Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   30 / 51

87K to 90K   out of 152.7K words

? in.
"Kaje ka fito ina nan ni kasan babu inda zan bika".
Ha? e hannaye usman yayi kamar ze zuba ihu sannan ya dubi Aliyun.
"Haba angon dija kaiwa girman Allah kazo muje kaga inna ga idanunka bazan zauna kamar rannan ba musamman in kana zabgomin harara da idanunka".
Shi dariyama usman ? in ya bashi amman dayake wanda ya rigaka kwana tofa seya rigaka wayo seda usman yasan yadda yayi ya ribace shi ya fito yana mita suka ?"!arasa ?"!ofar gidan agarin saurima seda Aliyu ya ?"!ume da ?"!ofar gidan, yana ayyana insha Allah ze taimaka masu a gyara musu gidan dan ?"!ofar ka? ai ma se taima mutum illah.
Daga bakin ?"!ofa usman ya? an dakata tare da ? aga murya ka? an yay sallama.
Mama dake sauraran malam wanda ke mata bayani akan mahaifinsu Aliyu, ita tai saurin amsa sallamar kuma atake anan taji sanyi ya ratsa mata zuciyarta sabida tun ? azu acikin zuciyarta zulumin yadda mijin Bebi yay biris da zuwan take.
Cikin sauri ta ? auko babbar tabarma ta baje a tsakar gidan akusa da malam sannan ta gyara mayafinta wanda ya kuma haskata sannan ya fito mata da ainihin kyawunta na hausa fulanin Usul.
Usman ke gaba Aliyu na bayanshi, Cikin nutsuwa suka ?"!arasa cikin gidan zama sukai akan tabarma da mama ta shinfi? a musu.
Cikin lkunya usman ya gaisar da malam tare da mama, Shiko Aliyu ko ajikinshi cikin sakin jiki ya gaisar dasu duka biyun yana duban malam.
"Niko baba kamar naso gane fuskar nan wallahi?"
Cewar Aliyu yana ? an nazarin inda yasan malam lado.
Shima malam se a sannan ya dubi Aliyu da kyau sannan yace.
"Lah kar dai wannan yaron ne wanda kata? a kawoni gida kwanakin baya bani da lafiya ina titi ka ganni a zaune ka tsaya ka ? aukoni harka bani ku? i aiko na ganeka ? an kirki".
Murmushi Aliyu yay.
"Allah sarki baba nine naso sake komowa na ganka kuma senai tafiya Allah bai nufa ba se yau".
Yafa? a yana kallon malam.
"Masha Allah hakan ma nagode sosai in wanine ma ai baze kalleka ba".
Sannan ya juya yana kallon mama wadda kanta ke sunkuye.
"Wato Aishatu na jima banga yaron arzi?"!i mai tausayi irin wannan bawan ALLAH ba, kwanakin baya naje kasuwa wajan wani abokinmu, zan masa ta,aziya wallahi bayan na dawo se ciwon kai da kumallo ya kamani a hanya sena zauna bakin wata bishiya ina dafe kaina, sabida juwar data kamani kawai senaga wannan yaro akaina yay min sallama cikin nutsuwa , yana tambayata baba mai yake damunka haka, sena ? ago nace masa kaina ke ciwo da kuma juwa wallahi aisha bakiga yadda ? annan ya damuba da kanshi ya ? agoni ya sakani amotarshi yacemin ze kaini asibiti a dubani abani magani nace masa yabari innaje gida inada maganina, kinsan seda ya kawoni har bakin layin gidana sannan ya ? auki dubu ashirin ya bani, wato Aisha wannan yaro ? an arzikine, amman yanzu na daina mamakin alkairinsa tunda bai ? auka abanza ba jinin alhaji idirisa ai dole ya gaji alkairi".
Yafa? a yana kallon Aliyun da yabawa.
Shiko ko ? ago kanshi bai ba amman yana mamakin yadda har yau mutumin bai manta yadda akaiba?? lokacin shima ya dawo daga office ne lamarin ya faru, shaff ya kuma mance, da batun seda yaga fuskar tsohon sannan ya shaida shi kuma abin ya fa? o masa.
"Wallahi kam baba maganarka haka take Allah bamu dacewa kawai".
Cewar usman yana kallon malam danshi bai mamaki ba sabida kowa a gidansu yasan Aliyu akwai tausayi duk zafinshi yana da mugun tausayi aranshi.
"Masha Allah baba gwara da Allah yasa muka sameka anan ? in kaga base munje can ba gashi na kawo maka baba seka dam?"!a masa amana".
Dariya malam yay yana kallon usman tare da cewa.
"Aiko ni ko birnin sin wannan yaro ze tafi da balki wallahi ban damu ba sabida tun kafin nasan shine na yaba bare kuma da Allah ya ha? ani dashi na ganeshi kasan wannan shi ake kira da ka gina alkairi a baya domin ka girbi abinka agaba".
"To malam Aliyu ya kamata ka ? ago ka fuskance ni sosai tare da kunnen basira".
Cewar malam yana kallon fuskar Ali.wadda take can gefe guda.
Cikin nutsuwa kamala haiba Aliyu ya juyo yana kallon malam kacokan ya basa dukkan nutsuwar shi, aranshi yana mamakin komai ya kawo hakan oho?.
"Da farko dai Malam Aliyu ni dakaina da kuma wannan baiwar Allah".
Ya nuna mama da hannunshi.
Sannan ya cigaba.
"Muna mi?"!o buhun godiya wajanka da kuma yi maka addu,ar mai yawa mai albarka, yadda kai mana Allah yay maka yadda ka taimaki maraici ka rufa masa asiri kaima Allah ya duba bayanka kada ya wofantar dasu, naji abin alkairi a wajan ? an uwanka abubakar da kuma usman mungode mungode"!!
Zaro manyan idanunshi waje yay wa? anda suka ?"!ara haska masa kyawunshi.
*WANNAN LITTAFI NA KU?`INE KADA KI KARANTA BAKI BIYABA NAIRA 200 BABU YAWA IN KINA BU??ATARSA TUN TU?I WANNAN LAMBAR KAI TSAYE 08142105218*
Tare da kuma matukar mamakin mai yay masu haka suke masa godiyar data saka jikinshi yay sanyi.
"Aliyu ga amanar bilkisu nan mun baka har abada babu janyewa mun baka bilkisu kamar yadda ka bu?"!ata kuma mun cika maka kudirinka na ? aura muku aure ayau kamar yadda ka bukata harka turo mana usmanu da abubakar sabida haka yanzu muna jiran ta bakinka domin bama fatan balki ta kuma kwanar mana agida se agidan mijinta"
Cikin sauri usman ya tari numfashin malam.
"Ai malam wannan lamarin yay mana da? i sosai Allah dai ya ?"!ara girma dayake shima ? in yau kwananshi uku da yin auren farko amman duk da haka babu damuwa insha Allah zamu san abinyi sabida hakama bama bukatar komai naku Bebi kawai muke bu?"!ata".
Wannan kalamin?? na usman sune suka saka Ali ya farga ga batun nasu.
Innalillahi wa'inna'ilaihirraju'un hasbinallahu wani'imal'wakil!
Tabbas inba ?"!arya kunnenshi yay mashiba usman yazo tare da abubakar yayansu sun kar? a masa auren wannan yarinya batare da saninshi ba.
Gumine ya soma fito masa ta saman goshinsa batare daya shiryaba.
Maganar mama ita takuma katse masa tunaninshi.
"Ni mahaifiyar Bebi ce nasan komai daga cikin halinta ina rokonka daka riken bebi amana intai ba dai dai ba ka hukunta min ita inda hali ka sakata a makaranta domin ta sami zurfin ilimi ko ze saka ta daina wannan shirmen nata nagode nagode................

Tofa akwai ?"!ura agaba
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *PART* 2



NAKU?`INE


?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? *72*

Har mama ta kammala maganarta kansa yana sunkuye babu abinda ke ? iga daga saman goshinsa face gumi wanda yake faman gudu kamar famfo idanunshi ya ka? a yayi jajur jijiyar dake saman kanshi ta tashi tai wani irin firfitowa tai ru? u-ru? u.
Iya ?"!ololuwar tashin hankali ya shigeshi a wannan lokaci wannan shi ake kira ga ?"!oshi ga kwanan yunwa m'ana shine.
Da farko ganin girma da darajar wa? annan bayin ALLAH na gabanshi bayajin ze iya mayar da kyautar da suka bashi wadda tun kafin su sanshi su san asalinshi suka ? auki ??a guda suka bashi wannan karamcin da sukai masa tabbas, baici ace ya watsa masu ?"!asa a idanunsu ba.
Abu na biyu kuma shine, usman dayay mashi shigar sauri tabbas inda yanada dama a yanzu wadda ta wuce kunyar wa? annan bayin Allah nagabanshi dase yayiwa usman bazata domin bafa ze amshi auren ba sedai shi yasan yadda zeyi da ita sedai kuma tsananin kunyar wa? annan mutane na gabanshi yasa bayajin ze iya mayar da kyautar da ALLLAH ya bashi domin bai san ribar dazeci gaba ba.
Abu nagaba fargabar mahaifanshi musamman abba wanda baya kauce maganar alhaji babba, yasan a wannan karon zasu ? ata da abbanshi abinda bayaso kenan arayuwa yana mugun son mahaifanshi baya son ganin ? acin ransu musamman akanshi.
Yasan abba ze masa fa? a ze fushi dashi a familynsu za,ayi rikici da gutsiri tsoma musamman akan yadda yaywa dija kishiya a kwana uku da aure yasan ko abbanshi ma zece dan yaga dija marainiyace yasa yay mata hakan, sannan kuma da? in tashin hankalin ta yaya zewa abba bayanin ya nemi aure batare daya sanar masa ba? batare daya sanarwa da kowa ba? yasan abba baze kar? i uzirin cewa usman shiya amsar masa auren ba tabbas laifin akanshi abba ze ? ora.
Wata zufar ya kuma sharcewa yana fidda huci sama-sama.
"Malam Aliyu bakace komiba muna jira daga bakinka ga dare yana kumayi?".
Cewar malam.
Maganar tsohonce ta katse shi, inda zasu lura dashi sanda ya ? ago zasuga yadda idanunshi ya ka? a, duk da duhun tsakar gidan amman hasken farin wata yana haskasu.
Bai iya cewa komaiba sedai ilahirin ma?"!oshinsa ya bushe ?"!amas domin babu alamun miyau acikin bakinshi.
"Malam inta shirya kawai zamu wuce da ita sabida dare yana yi".
Cewar usman cikin sauri.
Tayaya zasu bashi ??arsu babu ? an rakiya kamar yadda ake kai amarya a al'adance, babu kayan ? aki babu taron biki, sannan batare dasun ha? ata da kowa ba.
Yake fa? i cikin ranshi amman bara yaga gudun ruwansu.
"To usman Bebi fa kasan marainiyace ban sai mata komi na aure ba sabida bata isa ba, bayan haka ban sanar da wasu daga cikin ??an uwana ba bare arakata ? akinta, bakwa ganin hakan kamar ze xama ba dai dai ba garemu? bakwa ganin hakan kamar ze jawo mata raini wajan jama'ar gidanku, bawai ina nufin mahaifanku ba, nasan dai baza,a rasa jama'aba kunga za,a iya cewa kamar batada galihune yasa aka kawota haka".
"Mama karda ki damu ni usman nai maki alkawarin zanyiwa bebi komai wanda akewa amare insha Allahu mudai fatanmu kubamu bebi yau maganar yan zuwa ganinta kuma nida kaina zanzo na ? aukeku kuga ? akinta insha Allahu".
Saka mayafinta tai ta share fuskarta tana kallon yanayin Aliyu wanda jikinshi yayi sanyi ?"!alau.
Ta cikin ?"!wayar idanunshi yake kallon mama shima yana ayyana kardai matar nan kuka take? sekuma jikinshi ya kuma yin sanyi tausayin matar ya kamashi.
Can cikin ?"!asan ma?"!oshinsa ya tattara dukkan kalamanshi da sukai saura.
Cikin gajiyawa da maganarsu yace.
"Hajiya ki daina kuka addu'a zaki mata akan Allah ya bata rinjaye akan komai, sannan ki mata fatan alkairi niba mutumin banza bane bawai yabon kaiba zan ri?"!e maki ita kamar ?"!annena su hassana dan Allah hajiya ki daina kukan yana ta? amin zuciya senaga kamar kina tantama ne akammu, Kina zuwa unguwar yahya gusau ko yaro kika tambaya gidan Alhaji Idriss Mai atamfa!zai kaiki in kika tambayi Aliyu! kowa ya sanni nine ? anshi na hu? u karki damu hajiya nagode da wannan karamcin naku nikuma Allah yasa kada na baku kunya amin".
Cikin tsananin mamaki usman ke kallonshi amman seya danne shima karba yay yana kuma yiwa mama bayani cikin kwantar da hankali.
Shima malam nasiha yakewa mama mai ratsa jiki.
"Haba Aishatu maye kuma na kukan! ai godiya xakiwa Allah daya kawoki wannan rana ba kuka ba haba aishatu addu,a xaki masu insha Allah komai ze tafi cikin farin ciki da albarka".
Share hawayen ta kumayi sannan ta ? ago tana kallon Aliyu still.
"Aliyu ina kuma dam?"!a maka amanar Bebi dan Allah ka kulamin da bebi ina son bebi ta shiga raina wallahi ba da ban wa? annan azzaluman dangin mahaifin nasuba, da babu abinda ze saka naiwa bebi aure yanzu sabida akwai tarin kuruciya da wauta atare da ita yana da kyau ta sami wayewa awasu abubuwan na aure wa? anda indai ba Allah ne ya baka hakuri da juriyaba bazaka iya da bebi ba, dan Allah kai hakuri da duk abinda zatai maka in na fa? ane kai mata in bakaji da? in abinba ka? au mataki ko ka gayamin wallahi har nan zanzo na zaneta".
Ta ?"!arasa fa? i tana hawaye sannan ta mi?"!e zuwa ? aki batare data tsaya jin mi zece ba.
Kanshi dake barazanar tarwatse mashi ya dafe yana ayyana inda shima ze sami damar kukan dayi zeyi! kodan ya sami salama acikin zuciyarsa yana ganin ita mama kukanta na da? ine tunda gidan miji xata kai ??arta shiko.kalaman daze fuskanci mahaifanshi ka? ai yake ha? awa dan yadda mama ta bashi tausayi ta kuma kashe masa jiki bayajin ko ana muzuru ana shawo ze iya sakar mata ??arta domin yasan tabbas alhaji babba ze iya cewa ya saketa ? in.
"Kaga halin mata ko Malam Aliyu wai yanzu aishatu daya dace ta rarrashi ??arta amman ita take wannan kukan kumafa ? azu da baku zoba bakaga yadda ta ? aga hankalinta ba gani take kamar za,a shanya mata ??ane amman yanzu kunga kuma seda kuka zo ? in xata hau kuka oh Allah kyautawa mata".
Murmushi usman yay sannan yace.
"Malam kasan ? a da mahaifi se Allah musamman bebi abarson kowa yarinyar tana da shiga zuciyar mutum nima haka kawai nakejinta kamar ?"!anwata ta jini".
Yafa? a yana kallon Aliyu wanda ya sunkuyar dakai amman aranshi cewa yake.
kasan da haka mai yasa baka kwasaba seni zaka ?"!a?"!a bawa ita.
Amman a zahiri baice komai ba seyay kamar ma bayajin me suke fa? i ? in.




Lokacin da mama ta shiga ? aki duk ??a??an nata sunyi barci se redio dake famanyi Bebi tana daga saitin siff ta makure waje ? aya ta cure da hijabi kamar maijin sanyi, kallon tausayi dana bankwana mama tai mata sannan ta sunkuya tana tashinta a hankali tana share hawayen dake zubo mata dayake bata fiye magagi ba caraf ta mi?"!e tana kallon mama.
"Fita tsakar gida jirani".
maman ta gaya mata a hankali gudun kar sauran su farka su ha? u su saka mata kuka!.
Ba musu ta murje idanunta tare da bin umarnin mama, ita kuma maman ta ? auko jakar kayan bebi data ha? a mata ta biyo bayanta.
Tana rabe a bakin kofa taji takun mama a bayanta.
da sauri ta fito tsakar gidan baki ? aya ganin malam a xaune da ba?"!i yasa taja da baya tare da rissunawa tana gaisar da malam.
Se lokacin ta shaida su waye, gabanta ne ya fa? i!
amman sanin babu angon nata cikinsu yasa ta soma mamakin miya kawosu da wannan daren amman setai gumm, da bakinta seda mama tace mata.
"bakiga ba?"!i bane ba bebi?".
"Ya usman ina yini" tana fa? in haka taja bakinta tai gumm gabanta yana fa? uwa.
"Shifa ? ayan baki sanshi ba koko bazaki gaisarshi ba?"
"An wuni lafiya" tafa? a tana turo baki gaba usman ne ya amsa a sake shiko gogan takaicine ya dirar masa yana ayyana xakici ubankine.
"To usman ga amanar bebi nan ga kuma kayanta"
"Ke bebi ka Aliyu nan ? an uwan usman kuma mijinki banson shirme da sakarci kinji ko ki.masa biyayya banda ?"!azanta banda rashin kunya ragowar bayani xan turo hassana ko hussaina Allah yay maki albarka yasa nan gidan zamankine amin".
Malam ma fatan alkairi yay mata kana yaywa mama sallama ya tafi sabida dare yayi.
Shiko usman kayan bebi da mama ta kawo ya ? auka yabi malam waje.
Mama kuwa cikin sauri tayi cikin ? akinta sabida batason ganin fitar bebi.
ita ko bebi ganin mama tayi ? aki yasa itama ta dawo daga hutun wucin gadin data tafi domin komai nata ya tsaya cak.
Dama shine angon nata? mutumin dayake mata fa? a yake kokarin dukanta mutum mai zafin rai,tunda take bata ta? a ganin mutum mai ? aure fuska irinshi ba itafa inta ganshi fa? uwar gaba da tsoro har kusan fitsari suke sakata tayaya xata xauna da mutumin da tsayinshi ma ka? ai cika mata waje yake.
Kuka! ne mai ?"!arfi ya taho mata cikin firgici tsoro zulumi take kokarin fito da kukan.
Sedai jin tattausan hannunshi mai ?"!amshi datai a..................



*Alhamdulillahi nacika al?"!awarin dana ? aukar muku wanda rashin caji yasa ban cika da wuriba amman gashi nan nayi dik da ba,a kan kari nai ba wa? anda suke kai zasu gani wa? anda basa kai sedai in ALLAH ya kaimu gobe sa gani nagode* !
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *PART* 2



NAKU?`INE


?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? *74*

Da baya taja ta zauna a gefen gadon tana dafe saitin kanta wani irin sihirtaccen tsorone yake ratsa ilahirin jikinta tunda take arayuwarta ta duniya bata ta? a jin makamancin tsoro kamar na wannan datake cikin ka? aici haka.
Ta taso tare da mahaifiyarta da ??an uwanta tunda suke basu ta? a raba makwanciba a iya wayonta, ko anguwar kwana mama bata zuwa kullum suna tare haka zalika suma bata barin suyi nisan anguwar da zasu kwana, to inama suke zuwa bayan dangin mahaifinsu sun juya musu baya duk irin yawansu, dangin mama kuma ?"!alilan ne wa? anda suke zaune anan anguwar ??an kusan suma kuma bawai shine dasu ba wannan dalilin yasa ha? uwarma take wahala amman duk da haka mama takan sakasu agaba da sallah takaisu suga danginta duk da batada uwa bata da uba kuma iyayenta ita ? aya suka haifa sedai akwai ??a??an ??an uwanta wannan yasa take ziyartarsu lokaci zuwa lokaci batare datayi gigin bita cikin gida ba ma'ana gidansu kawu tasi'u wanda in bazata manta ba kwanakin baya da babarsu kawu tasi'un ta rasu da mama taje gaisuwa da ? acin rai ta dawo shiyasa ma yanzu dataji ? ayar tana ciwon ? arin jiki koda wasa bata je dubiya ba.
Yau gata a ?"!aton gida ?"!aton ? aki wanda ya cika da kayan alatun more rayuwa amman babu kowa nata tsananin ka? aici tare da tsoro da zulumin kewar ??an gidansu ita ta kuma kamata.
Zamewa tayi daga kan gadon ta zauna a ?"!asan tiles sanyinshi na ratsata, hawayene masu zafi da ra? a? i suke sauka daga kuncinta.
Babu tunanin datake face na ahalinta yanzu tasan ??an biyu sun can tare da mama suna baccinsu ita ko tsananin ka? aici ya dameta.
Sam tunanin Aliyu ko nawani sharetan dayay bai dameta ba sabida batada wannan hangen a ranta auren ma bata kawoshi a wannan lokacin ba amman cikin hukuncin ubangiji segashi yazo mata itafa abinda ke damunta ? ayane tsananin kewar gida tare da tsoro.
Wani mugun fitsarine ya kamata amman yadda takejin tsoron ? akin yahanata nufar bathroom tayi bitsarib duk da taganshi acikin ? akin amman bata tunanin iya tashi daga inda take.
Ahaka bacci ? arawo ya saceta batare data hau saman gadon ba bare kuma ta sami zarafin fitsari kowani abu.


Cikin tunani zee ta ?"!arasa cikin ? aki zama tayi abakin gado tana jiran usman wanda ke cikin bathroom yana wanka, mintuna kusan goma ya ? iba kafin

30 / 51