Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   2 / 51

3K to 6K   out of 152.7K words

ya addabi kicin ? in, ni kaina seda nabi fuskar mamansu bebi da kallo sabida yadda take da tsananin kyau ? an gaske farace jajur kamar ka ta? a jini ya fito sedai kuma wahala ta saka duk jan maman ya du sashe sedai kuma tsantsar kyanta ? an gaske! har yanzu yana nan bai gushe ba.
"To Bebi baki ga yanzu nake kici-kicin na ha? a ru? en tuwan ba?, ai kya jira na gama ko?".
Zaro idanu Bebi tayi waje wanda hakan yake acikin al'adar rayuwarta muddin zatai magana seta zaro su duka waje, sannan ta ha? e ranta tamau kamar kace mata kat! ta fashe, sannan ta soma magana muryarta tana rawa kamar zatayi kuka!.
"Mama yunwa nakeji wallahi tun safe dana sha koko har yanzu ban kuma kai mai ? umi cikina ba".
Ta ?"!arasa maganar tana zubo da hawaye! shaaaaaaaa, kamar famfom.
Mama bata kula Bebin ba illa cigaban datayi da tu?"!a ru? enta harta kammala sannan ta fito waje ta wuce Bebi wadda take ta faman kukan yunwa.
Abakin ??ar tabarmar da su hassana ke kai mama ta xauna sannan ta ? an ? aga murya ka? an.
"Wai ke! Yaushe zaki hankaline?, Nace yaushe zaki hankaline?, idan da abincin nan me zanyi dashi dazan aje na?"!i baki?".
Ta kalli Bebi cikin jin haushinta.
"Wallahi tunda kuka tafi tallah ban ? ora ko ?"!wayar hatsi acikin gidan nan ba, ina zaune ina jiran ikon Allah, shahid ne yazo da taliya leda ? aya, ita na dafa na zubawa, su ihsan shima na zuba masa, ina jiran ku dawo naga abinda Allah ze mana, sam hankalina ya tafi ga inga na ha? e ku? a? an nan na shahid ya zana jarabar wannan kema na baki ku? in jarrabar shiga aji hu? un nan amman har yanzu abin ya?"!i tafiya, seki zauna kijira in gama tuwo kici tunda ke har yanzu baki san abinda yake dai dai ba".
Mama ta ?"!arashe maganar tana jin ranta na mata suya na halin kunci da rashin da suke ciki.
"Mama dan Allah ki rabu da ita, ga ruwa can a randa tasha ta jira tuwo".cewar hussaina wadda ta? anfi hassana zafi.
Wata uwar harara! Bebi ta makawa hussaina tare dajan tsaki! batare datayi magana ba taja ?"!afafunta zuwa cikin ? akinsu.
Rufda ciki tayi tare da sakin kuka! "Ya Allah ka kawo mana ? aukin ka na alkairi a wannan zamanin talaka yana cikin matsala...............



*AUTAR MANYA*?x 0 ?x ?
11/14/21, 3:05 PM - Allah Akbar: I just published "PART 3" of my story "AUREN BARE". https://www.wattpad.com/1108841932?utm_source=android&utm_medium=com.gbwhatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=autarmanya&wp_originator=bsm2ItCjiW55lJsHzofKCWd8CydFozsfYKQa7U9xGL1jQ%2FhrrdK5oQwC4rs2G7%2BoX4QJAH5q707c64tTT%2FmpkbNfQ2wSnU4X6BxVTXhnlwp%2BWq%2FYvdr1K7g%2BWUDCRuMu


*AUREN BARE !!*?xR?
?? ?? {?? _HOT LOVE_?? }
?? ?? ?? ?? ?? ??

?? ?? ?? ???? NA
*AUTAR MANYA*

_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._

?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ???? *003*

Bebi ta fa? i maganar tana share hawayen dayake faman zubo mata kamar famfo.
Mi?"!ewa tayi daga kan katifar datake kai tare da cire hijabin jikinta, ta ajeshi a waje guda, fita tayi tsakar gida lokacin anata faman doka kiran sallar magariba sakamakon lokacin yayi.
Mama tana kan kujera ??ar tsugunno tana kwashe tuwo tana mulmulashi cikin farar leda tana kuma ajeshi acikin robar da ake fita da ita tallan tuwon.
Su hussaina suna kan tabarma suna bu? e mata ledojin ita kuma ihsan tana mi?"!a mata,arfa kuma tana bakin rariya tana kuma wanke ??an kwanikan da suka ? aci.
Wucewa tayi gaban rijiya ta zira guga ta ? ebo ruwa ta zuba a buta, sannan ta shige cikin ban? aki ta kama ruwa.
Fitowa tayi tare da ? aura alwala hakan nan ta kuma wucewa ? aki, zama tayi a bakin katifa tare da ? aukar carbi azkar ? in data haddace da kanta, ta soma gabatarwa, tana idarwa ana tayar da sallah a masallacin cikin unguwarsu, wanda ?"!arar! lasafikar cikin masallacin har cikin gidansu, shinfi? a darduma tayi a tsakar ? akin ta soma tada sallar, cikin nutsuwa, bayan ta idar ta jima tana addu,a akan Allah ubangiji ya kawo musu ? auki na alkairi, sannan ta shafa, tare da na? e dardumar, duk abin Bebi bata yarda tai wasa da addininta wanda hakan ba komai yaja mata shiba face jajurcewar mama akan su.
Sam bata yarda ? anta yayi wasa da addini, haka zalika duk talaucin su bai saka mama ta hanasu zuwa makarantar islamiyya ba, domin yanzuma haka makarantar magariba zasu tafi, wanda tun waccan shekarar su hussaina suka sauke alqur'ani mai girma, haka zalika sun sauke littattafan addini da dama, sannan kuma suna zuwa makarantar hadda ranar asabar, yanzu haka itama bebin saukarsu ya rage wata uku ciff itada shahid, makarantar bokoce kawai, basu bata muhimmanci ba, sabida rashin ku? i, yasa su hussaina tunda suka kamallama aji uku a jiniya basu cigaba ba.
Haka zalika shima shahid yanzu ake shirye shiryen biya masa ya zana neko, wadda rabin ku? in nasa ne na gawayinsa itama bebin yanzu zata zana jarrabawar shiga aji hu? u ne?? asakandire.
Sedai kuma itama ? in ba cigaba zatai ba sabida rashin da suke ciki.
Bu? e sif ? insu ta kaya tayi, wani ruwan tokar hijabi ta ? auko wanda yasha karin guga, turare ? an shafa,?? ta bu? e a ??ar kwalbarsa, ta shafa ka? an ajikinta.
Sannan ta zira hijabin, tare da rufe sif ? in.
Gaban inda suke rataye jakunku nan su ta nufa, wata ??ar jakar leda ta ? auko wadda alqur'aninta ke ciki, sannan ta fita tsakar gida, duk su mama suna sallah, lokacin.
?`an dakatawa tayi tare da jingina a jikin bango, cikinta yana mur? awa tanaji wata iriyar yunwa wadda bata da misali.
Bayan sun sallame addu'a suka shafa sannan mama ta juyo tana kallonta.
"Mama natafi makaranta".
Da kallon mamaki, mama tabita jin yau Bebi za,atafi makaranta da wuri, wadda wataran seta ha? ata da duka sannan take tafiya ? in.
"To ki tsaya mana kici tuwon".
Mama ta fa? a. tana kallon Bebi ? in.
Kamar bazatayi magana ba sekuma ta tu? e hijabin nata.
Tare da zama a gefen tabarma sannan tace.
"Mama azubo min wallahi yau malam Hadi yace zeyi dukan makara".
Cikin azama mama ta mi?"!e zuwa kicin suma ??an biyu, haramar makarantar suka?? yi, babban kwano mama ta ? auka tare da zubo musu wadataccen tuwon gari miyar kuka wadda tayi da? i duk da lami ce.
A tsakiyar iyalan nata ta zauna tare da saka hannu cikinsu, suka zauna sunaci bayan kowannensu yayi Bisimillah.
Shima shahid wanda ya shigo gidan yanzu wanda da alamar ma daga masallaci yake.
??ofar kicin ? in yaje ya ? auko nasa tuwon a roba, tare da zama a gefe yanacin nasa, kuma duk cikinsu babu wanda yayi magana.
Hassana ita ta soma ta shi tare da furta.
"Alhamdulillahi, Allah nagode maka, Allah ka ?"!ara bamu na kullum, Allah ka ?"!arawa mama bu? i tare da dukkan musulmi baki ? aya Amin".
Sannan ta nufi bakin rariya ta wanko hannunta, jakarta ta ? auka.
"Mama natafi makaranta".
?`an kallonta mama tayi tare da cewa.....
"Ai kya dai bari ??an uwan naki su gama kutafi tare ko?".
Batare data ce komai ba taja ta zauna tana jiransu su kammala ? in.
Kowa fa seda ya tashi ya wanko hannunsa amman banda Bebi wadda take faman zare idanunta waje alamun bata ?"!oshi ba.
"Mama dan Allah muyi gaba kada a soma ?"!ari bamuje ba, itafa Bebi setai biye-biyen gidansu ?"!awayenta, daganan kuma sunje sunyo tsokanar su sannan su tafi".
Maganar hussaina kenan wadda ta take tsaye tana saka takalminta a ?"!afarta.
"Eh wallahi mudai gaba zamuyi".
Cewar ihsan mai bin Bebi.
"To dalla kutafin mana Allah yasa niba makauniya bace ba".
Cewar Bebi tana si? e hannunta sannan ta dubi mama wadda bata ce komaiba tanajin diramar yaran nata.
"Mama a ?"!aramin harga Allah ko babban hanjina baije ba".
Tafa? a tana karya kanta kamar wata abar tausayi.
"Dama haka kika iya shegiya mai cikin zani".
Cewar shahid wanda yake ?"!o?"!arin ? ora robar tuwan daze fita da ita a kansa.
"To kaikuma meya ruwanka dani ne kamar ansaka baki dashi".
Takai maganar tana zabga masa wata ?"!atuwar harara kamar idanunta ze fa? o waje.
"Wallahi nidai karya ??a zanyi abanza?? na watsar ko shara bata iya ba se aikin cin tsiya daga ci se bacci sekin fita tallah, kiyo tsokana babu abin da ta iya".
Yafa? i maganar yana ficewa daga gidan kansa ? auke da robar tuwon hannunsa ri?"!e da bokitin miya.
Wata gigitacciyar ?"!ara! bebi ta ?"!wala wadda seda ta saka mama zabura, cikin masifar fa? anta ta soma magana.
"Wallahi zaka dawo ne wallahi bazan yarda ba, mama kina fa kallon abinda yace min na rantse bazan yarda ba".
Tafa? a tana Cilla ?"!afarta ?"!asa kamar wata ?"!aramar yarinya tana faman ihun da babu hawaye!.
Ganin zata ? ata musu lokaci ??an biyu suka wuce makarantarsu.
Itama mama tashi tayi, zuwa kicin ta ?"!aro mata tuwon tare da dire mata gabanta.
"Gashi nan idan kin gama ki wuce ki tafi makaranta, ai gaskiya ya fa? a wallahi Bebi bansan irinki ba, ko shara ta ??a mace senai da gaske, haka kikaga ??an uwanki sunayi, se aukin ci kamar gara,kullum cikin rainuwa kike idan zan cika miki roba da abinci sekin share sannan kizo kina baki ?"!oshiba tallan nan bazaki mayar da hankali kiyiba.....................,
Aikin gida kina kallon arfa ?"!anwarki ce ta biyu amman ha? uwa muke tare ayi, amman ke sam sedai yau fa? a da wancan gobe tsokanar wancan, hatta ?"!ofar gida idan kika taho aguje! ta bugeki sekin bita kin rama wannan wace irin rayuwace Bebi?".
Mama takai maganar tana kallonta.
Sannan ta cigaba da cewa..............
"Narasa wannan hali naki jiya haka malam sadi mai kayan miya yazo har nan yana cewa kin buge ??arsa harda cewa Wallahi ze kai hukuma dame zanji Bebi".
Takai maganar cikin jin susar rai.
"Lah mama wallahi ?"!arya.........., bata bari takai ba ta buge mata bakinta.
"Dan gidanku babbane yake ?"!aryar haka na baku tarbiyar ?"!aryata babba?".
Takai maganar cikin zafin rai matu?"!a.
"Mama nifa bashi zanceba, wallahi salisa ?"!arya takemin itace fa kullum nazo wucewa setace min budurwar habu mai itace,nikuma bana so wallahi mama kije ki mata magana idan ba haka ba zan fasa mata kai watarana".
Takai maganar tana turo bakinta waje.
"To maye idan ta gaya miki hakan tunda aishima habun mutum ne, bana son maganar banza maza gama ci ki wuce kitafi makaranta".
Mama takai maganar tana shiga cikin ? akinta.
Tana cin tuwon tana mita tana kuma ayyana yadda zataci uban salisa.
Tana kuma murgu? a bakinta kamar agaban salisan take.
Nikuwa nace.
"Hoho Bebi daru kenan".
Tana gama cin abincin ta dauke kwanon takai bakin rariya tare da wanke hannunta.
Aguje ta fita daga gidan tana rungume ??ar jakar ledar qur'anin dake hannunta.
Harta ?"!arasa makarantar magariban.
Lokacin malam hadi yana tsaye hannunsa ri?"!e da dorina yana faman jibgar ??an makara.
Tunma kafin ya ganta ta la? e a bayan sadiya ?"!awarta cikin san? a tabi gefe ta saje da ??an ajin sabida ita aduniya babu abinda ta?"!i jini kamar adoketa.
??asa ?"!asa take ra? awa sadiya labarin irin dukan da zasuma salisa gobe a filin kaci uwaka.
Wanda ita kuma sadiyar take kuma zuga Bebi hartana zata ? auko mata wayar wutar da yayansu yake dukansu da ita.
Sam hankalinsu baya kan malam hadi wanda yake bayani sunata hirarsu yadda zasuma salisa dukan tsiya.........

?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ???? *ASALIN LABARIN*
Yana da kyau makaranci ya tsaya sosai yaji yaya asalin su Bebi yake dama Asalin labarin namu baki ? aya.
Kudai kuyi ha?"!uri kubiyoni a sannu domin har yanzu shinfi? a muke a labarin bamu shigeshi ba.

*WAI WAYE ADON TAFIYA*





AUTAR MANYA?x 0 ?x ?
*COMMENTS*
*SHARE DOMIN ALLAH*?x"!
11/14/21, 3:05 PM - Allah Akbar: I just published "PART 4" of my story "AUREN BARE". https://www.wattpad.com/1108997175?utm_source=android&utm_medium=com.gbwhatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=autarmanya&wp_originator=wi7huBHWJ%2B5vI6y2TtE8NXp4yNS2NheTEBOWdGsVA%2FMsofq%2BYcMl0duvNSudokhBppbo6YX5Z0lR5IjfVeQqBBYg4U%2FLU6gjCjp67xDLnIiZheyApp4xToH52kSL8tqE

*AUREN BARE !!*?xR?
?? ?? {?? _HOT LOVE_?? }
?? ?? ?? ?? ?? ??

?? ?? ?? ???? NA
*AUTAR MANYA*

_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._

?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? *004*

*ASALIN LABARIN*

Sunan mahaifin su Bebi?? musa mai katifa haifaffen garin kanon dabo.
Cikin ?"!aramar hukumar kumbotso anan wata ??ar al?"!arya gidan iyayensa yake mai suna ??an kusa.
musa ya taso cikin halin maraici tare da?? tsangwamar matan mahaifinsa kasancewarsa maraya marar uwa, mahaifiyar sa Bilkisu Allah ya ji?"!anta da rahamata tun wajan haihuwarsa ta rasu.
Rayuwarsa ta koma wajan matan mahaifinsa wa? anda suke azabtar dashi, inna hasiya matar Alhaji mai katifa ta farko tana da yara biyu maza sabi'u da Rabi'u se autar ta mariya,ita kuma?? inna suwaiba tana da yara guda biyu maza, sani da tasi'u?? se amaryar Alhaji mai katifa Bilkisu wadda ta kasance ??ar uwarsa ta jini wadda aka ha? asu auren zumunci kuma itama ? in dai duk anan cikin ??an kusan iyayenta, suke, wa? anda suka haifeta ita ka? ai bata da yaya bare ?"!ani ga kuma maraici domin Bilkisu bata da uwa bata da uba duk sun rasu, wannan ce ta saka Alhaji mai katifa yake mugun jin tausayinta tare da tsananin sonta.
Tunda Alhaji mai katifa ya auro bilkisu su inna suwaiba suka ha? e mata kai suda yaransu tsangwama xagi da hantara harta kai ga bata iya fitowa ko tsakar gida, cikin haka Allah ya bata ciki zokiga murna wajan Alhaji amman wajan su inna suwaiba kamar zasu kasheta sukeji, sabida ba?"!in ciki.
Tunda cikin nata ya taso Alhaji ya hanata koda girki, kasancewar Alhaji mai ? an rufin asirine yasa yake tafiya wasu garuruwan kan harkokinsa na saida katifa, wanda kuma cikin hakan Allah ya nufi Bilkisu da fara na?"!udar tsaye.
Ita bata san tana na?"!uda ba,sabida ?"!uruciya da kuma wauta amman su inna suwaiba sarai sun gane tana halin na?"!udar sedai babu wadda ta kulata bare ta saka ran zasu tai maketa.
Kullum daren duniya setai kuka! sabida ciwon baya ciwon mara ga Alhaji baya gari bare ya taimaketa ranar dazata haihu tun safe take mur?"!ususu a ? aka amman an rasa wadda zata le?"!o ? akinta kodan taga halin datake ciki.
Tun tana ganewa hartazo hankalinta ya gushe, wanda A wannan lokacin Allah ya kawo Alhaji mai katifa gidan wanda zuwansa kenan yay cikin ? akinta.
Ganin halin datake ciki yasa ya fito ya rufe matan nasa da fa? a har yana kiransu da marasa imani, fita yay zuwa cikin gidan mahaifansa wa? anda suma suke babu rai, se dai akwai yayansa da matarsa agidan,matar yayansa ya kirawo suka nufo gidan nasa cikin sauri da ita.
Ganin halin da Bilkisu take ciki yasa matar yayan Alhaji cewar ya? an basu wuri domin zuwa wannan lokacin har faya ta fashe kan ? a ya taho.
Bayan fitar Alhaji bilkisu ta soma nakuda ta gaske.
Wadda cikin mintuna goma ta haifi ? anta ?"!ato dashi sedai yana cikin riga, seda matar yayan Alhaji mai suna gwagwgwo aya! tai da gaske sannan?? ta yaga rigar ? an kuwa ya canyara kuka! kallo ? aya Bilkisu tayiwa jaririn nata Allah ya?? kar? i ranta.
_Kullum nafsin zaikatul maut_
Mutuwar Bilkisu ba karamin girgiza Alhaji tayiba wanda seda akai da gaske ya koma walwalarsa.
Kwanci tashi babu wuya wajan Allah?? yanxu haka musa ya cika shekaru goma da haihuwa wanda kawai sedai ace ikon Allah ne ya yarashi sabida yadda ya taso cikin halin tsangwama da hantara hatta ??an uwansa cutar da shi sukeyi.
Awajan Alhaji kawai yake jin sau?"!i wanda ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????daman tunda ya taso bai sha nonon mahaifiyarsa ba sedai shayar da shi da ake da madarar shanu har Allah ya kawoshi wa? annan shekaru, bayan ya? an soma zama saurayi ya soma fuskantar halin rayuwa?? ganin babu wani sau?"!i sena ubangiji yasa Alhaji ? aukeshi ya kaishi can garin rimin gado makaranatar almajirai anan ya sami saukar alqur'ani mai girma, bayan yazama matashin saurayi alokacin ya sauke alqur'ani seya dawo nan ??an kusa alokacin ne ya soma bin Alhaji kasuwa duk da su sabi'u na cutar dashi da ha? a masa sharri wajan Alhaji.
Amman shikuwa tsakani da Allah yakeson su kuma baita? a ?"!ullinsu acikin ransa ba.
Aisha ??ace a wajan baba sale yayan alhaji mai katifa, wa? anda suka fito uwa ? aya uba ? aya, wadda mahaifiyar aisha itace gwagwgwo aya mace mai kirkin gaske, kuma itama gwagwgwo aya daga kan aisha Allah bai basu wata haihuwar ba, tun tasowar aisha ta kasance kyakykyawar gaske nitsatstsiya marar son hayaniya, aisha tana da shekaru goma sha bakwai, Allah yaywa malam saleh rasuwa ,yayan Alhaji, wanda tsananin dukan rasuwar yasa Alhaji kwanciya rashin lafiya lokacin su musa sun girma domin dik su sabi'u sunyi aurensu shikuwa musa ya zama saurayi amman dai bai auren ba, bayan addu,ar sadakar bakwai Alhaji da kansa ya kirawo musa ya dam?"!a masa kyautar auren Aisha ? iyar yayansa marigayi atake anan musa ya amsa batare dayay musuba, haka zalika itama aya dataji labarin tai matukar farin ciki.
Shirye shirye ne ya cigaba da gudana Aisha ma tai farin ciki sabida daman ? an uwan nata yana burgeta cikin gidan Alhaji kuwa kamar ze ?"!one sabida ashe tasi'u yana son aisha amman yay ?"!auron baki har aka baiwa musa, wannan dalilin yasa su inna suwaiba sukai kamar su ?"!ona gidan seda Alhaji yay da gaske sannan suka nutsu.
Kwanci tashi babu wuya wajan Allah, an ? aura auren musa da aisha suma sun tare anan gidan Alhaji inda sauran ??an uwansa suke zaune da matansu zaman gidan Alhaji da Aisha da matan ??an uwan musa zamane na faccalanci marar da? i.
Sosai aisha take kur? ar ruwan ba?"!in ciki awajan matansu sabi'u musamman wajan shafa'atu matar Rabi'u wadda take yin wani abun ma da gayya.
Haka dai aisha take ha?"!uri kuma koda wasa bata ta? a gayawa musa ba kasancewar ta mace mai kawaici, shekarun su Aisha biyu da aure da Musa Allah yaywa aya mahaifiyar aisha rasuwa wanda tsananin damuwa yasa seda musa yayta kar? owa aisha ruwan tofin dangana sannan ta sami nutsuwa.
Kwanaki naja lokaci na gudu katsam shima Alhaji aka wayi gari ya rasu wadda wa? an nan rashe-rashe ya girgiza musa tare da matarsa aisha amman ga sauran matan Alhaji da su tasi'u da matansu duniya ce ta bu? e musu sabuwa tare da bu? e shafin cin dukiyar alhaji wadda sukai kane kane kamar jira suke.
Abinda ze baka takaici shine kwanan Alhaji arba'in da rasuwa suka raba gado!...........????


*MANAGE*?x"!

*SHARE DOMIN ALLAH*
11/14/21, 3:05 PM - Allah Akbar: I just published "PART 5" of my story "AUREN BARE". https://www.wattpad.com/1109368451?utm_source=android&utm_medium=com.gbwhatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=autarmanya&wp_originator=FJq4nmGqNChIpjzeCYUID6TOo%2B5ljX4M5WXUf22BCkGUbwyUKvCCue%2F6EcHksmXWEzFi9umRgUcl0ZsLrIVeEGk1fro%2B%2Blba%2BwJwOWtHBuBCg6Xs%2BOukMT17%2BB5t45Dv


*AUREN BARE !!*?xR?
?? ?? {?? _HOT LOVE_?? }
?? ?? ?? ?? ?? ??

?? ?? ?? ???? NA
*AUTAR MANYA*

_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._

?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? *005*

Abinda ze baka takaici guda ?

2 / 51