Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   9 / 51

24K to 27K   out of 152.7K words

gida tayo alwala, sallah tayi sannan tahau tambayarsu harsun dawo da wuri haka, ganin basuda wani aiki yasa suka zauna suna bawa Bebi labari."Hmm Bebi bakiga yadda kamfanin yayi kyau ba, wajan aje motoci daban wajan aje babura daban , gefen masallaci muka zauna awajan wani tebur bakiga yadda ake ciniki ba, sabida muka? ai ne masu abinci awajan, amman inaga zamu sayi pure water muna saidawa dan naga babu mai kawowa" cewar hussaina kenan"A,a da akwai kanti fa daga bayanmu kuma nasan ?"!ila yana saida ruwan".cewar hassana tana dariya,sosai suke hira awajan har wajan magariba sannan shahid ya dawo wanda daman daga dawowarsa daga skull mama ta aikasa janguza, shinkafa dasu zogale da mai ya siyo masu, a tsakar gida ya dire wanda su mama suka fito suna masa sannu, da zuwa harda Bebi ake aikin zage zogalan shinkafar mama ta ha? awa ihsan ta bata ta kai mata ? arza, sukuma suka cigaba da ha? a kayayyakin dambu da alalan gobe, har zuwa magariba sannan, suka ? ora abincin dare kana kowa ya tafi yay sallah yaudai bebi akwai abin arziki sabida ta xage ta tayasu aiki sedai ko aranta batajin zata je wannan waje sabida bataji ranta ya kwanta dashi ba.
Har dare suna ??an aikace aikacensu, abinci sukaci suka wuce makarantar dare bayan sun dawo suka kwanta bacci dabida shirin fitar gobe.


Tunda ya sauka A legos yake gudanar da ayyukanshi cikin nutsuwa sabida ya riga ya saba da nan ya kuma san jama'a sosai, agidan abba nacan wanda suke zama ya sauka, da safe ze fita office da yamma ya tashi, ya umar daman tunda Aliyu ya je shikuma ya dawo gida, waya kawai yake da ammi wadda kullum zancenta akan lefe yake wanda tuni tabayar da order kayan lefen nashi sabida bikin harda na Amina za,a ha? a.
Yau takama sunday wanda ya rage kwanaki biyu ya dawo kano zaune yake a saman sopa system ? inshi aje bisa cinyarshi, jikinshi sanye da jallabiya milik aikine gabanshi sabida yana turawa wani kamfani achaina wasu samfur wa? anda sukeson a shigo masu dashi, wayarshi dake yashe a gefece take faman ringing! wajan sau biyu yana dubawa baya ? auka ana ukunne ya ? aga"Assalamu Alaikum" yafa? a batare daya duba sunaba, jin muryar lina yasaka shi dawo da wayar ya katse tare da wullata saman gado ya jima yana aiki akan system ? in tashi kafin ya gama ya ? auro alwala ya fita.


_YAHAYA GUSAU_
"Nagaya miki kidinga kame kanki agabanshi shifa namiji muddin yaga za?"!uwarki akanshi kin bonu".cewar wata babbar mace fara, wadda take gaban wannan budurwar Khadija, tura baki khadija tayi"Wallahi umma a kullum son yaya ?"!ara ruruwa yake araina ina sonshi har cikin zuciyata wannan dalilin yasa naji banson part ? inku na koma na ammi sabida ina ganinshi kurum kodan naji sanyi araina".murmushi wadda aka kira da umma tayi"Ai Aliyu abinso ne ga kowa bake ba na tabbata kowace mace zataso yazama mijinta kodan tarin dukiyar da Allah ya bawa mahaifinshi wanda kaf cikin gidan nan arxikinsu mukeci nima wannan dalilin na matsu ki aureshi kodan kishiga jerin manyan matan masu ku? i".ha? e rai tamau khadija tayi"Nifa wallahi umma banson irin wannan halin naki, sabida Allah nikeson shi wallahi umma badan komai ba Kuma Allah ma yasani son ya Ajinina yake".tafa? a tana lumshe idanunta,"hahaha yaro yarone ai shikenan tunda kin kasa gane karatuna nan gaba da kanki zakizo kina cewar na kuma yi miki bita"tafa? a tana tashi daga wajan da khadijan take.
Tana fita khadija ta mike hotonshi dake saman wayarta ta tsirawa ido hartana hadiyar miyau tana kallon hoton tana lumshe idanunta ahaka bacci mai dadi ya fisgeta cike da tarin soyayyarshi acikin ranta.


?angare gidansu Bebi kuwa washe gari da wuri su hassana suka fita tare da taimakon motar da shahid ya samo musu kai tsaye a bakin kamfanin motar ta tsaya suka fito suna ha? o kayan su zuwa waje.........



MANAGE
11/14/21, 3:06 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
{ _HOT LOVE_ }


NA
*AUTAR MANYA*

_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._



*19 & 20*


Cikin nutsuwa suka gama fitar da manyan kulolin, da taimakon drivern daya kaisu suka shigar da kayan abincin cikin kamfanin, baban nazir ne ya kai musu har kan teburin da suke zama, sabida yadda yake jin tausayin yaran, ku? in motar hassana ta bawa drivern tare dayi mishi godiya sannan itama ta ?"!arasa inda zasu zauna, bayan sun gaisa da baban nazir ya wuce office sabida yana sauri zasuyi meating.
Yau kamfanin babu yawan shige da ficen mutane kodan sabida safiyace tsuru sukai akan bencin dasuke zaune duk jikinsu yayi sanyi suna tunanin kada Allah yasa dai abarsu da kwantai yau.
Shigowar wata farar mota cikin wajan shine yajawo hankalinsu hussaina, cikin nutsuwa motar ke tafiya harta karasa wajan da ake adana sauran motocin kamfanin, tsirawa motar idanu sukai sabida tsabar yadda ta ha? u, sun jima basuga fitowar na cikintaba, dan har hassana ta mike tana zubawa wani security dambu tana komawa zata zauna, sukaga wani magidancin namiji kamilalle cikin shigar manyan kaya farine tass goshinsa dauke da tabon abin sallah, wayace kare a saman kunnenshi dan da ?"!afama ya tura marufin motar yana tafe yana cillah key ? in hannunshi yana dariya yana magana a wayar.
Da sauri sukai ?"!asa da kansu ganin yana kusanto inda suke.
Cak ya tsaya agaban kulolin dake gabansu yana cigaba da wayar, cikin harshen turanci..
Yakai kusan mintuna goma a wajan yana wayar kafin ya kammalata yana mayar da ita cikin aljihun wandonshi.
??arasowar baban nazir yasa suka ? an sauke ajiyar zuciya domin su da sun? an firgita da yadda sukaga wannan mutumin yana kallonsu.
Cike da far'a baban nazir ya ? an rissuna gaban wannan mutumin yana gaisar dashi cikin ladabi.
"Oga Usman barka da safiya, wallahi yanzu su manager suketa tambayar ko lafiya baka shigoba duk an hallarafa kai kawai ake jira". yafa? a yana sadda kanshi a ?"!asa.
Cikin sakin fuska wanda aka kira da oga usman ya dubi babansu nazir kana yace.
"A,a fa ni ai ba wancan bane inada iyali dole se nagama sharafin gabana, watakan kun saba aiki da wancan mai fuskar zakunan shiyasa kuka saba dako sammako kamarshi toni fa wannan satin dole se kamfanin nan ma yasan dawa Allah ya ha? ashi" yafa? a cikin barkwanci yana dariya.
Shima baban nazir dariyar yayi sabida kowa yasan halin Usman mutum ne mai tsananin barkwanci shiyasa yakeda da jama'a sosai awajan shifa kowama janshi yakeyi.
Hankalinshi ya mayar kansu ??an biyu wa? anda tun fara maganar sukai ?"!asa da kansu suna dai sauraran wannan dramar da ake agabansu.
"A,a kai kace kwana biyu Allah ya hutashshe da madam ? ita masu abinci muka samu ashe?,kasan jiya friday banzoba shiyasa ban gansuba" yafa? a cike da kulawa.
Dariya baban nazir yayi kana yace"?"!warai kuwa wallahi ??a??an yayan matata ne da Allah ya masa rasuwa nine ma na kawosu nan ? in kasan rayuwar seka mike ?"!afa yanzu".
Cikin tausayi usman kebin ??an biyu da kallo yara kyawawa tubarkallah dasu amai makon a basu ilimi mai kyau shine za,a dinga ? ora musu talla damma yaga yaran sunada nutsuwa sosai.
Muryarsu ce ta katse shi suna faman gaisar dashi cikin nutsuwa, shima cike da sakin fuska yake amsa musu idanunshi akansu yana jin tausayinsu har cikin ranshi domin yaran abin a tausayawa ne.
Cikin mintuna uku yagama nazarin su daga gani za,a sami cikakkar tarbiya wajansu duba da yadda suke a kame babu baragada daga gani mahaifiyarsu ta tsaya akansu sosai wajan basu tarbiya.
"Toni ai kun sakani a duhu dan babu yadda zanyi na shaida wace hassanar wace kuma hussainar?" yafa? a yana murmushi ka? an.
Cikin nutsuwa hassana tace.
"Nice hassana wannan kuma hussaina" tafa? a tana yin kasa da kanta.
"Masha Allah koke fa kunga yanzu idan naganku zan iya shaidaku to bara mu shiga ciki kunji Allah ya baku sa,a dafatan zaku ? an sammun ladan ganin ido" yafa? a yana dariya dukansu dariyar sukai tare da furta "Mai ze hana". zaro idonshi yayi waje"A,a kuce ?"!annan nawa masu kirkine a,a ni bazan karya ba sedai na ? ora kada umma ta dakemu".yafa? a yana murmushi.
Shikam baban nazir tsananin mamakin yadda usman ya sake da yaran yakeyi duk da yakasance mutum mai barkwanci amman dai kam bai ta? a sakewa da kowa kamar hakan ba.
Wayarshi dake aljihunshi ita ta katse masu dariyar dasuke yi.
"Ya salam gafa alhajin fa? a nan yana kira" yafa? a har yana wani rike baki kamar wani yaro karami.
Aikuwa tunda ya ? auki wayar suke jiyo sautin wata dakakkar murya wadda sautin fitarta har waje amman yanayin maganar da yadda ake sauri wajan fadinta baya barin na waje yaji taka mai man akan abinda ake fa? an sedai kuma kana dai ji kasan fa? a akewa wanda ya dauki wayar.
"Yau inaganin tujara yanzu kai dan ubanka ni yayanka kakewa wannan masifar! to ai seka dako sammakon dare kazo kanon agogo sarkin aiki ai kaine namiji mu duka matane" yafa? a yana dariya tare da katse wayar.
Baban nazir ya duba.
"Kaga zo muwuce ciki tun kafin wancan mai bakar zuciyar ya zagen, wai kaji fa? a yake akan wai baki zasu zo tun ? azu ake zaman jirana nai sing naki fita office wai aikin minake agidana, kajifa ni mai iyali har ze gayawa haka?" yafa? a yana dariya.
"Ai kasan halin yalla? ai shi baya son sanya wallahi mu kammu mu ringa mun saba da horanshi" cewar baban nazir yana kallon usman.
Gaba usman yay yana cewa su hassana anjima ze aiko masinjanshi ya sai mashi dambu kana ya kama hanyar shi yay gaba sabida sanin halin tujarar Ali kada yaje ya ha? a masa bom wajan abba.
11/14/21, 3:06 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
{ _HOT LOVE_ }


NA
*AUTAR MANYA*



*Siyan nagari mayar da ku? i gida ga arha ga ?"!arko kudai maza ku garzaya ku nemi taku Suna sayar da MTN data akan price Mai sauki 1gb 300 2gb 600 expire 30 days ga masu bukata suna iya tuntu? arsu akan wannan number din 08066268951*



_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._

*21&22*

Hassana ce ta juyo wajan hussaina tare da ce mata"Hmm wannan bawan Allah baya da matsala jiba kamar ba mai ku? iba yadda ko ?"!yamatarmu bai ba".tafa? a tana ? an ka? a idanunta ka? an,"To ai daman wasu mutanan zakiga Allah ya zuba musu sau?"!in kai tamkar bamasu ku? iba aidaman ba duka aka taru aka zama ? aya zakiga ai ko a talakawan akwai masu izza to kuma suma haka masu dashi ? in akwai masu izza da ?"!i fa? i", hussaina tafa? a tare da mikewa sabida zuwan wani ma'aikaci zesai dambu bayan ta zuba mashi ta dawo ta zauna tana cigaba da hirarta da ??ar uwarta, cikin ikon Allah ahaka akaita zuwa wajan siya wasu sukan zuba musune a packet wasu kuma anan zasu zauna saman bancinan wajan suci su ?"!ara gaba abunsu.
_CIKIN BABBAN ?`AKIN TARO NA MUSAMMAN DAKE CIKIN KAMFANIN MAI ATAMFA_
Sosai suka zauna tare da manyan cikin kamfanin suka tattauna akan abubuwan cigaban da kamfanin nasu ya samu duk da kasancewar kamfanin sabone amman kuma ikon Allah haryaso yafi na *munda? u* samun jama'a sosai kuma duk ba kowane yay silar ha? ? aka wannan kamfaninba kamar *Aliyu Idiriss Mai atamfa* wanda shi kanshi usman ? in ya jinjinawa ? an uwan nashi yakuma san dukkan wata nasara da kamfaninsu na nan dama sauran suke samu tofa tare da taimakon ? an uwan nashine saninsa mutum mai ? an banzan naci tare da mayar dakai akan dukkan abinda yasaka agabanshi tofa da zarar ya kafe babu zancen bari, duk da kasancewarshi mutum mai wuyar sha'ani amman hakan bai saka ya samu miskila wajan iya hul? a da mutane ba wanda hakan ya kuma jawo mashi ?"!ara samun tarin mutane yadda ba,a zato sosai mahaifinsu yake alfahari da Aliyu sabida yadda yake bashi gudunmawa fiye da sauran ??an uwanshi.
Sun kammala taron su cikin awowi biyu kacal wanda aka tashi cikin farin ciki gami da fahimtar juna, anan usman ya ?"!addamar da abinda ze ?"!addamar kafin kuma mai gayya mai aiki director manager ya dawo, sosai.

_BAYAN KAMMALA TARO_
Zaune yake cikin offishinsa, asaman kujera irin wadda take ka? a mutum tana juyashi batare dayay tsammani ba.Kiran masijanshi yayi tare da bashi umarni akan yaje yazo mashi da Salihu( baban nazir ) cikin mutuna biyar masinjan nashi ya shigo bayanshi baban nazir ne wanda wannan kiran na oga usman ya firgitashi addu,a yake kada Allah yasa oga usman yace.
Su hassana su daina kawo abinci kamfanin, sabida yaran suna bashi matukar tausayi ba ? an ka? anba, sannan kuma su kansu sunajin da? in taimakon abinci ko banxa ka huta shan lemo da burodi.
"Haba kaiko kamar ba namiji ba, daga aikawa kazo kazomin kana muzurai nanfa ba office ? in dodonku bane".
Muryar usman ta sauka cikin dodon kunnen baban nazir wanda tun zuwanshi daya rissuna yake faman tunani shi ? aya bai kuma ? agoba seda yaji muryar usman ? in data katse mishi tunaninshi.
Sosa kanshi yay ka? an tare da kallon oga usman ? in tare da cewa.
"Ai oga bansaba jin kana kirana haka kurum bane harga Allah naji wani abu acikin zuciyata har ina addu,a Allah yasa ba dakatar da yarancan zakai ba".
Yafa? a kanshi tsaye sabida duk tunaninshi ya riga ya tafi akan hakanne.
Da hannu usman ya sallami masinjanshi dake tsaye awurin batare daya juya ba.
Sannan ya gyara muryanshi tare da kallon baban nazir.
"Malam salihu idan babu damuwa ina bukatar daka zauna akan ? aya daga cikin wa? annan kujerun mana".
Yafa? a tare da zube dukkan hannayenshi asaman teburin gabanshi yana kallon baban nazir da tausayawa.
Cikin sauri baban nazir ya mi?"!e tare da komawa saman emty chair ? in dake cikin office ? in wadda ta kasance ta silver, sannan ya mayar da hankalinshi kan oga usman ? in.
Gyaran murya oga usman yayi tare da kallon baban nazir.
"Ai malam salihu ina zaton kai da kanka zakaje kana bada labarin halinmu kaf! bama ni ka? ai ba wallahi ko Aliyu da kuke ganinshi haka bani zaton ze iya wula?"!anta ? an adam bare kumani, saboda me?, dukkaninmu bamusan me rayuwar zata kaimu gaba ba.to dan haka ina son ka cire kokonton wani abu daban acikin ranka wallahi ka ? auka kamar nan ? in kaima wajanka ne, sabida haka ina musu fatan nasara acikin sana'arsu ni babu ruwana da wani danyazo yaci arzikinmu nai masa ido ko bakin ciki,
Sabida haka ni ba wannan tasa na kiraka ba, daman tambayar ka zanyi idan babu damuwa.
Kasan madam ? ita se ahankali kwana biyu bata cika lafiyaba wallahi kullum problem ? ina abinda zamuci, na break na lunch dinner, kuma kaga dai rayuwar yadda take kuma kasan mata nan idan sunada juna biyu se addu,a shine nace idan babu damuwa kozaka tambayamin mamar yaran nan akan tabani guda ? aya inje gida da ita sabida ayyukan gidana da girki?".
Zubafe ta ketowa baban nazir wannan shine ga ?"!oshi ga kwanan yunwa yasan ko ana yaki bayajin maman ??an biyu zata bada yaranta aikatau sabida tunba yauba ake wannan mujadalar amman tace ita bata yardaba tafison ko tsakuwa a misali zataci tofa taci tare da yaranta.
"Ban musa makaba oga amman gaskiya mahaifiyarsu ce batada ra'ayin hakan amman zan tambayeta ko Allah zesaka ta yarda".
Cewar baban nazir wanda kawai yafa? i hakane amman yasan hakan bamai yuwuwa bace.
Cikin ilimi tare da nazari usman yagama fahimtar baban nazir shi daman bawai matsuwa yay sosaiba tunda akwai masu aikin sedai kawai yadda yaga tsarin yaran da tsaftarsu yakeson ya daukesu ko girkine kodan ya sami kafar taimaka masu amman tunda abin bazai yuwuba kawai ze hakura.
"No Salihu karka matsa kanka amman pls dan Allah inason ka tabbatar min da tsaftarsu kawai sena dinga order dambun ma kawai is ok domin madam tana son dambun sosai".
Dariya baban nazir yay.
"Tabb oga ai wallahi ko madam baxata nunawa maman biyu tsaftaba amman kaima zaka tantance ko yadda kaga yaran da yadda komai nasu yake a tsaftace".
Yafa? a yana dariya shima usman ? in dariya kurum yay yana cewa"watakan dannafi yadda yasa ka ha? a harda madam ? ita lallai malam salihu ka rainani da yawa" yafa? a yana kiran masijanshi.
Wata babbar kula wadda yake zuwa da abinci cikinta ya baiwa masinja sabida daman kwana biyu ba,a zuba komai cikinta sedai ai masa take away a waje,"Je wajan yarancan su bani dambu" yafa? a wa masinja tare da bu? e locar ya fiddo sabbin ku? i ya bashi"Kada ka tsaya amsar canji kaji kavar masu duka kace inji yayansu" yafa? a yana dariya"Malam salihu ka iya tafiya kawai, bama seka je ka gaya mataba barshi na dinga siya kasanmu ??a??an ammi Allah ya ? oro mana san dambu kaf ? inmu" yafa? a yana fiddo wayarshi daga aljihun wandonshi sallama baban nazir ya mishi ya fita.shiko madam ya kira ya sanar mata maganar dambu aikuwa abinka da mai ciki tahau murna nan da nan tace zata aiko driver ya bata kasonta.

_DAGA WAJANSU HASSANA_
Lokacin da masinjan usman ya kai musu flaks ? in sosai sukai mamaki ganin dalla dallan ku? in daya zaro ya miko musu tsorata..........



*MATA DA MAZA ??AN KASUWAR DAKESON NA TALLATA MUSU HAJARSU A SAMAN SHAFUKAN LITTAFINA CIKIN FARASHI MAI SAUKI ZASU IYA NEMA NA TA NAN 08142105218*

*MASU SON LITTATTAFAINA DANA KAMMALA KAMARSU*

*?`AN MAJALISSA*
*HASKE*
*KOBA SO*

9 / 51