Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   3 / 51

6K to 9K   out of 152.7K words

ayane kwana arba'in da rasuwar Alhaji mai katifa, su sabi'u da tasi'u da sani da rabi'u harma da mariya wadda take aure acan gaida suka ? auko al?"!ali?? wanda suka gama siyansa da ku? i yazo yay rabon gado.
Wanda inda kaga yadda aka raba aka bawa musa nasa kason sekai kuka! sabida ko arzi?"!in soron gidan Alhaji mai katifa musa bai samu ba.
Duk da kasancewarsa ? ansa na jini amman hatta mariya datake mace taci wani kasafin acikin gidan amman musa dan tsananin ?"!insa bai sami arzi?"!in zaman cikin gidan mahaifin nasa ba.
Kwana uku da kammala rabon gadon Rabi'u ya fito gadaga yacewa musa yakamata tunda an bashi kasonshi ya tattara shida matarsa ya bar musu gidansu.
Se asannan musa ya sami zarafin zubda hawayen takaici tare da ba?"!incikin yadda zumuncin yanzu ya kama uban ? akinsa.
Lokacin Aisha tana tsaka da laulayin haihuwar farko haka ya ha? e musu tarkacensu suka baro cikin unguwar ??an kusa cike da ba?"!in ciki.
Koda sukazo fita ma daga gidan amai makon su Rabi'un su rakosu da addu,ar fatan alkairi a,a ina se fatan tsiya tare da mugun baki ne ya rakosu, wanda bada ban musa da Aisha sunada ha?"!uri ba dase anyi ? atacciya sabida yadda ??an uwan musan suke jifansu da muyagun kalami.
Anan cikin gaida ya kama musu hayar ? aki guda a wani gida waishi gidan sabil, abinda kuwa yasa aka sawa gidan wannan suna sabida yadda yawanci masu zaman gidan masu ?"!aramin ?"!arfine haka zalika shi kansa mai gidan yana dai saka mutane ne kawai sabida Allah amman ku? in gidan yafi haka.
Zaman Aisha da musa sedai muce zamane na ha?"!uri, saboda komai na musa ya tsaya cak! kasancewar daman ??ar kasuwar dayake zuwa ta ??an katifa wajan mahaifinsa ne to tunda ya rasu kuma sesu sabi'u suka rufe shagunan dan tsabar mugunta ma basu sakasu a rabon gado ba, ko da Ado abokin musa wanda sukai karatu a rimin gado tare yazo yaga halin da suke ciki kuma yaji komai se ransa ya ? aci haryana ?"!i?"!i rarin cewar musa ya ? aukaka ?"!ara.
Shi kuma ze tsaya masa duk inda za,aje aje, amman ga mamakin ado se musa ya bu? i baki yace.
"Haba Ado dawani idon zan dubi al?"!ali nace masa nakawo ?"!arar ??an uwana akan gado?, Nikam na ha?"!ura na barsu da sakkowar rana da fa? uwarta".
Numfasawa ado yayi tare da kallon abokin nasa cikin tsananin damuwa mai cin zuci sannan yace.
"Amman banji da? in hakan ba, amman babu komai insha Allahu bazaka zauna haka ba, ni zan koma ?"!auye zan ha? o kaddarata, tas nazo nan na sama mana abin da zamu dingayi muna rufawa kammu da iyalanmi asiri".
Sabida tsabar jin da? i musa seda yay ?"!wallar farin ciki, daman haka rayuwar nan take bare can seya rufa maka asiri amman ? an uwanka yakasa rufa maka shi.
Koda sukai sallama musa yana zuwa gida ya shaidawa Aisha wadda tacika da tsananin farin cikin da seda tai ?"!wallah.
Malam Ado abokin musa yana zuwa ?"!auyen rimin gado ya samu dukkan kaddararsa ta ?"!auye ya siyar daman mahaifansa sun rasu kuma shi ka? ai suka haifa kuma sun tafi sun bar masa tarin dukiya mai yawa, matarsa guda ? aya, Hansatu se ??a??ansa maza guda biyu Aminu da nura.
Haka ya sakosu agaba, sukayo nan cikin kano, agidan musa suka soma zama ? akin Aisha shikuma suke kwana da musa a wani shagon ma?"!ota har Allah yasa komai ya dai-daita.
Dayake musa yana da fuska kuma yasan jama'a a nan kasuwar ??an katifa hakan yasa basuyi ?"!asa a gwiwa ba wajan garzayawa kasuwar, cikin hukuncin Allah suka sami baba lado aminin Alhaji mahaifin musa wanda daman yasha zuwa gidan Alhajin neman musan amman baya samunsa se su Rabi'u wa? anda suke jifansa da ba?"!a?"!en maganganu saboda yazo wajan musa kamar ba abokin mahaifinsu, ba anan musa ya kwashe komai ya gayawa baba lado wanda tsananin tausayin musa yasa baba lado zubda hawaye.
Anan baba lado ke basu labarin ai satin daya wuce ma su Rabi'un sukazo da dillalai suka sayar da shagunan Alhajin baki ? aya.
Sosai musa ya ka? u da wannan lamari, amman seya share haryay wa ??an uwan nasa addu,ar shiriyar Allah domin duniyar ba madauwa ma bace ba.
Abinda ya kawosu kasuwar suka gayawa baba lado, wanda anan take baba lado yay musu garanto wajan kama hayar shago ? aya wanda zasu dinga saro katifa suna sayarwa.
Seda suka kammala komai sannan suka bawa baba lado ku? in sarin sabida musa ya yarda da baba lado kasancewar sa kamar amini ne wajan Alhajinsa.
Koda baba lado ya rakosu hanya anan yake tambayar musa yanzu yana ina, anan musa yake ce masa aishi bai sami arzi?"!in samun kaddarar mahaifin nasa ba se ku? in da suka bashi wa? anda basu ishe shi koda yankar farcan susa ba.
Sosai baba lado ya tausaya masa.
Kuma anan take yay masa albishir daya bashi kyautar gida guda wanda yake cikin shara? a sedai gidan ? aki ? ayane tal se shago a waje.
Tare da kicin da ban? aki amman yanzu haka ??an hayane aciki se nan da wata biyu zasu tashi idan yaso idan suka tashin seya shiga, wanda daman daga gidan da baba ladon ya bashi zuwa gidan baba ladon layuka ukune tsakaninsu.
Sabida tsabar farin ciki musa harda kuka! haka zalika ado shima seda yay hawayen murna.
Wanda shima ya nuna yana bu?"!atar?? idan da hali baba ladon yay masa hanyar siyan gida anan kusada abokin nasa musa.
Ganin garin yana yamma yasa baba lado ce musu su koma gida gobe sa dawo hakan ce ta kasance musu suka koma gida anan musa yake gayawa Aisha abinda ya faru, sosai Aisha ta shiga murna harda kukanta itama hansatu taimurna?? ranar kwanan zaune sukai dan farin ciki.
Washe gari tun wuri suka iske baba lado acan shara? an gidan sa wanda har seda suka shiga ciki suka gaida baba matarsa mace mai kirki haka tai ta jan musa ajiki tana masa wasa,kasancewar baba lado bashi da ??a??a maza se mata kuma duk sunyi aure yasa baba jin tsananin son musa aranta.
Anan baba ta shiga zayyanawa musa irin taimakon da Alhaji yaywa baba lado aduniya, seda suka sha kokon da baba ta tilasta musu sannan baba lado ya ? aukesu suka shiga cikin unguwar cikin ikon Allah suka sami gida wanda tsiran layi guda ne tsakanin gidan da ado ya samu ze saya dana musa ciniki akai cikin sau?"!i aka kammala wanda su zasu ma riga musa tarewa.
Komai ya kammala sedai gidan ado yafi na musa girma ka? an.
Cikin satin suka kammala komai ado ya dawo nan shara? a da zama haka suka soma tafiya kasuwa komai yana tafiya musu dai dai misali.
Kwanci tashi babu wuya wajan Allah yanzu haka shima musan ya dawo nan gidan da baba ladon ya bashi kuma suna tafiya kasuwa a tare da ado kuma babu laifi suna samu rufin asirin Allah dai dai misali.
Lokacin cikin Aisha ya tsufa, cikin wannan lokacin su Rabi'u sukaji labarin yadda Allah ya rufawa musa asiri wanda basuyi ?"!asa a gwiwa ba wajan zuwa ciwa musa da ado da baba lado mutunci tas harda cewa insha Allah se gayyar ta watse.
Ko da wasa baba lado ya?"!i barin su musa suyi magana har su Rabi'u suka gama cin mutuncin su suka tafi.
Zumuncin ne ya ?"!arfafa a tsakanin hansatu da aisha da kuma baba matar baba lado wadda suka maidata uwa haka zalika ??a??an baba mata guda uku dasuke aure suma ba?"!aramin zumunci suke dasu Aisha ba.
Sukuwa su musa da ado sun zama kamar yaya da ?"!ani wanda suka ? auki baba lado uba domin duk ??an unguwama sun ? auka cikinsu guda.
Ranar wata laraba Aisha ta haifu wanda ta haifi yaranta mata masu kyau tabarakallah.
Guda biyu baba da hansatu sune suka gyarata tsaf haka aka cigaba da zaman bi?"!i wanda baba ita take kula da Aisha.
Har tsawon kwana arba'in sosai musa yake kula da matarsa da yaransa wa? anda sukaci suna Hassana da Husaina.
??an biyu suna da shekara ? aya ta kuma haifar namiji mai suna muhammad ana ce masa shahid saboda sunan Alhaji mai katifa yaci.
??an biyu sun taso cikin kulawar uwa da uba wanda suke cewa Aisha ( mama) musa kuma ( abba ) hansatu kuma ( iya ) kamar yadda ??a??anta ke gaya mata ado kuma ( baba ado ) baba lado kuma ( malam ) baba kuma matarsa sukan ce mata ( baba ) ??an biyu sunada shekara biyu shahid yana da ? aya mama ta kuma haifar ??a mace sabida haihuwar kwanika take.
Yarinya ta haifa fara tas kyakykyawa ajin farko, lokaci ? aya ta shiga ran Abba wanda atake anan ya saka mata suna BILKISU wadda suke ? oye mata da BEBI saboda sunan mahaifiyarsa ne.
Abba ya ? auki son duniya ya ? orawa BEBI...............


*VOTE*
*COMMENTS*
*SHARE*
11/14/21, 3:06 PM - Allah Akbar: I just published "PART 6" of my story "AUREN BARE". https://www.wattpad.com/1109538150?utm_source=android&utm_medium=com.gbwhatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=autarmanya&wp_originator=ikpMILhK1zeHxV6QZZRcPLMlWp3agsPzqCYNmA9e%2Flr1pMRPEIDwqDYFHx678GsZUFu89NFvDx2V8kClj9MowWZ2YZGRT49eaLvHxUCfU2RB6QQ1iZHpLSXGr09bVAPw


*AUREN BARE !!*?xR?
?? ?? {?? _HOT LOVE_?? }
?? ?? ?? ?? ?? ??

?? ?? ?? ???? NA
*AUTAR MANYA*

_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._

?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ???? *006*

Abba ya ? auki son duniya ya ? orawa Bebi wadda ta taso cikin gata, Bebi tafi duk sauran ??an uwan nata kyau gata da shiga ran mutane sedai fa tun tana ?"!arama ta taso a son rigima rashin ha?"!uri da fa? a.
Sedai kuma tana da son ??an uwanta musamman abbanta da mama, lokacin da aka haifi Bebi tana da wata biyu iya hansatu matar malam ado wadda tun daga kan mazan ??a??anta biyu bata kuma haihuwa ba, se a wannan lokacin Allah ya bata ciki ta haifi ??arta mace wadda taci suna sadiya wadda suka taso kusan kai ? aya da bebi.
Bebi ta bawa ihsan mai sunan gwagwgwo aya shekara biyu, daganan se arfa wadda taci sunan mama aisha wadda da cikinta ne Allah ya ? auki ran Abba shida amininsa malam ado wanda agarin tafiyarsu ta hanyar saro katifa Allah yay musu rasuwa ta hanyar hatsari.
Ba?"!aramin girgiza wa? an nan iyalan bayin Allah'n sukai ba Bebi batafi shekara hu? u ba lokacin amman har suma ta dingayi tana kiran abbanta, abinda ze baka mamaki shine kaf su Rabi'u babu wanda yazo wa mama ta'aziya se ??a??an baba ado ne maza awajan da dangin sa tare dasu malam se ??an uwan mahaifiyar mama dasuka zo daga ?"!auye.
Haka akaci gaba da ?"!ar? ar gaisuwar Abba tare da amininsa baba ado kowa yaga halinda mama da iya hansatu suka shiga tare da ??a??ansu seya tausaya musu, sabida tsabar tausayi yasa baba lado ( malam ) ya ? auki nauyin dukkan abinda za,aci na wa? annan gidaje biyu har zuwa tsahon kwanaki bakwai.
Cikin kwana na bakwai Allah ya nufi?? su Tasi'u zuwa gidan ? an uwan nasu wa? anda sukaita ? aga kai suna watsawa, mama da yaranta kallon banza.
Mariya ?"!anwarsu ita ta dubi mama a she?"!e tana cewa....
"Kukuwa a wannan matsiyacin gidan kuke rayuwa kamar dab.......,
Bata ?"!arasa ba Bebi wadda take ra? e a bayan mama tana kuka ta cafketa tare da katse ta hanyar furta.
"Ai seki kawo mana na ??an gay......, itama bata ?"!arasaba mama ta kwa? a mata mafici da kallo mariya tabi Bebi wadda lokacin take ??ar micila tare da maka mata harara gami da jin tsanar yarinyar tashi ? aya hartana ?"!udurar wani abun aranta.
Haka suka gama habaicinsu mama bata tanka musu ba har suka tafi wanda Bebi seda tasan yadda tai tabi bayansu ta watsa musu ?"!asa ta ? uya haka suka juyo suna masifa amman basuga kowa ba.
Lokacin nema mama takejin wai ashe baba suwaiba bata da lafiyar ?"!afa yanzu ita kuma inna hasiya bata da lafiyar idanu.
koda bebi ta shigo gida jin ranta take sakayau ko banza taci uban masu gayawa mamanta magana duk da lokacin bata sanma kosu waye ba.
Su abba sunada kwana ashirin da rasuwa mama ta haifi arfa haka tacigaba da raion ??a??an nata cikin tsananin dauriya sabida bata da matallafi se Allah.
Malam yakan ? an tallafa mata to kuma shima ga tsufa yasoma kamashi gashi baya da ? a namiji bare ya sami matallafi.
Haka zalika itama iya hansatu take fama sedai ita nura da aminu sun kawo ?"!arfi kuma bata kai mama yawan iyali ba sedai itama ? in maleji take sabida nura da aminu karatu suke dole wani abun setai da gaske kuma duk da haka tana ?"!o?"!arin ganin ta tallafi maman ??an biyu da wani abun haka xalika suma su nuran suna tallafawa mama, ita daman Bebi ??ar gidan iya hansatu ce bacci ka? ai ke kawota gida sabida sha?"!uwarsu da sadiya ??ar baba hansatu.
Rayuwa tana tafiya wa? anda cikin amincin Allah mama ta soma saida kayan miya ganin babu wata riba ta koma yin adashi wanda shiya jamata yin suna acikin unguwar wanda anan tasan mutane sosai kuma suna zaman mutunci da kowa.
Su hassana sun shiga?? makaranta wa? anda iya kacinsu jss 3 ta ciresu sabida halin rayuwa sedai kuma sun sauke alkur'ani mai girma.
Shahid ne yanzu ze xana neco ita kuma Bebi tana jsss three ita da sadiya su arfa kuma suna primary.
Ganin yadda jama'a suke cinye mata ku? i ga rigima yasa ta soma yiwa ??an biyu awara tana kasa musu suna kaiwa can kasuwar kai da ?"!afa ada Bebi take ? orawa to ita kuma Bebi da zarar an kasa mata seta wuce wajan sadiya suje suyo tsokanarsu daganan a zubar suci taci, ta dawo tana raba idanu, gata da mugun tsoron duka sedai tsabar rashin ji.
Ganin haka yasa mama ta soma ha? ata da ??an biyu kuma ba dan taso ba inda asonta ne tafison yaranta su zama masu ilimi kamar kowa amman babu hali,da magariba kuma zata kasawa shahid tuwo shima ya fitar da rana kuma in babu makaranta ya tafi wajan gawayinsa.
Su ihsan kuma tana ? ora musu kayan miya still su kai cikin unguwa da wannan mama take samun na cefane harma taiwa malam alkairi sabida ya tsufa, su Bebi sun ? auki malam kakansu ada kafinma su san komai sun zata shiya haifi abba seda suka girma suka gane komai wanda Bebi taji duk duniya bata da ma?"!iya kamarsu Baba tasi'u.
Su Aminu da Nura kuwa ??a??an baba ado su suka zamewa su Bebi yayye kuma dan dai suna karatune basuda yadda zasuyi amman sam basa son wannan tallan nasu Bebi.
Rayuwa tana tafiya lokaci yana ja Bebi yarinya ce mafa? aciyar gaske gata da rashin kunya se tsabar tsoron duka se nace tunda mama take bata ta? a ganin abunda ya baiwa Bebi tsoroba haka zalika bata da saurin kuka duk abinda Zebawa Bebi kuka abun babbane amman ko dukane sedai ka gaji amman bazatai kuka ba sedai fa da zarar taga abin dukan zata gudu.
Gata da mugun kwa? ayin nama haka zalika ko ciwo take bata kasa cin abinci sabida Allah ya zuba mata baiwar son kai loma abaki wataran idan mama batai girkiba haka zata sakata agaba tai ta mita, itafa Bebi ko ?"!ofar gidane ya bugeta setaje ta rama haka xalika ko arfa ??ar autar mama ce ta bugeta bata saniba seta rama bata da ha?"!uri ko ka? an.
To gwarama ??an biyu takan ? an raga musu amman ba can ba shahid kuwa yazama kamar sa'anta dan wataran har dambe ake sedai kuma idan suna ??ar da? i dashi watakan wajan dahuwar idomin dayake kawowa ta dafa masa anan xakaga bebi tana yaya shahid sabida ze bata lasar tukunya.
Batada aminiya kamar sadiya, Bebi yarinyace mai garin jiki dan idan ka dubeta sekace gaba take dasu hussaina sabida tun tana ?"!arama can kirjinta ya soma cika dalilin haka yasa kullum mama cikin zulumin fitar Bebi take sabida ? ata garin samari, shiyasa ta dafe mata da saka hijabi koda yaushe.
Sedai kuma inda Allah ma ya duba mama sam hankalin Bebi bayaga kula saurayi ko an biyota xagi ke rabata da mazan kota saka gudu! itafa haushi maza ke bata sam idan taji su sadiya suna zancen samari setai ta ?"!unci wannan dalilin ne yasa suke fa? a da salisa sabida tana ha? ata da habu mai itace wai saurayinta wannan kalmar har ?"!walla take saka Bebi dan tsabar takaici.
Haka zalika suma su hassana mama bata barinsu zance sabida acewarta komai dama ne bata son yaran nata su bu? e idanu da soyayya sabida gudun matsalolin rayuwa tafison koda ma auren ne Allah ya kawo musu kwatsam batare dajan lokaci ba.
Su siba a wajan saida awara suka san su Bebi sabida wani zubin suna kai musu wajansu su siya to sabida tsaftar su yasa daga sun fita da ita ake siyeta wani zubin ma har gida ake zuwa
To ashe shi siba akwai wata a?"!asa domin tunda ya ?"!yalla yaga Bebi yaji yana sha'awarta wannan dalilin yasa yaci awararta ya hanata ku? in toya zata irinsa ce ashe rabon a ? auko masa officer ne, wannan dalilin yasa kukaji yadda Bebi suka ?"!arke da siba agaban officer tun a shafinmu na farko.

*DAWOWA LABARI*

*COMMENTS*
*VOTE*
*SHARE*
11/14/21, 3:06 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
{ _HOT LOVE_ }


NA
*AUTAR MANYA*

_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._

*007*


_Dawowa Labari_

Duk irin yadda Bebi takewa Sadiya ra? a akunnen nata ashe malam hadi yana kula dasu seda ya gama dukan ??an makara tas sannan ya juyo garesu tare da ha? e fuska tamau kamar bai ta? a dariya ba.
"Bilkisu Musa Mai katifa! Sadiya Ado Rimin gado". yafa? a tare da ha? e ransa..........
"Dukan ku kufitomin nan tunda Ku bakwajin magana kullum cikin surutu kuke".
Cikin tsananin tsoro sadiya ta soma raba idanu amman mutuniyar kuwa ita ko ajikinta sema fitowar datayi gaban malam ta rissuna tana tura baki gaba tare da yatsine fuska.
"Gani".
Abinda Bebi ta fa? a kenan tana tsare malam hadi da idanunta babu alamun jin tsoro ko ka? an a idanun nata.
"Wai ke kuwa Bilki aljanu gareki ne?, kullum burinki kiyi surutu a aji har ki shafawa wasu".
Muryar malam hadi kenan wadda ta saka ??an ajin yin tsit

3 / 51