Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   26 / 51

75K to 78K   out of 152.7K words

?"!anin shine da iyayensu suke ciki guda, bayan dawowarsu daga service baffa ya bawa kowanne gida, tare da dam?"!awa kowa matarshi ahannu, bayan fitowar result Allah ya taimaki shi ayuba ya sami ikin banki shikuma salmanu ya sami aikin gidan redio amman ba anan ba acan jahar bauci, dole tasaka baffa ya saka haya a gidan salmanu ya tarkata masa matarshi suka wuce wadda ita da matar ayuba suke ciki guda kuma duka ??an uwan inna da baffa ne.
Shikuma ayuba ya zauna anan gidan da mahaifinshi ya bashi tare da matarshi.
Adaddafe idi ya gama poly bai tsaya karbar kwalinshi ba ya bazama kasuwa cikin yardar Allah ya ha? u da ??an chaina wa? anda suke bashi kaya yana sayar masu ya ? ora nashi.................
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *PART* 2

NA KU?`INE



*63*


Cikin hukuncin ubangiji idi ya soma kar? ar kayan chaina yana rabawa ??an kasuwa yana ? ora nashi, a shekarar ne kuma Allah ya azurta ayuba da samun ? a namiji wanda yaci suna muhammadu, haihuwar matar ayuba da sheka matar salmanu itama ta haifi ? iya mace, wadda taci suna salma.
Ganin haka yasa baffa ya kuma tafiya ? anbatta ya aurowa idiris ??ar ?"!anwar salma matarsa ( inna ) mai suna Bilkisu, shikuma yusufa ??ar abokin mahaifinshi malam muntari, mai suna ru?"!ayya, gida guda ya saya musu kowanne da sashensa, bilkisu mace ce mai matu?"!ar hakuri da kauda kai, sa? anin ru?"!ayya wadda tunda aka aurota take takalar bilkisu da fa? a, in inna tai magana setace ai dayake ita bare ce shiyasa zasu nuna mata bambanci.
Shekaru biyu bayan auren idiris da ?"!aninshi yusuf wanda shi yusuf ? in bayan ya gama makaranta seya sami koyarwa anan wata primary, se kuma ?"!aninsu shu'aibu tare da karima, shima dai shu'aibun ??ar cikin dangi ya aura mai suna hanne, ita kuma karima ta auri ?"!anin bilkisu mai suna shamsuddeeni, hankalin baffa ya kwanta sabida kowanne acikin ??a??an nashi ya sami madafa.
Sedai abinda ze baka mamaki duk cikinsu Allah yafi ? aukaka idiris sabida bayan aurenshi da bilkisu se samunshi ya ninka nada domin harya kai ga bu? e runfar anan kasuwa inda ya ? ora shu'aibu a wajan.
Shekarar su uku da aure matar idiris bilkisu tana da ??a??a biyu duka maza ita kuma matar shu'aibu tana da ??a ? aya, Sukuma su ayuba suna da ??a??a uku uku kuma ikon Allah ayuba duka yaranshi uku mazane shikuma salmanu mata.
Itama matar idiris duka mazane biyun, abubakar da umar, ita kuma matar yusufa, tana da rumassa'u.
Su abubakar nada shekaru shida aduniya ? aukaka ta ?"!ara xuwarwa idiris domin tuni idanunshi ya bu? e akan harkar kasuwancin shi wanda harya soma tunanin ginin kamfani anan anguwar shara? a.
Kuma a shekarunne, yakai.iyayenshi tare da yayyenshi ?"!asa mai tsarki domin sauke farali wanda baffa har kuka yay da hakan ada yana?"!in ? an nashi a kasuwa, ashe anan ? aukakarshi take.
Lokacin da bilkisu take ? auke da cikin ? ana uku lokacinne ya sai ?"!aton fili anan anguwar yahaya gusau, wanda ya bada order ginin gida mai part bakwai ciff, sannan ya kuma siyan wani ?"!aton daban wanda yace in Allah ya raya ??a??ansu kowa ya yanka ya gina wanda aka kareshi batare da angina shiba, part ? in iyayenshi part ? in shi, dana yayinshi harma dana mijin ?"!anwarshi karima wanda a yanzu yake kasuwa tare da shu'aibu anan shagon idiris ? in.
Cikin ?"!an?"!anin lokaci aka kammala ginin tare da sabon kamfanin atamfar daya bu? e anan shara? an wanda zena sifirinta daga ?"!asar waje zuwa nan yana bawa ??an kasuwa sari, Komawarsu yahaya gusau tare da ??an uwanshi ta kawo sauyi da dama, ha? in kai ne ya wanxu a tsakaninsu mai mugun ?"!arfi domin su idiris basa ?"!etare maganar yayansu ayuba wanda yanxu yara kece masa ( alhaji babba ) lokacin da bilkisu ta haifi ? anta namiji na uku se aka saka masa usman sunan kakansu idi kenan, alokacinne kuma rashin lafiya ta kama Baffa wanda bai wani ? auki lokaci mai tsayi ba Allah yay mashi rasuwa wadda ta girgiza ilahirin zuri'arshi dama sauran alumma, Tunda baffa ya rasu itama inna lafiya tai mata ?"!aranci adaddafe seda tai shekara ? aya tana fama da lalura kafin kuma itama Allah ya ? auki ranta gidan seya zama dagasu sesu da yaransu babu uwa babu uba,idiris ya mayar da hankalinshi akan kamfaninshi wanda daga kano har legos yana fita, ya tura kaya, Alokacin babu irin ?"!iyayyar da rukayya matar yusufa bata nunawa bilkisu duk da dai yanxu ba part ? insu ? aya ba amman bakin ciki yasa rukayya taji bata kaunar balkisu sabida yadda tafita ??a??a tafita da miji duk da ba miji guda suke aure ba, amman kullum burin rukayya ta zuga yusufa mijinta akan ??an uwanshi amman dayake shi yusuf baida matsala sam baya kama maganarta
Bayan haihuwar usman da shekara uku balkisu ta kuma haihuwa ? a namiji kyakykyawan gaske sedai shi bakar fatane kamar mahaifinshi haihuwar data zamarwa idiris farar haihuwa domin ribar daya daya samu a kamfaninshi tafi ta ko yaushe wadda ta haifafa mashi fara sabon gini wani kamfanin na atamfa anan anguwar munda? u, Ranar suna yaron yaci sunan mahaifin idiri ALIYU, son duniya idiris ( abba ) ya ? auka ya ? orawa Aliyu domin ko bacci zeyi sedashi a kirjinshi yadda Aliyu ya saba da abbanshi bai saba da mahaifiyarshi ba daga abba se usman ka? ai Aliyu ke sakewa aduniya amman kosu abubakar baya sakewa dasu sosai.
Aliyu yana da shekaru biyu, aduniya abubuwa nacigaba suka kuma samun abba, alokacinne alhaji babba ya kira ?"!aninshi salmanu( abban bauchi ) wanda shi baya zama anan garin sabida aikinshi yana bauchi amman inyay hutu yakan zo da iyalinshi nan kano gidan da abba ya gina musu suyi hutunsu a part ? insu sutafi.
Zama sukai tare da ??an uwanshi ayuba ( alhaji babba ) salmanu ( abban bauchi ) idiris ( abba ) yusufa ( baba yusufa ) shu'aibu ( baba shu'aibu ) se kanwarsu karimatu ( anty karima ) addu,oi sukaiwa mahaifansu sannan Alhaji babba yay gyaran murya sannan ya soma yi masu bayanin abinda yasa ya tarasu.
Ya kirasu ne akan yana tayasu murna na samun rufin asiri tare da iyalai masu albarka domin alokacin alhaji babba yana da ??a??a biyar uku maxa biyu mata abban baucima biyar duka mata, se abba yana da hu? u maza baba yusufa ? aya mace, se baba shu'aibu yana ??an biyu duka mata , se karima datake da maza biyu, Cikin nutsuwa ya shigar musu da ?"!udurinsa na cewar.
kakansu marigayi malam usman shi ka? ai mahaifanshi suka haifa yazo shima ya haifi mahaifinsu shi ? aya shikuma mahaifinsu yazo ya haifesu su shida cikin hukuncin Allah suyanzu gashinan ??a??ansu sunkai kusan 30 dan yanason su ringa ?"!ulla ala?"!ar Auratayya a tsananin ??a??an nasu kamar yadda mahaifinsu baffa yay ya dinga ? auko ??an uwanshi na ? anbatta yana aura musu inka cire rukayya matar yusufa wadda ita ka? aice bare, domin itan ??ar abokin mahaifinsu ce.
Kowa yay na'am kuma yay murna da hakan domin ta hakan ma zumuncinsu ze kara ?"!arko.
Anyi taro lafiya angama lafiya wanda aka yanke hukuncin ha? a ? an gidan alhaji babba mai suna muhammadu da ??ar gidan abban bauchi salma, anan aka yanke maganar za,a na ? aukar mace ? aya daga wannan ? angaren namiji ? aya ana ha? asu aure sannan alhaji babba ya nuna baya son ? aya daga cikin ??a??an nasu ya AURO BARE! gwara kowanne ya duba anan cikin gida ya aura, da haka aka tashi ataron dayake su abba basa musa maganar alhaji babba kamar yadda mahaifinsu ya basu wasiyya wannan dalilin yasa kowa ya amsa mata dato.
Tundaga wannan lokacin zuri'ar MARIGAYI ALHAJI ALI MAI ATAMFA! suka soma auratayya a tsakaninsu, kuma abba shiyake gina masu sashe acikin wannan ?"!aton filin daya aje na cikin gidan, a shekaru biyar seda akai auren mutum hu? u ??a??an alhaji babba maxa biyu mata na abban bauci kuma duk suna cikin gidan sedai kuma yawancinsu suna aikin gwammanatine, domin lokacin alhaji babba ma yay ritaya awajan aikinshi.
Seda Aliyu ya shekara goma sannan balkisu ( ammi ) ta sami ciki watan cikinta tara ta haifi ? iya mace nusaiba, wanda a shekarunne kuma aliyu ya shiga secondry sukuma su abubukar sun kammala jami'a har abba ya ? ebesu zuwa kamfaninshi sabida business suka karanta.
Aliyu ya taso dason kasuwanci kamar abbanshi dominshi haryafi abbanshi son neman kudi.
Wannan dalilin yasa yana gama secondry abba ya fitar dasu UK shida usman domin su karanci, Business, bayan tafiyarsu ammi ta haifi Amina daga amina se ??an biyu, daga nan kuma haihuwa ta tsayawa ammi, wanda alokacin da ammi ta haifi amina kusan atare suka haihu da rukayya wadda itama ta haifi mace wadda taci suna khadija ammi tana da ??a??a8 ita kuma rukayya ( umma ) take da ??a??a biyu ruma da khadija.
Bayan tafiyarsu abubuwa sun faru daga ciki kuwa harda auren su, abubakar wanda abubakar ya auri ??ar gidan alhaji babba, shikuma umar lokacin abba ya bu? e kamfani a legos tose ya tura umar can anan ya gamu da wadda yaso aura amman dayazo gida da maganar se alhaji babba yace masa sedai yabar musu gida domin su baza suyiwa kowa a ??a??ansu AUREN BARE ba, bakaramin damuwa umar yay ba daga karshe aka bashi ??ar abban bauchi humaira wadda take sa'arsu amina da khadija ya aura ya wuce da ita legos ? in.
Nusaiba kanwar Aliyu itama ? an gidan anty karima mujahid ta aura,duk dai ??a??an gidan kowanne inya taso baya rasa wanda za,a ha? asu aure.
Lokacin dasu Aliyu suka dawo daga kasar waje, Abba yaso yi musu aure amman Aliyu ya?"!i, se usman ne aka ha? ashi da zainab ??ar gidan baba shu'aibu kuma itama ? in sa'arsu amina ce dai, Aliyu kuwa baki ? aya ya mayar da hankalinshi ne akan harkarsu ta kasuwanci wanda a wannan lokacin yana legos wajan umar suna gudanar da kasuwancin tare a kamfanin abba nacan, ganin ?"!wazon yaron yasa abba ya dawo dashi kano, cikin haka suka kuma gina wani sabon kamfanin na nan kusa da anguwarsu Bebi wanda abba ya dam?"!awa Aliyu matsayin MD na nan ? in sabida ?"!wazon shi wanda haryafi ??an uwanshi ?"!wazo da gudanar da aiki yadda ya kamata.
Cikin Haka Allah yaywa yusufa rasuwa, bayan ??ar rashin lafiyar dayay zokuga kuka wajan umman su khadija tun daganan komai nasu ya koma kan abba, hatta khadija dasu amina take tafiya makaranta wadda tun ranar dataga Ali taji tana masa mugun so, tunda ita bata sanshi ba seda ya dawo daga waje.
Amman yadda taga baya kulata baya wasa da ita yasa takejin mugun tsoronshi.
Fa? an duniya alhaji babba yayi akan ALIYU yaki aure sabida lokacin har ?"!annenshi maza na familyn wasu sunyi aure amman shi in aka kirashi seyace akara masa lokaci.
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *PART* 2


NAKU?`INE



64

Sosai abin yake damun su abba ganin yadda Aliyu yay buris da zancen aure, kuma basu ka? ai ba hatta ??an uwanshi abin yana damunsu domin a yanzu haka nusaiba mai binshi tana da yara uku! ya abbakar ??a??a hu? u, ya umar kuwa yana da ? aya, yanzu kuma matarshi tana da wani cikin ga kuma usman shima matarshi tana ? auke da cikin fari danma batai haihuwar wuriba domin yanzu haka kusan shekarunsu biyar da aure amman se yanxu akai cikin fari, Amina ansaka mata rana, tare da ? an gidan abban bauchi, yanzu haka kuma aminar nurse ce, tana aikin asibiti.
??an biyu suna lavel 2 a university, kuma suma duk da mazajensu a hannu kuma suma ? indai ??a??an cikin familyn ne.
Ruma yayar khadija ita ka? ai ke aure a kaduna tana auren ? an ?"!anwar ummansu wanda umman ta kawo mata tace ta aura ganin jinin ummanne yasa su alhaji babba suka amince a shekara guda akai bikinsu da nusaiba mai bin Aliyu ita ruman tana nan kaduna yanzu yaranta hu? u.
Rayuwar Aliyu ?"!alilan ce acikin gidansu sabida tunda ya dawo bai zama kullum yana hanya fita ?"!asashen waje domin kawo samfir in kuwa yana kasar nan tofa yana cikin kasuwa suna harka da ??an kasuwa sabida suna rabawa ??an kasuwa kaya su ha? a masu kudinsu sannan ??an kasuwan na zuwa wajansu, sari amman basa harkar komai se atamfa.

Khadija tun tana ? oye damuwarta akan Aliyu hartazo ta soma bayyana fili domin juyin duniya anyi da ita akan ta fidda miji ta?"!i haka xalika a family in ankawo mata setace bata so seta saka kuka! su alhaji babba da abba suna tausayin khadija fiye da xato sabida maraicinta.
Dan haka basa takura mata karatun ma dasu amina suka fara da ??a??an alhaji babba su hidaya amman tsabar tunani harya kai ga sun fice sun barta da gyara exams.
Wannan abin takaicin ya dami umman khadija rannan dai ta sakata gaba har seda ta gaya mata abinda ke ranta.
Da kirsa da komai seda umma ta cusa khadija wajan ammi harta kai ga tana kwana tare dasu ??an biyu, umma ta ? auki ?"!udirin setayi mai yuwuwar ??arta ta auri Aliyu, sabida tun rasuwar yusufa taso abba ya aureta amman abin ya?"!i ( kuji fa ) wai sabida suma su dandali arziki( hmmm banda wanda kuke ci mutum kenan)dan haka taci alwashin cusa wa ? ansa khadija wanda daman tun kafin khadija tazo mata da maganar take saka abin aranta.
Rawar kai kala kala babu wanda khadija bataiwa Aliyu amman shikam bata ko gabanshi.
Harkar gabanshi kawai yake domin yanzu kulada harkar dukiyar mahaifinsu itace akan gaba, ga hidimar gida domin alhaji babba yay ritaya haka xalika abban bauchi shima haka duka iyayen nasu basa fita abbansu ne ka? ai yake tafiya legos ko waje domin shigo da kaya shima kuma yakan jima bai fitan ba domin yabarwa Ali wannan jigilar.
Duk da yaransu alhaji babba kowa yana aikinshi na gwamnati domin baifi mutum biyar ne a karkashin kamfanin abba ba, amman hakan bai saka abba yafasa dasa su Ali direwa kowani part kayan abincin wata ba, haka xalika sutturu karatun yara zuba mai a motocin daya zube duka abba ya dauke musu, sannan kuma babu wanda bai ? auka yakai saudiya sauke farali ba.
Su kansu ??a??an abba su ya abbakar sunada mugun ku? i, sosai, ba kamar Aliyu a kaf cikinsu sabida shi bai laru da aikin ?"!ar?"!ashin kamfanin mahaifinsu ka? aiba, sabida a kullum yana ayyana ku? in bana sabane shi ? aya, wannan dalilin yasa ya raba ?"!afa yana lura da kamfanin mahaifinshi a matsayin amana da biyayya gefe ? aya kuma shima yana lura da harkokinshi na kasuwanci wanda ya ha? a da kawo motoci, tare da atamfofi yana bawa manyan ??an kasuwa wanda ko iya wannan ribar tashi ka? ai zata iya ri?"!e gidansu,kuma Allah yasaka masa nasibi a harkokinshi domin gidajen kansama daya gina ya bada haya sunada yawa banda kaddarori tare da ?"!aton ginin kamfanin sayar da atamfofi dayake ginawa anan Tokarawa!wanda shi kansa abba daya ga ganin seda ya sarawa ? an nashi.
Yanxu haka rabinshi yana harkar kulada kaddarar abbansu rabi kuma yana zuwa tokara domin ganin ginin kamfaninshi na ?"!ashin kanshi wanda ze dinga sauke dillar atamfofi lesuna shaddodi harma da takalma danshi yace baxe tsaya a atamfa ka? ai ba.
Iya tsaruwa kamfanin ya tsaru sabida ? angaren atamfofi daban! na shadda daban! na lesuna daban! na takalma da mayafai daban! domin bakaramin kudi yake narkawa ba.
Kuma babu ko silan abba ciki da iya tsantsar guminshi dayake business ? inshi yake gina kayanshi yakai su ya abbakar sun gani dasu alhaji babba wanda suka dawo gida suna santin wurin tare da jinjinawa Aliyun.
Ranar dasu ammi da umma da su hajiya matan alhaji sukaje ganin a daren umma batai bacci ba dan kuwa seda ta dangana da wajan Alhaji babba karya ta lafta masa akan cewar khadija bata cin abinci bata shan ruwa akan soyayyar Aliyu.
Babu kunya bare tsoron Allah haka taita lafta karya harda kukan kada su bari khadija ta rasa ranta su taimaka mata su biyu ta haifa ga khadija marainiyace.
Rarrashinta Alhajin yay kana ya hau fa? an akanme khadija xata kashe kanta ita da ? an uwanta cewa umma yay ta tashi taje ciki zasu tattauna akan maganar da ??an uwanshi.
Washe gari alhaji ya kirasu abba ya gaya masu a ranar abba ya kirawo Aliyu tare da khadija ya gabatarwa da Aliyu khadija a matsayin matar dasuka za? a masa.
Kamar ze kuka haka ya amsawa abban tare da tashi yabar wajan itako khadija ranar batai bacci ba sabida farin ciki.
Tuni magana ta karade family wanda wasu daga cikin ??anmatan famiyn suke cewa inama sune sukai dace haka.
Wasuko tausayi take basu sabida sun san baida wasa.
Tundaga lokacin yawanci khadija take zama a falon ammi tare da bin ammi kicin ta tayata aiki wanda ta sami wannan karatun daga wajan ummanta.
Sosai ammi take yabon khadija shiko gogan ko dariyarsa bata ta? a gani ba tunda shi daban bamai yawan far'a bane wannan se usman shine mai yawan far'a da sakin fuska.........................





*NAKU?`INE*
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *PART* 2



NAKU?`INE



*65*


ALIYU IDRISS MAI ATAMFA shine cikakken suna shi, ? ane na uku a wajan Alhaji idriss mai atamfa, yana da kimanin shekaru talatin da bakwai ciff a duniya, ya sami saukar karatun alqur'ani mai girma tun yana da shekaru goma a duniya, hakanan yay haddarshi yana da shekaru sha ? aya a duniya, ya sami karatun addinin islama cikakke ya karanta manyan littattafan addini, a ? angaren karatun boko yana da matsayin masters wanda ya sami iliminshi akan harkar kasuwanci business accounting, tun bayan dasuka kammala secondry

26 / 51