Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   34 / 51

99K to 102K   out of 152.7K words

fa? i maganar cikin ?"!warewa da mugunta.
Dariya sauran sukai sannan kawu rabi'u ya mi?"!e yana ka? e babbar rigarshi.
"Hakan yafi kaga daganan seka ? auko mana lefe mu rabe tunda mekuma yay saura an rigada an ? aura".
Cikin kawu tasi'u ne ya bada sautin ?"!uuuuuuu! sannan ya fakaici idanun ??an uwan nashi ya watsa masu harara amman a bayyane se cewa yay.
"To!to babu komai Allah ya kaimu lokacin kumiyi mu tashi muje muyi wanka mu shirya kada suzo suna jiranmu kunsan manyan mutane basa son jira".
Kowa yay na'am da maganarshi dan haka duka suka mi?"!e tare da.shiga cikin gidan kowa yay nashi shashen domin yin shirin fita ? aurin aure.
Ko a ? aki kawu tasi'u yana zaune bakin gadon ?"!arfen matarshi hannunshi ? auke da man shawafa na mai gurguwa yana lakatowa yana mitstsikawa a fatar ?"!afarshi matarshi wadda ke zaune daga gefenshi ita ta dubeshi.
"Amman baban ladi abin nan naka akwai lauje cikin na? i acikinsa tsakani da Allah ga ??a??anka ??ammata a zaune babu manemi faccaloli suna mana habaici amman ka tsallakesu katafi can wajan ??a??an mamaci ka ? auki ??a guda acikinsu ka kaita gidan mai?"!o kai ??a??anka ko oho kenan kafison sune akan naka koko wata sabuwar ?"!aunace ta motsa? ko kuma ita aishan ka le?"!a kagani kakeso shine kake ? an biki?".
Dariya ya kece da ita kamar wani ta? a? ? e seda ya kusan mintuna talatin yana faman yin dariyar kafin ya ? ago ya dubeta sannan ya aje man a gefenshi.
"Haba babar ladi ina son ki ?"!ara fahimtar waye mijinki, ke kinta? a ganin inda ka?"!i ? anka ka kama na gaibu? to bara na fe? e miki biri har bindinsa".
Ya fa? a mata hakan tare da mikewa tsaye ya ? auki sabuwar shadda fara ?"!arr ya soma sakawa cikin sauri seda ya kammala sannan ya dubeta wadda ta ha? e rai tana jiran kota kwana.
"Wannan aure dazamu ha? a waccan ??ar iskar da wannan gantalallen yaron to ba dan Allah bane ba, wato kinsan Alhaji mai gwall da mugun sangarta ??a??a mu kammu hakuri muke da zama a ?"!ar?"!ashinsa sabida halin ??a??ansa, to hakance tasaka garin sangarta ??a??ansa yaje ya lalata ? ansa khaleefa wanda yaron bakiga ashararancin dayake agariba kowa fa kuka yake da ? an ? anda bai ganin darajar manya bai ganin darajar kowa akanme zan ? auki ??ata ta cikina na bashi ? anda kullum yake cikin maye ubansa na kuma ? aure masa gindi naje wataran ya kashen ??ata, to bama tawan yagani ba waccan matsiyaciyar ya gani yace yana so Allah cikin ikonsa akai arashi ??ar tazo a ??ar musa namu kinga ai fa? uwa tazo dai dai daxama shine na shiga na fita na ?"!ulla auren domin a dabgi arziki dani to kinji yadda ta kaya".
Dariya matar tashi ta saki sannan ta dubi mijin nata.
"Yanzu naji batu ashe dai duk gayyar tsiyarce kaida ci arziki baban ladi amman su ladi se gani daga nesa kai amman aisha anyi sokuwar mace yoni inda nice ai baku isaba, kai yanzu dan Allah bakaji kunyar aisha ba dakaje a matsayin ? an uwan uban ??a??anta kun manta irin cin kashin da kukai mata amman ita harta tsaya ta saurareku wallahi inda nice seka tawo da makahon idanu".
Ha? e ranshi yayi"kefa haka halinki yake jarabar masifar tsiya to seme nace seme mudai mune tilashin ??a??an kota ?"!i kota so dan haka yanzuma muna gama wannan zamu ?"!ara famjamawa mu ? aukowa sauran wasu ??an ?"!wayar mu game mu huta".
Murmushi kurum tayi batace masa komaiba amman har cikin ranta ta jinjinawa aisha duk da bata son maman su bebi ko ka? an amman setaji ta bata tausayi sabida yadda taga maxajen nasu na shirin ?"!ara jefa rayuwar ??a??an nata cikin gadar xare.
Harya fita baice da ita komai ba sabida haushin data bashi na yadda taji tausayin maman biyu, bayan ya manta su daman mata ababan raunine da wuya mace taga ??ar uwarta mace acikin wani yanayi bata taimaketa ba wannan abun yana matukar wahala kasancewar mata akwai tausayi da rauni koda baka bawa wanda kagani cikin wani hali agajiba tofa acikin ranka zakaji raunin hakan tare da zafi.
Abakin kofar gidan duka suka taru tare da sauran ma?"!ota da??an tsirarun dangi dasuka gayyata domin halartar ? aurin auren.


??arfe tara saura suka nufi shara? a can anguwarsu bebi lokacin tawagar Alhaji mai gwall tuni itama tayi gaba domin Khaleepha ya riga yasan gidansu bebi shiyasa basu sha wahalar gane gidan ba, Kusan a tare suka ha? u a ?"!ofar gidansu Bebin wanda har yawan mutanan wajan yaywa kofar gidan ka? an.
??arfe tara da rabi duk wa? anda suka kama zasu ha? u a wajan ? aurin aure sun ha? u dan tsabar isa harda tabarmai suka taho dasu aka shinfi? a a ?"!ofar gidan.
Cikin sauri shahid ya shiga gida yake shaidawa mama halin da ake ciki awaje domin shiya ? auka ma rasuwa akai sabida baida masinyar komai.
Murmushi mama tayi sannan tace.
"Mugunta fitsarin fa?"!o maza jeka kira malam tare da mai unguwa dan Allah banda sanya ka fa? a masa halin da ake ciki sabida kada a ? aura aure akan aure".
Shahida bai jira mama ta ?"!arasaba ya danna kai aguje ya tafi wajan malam lokacin dayaje ma tuni maganar ta isa kunnen malam ? in zaman jiran mai unguwa ma yake yazo su nufi wajansu kawu tasi'un shahid baiko zauna ba mai unguwa yazo suka rankaya atare cikin sauri zuwa wajan ? aurin auren.
Mama tana daga cikin gida tanajin ana addu'ar fara ? aurin aure babu abinda take se hamdala ga Allah wato cin zarafin dasukai niyyar mata kenan Allah ya tsallakar da ita.
Lokacin dasu malam suka ?"!arasa wajan lokacin ne kuma yay dai dai da sanda limamin dasu alhaji mai gwall suka tawo dashi ya mi?"!e tsaye yana ambatar sunan tasi'u akan ya fito wajan wakilcin auren ? iyarshi.
Jiki na rawa kawu tasi'u ya mike zuwa wajan domin shine waliyin bebi.
Cikin nutsuwa mai unguwa yay sallama a tsakiyar wajan.
Sabida shurun da wajan ya ? auka sakamakon gabatowar ? aurin auren yasa kowa yaji sallamar mai unguwa.

"Yawwa ina son na sanar da dukkan al'ummar dake wajan nan cewar, su dakata da wannan ? aurin aure domin ko anyishi bai halatta ba".
Cikin hargagin masifa kawu tasi'u ya mike tsaye.
"Sabida mai bai halattuba munafuki nace sabida me sabida kai ubanmu ne bamu nemi izinin kaba kaga kada kaga kaifa mai unguwane bazaka nuna mana halin iko muda ??armu ba ehe".
Murmushi mai unguwa yayi tare da kar? ar loudspeaker dake hannun liman wadda akazo da ita irin mai amfani da batir ? innan ce sabida kowa yaji komai.
"Ba dan ni mai unguwa bane ba yasa nace aure bai ? auru ba sedan musulunci yadda yay mana nuni da hani da ? aura aure akan aure bi ma'ana ita wannan yarinya bilkisu yau take kwana ? aya tal agidan mijinta na sunna wanda nima na kasance ? aya daga cikin wa? anda suka zama shaidun ? aura wannan aure wanda kuma ba kowane ya kasance mijin nataba se ALIYU IDRISS MAI ATAMFA:MD MANAGER NA MAI ATAMFA TEXTILES! Wanda nasan in wani bai sanshi a wajannan ba tofa wani ya sanshi".
Mai unguwa yana gama fa? in haka ya juya zebar wajan.
"??arya kake nina fi kowa sanin suwaye familyn mai atamfa ko ??a??an manyan masu ku? i alhaji idi baya barin ??a??ansa su aura sabida basa AUREN BARE azuri'arsu bare kuma wannan kucakar ??ar matsiyata kawai inzaku fito mana da yarinya ku fito mana da ita wannan shine magana sabida ni ? innan abokin cinikin alhaji idine babu yadda za'ai ? an sa baba Ali yay aure mukasa sani wallahi ?"!arya ne duk da kwanakin nan inna kira layin haji idi bana samu amman nasan kota egmail ? insa ze turo mana".
Mai unguwa yaji saukar muryar wani kakkauran dattijon mutum baki yana fa? in wannan magana a zuciye.
"Iya gaskiyar lamarin kenan amman inzaku ? aura ku ? aura ammanfa kusani kun ? aura banza domin angaya muku gaskiya malam zomu wuce duk wanda yake da tamtama acikin wannan lamari seyaje ya tambayi shi ALIYUN".

Yana gama fa? in hakan yaja hannun malam suka bar wajan.
Cikin sauri wannan mutumin ya lalubo lambar wayar Alhaji idiris ya soma kira amsar ? ayace wayar tana kashe dafe kanshi yayi tare da kiran md ? in abba nacan abuja shima wayarshi akashe take bashida number kowa a ??a??an abba kuma sun? an jima basu ha? uba dan haka yaja tsuka tare da kallon alhaji mai gwall wanda ranshi yay ?"!ololuwar ? aci.
"Yalla? ai wannan magana fa zata iya xama gaske kasan alhaji idi akwai tausayi a shawarce kawai a janye wannan magana sabida kaima sanin kanka ? an alhaji idi ka? ai baka isa kaja dashi ba bare kuma shi? in kansa dan haka kasan yadda zakai da lamarin nan danni tunda naji an ambaci mai atamfa jikina yay sanyi alhaji".
Cikin tsabar takaicin yadda aka kunyatashi ya juyo ga wannan mutumin.
"Wato alhaji isyaku na rantse da Allah banta? a jin takaici irin wannnan ba tabbas wannan bawan Allah ya yaudaren sabida tsabar son abin duniyarsa inaga yaje ya bawa mai atamfa yarinyar sabida yafini ku? i".
Cikin lokaci ka? an magana tacika unguwa tuni mutane sukaita darewa suna watsewa.
??an tsiraru suka rage se khaleepha dake faman danna ashar kamar ze doki kawu tasi'u.
Cikin zafin zuciya alhaji mai gwall ya dubi tasi'u wanda gumi ke faman keto masa kamar an masa wanka da ruwan ? umi.
"Wallahi bakaci banza ba kai gaba ? ayanku ma zakusan kunyi dani sabida haka ina son ka tattaron komai nawa daka san kaci hatta lefene na jiya da aka kawo ka mikomin sannan zan dokaku ?"!ara a kotu wallahi bazan yarda ba".
Cikin sauri Rabi'u ya ri?"!e babbar rigar alhaji mai gwall yana masa magiya.
"Tabbas munsan mun tozartaka alhaji agaban mutananka ??an uwanka abokanka dan Allah kai ha?"!uri muma bamu san da wannan magaba seda mukazo amman acikin ??a??an tasi'u akwai manyan ??ammata da basuyi aure ba meze hana a bashi ? aya tunda duk suna nan gundum gundum babu aure dan Allah ka duba lamarin".
Cikin firgicin maganar Rabi'u Tasi'un ya rarrafo.
"Kaimin rai alhaji kada ka ha? a auren ??ata mai mutuncin da wancan......seyay shuru sabida ya tuna kato? arar dazeyi.
Murmushi Alhaji mai gwall yay.
"Oh wato duk abinda nake maka kallona kake shasha wato ? an nawane ? an iska malam liman dawo ga sabon ? aurin aure nan wallahi seka ? aura auren ??arka da khaleepha ka za? i ? aya kokuma na makaka a kotu ka biyani duk abinda kaci'.
Wannan shine ga ?"!oshi ga kwanan yuwan mugunta fitsarin fa?"!o inji bahaushe kawu tasi'u yayi gudun gara ya tarar da zago domin bashida ku? in biyan alhaji kuma baya son ??arsa ta fa? a hannun khaleepha sabida yafi kowa sanin illar yaron.
Yanaji yana kuma gani shedu suka shaida ? aurin auren ??arsa ladi da khaleepha a kuma ?"!ofar gidansu Bebi wanda kafin ma a gama ? aurin auren zuciyar kawu tasi'u tai wani irin zafi kansa ya ? au ciwo ana gama ? aura auren yana zube a wajan sumamme
Cikin ko in kula alhaji mai gwall ya tsallakeshi ya wuce yana bada order aje can gidan tasi'un a ? auko musu amarya sesu Rabi'une suka tarairayeshi suka ? auko ? an sahu suka sakashi aciki sukai gida cike da mutuwar jiki.
*Koba ba'a mutuba tofa akwai hisabi tun a duniya wanda yake aikata ba dai daiba yana da kyau ya gyara tun aduniya kafin ya rasu sabida ita duniya darasi gareta wannan ya kasance iznah ga masu hali irin na su kawu tasi'u tabbas wanda Allah ya kare babu wanda ya isa ya cutar kazama mai sanya Allah cikin lamuranka domin shine maji ro?"!o mai ?"!arfin mulkin da babu irinshi ko alhaji mai gwall bai shari'a dasu tasi'u ba wannan ha? in auren da ??ar tasi'u ka? ai ya isa yazama darasi garesu duk yadda tasi'u yay gudun yarsa ga wannan aure seda ya faru ta hanya mai sauki wadda da yay niyyar cutar da marainiyar Allah ne lallai Allah mai ikone mabuwayine kuma mamallakin komai da kowa tabbas shi alkairi ? an?"!one hakannan sharri ? an aikene babu wanda ze alkairi ya tafi a banza babu kuma wanda ze sharri ya xauna lafiya dukkanin wa? annan biyun kana girbansune ko a duniya ko a lahira Allah kasa mudace amin*!
Cikin lokaci ka? an labarin wannan lamari ya cika anguwa motoci kimanin guda uku alhaji mai gwall ya tura can gidansu tasi'un wanda sam matansu basuda masaniyar hakan se ganin motoci sukai a kofar gidansu.............
# *Autar Manya*
11/14/21, 3:13 PM - Allah Akbar: *PART* 2




NAKU?`INE


?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? *80*


Abakin ?"!ofar gidansu kawu tasi'u motocin suka dakata cikin sauri drivern alhaji mai gwall wanda daman shi tuni yasan gidan sabida dashi aka kawo lefe sannan kuma shi alhaji mai gwall ya turo suzo su ? auki amarya ya bu? e marufin motar daya tu?"!o tare da fitowa daga cikinta ya nufi kofar gidan tare da bubbuga ?"!ofa yana maka sallama.
?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? Cikin tsananin mamaki matar kawu Rabi'u ta turo yaronta ya duba mai doka musu ?"!ofarsu sabida sune a sashen farkon gidan shiyasa komai akai a ?"!ofar gida suke faraji.
Yaron ne ya dawo mata da cewa wai ga ba?"!i nan zasu ? auki amarya, Cikin tsananin mamaki tai ? an ?"!uri da idanu alamun tana tunanin wani abu kafin ta mi?"!e ta shiga cikin gida tana maka bu? a.
?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ???? "Ayyiri!yiri!! matan gida ku fito anfa ? aura munci lefe kunga ??an wahala sun tawo mana nan ? aukar amarya muda inzasu kashemu bamusan kalar amaryar ba kai maza ? alha jekace musu babu amarya anan tana can gidan tsohuwarta koya kukace jama'a?".
Cikin sauri tare da zafin zalama babar ladi matar kawu tasi'u ta tashi tsaye wadda zaninta har kuncewa yake sabida garin sauri ta tsaida ? alhatu tare da kallon sauran matan.
?? ?? ?? ?? ?? ?? "Yaya zakuce haka bayan kuka sani koda uban angon akazo yanzu dan Allah idan muka le?"!a da kammu kukasan garar daza'a ?"!ara ninko mana kai ? alhatu zauna ni bara na le?"!a kuma kada wadda taganni da ??an canjina tace na ??ammata".
Tafa? a tana yayar zani akan igiya ta yafa a saman ka kamar tsohuwar mahaukaciya haka ta danna kanta waje matar kawu sani tana take mata baya.
?? ?? ?? ?? ?? ???? Wajan drivern Alhaji mai gwall ta ?"!arasa tana wani rawar jiki kamar sabuwar kamun hauka.
"Ranka shi da? e ai banan bane gidansu yarinyar amman in bazaku ganeba koni kuka biya aisena rakaku".
Tafa? a cikin zaro idanu tana kallon dalla dallan motocin dake fake a ?"!ofar gidan nasu aranta take ayyana wannan aure akwai kyawun maciji bada ban hatsarin wannan yaroba ai damu zamu danna kai koda tsiya koda tsiya-tsiya semun shiga amman wannan ? a tunda naga malam yay gudun ha? a iri dashi tabbas na shaida ba?"!aramin *Tantiri bane ba wa? anda basa jin magana ko guda*!
?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ???? Maganar drivern alhaji mai gwall ce ta dawo da ita daga duniyar tunanin data fa? a"Hajiya ai nan gidan aka turomun koba nan ??ar gidan malam tasi'u take ba naji ance ko maryam amman dai ladi naji ance ai da ita aka ? aura *auren* " yafa? a cikin tabbatuwa da maganar daya fa? i ? in.
Zanin datake ri?"!ewa shiya sunce cikin tsananin tsoro ta dubeshi.
?? ???? "Kai sokon ?"!auye dakata babu wata ladi da aka ? aurawa aure da watsats tsan ? anku sedai ko balki kuje can ku ?"!arata".
Tafa? a cike tsoron gudun kada wannan lamarin ya tabbatu,Murmushi drivern ya saki tare da kallon sauran na cikin motar wa? anda suke yaran alhaji yanawa ? aya daga ciki magana.
"Eh tabbas da ladi aka ? aura aure bada balkiba sakamakon yadda mijinki yay munafurci wa alhaji shiyasa ? aurin auren ya koma kan ? iyarki ita waccan ai tun jiya tana gidan nata mijin".
?? ?? ?? ?? Cewar wani ? an siririn mutum ? aya daga cikin yaran alhajin daya turo yake shaidawa babar ladi haka, wata zabura tai mai kama data mahaukata tare da fa? uwa ?"!asa da? as kamar zautacciya.
"wallahi baku isaba babu shegen daya isa ya tafarmin da ??ata wallahi bazan bawa waccan ? an iskan yaro ??ataba sedai duk abinda za'ai ayi yau ? innan amman ni wallahi bazan bada ??ata ba"
Tafa? i maganar tana kurma ihun daya jawo hankalin sauran matan gidan dukansu suka fito kowa yana tambayar ba'asin meke faruwa drivern Alhaji mai gwall ne ya dubi matan wajan wa? anda suke tambayar ba'asi cikin nutsuwa ya wassafa musu dukkan abinda ya faru a wajan ? aurin aure daga ?"!arshe ya ?"!arasa da cewar dan Allah suyi sauri su kawo masa amarya suna ? ata masa lokaci Alhaji yanata waya.

Cikin wannan ?"!adamin su kawu rabi'u suka sauko daga cikin adai daita sahu wadda suka ? oro kawu tasi'u cikinta wanda yake faman surutai kamar wanda ya sami ta? in hankali
"Wallahi bazan basu ladi ba! wallahi bazan basu ladi ba sedai su kasheni sedai suyi dukkan abinda zasuyi"!! Abinda yake fa? i kenan tun bayan dasuka daukoshi a mota bayan ya farfa? o daga gajeren suman wucin gadin daya yi awajan ? aurin aure.

Kawu Rabi'u da kawu Sani sune suka ri?"!oshi shikuma kawu salisu ya sallami mai ? an sahun daya kawosu sannan suka ?"!araso ?"!ofar gida anan suka kuma cin karo da tashin hankalin dayafi na wajan ? aurin auren domin tuni jama'a sun fara taruwa wajan kallon yadda matar kawu tasi'u take zunduma ashariya tana bataga ? an kan uban daya isa ya ? aukar mata ??aba koda kotu ze kawo ba ??ansanda ba babu wanda ya isa ya ? aukar mata yarinya abawa ? an giya shi alhaji mai gwall ? in dan ubansa mai yasa bai tsaya ya bawa ? ansa tarbiya mai kyau ba? ai gashinan ya zama

34 / 51