Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   12 / 51

33K to 36K   out of 152.7K words

? inshi ce ke mishi wayar, cikin fargaba ya ? aga cikin muryar magagi tace"Darling dafatan dai bazaka manta da abinda Bebeyn keso ba?". Bata jira cewarshi ba ta katse wayar, wata ?"!wallar takaici ce tazowa usman wuya, tayaya a wannan daren kusan goma saura ace ana son dambu, to wama ze masa?, yasan ammi koze mutu bayajin zata dafa mishi wani dambu,hajiya mahaifiyar zainab ba lafiyar ?"!afa gareta ba, bare yaje yace ta taimaka tai musu itama ? in na masu aiki take ci.
Jim yayi da ranshi yana tunanin mafita wata ajiyar zuciya mai ?"!arfi ya sauke yana ha? a yadda ze aranshi tare da rage gudun motarshi gudun kada wani ya ta? ashi sabida baki ? aya tension ? in zainab na yau ya hanashi gudanar da komai, wato rigimar wasu matan idan sunada ciki duk yadda kake xatonta ta wuce tunaninka.
Still wayar shi ya kuma ? agawa yana kuma addu,a cikin ranshi Allah ya bashi sa,ar abinda yake shirin aikatawa domin shine ?"!arshen wani tunani nashi akan dambun zainab.
Numbern wayar Malam salihu ya kira, cikin sa'a ta shiga kuwa,baban nazir wanda ke zaune a kan dakalin ?"!ofar gida yana sauraran labarai a redio shine yaji wayarshi tana ?"!ara duba saman screen ? in wayar tashi yayi ganin sunan oganshi usman yasa ya mike da sauri tare da ? agawa cikin rawar jiki.
"Assalamu Alaikum".
Cewar usman wanda yana tafe a hankali akan kwalta yana magana da baban nazir ? in.
"Amin wa'alaikkassalam".
Cewar baban nazir wanda ya za?"!u yaji ko lafiya?.
"Malam salihu kai ha?"!uri na kiraka da wannan tsohon dare wallahi madam ce ta murza kambun, wannan dambun na ? azu................,"Tas ya kwashe komai ya gayawa baban nazir akan rigimar datake mishi tun magariba akan dambun, wai itafa ala dole setaci wannan dambun sannan hankalinta ze kwanta.
Murmushi baban naxir yayi tare da tuno shima yadda yake azabtuwa idan madam ? inshi tana da ciki akan yawan tsurfarta.
"Karka damu oga usman yanzu bara na turo maka da number wayar matar datake dambun nasan maman biyu akwai tausai zatayi mata ko ka? an ne tunda akwai kayan sarrafawar a gidan, amman kafin nan ni xan soma yi mata waya sabida ta sani".
Mayar da ajiyar zuciya usman yayi tare da hamdala, sannan yace.
"To amman baka ganin aini ban san gidan ba? tayaya zanje na amso?".
Murmushi baban nazir yayi akaro na biyu sannan ya soma yiwa usman kwantace sabida gidansu ??an biyu bashida wahalar ganewa, aikuwa cikin sauki usman yama gane wajan sabida yanada aboki awajan arean shiyasa yay saurin gano gidan kai tsaye batare da kwano kwano ba.
Sosai usman yayta zubawa baban nazir godiya wadda har seda baban nazir yaji wani iri sannan sukai sallama mintuna ka? an baban nazir ya turawa da usman number maman biyu, inda shi kuma baban nazir ? in ya soma kiran maman biyu.
Wayar tana gefen pillown mama tana jin labarai da ita, wanda har sun soma baccima jin karar! wayarta yasa hassana ta mike cikin bacci ta ? aga wayar gananin baban nazir ke kiran yasa ta mikawa mama tana gaya mata wanda ya kira ? in.
Cikin fargaba mama ta ? auka tare da sallama.
"Maman shahid kinjini da wannan dare haka?".
Cikin nutsuwa mama tace.
"Ai daren bai nisaba da saura tukunna dan har yanzu goman dare batai ba".
Murmushi yayi tare da soma koro mata bayanin uban gidan nasu sannan daga karshe ya ha? ata da Allah akan kozasu samu?.
A wannan karon mama seda tai dariya tare da furta.
"Haba baban nazir ai ko shi? in ka turo kai tsaye batare dakayimin wayaba wallahi zan masa bare kuma kai da kanka aikafi ?"!arfin komai wajena wallahi karka damu insha Allahu yanzu zan samu na ? ora masa akan gaushi ba matsala".
Wani irin da? i baban nazir yaji atake ya dinga jero mata godiya, har sukai sallama ya katse wayar.
Murmushi mama tayi tare da furta "Haba ai shege shike manta alkairi, abinda kukai mana ai kunfi karfin komai wajena".
Tafa? a tana mi?"!ewa zuwa tsakar gida da wayar a hannunta, cikin sa,a shahid ya gama dafa indomein sa da ragowar gaushi, ga garin hadarin ya baje se wata sassanyar iska da aketa xubawa, cikin axama ta ? ebo tsakin shinkafar tare da sauran kayan ha? in dambun ta soma aikin yadda zata sarrafashi.
Usman wanda ya kusan ?"!arasawa airport shine ya soma kiran layin mama yana addu,ar samun nasara.
Mama tana wankin tsakin shinkafa taji wayarta wadda take kan gujerar tsukunno tana kara.
Dawowa tai da baya ta ? aga, tare dayin sallama duk tunaninta baban nazir ne sabida bata iya karatu ba, yasa bata fahimci cewar number bakuwa bace.
Daman kuma akasari se idan ??an biyu ko bebi ko shahid na gida suke mata save sannan idan an kira suke gaya mata wanda ya kira, ko number baban nazirma data amsa kwanakin baya wajan matarshi rahine ajeta tai seda ??an biyun suka dawo sannan sukai mata save ? inta.
Jin bakuwar murya yasa mama ta ?"!ara nutsuwa tare amsa sallamar.
"Mamammu dan Allah ki taimakamin nasan malam salihu yay miki bayani wallahi ta ri?"!en wuta".
Cire wayar tai daga kunnenta tana mamakin wannan bawan Allah mai barkwanci da saurin sabo haka jiba kamar yasan haka ??a??anta ke ce mata.
Jin magiyarshi yasa ta mayar da wayar tana ? an murmushi ka? an.
"Karka damu ? an gidan mama yanzu ma haka dambun ??ata yana kan wuta insha Allahu nan da ??an mintuna zan kammala seka zo ka amsa kaji ? ana ka bita a hankali kasan mata da ciki se hakuri".
Wani irin kunyar matar usman yaji ta rufeshi tare dajin ?"!aunarta dama akwai mutane masu saukin kai kamar haka lallai wannan matar tana da matukar kirki over.
"To mama ta nagode! yanzu haka ina bakin gate na airport zan ? auke brother na yazo daga legos, in xamu wuce gida sena biyo na amsa, nagode mamata Allah ya ?"!ara girma Allah ya jikan abbanmu, ki gaisarmin da ?"!annena ??an biyu".
Yafa? a tare da kashe wayar.
Murmushi mama tayi batare data ce komai ba ta aje wayar inda ta ? aukota tare da ? auko gya? a domin ta gyarata.


_MURTALA MUHAMMAD INTERNATIONAL AIRPORT KANO STATE_

Sanye yake cikin fara ?"!all ? in shirt mai gajeren hannu se bakin trouxer, tare da wata jarket mai tsaho domin tsayin nata har kusan gwaurinshi yakai, mai kalar ba?"!in itama dai sabida yanayin sanyi yasa ya ? orota akan kayan nashi, cikin nutsuwa yake saukowa daga step ? in jirgin hannunshi ? aya rike da ??ar medium troly dinshi, se ? ayan daya riko wayoyinshi cikin nutsuwa yagama saukowa yana shakar kamshin jaharshi wadda yakejin yay missing ? inta na two days.
Seda yay setting ? in komai sannan ya fito harabar airport ? in yana kunna wayoyinshi.
Number usman ya kira domin yaji yana ina?.
Cikin sa'a shima kuma usman ? in a lokacin yana gyara parking ? inshine domin yama riga daya karaso.
Sam baya son delay aliyu shiyasa ya dakatar da usman ? in akan daya jirashi a motar gayanan zuwa.
Cikin lokaci ?"!alilan ya karasa gaban motar usman ya bude side ? in baya ya wurga jakarshi sannan ya dawo kusada na driver ya bude ya shiga tare da furta "Alhamdulillahi". yana ha? e yatsunshi duka ya matsa suka bada sautin ?"!as! ?"!as!! ?"!as!!!.
Sannan ya ? an ? ago ya dubi usman wanda yake kokarin tayar da motar tare da cewa.
"Majinyaci barka da dare?".
Cike da ? unbin mamaki usman ya dubeshi.
"Kamar yaya fassaramin da hausa, kasan nifa aduniya nafison komai aimin dalla-dalla musamman da yaren danafi so wato hausa harshen uwa abin alfaharina".
Dariya yayi sosai wadda tai matukar ?"!ara mishi mugun kyau! domin ko har sedama dimple point ? inshi ya lotsa fararen hakoranshi masu kama da ?"!an?"!ara dan haske suka bu? e gwanin sha'awa.
Hannunshi yasa ya cire jarket ? in dake saman kayanshi ya wurgata can baya sannan ya dubi usman har yanxu face ? inshi ? auke da murmushi sannan yace.
"Haba man ai kowa ya kalleka yasan kana jinya".
Nisawa yayi kamar yadda ?"!a'idar maganarshi take yakan ? an ? auki lokaci kafin ya ? ora wata idan yay ? aya tamkar wani basarake ( niko nace ko ABDUL-NASEER ! bayayin haka shida yake jinin sarauta *DA IZZATA* littafin dana gama kafin na ? ora wannan ).
"?`ayan biyu, kodai madam zee ta ri?"!e maka wuta koko aikin office ya sakaka gaba domin nasan kai ? in ragone kamar kasa".
Yafa? a yana dariyar mugunta , wadda tabani mamaki matuka daman Aliyu yana dariya haka?, aiko yanayi amman fa ba kasafai ba shiyasa idan yayita take mugun yi mishi kyau.
Kamar usman zeyi ihu! ya tada motar yabar harabar airport ? in, seda ya ? auki hanyarshi sannan ya dubi Aliyu.
"Kai dai bari ? an tuzurunmu ango wani satin, wallahi ina cikin tsaka mai wuya da wannan matsin na zee wallahi gwara fitar office ?"!arfe shidan safiya".
Wayyo my fans zokuga miskilinku yadda yaja seat baya ya dafe bakinshi yana dariya kamar babu gobe.
Seda yay mai isarshi dama ya kwana biyu bai dara ba, sabida nisantar usman dayay na kwana biyu domin usman commedies ne badai bada Dariya ba.
Sannan ya ? ago tare da kallon usman ? in.
"Tofa yaya akai yanzu kuma sau nawa ta koma maka?".
Yafa? a yana kunshe dariyarshi.
"Inaaaaa, ai yanxu an wuce wannan wajan kasan Allah ?"!uguna baya hutawa nidai wannan cikin wannan cikin yana wahalar ni, yanzu kuma tsirfar dambu ce ta motsa".
Tass........Usman ya bawa Aliyu labarin halin dayake ciki, su dama basu da abokai su biyu ne abokan juna duk wani sirrin usman Aliyu ya sani gwarama shi Aliyun miskilanci kan hana shi fa? awa usman ? in wani abun, amman kuma duk da haka usman yana da matukar kusanci ga Aliyu sosai dan yana iya gaya mashi maganar da baxe gayawa ammi ko abba ba sedai yana ?"!wa? arshi akan kada ya fa? a sanin ? an banzan surutun usman.
Hatta yadda sukai da mama da bayyanar ??an biyu a kamfani da mutunci da maman tai masa seda ya kwashe ya gayawa ? an uwan nashi.
Halin zuciyar Aliyu mai rauni yasa ya dubi usman cikin tausayi sannan ya soma bashi baki akan lamarin ganin duk usman ? in ya soma karaya.
Am???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?man yana masa maganar yana kunshe dariya.
Da lalla? i usman yaja Aliyu zuwa shara? a kar? o dambu lokacin har goman dare ta wuce.
Ganin yadda usman ? in yay kalar tausayi yasa ya yarda ze rakashi amman bada ban hakaba da baya tunanin nufar ko ina idan ba gida ba sabida gajiyar dake cinsa ga yunwar dayake ji fatansa yaje gida yay wanka yaci abinci marar nauyi yay nafilarshi ya kwanta ya huta.
Amman yadda usman ya takurashi da magiya yasa yace masa suje ? in amman da ya kar? a ba jira saboda sanin halin usman idan yaga wuri tofa seya tsaya hira koya kalota da kanshi.
Hanyar shara? a kai da ?"!afa usman ya karya kanshi tare da bin kwaltar unguwar ? o? ar...............



_DAN ALLA DAN ANNBI S.A.W KU SANI CIKIN ADDU'ARKU BANI DA LAFIYA_ ?x"!?x"!?x??
11/14/21, 3:06 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
?? ?? {?? _HOT LOVE_?? }
?? ?? ?? ?? ?? ??

?? ?? ?? ???? NA
*AUTAR MANYA*

*Alhamdulillahi dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah buwayi gagara misali, ha?"!i?"!a naga ruwan ?"!auna a wajan masoyana, yadda naita cin karo da sa?"!onninku ta ko ina wasu na kirana wasu na turomin ta watsapp akan rashin jin da? in danai na kwana biyu, nagode nagode! Allah yasaka da alkairi, HAIDARA YACE AGAI SHEKU* ?x?S

_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._
?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ????

?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ???? *33&34*

Cikin mintunan da basu gaza ashirin ba usman ya parker Motarshi a bakin layin gidansu ??an biyu.
?`an kallonshi Ali yayi tare da cewa"Malam sefa ka ? aga ?"!afafu sabida naga garin akwai hadari sosai, murmushi usman yayi tare da kallonshi.
"Ai fitowa zakai mu ?"!arasa tare wallahi unguwar babu nepa nikam tsoron layin nake yacika duhu, bazanje a sokan makami ba".
Yafa? i hakan da iyakar gaskiyarshi, cikin zuciyar Aliyu dariyace fall tayaya usman ze daina bashi dariya a rayuwane.
"Kaga malam nifa daga nan babu wani inda zanje, to inda babuni yaya zakai? waikai kullum kamar ba namiji ba".
Yafa? i hakan yana jan site ? in kujera ya jingina kanshi, yana lumshe idanunshi yana jin jikinshi yay mugun gajiya sosai.
"Plsssss ? an uwa kaiwa girman Allah mu karasa wallahi tsoron layin nakeji bazan iya shigaba, idan kuma bazaka rakani ba, mutafi kawai na hakura".
Usman yafa? i hakan tare da ha? e hannayenshi waje ? aya alamun ro?"!o.
"Wuce muje amman gaskiya ka takurani",yafa? i hakan yana balle marufin motar ya fice.
Wata sassanyar iska ya sha?"!a wadda take gab da zubo da ruwan sama.
Gaba yayi yabar usman yana wa motar key shikanshi lokacin daya shiga cikin layin yayi mamaki sosai sabida yadda sekai da gaske zakaga abinda ke gabanka seda ya fiddo da wayarshi ya kunna tourch ya haska yana ?"!ara mamakin manyan kwatocin dake layin, cike da zafin nama yay tsalle ya tsallake kwatar gabanshi yay gaba tare da juyowa ya haskawa usman, shima ya ?"!araso wata kwanar suka kuma shiga a ?"!ar?"!ashin direction ? in da usman yake masa, Abakin wani ?"!aramin gida usman yaja ya tsaya tare da ri?"!e ?"!ugunshi yana ayyana wanne ne gidan, domin a kwatancen da mama tayi mishi, wannan gidan ya gane shima dai dan yanada mugun kai ne da baici ace ya shigo layin nan ya gane ba.
"Kaga wai ina ne nifa nagaji ka saman a mota", yaji muryar Aliyu a saman kunnenshi.
"A,a dan Allah kada ka barni a wannan layin wallahi bazan iya fita ba", yafa? a cikin sauri tare da fito da wayarshi ya shiga neman layin mama, cikin mintuna biyu tace mishi bara shahid ya fito seya ganshi, shagon shahid ta shiga na soro ta sanar dashi sannan ta koma gaban dambun wanda ya kusan karasawa ka? an.
??arar bu? e ?"!ofar da sukaji ya basu tabbacin, ainihin gidan, baki ? ayansu baki suka saki suna karewa gidan kallo shikam Aliyu tsananin mamakinsa yahanashi ma ? auke kanshi daga wajan.
Gidan dake gabansu ne ashe ma bawanda suka tsaya agaban nashi bane, sosai yake mamakin tayaya mutane zasu rayu acikin wannan ? an ?"!aramin gidan wanda ko girman store ? inshi na aje lemo bai kaiba,sallamar ? an matashin yaron daya bude wannan gidan shine ya dawo dashi daga duniyar tunaninshi.
"Ina yininku wai mama tace ku shigo daga ciki kafin a gama". muryar yaron ya fa? a musu cikin nutsuwa.
??ura mishi ido usman yayi yana ganin kamannin ??an biyu a tare da yaron sannan yay murmushi.
"A,a jeka ce xamu ? an tsaya anan ta karasa dare yana kumayi".
Babu musu shaheed ya koma ya sanar da mama wadda take tsaye a bakin gaushin tana firfitawa.
?`an tsaki Aliyu yay ka? an tare da kallon wayarshi, ?"!arfe goma da kwata lallai dare yasomayi.
Tsaiwar mintuna biyar sukai a wajan kafin iska mai karfi ta soma tashi mai ?"!asa-?"!asa.
Hannunshi ya saka ya kare fuskarshi yana jan tsaki akai akai sabida yadda usman ya ? ata musu lokaci akan shirmensa.
Ganin garin yana kuma narkewa yasa mama ta yafo mayafinta, waje ta le?"!o cikin nutsuwa ta ?"!arasa gabansu.
"Assalamu Alaikum".
Sukaji muryar babbar mace a cikin kunnuwansu.
Cikin sauri suka ? ago atare suna kallon matar wadda duhun wajan bai saka sun tantance ainihin kammaninta ba.
Cike da mutuntaka suka gaisa da mama konace suka gaisa da usman wanda ya saki fuska sosai amman shi Aliyu tunda ya amsa mata gaisuwar bai kuma cewa ?"!ala ba.
"Kuyi ha?"!uri ku shigo ciki ku? an jira ai bai kyautu ku tsaya daga waje ba, layin namu akwai sauro ga iska".
Tafa? a tana ?"!o?"!arin juyawa.
"Tom mamanmu mungode fa ?"!warai".
Usman ya fa? a tare da fusgar hannun Aliyu yay gaba.
Agarin kokarin su shiga gidan seda Aliyu ya bige ?"!eya sabida tsahonshi yaywa kofar soron yawa, sannan sukai sallama suka shiga ciki.
Tabarma ta baxa musu a ?"!asa suka zauna, konace usman ya zauna danshi gogan tsaye yay yana na? e ?"!afarshi ajikin garu.
Yana mamakin kankantar tsakar gidan sedai kuma akwai ainihin tsafta wadda ita ta bashi damar tsayawa domin inda baiga tsaftaba da bazai tsaya bama.
amman cikin ranshi yajawa usman tsaki yafi dubu tabbas agarin kwashe kwashen usman wallahi seya kai kanshi inda baze fitaba.
Mama ? aki ta shiga saman siff ta saka hannu ta ? auko babbar kular abinci sabuwa data saiwa su hassana ta tari guda biyu, ? ayar ta ? auka sannan ta fito hannunta dauke da fitila wadda ta bawa tsakar gidan damar gauraya da haske.
Kallo ? aya Aliyu yaywa mama yay ?"!asa da kanshi sabida tsananin mamakin ganin ainihin kyau ? an gaske a tare da ita, sosai yaji tausayinta ya kamashi mace kyakykyawa amman sedai babu wadata, sunkuyar da kanshi yay kasa yana ayyana lamarin wannan rayuwa, shima usman lokacin da haske ya bashi damar ganin fuskar mama yayi mamakin madarar kyawunta sedai rashin wadata atare da ita amman jajur mama take tabbas dole ??an biyu suyi kyau wannan kyanta su sami wadata a tare dasu da babu abinda ze hana murjewarsu tafi ta da.
Akan kujera ta aje fitilar tare da cewa.
"Waini kam dawa nai waya acikinku ne har yanxu ban shaida ? an nawa ba?" tafa? a tana karasawa gaban rariya ta zuba ruwa cikin kular tana wanketa.
"Nine mama bakiga muna kama dake ba? nifa farine wancan kwa ?"!anina ne yanxu na ? aukeshi daga airport" usman ya fa? a yana dariya, takaicine ya kama Aliyu wannan zubda mutuncin na usman har ina, amman bai ce komaiba sema wayarshi daya fiddo jin sako ya shigo, khadija ce ta turo mishi msg wai akan tana jiranshi bai shigoba tsaki yaja tare da mayar da wayar aljihunshi.
Murmushi mama tayi tare da nufar gaban gaushin da dambun ke kai tana furta"To Allah ya muku albarka baki ? ayanku".
Tare da bude murfin tukunyar tana duba dambun.
Sosai usman kewa mama labari akan yadda xainab ta rike mishi wuta akan son dambun nan yana daga zaune yana mata bayani tana amsa masa yadda ya kamata cike da kulawa gefe guda kuma tana mamakin sabo irin nashi amman kuma tana da? a mamakin miskilancin ?"!anin nashi wanda tundaga gaisuwa bai furta

12 / 51