Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   32 / 51

93K to 96K   out of 152.7K words

a ta soma magana.
"Yaya sannu da zuwa dan Allah a ina ka tsaya yau?"
Ha? e ranshi yay tare da? an jan tsuka ka? an ya ra? eta ya wuce cikin bathroom tare da bugo kofa yanajin takaicin wannan shige masan datakeyi.
A maimakon ta fita seta gyara zama tana kara zame yar rigar dake jikinta ta bacci wadda batada maraba da fan? arinka tsirara wadda ta baiwa ??an matasan kirjinta bayyana fili, ya kusan minti talatin a bayin kafin ya fito jikinshi ? aure da tawul yana ? igar da ruwa sam bai yi xaton tana ? akinba shi mutum ne mai alkunya baya kaunar bayyana tsiraicinshi agaban kowa wannan halinshine tun yana yaro domin ammi ko wanka zata masa sedai ta saka masa ? an wando inba hakaba kuwa yayita kuka kenan yana angane masa abinshi, Cikin hargagi ka? an ya daka mata tsawa tare da bata umarnin ta fitar mai a? aki.
Jiki babu laka taja kafafunta tabar ? akin tana ha? iyar miyau domin surar jikinshi bakaramin nutsar da ita tayi ba a kogin sha'awar shi.
Gaban kofar yaje ya zira mata key ya dawo gaban gado ya zauna ya dafe kanshi sam a halin yanzu bayada feeling bare ya samu damar yin sex sabida halin dayake ciki na wannan tension ? in da usman ya sakashi yasan bai yiwa dija adalciba domin a yanzu tanada hakki akanshi bayaga nan kuma baisan irin nata karfin sha'awarba sedai kuma a yadda yake koda tsirara zata mai tofa baze ta? a jin komaiba sabida in rai na ? ace feeling gudawa yake.
Ganin dare yana kuma ja yasaka ya nufi gaban jerin kayanshi ya ? auki jallabiya milk colour tare da ? an guntun wando ya zira ya kuma komawa cikin toilet ya ? auro alwala ya shinfi? a darduma, yahau ya soma gabatar da sallolin nafila wadda a dukkan sujjadar ?"!arshe seya jinkirta yana kaiwa ALLAH kukanshi akan wannan abun daya fa? o masa sama taka yana kuma jaddada neman za? in alkairin ALLAH acikin wannan lamari tare dayiwa ubangiji kirari da sunayensa kyawawa.
Har kusan karfe ukun dare yana saman sallaya bayan ya idar ya soma lazimun la'ilaha'illah'anta'subuhanaka'inni'kuntu'minazzalimin'!akan ALLAH ya fitar dashi daga cikin wannan matsala sabida wannan addu'a ta inganta ga bayi musamman wa? anda suke cikin damuwa in suna karantawa bazasu gusheba face ALLAH ya kawo musu mafita acikin dukkan matsalolinsu kuma ya fitar dasu daga cikinta.
Bayan ya kammala yay istigifari da hailala tare da salatin annabi s.a.w sannan ya shafa ya na? e abin sallan ya koma saman gado ya kwanta akan hannunshi na dama bayan ya tofa addu'oinshi na kwanciya daya saba gabatarwa.
Babu jimawa bacci mai da? i ya saceshi kuma babu laifi yaji kaso mafi yawa nadaga cikin damuwarshi ya fita yaji sakayau aranshi.
Wanda har yakusan makara a sallar asubahi inda Allah ya soshi yanada agogon dake buga alarm wanda seda ya buga wajan sau uku sannan ya bu? e idanunshi wa? anda suka cika da bacci yana karanto addu'ar tashi daga bacci sannan ya mi?"!e ya nufi toilet seda ya watsa ruwa a jikinshi sannan ya ? aura alwala ya fito agurguje ya sake sauya kaya wannan karon brown ? in jallabiya ya saka tare da fesa turare mai kamshi wanda indai ze fita sallar asubahi yake amfani dashi.
Cikin sauri ya kashe ?"!wan ? akin ya fita a falo ya dakata ya? an le?"!a ? akin dija ya buga mata seda yaji alamun tashinta sannan ya wuce masallacin cikin sauri.
Yana zuwa ana ?"!o?"!arin tada jam'i wanda yau alhaji babbane ma yake jan limancin sahu yabi aka tayar da sallar har aka idar bayan an sallame yaja baya tare da soma laziminshi wanda yawanci daman inya fita sallar asubahi baya komawa bacci harse ya kammala lazuminshi tare da azkar yay walha in yanada office ya fita in yana gida yaje ya kwanta abinshi, se wajan bakwai saura ya kammala sannan ya fito aikuwa harabar gidan babu kowa sabida safiyace hatta securties ? in gidan suna can ? akunansu sabida yadda aka tashi da yanayin sanyi.
Harya yakai kofar part ? in mahaifanshi maganar mama ta fa? o mishi aranshi.
"Ka kulamin da bebi ina sonta marainiyace ga amanar ??ata na baka karka cutarmin da ita"!.
Cak ya dakata yana sosa saman kanshi abin duniya ya ha? u yay mashi yawa.
Umarnin zuciyarshi yabi kai tsaye ya karya kwana ya fasa nufar sashen iyayenshi seyay na usman, abakin gate ? in ya tsaya yana wasi wasi kafin yay ta maza ya tura ya shiga ciki, seda ya danna knowking kusan sau uku kafin azo a bu? e mishi usman ne ya bu? e kofar tare da? an bawa Aliyu hanya ya wuce cikin falon tsananin mamaki ya kama usman ba ? an ka? an ba domin sam baiyi tunanin ganinshi a wannan lokacin ba.
Gaisawa sukai ta hanyar musabaha yana xama akan ? aya daga cikin kujerun falon, tunda usman yay aure yaune zuwanshi na biyu ? angaren usman ? in.
"Ina wannan yarinyar take?"
Ya fa? a yana kallon usman wanda yake kokarin xama shima a kan kujerar dake fuskantar ta Aliyun.
"Tana ? akin dana sa aka kaita tun jiya bana zaton kota tashima amman kaje ka dubata man kaida matarka ga ? akin can".
Usman ya fa? a yana mikewa ya nufi ? akinshi yabar Aliyun a dashe a falon.
Mi?"!ewa yayi tare dabin direction ? in da usman yay mashi gaban kofar ? akin data kwana yaje ya tsaya yana turawa ya bu? e ? akin alamun bata saka key ba.
Sallama yayi a ?"!asan bakinshi shuru yaji laluba makunnin ?"!wan ? akin yayi tare da kunnawa ya tsaya yana kallonta a kwance a kasan tiles tana baccinta masha Allah.
Tsira mata manyan idanunshi yay yana kallonta kafin ya ?"!arasa gabanta ya tsugunna yana kiran sunanta.
"Ke!ke!! ke!!"
amman shuru kamar bata raye, jan ? an yatsanta yayi guda na ?"!afa wanda har wani tarar jini yay sabida janshi, wata irin birgima tayi tare da mi?"!a ta hantsila saman kafafunshi ta saka hannunta guda a ?"!ugunshi tacigaba da baccinta.
Wata iriyar ? oyayyar kasalace ta rufe masa jikinshi wadda baita? a jin kamancin irinta ba.
Zama yayi da? as a saman tiles ? in tare da saka hannunshi guda ya ?"!ara jawota jikinshi sosai ya bata masauki mai kyau, yana mai tsira mata idanunshi yaga alamun sam bata ?"!oshi da baccin ba kuma aranshi baya son tashinta sedai kuma dole ta tashi ? in tunda sallah tana kanta.
Lalubar cikin kunnenta yay tare da bu? ewa ya? an ja hijabin cikin kunnen nata ya tura harshensa yana ? an hura mata iskar dake cikin bakinshi ka? an batare daya furta komaiba se iya wannan sakon dayake aika mata dashi.
Jin sauyin kamshi acikin kunnenta yasa ta soma bu? e idanunta tana kuma jin saukar iska cikin kunnenta, zumbur ta mi?"!e jinta asaman cinyar mutum kafin ta bu? e idanunta tarwai tana kallon ? akin.
Zare bakinshi yay a kunnenta ya? an tureta ka? an yana kallonta fuska ? aure.
"Tashi kije kiyo alwala oya banson jira".
Jin tattausar muryarshi cikin dodon kunnenta ya bata tabbacin masifaffe yazo kenan.
Bata tsaya tunani akan lamarin komaiba ta mike jikinta yana rawa tabar saman cinyar tashi tana maibin umarninshi sabida sanin halin fa? anshi bakaramin kokari tayiba kafin ta iya ha? a ruwa tai tsarki tayo alwala ta fito.
Darduma ta tarar ya shinfi? a mata shikuma yana zaune a gefen gado ya zuba tagumi yana kallon kofar bayin.
Harta hau saman dardumar bai ? auke idanunshi akanta ba, haka ta tayar da sallar cikin nutsuwa ta idar tana addu'a ta shafa.
Sannan ta juyo gareshi.
"Barka da safiya".
Tafa? a tana yin kasa da kanta.
Bai amsa mata ba illah tashi tsaye dayay.
"Muje ciki amman bakida kayan dazaki sauya?".
Yafa? a yana kallon yadda take ?"!unshe jiki acikin hijabin daya ? an soma datti sabida farine.
Girgiza kanta tai tare da yin ?"!asa dashi alamun batada.
"Bana son magana daka malama kimin magana yadda nai miki".
"Eh babu anan suna motar uncle usman".
Tafa? a cikin rawar murya domin itafa a tsorace take dan wallahi inda zata sami hanya sedai aga wayam tayi wajan mama.
"Okey muje ko".
Yafa? a yana ratseta ya wuce.
Amaimakon ta bishi seta tsaya tana kallon kanta ke yanzu bebi ahaka zaki bishi dubeki kamar ba ??ar mama ba kaca kaca dake ko bra babu ajikinki.
Harya kai falo yaga bata biyoshi ba a zuciye ya koma ? akin.
"Malama waini akanki xan ?"!are dalla fito mu wuce wajan ammi".
Rau-rau tai mar da idanu zatayi masa kuka!.
"Nidai Allah bazan fita ahaka ba jiba fa kamar wata bakauya ka ? aukomin kayana a wannan motar ta jiya"
Tsayawa yay yana kallonta kamar wani dolo yana hango tsabar kuruciya a tare da ita.
Tsaki ya? anja sannan ya fita a ? akin da ?"!yar ya sami mai gadi ya bashi makullin motar yaje ya ? auko mata jakar kayan nata wanda shi badan wani abu yake yin haka ba kawai baison ta ? ata masa lokacinshine.
Har lokacin falon babu kowa da alamun usman yana can suna baccinsune harara ya ? al? awa wajan ? akin usman yana ayyana ? an iska kai kana can hankali kwance ni kabarni da raino.
Kofar ? akin ya tura ya shiga tan nan yadda ya barta a tsaye.
Aje mata jakar yay agabanta tare da zaman jiranta a gefen gado.
Amai makon ta ? auki kayan taje bayi ta kintsa ai ina bebi akwai hauka seta tsugunna gaban jakar seda taiwa komai filla filla babu bra ko ? aya bare kuma pant wanda tasan mantuwa mama tayi.
doguwar rigar atamfa ja ta ? auka sannan ta ? auki zani falle guda ta nufi gaban madubin ? akin tube hijabin jikinta tayi sannan ta ? aga rigar jikinta ta ? aura wannan zanin na hannunta.
Duk abinda take yana kallonta sedai ya zuba mata idanu ne kawai yana kallon kalar nata shirmen yarinyar yaga alama batada kunyar tsiraici agaban uban kowa aikwa da matsala.
Juyowa tayi ganin idanunshi akanta yasa gabanta ya fa? i.
Tasan babu kyau mace ta bayyana jikinta agaban namiji amman ai wannan mijinta ne kuma mama tace mata dan miji yaga jikinka ba haram bane ba.
Gabanshi tazo ta tsaya.
"Zaka zugemin ziff ? ina sannan kuma mama bata sakomin bra ba kuma bani da pant".
Tsira mata idanu yay kurum yana ayyana Aliyu kaga ta kanka.
Batare daya ce mata komaiba ya mike ya karbi rigar hannunta.
Ya xage mata ziff ? in sannan ya mika mata ta amsa agabanshi ta ? aga hannu ta zira rigar sannan ta juyo masa farin bayanta tass tana cewa ya zage mata ziff ? in se asannan ya fahimci abinda take nufi.
?`ora hannunshi yay saman bayanta ya zuge mata ziff ? in garin sauri har yana ha? awa da fatar wajan wadda ta sakata saurin zabura ta daka tsalle da ihun zafi ta rungumeshi.
Dan itafa tafa manta da wanda take tare sabida zafin dataji.
Murza kanta take a saman kirjinshi tana furta.
"Dafa zafi kaimin wallahi bazan yarda ba Allah kuwan........tanayi tana kukan data jima tanayi na kewar mamanta.
Wayyo bebi kin kashe Aliyu wani irin yanayi yakejin kansa aciki mai wuyar misaltuwa................

*Afuwan babu editing wallahi*
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *PART* 2




NAKU?`INE



*76*


Tsintar kanshi yay da ? ora hannunshi a tsakiyar bayanta ya zage ziff ? in yayi ?"!asa dashi, faffa? an hannunshi mai uban laushi da ?"!amshi ya ? ora a saman fatar bayan nata yana ? an shafa mata shi a hankali kamar wanda ke tsoron wani abu karya ta? a mata bayan, Babu abinda kakeji acikin ? akin face sautin ajiyar zuciyarsu wanda ya ha? e waje ? aya tsintar kanta tayi dajin da? in abinda yake mata ? in wanda yau shine karonta na farko arayuwarta da wani ? a namiji ya ? ora hannu ajikinta, ajiyar zuciya ta sauke masa mai ?"!arfi tana ?"!o?"!arin zubewa awajan kamar wadda batada laka ajikinta.
Ya kuma kamota da ragowar ?"!arfinshi tare da manneta da jikinshi lalubar kunnenta yake da harshenshi cikin dabara ya ? ora harshen nashi a saman fatar kunenta ya? an cija ka? an sannan ya mayar da bakinshi gaba ? aya cikin ramin yana hura mata iskar cikin bakin nashi.
Sauran ka? an ta saki kara sabida azababben da? in dataji adukkan sassan jikinta tsigar jikinta ce ta mi?"!e gaba ? aya har wani irin luuuu takeji kamar zata shi? e daman su dawwama yana mata wannan tafiyar tsutsar mai da? i.
Tuna wacece ita da halin da suke ciki yasa zumbur ya zare bakinsa tare da sakinta yana jada baya yana ha? e ranshi yana kuma gyra gaban rigarshi, Bebi data fa? a duniyar sama jannati tuni hankalinta ya dawo jikinta jada baya tayi tare da ha? e ranta tamau tanason saka kuka domin itafa abin bai isheta ba.
"Wuce muje kuma wallahi kika ?"!ara matsoni sena bugeki".
Yafa? a cikin rabewar murya kamar mai sha?"!uwa.
Harya kai bakin kofa still batai ko motsiba.
Seya fasa fita ya juyo yana kallon yadda ta ha? e ranta.
"Wuce mana kinafa ? atamin lokaci".
Amai makon tabishi seta soma dira ?"!afafunta a ?"!asa.
"Nifa Allah bai isheni ba, wannam ai saka raine banta? a jin wannan abinba seyau".
Gira ya ? age yana nazarin maganarta.
"Wani abune kinga wallahi zan bugeki inbaki fitoba konan ? in ? akin kine".
Kuka ta saka masa mai karfi.
"Wannan iskar fa tabakinka daka zuba akunnena ita nakeso dan Allah wallahi da? i nakeji".
Tafa? a hankalinta kwance.
Ri?"!e ha? a yay yau yaga takanshi matanshi jarababbune wannan kam hartafi khadija.
Sabida yasami kanta yace.
"To bara mudawo zan saka miki"
Yafa? i hakan cikin mamakin kanshi na yadda yake biye mata abin yana basa mamaki over.
Hijab ta ? auka ba?"!i acikin kayanta, ta saka sa har ?"!asa sannan tabi bayanshi har lokacin su usman basu farkaba.
yana gaba tana baya suka fita a falon tana kuma kallon kyau da tsarin gidan tana hango sojoji masu tsaro suna shawagi ta fella aguje ta isa gareshi ta ra? e tana binshi sabida tsoron dataji.
Har suka ?"!arasa part ? insu ammi tundaga farkon gate ? insu ammi take kalle-kalle harsuka ?"!arasa ?"!ofar falon musamman yadda ma'aikata ke faman share-sharen wajan filawas ? in dake compund ? in gidan.
Gaban ?"!atuwar ?"!ofar falon suka tsaya ya danna belt cikin mintuna uku wata ??ar aiki tazo ta bu? e musu ganin Aliyu yasa taja da baya ta russuna tana gaisar dashi.
Aciki ya amsa mata sannan ya wuce bebi tana take masa baya, shagala tayi da kallon yadda aka narka dukiya acikin mahaukacin falon mai masifar fa? i da tsaho wanda seda ya lashe kujeru kusan saiti hu? u.
Aran take ayyana sukuwa wa? annan bayin Allah wani irin ku? i garesu ko wani falo inta gani setaga da wanda yaci ubanai jiba na jiya wanda taga ashe batai kallo ba ga wanda yaci mai uwa a ha? uwa.
Har yakai bakin ?"!aramin falon ammi tana tsaye tana kalle-kalle seda ya? anyi gyaran murya sannan ta taho da sauri gabanshi ya shige ciki ta bisa darkarewa tai abakin kofar falon tana kallon falon mai kyau sedai baida wani girma sosai.
Ganin ya tsaya agaban tv yana kallon ta yasa ta taho da sassarfa ta zube a ?"!asan carpet ? in sabida cikinta ta somajin yunwa.
?"!ure tv tai da idanu tana kallo har batasan sanda ya fita daga falon ba ya wuce bedroom ? in ammi.
tana zaune tana lazumi yayi sallama cikin nutsuwa.
da far'a da kulawa ta amsa mar tare da matsa mashi gefenta ya zauna.
Sunkuyar da kanshi yayi adake ya kalleta yana gaisarta anutse.
ta amsa tana masa ya kwanan dija.
"Lafiya lau! ammi nayi maki laifi amman dan Allah ina son kafin na gaya maki komaye kifara min uzuri sannan kimin fahimta mai kyau sabida ni ? an adam ne babu wanda baya kuskure"
Murmushi tayi irin nasu na manya sannan ta dubesa.
"Nayi maka babana Allah yasa naji alkairi".
Gyara zamanshi yayi agabanta yana mai fuskantarta batare da tsoro ko shakkaba ya soma labarta mata tun farkon ha? uwarshi da bebi har zuwa jiya da usman ya kaisa ya ? aukota a matsayin matarshi.
Tsananin mamaki ya hana ammi furta ko kalma guda sedai bata tari numfashinsa ba har yagama ya rufe mata da cewar yaya abbakar da usman sune sukai wakilcin auren mashi shima kuma kanshi bai san da ha? in ba.
Tajima tana nanata maganar tana saki ajiyar zuciya kafin ta fuskance shi.
"Naji komai babana Allah yasa haka yazama alkairi agareku ni bazanja da ikon Allah ba sabida ban san maiya ? oye da hakan ba,sedai banji da? in yadda lamarin ya faru ba, sabida kafini sanin waye mahaifinka suwaye ahalinka masu tsauri da mugun son kansu to son kansu zance mana sabida wannan al'ada tasu ta rashin AUREN BARE wadda tana mugun takura kowa na cikin gidan nan".
Gyara xama yakumayi yana nazarin maganganun ammi.
"Abbanka baze damu dayin auren kaba sedai kasan yadda ranshi ze ? aci inyaji kai aure babu saninmu sannan kuma alhaji babba shine matsalarmu, amman inaganin zanyi kasada guda ? aya kafin zuwa wani lokaci mugama tsara yadda zaka tunkari mahaifinka da maganar.........inaganin zaka fitar da yarinyar nan daga gidan nan katafi da ita can *Tokarawa* unguwar da sabon kamfaninka yake tunda naji kace ka gina gidan ma'aikata inaganin ka ? auki flate guda ku zauna da ita kafin zuwa wani lokacin sedai koda wasa kada ka sanar da kowa wannan sirrin mubari iya nida kai da usman dashi yayan naku zan kirasu muji yadda lamarin ze tafi sabida nasan rashin adalcin alhaji babba tsaff ze iya sakawa ubanka yace seka saketa wanda nikuma tsananin tausayin yarinyar baze barni naga ? araka tasamu ba".
Tafa? i maganar cikin nutsuwa.
Cikin ? umbin mamaki ya ? ago yana kallon ammi
kamar zeyi kuka! yake kallonta
"Haba ammi sokike na mutu, ammi kinsan yadda anguwar take, wallahi akwai tsadar rayuwa sosai a anguwar sannan kuma tayi ciki da yawa akwai mugun nisa kafin nazo nan,but sannan kuma in zanzo wajan khadija shima ze zama akwai rashin tsaro awurinta".
Kallonshi take tsaff harya gama maganarshi.
"In zaka taho wajan khadija seka sama mata wadda zatana tayata kwana tunda kace akwai wa? anda ka zuba haya a ragowar flate ? in kafin ka soma aiki da ma'aikatan zasu zauna cikinshi, nidai wannan ce ka? ai masalaha

32 / 51