Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   44 / 51

129K to 132K   out of 152.7K words

ba sabida yadda ya horata da jarabarshi.
Yau tunda ya tashi yake shirya kansa sabida yau kwananshi takwas a gidan sannan kuma gobe monday ze koma office kafin agama na nan ya dawo gaba ? aya.
Tunda Bebi taji yana waya da ammi akan ze koma gida take faman ha? e ranta gaba ? aya ta?"!ima sakar mai fuska.
Tun daran jiya yake rarrashinta amman taki da? in azanci.
Yagama shirinsa cikin ? anyar farar shadda tass wadda aka mata ? inki da farin zare sabida tuni daman ya bawa goma order ? inkunan kayanshi na nan wa? anda akayo kusan set 40 haka nan itama Bebi an karo mata kayan sosai nata na gida kuma.an fitar dasu an bawa matar goma.
Babu abinda yake se faman zuba uban kamshi gabanta yazo ya tsugunna yana kallonta.
Shi kansa yanajin wani irin kewarta a ransa yanajin kamar yayta kukan missing ? inta.
Magana yakeson yay mata amman ya kasa itako ?"!eya ta juya mai tana ta? e bakin kuka...........

*ZUMA A BAKI...!*?xR?
{ Painful love Story }

_Shine sabon littafina da ze soma zuwa da zarar na kammale wannan kedai/kaidai maza ka hanzarta ka biya naka domin tun kafin na soma posting ? inshi zan soma kar? ar ku? in masu son karantawa kai dagajin sunan kasan akwai rikita rikita wadda bazan ce komai ba amman rubutuna ze bayyana muku *Zuma A Baki* comming soon da izinin Allah ?"!ofa a bu? e take masu soma payment_

*?`AN ?`ANO*!
_Wannan karon tafiya nai mai mugun nisa har naje na za?"!ulo muku ?"!ayataccen labarin masoya Biyu *Umar Muhammadu Sarkin-Gida* wanda jama'ar unguwa da abokai ke masa la?"!ani da ( *Cika Daji* ) Eh cika dajin ne mana sabida duk umar ba,a rago to hakance ta kasance ga shalelen inna kuma autanta wanda ya tsunduma a dafkin kogon soyayya da *Aishatul humaira* ? iyar anty Har soyayyar tasu ta zamewa kowannen su *ZUMA A BAKI* Tabbas tunda nake rubutuna banta? a katari da labarin daya kwantamin ya tsayamin kamar ZUMA A BAKI ba! tabbas kodaga jin sunan kasan akwai rikita rikita kuda kawai kubiyoni nasan insha Allah bazan baku kunya ba_

*Hohoho! my fans nace muku painful wallahi da gaske wannan soyayyar mai zafice mai ra? a? i ce duk wani masoyi yaci katari da wannan labarin nawa seya dara seya koka seya warwasa labarin ze ?"!ayatar ze tsaya arai ze nisha? antar ze wa'azantar ze ilimantar kudai kubiyoni kawai*?x ??x ??x ??x ??x??x?

_kai ?"!o?"!arin ganin kayi payment domin zan soma sakin sane da zarar na kammale wagga_
~N~ *300*# *ta wannan account numbern 0078174806 starling bank show me your evidance of payment ta wagga numbern 08142105218 love you my ??an amana my ??an iya wuyata*
11/14/21, 3:20 PM - Allah Akbar: *94*

*BAZAN GAJI DA GODIYA BA, GA MASOYANA ??ASHIN BAYAN NASARATA TA YADDA NAGA SUNA TURURUWAR BIYAN KU?`IN SABON BOOK ?`INA MAI SUNA ZUMA
A BAKI TABBAS NA SHAIDA ??AUNAR KU GARENI ALLAHU YA BANI IKON FARAN TA MUKU YASA MU GAMA LAFIYA AMIN*

"Au ?"!eya ma zaki juyamin madam?"
Yafa? a muryarshi tana wani irin rawa kamar ze mata kuka!
Tashi tsaye yayi tare da zube hannayenshi cikin aljihun wandonshi kana ya bar mata wajan cikin bedroom ya koma ya tube kayan jikinshi.
Yay saura dagashi se singlet da gajeren wando duk kirarshi ta cikakken namiji ta bayyana a fili, ya dawo falon ya sameta a yadda take ? agata yay cakk kamar wata jaririya ya nufi ? aki da ita.
Kwantar ta yayi asaman katifar yana mai tsira mata kaifafan idanuwanshi masu rikita ta
Matsota yayi zuwa jikinshi ? umin jikinsu ya ha? u waje ? aya fuskarshi ya matsa gab da ta'ta kana ya ? ora bakinshi a saman goshinta ya? an sumbata ka? an.
Cikin wata irin kasalalliyar murya marar Amo! yasoma yi mata magana.
"Ammina tana missing ? ina tun jiya take min waya akan na dawo gida domin akwai nauyi akaina, keda nake zaton zaki kwantarmin da hankalina har ki bani goyon bayan tafiya, tun jiya kinmin banza ? an murmushin da kike man kin daina nazo zan tafi kinjuya min ?"!eya,to na fasa tafiyar zan zauna dake zan rayu dake zan mutu dake ko acikin aljanna ina fatan rabbi ya ha? ani dake"
Yakai maganar muryarshi tana wata irin karkarwa sabida ? imuwa da azabtuwar soyayyar da ruhinshi da gangar jikinshi ke kar? a akanta.
Wani irin tausayinshi ne ya kamata tasan ha?"!?"!in uwa akan ? anta ita kanta juriya take na rashin mama dan haka bazata so ta rabashi da mahaifiyarshi ba, bazata so akanta ya nesanta da ahalinshi ba, tabbas Ammi tana da matu?"!ar daraja a wurinta dan haka bazata so ran ammi ya ? aci ba.
Muryarta tana wani irin karkarwa kamar zata mai kuka tace.
"Nifa kawai kewarka nake,ni bazan hanaka zuwa wurin ammi ba, amman kasan kaima ai mun saba"
Tafa? a tana ? ora hannunta a saman gemunshi ta? an ja ka? an tare da jan gashin girarshi mai uban yawa.
Murmushi ya sauke mai ?"!ayatarwa sannan ya matsota sosai kamar zasu zama abu guda.
"Ummeenah mun saba ko? yes da gaske mun saba amman nima yaya zanyi haka zanyi manage har na dawo , kema kina kewata? kema kina jin bugun zuciya akaina? kema kina sona kamar yadda nake sonki?"
Yafa? a yana saka hannunshi a ?"!asan ?"!ugunta yana messeging wurin a hankali kamar mai tsoro.
Wani irin yammm taji aduk kan sassan jikinta zuciyarta tai wani irin rauni haka nan kirjinta yana tsalle kamar ze doko.
Tayaya ma zatace bata son mijinta bayan tarin kyautatawar shi gareta to inama takai matsayin da zata ?"!ishi mutumin da bai ta? a ?"!yamarta ba, baita? a kinta aranshi ba duk da bata da masaniyar matsayinta a wurinshi amman tasan cewar tana da babban muhalli atare dashi.
Akanshi ta soma sanin ? a namiji akansa ta soma sauyawa daga Bebi ta koma wata mace daban mai daraja mai ?"!ima ya ? auketa batare daya duba matsayinta ba yasota akanta ya nesanta kanshi da uwar daular dasuke da ita ya kawota nan suna rayuwa to mai zata biyashi dashi...
?`ago kanta tayi tana zubar da hawaye.
"Wallahi ina sonka ina ?"!aunar ka ina kishinka,bazan ta? a daina sonka ba domin sonka a jinina yake kaika fara koyamin so akanka nasan so akanka nasan ciwon kaina, akanka na gyara halaiyyata ta son jiki da yawan bacci sabida kai mutum ne mai tsafta na kula idan na zauna a haka zaka iya gujemin, tabbas akanka na gane lafazin mamata akaina datake cemin Bebi Allah ya ha? aki da miji mai tsafta wanda kike masifar so anan zaki sauya halinki ada na ? auki maganar da wasa amman zamana dakai nagane muddin kana son mutum tose ka kiyaye abinda yakeso da kuma wanda baya so domin neman zaman lafiya, fatana yanzu na kuma ?"!warewa a harkar girki domin na mallaki zuciyarka gaba ? aya"
Tafa? a tana kwantar da kanta acikin yalwataccen kirjinshi mai kamshi wani irin farinciki Aliyu yaji wanda tunda yake baita? a cin karo da kamarshi ba.
Tabbas kaso asoka shine so yadda bai sha wahala wajan nuna mata soyayyaba haka itama bata sha wahalar nuna mai tata ba, arayuwa shi mutum ne wanda yasan darajar kansa yasan ciwon kansa baya wahalar da zuciyarshi akan abunda yasan baze samuba, kuma baya kara wajan abinda zuciyarshi ke muradi duk miskilancin shi yasan darajar soyayya baita? a cin karo da soyayyar wata budurwa ba face Bebi yafara sonta tunda ya ganta, haka ya dage da addu'a da sallolin nafila se gashi Allah yasa komai yazo mai cikin sau?"!i.
Goga mata sumar dake kwance a gefen fuskarshi yayi ahankali.
"Ina sonki my sugar zan shayar dake madarar ?"!aunata ina sonki ina sonki I love you nana bilkisuuuuu"
"I love you Bebyn haidar"
Yafa? a yana cigaba da goga mata sumar dake fuskarshi yana shafa mata gemunshin shi, kansa ya ? ora a samanta ya soma lashe fuskarta da harshensa yana tsotsar saman hancinta kamar ya sami lolipop, Hannunshi ya zube saman kirjinta yana matsa mata su cikin ?"!warewa kafin ya fito dasu yana sarrafawa cikin nutsuwa, gaba ? aya yagama ru? a mata sassan jikinta da salonshi tun tana basarwa itama harta zo tana maida masa da martani tana masa wasa da dukkan inda tasan zata kunno shi wani irin nishi yake kafin ya sami damar ha? esu su zama abu ? aya, sosai ya mantar da ita komai ya nuna mata one love.
Seda ya nuna mata ?"!ololuwar ?"!auna yanuna mata ita ? ince dashi, ya kaita birnin taraiyar da? i ya nuna mata zallar soyayyar da duk macen da mijinta kesonta ke nuna mata sannan ya tattareta ya rungumeta bayan nutsuwa ta samesu bayan ya tabbatar daya bata zumar da bazata gushe mata ba, kowannensu yaji ya sami nutsuwa.
Ha? ota yay kamar yarinyar goye ya nufi bayi da ita, da kansa yay mata wanka suka tsaftace jikinsu dan tsabar sangarta ma cemai tai bazata iya mikewa ba haka ya goyota ya kaita ? aki ya shiryata da taimakonta ya shafa mai wanda anan ma suka kusan komawa ruwa,da kanta ta shiryashi cikin ? anyen boyal milk wanda yay mashi mugun kyau turare ta besa mai tana tura bakin kishi gaba sabida yadda yay wani irin mugun kyau tare da kwarjini da haiba.
"Nidai Allah ka sauya kaya salon mata su kalleka a waje, sunganni ??ar ?"!arama su maka wayo suce suna sonka"
Tafa? a tana dira ?"!afafunta a ?"!asan carpet irin yadda yara sukeyi in suka so suyi shagwa? a.

*****************
*ZUMA A BAKI...!*?xR?
{ Painful love Story }

_Shine sabon littafina da ze soma zuwa da zarar na kammale wannan kedai/kaidai maza ka hanzarta ka biya naka domin tun kafin na soma posting ? inshi zan soma kar? ar ku? in masu son karantawa kai dagajin sunan kasan akwai rikita rikita wadda bazan ce komai ba amman rubutuna ze bayyana muku *Zuma A Baki* comming soon da izinin Allah ?"!ofa a bu? e take masu soma payment_

*?`AN ?`ANO*!
_Wannan karon tafiya nai mai mugun nisa har naje na za?"!ulo muku ?"!ayataccen labarin masoya Biyu *Umar Muhammadu Sarkin-Gida* wanda jama'ar unguwa da abokai ke masa la?"!ani da ( *Cika Daji* ) Eh cika dajin ne mana sabida duk umar ba,a rago to hakance ta kasance ga shalelen inna kuma autanta wanda ya tsunduma a dafkin kogon soyayya da *Aishatul humaira* ? iyar anty Har soyayyar tasu ta zamewa kowannen su *ZUMA A BAKI* Tabbas tunda nake rubutuna banta? a katari da labarin daya kwantamin ya tsayamin kamar ZUMA A BAKI ba! tabbas kodaga jin sunan kasan akwai rikita rikita kuda kawai kubiyoni nasan insha Allah bazan baku kunya ba_

*Hohoho! my fans nace muku painful wallahi da gaske wannan soyayyar mai zafice mai ra? a? i ce duk wani masoyi yaci katari da wannan labarin nawa seya dara seya koka seya warwasa labarin ze ?"!ayatar ze tsaya arai ze nisha? antar ze wa'azantar ze ilimantar kudai kubiyoni kawai*?x ??x ??x ??x ??x??x?

_kai ?"!o?"!arin ganin kayi payment domin zan soma sakin sane da zarar na kammale wagga_
~N~ *300*# *ta wannan account numbern 0078174806 starling bank show me your evidance of payment ta wagga numbern 08142105218 love you my ??an amana my ??an iya wuyata*
******************
Kamota yayi ya ha? e da jikinshi yana goga mata sajenshi na fuska.
"Wallahi Beby kinfi min mata ? ari, kina bani zumar danake manta kaina babu macen data isa ta kallan tace tana sona seke beby na haba ?"!aramar ?"!asa mai albarkatun man fetur"
Yafa? a yana tsotsar mata ?"!asan lip's ? inta danasa lip's ? in.
Sosai yasha wahalar shawo kanta kafin ta daina mai rigima, hijabi ta saka suka fita daga gidan da kuka suka rabu ya shiga mota shima yana share hawayen love.
Seda taci kukanta a ? aki ta ?"!oshi kana ta kamo kayanshi daya cire ta rungume gashi ya?"!i bata waya bare ta kirasa.
Ahaka bacci ya kwasheta wanda rabi tunanin shine.
******
Akasalane yake driving komai ya tsaya mai cak a ranshi.........

*ZUMA A BAKI...!*?xR?
{ Painful love Story }

_Shine sabon littafina da ze soma zuwa da zarar na kammale wannan kedai/kaidai maza ka hanzarta ka biya naka domin tun kafin na soma posting ? inshi zan soma kar? ar ku? in masu son karantawa kai dagajin sunan kasan akwai rikita rikita wadda bazan ce komai ba amman rubutuna ze bayyana muku *Zuma A Baki* comming soon da izinin Allah ?"!ofa a bu? e take masu soma payment_

*?`AN ?`ANO*!
_Wannan karon tafiya nai mai mugun nisa har naje na za?"!ulo muku ?"!ayataccen labarin masoya Biyu *Umar Muhammadu Sarkin-Gida* wanda jama'ar unguwa da abokai ke masa la?"!ani da ( *Cika Daji* ) Eh cika dajin ne mana sabida duk umar ba,a rago to hakance ta kasance ga shalelen inna kuma autanta wanda ya tsunduma a dafkin kogon soyayya da *Aishatul humaira* ? iyar anty Har soyayyar tasu ta zamewa kowannen su *ZUMA A BAKI* Tabbas tunda nake rubutuna banta? a katari da labarin daya kwantamin ya tsayamin kamar ZUMA A BAKI ba! tabbas kodaga jin sunan kasan akwai rikita rikita kuda kawai kubiyoni nasan insha Allah bazan baku kunya ba_

*Hohoho! my fans nace muku painful wallahi da gaske wannan soyayyar mai zafice mai ra? a? i ce duk wani masoyi yaci katari da wannan labarin nawa seya dara seya koka seya warwasa labarin ze ?"!ayatar ze tsaya arai ze nisha? antar ze wa'azantar ze ilimantar kudai kubiyoni kawai*?x ??x ??x ??x ??x??x?

_kai ?"!o?"!arin ganin kayi payment domin zan soma sakin sane da zarar na kammale wagga_
~N~ *300*# *ta wannan account numbern 0078174806 starling bank show me your evidance of payment ta wagga numbern 08142105218 love you my ??an amana my ??an iya wuyata*
11/14/21, 3:20 PM - Allah Akbar: *95*

Da wani irin mutuwar jiki yake driving ? in shi ka? ai yasan yadda zuciyarshi take tsananin jin kewar yarinyar da gaske tana da mugun shiga can cikin ran ? an adam yana jin yana mata wani irin azababban so na fitar hankali, bayajin ze iya rintsawa batare da itaba.
Ya jima yana driving kafin ya isa gida, dayake khadija tasan da zuwan nashi tuni ta kammale komai na gida gashi kuma alhamdulillahi ? an satin dayay bai nan ta samu damar gyara jikinta sosai da magungunan da anty ruma ta kawo mata.
Kai tsaye wajan ammi ya nufa ya tadda ita a falo tana zaune waya a hannunta ganinsa yasa ta aje wayar fuska ba sukuni take amsa mai gaisuwar daya ke mata.
Kafin ta ha? e rai tahau surfa masa masifa kamar zata ari baki.
"Sannu baba nace sannunka da shuka yanzu kai haka adalcin naka ike? kawai katafi masha Allah kabarmu da matarka baka ko le?"!o mana ba?"
Tafa? a tana mita sosai.
Seda ya jira ta gama fa? anta sannan ya kwantar dakai kamar ?"!aramin yaro yana bata Ha?"!uri.
"Ammina kiyi hakuri, wallahi mai sunaki ce batada lafiya shine na zauna sabida babu wani kusa da ita"
Yafa? i hakan domin yasan ta hakanne ka? ai zata rabu dashi.
Sosai ammi ta washe ha?"!oranta.
"Masha Allah baba amman dai kunje asibiti ko?"
Sosa kanshi yayi.
"Ban kaitaba amman inna koma zamuje"
Murmushin ta kumayi, sannan ta dubeshi.
"To inka huta kaje kaiwa ? an uwanka barka zainab ta sami Aliyu jiya ta haihu ganin dare yasa ba,a gaya maka ba ubansa yay maka takwara, Sannan ankawo lefen su amina fa harda ??an biyu abbanku yace sun gama school gwara an ha? a dasu tunda sunada mazajensu a hannu an saka rana nan da two weeks"
??ayataccen murmushi ya saki yana furta.
"Kai dik dai ammi masha ALLAH, Allah ya raya takwarana amman ni usman bai fa? amin ba?"
Murmushi ammi tai.
"Ance maka dare ne yayi shima fa yayanku umar fa humaira ta haifi mace yau kwana biyar kasan suna can legos ? in duk se biki zasu tawo"
A wannan karon kabbara yake bakinshi ? auke da far'a sosai yake jan addu'a a bayyane ammi tana amsa mai kana ya mike.
"Ammi banaje na gano my boy, wallahi sena ganshi zan wuce kafin na kawo ragon suna takwara ai ba wasa ba"
Yafa? a yana nufar hanyar fita.
Da fatan alkairi ta bisa tana yabon ha? inkan zuri'arta sosai take kuma godiya ga Allah akan hakan.
A bakin part ? in ammi ya tsaya yay wa ya umar waya yay mashi barka harda ? an mitarshi akan yadda bai gaya masa ba hakuri ya bashi sannan sukai sallama ya tafi, bayan yay masa transper ku? i wai a saiwa takwarar ammi pampers.
Cike da annashuwa ya isa part ? in usman duk yan uwansu suna zazzaune a falo ana yiwa yaron wanka sosai suke kwasarshi yana wani basarwa dayake duk abokanan wasane yasa suke mashi hakan.
Bayan angamawa yaron wanka aka na? oshi a tawul aka mikawa Aliyu shi, addu'a yay masa sannan ya mike suka jero da usman.
"Man kai kaga yadda kai wani fresh so masha Allah, amarya ta amsheka"
Usman yafa? a yana dariya.
Shima ??ar dariyar yay ka? an sannan yace mai.
"Bazaka gane ba amman dai nina san yanzu nayi aure fa, Alhaji kaikaga yadda ake tattalina"
Yafa? a yana shafo gemunshi.
"Dama ai irin wa? annan sunfi da? i yar shila malam amman da ana baka kana ?"!in amsa"
Murmushi yay mai kana yace.
"Bazaka gane irin son da nakewa beby ba wallahi usman ka gama min komai a rayuwata Allah kaima ya faranta maka kamar yadda ka faranta min"
Sosai usman yake dariya ganin yadda ?"!anin nashi ya zarme da yawa tab daman akwai ranar da Aliyu ze iya sauke jida kanshi yace yana son mace lallai so ba wasa bane ba.
Ganin usman ze mayar dashi sauna yasa ya wuce part ? inshi shima bakinsa kunshe da dariyar yabar usman dashe a wurin yana dariyar ?"!eta.
Sosai ya sami tarba a wajan madam dija kuma shima ? in bai mata irin Wannan shariyar da yake mata daba sabida yana son ya kwatanta adalci gudun fushin ubangiji.
Da taimakonta yayi wanka ta tayashi ya kintsa, se wani ma?"!ele mai take ajiki shikuma yana wani basarwa abinci ta ha? a masa mai rai da lafiya, ka?

44 / 51