Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   21 / 51

60K to 63K   out of 152.7K words

yanzu bata sonsa ta ko? an.
"Sefa an miki dan bazaki zo tsakar dare ki hanamu rintsawa ba nasanki da ? an banxan rakin ciwo".
Mama tafa? a idanunta bisa kwalta.
"Wallahi mama bazanyi ba nikam banson allura dan Allah mama kar amin".
Mama bata kulata ba tanajinta tana faman rakin magiyar kai ai mata allura amman tai mata fumfuris ta?"!i tanka mata.
Adai dai bakin layinsu mai napep ? in yatsaya sakamakon dakatar dashi ? in da mama tayi.
Saukowa sukai, mama ta bashi naira saba'in tana mishi godiya, tunma kafin maman ta fito, Bebi tai maza ta sauka cikin sauri tai cikin layinsu sabida gudun kar mama tace su biya gidan malam ya'u ai mata allura.
Tana yaye bugun soro mama na biye da ita kusan atare sukai sallama.
Hassana tana tsakar gida tana ? aurin kayan miya hussaina kuma tana bakin kicin tana ? aurin alalen leda wanda zasuyi shi na abincin ranar yau.
Amsa sallamar sukai sunawa mama barka da dawowa sannan suka juyo sunawa Bebi yaya jikin, da ?"!yar take amsawa sabida yadda kanta ke mata mugun ciwo.
Hijabin jikinta ta cire,ta rataye a jikin ?"!ofar ? akinsu jikinta sanye da wata doguwar rigar atamfa ko ? an kwali daman bata ? auraba, janyo tabarmar gefen da hassana take tayi ta shinfi? a ta kwanta tana jan numfashi ka? an-ka? an ido jawur take kallon mama.wadda itama take kokarin zama agefen hassana bayan ta sauke gyalen jikinta.
"Mama zansha kunun aya mai sanyi".
Tafa? a tana juya musu baya ta kalli ?"!ofar ? akinsu.
"To Hussaina ina ihsan ne ko arfa ban gansuba tunda na shigo, suzo su karmo miki gidan hadiza".
Mama ta fa? a tana ? an matsawa gaban Bebi tare da shafa kanta.
"Mama sunje siyo barkono amman bara nina siyo mata".
Tafa? a tana tashi daga kan aikinta.
"A,a zauna bara suzo ? in cigaba da aikin gabanki".
Maman tafa? i sannan ta ? an ran?"!wafo saman bebi tana mata magana.
"Uwata bayan kunun ayan mekuma zakici, nifa wallahi duk kin sakani acikin damuwa sabida ke duk zafin ciwo bakya ?"!in kai loma bakinki amman wannan karon ina naga ko ruwa baki shaba ko nama zan siyo miki na dafa miki uwata?".
Mama tafa? a tana ? agota tare da ? orata saman cinyarta.
Hawayene yake faman zubo mata hannunta saman kirjinta.
"Mama nidai kunun aya zansha don Allah".
Tafa? a muryarta tana rawa, itafa ba xafin ciwon nan ne ka? ai ya hanata cin abinciba harda cin zarafin da wannan guy ? in yamata wanda take jin mugun zafin abin har bargonta burinta a kullum ta ganshi domin ta rama zagin ubanta dayay wanda yake ?"!asa bai taka ba kuma bai zubar ba amman ze zagar abanza.
"To kuma kukan na maye nifa banson ciwo da kuka keda kike jaruma bari suzo su sayo miki kunun ayar yau har kaza xan dafa miki kici ki koshi kinji uwata banson damuwarki".
Mama tafa? a cikin rarrashinta.
Cikin haka su ihsan ? in suka dawo suma da sallama suka shigo gidan sunawa mama sannu da zuwa sannan sukaiwa Bebi yaya jiki.
"Ihsan maza ? auko ? ari a saman madubi kije gidan hadiza ki sayo kunun aya kuna hamsin Bebi na hamsin maza ??ar albarkata ki dawo".
Mama tafa? awa ihsan haka wadda ta amsa da to bayan ta mika barkonon hannunta.
Shiga ? akin tai ta ? auko kudin ta fita ita kuma arfa ??ar autar mama ta ? auko turmi ta ha? a kayan daka yaji tayi hanyar soro domin daka barkonon.
Mintuna kusan biyar ihsan ta shigo hannunta ? auke da jarkar kunun gya? a har guda biyu, nasu ta mikawa hassana tana cewa.
"Anty hassana ga namu".
Amsa hannasa tai sannan ta mikawa Mama na BEBI.
Tun kafin mama tai magana Bebi ta amshi kunun a hannun mama ta kafa kanta ta shanye tas.
Sannan ta amshi maganin da mama ta ballo mata xata sha.
"A,a keda bakici komai ba ai bakyasha magani ba".Mama tafa? i hakan tana kallon Bebi.
"Nifa mama na koshi kibani nasha wallahi babu komai".
"A,a bazan bakiba ai na ? auka zaki ha? a da sauran biredin safene shiyasa na ballosu".
Dole tasa seda ta? an cusa bread sannan mama ta bata maganin tasha seta jingina ajikin bango batare data kwantaba.
"Mama ? azu Uncle usman ya kira waya wai kwana biyu bamuje kamfani ba sannan kuma baban nazir ma ya kira shima dai korafin rashin ganin namu ya fa? a".
Cewar hussaina wadda ta gama.? aurin alalen zata ? ora akan wuta.
"Ke rabu dani kozaku koma senan da sati ? aya haka kafin nan na ?"!ara jari tunda wannan ? in muncinye, yaufa inaganin ma shinkafarmu zata kare kuma ku? in hannuna na kwashe na siyo maganin Bebi".
Cewar mama wadda ta mike xata shiga ? aki.
"Mama Allah ze tallafemu karki damu".
Cewar hassana wadda ta kammala ? aura kayan miyan dake gabanta.
"Hakane daman Allah ya rufa asiri".
Mama tafa? a tana shigewa ? akinta.....................




*********************
Cikin nutsuwa yake driving ? inshi hankalinshi kwance babu wani damuwa acikin ranshi, kai tsaye nasarawa ya nufa can cikin wata anguwa wai ita ??an majalisu, wajan wani mutuminsa yaje wanda sukai xancen zasu ?"!ulla wata sabga duk dai akan kasuwancin sane kasancewar shi mutumin, babban ? an kasuwane wanda baima cika zama acikin garin nan ba, to tuni Ali keson ganin mutumin se sa? ani ya shiga tsakaninsu se jiya Allah yay sukai magana ta waya wanda suka aje yau xasu ha? u wajan ?"!arfe 8:00am wannan dalilin yasa yay sammako daga gida zuwa nan ? in.
Abakin gate ? in gidan mutumin yay parking tare da fito da wayarsa, ya kirashi cikin ?"!an?"!anin lokaci mutumin ya fito wanda ze ? an girmewa Aliyu da ka? an domin shi ze sa'an ya umar, gaban motar Aliyun ya bude ya shiga tare da sallama cikin mutuntaka sukai gaisuwar girma sannan suka soma maganar data shafesu wadda kusan duk akan harkar kasuwancin sune.
Sun kai kusan a wannin biyu sannan sukai sallama Alhaji Aminu wanda Alin yaje wajansa ya fito daga motar shikuma Aliyu yaja motar ya tafi.
Seda ya biya ta wajan Abokan kasuwancinsu na wasu garuruwan da usman ya gaiyata ? aurin aure to suna nan basu tafi ba, se zuwa anjima wanda usman ya kama musu wani hotel anan dai duk hanyar nasarawar, ya ? an ? ata lokaci a wajansu suna gaisawa sannan ya kamo hanyar gida bayan sunyi sallama.dasu.
Agajiye ya shigar da motar wajan adana motoci lokacin wajan ?"!arfe ? ayan rana dan anata kiraye kirayen sallar azahar a wasu masallatan.
Da harya nufi hanyar sashen ammi seya tuna seya juya ya nufi hanyarshi yanajin ranshi duk babu wani da? i sallama yay a babban falon gidan nashi bayan ya bude kofar falon.
Tsitt gidan yake kamar babu bil adam acikinshi.
Daman ita khadija tunda tai sallar asubahi ta koma ta kwanta bata farkaba seda yayarta anty Ruma, da sauran dangi suka shigo wajan nata sannan ta yun?"!ura taje bathroom ta kuma gasa jikinta sannan ta? anji dama, kaya ta sauya sannan ta fita falon anan suka gaggaisa da ??an uwanta, cikin haka ammi ta aiko su hassana da kayan break fast, tare da yayarta da sauran ??an uwanta wa? anda suke cousins ne sukai break ? in sannan suka taimaka mata wajan gyara gidan abinda ya dace a fitar suka fidda, har wajan 12 suna gidan sun jima kafin suyi mata sallama akan zasu wuce, duk da yawancin su ??ammatane kuma duk anan gidan suke sedai bam bancin part dakuma ??ar tazarar tafiya.
Seda kowa ya sauka sannan anty ruma ta dawo da baya.
"Dija ina Haidar ? inne ai ya le?"!o mu gaisa dashi tunda yasan ni ba,a nan nake ba, anjima ka? an abbansu nasma zezo mu wuce".
Rau-rau tai da idanunta.
"Nima ina nasan inda yay"
Tafa? awa Anty ruman haka kanta tsaye.
( Take Note: dan Allah ??an uwa mata ku dinga rufa asirin aurenku ba komai xakana budewa ba dole akwai rufin asiri tare da ri?"!e sirrin juna sabida kowa yasan mata da miji se Allah, kar ??an uwanki ko ?"!awarki suzo ki kwashe sirrinki da oga na da? i da rashin sa ki gaya musu sabida gudun husuma Allah rufa asiri amin )
Gyara tsaiwa anty ruman tayi.
"Kar dai kicemin bai ratsaki ba jiya, a ?"!a'ida kowani ango yana ririta amaryarsa idan ankawota kada kicemin baki sami hakan daga wajanshi ba?".
Kukane ya tawo mata still tana kallon anty ruma.
"Wallahi anty jiya yaymin cin kaca amman tunda ya sakani acikin ruwan ? umi bai kuma waigena ba, shima kuma nasan dan uwarshi tace yayi ne da baze ba".
Turo ? ankwali gaba Anty ruma tai.
"Aikin banza yagama haukansa dan ubanshi semun saitashi waya gaya mishi ? iyan hajiya rabi suna boranci".
Tana fa? in haka ta kwashe da dariya.
"Nifa babban burina ki haihu dashi a farkoma kisami maza ??an biyu fatanmu kenan sabida arzkin ya shigo zuri'ar marigayi yusufa mai atamfa amman dan jaraba akaf dangi su ka? aine masu dashi komai sedai su".
Share hawaye khadijan tai.
"Nima dai anty ada bana kawo wannan tunanin wanda umma take nunan amman tundaga ranar da mukai.kamu da kuma jiya dana shigo cikin gidannan naga yadda aka narka dukiyar bati wallahi se komai ya sauyamin tabbas anty zuri'ar abba idiris akwai ku? i wallahi bakiji yadda kaina ya girma ba jiya danaji wai dani aka ? aura auren Aliyu shalelen abba wanda nasan komai na abba Aliyu ne a farko, kai Allah ya saka Alhaji babba acikin aljanna firdausi amin".
Dariya anty ruma tai.
"To ba wannan ba mudai fatanmu kiyi ciki hajiya ki aje komai ki kamashi da kirsa kinsan tafi bin malamai ci a yanzu karki sake ki nuna fushi akansa ki dinga nuna masa kefa sonshi kike kamar ki zauce insha Allah nan da ??an satikai zamu somajin kakarin amai".
Tafa? a tana bu? a!!!
"Anty ammanfa akwai matsala".Tafa? a tana kallonta.
"Tame kuma?".
Ruman ta fa? i a gajarce.
"Anty inaganin fa wannan infection ? in bai barni ba, daman nagayawa umma nace mata mu soma maganin sanyi kafin na matan nan amma umma ta?"!i wallahi jiya tunda ya soma babu wani show se azaba gabana kamar an saka reza yanzu haka ?"!ai?"!ai nakaji".
Tafa? a cikin rashin kunya da tsantsar jaraba.
"Wannan babu matsala ki dinga ji?"!a kanunfari kina sha sannan xan ha? o miki wasu, daman ai gangancine yanzu ??ammata su fara amfani da maganin mata batare dasun nemi na sanyiba ayayin gabatowar biki,sabida duk maganin matan dazasu sha matsawar sanyi bai kauba tofa akwai case".
Anty ruma ta fa? a tana ?"!o?"!arin fita daga falon.
"Kindai ji duk hu? ubata karnaji karnaga kinji ko?".
Tafa? a tana fita daga falon ta sauka ?"!asa khadijan na take mata baya, ko a?"!asan ma sun jima suna tattaunawa anty ruma tana kara hau da ita kan network kafin suyi sallama, akan ragowar zancen sayi a waya, tana komawa samanta kwanciyarta tai, bata tashiba seda akai kiran sallar karfe ? aya sannan ta mike ta shiga toilet tai alwala tazo tai sallah, sannan ta shirya kanta cikin ha? a? ? un kaya tai ? arin turaruka ta xauna gefen gado tana latsa wayar hannunta data ? auka a gefen madubi.
Jin kamar sallamarshi a babban falon saman yasata ?"!ara gyarawa sosai, tare da fesa turare cikin yau?"!i ta fito muryarta kamar zuma tana amsa mishi sallamar.
Sanye take cikin ha? a? ? en leshi wanda yaji uban stone har ?"!asa anyi mata ? inkin bubu, bakaramin kyau tai ba, abinka da farar fata, gabansa ta nufa wanda yake kokarin jan handle ? in bedroom ? inshi ze shiga, hannunta ta ? ora akan nashi tana ? an jan gashin saman hannun nashi cike da salo.
"Barka da zuwa my cwt man amman wallahi nai fushi se yanzu ka dawo".
Tafa? a a raunane kamar xatai kuka dan tsabar kirsa.
Mamaki yarinyar ta bashi ahaka bazaka ? auka ko (A)khadija zata iya fa? i ba, idan ka cire tsabar iyayinta wanda tun tana karama take da shi amman seya basar yana mata.kallon ?"!asan ido mai cike da izza, aranshi yana jinjina kawaicinta.
??arasa bu? e ?"!ofar yay ya shiga ta bishi a baya tana ? an dira kafarta alamun shagwa? a"baka cemin komai ba?".
Tafa? a.
Ha? e ranshi yay tamau tare da tsareta da idonshi wanda yay ja ka? an.
"Ina neman afuwanki akan abinda nai miki jiya a ?"!a'ida ya dace na zauna na baki kulawa a matsayinki na amarya kuma wadda ta kawo budurcinta cikin daraja, sedai wani uziri daya sha kaina yasa banyi hakan ba, ina fatan zaki fahimceni".
Yafa? a idanunshi kafe akanta.
Wani irin sanyi taji har ranta jitake kamar su dauwama ahaka.
"Na yafe maka yayana daman can ban rike kaba".
"Nagode".
Yafa? i hakan yana nufar ?"!ofar bathroom tare da shiga ciki ya rufo kofar yabarta anan a dashe.
Cike da ?"!warin gwiwa itama ta fita daga ? akin tare da shiga kicin domin sarrafa masa abinda zeci...............( Tofa anya khadija xata bar kofar Bebi muje zuwa )



*******************

Se wajan ?"!arfe uku hussaina ta sauke alalen daga wuta...............





[ _afuwan jiya nai mistake number xan saka 53-54 sena saka 52-53 se kawai na soke na bar na jiya a 53 ka? ai yau ga 54 kuji da? inku ina yinku my fans_ ]


*INA ??ARA GAYA MUKU DUK SANDA KUKAJI SHURU KUMIN UZURI INA TARE DA MARAR LAFIYA TO LOKACIN TYPING BAI DA YAWA AFUWAN MASOYA WANNAN LABARI YA WUCE INDA KUKA KAISHI KUDAI KUCIGABA DA SUBURBU?`O MIN CMNT KOTA INA KUCIKAMIN WAYA NIKUMA IN CIGABA DA BAKU NISHA?`I INSHA ALLAH*
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
{ _HOT LOVE_ }


NA
*AUTAR MANYA*


_Writter of_
*?`AN MAJALISSA*
*H A S K E*
*KOBA SO DA AKWAI ??AUNA*
*RABON WANI*
*DA IZZATA*


_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._

*55*

Juyoshi tayi baki ? aya acikin madai-daicin farin bokiti sannan ta juye manjan cikin ? an kwanon suyar mai, ta ? orashi akan gaushin wuta, minti biyu manjan ya soyu, seda ta fara mi?"!owa mama alalen sannan ta koma ta ? auko kwanon suyar man wanda seda tayi amfani da ?"!yalle kafin ta ? auko sabida gudun ?"!onewa.
Kwanikan cin abincinsu, ta ? auko duka acikin ?"!aton faranti ta jero sannan ta koma gaban mama ta ajesu itama ta nemi guri ta zauna.
"Sannunki Allah yay miki albarka ya baki masu yi miki kamar yadda kikai min".
Mama tafa? a cikin nutsuwa, kana ta bu? e marufin bokitin.
"Bani farantin ku, seki bani kwanika biyu".
Cikin bin umarninta hussaina ta miko mata ?"!aton farantin da sukecin abincin, sannan ta kuma mi?"!o mata wasu kwanikan guda biyu, kamar yadda ta bu?"!ata.
Dai-dai yadda zasu ?"!oshi ta zuba musu sannan, ta zubawa shahid nashi,itama ta zuba, Bebi ta sami bacci dan haka seta bar mata nata cikin bokitin.
Manja ta zuzzuba musu wadatacce yaji ko, tura musu tayi tana cewa............
"To dai kuyi a hankali wallahi babu ni a rakiyar ban ? aki".
Dariya! dukkansu suka kwashe da ita musamman hussaina wadda har ?"!warewa take dan dariya, kafin kuma ihsan tace.
"Daman mama aimu bama zabga yaji acikin abinci wannan se Bebi gata kuma da ? ataccen ciki daga taci se gudu zuwa masai".
Dariya duka suka kuma kwashewa da ita.
"Nidai babu ruwana kinsan ta sarai kotana ciwo bata raina masifa dan haka kiyi kina sani".
Mama tafa? a cike da barkwanci, wannan hali na mama yana burge ??a??anta sabida mama mace'ce wadda tasan ha?"!?"!in yaranta sam bata nuna bam-banci ko wariya, a tsakaninsu tana bawa kowannen su ha?"!?"!inshi, bata matsa musu wajan ?"!wauran abinci, ko suttura muddin kaga mama bataiwa su Bebi abu ba tofa sedai, bata dashi, amman ankon maulidi kayan sallah, duka basa wuce su haka nan kuma idan tana camama zata ? an siyo musu namansu ko kifi adafa kowa yaci, mama takan hana kanta wani abun domin ??a??anta, wani zubin har tausayi take basu idan zatai musu wani abun wannan dalilin yasa basa takura mata akan tai musu kaza-ko kaza sabida sun san tana iyakacin bakin ?"!o?"!arinta indai Allah ya hore mata.
Danma yanzu Alhamdulillahi shahid yana ? aukewa kanshi wasu abubuwan dan wataran da ribar gawayinshi ma suke cefane, da sauran sabgogin cikin gida,wannan dalilin yasa kowanne acikin yaran nata burinshi ya taimaketa sabida yadda itama take zage damtse wajan tallafa musu duk da maraicinsu amman bata bari sunyi kuka! ba sannan bata bar rayuwarsu ta salwanta ba, domin inda wata uwarce yadda ??a??an nata suke duk mata kuma.masu kyau da tuni ta bude hannun jari dasu Allah ya kyauta.
"Mama aini yadda naga Bebi ma jiya tana rawar ? ari wallahi ban ? auka yau xata iya zuwa asibiti ba".
Hassana tafa? i tana kokarin kai loma bakinta
"To kuyi shuru muci abinci kar amanta da ambaton sunan ubangiji mai girma tare da korar shai? an".
Mama ta fa? a cikin bada umarni.
Tsitt tsakar gidan yay babu abinda kakeji se sautin taunar su cikin nutsuwa.
Sun ? an jima suna cin abincinsu kafin su kammala arfa ??ar ?"!arama ita ta ? auke farantin takai gaban rariya ta zuba omo ta wanke tass.
Suko su hussaina wanko hannayen su sukai tare da nufar ? aki sabida yau zasu kaiwa gidan baba lado( malam ) ziyara sabida kwana biyu talle bai barsu sunje gaidasu baba'ba.
Hassana ita ta fara shiga wanka bayan ta fito ta ? auro alwalar sallar la'asar sannan hussaina itama ta shiga.
Saman tabarma hassana ta zauna tana shafa mai.
Mama kuma tana kuncewa ihsan ? aurin zanin datai na baya wanda ya?"!i suntuwa ta sau?"!i, sabida itama maman tagama cin alalen nata harta wanke hannunta tasha ruwa tare da godiya ga sarki Allah.
Sallama sukaji daga soro cikin ? an ? aga murya ka? an mama take amsa sallamar kafin taga yara kimanin guda uku.
Suna shigowa da manyan buhunan shinkafa guda biyu, juyawa sukai cikin sauri sega wasu kwalayen nan na macaroni guda uku taliya uku jarkar manja data man gya? a manya ? ai ? ai, se manyan ledoji,guda uku abinka da ?"!aramin gida nan da nan tsakar gidan ya cika da kaya.
Mama sakin baki tayi tana kallon ?"!udirar ubangiji haka zalika sauran ??a??anta ma haka.
Yaran dasuka shigo da kayan abincin ne suka juya suka fita.
Cikin izza da ta?"!ama baba tasi'u da rabi'u suka shigo gidan ko sallama babu, gaban mama ne ya

21 / 51