Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   25 / 51

72K to 75K   out of 152.7K words

naji komai daga bakin wannan ?"!anin nawa akan auren bebi dazakuyi mama in babu damuwa muna son ayau a ? aura auren da Aliyu ga yayanmu can a mota yaxo da sadaki sedai angon baizo ba muke wakiltarshi mu ??a??an alhaji idiriss mai atamfa ne.mama kowa yasan sunan mahaifinmu koda zakuyi bincike".
Malam ne ya zubawa usman idanu yana kabbara ga sarki Allah, mama kam tsabar mamakin wannan lamarin ya hanata magana.
"To babu laifi domin a shari'ar aure daman shedu da waliyai akafi so to muna godiya ga Allah dayasa ku? in kuka kasance sha?"!i?"!an shi Aliyun kuma waliyanshi domin kace harda babban yayanku babu matsala ni xan zama waliyin ita bilkisun idan yaso se aje can kofar gidana ai shela, in aka ? aura kafin bisani daga baya yazo ya ? auki matarshi a hannuna mun gode da wannan karamci".
Cikin sauri usman ya fita ya sanar da ya abbakar wanda ke cikin motarshi malam ne ya fito suka wuce can kofar gidanshi atare.
Sosai malam lado yay shela harda mai unguwa da manyan dattijai na cikin anguwar yaya nura da ya aminu ma seda suka zo duk mamaki ya ishesu lokacin dasukaji sakon kiran malam, amman ?"!arancin lokaci yasa basuyi binciken komai ba.
??arfe tara da rabin safiyar lahadi 1/3/ ? unbin jama'a suka shaida ? aurin auren ALIYU IDRIS MAI ATAMFA da BILKISU MUSA MAI KAFITA! cikin sadaki mai daraja wanda ya abbakar babban yayan Aliyu ya mi?"!a kuma shiyay wakilcin ango ya tsaya a matsayin mahaifin ango, inda usman kuma yazama shaidar ango malam lado kuma yazama waliyin amarya tare da sauran shedun dasuka tsaya wajan ? aurin auren harda su mai unguwa da sauran jama'ar unguwa.
Bayan shafa addu'oin dasuka fito daga bakin mai anguwa taro ya watse su ya abbakar sukaiwa malam lado sallama suka wuce da ? unbin farinciki hakanan shima yay gidanshi da sadakin bebi a hannunshi.

*TAMMAT BIHAMDIHI*

*NAKAWO ??ARSHEN PART ONE CIKIN LITTAFINA PART TWO BAYA DA YAWA SEDAI AKWAI RIKITA RIKITA* ?x ??x ??x ? *WADDA TAFI TA PART ONE*


*SHIN YAYA WANNAN AUREN ZE KASANCE* ?
*INA TARIHIN ALIYU* ?
_HANNUNA YA GAZA GAYA MUKU RIKICIN CIKIN WANNAN LABARIN WANDA KE GABA KUDAI MUJE ZUWA* ?x ??x ??x ??x ?
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
?? ?? {?? _HOT LOVE_?? }
?? ?? ?? ?? ?? ??

?? ?? ?? ???? NA
*AUTAR MANYA*

_Alhamdulilahi nagodewa Allah ma? aukakin sarki daya bani ikon gama AUREN BARE BOOK 1 Lafiya yanzu kuma zamu ? ora cikin littafin kashi na biyu na ?"!arshe ma'ana book 2 wanda shi bai kai na ? aya yawa ba sedai rikita rikitar shi tafi ta farko fatan xaku bani ha? inkai kamar wancan ina ro?"!on Allah yasa yadda na kammala wancan lafiya yasa na kammala wannan lafiya tare da kwanciyar hankali amin_

*HOME OF QAULITIES WRT ASS...*

?? ???? _Book 2_?? ?? ?? ?? ?? *61*


Rayuwar auren Bebi da Aliyu akwai tsantsar rikici.
Aliyu ya auri Bebi batare da sanin mahaifanshi ba, bayan yariga dayay kwanan sanin Familyn su basa AUREN BARE!
Aliyu yay aure da kwana biyu still yazo ya ?"!ara wani auren mai cike da rikici, Shin iyayen Aliyu zasu kar? i Bebi a matsayin suruka? shin khadija xata bar Bebi suyi rayuwa da Aliyu? Shin dawace manufa Aliyun ya auri Bebi sone ko ?"!i? koko ladabta?
Shin wanene Aliyu tarihin sa dabamu fa? a a part one ba?
Ina labarin khaleepha da dangin mahaifin Bebi?
Yaya Bebi xataji idan ta farka taga sadakin Aliyu agidansu a matsayin mijinta? Zata kar? i auren koko zata bijire?
Duka wa? annan amsoshin tambayoyin dama wa? anda basu fa? u ba duk suna cikin AUREN BARE PART 2 wanda ze fara zuwa nan kusa da yardar Allah.




_Assalamu Alaikum my fans fatan kuna lafiya yaya iyalai da komai ina farin cikin sanar daku na tadanar muku dubban abubuwa acikin littafina kashi na Biyu wanda zezo ana ku? i insha Allahu, ada nai niyyar sakin sa free amman manyan dalilai na yasa na mayar dashi na ku? i, bayan nasha gwagwarmayar baku page 60 ana kyauta, yanzu kuma ina son ku nunamin tsantsar soyayyarku a wannan labarin nawa kashi na biyu, wanda nai masa la?"!ani da mai dogon zango domin tafiyar mi?"!a?"!?"!iya ce bana son rage muku da? in labarin shiyasa nace kowa ya biya #200 naira ? inshi cikin sauki domin mu antaya cikin PART 2 mai dogon zango insha Allahu kuma kunsan rayuwar auren Ali da bebi akwai rikita rikita dan haka my fans muje zuwa_


Wanda ya shirya biyan ku? inshi seya neman tanan.

*08142105218*
_Naira #200/ to 0078174806 starling bank/ evidance of payment via this number 08142105218/ pls banson card only transper sabida card yana min yawa_



*SON SO NAKE MUKU A KAFTA PART MAI DOGON ZANGO* ?x ??x ??x ?
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *PART 2*

NA KU?`INE








*61*


Cikin sauri ya aminu yabi malam lado cikin gidanshi da ? an gudunshi, dakatawa malam yay ganin aminu a bayanshi yana haki.
"Aminu lafiya naga kana bina da ? an gudu koko wani abunne?".
Rissunar da kai ?"!asa yay kana yace.
"Malam munji zancen aurene sama taka shine mukeson jin mike faruwa wallahi bamu da wani labari akan lamarin".
Cikin nutsuwa malam ya dubi Aminu sannan yace.
"Maza aminu kiramin ? an uwan naka kuma kam kuna da hakki yakamata a sanar daku wannan curarren lamarin, Cikin sauri ya aminu ya fita segasu da nura lokacin har malam ya shiga gidanshi ya bawa baba sadakin ta rike mai kana ya ? auko abin zama ya shinfi? a masu a soro.
Zama sukai dukkansu.
Sannan malam ya dubesu.
Tass ya kwashe dukkan abinda ya faru ya sanar musu tare da ? ora musu da cewar ai yanzu aikin gama ya gama tunda an riga an ? aurawa bebi aure sayi da wani kuma.
Sosai wannan lamari ya bawa su ya aminu mamaki amman basu wani ji abin sosai ba sabida daman sun kwana da sanin halin dangin mahaifin su bebin mutane ne masu tsabar son kansu da yawa.
"Kuma dai yakamata kuyi abin da yadace akan maganarku".
Cewar malam yana kallonsu.
Sunkuyar da kai sukai sannan ya aminu ya fara magana dayake shine babba.
"Malam ginin muke son karasawa insha Allahu konan da karshen wannan shekarar ne se ayi kafin nan aikinmu ya samu".
Murmushi malam ya fa? a? a kana yace

"Masha Allahu naji da? in hakan sosai Allah ya kaimu lokacin amin".
mikewa sukai suna masa sallama tare da ficewa daga gidan.
Tabarmar ya na? e tare da shiga cikin gidanshi yana wassafawa baba abinda ya faru.
wata bu? a baba ta saki tana cewa.
"Aidaman inxaka gina ramin mugunta tofa ka ginashi iya tsahonka ALLAH mungode maka daman indai jinin ka a arziki ike wallahi sekayi Allah da? a suttura".
Tattaunawa sukeyi ita da malam akan lamarin auren har zuwa wani lokaci.
Malam ? in ya mike ya sa? i babbar rigarshi tare da kar? ar ku? in yana cewa baba bara yaje can gidan maman ??an biyun.
Lokacin da malam ya shiga gidan mama iya tana zaune akan tabarma tanawa mama fa? an akan me zata ? oye mata komai ashema basu zama ? aya ba se yanxu aminu ke gaya mata abinda ke faruwa.
Ha?"!uri mama ke bawa iya harga Allah itama tasan bata kyauta mata ba ayadda suke amman tsabar ru? un dasuka shigane yasa batabi takan iyan ba.
Sallamar malam ita ta katse musu maganar tasu.
Fa? a? a far'a mama tayi itama kuma iyan haka suna yiwa malam barka da shigowa cikin axama mama ta ? auko mishi sallaya ta shinfi? a masa.
Gaisawa sukai cikin mutuntuka sannan ya dubi mama.
"To Aishatu kiyiwa Allah godiya an ? aurawa balki aure yanzu dan haka maza kiramin ita".
Cikin jin da? i mama ta mi?"!e ta shiga cikin ? akinta.
Lokaci ? aya suka fito da bebi wadda take can karshen gado tana bacci.
Ganin malam yasa ta watstsake tare da tsugunnawa a gefe guda tana gaidashi, se alokacin ma ta lura da iya itama gaisar da ita tayi sannan ta sunkuyar da kanta a ?"!asa daman yau ? in tanajin duk jikinta babu da? i.
"Balkisu ni wanene a wajanki?".
Malam ya tambayeta cikin tsanaki.
Jimm tayi tana ayyana wannan tambayar tashi acikin ranta kafin taji muryar mama tana cewa.
"Wainikam bada bebi ake magana ba".
Cikin sanyin jiki tace.
"Kakanmu ne kai"
Murmushi malam yay tare da kallon mama.
"Waccan fa?".
Bin idanun malam Bebi tayi kana tace.
"Mahaifiyar mu mana".
"Masha Allahu balkisu nasan yanzu kin wuce yarinya karama kina da hankali kina da nutsuwa kinsan ciwon kanki kuma kinsan inda ke maki ciwo, idan har nida ita mun isa dake kuma muna da mahimmanci wajanki to ki bamu ha? in kai akan hukuncin da muka zartar akanki".
Dum! dum!!
Cikin tsoro take Addu'ar Allah yasa ba ha? in auren ta da khaleepha akai ba.
Hawaye ne ke kokarin zuba mata amman seta kanne tare da kallonshi.
"Malam babu abinda mama xata cemin nayi na?"!iyi indai bai sa? a addini naba, malam koma maye nasan bazaku cutar dani ba tumma kafin naji na amince".
Cikin tsabar mamaki mama take kallon Bebi ta yadda tai maganar ka rantse wata mai hankalin kirkince.
shiko malam murmushi yay kana yace mata.
"Masha ALLAHU balkisu munji da? i Allah yay miki albarka, a sakamakon auren da wa? ancan keson yi maki muka duba tsabb muka gano shi kanshi yaron ba ? an mafita bane gefe ? aya akwai karancin tarbiya awajanshi yasa muka yanke shawarar ha? aki da wani dafatan kin fahimmata?".
Cikin fa? uwar gaba ta ? aga ido tana kallon malam.
Bakinta yana rawa amman takasa fa? in komai illa binshi kawai datakeyi da idanunta.
"Mun ? aura miki aure da ? an mafita ? an arxiki kuma insha Allahu baxakiyi nadama ba Balkisu ga sadakin ki yau nina ? aura miki aure da saka hannun mahaifiyarki".
Cikin rudewa take share hawayenta bakinta ya gaza furta kowacce kalma malam mama iya babu wanda yace gada wanda aka ? aura auren sedai sun bita d idanunsu suna kallon yadda take kuka kamar ranta ze fita.
"Balkisu ko baki na'am ba mu warware?".
Cewar malam.
"A,a malam karku warware koma waye shi naji xan zauna dashi akan na zauna da khaleepha nagode da karamcinka nagode nago......
Bata karasaba ta mike bata bi takan sadakin ba tai ? aki tana kuka kamar babu gobe.
Murmushi malam yay tare da mikewa batare daya dauki sadakin ba.
"A,a malam ka rike a hannunka har zuwa lokacin da komai ze warware mungode Allah ya basu zaman lafiya amin".
Cewar mama tana kallon malam.
"To ba matsala Allah rufa asiri zuwa gobe seta tawo nan wajena in yaso shi mijin nata ya karbeta a hannuna koya kuka ga?".
Iya ce tayi magana anan wajan.
"Hakan yafi malam komai kai dai daine babu abinda xamu ce maka se godiya mungode Allah ?"!ara girma".
Fita yay.yana musu sallama.
Sosai iya da mama suke maida zance akan lamarin auren har zuwa lokacin da rana tayi kana sukai sallama iya ta wuce gida.
??an biyu suna ? aki dama a tsakar gidan daga mama se iya dan haka iya na tafiya mama ta mike tayi cikin ? akin...


Su usman kuwa daga wajan ? aurin auren...........


*LITTAFIN KU?`I*
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *PART*


NA KU?`INE



*62*


Su usman kuwa daga wajan ? aurin aure kai tsaye gida sukai sabida ranar sunday ne babu aiki, suna tafe ya abbakar yana jajanta abin yana kuma da? a garga? in usman akan komai ze biyo baya kada ya sake ya ambaci sunanshi.
Dariya usman ? in ya saki kana yace.
"Haba magajin abba kaima kasan babu kai acikin wannan bada?"!alar ai ka gama mana komai ALLAH dai ya raya zuri'a amin".
Cigaba yayi da cewa..
"Amman gaskiya dattijon akwai karamci Aliyu ya ? auko ??ar gidan masu karamci Allah dai yasa komai yazo cikin sau?"!i".
Usman ne yace.
"Insha Allahu, muna fatan haka yaya".
Suna tafe suna tattaunawa har suka karasa gida, lokacin wajan 12 na rana ya abbakar part ? inshi ya nufa bayan ya kashe motar shima usman nasa part ? in yay domin yay break fast.


Nasan fans zaku so jin tarihin Aliyu wanda ban riga dana fe? eshi a part one ba amman yanzu insha Allah zakuji.
************
Mai atamfa family.
Asalin tarihin shi kansa mai atamfar kakan Aliyu kenan mahaifin Alhaji idiris mai atamfa abban Aliyu, sunan shi Marigayi Alhaji Ali mai atamfa haifaffen garin kano ne shi cikin wata ?"!aramar hukuma wai ita ? an batta.
Alhaji Ali ? ane ga sarkin kasuwar garin ? an batta waishi malam usman, shi kanshi Alhaji Ali ya gaji kasuwanci ne wajan mahaifinshi marigayi malam usman ? in, tun yana yaro malam usman ke tafiya dashi kasuwa wajan sayar da kayan sakawar dayake kasuwanci, wanda malam usman bai saida komi se atamfa acikin kasuwar.
Marigayi Alhaji Ali shi ka? ai mahaifinshi malam usman ya haifa kamar yadda shima malam usman ? in ya taso baida ??an uwa na ciki ? aya sedai ??a??an dangi.
Gatan duniya Malam usman ya nunawa Ali shida matarshi hajjo..
Lokacin da Ali ya taso, yazama saurayi se malam usman ya ? auki ??ar gidan ?"!anin shi wanda mahaifansu suke ciki ? aya ya bashi yace ya aura mai suna salma, tunda shi Ali bai sami yin karatun boko ba, sedai harkar kasuwanci daya saka gabanshi kamar yadda yaga mahaifinshi yana yi.
Batare da musu ba Ali ya amshi auren salma hannu biyu cikin ladabi da biyyya, hakan bakaramin da? i yaywa mahaifanshi ba cikin kankanin lokaci aka saka ranar biki, wanda iyayen Ali sukai rawar gani wajan nunawa ? an nasu gata.
saka ranar aure da wata biyu.
Allah yaywa Malam usman rasuwa batare daya ga auren ? an nashi ba, zokuga tashin hankali wajan Ali kamar zebi uban nan nashi haka yayta kuka sabida sun sha?"!u, ganin babu ran mahaifinshi yasa ya mayar da hankalinshi baki ? aya akan harkar kasuwancin mahaifin nashi harma yaso yafishi yawan jama'a.
Bayan rasuwar, malam usman da wata ? aya aka ? aura auren Ali da salma wadda ta kasance ??ar uwarshi ce ita ta jini.
Gida guda suke zaune da hajjo iya ladabi da biyayya salma tanayi wa uwar mijin nata.
Aurensu da shekara ? aya Allah ya azurta salma da haihuwa ta haifi ? anta namiji mai kyau dashi, ranar suna yaro yaci suna Ayuba, tun daga nan kuma se haihuwa ta bu? ewa salma atakaice seda salma ta haifi ??a??a shida maza biyar mace ? aya.
Ayuba, Salmanu, Idiris, Yusufa, Shu'aibu, karimatu.
Lokacin da aka haifi karima ne Allah yaywa hajjo rasuwa gidan seyaywa salma fa? i sam bata jin dadin zaman musamman idan yaranta suna makaranta sabida haihuwar tata akufi akufi ce shiyasa yaran suka taso kusan kansu ? aya.
Ganin haka yasa Alhaji Ali ya tattara nasa ya nasa, ya baro ? an batta ya dawo nan cikin kano da zama inda ya sai gida a wata anguwa wai ita yakasai, anan suka cigaba da zama har xuwa sanda komai ya dai daita gareshi ya sayi shago anan cikin kasuwar kantin kwari yacigaba da sabgarshi ta sayar da atamfofin shi.
Ya rigada yaywa kansa alkawarin bawa yaranshi karatu mai inganci sabida shi bai samu yayi ba wannan dalilin yasa baya tafiya da ? ansa ko ? aya kasuwa suna makaranta suna karatun su.
In akai hutu yakan tarkatasu sutafi can ? an battan wajan dangisu suyi hutunsu acan su dawo suma kuma ??an uwan nacan ? in sukan tawo nan yakasan suyi kwanakin su sukoma gida wannan dalilin yajawo shakuwa mai yawan gaske a tsakanin Ali ( baffa )da danginshi nacan haka xalika itama salma wadda ??a??anta ke ce mata ( inna ) tana kwatanta janyo nata ??an uwan ajikinta sosai sabida ita suna da yawa bakamar Ali dayake shi ka? ai ba.
Rayuwa tana tafiya shekaru naja, lokacin Ayuba shida salmanu sun kammala karatunsu na secondry, Seya samar musu makarantar ABU zariya, suka cigaba da karatunsu acan wanda kowa da fannin daya karanta, Ayuba accounting yake karanta shikuma salmanu yake karantar mass com, gidan ya rage daga idiris se ?"!annenshi idiris yana ?"!yalla idanu yaga babu ??an uwanshi seya soma bin ubanshi kasuwa tun inna tana fa? a harta gaji wataranma a bakin shagon ze ra? e, Alhaji Ali na korarshi amman kamar cigam seya xauna.
Abokin Alhaji Ali ne yake ce masa kaga tunda ? annan naka yanason harkar kasuwancin nan?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? kabarshi ko naira hamsin kana bashi babu mamaki akwai abinda Allah ya boye akan harkar tashi.
Fafur baffa ya?"!i yace shifa baze yarda idi ya xauna babu karatuba yanzu zamani ya sauya rayuwa idan babu ilimi fanko ce suma dan dai sunzo acan dane amman inda yanzune babu abinda ze saka yaki makaranta koda kuwa a boye ne seya jeta.
Babu yadda abokin baffa baida shiba amman yaki yarda.
Da ?"!yar abokin nashi ya shawo kanshi akan shi ya yarda yana zuwa shagonsa in antashi daga makaranta seyana bashi ? ari biyu, dayake abokin baffan yana da yara a shagonshi
Dan dai babu yadda zeyine yasa ya amince wa abokin nashi.
Tun daga wannan lokacin idi ke zuwa shagon abokin baffanshi yana mi?"!a kaya ana bashi kudinshi yana tarawa, ranar asabar da lahadi da wuri yake zuwa ranar makaranta kuwa baya zuwa se antaso ahaka har ya kammala secondry lokacin, su ayuba sukuma sun shiga level 2 suma in sukazo hutu sukan bi baffa can kasuwar amman basa mayar da hankalinsu akan haka hartaja baffa yace sudaina zuwar masa shago.
Ganin Idi ya gama makaranta yasa abokin baffa ya kuma kara masa kudin biya sabida ya kara shekaru da hankali shikuma baffa lokacin yana cuku cukun samarwa idin makarantar gaba da sakandire sabida yafi masa son karatun fiye da komai, lokacin Allah bai ze samu jami'a ba shi se baffa ya samar mishi poly, inda yake karantar bussiness accounting, cikin haka shima mai binshi yusufa ya sami gurbin karatu anan poly ? in amman shi yana karantar hausa islamic ne.
Shekarar su ayuba hu? u a makaranta sukai passing out suka tafi service, ayayin da baffa ya samarwa kowannen su macen aure kuma dukkansu sun kanace ??a??an

25 / 51