Author : ZUWAIRA UMMU MARYAM Category : African Stories & Novels
yayi while the meeting is going on, before he's thinking zai bawa hajiya hassana second chance but now he knows she don't deserve it, bayan kaman minti talatin ya Mike yacewa kaka
"inason zan kara aure... Don haka kaka in kin gan Wacce ta dace Dani ki fadamin.. " ya fad'a while standing, nan take jikin hajiya habiba ya fara rawa, kawai she want to ping hajiya hassana abinda ke faruwa, a eayuwa babu abinda hajiya hassana ta tsana kaman kishiya she hates the name of kishiya so much
"wannan abune Mai sauki... Ga yaran gidan alhaji modibbo Wanda tun asali muka so mu hada zuriya da su amma Allah bai yarda ba... Kawai zan sa a aika gidan muji ya abun zai kasance... " inji kaka.
A daidaita mami ta samu ta hau ta koma gida.
Ana tashi daga meeting hajiya habiba ta fad'awa hajiya hassana abinda ke faruwa,
"haba it's a lie... Wannan abune Wanda bazai taba faruwa ba... " shine amsar hajiya hassana.
Three days later.
Suhail ne zaune kan gado ya mugun rame sosai, mutane cike da dakin amma sai kallon faces dinsu yake searching for one person he wants to see amma babu ita, sai yau ya bude ido kuma numfashinshi ya dawo daidai, yazid ya kalla kaman zai bude baki yayi magana sai kuma yayi shuru, dazun aka maidoshi wata dakin amma kaman family na jira duk sun cika koina, yayarshi ce gefe guda tana bude fruits salad da aka sayo, spoon ta saka tazo kusa dashi ta debo zata kai bakinshi sai ya kauda kanshi gefe guda, ci yake kaman an dora mashi dutse kan zuciya, wani irin nauyi yake ji sosai a heart dinshi, nobody will understand how he's feeling, kurawa yazid ido yayi yana mashi irin kallon ina mami, dauke kai yazid yayi because she told him the awful things da mahaifiyar suhail tace and duk sunyi supporting kar taje. Mami kam sje want to come amma tana tsoron haduwa da hajiya hassana dukda tun daga wannan ranar bata kara zuwa ba because umarni Mai zafi aka bawa securities din wajen saboda ita, itama ta rame sosai saboda tunanin halin da suhail ke ciki, the good thing is yazid always keep up to dear kan yanda suhail yake, ita kanta bata da lafiya sosai saboda yanda take samun ciwon ciki kaman zatayi monthly period dinta, ba wai yana mata ciwo sosai ba amma kaman an saka mata garwashi haka take ji. Wajen karfe takwas mahaifin suhail ya shigo cikin dakin da suhail ke kwance yana kallon sama, sai lokacin mutane suka rage yawa a dakin, daga yazid sai elder sister dinshi da kuma alhaji, daga idanuwa suhail yayi ya kalli mahaifinshi, shima kallon shi yayi yace
"wai me kakeson ci?.. " ya tambayeshi
"daddy.... Am.. Not hungry... " suhail ya amsa mashi ahanakli
"ban gane baka ci ba... "alhaji ya fad'a mashi, elder sister din suhail ce ta kalli yazid tace
"wai mami bata zo bane?.. Kou bata san suhail bai da lafiya ba... " ta tambayi yazid, baki yazid zai bude yayi magana alhaji yayi saurin cewa
"ya zaayi tazo bayan mahaifiyar ku tazo nan taci mata mutunci?.. " ya fadawa daughter dinshi,
"oh ni mummy kou yaushe zata daina wannan abun?.. Nama ji yaya usman ke bata kudi yanzu... Shiyasa take abubuwa data gandama... " inji sister suhail, surprise look alhaji yayi mata yana cewa
"you mean usman na bata kudi?.. "
"yes daddy... Haka tacemin wai duk mun yardata sabida muna bayan ka... Amma she thank Allah Tana da usman wai shi ke kula daita yanzu... "
"OK... Shikenan... " alhaji ya fad'a atakaice.
"daddy... " suhail ya kira alhaji, kallon shi yayi sanann suhail yace
"Dan Allah... A kira... Anty mami..." ya fad'a ahankali, alhaji baice komai ba ya fita daga dakin, alahji yunusa ya kira ya umarceshi da ya sa driver ya kawo mami, alhaji yunusa baiyi mashi gardama ba ya amsa mashi da tou. Daga nan ya kira usman ya fara zazzaga mashi balai yana fad'a mashi abubuwan dake faruwa, ta inda yake shiga ba ta nan ya. Suna gama waya alhaji ya kira mami da har ta saka kayan bacci Don ta kwanta ya umarceta ta shirya a kaita hospital. Bai jira response dinta ba ya kashe wayarshi, ahankali Mami ta Mike zaune ta kalli agogon dakinta taga karfe 8 da yan mintuna, ajiyan zuciya kawai ta saki ta Mike ta saka kaya tare da hijab har kasa sannan ta fita zuwa dakin mahaifiyar ta, nan ta fad'a mata abinda dad dinta yace
"Allah yasa lafiya... " shine abinda mahaifiyar ta ta fad'a sannan ta fice ta sauka kasa driver ya jata suka bar gidan
Yan uwana mata da maza, rain soul magani ne Mai dubbin amfani Wanda ake saida complete pack dinshi Mai dauke da guda 30 a kan dubu talatin kacal, nasan wasu zasuce dubu talatin? Well amfanin maganin yafi dubu dari biyar am telling you, it's whole health in a pack, Insha Allah babu irin illness da bai curing da yardan Allah. Har irin ciwon da ake kai mutane abroad yana healing, sannan in zaka saya kasan wajen wa zaka saya don ana saidawa wasu 35k har 50k, Don haka for Interested buyer should contact 08063328903
Thanks
In baki biya kudin karatu ba kika karanta Allah yaisa,
Don't share my novel, it's for those that paid only.72
Mami was so lost in thought yayin da driver ke tukata, kawai tana tunanin abubuwa da yawa, she don't know why aka kirata by this time, she's not having any nagetive thought saboda Wanda yayi kiran, he's well respected Just like her dad. Tara ya wuce da yan mintuna lokacin da suka isa hospital din, lokacin duk babu kowa sai yazid da alhaji Muhammad, suhail Na kwance da two eyes dinshi rife kaman Mai bacci amma kawai he's thinking of mamia and abinda yasa heart dinshi ke mashi nauyi, baisan dad dinshi ya kira mami ba, yazid mami ta kira wai in the waiting area,
"wane daki kuke ne?.. "ta fad'a mashi yayin da take tsaye gabanta na faduwa, suhail is so special to her to the extent that being in the same premises with him makes her heart beat faster,
"bari in fito.." yazid ya fad'a Wanda yasa suhail bude ido yana kallon shi, yanda yake kallon mutum kaman irin moron din nan, mikewa yazid yayi ya fita daga dakin, suhail was just staring at the door Don yaga Wanda zai shigo by this time of the night, yazid na fita ya Dan fita ya hangi mami dake tsaye, itama tana ganinshi ta taka zuwa wajenshi suka koma tare, shi ya Far's shiga sannan itama ta shiga da sallama da long hijab dinta dake Jan kasa, alhaji ta gani ta durkusa ta gaisheshi, suhail sai kallonta yake kaman madubi, itama yaga ta rame sosai
"daughter mijinki yaki cin abinci... Nace a kiraki kizo kilan in ke kika bashi yaci... " alhaji Muhammad ya fadawa mami, mami kasa daga Kai tayi saboda kunya, shi kam mikewa yayi yace
"nidai gida zani... Hope zaka kwana nan da abokin ka?.. " ya tambayi yazid
"yes daddy... " ya amsa mashi, suhail was looking at mami kaman bai taba ganinta ba, the funny they had together was still lingering in he's memories, babu abinda ke lasting cikin kwaluwar mutum kaman lokutan nishadi, hannu ya mikewa mami bayan alhaji ya fita, mikewa mami tayi ta dawo kusa dashi bayan alhaji Muhammad ya fita, hannunta tasa cikin nashi tana zama bakin gadon
"ya jikin ka?.. " ta tambayeshi, kallonta kawai yake bai bude baki yayi magana ba, idanuwa ya lumshe sannan yace
"kin rame... What's wrong.. With you... " ya. Fad'a kaman he's having difficulties in talking, murmushi ta saki sanann tace
"nothing... Kawai dai ina yawan ciwon mara ne this days... " ta fad'a mashi cikin voice din da babu Mai jin sai shi, yazid sulalewa yayi daga dakin Don yaga basu ma san yana wajen ba,
"ciwon mara?.. " ya sake tanbayan ta kaman shima ba rashin lafiya yake ba, ko kadan bai damu da halin da yake ciki ba,
"pls enough about me... Tell. Me what happened to you... " ta fad'a hannunta cikin nashi
"pls tell me.. Meke sa maki ciwon mara... " ya tanbayeta kaman baiji abinda tace ba
"Nima don't really know... Amma ina tunanin monthly period dina ne... " ta amsa mashi, ajiyan zuciya ya saki yana da biting lips dinshi kaman he's in pain,
"sorry... Pls me ya sameka.?.. Ka tada min hankali cutie... " ta fad'a cikin whisper, harara ya sakar mata sannan yace
"you abandoned me... " ya fad'a mata ahankali
"my heart feel so heavy...kaman an dora min dutse... " ya fad'a voice dinshi na rawa,
"kayi hakuri... Bazan kara ba... " ta fad'a mashi
"ciwon yayi min yawa... Ga mummy ta yafeni.. Sannan gaki kuma baki Damu Dani ba... "ya sake fad'a mata
"pls stop saying ban damu da Kai ba... Ni yanzu duk duniya babu wanda na damu dashi kaman Kai... Sorry pls... " ta fad'a kaman zatayi mashi kuka
"hmmm " ya amsa mata kawai,
"believe me... Da gaske nake... Na. Damu da Kai... " ta fada yana shafa hannunshi,
"na yarda.. But why baki zauna Dani ba... Why did you leave me despite kinsan ban da lafiya... Yanzu inda dad bai kira ki ba am sure bazaki zo ba... " shuru tayi bata ce komai ba yq cigaba da cewa
"nor matter the humiliation da mummy zata yi maki... Bai kamata ace kin bar mijinki in the hands of others ba... You should endure any kind of pain for love... Ni MA nan I will go through hell sabida ke.... Love is war... Duk son da babu yaki bai taba dadi ba... Bai da history amma namu will make history... " ya fad'a mata cikin natsuwa,
"am Sorry..." ta fad'a cikin hawaye,
"I. Promise I will endure komai because of you... I love you... Bansan am Crazy about you ba sai da naji kaman zan Rasa ka....i love you suhail... " ta fad'a mashi cikin hawaye, hannunshi dake cikin hannunta ya zare ya goge mata hawaye tare dacewa
" thank you for loving me... Allah ya saka da alkhairi mimina... Ina kaunar ki mimina... Rabbi ya barmu tare... Dan Allah don't mind my mummy kinji kou.. " Kai ta daga mashi alaman tou, mikewa tayi tana kallon kayan fruits dake dakin, hijab dake jikinta ta fara cirewa ta nade ta ajiye gefe guda sannan ta bude kayan marmarin ta kawo bakinshi, ahankali ya kauda mata kai gefe guda yace
"Mimi bakina babu dadi...ki. kirasu a ciremin wannan Karin ruwan in shiga bathroom in wanke bakina... " murmushi ta saki tace
"ka mance matar ka is a doctor?.. " ta fad'a tana Kama hannunshi, murmushi shima ya saki yace
"AI ni if am together with you abinda nake tunawa kawai is I love you... " ya amsa mata, cire mata cannula tayi ya Mike kaman iska na kadashi, kallon bayanshi tayi taga he's more slimmer than ever, tunawa tayi da other side of him ta saki murmushi kawai, bayan Few minutes ya dawo ya zauna sannan ta bashi fruits kuma luckily yasha sosai, komawa yayi ya kwanta ta maida mashi drip dinshi. Wajen karfe goma da rabi tace zata tafi amma ya rufe ido wai ta kwana wajenshi yazid ya koma gida. Sai. Da tayi da gaske ya amince ta koma gida with the promise she will be there from morning to night the next day. Kaman yanda tayi alkawari haka ta dawo wace gari, suhail hanata cire hijab yayi wai ana kallonta, haka ta dinga yawo da hijab and luckily hajiya hassana bata dawo ba.
Abangaren hajiya hassana kam ta shiga mugun tashin hankali as a results of abinda take ji na cewa mijinta zaiyi aure, tayi bincike kuma hakan ne because ranar da aka gama meeting kaka aika gidan family friends dinsu wato alhaji modibbo kuma aka gano da akwai yanmata guda biyu, daya is 22 while dayan kuma 26 batare da alhaji ya ganta ba yace in babu kowa wajen yar 26 din aura mashi ita, so wannan maganar ya cika koina a family that alhaji Muhammad zai kara aure kuma yar karamar yarinya, wannan shi ya tadawa hajiya hassana hankali ta kasa zaune ta kasa tsaye, wace garin meeting taje office dinshi bata tardashi ba, tanason zuwa wajen suhail amma bata son ta sake batawa alhaji rai, hakan yasa ta kame waje guda, yau ma taje office dinshi aka ce bai nan. Farat guda ta rame ta kare tas. Another annoying thing is usman da bai daukan wayar ta, tunda dad dinshi ya kirashi ya zazzaga mashi balai yana fad'a mashi exactly what is happening da kuma suhail dake kwance tun lokacin usman ya gane he's mother is not good at all, that same day ya kirata yana fada mata if wani abu y samu suhail bazai taba yafe mata ba. She was like
"shikenan shima an sa ya juyamin baya.
yau kwana suhail biyar a hospital, he's doing great as result dinshi da suka zo shows he's improving, wajen karfe 8 mami ce tsaye tana maida phone dinta cikin bag dinta suhail na kwance sai binta yake da kallo,
" bazaki tafi yanzu ba... Wani abu nake son kiyi min... " ya fad'a idanuwnashi lumshe,
"baby it's 8 o'clock... Dan Allah in tafi yanzu..." ta fad'a mashi cikin rarrashi,
"nidai no... Sai Kinyi min wani abu... " ya fad'a mata yana bude idanuwa, kallonshi tayi tace
"nikam me zanyi maka?.." ta tambayeshi,
" Dan Allah romance me... Tummy dina na ciwo... " ya fad'a kaman zaiyi mata kuka, goshi mami ta dafa looking at him, wato jaraba a jinin suhail yake, despite he's on hospital bed yana maganar romance,
"Lallai..baka tunanin ana iya shigowa?.. Salon Kajamin zagi kou..."
"nidai pls... Am Horny..." ya fad'a yana Shafa gabanshi,
"lallai then you should be discharged ...kana kwance nan kana cewa you're horny.. " ta fad'a tana zipping bag dinta,
"nidai pls zo... Come closer... " ya fad'a mata sounding so serious
"nifa Bazan iya ba... "bata k'arasa ba aka bude kofa, nan take taji wani irjn sanyi, idanuwa ya daga ya watsa mata harara kaman he's not the patient, wata kawar hajiya hassana ce da mijinta suka shigo, suhail haushin zuwansu yaji, kusa da bakin kofa mami ta koma before the blink of an eye she's out of the room, tana fita ta saki ajiyan zuciya tana cewa
"jarababbe kawai... " ta fad'a wearing a smile. Suhail cika yayi yana batsewa har suna mashi sannu da jiki bai son amsawa, mami b'ata kara dadewa hospital ba har aka sallameshi, sai fushi yake daita wai Taki yi mashi abinda yake so.
Saida aka Sallami suhail Alhaji ya fara zuwa office, ranar daya fara zuwa sai ga hajiya hassana data fita hayyacinta, tana shiga ta durkusa kasa tana kuka tana cewa
"alhaji na rokeka da Allah kar ka tozarta ni... Kar ka auramin yar cikina a matsayin kishiya Dan Allah... Wallahi kou da microphone kakeson in fadawa duniya na amince auren suhail da mami zanyi... " bata karasa ba alhaji yace
"wa zai hadaku kishi?...dalla tashi ki bani waje... You're wasting my time... " ya fad'a mata yana maida hankali kan aikin da yake
"nidai ka yafemin... Nasan ban kyauta ba... Nasan I have insulted your integrity as a man... Dan Allah ka yafemin... Kar kayimin kishiya... Kasan ni macece Mai tsoron kishiya ce... " wani irin takaici alhaji yaji yand take maganar kishiya kaman already ya maida ta, baki ya tabe ya cigaba da abinda ke gabanshi
"Dan allah alhaji kayi hakuri... I will he a good wife daga yanzu... Wallahi in so kake in je gidan rukkaya in bata hakuri wallahi zanyi.. Amma Dan Allah ka ajiye zancen auren tsaran yarana amatsayin kishiya pls... "tafad'a cikin kuka sosai
"wai have you ever thought that zai maidaki ne?.. " kasa k'arasa maganar yayi saboda yanda ta zaro idanuwa cike da kwalla,
"haba alhaji... Me yayi zafi haka... Me nayi da zaka tozarta ni haka... Dan Allah kou me nayi ka yafemin... Pls forgive me... " ta fad'a crying very loud,
"Dan Allah kar ki tara min mutane wajen nan... Ki tashi ki fita kar in sa a fitar dake... Duk wata mutunci kou daraja da kike ganin kina dashi before yanzu babu... So ki bar office dina tun kina da sauran mutunci a idon maaikatana... " ya fad'a sounding angry,
"haba alhaji... Am your wife of 36 years.... Kou me ya faru bai kamata in zama rag da zaka fadawa such issues ba... Pls forgive me Dan Allah.... " ta fad'a cikin kuka, ganin ya Mike yasa itama tayi saurin mikewa tana cewa
"sorry... I Will go... Zan Tafi... Amma pls give me one more chance... " ta fad'a tana fita Don kar ya kira a fidda ta, she was crying sosai ta fita daga maaikatar.
Tunda suhail ya dawo gida yake cewa mami tayi kokari su hadu amma Taki amincewa, wannan fushin ya fara as usual har sai da mami ta fad'a mashi mummy ta ganeta last time and she promise never to do that again sai lokacin ya barta amma. Sai su kusan kashe zuwa midnight suna waya. Time is going fast as lokacin another family meeting is here, . Hajiya hassana ta kare tass, she's was sick and was admitted, suhail yana tare daita sia wasu yaranta, da gaske maganar auren alhaji because har an kai lefe, ranar da ya kirata ta kwace kayanta was the day she landed in the hospital, yana da gidaje da dama da zai