's better trailer yabi ta kanta da ta zauna cikin motar Tana jin wannan abun haushi, cikin zafin Nama ya kulle kofar daga inda yake zaune, ihu ta farayi tana cewa
"stop this forsaken car... " tafasa sounding angry,
" make me... " yafada yana kallon titi,
"I hate you.. Wallahi I hate you... " tafada cikin kuka
"and I love you... " ya amsa mata yana tuki, cikin kuka ta ja tsoki, da sauri ya kalleta tare dacewa
"yauwa Bari in kaiki gidanmu... " da sauri tace
"wallahi babu inda zani... Stop the car.... Banza da kai... " tafada out of anger murmushi ya saki yace
" I forgive you... " yafasa sounding carefree,
"forgive your self.. I said stop the car... " tadaka mashi tsawa, banza yayi daita ya cigaba da tuki, ganin ba hanyar gida yayi ba yasa ta fara cewa
"pls take me home... Dan Allah I beg you... Am having serious headache... Wallahi I never knew zaka zama source of pain to. Me... " tafada tana fashewa da kuka,
"pls stop crying.. Zan kaiki gida... " yafada cikin sanyimurya, juyawa yayi ya Kama hanyar gidansu, babu abinda ke fita sai kukan mami, duk ya rasa inda zai saka kanshi because bayason jin kukanta, sai rarrashinta yake amma Taki sauraronshi, b'ata daina kuka ba saida yace
"now keep quite ko kuma in kai chan gidan..." ya daka mata tsawa to he's surprise sai yaga tayi shuru, dariya yayi cikin ranshi yana cewaa
"da akwai lot of dramas a gaba... " yafada cikin ranshi.

The following day akayi kamu inda amarya tasha kaya masu tsadan gaske, ita mami batasan lokacin da aka dinga kayan ba sai dai kawai ta ga an fiddo su ance ta saka, sannan ya bita da extra heavy make up Mai shegen kyau da tsada, kamun da akayi nata is one of the best a family din Mai waazi, decorations din wajen ma ya hadu sosai, amarya ta saka golden kaya masu daukan ido.
The final event was dinner, Wanda a kaidar Mai waazi family kawo sai yayi attending daga Abba har yaro, duk events din da ake mahaifiyar suhail b'ata zuwa saidai aje a kawo mata rahoto, duk sanda aka fad'a mata sai ta zubda hawayen bakin ciki, kuji fa, haka nan kai baka damu da mutum ba shi ya dorawa kanshi wahala. Kayan da aka dinkawa mami for dinner is sky blue, Wanda tail kayan ya kai Taki ashirin zuwa talatin, it's such a long and expensive dress, ita kanta mami bayan ta saka anyi mata kwalliyan sai da ta yaba kanta, gaban mirror ta tsaya tana jujjuyawa, ajiyan zuciya ta saki kawai sai tace
"finally... " ita kanta b'ata San why she said that ba amma kawai she feels like saying it, karfe hudu zaa fara and it's a karfe uku, ance da akwai digital photographers her guda biyu da zasu dauketa pictures, gidansu kam cike da mutane kaman baa taba biki gidan ba, saboda har Wanda ya shekara da shekaru baizo gidan ba it's present, bisa umarnin hajiya bilki ta fito gown dinta na Jan kasa, Don har ta kai stairs bai gama fita daga dakin ba, mahaifiyar ta na tsaye downstairs tana kallonta sai ta fara hawaye saboda farin ciki, itama mami hawaye ne ya ciko mata taji yayar hajiya tana cewa
"kar ki sake inga hawaye idanuwanki... Yau ba ranar kuka bane.. Ranar farin ciki ba... Delays are always blessings... Wani jinkirin alkhairi ne... Maryan Allah ya baki... " matar ta fada kaman yanda duk Wanda yaje ganin gidanta ke cewa. Duk Wanda yaje jerenta sai da ya rufe baki, wasu kam har da kukan bakinciki suke su fake da farinciki suke mata, masu yi mata pictures tun tana kan stairs ake daukanta har ta iso kasa, directing dinta suka dingayi Suna daukanta pictures, yau kam she's more than a celebrity, she feels like crying amma she's been warned kar ta sake tayi kuka if not zata b'ata kwalliyan ta. Gidansu suhail ma ba karamin haduwa shi da guys sukayi ba, shi yana sanye da farin shadda Wanda sau daukan ido kawai yake, suma sai daukansu picture ake, karfe uku da yan mintuna roll Royce da senator ya aiko daukan suhail da friends ya iso babu wasting of time suka sauran suka biyoshi cikin nasu motocin.
Mami basu iso wajen event ba sai wajen 4:30 shima suhail da abokan shi suna wajen basu shiga ciki ba, duk suna tsaye suna jiran isowasu, suna Isowa mami ta fito, takawa yayi yaje inda take tsaye looking flawless, for the very first time taji yayi mata mugun kwarjini, the cap on he's head gives him more maturity, jerawa sukayi suka shiga, suhail na tafiya yana kallonta, tunda yake bai taba ganin mace tayi mashi kyau irin na yau ba he can't help it, duk ya duburbuce saboda ita, ita kam the feeling today is so different, yau gata tare da suhaila gaban duk member of the family, not as that cutest she admires and adores but as her husband, ji taka kaman tayi kuka but she can't, the feeling today is so weird, music kawai ke tashi while suna shiga ciki, bayansu kam yanmata da samarin family ne manya da kanana, dukda Waka dake tashi sai guda kawai ake saki, kaka kam mikewa tayi tana dungura sandan hannunta tana sauri ta isa inda suke tafe zuwa wajen zamansu, da sauri ta bude bag dinta ta dauko bundle din naira goma sabuwa fill ta fara watsa masu, duk dariya aka farayi har da suhail, aikam duk mutanen wajen mikewa sukayi suka fara zuba kudi kaman baa sonsu, yan dubu dubu kawai ke yawo a sama, mc ya dinga cewa a koma a zauna amma ina taro ya hargitse da spraying kudi, kasan hall din abbu abinda kake gani sai kudi, kudin kaka ne kawai ya banbanta dana sauran, amma duk 1k ne, da kyar aka samu suka zauna aka fara abinda ya kawosu. An kashi kudi sosai, karfe bakwai aka tashi taro, gida aka maida Mami nan dai ta sake wanka da dressing sai gidan mijinta, she was crying very loud and her mother is helping her, yanda take kuka ko yar 15 years b'ata kuka haka, hannu ta dora bisa kai tana rusa ihu kaman anyi mata mutuwa,shes feeling so weird, duk fada da ake mata kan ta daina kuka yau b'ata ji ba, da ance tayi shuru kaman ance ta k'ara volume ne, ahaka aka isa gidan da koinana haske kaman ba dare ba.

Yan uwana mata da maza, rain soul magani ne Mai dubbin amfani Wanda ake saida complete pack dinshi Mai dauke da guda 30 a kan dubu talatin kacal, nasan wasu zasuce dubu talatin? Well amfanin maganin yafi dubu dari biyar am telling you, it's whole health in a pack, Insha Allah babu irin illness da bai curing da yardan Allah. Har irin ciwon da ake kai mutane abroad yana healing, sannan in zaka saya kasan wajen wa zaka saya don ana saidawa wasu 35k har 50k, Don haka for Interested buyer should contact 08063328903

Thanks


In baki biya kudin karatu ba kika karanta Allah yaisa42


If kika tura noveldina wata group bada izinina ba ban yafe ba.



For those that suna son biya amma har yau basusan ta yanda zasu biya ba, you don't have to call pls, kawai send 300 to 0024878383 stanbic ibtc Zuwairat haladu sai ki turo screenshot zuwa 08106102727 via whatsapp kou kuma ki tura mtn card na 300 to 08106102727 shima ta whatsapp bata message ba, kou kuma kiyi transfer na Kati shima mtn na 300 ga number sama sai ki turo screenshot dinki zuwa ga same number ta whatsapp, remember it's kudin karatu not kudin mallaka. Nagode




Har aka isa mami b'ata daina kuka ba, bilki dake b'ata hakuri data ji ta gaji cewa tayi
"cry yourself to death... Kaman wata yar yarinyar sai magana ake maki amma kinki sauraron mu... Mtwsss... " tafada mata kasancewan itace zaune kusa daita, mami kuka kawai take b'ata jin abinda ake cewa, nobody will ever understand what is going on on her heart, wani irin nauyi taji heart dinta yayi mata, it feels kaman an dora mata katon stone Wanda tana kokarin ta cire ta kasa cirewa, kawai she's thinking it's real, ba mafarki take ba, yanzu gida daya zasu zauna da suhail as her husband, sannan abinda ke b'ata takaici is he's authoritative character
"don't go out without hijab ever again.. In kin kara duk abinda nayi maki ke kika ja... " ta ji voice dinshi na mata yawo a kunne, sake fashewa tayi da kuka sosai,
"you have not greet me... " ta sake jin voice dinshi out of command, kawai kukan takaicin da zata dinga fuskanta kawai take, tasan zata sha takaici kala kala sanna gata Allah ya yawota da mugun son girma da self respect, b'ata tolerating nonsense amma yau sai gata a karkashin kaninta as her husband. She searched for husband for almost 8 years, tun tana da 21 to 22 ta fara son yin aure amma Allah bai kawo ba, har wani haushi takeji in taga sisters dinta suna kuka zaa kaisu gidan mijinsu, she always said
"abinda wasu ke nema Allah ya basu amma sun tsaya suna kuka,..." she never thought zatayi kuka in zaa kaita gidan mijinta amma sai gashi yau nata kukan ya fi na kowa, b'ata ankara ba taji an bude kofar motar, fita hajiya bilki tayi wata sister mom dinta dake zaune the other side itama ta bude ta fita, dukawa bilki tayi ta kamo hannunta, ahanakli ta matsa ta fito daga cikin motar, she was wearing wani expensive lace milk sai kanta rufe da Vail Mai tsadan gaske, kafarta sanye da takalma simple but expensive, motocin da suka bita sun kai su ashirin, fitowa suka dingayi suna kallon ikon Allah, gidan kawai yawancin su suke kallo amma banda wayanda suka kawo kaya, magana kawai suke kasa kasa suna cewa
"wane irin gida ne wannan ", wata daga cikinsu tace
"lallai na yarda some delays are blessing...yanzu mami ce kadai zata zauna gidan nan? " wata ta radawa wata cikinsu,
"hmmm ai gaskiya da gani sai ya auro mata har uku bayan ita... Ai wannan ba gidan mace daya bane..." wata tayi whispering, while mami was walking in to her house crying wasu na chan suna gossiping, hannunta aka rike both side aka umarceta ta shiga da kafar dama da adua, falo suka shiga duk hankalin wayanda suka zo Don ganin kwam ya tashi, mami kam. Kanta kasa lullube sai kuka take, hajiya bilki da wasu kaman bakwai sukayi leading dinta zuwa daya daga cikin bedrooms dinta, sabon babin kuka ta bude tana diddirje legs dinta a kasa kaman wata karamar yarinya, saida aka fara fad'a mata
"kome yace kiyi kiyi.. Ban da gardama... Duk Macen dakewa mijinta gardama b'ata samun cigaba a rayuwa sannan GA azaban Allah kanta... Kar kiga Don yana kaninki ki rainashi... In kin rainashi kanki kika raina ba shiba... "ta sake fashewa da kuka, ko minti goma basu kara gidan ba duk suka fita Don a maidasu, rike hajiya bilki mami tayi tace
"Pls don't go... ai ana kwana kou... " tafada cikin kuka, kallon banza ta watsa mata tace
"ashe kwana..wallahi ban San you're annoying ba sai yau... Amma Banga laifinki ba, nafi ganin na anty... " inji bilki, fixge hannunta tayi ta barta nan zaune, da sauri mami ta cire Vail din kanta ta kwanta cikin hawaye,
"oh Allah..... " shine abinda ya fita daga bakinta cikin kuka, shes just feeling kaman her life has come to an end, abinda bata sani ba is her life is Just getting started. She cried and cried and cried, kaman ta kashe kanta haka take ji.
while she crying shima suhail yana chan gidansu zaune gaban dad dinshi sai sake bashi advice yake, kanshi kasa yana sauraron shi, sai wajen karfe tara ya sallameshi, mikewa yayi feeling weak, part dinshi ya shiga ya rike waist dinshi yana kalle kalle, duk ya dauki important items dinshi daga gidan ya kai sabon gida, wasu friends dinshi dake zaune suna jiran su raka ango sunga the change in he's mood, zama yayi ya Dan dafa goshinshi yana sakin ajiyan zuciya tare da breathing out loudly,
"ka bar amarya chan ita kadai fa.. Muje kawai mu rakaka... " inji wani abokin shi
"aa.. kawai Nidai ku tafi...ba sai kun rakani ba... " yafada cikin sanyimurya, yasan hakan will make mami hate him more, kawai he wants to do the things that will please her alone,
"then ka tashi ka tafi... " yazid ta fad'a mashi, kai ya daga ya kalleshi ya saki murmushi ya Mike, car keys dinshi ya dauka ya fita duk suma suka fito, jikin motarshi ya tsaya sai kuma ya juya zuwa part din mahaifiyar shi, ko dinner batazo ba, kawai ta maida suhail kaman ba ita ta haifeshi ba saboda son zuciyar ta, da sallama ya shiga falonta, itama family dinta sunzo bikin dukda bata gayyacesu ba, ba duka aka taru aka zama daya ba,tana jin sallama suhail ta daga kai ta kalleshi tare da nuna mashi kofar daya shigo,
"out... Kar kazo kusa da inda nake sai ka saketa...." tafada atakaice, durkusawa yayi zaiyi magana tace
"get out.... " ta daka mashi tsawa,
"meye haka Dan Allah ..." wata sister dinta ta fad'a mata, hannu hajiya ta daga mata tare dacewa
"ban kasa dake ba balle ki dauka ....he should do the right thing... In ba haka ba kar ya kuskura ya zo inda nake... " tafada sounding angry, suhail dake durkushe yace
"mummy kin manta abinda daddy yace?.. Me zaisa in kashewa mahaifiyata aure da hannuna?.. " ya fada kaman zaiyi kuka,
"ai in baka kashewa mahaifiyar ka aure ba ka kashe mata zuciya ka zubda mata mutunci ka ci mata zarafi...Just go.. Banason ganinka...mai Kama da kaima banason gani... Just go away.... " tafada tana mikewa da sauri, barin falon tayi ta shige bed room dinta, suhail na nan durkushe kanshi kasa, duk ya rasa abinda ke mashi dadi, yayi aure he's going to the wife he might not have anything from, the wife That don't love him sannan he's mother hates him too, it's a bad moment for him,
"tashi kayi tafiyarka... Zata dawo hanya da kanta..." wata ta fadawa suhail, jiki ba kwari ya Mike daga inda yake ya fita, buttons din rigarshi ya balle ya nufi inda motarshi ya ke ya shiga ya Kama hanyar gidanshi, abokan shi ba kowa Kama hanyar gidansu sukayi, suhail na tuki yana tunanin how rayuwarsu is going to be, wani meat spot ya tsaya ya sayi mana Mai uban yawa aka yanka cabbage da su tomatoes da sauran kayan lambu, daga nan ya wuce ya kwaso drinks da ruwa. Bai sake tsayawa koina bai sai gida. Lokacin mami taci kuka ta koshi har ta zubawa sarautar Allah ido, she's so scared of the silence, ta gaji but ko kadan bacci bazaiyi gigin daukanta ba, karfe goma Saura suhail ya shigo cikin falon da adua a bakinshi, the scent a falo kawai yasa ya lumshe idanuwa,
"alhamdulillah... " yafada tare da sakin ajiyan zuciya once again, tunda akayi nata jere gidan bai zo ba Don da wuri ya kawo wasu daga cikin kayanshi ya ajiye daki guda ya kulle, kallon endless falon dayasha wasu irin royal cushions kawai yake kallo, yaga wurare daban daban but wannan is so unique and beautiful, murmushi ya saki yana hango kanshi da mami sunyi cuddling juna kan one of cushions, he can't believe yau daga shi sai mami cikin wannan makeken gidan, yasan when everything is alright it will be so much fun.
Ahankali ya taka zuwa inda hanyar bedroom suke rike da kayan daya sayo, ahankali ya bude First door yaga an zuba complete set of bed har da mini dining amma babu kowa, maidawa yayi ya rufe yana jin wani irin faduwar gaba amma Sam face dinshi bai nuna hakan ba, takawa yayi kaman foot goma ya bude another door luckily she's there, mami tana jin an bude kofa tayi saurin lumshe idanuwa kaman Mai bacci, ta tura knee dinta a cikinta sai tayi pillow da hannunta, she's pretending to be asleep,suhail na ganin ta nan kwance ya saki wani irin murmushi, kaman a mafarki yau ga mami kwance under he's total control, hasken dakin bai da bambaci da rana saboda wasu irin fultulu ne masu haske sannan an kunnasu duka, ahankali ya maida kofa ya rufe while yan hanjin

38 / 75