Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   28 / 51

81K to 84K   out of 152.7K words

wayar bayan ya mi?"!e daga kishingi? an dayake.
"Ganifa kona koma ban gankaba".
"A,a kajirani dan Allah yanzu xan bullo".
Katse wayar yayi yana ? ora hannunshi akan kirjinshi tare da ? an kurawa gate ? in usman idanu,mintuna kusan goma sega usman ya ? ullo, cikin mamaki Aliyu kebin usman da kallo ganin yadda yake sakin far'a fiye da wadda yasansa da ita.
Musabaha sukai sannan usman ? in ya kalli Aliyu.
"Yaya maganarmu ta jiya a ina muka tsaya?"
Jimm yayi Da alamun ya manta sannan ya kalli usman ? in.
"Ban fahimceka ba wace magana ce?".
Cikin ? an zafin rai usman yace.
"Maganar ubanka banza marar mutunci to maganar ??ar mutane daka saka a tension".
Tsaki yaja ? an ka? an
"Lallai shehu kaci tuwo akaina yanzu akan maganar can kake zagina tnx".
Yafa? a yana ? an ha? e ranshi ka? an.
"Kaga ba wannan ba yanzu kai mikake gani akan lamarin?".
Shafa gemunshi yay.
"Na ware ku? in dazan bawa mamanta takaita bording school sabida no need mu ? auko ??ar mutane batare da wani ?"!wa?"!w?"!waran hujjaba domin nasan maman tata ma bazata bamu ba".
Dariyar baka da wayo usman yay mashi.
"??urun ?"!us! inji tatsuniyar gizo da ?"!o?"!i".
Inji usman sannan ya dubeshi.
"Kaga dan ALLAH ? auko ku? in semuje da wuri mukaiwa maman tata kawai, kaga zuwa gobe monday se a sama mata makarantar".
Zaro idanunshi yay.
"To sarkin azarbabi tayaya zamuje gidan mutane da wanna ranar dake kawo kai nikam bazan fita ba gaskiya".
Murmushi yadda ze mar ram yay usman sannan yace.
"Ok zuwa dare insha Allahu semuje can gidan pls dan Allah karka ? atamin lokaci".
?`an nazarinshi yake sannan yace.
"Wai nikam kodai da wadda ka haskone agidan kakeso irin wannan rawar ?"!afa haka, kamar kai abin yashafa naga kawani damen wallahi inda nasan akan wannan shirmen nakane da babu abinda ze saka na fito da wannan ranar".
Gaban usman ne ya fa? i yana gudun kada shirinshi ya watse, amman daya tuna yadda ze masa zarge yasa ya? an saki fuskarshi.
"Cool down karka damu koni ka bawa ku? in sena kai musu can ? in babu matsala, ai amman da amutunce kazo mukai masu tare kadama kuma ka kaiwa mamanta kudin muje gidan wannan kakan nata semu kai mashi tare da dam?"!a masa komai daga karshe muyi mashi bayanin yadda ze sakata a makarantar kwanan batare da kowa yajiba bare a damesu".
Kallon kana shirme yaywa usman amman bai ce komai ba.
"Nidai ga abinda nai niyya kaga ni se anjima" yafa? a yana barin wajan.
Gumi ke tsirgawa usman kota ina.
Abinda yasa bai gayawa Aliyu ha?"!i?"!anin gaskiyar lamarin ba sabida gudun rikicinsa ze iya tarwatsa wannan lamarin tunkafin abu yay nisa yafison ya ribace shi suje gaban malam, tare sannan malam ? in ya dam?"!awa Alin amanar bebi daga nan kuma yasan komai zezo masa cikin sauki amman a haka akwai rikici idan yace ze gaya masa kai tsaye dan haka shima nufar part ? inshi yay yana ayyana insha Allah ayau zasuje gaban malam ma? aurin auren bebi inda yuwuwa su tawo da ita yau in kuma Alin bai yarda ba abarta har zuwa wani lokacin kafin suga abinda Allah ze xartar.


Mama tana shiga ? akin taga bebi ta kifa kanta tana kuka!
??an biyu duk sun xagayeta suma gwanin tausayi sabida sunajin duk abinda ya faru.
Cikin rarrashi mama taje gabanta.
"Bebi maye na kukan tunda ALLAH ya ?"!etarar dake auren wancan yaron, ina ba godiya xakiba da Allah ya kawo maki sauyi tare da fatarwa kanki Alkairi".
?`agowa tayi tana kallon mama.
"Mama banfa sanshi ba, kenan auren dole kukai min sabida bakwa sona?"
Shafa kanta mama tayi.
"Koma waye zaki ganshi kuma a sannu zaki bam bance komai".
Kukan ta cigaba dayi.
"Mama nida ko miyar kuka ban iyaba sannan kumin aure".
Duk da mama tana cikin damuwa amman seda ta dara da shirmen bebi tana raya Allah yasa Aliyu ya iya da shirmen ??ar tata.




Can kuwa gidansu tasi'u matansu ne suka shirya tsakar gida tare da shinfi? a manyan tabarmai na kar? ar ba?"!i ??an kawo lefen da za,a ? aura auren gobe, ?"!arfe ukun yammacin ranar............




*Afa shirya daren nan yaya Aliyu zeji maganar ? aurin auren da usman yay masa jagaba ayi? wanda shi bai san dashiba? hohoho harna hasko madam bebi tai ido biyu da gadanga a wannan dare a matsayin mijinta*...............................

SU TASI'U KUNA RUWA FA
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *PART* 2




NAKU?`INE



*68*



Ilahirin matan su tasi'u sun halarci zaman kar? ar lefen har fa? a ake a tsakanin matan wannan tana cewa in aka kawo a ? akinta za,a aje wannan nacewa in aka kawo a ? akinta za,a aje sabida ba?"!in ?"!udirin dasuka saka aransu na in aka aje a ? akin kowacce zata saci wanda ranta keso.
Matar tasi'u ce ta mi?"!e tare da kallon sauran matan.
"Waini wannan maganganun da kuke duk kunsan na banxane sabida wannan dai aure mijina shine sanadin sa dan haka ko wacce taja gefe babu wadda zamu aje komai a ? akinta".
Tafa? a tana girgiza kamar wata ?"!aura, shewarsu ce ta kara? e tsakar gidan kafin ?"!anwarsu tasiu mai suna suwaiba ta janyo matar tasiun tana mata magana.
"Haba keko lantana wannan fiffi?"!a da kike duk bai daceba yanzu a misali kina cikin wannan fa? an matan dazasu kawo lefen su shigo dan Allah bakin bamu kunya ba".
Wata harara lantanar ta watsowa suwaiba tana cewa.
"Kinga nifa bazaki min ?"!asa da muryar munafurciba duka ay gayyar mun santa kowa soyake arzikin yaje ? akinsa dan haka ni ban?"!i suzo su ganni anan ba maye to abinda lefen rabewa zamuyi agidan".
Dariya duka sauran matan sukai tare da bu? a sannan kuma wajan ya kaure da cece kuce sabida suwaiba tace lantana tayi mata rashin kunya.
Sosai wajan ya hargitse da fa? ace fa? ace har seda rabi'u ya fito daga majalissar dasuka dasa ta zaman jiran kar? ar lefe ya shigo gidan ya tsawatar masu.
Tare da rufe suwaiba da fa? a yana cewa ina ruwanta da matansu, tana babba ai seta kama girmanta.
Ata?"!aice dai suwaiba harda kukanta awajan tana cewa ai sun firfita matansu akanta, da ?"!yar ??arta dasuka zo tare ta rarrasheta sannan tai shuru shikuma rabiun ya fita ya barsu.
Ni kaina abinda na fahimta su kansu a junansu su tasiun babu shiri sosai a tsakaninsu kawai ta ciki na cikine.
??arfe ukun ranar manyan santala santalan motoci masu kyau da tsari har guda uku sukai dafifi a ?"!ogar gidan marigayi alhaji muhammadu mai katifa.
Cikin rawar jiki tasi'u ya she?"!a a guje gaban ba?"!ar siyanar farko ya bu? e yana zabgawa wata gajerar mace ba?"!a kirari tare da fadanci irin na masu maula.
Cikin yauki da gwalli wannan matar ke umartar shi daya kirawo yara su kwaso akwatunan, kafin wasu mata suma guda biyu suka fito daga bayan motar.
Ragowar matan cikin sauran motocin suma suka fito tare da xuwa gaban wannan matar suka tsaya cikin rawar jiki tasiu ya kirawo sauran ??an uwanshi cike da ?"!awa zuci suka bu? e boot ? in motar suka soma fito da akwatuna masu kyau har guda goma sha biyu.
Banda manyan jakunkuna na gana masgo, guda uku da sauri suke shigar da kayan cikin gida har suka gama abinda ze baka mamaki yadda wa? annan matan suka tsaya ?"!yam a wajan batare dasun shiga cikin gidan ba a ?"!yamace wannan bakar matar tace
"Base mun shiga ba wannan zuwan ma dan Alhaji ya takuramu ne, mun saka biki nan da gobe ina amaryar zamu tafi can da ita sabida gyaran jiki?"
Wani gumine ke ratsowa tasiu sannan ya aro jarumtar cewa.
"A,a ai tana can wajan uwarta dama se goben zamu ? auko muku ita".
Batare data kula da maganarshi ba taja tsaki ka? an tare da fa? awa mota sauran ma suka mara mata baya haka ta badesu da ?"!ura tabar wajan.
Jan ajiyar zuciya yay mai ?"!arfi tare da baza rigarshi yayi cikin gida, daman bai bada damar ta? a akwatunan ba harse da ya shigo gidan hakanan sauran suma suka shigo cikin gidan, zama tasi,u yay agefen akwatunan tare da fito da wayarshi waya sukai ta mintuna goma kafin ya mi?"!e ya fita waje.
Se gashi nan tare da wani magidancin mutum, bu? e masa akwatunan yay yana ? aga masa kayan dasuka kusan zauta jama'ar wajan seda mutumin ya gama ? aga dukkan kayan sannan ya? an jawo tasiu suka fita waje.
"Kayan sunmin daman kasan akwai wanda ya bani order ha? a mashi lefe nan da sati biyu".
Cikin murna tasi'un yace.
"To yanzu yaya kenan ku? insu xasu kama sabida nagaya maka ni kudin nakeso ko?".
Murmushi mutumin yay tare da cewa.
"No karka damu kayan sunmin kuma zaka sami alkairi mai yawa sabida kayan masu kyau ne".Batare da ? ata lokaciba sukai cinikin kayan lefen cikin farashi mai tsada wanda harya saka tasi'u suman wucin gadi.
"Yanzu naxo da motana xan ? ibi kayan inya so gobe wajan yamma sekazo shagona nan inda ka ganni seka amshi kudin naka ko?".
Cikin zumu? i tasi'un yace.
"To!to babu matsala muje semu taimaka maka da ? auko ragowar".
Cikin jin da? i mutumin ya shiga gidan yana marawa tasiu baya, su rabiu suna zaune sukaga anan fitar da akwatun suna tsoron suyi magana tasiu ya?"!i rabon ku? i dasu.
Har suka gama kwashe kayan sannan, sukai sallama da mutumin yaja motarshi yabar gidan.
Seda ya shigo yana share zufa sannan sani ya dubeshi.
"Ni naga ankwashe kayan nan ina zaka kaisu?".
Murmushin mugunta yay sannan ya dubesu.
"Dukkan abinda ze kawo mana ? araka bana sonshi dan haka na kirawo ma?"!ocin gidan da aishan take akan yazo ya ? auki kayan nan ya kai masu can kunga gobe ??an ? auri aure kowa zega lefen nan daganan semu kwashe kayanmu kunga mun fita ko awajan alhajin ne koya kukaga?".
Dariya matarshi ta sheka sannan ta ranga? a bu? a.
"Kai lallai banyi auren banza ba nagode Allah daya bani makirin miji tabbas wannan shawara taka haka take baban ladi da larai".
Ragowar matan ma da mazan dariya sukaitayi suna yaba wayon tasi'u tare da dubararsa suna kuma ? aukin ganin gobe kodan yadda zasuyi babakere da wannan dukiya da aka she?"!o masu ta banza.
Kallon marasa wayo sakarkarun banza yake masu yana danne abinda ke ranshi ya tsallake yabar tsakar gidan yana sa?"!a mugun nufin dake ranshi.
Ni zasu ? auka wawa naje nayo farauta sannan muyi raba dai dai to baku isaba wa? annan kaya sun tafi har abada, nidai fatana kawai mu ha? u gabaki ? ayanmu mu ? aura wannan aure daganan kuma watan rashin mutuncina ze motsa akanku, sabida amfaninku ya kare gareni, shiyasa wancan ma kudin farkon na raba komai gida biyu na danne rabin na barmaku rabin mahaukatan banza da wofi, nan kwanaki uwata data rasu rasa wanda ze sai mana kokon zaman makoki akai acikinku ko kun xata ni wawa ne.
Yana tafe yana fa? in wannan maganar a ranshi harya karasa wajan mai tsiren dayake zama lokaci zuwa.lokaci ya zaro gudar dubu sabuwa dal wadda ya zare acikin ku? in daya danne irin wanda ake sakowa asaman kayan lefe batare daya bari sauran sun ganiba tsirenshi aka yanka masa yaja gefe yana cin abinshi hankali kwance.


****************
Yau kam babu uwar da aka tsinana agidansu bebi sabida yadda ta ? agawa kowa hankali hatta shahid dake wajan gawayinshi seda Tasa ihsan ta kira mata shi yana zuwa ta dubeshi.
"Shahid ka yafemin kaga yadda rayuwata zata koma ko? na tashi bada shirin aure ba yau an ? aura min aure zanje nai zaman da bani da masaniyyar yadda zan kasance ko zaku sake ganina a raye ko rasuwa zanyi oho?".
Tafa? a tana kwanciya a saman cinyar hussaina wadda itama kukan take.
Kai jama'a nimafa kaina seda nayi kukan sabida su bebi yadda suka taso bacci tare komansu tare bada ban auren ko mutuwa ba meze rabasu da junansu musamman ita da bata san waye mijin nataba batasan yaya zata tarki zaman auren ba infact ma bebi yarinya ce batada wani ilimi akan rayuwar aure ga auren nata yazo mata a kurewar lokaci batare da mama tai tunanin sanar da ita komai ba ya ALLAH ka bawa ALIYU ikon ri?"!e marainiyarka da amana amin, wannan itace addu,ar daya kamata muyiwa bebi kenan.
Cikin sanyin jiki shahid ke dubanta yana ayyana wannan lamari mai sar?"!a?"!iya shi kansa da mama ta gaya masa maganar auren bebi seda jikinshi yay sanyi.
"Ki kwantar da hankalinki ai xamuke zuwa sannan kuma bazaki mutuba insha ALLAHU ina miki fatan alkairi acikim zama aurenki shikuma ALLAH ya bashi ikon ri?"!eki da amana amin".
Yafa? a yana share hawayenshi.
"Kaima haka zakace shahid yanzu shikenan na daina ganinka nadaina fa? a dakai nadaina cinye maka indomin ka"!!
Se ta kuma fashewa da wani irin kuka daya saka mama ta tsaya cak da ha? a mata kayan datakeyi a cikin jakarta.
Tasowa tai tana rarrashinta da ?"!yar ta samu tai shuru sannan hassana ta fita dan ? ora girki ganin magariba ta ?"!arato.
Ana idar da sallah mama tasa bebi ta shiga wanka...................
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *PART* 2



NAKU?`INE



?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ???? *69*

Da kuka da gaddama mama ta samu bebi ta yarda ta shiga wankan domin seda ta ha? a mata da jan idanu sannan ta shiga tana dira ?"!afafunta a ?"!asa kamar wata ?"!aramar yarinya.
Bata wani jimaba ta fito ?"!afafunta ma basusan mai tai ba, mama tana tsakar gida agaban murhu tana firfita gawayin data ? iba ciki ta zuba acikin kaskon turaren wuta, itace ta ? auko ta dubi Bebi da mamaki kafin ta ? aga murya ta kira "Hassana! zo maza ki ganemin kafafun ??ar nan ni kada tace ban gani ba sosai gwarake ??ar zamani ce baki tsufaba" cewar mama tana makawa bebi harara.
Cikin dariya hassana ta fito daga ? aki jikinta sanye da hijabin sallah tana cewa.
"Kai mama dan Allah in wani yaji base yazata ke tsohuwa bace duka dukafa mune na farko kuma.mudin nawa muke?" da sauri mama ta kwa? o mata ? an maficin dake hannunta cikin wasa da barkwanci tana ce mata.
"Ke banson shirme mukam ai shekaru sunja sekuma fatan cikawa da imani".
Murmushi hassana tayi tana furta amin sannan tabi kafafun bebi da kallo tana ?"!unshe dariyarta.
"Haba hajiya bilkisu mai gadon zinare in bada ban abinki ba tayaya wannan kafa taga ruwa nima dai mama banga komai a wannan ?"!afarba".
Tafa? a tana ?"!ara bin ?"!afafun bebin da kallo.
"Karki ? atamin rai maza ki koma kije ki dirjen ?"!afafun nan banson shirmen banza da wofi".
Tura baki tai ta kuma danna shi gaba kamar zata ta? o ?"!ofar gidan sannan ta dubi mama
Tare da zubo da hawaye sannan ta shiga ban? akin aikuwa ta bugo ?"!ofar da ?"!arfi kamar zata ? allata.
Watsa ruwa tai tare da sa? awa soson data ha? a da sabulu ta wanke ?"!afar, tare da watso ruwa samanta sannan ta fito gaban rijiya taje ta ? ibi ruwa tai alwala batabi takan kowaba ta saka doguwar rigar da ko arzikin bra da pant babu haka ta zir ?"!aton hijabi ta tayar da sallar tana idawa ta soma azkar har akai sallan isha tana kan darduma.
Tana sakawa da kwancewar ??an gidansu sun tsaneta gwarama ta tafi gidan mijin ko yankata ze ta zauna sabida yadda suka shareta sukai zamansu a tsakar gida.
Daga can tsakar gidan kuwa mama ta ??an biyune zaune da arfa da ihsan da shahid sun zagaye kwanon gya? a suna ? areta suna cin kayarsu, sabida mama taga take taken Bebi inta cika shiga harkarta damula komai zatayi wanda daman koda batai wannan auren bama ai aure yazama dole su kansu ??an biyun nan da watanni ne sun tafi gidajen su, dan haka ta tattare kan ??a??anta suka barowa bebin ? akin ita ? aya suka baje a tsakar gida suna sharafin gabansu.
Wanda wannan shariyar ta kusan saka bebi bindigar zuci.
Sallamar malam lado itace ta katsewa mama labarin datake bawa ??a??an nata sannan ta amsa cikin sakin fuska tana ture gya? ar gabanta.
Cikin sauri shahid ya samasa tabarma daga gefen ? akin mama sannan suka gaisar da malam ? in suka tattara suka bar wajan suka shiga ? aki dukkansu sabida a tarbiyar data basu bazama agabanta in tai ba?"!o ko wani irine kuwa ba?"!on.
"Malam ina wuni ina gajiya yaya hidima kuma angode ALLAH ya ?"!ara girma amin".
Tafa? a tana ? an gyara mayafin dake jikinta.
"Alhamdulillahi mijin nata basu ?"!araso ba, naji shurune nima yasa nace bara na shigo sabida, halin rayuwa ALLAH yasa dai lafiya danni bana ?"!aunar gobe wa? ancan azzaluman su tarar da ita a gabanmu sabida zasu iya yin komai domin ganin sun hana tariyarta".
Gaban mama ne ya tsinke ya fa? i nan da nan wata zufa take kara kaini bisa goshinta shaff ta manta da wannan cakwakiyar seda malam ? in ya sanar mata dan har tana cewa bebi bazata tare ba setayi ? an taronta ko iya yinin uwane, bayan haka kuma tana son amsar adashinta ta? an saiwa bebi kayan ? aki dana tsakar gida sabida babu lefe kuma itama komai yazo mata a kure bare tai shirinta irin na uwa mace.
"Basu zoba malam amman meze hana mu kaita ko gidansu iya ne in yaso duk sanda yazo semu ? auko ta ni wannan masifa dame tai kama"!
Murmushi malam yay irin nasu na manya sannan ya dubi mama yace.
"Haba Aishatu ai zancen masifa ya kare sedai duk wanda ya ? auko da zafi ta fa? a masa, itadai yarinya ALLAH ya rufa mata asiri".
Yan nisa da maganar sannan ya cigaba da cewa...........................
"Abu nagaba kuma shine dagani harke a yanxu alhakin ha?"!?"!in bilkisu ya sauka daga kammu yana hannun shi mijin nata dan haka bazamu zartar da komaiba harse munji daga bakin shi mijin nata sannan semuji abinda yake da akwai, amman ni a tunanina mu mi?"!a yarinyar nan gaban mijinta yafi inyaso komi ze faru daga baya semuji".
?`an nazarin maganar malam mama tayi sannan ta ? ora da cewa.
"Hakan yafi ai duk abinda kace babu fashi malam ina laifinka daka tsaya mana kafa tuna wannan gidan damuke ciki kai kabamu me muka ha? a dakai

28 / 51