Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   17 / 51

48K to 51K   out of 152.7K words

yaji wani zazzafan zazza? i yana son rufeshi batare daya shirya ba, lokacin daya karata jikinshi tabbas yay namijin ?"!o?"!ari kafin ya sami nutsuwarshi ta dawo dai dai, still yanzu datake ma?"!ale a ?"!irjinshi jin wani mugun fitsari yake yana taho mishi wanda bai san dashiba, cikin tsantsar kamewa ya sami damar tureta daga jikinshi nashi tare da maka mata wata razananniyar tsawar! data saka Bebi zubewa tai zaman da bata shirya ba, tare da saka hannunta tana rufe kunnenta, baki ? aya ta firgice ta susuce ta tsorata kamar xata shi? e.
"Dan gidanku haka aka koya miki, rungumar maza!! ya daka mata wannan tsawar tare da furta mata wannan maganar wadda baisan da fitowarta a bakinshi ba.
Bai jirata ba yaci gaba da cewa........
"Kinzo nan kina shashanci da da?"!i?"!anci kinbar ??ar uwarki tana bilayin nimanki sabida ke bakkida nutsuwa ko?".
A wannan karon sosai yayo gabanta kamar ze duketa cikin sauri tai baya tanajin wani irin mugun tsoro aranta tana ayyana wannan wata sabuwar jarabarce kenan babu dangin uwa bare na uba daga haduwa yau ze nemi shiga rayuwarta.
Amman a fili kuka take sosai tana ha? e hannunta guri ? aya tana boyesu a bayanta dan duk tagama tunanin zaneta zeyi wata muguwar faduwar gaba takeji har shakewa take sabida tsabar kuka!.
Jada baya yay yana kallon tsoronshi a saman fuskarta, murmushin da bansan ma'anarshi ba,naga yayi tare da kallonta da fitinannun mayun idanunshi dasuka ? anyi ja! ka? an.
"Maza biyoni wawiya, idan kika batamin lokaci zan saka karnukan bayan can na masu gadi sumin kaca-kaca da naman jikinki".yafa? a yana juyawa tare da gyara jikinshi sosai yawani tamke fuska kamar koda yaushe.
Lokacin daya karasa inda yabar hussaina yay mamakin rashin ganin ta dabai yiba, wanda ita hussaina ganin ya jima bai dawo ba yasa kawai tai tunanin maganarshi ta farko wadda yace ko Bebi tai gida, shiyasa tai tafiyarta tana ayyana yadda xata karta ma bebi rashin m.
Tsaki! ya? an ja baison mutum marar yarda, kafin ya karasa gaban motarshi wadda taci black tinted, a window's ? inta yay mata key ya bude tare da shiga ya xauna yana addu'a kafin ya kunnata, haryay revars yana kokarin tada motar bata karasoba seda ya juyawa sannan ya hangota yaga yadda take tafe kamar wadda ?"!wai ya fashewa aciki duk ta cure kanta da hijabin jikinta dayake tunanin bayan tawowarshi ta sami zarafin sashi, tsayawa tai cike da tsoro! tana waigen hussaina amman wajan wayam haka zalika bataga hussainar ba, jin ?"!arar horn a gabanta yabata tabbacin wancan masifaffen ne kamar yadda ta saka mishi, cike da firgici ta karasa gaban motar ganin, yadda motar take da wani irin kyau kamar babu gobe yasa taja ta tsaya jikinta yana faman rawa.
Cike da masifa ya turo marufin kofar tare da firfito mata da manyan idanunshi yana mata nuni data shigo cikin motar.
Cike da tsabar tsoro ta shiga wajan daya bude mata inda yake emty site na kusada driver site hannunshi ya ? ora saman cinyarta ya tura murfin ya rufe motar kafin yaja ya tafi wanda yabata damar sakin wawiyar ajiyar zuciya............




_Nima na saki malam Ali yada haka_ ?
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
{ _HOT LOVE_ }


NA
*AUTAR MANYA


_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._


*49&50*

Tura kanta tayi a tsakanin cinyoyinta kirjinta yana wani irin tsalle yana harbawa sabida yadda tagama tsorata da lamarin nashi wani irin mugun tsorone ke ziyartarta wanda bata shirya mishi ba, Tuni Bebi ta koma wata irin abar tausayi kamar ba wannan marar kunyar yarinyar ba, Har yaja motar ya tafi bata ? ago kanta ba, sabida duk ta riga ta saduda tagama yankewa zuciyarta cewar shikenan itafa ta'ta tagama ?"!arewa ?"!ila zuwa ze ya siyar da ita tunda ba ?"!aunarta yake ba, duba da yadda tun ganinta na farko dashi acikin rayuwarta taga yadda yake aika mata da wani irin shu'umin kallon data kasa fassarashi ?"!wa?"!walwar kanta ta kasa aunashi a mizani fahimta, amman ita kawai ta barshi akan cewa na ?"!iyayyane da tsana mai zafi! tare da ?"!yama da rashin ha? uwar jini a iya ta'ta fassarar datai daga daren jiya data kasa bacci har zuwa yanzu datake cikin motarshi.
Shiko Cikin nutsuwa yaja motar tashi har zuwa gaban tafkeken gate ? in, horn ya danna masu tsaron gate ? in suka bude mishi, shi aguje suna ? aga mishi hannu, kan babban titi yahau idonshi tsaye bisa kwalta, Batare daya dubi inda take ba, bare ta saka ran ze mata magana sema Redion cikin motar daya kunna tare da ware ?"!ira'ar sheik abdur-rahman sudais cikin surarul baqrah,yana driving ? inshi yana bin karatun jin tafiyar tai yawane yasa ta saka tafin hannunta ta goge hawayen datake, sannan ta ? an ? ago a tsorace tana kallon titi, tsananin mamaki tare da tsabar ka? uwa sune sukai mata dirar mikiya, tayaya yay saurin shaida anguwarsu haka? harya iya kawo kansa tabbas wannan bawan Allah banda tsantsar miskilancin dayake dashi yanada wata baiwa ta fikira da basira acikin kansa domin mutane da dama suna cewa suna kasa gane hanyar gidansu domin ita kanta tasha ? ata da a hanyar talle amman shiko jibi daga jiya da daddare zuwa yau harya kawo kanshi cikin anguwar lungunsune kawai basu ?"!arasa ba, wanda bata fatan hakan tafi addu'ar Allah yasa yace ta sauka, sabida munafukai suna ganinta ta fito a mota za,a soma talle da ita, sannan ita kanta a mugun tsoro take sabida wannan shine karon farko a rayuwarta data ta? a shiga motar wani namiji dakuma ta'ta? a ke? ewa dashi wanda ba muharraminta ba.
Cikinta ne yay wata irin ka? awa ganin yana kokarin shigar da hancin motarshi ? an gefen layinsu inda yawanci dama anan ake tsayar da mota domin layin nasu mota bata shiga cikinshi ko mai kaisu hassana kamfani shima anan yake tsayawa se shahid ya kawo mashi kulolin wurin. shikuma ya shigar dasu motar, rau-rau tai da idanunta hango dandazon mazan data gani a gefen inda shahid ke saida gawayi da alamun ko wani abun ake, sotake tai mishi magana akan ya daure ya sauketa anan kada ya karasa da ita can ? in domin ta hango shahid zaune wanda yake wajan gawayin shi kasancewar motar wadda kai na cikinta xakaga na wajene tas amman shikam na waje baze ta? a ganin kaba sabida tinted ? in dake glases ? inta.
Duk yadda take ha? e hannu tana turo bakinta gaba yana kule da ita amman yay biris soyake yaga ?"!aryar taurin kanta, sabida ya riga ya hango ?"!alubale kala kala a saman fuskar tata,"Dan....ALLAH.....ka'ajeni anan kar shahid ya hangoni" taja maganar a farko a karshe ta ha? e kamar mai saurin baki.
Shuru yay mata amman ya saka hannu ya kashe redion still yana cigaba da driving ? inshi bai tanka taba.
"Kajiiiiiiiiiiiii"! ta fa? i hakan da? an ?"!arfi ka? an sekuma ga hawaye suna bin saman fuskarta.
"A,a da zuwa zanyi na mi?"!awa mahaifiyarku ke! sannan nai bata bayin banzan sakarcin tallen jikinki da kike a kamfani, shasha sha wadda bata san inda ke mata ciwo ajikinta ba, se yanzu kika san da tsoron da kinbar yayarki tana kuka! akanki......................."
Yakai kusan 10mint yana faman zazzaga mata masifa kamar ya sami wata ?"!anwarshi, Bebi bata aikin komai se kuka! tai data sanin wannan baccin data tayi wanda take da tabbacin harda takaicin yadda yaganta kwance acikin masifar tashi,"Nidai dan girman Allah kai ha?"!uri ka saukeni na rantse bazan kuma ba".tafa? a tana ha? e hannayenta waje ? aya, azuciyarta tana jin tsabar haushinsa kamar ta makeshi.
"Bafa zan sauke kiba Allah sena kaiki wajan m......." bai kaiba ta ? ago idonta wanda yake cike da hawaye cikin halinta na rashin kunya ta soma magana"Kaifa ka isheni wannan jaraba haka babu dangi uwa bare..........", Bata kaiba taji danshi agefen bakinta gefe guda wani sihirtaccen zafine a wajan shafo wajan tai wanda ya bata tabbacin ya fasa mata bakinta da dukan daya kaiwa bakin nata a ? azu alokacin datake masa tsiwa.
"Oh no wonder ashe da fitsararra nike magana marar kunya, halan bakki da tarbiya dan ubanki! bakisan nagaba dake ba?"!!!taji amon! muryarshi yana zaginta sosai yake mata masifa kamar ze ?"!ara mata wani dukan akan wanda yawa bakinta.
Sada kanta tai a ?"!asa tana ? igar da hawaye masu zafi! wannan wace irin masiface? miye ha? inta dashi daze nemi shiga cikin rayuwarta? hawayen ta share cikin takaici tana ayyana yadda ta taso ko bango ne ya bugeta sefa ta koma ta rama sabida fa? anta bata ragawa kowa hatta ??an biyunsu bata bari amman daga jiya Zuwa yau wanda bata sanshi ba batasan da rayuwarshiba ya shigo tata rayuwar ze uzzura mata banda ? an banzan tsoronshi daya saka mata acikin zuciyarta.
"Fitar min a mota shasha sha tun kafin na cire miki ha?"!oran bakinki! yakamata ki adana wannan rashin kunyar taki idan zan ha? u dake........." bata jira sauran ba ta balle murfin motar ta fita aguje.............!!
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
?? ?? {?? _HOT LOVE_?? }
?? ?? ?? ?? ?? ??

?? ?? ?? ???? NA
*AUTAR MANYA*

_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._
?? ????
?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ???? *51&52*

Da wani iri mahaukacin gudu taga yaja motar yabar wajan kamar ze tashi sama, jan ?"!afafunta tayi, wa? anda sukai mata wani irin mugun sanyi ta soma nufar cikin layinsu abinda yay matu?"!ar bata tsoro shine yadda ta hangi shahid tare da wani babban mutum fari, suna tsaye da alamun magana suke sedai kuma duk hankalinsu yana gurinta,Cikin sanyin jiki ?"!alau take sarrafa ?"!afafunta, tanajin wani bakon lamari atare da ita, tunda take bata ta? a ganin irin kallon da wannan farin mutum yake mata ba, kallone mai cike da tarin ma'anoni kala-kala, cikin tsananin dauriya wadda tai mata saura ta wuce ta gabansu batare data yiwa kowa magana acikinsu ba.
"Habawa ga irinta nan! ai nafa? awa su Rabi'u sun?"!i ganewa nace daman Aisha ta riga ta nunawa ??a??an musa, bariki kai! babana wannan ba Bilki bace ba?".
Wannan farin mutumin ke tambayar shahid cike da za?"!uwa.
Cikin rawar jiki tare da tsantsar mamakin Bebi shima shahid ? in yake ? agawa wannan mutumin kansa alamun Eh itace.
Gefe ? aya kuma ga ??an siyan gawayin shahid duk sunyi tsuru suna sonjin meke faruwa, ganin haka yasa shahid ya soma nufar hanyar gida.
Cike da wani irin tsoro Bebi take tura buhun kofar gidan nasu, da mama da hassana suka kusan cin karo, kusan a tare mama da hassana suka sauke wata ajiyar zuciya hassana batai wata?? sanyaba ta wankawa Bebi wani bahagon mari a saman fuskarta, cikin kuncin zuciya mama taja hannunta ta wurga cikin gida.
"Daga motar ubanwa kike Bebi na shiga uku! ni aishatu Allah ka dubeni"!!
"Ai bakiga komai ba bala'i da masifa! yanzu kika tsoma ?"!afa cikinsu munafukar Allah daman anjima ana kawo mana maganarki munyi biris dakene muga iya gudun ruwanki! to wallahi baze yuwuba dole mu dage akan ??a??an ? an uwanmu, domin baxaki maishe su karuwan gida ba, tabbas yau inda wanine yaga yamin zanyi karya.amman da idona naga Bilki ta fito daga wata she? aniyar motar da duk garin nan banta? a ganin irinta ba, Dan haka ina son ki tattare dukkan ku? in karuwancin ??a??anki ki sai musu gado dan daga nan zuwa kowani lokaci zamuzo da taron ? aurin auren su da duk wanda mukaga dama"!!!
Yana gama fa? in haka ya baza babbar rigarshi yabar gidan.
Zubewa mama tayi awajan tana kuka! maicin rai wanda yay mugun ? agawa yaran nata hankali.
Cikin gigita hussaina ta fito daga ? aki tana riko mama.
"Dan Allah mama kibar kuka! babu wanda ya isa yay mana abinda Allah bai mana ba, ita kuma Bebin data jawo mana zubewar mutunci wallahi sedai abin ya ?"!are a iya kan........", "Kull hussaina kada na kumajin wannan maganar daga bakinki", mama ta fa? i hakan da sauri sannan ta mi?"!e gaban Bebi taje ta riko hannunta sukai ? aki.
Su hassana ma ganin haka yasa sukabi maman ciki, Zaunar da Bebi tai agabanta.
Tare da daure fuska tamau wadda bebin bata taba ganin irin haka daga wajan mamar ba.
"Bebi waya sauke ki daga cikin mota, kuma daga ina kike har ??ar uwarki ta dawo ke baki dawo ba?" mama ta buga mata wata shegiyar tsawar data mayar da ita ?"!asa babu shiri.
"Mama wallahi babu abinda ya faru kawai..............", tas ta kwashe komai daya faru ta gayawa mama, amman bata gaya musu cewar ga wanda yay mata hakan ba, kuma bata nuna cewar Aliyu ? an uwan usman bane ba, sannan duk bidirin da sukai nan ma bata fa? a ba, sabida gudun zargi wanda ita dakanta tasan cewar bawai da gangan komai ya faru ba face tsabar son jikinta daya ja mata baccin daya kaita ga fa? awa cikin wannan matsalar abinda yasa kuma bata nuna ? an uwan usman ne yay mata hakan ba nan ma gudun wata matsalar wadda tasan mama xata iya yin wani tunanin na daban akanta.
"Idan banda sakarci da wawanci ina ke ina bacci a wajan sana'a yanzu shi? in bada ban na Allah bane ba kina tunanin baze iya yin lalata dake ba?" ta inda mama take shiga bata nan take fita ba seda tai wa bebi fa? an da bebin da sauran basu ta? a zaton mama nadashi ba.
Kallon ??an biyu tai tace suje su gyara tsakar gida ita kam zancen fita tallen nan ma tana tunanin zata ? agashi.
Suna fita ? akin ya rage daga mama se bebi, kallon bebi mama tayi tare da cewa.....
"Zonan Bebi".
Tafa? a fuskarta babu alamun wasa bare sassauci.
Tasowa tai jikinta yana wani irin rawa tana ayyana cewar ita kam taga takanta yau am!
Tsira mata idanu tai tare da nazarinta cikin hikima.
Tagama caje jikin Bebi bataci karo da komai ba seda mayen ?"!amshin daya sa tajawo Bebin saman cinyarta babu shiri, hawayene ya soma zarya a saman kuncin mama.
"Bebi waya rungumeki? wannan sauyin ?"!amshin bansan shiba daga jima wannan turaren daga duk inda yake na manyan mutanene dawa kika ha? a jiki a kamfani?".
Mama ta fa? a tanajin tsoron kar wani abu ya sami ? iyar tata wanda bata fatanshi insha Allahu.
"Nacewa ??an uwanki su fitane sabida gudun sumiki kallon bai bai! nai miki bahaguwar tambaya a gabansu domin na karkatar dasu ga mugun zargi kinsan zuciya, a wannan karon Bebi kada ki ? auke ni a komai face mahaifiya mai fahimtar ??a??anta kiwa girman Allah ki gayamin dukkan abinda ya faru nai miki alkawarin zan miki fahimta mai kyau! Bebi bana son rayuwar waninku ta sauya daga irin tarbiyar danai muku bani da uwa bani da uba babu yaya bare ?"!ani mahaifinku danake so Allah ya rabani dashi kune ka? ai sanyin idaniyata idan wanin ku ya shiga matsala ina ganin bazan dena zubda ?"!walla ba, kina kallon irin sharrin da ? an uwan mahaifinku yazo yay muku wanda ni bata tasa nakeba a ? azun face ta rudewar fitowarki daga cikin motar damuka ga kinyi a ? azun nida hassana mun le?"!o muna hangen dawo warki".
Tafa? a idanunta still dai yana ? igar ?"!wallah.
"Mama wallahi baimin komai ba, wannanfa ? an uwan wanda suka zo jiyan nan ne ? aukar dambu, shine hussaina ta bani alale na kaiwa wancan ? ayan, to ban saniba naje ofishin sa.............." komai seda ta gayawa mama bata rage ba, hatta fa? an dayay mata harma da buge mata bakin dayay akan rashin kunyar datai mishi bata rage ba.
"Alhamdulillahi!, cewar mama sannan ta dubi Bebi da kyau.
"Kiramin hassana da hussaina duka har shahid ma naji muryarshi a waje".
Sum sum ta mike taje tazo dasu dukkansu sunka zube gaban mama suna sauraranta ganin ta tsaida hankalinta garesu.
"Ina son dukkanku kujini da kyau! Ke hussaina ban yarda daga yanzu idan kunje wajan talle da wani acikinku kice masa yaje kaiwa wani abinci office ba, kina jina duk wanda yakeso ze iya zuwa ya siya idan kuma baida lokacin karba ku aje mishi harya gama abinda yake yazo ya ? auka, tabbas inda inada yadda xanyi wallahi baku kuma tallah amman babu komai ina mikawa Allah lamuranmu baki ? aya...........Se abu nagaba kuma bana son kuyiwa yar uwarku bahaguwar fahimta kunsan dai halinta da sakarcin tsiya ke ashe dataci dambun ? azu kwanciyar ta tai a bayan masallaci tai sana'ar tata ta bacci shine fa lokacin da usman yazo shigewa ya ganta anan yasa aka tasota ya bawa drivern sa makullin mota ya kawota gida, kunsan ita bebi bata rabe da usman ba seda taimin kwatance yanzu na gane nima, dafan kun fahimta insha Allahu yadda na baku tarbiya ina fatan kujewa mazajenku da ita in sha Allah".
Mama tafa? i hakan domin ta kuma wanke bebi cikin ??an uwanta gudun zargi kunsan zuciya ba ?"!ashi.
"Insha Allahu mama zamu kiyaye".
"Gobe ma ku zauna kawai bazamuyi ba ku huta hakan nan inada shinkafata harta jibi insha Allahu babu wani inda xaku kuma zuwa, ni babban tashin hankalina ma wannan dangin mahaifin naku Allah yay mana tsari da sharrinsu".
Sannan ta juya gaban shahid.
"Ina ka ha? u da tasi'u sannan kuma waya nuna mishi nan unguwar ma?".
Tafa? a cike da mamaki.
Sosa kai shahid yay kana yace.
"Wallahi mama yadda kika ganshi haka naganshi ? azun yazo wajena ina bawa wani gawayi sedai alamun ma bashi ? aya bane, seda na gama sannan yazo yana cewa wai ban ganeshi ba sabida uwarmu bata nuna mana suba, murmushi nayi sannan nace masa haba baba naganeka mana sedai ban san sunanka ba sabida rabona daku tun ana goyon bebi, shine yake tambayata wai inane gidanmu nikuwa na nuna mishi to muna tsaka da magana bebin ta fito daga mota shine ya kureta da idanu yana kallonta harzata gifta yake cemin wacece nace masa bebi ce shine fa ya biyo

17 / 51