Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   29 / 51

84K to 87K   out of 152.7K words

inba mutuncinba tabbas kaimana abinda ALLAH ne ka? ai ze biyaka badai mutumba, haka zalika iyalanka suma sunyi mana domin komai na rayuwa baya faruwa seda sanadi tare da sila, yau inda rahinatu ? iyarka ta farko batazomin da maganar cinikin kamfaniba da tayaya wannan yaro zega bebi aikwa kaga komai ya faru damu na alkairi kaine sanadi malam ni mutum ce wadda tasan alkairi komai kankantar sa hakanan komai girmansa wallahi yadda mahaifinsu ze zartar da komai akansu batare danai musuba tofa kaima ? in hakane dan haka wa? annan yara nawa jikokin kane halak malak malam se yadda kace kuma nagode da yadda ka nunamin akan yaran nan ALLAH yasa ta dalilinsu a rayuwa ka huta kaji da? i fiye da wanda kake ciki yanzu".
Murmushi malam yay tare da furta.
"Amin Aishatu!Ai kinsan rayuwar duniya inji ? an hausa yace inkaji wane ba banza ba, in bai sha wuyar dare ba tofa yasha ta rana! dan haka kowa kagani da arzi?"!inshi, sefa yasha wahala kafin ya sami arzkin, shi kansa mahaifin yaron daya auri balkin ai ? an ?"!auye ne!a ? anbatta yake bakiga gwaramar dayasha ba kafin yazama hakan, wallahi bantaba ganin mutum irinshi ba yasan darajar ? an adam akwai alkairi inkinga yadda yake taimako agarin nan se ALLAH shiyasa nai farin ciki da balki ta auri ? ansa na cikinsa ko badan arzkinsuba wallahi iya karamcinsu ma da tarbiyrsu abinso ne".
Cikin mamaki mama ta dubi malam tana tambayarshi daman yasan gidansu Usman?.
Sosai malam ya gyara zama yana fayyace mata kyawun hali irin na mahaifin Aliyu.



Aliyu tunda ya shiga ? akinshi bai fitoba seda akai sallar azahar yay sallah sannan ya wuce part ? in ammi anan ya sami nusaiba tana parking kaya yau zata koma abuja, sallama sukai ya wuce ? akinshi na sama, wanda iya kayanshi kawai ya ? auka amman yadda ? akin yake haka yake ba,a sauya komaiba, Coffee ya ha? a tare da fitowa falonshi ya xauna yana kallo yana kur? ar abinshi.
Har xuwa sallar la'asar sannan ya sauko kasa lokacin ya sami ganin ammi suka gaisa da ita sannan ya wuce wajan abba suka gaisa suka wuce masallaci tare, atare sukai sallah suka fito, sannan shi ya wuce part ? inshi.
Lokacin daya shiga cikin falonshi na sama, ya tarar da daining table sha?"!e da manyan fulasai har wata fulawa aka saka ta decoration.
A tsakiyarsu sannan ga wani sassanyan kamshi dake dukan hancinshi bude kofar room ? inshi yay ya shiga ya watsa ruwa duk yanajin kansa a takure sabida ya saba ayyukanshi a office wannan dalilin yasa hutun dayake yanzu bai masa da? i, shirya kanshi yay cikin milk jallabiya mai dogon hannu, amman daga ciki ya saka black jeans, ya fesa turare ajikinshi ya taje sajenshi da gemunshi, sannan ya fito falo, wanda yay dai dai da lokacin da madam khadija ta fito daga nata ? akin.
Jikinta sanye cikin wani ?"!aton wando tare da amrless wandon jane amrless ? in kuma ba?"!a, seta ? ora wata irin hula akanta wadda ta bawa dogon gashinta damar ? amewa dayake dija tana da gashi babu laifi.
Cikin ? anjin haushin da? ewarshi ka? an take masa barka da zuwa batare da ? aukiba.
Sannan ta nufi gaban daining tana fa? in.
"Gafa abincinka tun ? azu nake jiranka shuru wai yo ina katafi?".
Shareta yay kamar wata uwarshi tana tuhumarshi amman seya basar yana rabeta ya wuce saman seater ya zauna.
Cikin sanyin jiki ta bu? e fulas ? in ta ? ebo sakwarar data sha wuyar ha? ata wadda tai masifar murzuwa tai da? i ta zubo guda ? aya tare da zuba miyar agushin datayi ta manja wadda taji bushashshen kifi, da ganda ta zuba masa gefen sakwarar, wadda miyar take ? aukar kamshin kayan ha? in dataji.
Lemon kwakwa wanda yaji madara da kwakwa ta zubo masa, a glass cup tare da ? auko plate ? in sakwarar ta nufo gabanshi dasu ta aje agabansa tare da komawa ta ? auko cokali mai yatsu ta saka aciki tare da kallonshi wanda yake rike da wayarshi yana latsawa.
"Na ha? a maka abincin".
"Nagode"
Yafa? a yana saukowa daga saman kujerar ya zauna ya tan?"!washe ?"!afafunshi ya janyo plate ? in gabanshi.
Aranshi yana ayyana.
Baya son khadija ko ka? an amman kyautatawarta gareshi yasa ya soma jin tausayinta acikin ranshi yanajin ze dinga bata farinciki kodan yadda itama take kokarin ganin ta kula dashi.
Bisimillah! yay tare da daukar cokalin ya soma kai abincin cikin bakinsa ya yaba da tsaftar khadija wannan dalilin yasa yaji bayada haufin cin dukkan abinda ta sarrafa sabida khadija irin mutanan nan ne masu tsabtar gaske ??ar gayuce ta gasken gaske.
Ba?"!aramin da? i sakwarar tayi mashi ba haka nan ya cinyeta tass lokacin daya ? auki lemon kwakwar yasha jiyay kamar ya sautu dan gar? i da da? i amman dayake gogan boss ne yasa ya kanne.
Amman ya dubeta tare da ce mata.
"Nagode na yaba tabbas kin kware wajan iya girki nagode".
Wani farin ciki taji aranta wanda ya wanke laifinsa wanda take gani na da? ewar dayayi dakuma wanda yay mata na halin ko in kula tabbas kowa yana son yabo musamman macen data kyautatawa mijinta tofa tanajin dadi matuka gaya inya yabeta, rashin yabo kwa kan saka tsana da ?"!osawa acikin kowani abu.
Lumshe idanunta tai ta budesu tarr akanshi tare da cewa.
"Hakika naji dadin yadda mijina ya yabi girkina tabbas na shaida kai mutum ne nagari mai adalci yadda baka sona baka kaunata, inda wanine da dawannan damar ze musgunamin azamantake war auranmu yakuma gasani, amman kai dayake kana da adalci bakaimin hakaba, duk da bana hango soyayyata a idanunka amman ina hango tsantsar adalci acikinsu nagodewa Allah daya azurtani da mijin ?"!warai ina rokonsa daya saka soyayyata azuciyarka yakuma sa dagani bazaka kuma kallon wata mace da sunan aure ba"!
Kallon kasan idanu yay mata tare da jan kanshi gefe yana mamakin zafin kishinta akanshi.
Kwashe kwanukan tayi daga wajan ta tsaftace gun sannan tai cikin ? akinta sabida tana tunanin baya da yawan son magana kota zauna wajanshi zata wahalane kawai amman baze tankata ba.
Tashi yay tsam ya bita cikin ? akin.
tana gaban madubi a tsaye tana kallon kanta
Ya shigo a bayanta ya tsaya ya dafa gadon bayan nata.
"Dija miyasa dana kusance a first night ? inmu naji zafi sannan kuma ragowar kinfini saninsu tunda ke mace ce?".
Yafa? a yana kallonta ta cikin madubin.
Idanunta ne ya ciko da ?"!walla.
"Idan na cigaba da kallonki ahaka zan iya cutar dake sabida bansan irin halittar bukatarki ba nikuma ga yanayin dana keji in ina having sex dake"
"Yaya badagani bane ba, wallahi amman insha Allah zanyi kokarin ganin na kauda matsalar"!.
"Dagani ne kenan?"
Yafa? a idanunshi cikin nata.
"A,a kaga baki ? ayanmu a wannan karon mukai yin farko to anty tace dole zamuji zafi kafin kuma muzama ??an gari".
"How muzam ??an gari dija najifa ana fa? in irin runbun da? in da ake shiga in ana having sex toni miyasa banjiba se tsabar azaba da zafi daya addaben ina rokonki akan kije ki nemi maganin sanyi sabida nayi serching akan abinda yake kawowa ma'aurata irin wannan matsalolin, niba azzalumin mutum bane bansan irin bukatarkiba dan haka bazan kalleki hakaba in?"!i biya maki bukatunkiba sabida banason jefaki cikin wani hali, sabida haka xan miki transper na ku? i masu yawa akan kinemi maganin matsalarki tunda ance na ku mata kunfimu sanin kan komai hakan yay maki?".
Yafa? a yana riko west dinta.
wani zullo tai tare da kwanto mishi tana yaba halinshi na ?"!warai dan in wanine bafa ze lura da wannan matsalolin nataba sema dai yay amfani dasu domin munana mata.
"Nagode da fahimta kuma zan nema ALLAH ya saka maka da aljanna amin".
Kiss ya manna mata a gadon bayanta sannan yabar dakin da sauri.
Tsalle tai ta fa? a saman gado tana ? aukar wayarta domin kiran yaya ruma.......................
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *PART* 2



NAKU?`INE



?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? *70*

Ringing!?? ? aya anty ruma ta ? auka tana faman yiwa khadija kirari.
"A,a kaga manya-manya maganin ?"!ananun ?"!wari hajiya dije ikon ALLAH mata agidan Alhaji Ali mai atamfa da girman kujerarki ?"!anwata shalelena ke ? aya tilo abar son ruma da umma".
Tafa? a tana gyara zamanta domin jin batu.
Cikin wani irin girman kai tare da izza mai ?"!arfi khadija ta lumshe idanunta ta bu? esu cikin tsananin son mijinta sannan tace.
"Kai my aunty duk wannan kirarin ni ? aya wallahi kyasaka kaina ya zautu amman naji da? i dan haka wallahi kincin kyauta anty ki turomin account ? inki na baki ko ??ar 100k ce sabida oga ya kunce aljihu".
Cikin mamaki tare da murna anty ruma tace.
"What kina nufin Aliyu ya soma yi maki tunbu? in daloli ne dahar kikai min wannan unexpected na wannan kyauta mai tsoka?"
Gyara kwanciyar ta tai tare da kama pillow ta rungume tanajin feeling yana taso mata.
"Yes am telling the trues aunty ruma na rantse shiya ce na bashi accnt ? ina yay min transper na ku? i sabida wannan matsalar damuka tauna dake last wayarmu kin ganeta?".
Jimm anty ruma tai kafin kuma tace.
"Yes na gane mana, yanzu ke mekike gani? duk da hakafa inaganin ya soma sonki sabida kyautar dayama umma kema kuma gata yawan kudin daya baki wallahi yafi karfin magani inaganin harda gifts na first night ? inku".
Murmushi khadija tayi.
"Nidai anty ba wannnan ba wallahi wannan guy ? in yanada son jikinshi sosai kinga fa yagama gayamin wai yaji zafi rannan that means fa baze kuma kusantata ba, nikuma kinsan ALLAH yanzu haka a bu?"!ace nike banjin zan kai dare banji yay min check up ba".
Wata irin dariya anty ruma ta kece da ita har tana yada ? iyarta.
"Kai wannan yarinya jarabar wa kika kwaso haka danmu kam bamu da wannan jaraban, ok karki damu ai harkace ta ku? i tunda kinada farcen susa ai magana ta ?"!are dan haka zan nemi numbern ??ar mara? i!insha ALLAH indai akan sanyine magana ta mutu sedai a tara wani jikon".
Dariya ta? anyi sannan tace.
"Anty bana ma fatan wani jikon insha Allah narabu dashi har abada sabida nagane illar sanyi yana kawo na?"!asu sosai wajan auratayya, musamman gamu ??an matan da muke gigin aure semuyita bankawa kammu maganin mata batare da mun waiwayi na infection ba".
Gyara xama ruma tai daga nata ? arin sannan tace.
"Au kese yanzu kika san haka ai muddin mace tana da sanyi tofa ta kade wajan mijinta, sabida har fason gaba sanyi yana kawowa banda ?"!ai?"!ayi tare da kawo fitar farin ruwa, wannan dalilin zakiga namiji yana saurin gamsuwar dole a yayin auratayya macen kuma taji gabanta yana xafi kamar barkwano, kuma zata bushe ta ?"!ame batare da wani show ya fita ajikinta ba dan haka dole na mike na nema miki na sanyin nan sabida ki sami fadar gaban goshi wajan oga".
Jikin dija yayi mugun sanyi ?"!alau sabida ba tun yau takejin wannan sing ? inba amman tai burus da lamarin ashe ze kaita jin takaici gaba gashinan tunmma kafin aje ko ina mijinta ya fara complain.
"Anty pls ki tai makamin wallahi ina cikin matsala sabida ina hango wutar jaraba a idanun Hydar tabbas idan nai sake tofa wankin hula zekaini ga dare domin mijina daga jiya na bam-bance cewar shi? in mabukaci ne kuma akan wannan sabgar ze iya losing komai domin yaji da? i kingakwa in idanunshi ya bude ze iya kwasomin wata a matsayin amarya".
Dariya anty ruma tai.
"Maganarki dutse kanwata karkiga kina da tsafta kin iya girki wallahi namiji ze iya auro ?"!azama matu?"!ar head quater ? inta da gyara sedai kiji ihunsu a ? aki keda kike tsaftar anbarki da kayarki, namiji babu ruwanshi da kyan fuska ko wani abu matukar yana samun gamsuwa wajan harka baya da matsala, wani xakiga koda ya auro mai kyau ? in matukar yajita ?"!amas wallahi seya auro wata in kuma ka hanashi karin auren tofa tabbas zaki samu kishiyar waje".
Gumine ya tsirgowa khadija cikin sauri tacewa anty ruma.
"Banjin Aliyu ze iya zama da ?"!azamar mace muddin rai sedai ko inshi ze dinga hidim tamata, mubar wannan maganar mukoma ta.magani yaushe zan samu zan maki transper now".
"Zaki samu next week, eh nima ban goyi bayan ?"!azanta ba but amman ina gaya maki mahimmancin ni'imar jikin mace ne yakan saka namiji zautuwa duk girman kanshi da izzarshi, amman ina ?"!azanta tayi, yadda kike da tsaftar nan da iya girkin nan wallahi kika ha? a ni'imar jikinki sekin sace zuciyar Aliyu, dan haka karki damu insha Allah nan da next week zan yi kokarin ganin maganin yazo hannunki amman ki turo ku? inki mai kauri sabida kinsan harkar magani baka san yadda za,a ?"!a'ide maka ba".
"Okey anty babu matsala yanxu zan miki transper ? in nagode Allah ?"!ara girma Allah bar mana zumuncin mu amin".
Murmushi anty ruma tayi daga nata ? angaren sannan tace.
"Koda kudina ne ai xan miki kanwata Allah dai yay mana jagora amin".
Suka katse wayar bayan sunyi sallama da junansu khadija ta koma tai lamo tana nazarin maganar anty ruma.

Cikin ?"!ayataccen room ? inshi ya shiga system ? inshi?? ya ? auko ya zauna akan sopa ya ? orata akan cinyarshi yana duba aikin kamfaninshi na tokarawa, wanda insha Allah next mounth yake tunanin bu? eshi yanzu abubuwan dasuka rage mashi ka? anne amman kafin nan yana son fita waje sabida shigo da wasu kayan, dan haka yake son komai ya kammala cikin next week insha Allah, ranar friday ma yakeson shiga can ? in inyaso inya gama komai se yay zancen viza?? maganar dasuka gama yi da abbanshi ? azu kenan.
Har aka ki??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ra magariba yana zaune, seda aka kusan tayarwa sannan ya aje system ? in bayan ya kasheta ya shiga bathroom ya dauro alwala ya ? auki wayarshi ya fice daga ? akin.
Seda ya karasa room ? in dija yace mata ta tashi tai sallah sannan ya fita, wannan karonma ta bishi ta fesa masa turare sannan tai mashi adawo lafiya kana ta koma ? akinta.
Masallaci ya nufa wanda cikin lokaci ?"!alilan aka tayar da sallar, suna idarwa ya zauna cikin masallacin ya gabatar da azkar ? inshi sannan ya soma lazimi.
Har akayi sallar isha'i yana zaune seda aka kira sallah aka idar sannan ya fito.
Kusan atare suka jero shida ya abbakar a harabar gidan suka tsaya suna hirarrakinsu akan maganar sabon kamfanin da Aliyun yakeson bu? ewa.
Cikin barkwanci ya abbakar yake cewa Aliyun.
"A,a kaifa ?"!aninnan nawa duniyar tai maka kyau ga amarya ga sabon kamfani sauran sabuwar mota, koda yake kai yanzu aiko jirgi zaka iya siya ba mota ba kana lokaci kaninmu".
Yafa? a yana dukan gefen kafa? unshi.
Cikin mamaki ya dubi ya abbakar yana yamutse fuska amarya kuma?yana mamakin jin hakan seda ya tuna da batun dija sannan ya saki murmushi batare dayace komaiba.
Wayarshi dake cikin jeans ? inshi ita ta soma ringing lokacin kusan takwas takusama.
Da sauri ya fito da ita lokacin ne kuma ya abbakar yay mashi sallama ya wuce nashi part ? in.
Ganin usman ke mashi wayarsa yasa ya ? anja tsuka ka? an yana karawa a kunnenshi.
"Ango kana ina haka?".
Yafa? a daga cikin wayar cike da zolaya.
"Kai ni banson wannan suna fa? i matsalarka malam"
Dariya usman yay yana ayyana nai maka tarko dan ubanka amman a fili seyace.
"Ina tambayarka kana ina haka?"
"Ina compound amman inka kara minti ? aya baka karasoba zan koma gida sabida ina da uzirin dake gabana".
Tun kafin ya katse wayar yaga usman agabanshi kamarma wanda yayi gudu".
Murmushi ya saki yana mi?"!awa usman ? in hannu sukai musabaha sannan yace mai.
"Lafiya kira da wannan tsakar daren" yana ? age girarshi ta ?"!asa.
Dariya usman yay ??ar ka? an sannan yace.
"Nazo kamin rakiya dan darajar Allah kada kacemin A,a kaji ? an ?"!anina".
Yafa? i yana ha? e hannayenshi alamun ro?"!o.
Shafa sumar kanshi yay wadda bata cika yawaba tare da kallon usman.
"Amman gaskiya banson mujima kamar rannan sabida kaga yanayin garin ana wal?"!iya kuma kasan bana son dukan ruwa zazza? i kesani".
Murmushi usman yay yana ka? a keyn motar hannunshi sannan ya kalli Aliyun.
"Karka damu amman pls ka sauya kayan jikinka kasaka manya dan ALLAH".
Wani wawan kallo yay mashi.
"Kasan girman Allah bafa zan sauyaba sabida ba zance zaniba kuma ba surukai zanje ganiba in shigata batai maka ba sedai ka hakura da rakiyar tawa kai tafiyarka".
Cikin sauri usman yace.
"Wane mutum na?"!i kabini maza muje hakan ai jallabiya cema".
Bai maganaba se jan kafafunshi dayay suka nufi parking space.
Wata white honda accourd 016, mai black tinted windows,suka nufa usman ya shiga driver site shikuma Aliyu ya shiga emty site na kusa da driver cikin sauri usman ya fisgi motar ya nufi gate yana danna uban horn.
"Kaga malam akan gidan masu dambu wallahi baxaka zubar daniba in kasan wannan ? anyen gudun zakai sena sauka haba wannan gida in zakaje kullum jikinka yana rawa kamar ka taka ?"!ulli a ?"!ofar gidan".
Usman yana jinshi yana kunshe dariya yasan duk sanadin zamewa yake nema shiyasa yay mashi tsitt yabarshi akan insun je can ? in ayita ta ?"!are.............


*TOFA ANZO WAJAN! INNAGA RUWAN COMMENTS ZANYI KOKARIN BAYARDA 71 AKAN KARI INSHA ALLAH*


?x ??x ??x ??x ??x ? Ha? uwar gadanga da bebi! #team dija how market?x?: ?x?: ?x?S
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *PART* 2




NAKU?`INE



?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? *71*


"Ni zaka mayar mahaukaci,ina maka magana kaimin banza sabida ka ? aukeni ban san minakeyi bako?".
Aliyu ya dubi usman wanda hankalinshi ke kan driving yake gaya mishi hakan.
"To yaya kakeson nace maka? cewafa kayi na taka ?"!ulli yau kuwa zakaga na taka ?"!ulli ganin idanunka".
Usman ya fa? a yana dariya,Tsaki ya? anja ka? an tare da fiddo da wayarshi yana neman layin Alhaji aminu abokin business ? inshi, ringing ? aya Alhaji aminun ya ? auki wayar Gaisawa sukai ya soma yi mashi bayani akan harkokinsu wanda har suka ?"!arasa unguwar su Bebi bai daina wayarba har seda usman ya shiga cikin layin sannan ya kashe motar ya zubawa Aliyun idanu tare da jiran ya gama wayar su shiga cikin gidan.
Sun kai kimanin mintuna goma acikin motar usman yana faman jiranshi agogon dake hannunshi ya kalla tara saura na dare.
Alokacin shikuma ya kammala wayar yana ajeta cikin aljihun wondonshi sannan ya dubi usman

29 / 51