Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   49 / 51

144K to 147K   out of 152.7K words

surukanshi kaf.
Kowa tashi yayi yana murna, ammi da kanta tazo gaban bebi ta ? agata suka wuce can part ? inta.
Abakin kofa dija ta tsaya tana turawa umman ta baki.
"Nace ki kwantar da hankalinki ko? wannan marar kunyar yaron tunda ya furta maganar dayaso agaban alhaji wallahi akan waccan ??ar ze iya sakinki kinafa kallo ciki gareta ke bazaki kwanto ki samuba,so kike ki ? aga hankali mu tashi a tutar babu? akanta fa yau Alhaji ya rusa al'adar da aka gina sama da shekaru ashirin a wannan zuri'a tamu"
"Amman umma kishiya fa nidai ina son mijina ina kishinsa"
Murmushi umma tayi.
"Kamar yaya kenan ban fahimta?"
"Ina son ya Aliyu tun farko sabida Allah wallahi umma na yada makaman ya?"!ina na cewar dan dukiyarshi zan zauna dashi nidai kimin addu'a domin yanzu zan fuskanci ?"!alubale akanshi Allah yagani inason sa dukiyarshi bata gabana nagane so yanzu na kuma gane son ku? i"
Mamaki khadija ta bawa, umman tata wadda tsabar zafin maganar yasa umman jan tsaki tabar mata wajan.
Part ? in ammi dija tayi duk tanajin babu da? i aranta.
Gaba ? ayansu ta samu a falon abba,hadda bebi datake ra? e jikin ammi taki kallon kowa ma a falon.
Gyaran murya abba yayi sannan ya dubi Aliyu.
Cikin tsanaki yagama masa nasiha tsaf sannan ya nusarshi kuskuren dayay akan maganganun shi na gaban alhaji daga karshe ya ce masa lallai koyau ko gobe yaje ya bawa alhajin hakuri.
Itama ammi nasihar yay mata tare da cewa taje ta bawa alhajin hakuri sannan yahau ya abbakar da fa? a sosai akan kuskuren da sukai shida usman itama khadija nasiha yay mata sannan ya kirawo bebi itama kamar yadda yaywa khadija nasihar zamansu lafiya haka yayi mata, daga ?"!arshe yahau yima su usman tsiya harda cewa daman rana dubu ta ? arawo rana ? aya ta mai kaya.
Addu'a akai aka shafa daga karshe kuma aka hau hirar bikinsu amina tashi abba yayi yana duban Aliyu.
"Babana tashi muje asibiti zanga likita nifa nagodewa Allah dayasa ba ? an shege aka kawon ba Allah yay muku albarka ya ?"!ara ha? a kanku ami"
Dariya suka saka gaba ? aya sukwa ??an biyu saka bebi agaba sukai suna damunta da surutu.
Watsewa akai daga falon dija ta kama hanyar part ? inta tana nanata maganar abba na cewa.
"Amina dasu hassana zasuje part ? in khadijan sauran extra room ? in dake saman za,aiwa bebi jere zuwa anjima gobe zata koma can da zama domin yafison ya ha? e iyalanshi waje ? aya daga yau maganar rabuwa ta kare"
Yanzu shikenan zata zauna guri ? aya da kishiya damma Allah yaso kowa da toilet ? inshi amman kicin a ha? e falo a ha? e damma dai kowa da falonshi a bedroom ? inshi spare guda ? aya, yanzu yakama su suka saka Aliyu a tsakiya kenan domin ? akin bebi yana gefen na Aliyu na dija na ? aya gefen shima.
Haka ta koma ? aki duk jikinta sanyi kalau.
Ammi da kanta ta ha? awa bebi ruwan wanka tanayi ta kwanta saman gado ba jimawa bacci ya kwasheta.
Shima daya dawo daga kai abba asibiti wajan sayyyar kayan ? aki suka wuce da amina wadda ita taiwa bebi za? en kayan ? aki white colour masu kyau.
Daga nan can tokarawa ya wuce yaywa su goma bayani akan sun bar nan ? in kayayyakin shi mai amfani ya ? auko da nata sauran tarkacen kayan abinci kuma ya bawa su goma haka ya baro tokarawa yana kewar gidan domin anan yasan bebi a cikakkar mace anan sukai rayuwa mai tsayuwa arai tabbas wannan gida ya shiga kundun tarihinshi na rayuwar shi da bebi.
lokacin daya dawo gida part ? inshi ya wuce anan ya tarar dasu amina da ??an biyun ammi da sauran cousins ? inshi sunata faman gyara ? akin da bebi xata zauna sun jera kayan ? aki yanzu falon suke ha? a mata sosai tsarin wajan ya burgeshi wajan khadija ya wuce wadda ta yada fushinta ta zage ta ringa basa kula ta musamman anan yay sallah yaci abinci ya kwanta saman gadonta wanda shine farko tun aurensu.
Har su amina suka gama basuga gilmawarshi ba haka nan dijan bata fito ba itama sauka sukai suka fita lokacin magariba tayi falon ammi suka yada zango.
Lokacin bebi ta tashi tana zaune a carpet tana cin taliya.
Ammi tana zaune saman kujera tana jan carbi.
"Washh Allah ammi yunwa mun gama amman munci ubanmu"
Da mamaki ammi ta kallesu.
"A,a kar ku gayan zancen banza tun wajan 2;00pm ku tafi jere amman dija bata baku abinci ba? ina baba Alin yake naga abbanku tun ? azu yana falon shi?"
Dariya hussaina ta saki.
"Ta? ? ijan ammi tunda fa muka bar gidan nan muke aiki dasu hidaya,wallahi anty khadija bata leko ba shima yaya Aliyun daya shigo tun la'asar yace mana sannu ya shige ? akinta har muka fito basu le?"!o muba sun kulle kansu a ? aki"
Hussaina ta fa? a cike da wauta.
Dum! dum!!dum!!! gaban Bebi yay wani irin fa? uwa wani irin zazzafan kishine...................







*ZUMA A BAKI...!*?xR?
{ Painful love Story }


_Shine sabon littafina da ze soma zuwa da zarar na kammale wannan kedai/kaidai maza ka hanzarta ka biya naka domin tun kafin na soma posting ? inshi zan soma kar? ar ku? in masu son karantawa kai dagajin sunan kasan akwai rikita rikita wadda bazan ce komai ba amman rubutuna ze bayyana muku *Zuma A Baki* comming soon da izinin Allah ?"!ofa a bu? e take masu soma payment_

*?`AN ?`ANO*!
_Wannan karon tafiya nai mai mugun nisa har naje na za?"!ulo muku ?"!ayataccen labarin masoya Biyu *Umar Muhammadu Sarkin-Gida* wanda jama'ar unguwa da abokai ke masa la?"!ani da ( *Cika Daji* ) Eh cika dajin ne mana sabida duk umar ba,a rago to hakance ta kasance ga shalelen inna kuma autanta wanda ya tsunduma a dafkin kogon soyayya da *Aishatul humaira* ? iyar anty Har soyayyar tasu ta zamewa kowannen su *ZUMA A BAKI* Tabbas tunda nake rubutuna banta? a katari da labarin daya kwantamin ya tsayamin kamar ZUMA A BAKI ba! tabbas kodaga jin sunan kasan akwai rikita rikita kuda kawai kubiyoni nasan insha Allah bazan baku kunya ba_

*Hohoho! my fans nace muku painful wallahi da gaske wannan soyayyar mai zafice mai ra? a? i ce duk wani masoyi yaci katari da wannan labarin nawa seya dara seya koka seya warwasa labarin ze ?"!ayatar ze tsaya arai ze nisha? antar ze wa'azantar ze ilimantar kudai kubiyoni kawai*?x ??x ??x ??x ??x??x?

_kai ?"!o?"!arin ganin kayi payement domin zan soma sakin sane da zarar na kammale wagga_
~N~ *300*# *ta wannan account numbern 0078174806 starling bank show me your evidance of payment ta wagga numbern 08142105218 love you my ??an amana my ??an iya wuyata*
11/14/21, 3:21 PM - Allah Akbar: *100*


AUREN BARE

*NA*

#AUTAR MANYA

Gaba ? aya jitayi taliyar ma ta fita daga ranta zuciyarta na wani irin tashi kamar dukkan sauran dataci zata zubo ma'ana ta amayar da ita rantane ke mata masifar ?"!una kamar ana zuba mata gaushin wuta mai zafi cikin zuciyarta.

Bata ta? a sanin ta damu dashiba tana masa wani irin mahaukacin so mai tattare da kishi mai mugun zafi da zugiba se yau, tabbas tana son mijinta tana kishin duk wata macen dazata ra? ar matashi musamman ayau data sheda hakan dayay mata halaccin soyayyarshi daya ? aga martabarta ya nuna yes ita keda mu?"!ami mai girma a zuciyarta, ta yadda agaban dubban jama'a ya nuna yana sonta ze zauna da ita muddin rai.
Sedai kuma kash! yanzu datake jin furucin kanwarsa setaji ya fita aranta setaji tana jin matsanancin haushinsa tare da jin zafin yadda yay ? in, duk da hakan ba haramun bane domin waccan ? inma matarshi ce kuma tana da ha?"!?"!i kamar yadda itama take da ha?"!?"!inshi.
??urawa Tv'n dake jikin bangon falon tai batare datasan mitake kallo ba jitake inda zata sami matsera wallahi baze shigo ya tarar da itaba domin zata wucene wurin mamanta amman sanin matakan tsaron dake cikin gidan masu kama da samudawa yasa wannan ?"!udirin nata ya rushe.
Su Amina tashi sukai suna mika suka wuce bedroom ? insu suna masu cewa ammi.
"Ammi bara muje muyi sallah muci abinci ?"!ilafa se gobe dan wallahi bakiji yadda muka gajiba".
Murmushi ammi tai musu cikin kulawa tace.
"Masha Allah, sannunku Allah yay muku albarka Amin seda safen in baku fitoba".
Murmushi sukai atare kuma suka juyo ga Bebi wadda take faman tunani ita ? aya.
"Anty Bebi se Allah ya kaimu"
Firgit! ta juyo tare da ?"!a?"!alo murmushi dole sabida yadda ma?"!oshinta yake a bushe.
"Allah ya tashemu lafiya nagode"
Tafa? a tana mai mayar da ?"!wallarta, barin falon sukai wanda yay saura daga Ammi se ita.
Waya ammi ta ? auka, tana kiran nusaiba cikin bada umarni take cewa nusaiban tana son next week ta daure ta shigo kano domin shirye-shiryen biki sannan tazo da lefen bebi da suka ha? a.
Sosai suke tattaunawa akan maganar bikin su amina har aka tada sallar magariba.
Bebi ce ta mike ta shige ? akin ammi, tai alwala a toilet ? in ammi sannan ta tayar da sallah.
Bayan ta idar azkar ta zauna tayi sannan ta fito falon wanda bata sami ammi cikinsa ba.
Zama tai a ?"!asa tare da rafka tagumi ta zubawa ?"!ofa idanu.
Anan tai sallar isha'i tana idarwa ammi ta fito daga wani lungu, zama ammi tayi cikin kulawa tana kallon Bebi kafin a nutse tace mata.
"Kin gaji da zaman ka? aici ko auta?"
Murmushin dole tai mata.
"A,a ammi daman zanje wajan Anty zainab matar yaya usman naga boy".
Fa? a? a far'arta ammi tayi tare da ce mata.
"Zaki gane wajan ne?".
Da sauri ta ? aga mata kanta.
"Eh! Ammi zan gane in Allah ya yarda".
"To shikenan amman ki maza sabida mijinki nasan yana tafe".
"Insha Allahu" tafa? a a fili amman ?"!asan ranta cewa take.
Tab yayta zuwan mana ni ina ruwana dashi.
Tashi tayi ta gyara hijab ? inta sannan taiwa ammi sallama kana ta fita daga falon.
Da sauri take nufar part ? in usman ? in, kamar daga sama ta hangi tsaiwarsa gaban motar da sukazo ? azu daga gani kayansu yake ? iba yana bawa wasu ma'aikatan gidan suna mika masa cikin part ? insa.
Cikin azama ta ? auke kanta tai kamar bata ganshiba damma Allah yasa shi? in bai gantaba.
Gate ? in ? angaren usman ta bude ta shiga cikin falon.
Usman zaune da jinjirin a cinyarshi zee tana gefe tana shan tea sallama tayi tare da fara gaisar da usman tana masa barka.
Sosai yake janta da wasa yana tambayarta ina Aliyun?
Basarwa tai bata basa amsa ba ta koma kusada zee ta zauna wadda take tambayarta yaya fama da jiki?
Sosai usman ya sake yana mata hira tun tana jin kunya harta sake nanfa hira ta ? auka har zee batare data san lokaci yana jaba.
?`aukar yaron tayi tana yaba kyansa babu ta inda yabar usman.
"Lah yaya usman kamarku ? aya"
Tafa? a tana dariya.
"Yes aimu ?"!arfin jini garemu kema nasan Aliyu zeyo ? an naki"
Dariya ta saki tana kunshe fuskarta a hijabi.
"Anty zee zan tafi se gobe"
"Tsaya amarya ina zuwa"
Zee tafa? a tana mai tashi ta shiga ? akinta mintuna uku ta fito hannunta ? auke da littafi guda biyu.
"Ga wannan ze rage miki kewa nasan zaki gaji da zaman ka? aici wannan na farkon girke-girkene tare da gyaran jiki na mata,wannan kuwa littafin karatun hausa ne na soyayya da fa? akarwa na marubuciya Autar manya sunanshi HASKE na tabbata kika karanta Haske sekin nemi KOBA SO, uwarsu ubansu kuma ?`an majalissa labarin Muhammadu Anwar Sameer( mai girma Mas ) tare da nafisa Fk, tabbas litattafan zasuyi matukar tayaki hira"
Zee ta fa? a tana mai zama akan pillown data tashi.
"Umm kudama mata hirarku kenan na littafi wai dan Allah bakwa gajiya da karatunne?"
Usman ya fa? a yana dariya.
"Haba cwt heart ka manta kwanaki yadda ka dinga cewa Auta kuwa ta fara sabon littafi zaka biya ka sai mana sabida yadda kacemin kaji da? in RABON WANI wanda nake karanta mana kullum da daddare koka manta?"
Washe baki usman yay yana mai gyara xamanshi.
"Yes my heart ai har yau labarin ya kasa barin zuciyata shine wanda yayansa saddiq ke auranta ko? ashe shi kuma tun tana karama yake sonta amman yayansa yay masa shigar sauri, seda ta haifi tagwaye sannan Allah yaywa sadiq ? in rasuwa shikuma ALIYUN ya aure tako? kai haryau my love na kasa manta RABON wani na Fatin inna da Aliyu cousin brother ? inta ko?"
Yafa? a yana dariya.
Dariyar itama zee tai.
"Ai wallahi auta babu laifi inajin dadin book's ? inta shiyasa na matsu ta soma sabon datake mana tallenshi"
Da sauri usman ya mike.
"Wanne kenan kina nufin Auta zata kuma yi mana wani book ? in bayan AUREN BARE?"
Murmushi zee tayi.
"Koma ka zauna oga! ai auta a shekara daman tana yin book ne guda uku to wannan shekarar ma gata tazo mana da DA IZZATA, labarin ? iyar sarki Memah asma'u masu dukiyar gado tare da sahibinta shahararren ? an ?"!wallon ?"!afar nan wato ABDUL-NASEER ALIYU ADAM DAULA! sannan tazo mana da AUREN BARE labarin Aliyu idriss mai atamfa, to yanzuma naji ana cewa, zatayi mana sabo wanda tun kafin na karanta shi naji sunansa ya burgeni bara na nuna maka tallen nashi".

*ZUMA A BAKI...!*?xR?
{ Painful love Story }


_Shine sabon littafina da ze soma zuwa da zarar na kammale wannan kedai/kaidai maza ka hanzarta ka biya naka domin tun kafin na soma posting ? inshi zan soma kar? ar ku? in masu son karantawa kai dagajin sunan kasan akwai rikita rikita wadda bazan ce komai ba amman rubutuna ze bayyana muku *Zuma A Baki* comming soon da izinin Allah ?"!ofa a bu? e take masu soma payment_

*?`AN ?`ANO*!
_Wannan karon tafiya nai mai mugun nisa har naje na za?"!ulo muku ?"!ayataccen labarin masoya Biyu *Umar Muhammadu Sarkin-Gida* wanda jama'ar unguwa da abokai ke masa la?"!ani da ( *Cika Daji* ) Eh cika dajin ne mana sabida duk umar ba,a rago to hakance ta kasance ga shalelen inna kuma autanta wanda ya tsunduma a dafkin kogon soyayya da *Aishatul humaira* ? iyar anty Har soyayyar tasu ta zamewa kowannen su *ZUMA A BAKI* Tabbas tunda nake rubutuna banta? a katari da labarin daya kwantamin ya tsayamin kamar ZUMA A BAKI ba! tabbas kodaga jin sunan kasan akwai rikita rikita kuda kawai kubiyoni nasan insha Allah bazan baku kunya ba_

*Hohoho! my fans nace muku painful wallahi da gaske wannan soyayyar mai zafice mai ra? a? i ce duk wani masoyi yaci katari da wannan labarin nawa seya dara seya koka seya warwasa labarin ze ?"!ayatar ze tsaya arai ze nisha? antar ze wa'azantar ze ilimantar kudai kubiyoni kawai*?x ??x ??x ??x ??x??x?

_kai ?"!o?"!arin ganin kayi payement domin zan soma sakin sane da zarar na kammale wagga_
~N~ *300*# *ta wannan account numbern 0078174806 starling bank show me your evidance of payment ta wagga numbern 08142105218 love you my ??an amana my ??an iya wuyata*


"Ka ganshi sunanshi ZUMA A BAKI dan Allah oga sunan bai burgeka ba kuma nasan labaranta na karanta naji tabbas baxata bamu kunya ba, shiyasa zanyi maza na tura mata 300naira ? innan domin naji da sau?"!i ma ku? in littafin domin naga wata frnd ? ita tana cewa ita tunima ta tura mata nata kudin harta tsunduma ta a grp na ZUMA A BAKI wanda zata fara post da zarar ta kammale wannan"
Zee takai maganar tana kallonshi.
"Ah lallai cwt zamusha karatu maza sender mata 300 ta domin ta sakaki afara ZUMA A BAKI damu domin har na matsu naji labarin UMAR dan tunda naji ance CIKA DAJI nasan wannan ba ragon maza bane".
Dariya zee tai tana kallon yadda usman ke zubo zance.
"Ai daman yanzun nan zan mata transper ta hanyar data nuna mana a tallen nata domin a dama dani".
Zee ta fa? a tana kallon Bebi wadda ta mike tare da cewa.
"Kai anty zee gaskiya kin tsumani Allah ya bani waya nima na biya na karanta amman dai bara naje da wa? an nan ? in domin yau zan karance su insha Allahu".
"Karki damu kanwata se goben kenan?"
?`aga mata kai tayi alamun Eh sannan ta fita daga falon tanajin kaso goma na cikin damuwar Aliyu ya fita daga ranta.

Koda taje falon Ammi zaune ta tarar dasu harda matarsa wadda suke zaune kujera guda ammi kuma tana saman ? ayar.
Rannan nashi a ha? e tamau tana sallama yana harararta a fakaice.
"Harkin dawo?"
Ammi ta fa? a mata cikin kulawa.
"Eh ammi na dawo da acan ma zan kwana wallahi sena tuna kuma karkiji shuru shiyasa na dawo ? in"
Tafa? i maganar da gayya tare da ra? esu ta wuce ? akin ammi batare data yiwa kowa magana acikinsu ba...........
11/14/21, 3:21 PM - Allah Akbar: *101*



Sosai tabaiwa Aliyu mamakin yadda tai masa wannan shariya, zufar data karyo masa ya saka tissue ya goge duk da azabar sanyin AC'n dake ratsa ilahirin ? akin.
Murmushi Ammi tayi sabida tagama hasashen komai ta riga data gane cewar kishine ke ? awainiya da ita, tashi tayi ta bar musu wajan tai shigewarta ? akin dake kusada nata.
Hamma dija tayi cikin salon kirsa ta dubesa.
"Dear ya kamata ka fito mana da amarya mu wuce naga kamar ma bata lura damu ba".
Tsaki ya? an ja Afili.
"Rabu da ita goben kawai ta koma ta kwana anan"
?`an murmushin jin da? i ta kumayi.
"Haba dear yakamata itama ta kwana a ? akinta tunda ammi ta amince kawai tazo muje na ha? a mana dinner"
Kallonta yayi tare da yaba halinta tabbas dija mace ce mai kawaici.
Cikin jin da? in kalamin nata ya mike da ?"!arfin gwiwa ya nufi ? akin Ammi itako dija zazzafan kishinta ta danne tare da kafe kofar daya shiga da idanunta.
Tura ? akin yayi ciki-ciki yay mata sallama, tana zaune a gefe gado ta kafawa littafin da zee ta bata idanu sosai takejin da? in karatun sabida yadda take fahimtar girke-girken ciki dalla-dalla.
??amshin

49 / 51