Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   46 / 51

135K to 138K   out of 152.7K words

dafkin kogon soyayya da *Aishatul humaira* ? iyar anty Har soyayyar tasu ta zamewa kowannen su *ZUMA A BAKI* Tabbas tunda nake rubutuna banta? a katari da labarin daya kwantamin ya tsayamin kamar ZUMA A BAKI ba! tabbas kodaga jin sunan kasan akwai rikita rikita kuda kawai kubiyoni nasan insha Allah bazan baku kunya ba_

*Hohoho! my fans nace muku painful wallahi da gaske wannan soyayyar mai zafice mai ra? a? i ce duk wani masoyi yaci katari da wannan labarin nawa seya dara seya koka seya warwasa labarin ze ?"!ayatar ze tsaya arai ze nisha? antar ze wa'azantar ze ilimantar kudai kubiyoni kawai*?x ??x ??x ??x ??x??x?

_kai ?"!o?"!arin ganin kayi payment domin zan soma sakin sane da zarar na kammale wagga_
~N~ *300*# *ta wannan account numbern 0078174806 starling bank show me your evidance of payment ta wagga numbern 08142105218 love you my ??an amana my ??an iya wuyata*
11/14/21, 3:20 PM - Allah Akbar: *96*


Alhaji mai gwall tare da iyalinshi zaune a falo suna hira, hankalinsu kwance kayan marmarine agabansu sunaci cikin nisha? i da farin ciki da kwanciyar hankali.
Khalifa yana saman cinyar mamansa tana shafa kansa cikin kulawa shikuma alhajin yana ? are apple yana saka mai a bakinshi.
Sam sun manta ma da lamarin wata ladi bare suyi maganar yaya ta kwana koko a wani hali take ciki? su kawai hankalinsu yana ga sabgar gabansu
Sallamar mai gadi ce tasa suka tsagaita da hirar tasu cikin ?"!yamar talaka, ?"!anwar khalifa take daka wa mai gadin tsawa.
"Kai miye zaka wani shigo mana falo kana wata sallama kamar mahaukaci kacikawa mutane kunne?"
Jikinshi yana rawa ya rissuna.
"Afuwan hajiya ?"!arama ga wannan takardar wani yarone yace abawa alhaji"
Amsa tai a wulakance kana ta koma ciki daga tsaye ta mikawa alhajin sannan ta koma saman seater ta kwanta.
A fili alhaji yake karanta takardar.
_Kotun shari'ar musulunci dake zaune akan hanyar zaria road tana miko takardar sammaci ga, Khalipha Alhaji mai gwall, abisa yadda yay watsi da daraja da ?"!imar aure bayan rattaba saki har biyu kai tsaye ga matarsa hakan bai masa ba kai tsaye ya afka mata kamar fya? e batare da sanin ?"!imar ? an adam ba, sabida haka wannan kotu mai adalci tana neman khaleepha shida mahaifinsu ranar litinin mai zuwa da misalin karfe taran safiya_
Wata dariya khalifa ya saki ta keta shima alhajin haka yayta dariyar harda kifawa.
Bayan sun gama jin komai daga wajan alhajin.
"Hoho talaka bawan Allah ni yau talakan dake kasana ze shigar ?"!ara tabb lallai sun taro fa? a dani"
Alhaji ya fa? a yana fiddo wayarshi lowyern shi ya kira yana dariya yake sanar dashi.
Shima lowyern alhajin dariya yake kana yace mai subar mai komai ze bincika case ? in.
Katse wayar yayi yana mai cewa inama ai shari'ar gobe domin ze gwada musu karfin ku? ine, khalifa kam dariya yake domin ya riga ya saba lalata ??an aikin gidansu ma koda kwanaki uwar wata yarinya daga cikin masu aikin nasu yayma ??arta ciki data kaisu ?"!ara a ranar aka kori case ? in sabida sunyi toshiya da ku? i.
Dan haka wannan bai ? aukeshi abakin komaiba domin yasan tunda sunada kudi sun gama komai kilama reshe ya juye da mujiya.


A ? angaren ladi kuwa sosai take samun kulawa sabida yadda Aliyu ya saki ku? i komai yana tafiya mata cikin sauki hatta ? inkin ma da aka mata yanzu ya fara cirewa, haka zalika matsalar abinci ma basu da ita sabida yadda Aliyu yasa aka kai masu kayan abincin can gidan su na ??an kusan sannan yayma samarin gidan al?"!awarin aiki a kamfaninshi na tokarawa da zarar an fara aiki.
Ranar dasu kawu tasi'u suke jin maganar kotu da kuma wannan aikin daya samarwa ??a??ansu har kuka sukai suna cewa.
"Da ? a da dukiya ba,a musu mugunta domin baka san wanda zaka mora ba ada sun ?"!yamaci ??a??an ? an uwansu ashe ajikinsu zasu huta rayuwa kenan"
Kamar zasu ari bakin godiya wajan Aliyu ranar har seda yaji babu da? i sannan yay masu sallama ya tafi gida ranar ma baijewa bebi ba sabida gajiya ko khadijama bata ganshi ba ya kulle kansane a ? aki yana faman tura sakonni na ordern kayanshi na kamfani dayake son yaje ya tawo dasu nan da wata biyu.
Ya kai wajan karfe biyun dare yana abu ? aya kafin ya kashe system ? in ya kwanta.
Wa shegari ranar talata nanma sun sami ba?"!i daga kamfaninsu bai shigo gidaba se dare.
Zama yay a gefen gado yana cire safar kafarshi sannan ya tube suite ? in jikinshi.
Wayarshi ya zaro ya lalubo numbern goma ringing ? aya goma ya ? aga bayan sun gaisa yake cemai yana son ya bawa mufida waya ta kaiwa Bebi.
Cikin bin umarni goma ya bawa mufida wayar ta kai mata.
Tana kwance saman sopa tana faman baccin daya zame mata jiki tunda ya tafi bata da aiki sena bacci umman mufida ke aiko mata da abinci da daddare kuma su mufida suzo su tayata kwana.
Sallama mufida tai sannan ta? an bugi kafarta.
"Anty ki tashi ga waya inji abbanmu"
Cikin magagi ta amsa tana yamutsa fuska.
Mufida juyawa tai aikwa nan wayar ta hau ringing.
Seda ta fita waje ta zubda miyaun daya cika mata baki sannan ta ? aga.
"Assalamu Alaikum"
Tafa? a cikin muryarta mai alamun bacci.
Lumshe ido yay yana shafa sajenshi.
"Amin wa'alaikissalam matar haidar"
Gabanta ne ya fa? i jin muryarshi ka? ai ya hargitsa mata lissafinta.
"Umm kamanta dani ko?"
Zaro idanunshi yay waje kamar tana gabanshi.
"Bebyna ashe zan manta kaina, hope kina lafiya dai?"
Tura mai baki tai kamar yana gabanta.
"Amman yau kwana uku, bana tare dakai ko waya bakai ba?".
Rarrashinta ya somayi cikin so da kauna nan da nan ta soma dariya tana tambayarshi yaushe ze dawo.
"Mekika tanadar min na dawowar?"
Cikin sakarci tace mai.
"Tabb nifa wallahi tunda katafi bana girki"
Gabansa ne ya fa? i cikin sauri kuma yace mata.
"Subuhannallahi meyasa?"
"Ni wallahi bana son warin gas ? in ranar da katafi na kunna zan ? ora tea kasan har amai nayifa shine umman mufida ta hanani girkin, ita take kawon kumani bana son komai inba tuwonta ba, se kuma kaina yayta min ciwo da zazza? i naita amai da safiya da magariba naita bacci wallahi wani bin mafa akan sallaya nake baccin"
Lumshe idanunshi yayi luff yana shafa kwantaccen gashin kirjinshi laso ?"!asan la? ? ansa yake wa? anda suka ? an bushe ka? an.
Kobai karatun likitaba yasan abinda take nufi.
"Alhamdulillahi kina son mu sami boy mai sunan abbanki?"
Yafa? a cikin ra? a
"A,a"
Ta bashi amsa kanta tsaye.
Gabansa ne ya fa? i cikin sauri ya bu? e idanunshi
"Sabida me kika cemin haka?"
Ya tambayeta.
"Sabida bana son haihuwa gaskiya haka kawai salon in anganni da ciki asan abinda muke dakai a ? aki, ni wallahi bazakaja aitamin kallon..............".
Dariya yake harda ri?"!e ciki ?"!uruciya tuburan lallai maza suna morewa in suka auri yarinya karama domin anan zasu san takan wauta da kuruciya
"Asan me madam?"
Yafa? a yana kunshe dariyarsa.
"Asan abinda kakemin mana, kai yanzu bazakaji kunyar ammin kaba?"
Dariya yay ka? an wadda inba itanba babu maijin irin dariyar dayake.
"Kunya a raya sunna? aure fa sunnace mu tayaya akai aka samemu? haba amaryarta ki daina fa? in haka plssssss"
Tura mai baki tai gaba.
"Nifa wallahi bazan iya wankin kayan kashiba sannan yaro yayta shamin nono haka kawai nifa bana so"
Nutsuwarsa ya gyara.
"Nidai nasan nai ajiya amararki sabida haka ki kulamin da kanki sosai kafin nazo, semuje asibiti, in banda abinki nimafa nasha bare bebyna daman ai dammu akayi shi nida yarana ka? ai"
Dariya tayi har tana rufe idanunta.
Sosai ta sake suna hira batare daya fahimtar da ita abinda yake hasashe ba sedai koda wasa bai nuna mata tana da shigar cikiba sabida yaga take takenta na kuruciya acewarsa kartai masa wasa da kaddara.
Seda ta soma hamma sannan ya katse wayar anan wayar ta kwana wajanta seda safe mufida ta tafi da wayar wajan abban nata.
Shiko a daren kwanan sallah yay yana addu'ar Allah yasa hasashen shi yazama gaskiya.
Bebi nada cikinshi lallai Allah mai yadda yasone da bawansa wato dai aurenshi ma harda rabon haihuwa shiyasa Allah ya kawo auren gab babu jan lokaci.
Duk da bashida tabbas amman da safe kowa agidan ya shaida farin cikinshi sabida yadda ya dinga rabon ku? i ga ma'aikatansa hatta khadija ranar taga gata da safe.
Haka nan ko a office sosai ya sake yake harkoki da jama'a haka nan lina wannan tsohuwar budurwar tasa datake sonshi ita kanta dataje office ? insa yau ? in taga sauyi anan take bashi card ? in bikinta tana yi mai bayanin ta karbi musulunci dan haka aure zatai zata auri musulmi ? an nan ma'aikatar.
Sosai yayta farin ciki harya sa ta kira angon nata yay musu kyautar ma?"!udan kudi sannan ya masu fatan alkairi suka tafi.
Koda ya tashi daga office daman kamar akan ?"!aya yake kai tsaye gidan bebi yayi bayan ya gayawa khadija cewar yana da uzurin daze kaishi safiya bai dawo ba..................




*ZUMA A BAKI...!*?xR?
{ Painful love Story }


_Shine sabon littafina da ze soma zuwa da zarar na kammale wannan kedai/kaidai maza ka hanzarta ka biya naka domin tun kafin na soma posting ? inshi zan soma kar? ar ku? in masu son karantawa kai dagajin sunan kasan akwai rikita rikita wadda bazan ce komai ba amman rubutuna ze bayyana muku *Zuma A Baki* comming soon da izinin Allah ?"!ofa a bu? e take masu soma payment_

*?`AN ?`ANO*!
_Wannan karon tafiya nai mai mugun nisa har naje na za?"!ulo muku ?"!ayataccen labarin masoya Biyu *Umar Muhammadu Sarkin-Gida* wanda jama'ar unguwa da abokai ke masa la?"!ani da ( *Cika Daji* ) Eh cika dajin ne mana sabida duk umar ba,a rago to hakance ta kasance ga shalelen inna kuma autanta wanda ya tsunduma a dafkin kogon soyayya da *Aishatul humaira* ? iyar anty Har soyayyar tasu ta zamewa kowannen su *ZUMA A BAKI* Tabbas tunda nake rubutuna banta? a katari da labarin daya kwantamin ya tsayamin kamar ZUMA A BAKI ba! tabbas kodaga jin sunan kasan akwai rikita rikita kuda kawai kubiyoni nasan insha Allah bazan baku kunya ba_

*Hohoho! my fans nace muku painful wallahi da gaske wannan soyayyar mai zafice mai ra? a? i ce duk wani masoyi yaci katari da wannan labarin nawa seya dara seya koka seya warwasa labarin ze ?"!ayatar ze tsaya arai ze nisha? antar ze wa'azantar ze ilimantar kudai kubiyoni kawai*?x ??x ??x ??x ??x??x?

_kai ?"!o?"!arin ganin kayi payement domin zan soma sakin sane da zarar na kammale wagga_
~N~ *300*# *ta wannan account numbern 0078174806 starling bank show me your evidance of payment ta wagga numbern 08142105218 love you my ??an amana my ??an iya wuyata*
11/14/21, 3:20 PM - Allah Akbar: *97*

Tafiya ce mai tsayi daga kamfaninsu zuwa unguwar da bebi take.
Seda ya tsaya a kasuwar ??an kaba ya sayo mata kayan fruit, sannan ya nufi gida a bakin hanyar da zata sadashi da layin gidan yay parking ya nufi wani sabon gurin daya gani wanda ake gashin kifi, wajan da layi seda ya? an jinkirta kafin azo kanshi leda biyu yay musu tare da drinks masu sanyi sannan ya nufi mota ya zube su a bayan motarshi sannan ya nufi layin gidan nashi
Gate ya bu? e ya shigar da motar sannan ya kasheta ya ? ebi ledojin hannunshi ya nufi gaban ?"!ofar part ? in bebi, spare keyn dake hannunshi yay amfani dashi ya bu? e kofar bakinshi ? auke da sallama ya nufi cikin gidan.
Lokacin wajan karfe biyar ? in yamma, sosai yay mamakin yadda gidan yake tsaf ko ina ?"!al ?"!al, ga bakin famfo nan kamar ma ba,a amfani dashi.
Sallama yaketa faman yi yaji shuru kai tsaye kofar falon ya nufa nan ma seda yay sallama tare da bu? e labulan.
Wutar nepa ta haske falon ga fanka tana ka? awa a hankali, tana kwance a ?"!asan carpet ta cure hannunta a tsakanin cinyarta zube ledojin dake hannunshi yayi da sarsarfa ya nufi gabanta ya zauna da? as yana mai saka hannunshi ya tattarota gaba ? aya ya ? orata a saman cinyarshi yana mai tsirata da idanunshi jiyake yana matukar missing ? inta tamkar yay shekara dubu bai gantaba.
Juya kanta tayi tana mai gyara kwanciyarta batare data san da zuwanshi ba.
"Ummee! ummee!! nadawo fa"
Yafa? a yana hura mata iskar dake cikin bakinshi.
Lumshe idanunta tayi tare dajan numfashi ka? an a hankali ta bu? e idanunta tarwai a saman fuskarshi, janye jikinta tayi wanda yake zafi zau kamar wuta.
Cikin sanyin jiki ta mike ta nufi tsakar gida.
Yawu ta zubda tana mai wanko bakinta sannan ta dawo ? akin.
"Sannu da zuwa ina yini?"
Tafa? a tana mai zama daga ? an nesa dashi.
Kafa mata narkakkun mayun mayunwatan idanuwanshi yayi yana nazarinta gaba ? aya tai wani irin duhu ta rame a mai makon ta? an ciko irin na masu ciki a,a ita se uban duhun datayi da kuma rama.
"Zonan"
Yafa? a mata fuskarshi ? auke da damuwa.
Da jan jiki ta iskeshi gab dashi ta matsa kamar zata hau saman jikinshi.
Hannunshi mai cike da gargasa kota ina ya saka ya janyota ta fa? a samanshi ya saka ? ayan ya ta? a saman wuyanta.
"Meke damunki naji zazza? i ajikinki?"
Yafa? a cikin matsananciyar damuwa.
?`an xamewa tayi daga jikinshi tana yamutsa fuskarta sam bata son warin turaren nan.
Da sauri ta mike aguje tai tsakar gida tunma a bakin kofa take kakarin amai tana mai saka hannu tana dafe ma?"!oshinta.
Da ?"!yar ta karasa gaban rariya ta dinga she?"!a amai wanda babu komi cikinshi se ruwa.
Yana tsaye akanta harta gama aman da kansa ya zuba mata ruwa ta wanke fuskarta da bakinta.
Cikin lokaci ka? an ya gyara wajan sannan ya kamata suka nufi falon ya kwantar ta saman sopa.
Idanunshi jajur da alamun damuwa atare dashi.
Ya? an matso gabanta.
"Sannu kinji".
Yafa? a a tausashe.
Hawayen datake dannewa ne yake zubowa.
"Nidai ka matsamin wallahi wannan turaren naka bana sonshi kamar zan mutu"
Tafa? a tana juyawa tai ruf da ciki tare da danne hancinta da tafin hannunta.
Kamar zeyi kuka ya dubeta.
"naji amman dan Allah ki gyara wannan kwanciyar sabida gudun matsala bara na sauya kaya sena kira dector".
Yafa? a yana mai tsayawa akanta da ?"!yar ya samu ta gyara kwanciyar tata tare da toshe hancinta da ? ankwalin atamfar jikinta.
?`aki ya wuce ya sauyo kayan jikinshi sannan ya fito wayarsa ya ? auka yana mai dannawa ya kirawo likitanshi bugu ? aya ya ? auka magana yake masa cikin harshen nasara bayan sun kammala ya katse wayar yana mai komawa gabanta.
"Sannu meke damunki yanzu?"
Cikin sauri ta mike daga kwanciyar tana mai dafe kanta.
Sannan ta zauna kasan carpet tana kallonshi
Idanunta yay wani irin ja cike da damuwa ya zauna a gabanta ya saka hannunshi ya kamo nata hannun ya tsirama faracenta idanu sunyi wani irin fari tas wanda ke nuni tana ? auke da juna biyu.
"Wallahi nima ban saniba amman bakaji yadda nakeji ba"
Tafa? a kamar zatai kuka!
"Look dan Allah kada kimin kuka! please yanzu dector zezo kinji"
Yafa? a cikin kwantar da murya kamar ba Ali ba.
"Zafi nakeji bara nai wanka dan Allah kozaka cewa babansu mufida ya kawon kankara, kullum innace ina so se maman mufida tace bazan shaba wallahi ni ka? ai nasan zafin da jikina kemin kofa zazza? i nake bana rufa sabida zafin jiki"
Tafa? a muryarta tana rawa.
"A,a bazaki sha sanyi ba kibari likitan dai yazo yanzu mai zakici?"
Juya mai ?"!eya tai tana kallon ?"!ofa tanajinshi yana ? a? atunshi tai masa banza itafa ala dole ya bata haushi
Tashi yayi ya janyo ledojin dayazo dasu ya miko mata gabanta.
"Ki duba kozaki samu abinda zaki iyaci"
yafa? a yana mai zama agabanta.
"Nifa na gaya maka kankara zansha da lemon fanta".
"Kamar yaya?"
Ya tambayeta.
"Ka ? aukon kofi ka juyon lemon seka sakan kankara ciki ka ?"!aran ruwa zantashan abuna har gobe"
"Gaskiya bazaki sha sanyi ba wallahi kinjima na rantse".
Yafa? a mata fuskarshi daure.
"Tom shikenan"
Tafa? a gwanin tausayi.
Sannan ta mike ta nufi uwar ? aka tabarshi anan batare data bude ledojin ba.
Dafe kanshi yayi ahaka umman mufida wadda batasan da zuwanshi ba tayo sallama tana cewa.
"Haba anty bebi yau tun safe bakici komaiba kinata zama ahaka ga awarar na samo miki wallahi seda na fita wajan gari wai ko baccin nedai baki tashi ba?"
Tafa? a tana yaye labulan ? akin ganinshi a zaune yasa tai saurin komawa tana mai jin tsananin kunyarshi.
Tashi yayi ya nufo tsakar gidan ya ikota.
A mutunce suka gaisa.
"Kayi hakuri wallahi bansan kana gidan ba dayake ban lura da motar taka bama"
A sake yace mata.
"Lah babu komai ina laifin mai kula maka da naka nagode sosai da kokarinki tace ke kike miko mata abinci ma angode"
Murmushi umman mufida tai.
"Wallahi oga yarinyar ce take bani tausayi sabida cikin naku mai tsurfane ga laulayi mai zafin gaske bakaga yadda take fama ba, kagafa yau tun safe ko ruwa bata kai bakinta ba ta dage se tasha lemo da kankara wai na gayawa babansu ya siyo mata nikuma naki sabida kasan yadda sanyi ke lalata yaro aciki shike sakawa a haifi yaro da cutar limoniya, to shine tace awara kuma kasan babu anan wallahi seda na fita da kaina na samota ka ganta yanzu a hannuna"
ta miko masa robar awarar.
Sosai yake mata godiya sannan yace ze bawa goma sako ya bata.
"Amman in tanason awarar sena saka akawo wake ana yi mata in ba takura?"
A sake tace.
"Wani takura kuma oga bara dai mugani kasan abin masu ciki hawa da saukane in tai na'am tana ci ? in ai seka siyo matan".
Godiya yayi mata kana ta juya ta fita daga gidan.
Shiga ? akin yayi ya sameta kwance a saman kafita rannan a ha? e tamau jira take ace mata ket ta fashe.
A tsaye ya tsaya akanta.
"Ga sa?"!onki inji matar goma ki fito falo ina jiranki".
Yafa? a yana mai komawa falon ya zauna.
Cikin sauri ta fito sanin sakon nata.
Washe bakinta take tare da zama agabansa ta amshi awarar ta budeta jikinta yana rawa ta somaci hannu baka hannu kwarya.
duk yawan awarar seda ta cinyeta tass har tana neman kari.
"Dan Allah akawon wata wallahi akwai da? i"
Murmushin jin da? i yayi ganin ta? anci abincin.
"Tom ga kifi nan da kayan fruit awarar kuma za,a siyo wake se ana yi miki"
Janyo ledar tayi kamar abin arziki ta bude ta kifin ta? an yagi ka? an takai

46 / 51