Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   48 / 51

141K to 144K   out of 152.7K words

kirjinta yana matsa mata na shanunta dasukai wata mahaukaciyar cika kamar xasu fasa kirjin nata, lumshe idanunta tai tana jan ajiyar zuciya tana fesar da numfashi, ganin wankin hula na neman kaisu dare yasa ya sunkuceta yay bedroom da ita a haukace yake rudata da zafafan romancig ? inshi kafin ya kama hanyarshi inda nake jiyo kukan da? in bebi danashi.
Ranarma sunyi matukar jiyar da junan su da? i baka? an ba harda asubahi suna tare kafin suyi wanka ya wuce masallaci.
****************
Legos washe garin talata Alhaji idiris mai atamfa zaune a airport na legos yana son ya dawo kano yau sabida yadda bayajin da? i kwana biyu na jikin nashi cikin farin ciki Alhaji isyaku shima wanda ke kokarin zama a gefen abba ya dubeshi.
"A,a mai atamfa nake gani anan ne kamar kwa kasan ina nemanka wayarka bata shiga, nima yanzu haka kanon nayi wallahi aminina Alhaji mai gwall ne ya rasu jiya"
Cikin jimami abba kewa haji isyaku ta'aziya sannan ya karasa da cewa shima zeje kano ne unexpected sabida bayajin dadin jikinshi.
Hira suke da Alhaji isyaku kafin a soma kiran sunaye.
Sabida suna a waiting room ne.
"Niko Alhaji idiris ina son nai maka murna kuma Allah bai ba, ashe baba Ali yayi aure to Allah sanya alkairi ai munje ma kofar gidan matar tasa har ina karyata auren nasa sabida nasan zuri'arku bakwa AUREN BARE! amman yadda naji tabbacin auren ne yasa na yarda ai yarinyar nasan har mahaifanta ??an mafuta ne"
Murmushi abba yay.
"Alhaji isyaku auren Aliyu yazone a kure kasan yar gidan kanina marigayi ya aura, amman har yanzu muna kan bakammu na rashin AUREN BARE! Aliyu ??ata ya aura ai"
Murmushi haji isyaku yayi.
"Kasan girman Allah Alhaji idiris Ali ? anka yay aure kuma yarinyar daya aura ita ? an gidan marigayi mai gwall yaso aura se Aliyun ka ya rigashi yanzu ma haka akan case ? in yaron fa mai gwall ya sami heart attack"..............tiryan tiryan Alhaji isyaku ya zayyanewa abban Aliyu komai batare daya rageba hatta ?"!aryata mai unguwa da haji isyaku yay seda ya gayawa abba, ( in baku manta ba alhaji isyaku shiya karyata mai unguwa lokacin daurin auren kalifa da bebi ku duba shafukan baya kuma isyaku kunsan abokin abba ne daman bashine harya kira layin abba yaki shigaba).
zuface take karyowa abba kota ina yana ina hakan ta faru?
Maganar isyakuce ta karade masa kunne.
"Yakama Alhaji fa ku daina wannan al'adar ta rashin AUREN BARE sabida ba addini bace kama godewa Allah dayasa aure yay ba karuwa ya aje ba bana gaya maka wannan maganar dankai fushi da ? anka ba nagaya makane domin kuyi saurin gyara ? arakarku kafin a haifi ? an da baya da idanu"
Yana gama fa? in haka ya tashi domin an kira sunanshi, seda aka zo kan abba shima ya tashi ya shiga cikin jirgin jikinshi yay sanyi kalau.
Koda suka sauka kano ma baiwa kowa wayaba haka ya dauki napep har gida a falon alhaji babba abba ya yada zango lokacin karfe goman safiya sosai Alhaji babba yake fa? a lokacin da abba yagama shaida masa komai nan da nan aka kira meating na gaggawa iyalin mai atamfa ?"!wansu da ?"!war?"!watarsu sun hallara a falon alhaji hatta khadija dasu usman wanda cikinshi ya duri ruwa.
Abba rike da waya yana kiran layin Aliyu amman anki ? agawa secan ya ? auka cikin ladabi yake gaida abba.
"Bana bukatar gaisuwarka Aliyu maza kazomin da wannan yarinyar daka aura yanzu ina falon alhaji"
??ittt ya katse wayar zuface ta soma karyowa Aliyu rana dubu ta ? arawo..



*ZUMA A BAKI...!*?xR?
{ Painful love Story }


_Shine sabon littafina da ze soma zuwa da zarar na kammale wannan kedai/kaidai maza ka hanzarta ka biya naka domin tun kafin na soma posting ? inshi zan soma kar? ar ku? in masu son karantawa kai dagajin sunan kasan akwai rikita rikita wadda bazan ce komai ba amman rubutuna ze bayyana muku *Zuma A Baki* comming soon da izinin Allah ?"!ofa a bu? e take masu soma payment_

*?`AN ?`ANO*!
_Wannan karon tafiya nai mai mugun nisa har naje na za?"!ulo muku ?"!ayataccen labarin masoya Biyu *Umar Muhammadu Sarkin-Gida* wanda jama'ar unguwa da abokai ke masa la?"!ani da ( *Cika Daji* ) Eh cika dajin ne mana sabida duk umar ba,a rago to hakance ta kasance ga shalelen inna kuma autanta wanda ya tsunduma a dafkin kogon soyayya da *Aishatul humaira* ? iyar anty Har soyayyar tasu ta zamewa kowannen su *ZUMA A BAKI* Tabbas tunda nake rubutuna banta? a katari da labarin daya kwantamin ya tsayamin kamar ZUMA A BAKI ba! tabbas kodaga jin sunan kasan akwai rikita rikita kuda kawai kubiyoni nasan insha Allah bazan baku kunya ba_

*Hohoho! my fans nace muku painful wallahi da gaske wannan soyayyar mai zafice mai ra? a? i ce duk wani masoyi yaci katari da wannan labarin nawa seya dara seya koka seya warwasa labarin ze ?"!ayatar ze tsaya arai ze nisha? antar ze wa'azantar ze ilimantar kudai kubiyoni kawai*?x ??x ??x ??x ??x??x?

_kai ?"!o?"!arin ganin kayi payment domin zan soma sakin sane da zarar na kammale wagga_
~N~ *300*# *ta wannan account numbern 0078174806 starling bank show me your evidance of payment ta wagga numbern 08142105218 love you my ??an amana my ??an iya wuyata*
11/14/21, 3:21 PM - Allah Akbar: *99*

Rana ? aya kuma ta mai kaya inji bahaushe, zama yayi a bakin katifa tare da saka hannunshi guda ? aya ya dafe saman kanshi gaba ? aya tashin hankali yagama mamaye zuciyarshi arayuwa baya son ? acin ran mahaifinshi ko ka? an tabbas yasan a wannan karon sesun sami gagarumar matsala da abban nashi, sharce zufar data karyo mashi yayi tare da furta.
"Innalillahi wa'inna'ilaihirrajun, ubangiji ka kawomin sassauci acin wannan caku? a? ? an lamarin" yafa? a tare da mikewa tsaye.
Ya soma shirya kanshi cikin wani brown boyel mai yankan manyan sukari tare da ? ora hula a saman kanshi takalmi ya saka mai kalar kayan jikin nashi, turare ya fesa mai da? in kamshi tare da ? aukar wayarshi da makullin motarshi ya fita daga ? akin.
Bebi tana falo a zaune tana shan tea wanda ko sugar babu acikinshi sabida yadda bakinta yake babu ? an? ano ko guda dan ko abincima a wannan lokacin se Ali yayi mata jan ido take turawa tana kuka! wanda baya minti ? aya kuma seya dawo tass.
Akanta ya tsaya tare da kallonta fuskarshi babu sukuni.
"Tashi ki ? auko hijabi zamu fita"
Da kallo ta bishi tana nazarinshi amman ganin yadda ya ha? e girar sama data ?"!asa babu alamun wargi yasa tai maza ta janye tea ? in daga gabanta tana yatsine fuskarta daman tunda taga suna tare an kirashi a waya ya tashi yabar falon ya koma ? aki tasha jinin jikinta abinda yasa bata bishi ba dan karyace tana masa bin diddigine.
"Lafiya dai ko? naganka ba kamar ? azuba?"
Tafa? a cikin kwantar da murya kamar yadda umman mufida ke gaya mata aduk sanda zakaiwa mijinka magana yazama ka tausasa lafazinka tare da kwantar da muryarka.
Agogon dake ? aure bisa tsintsiyar hannunshi ya kalla.
"Kinga 1:00pm dan Allah kiyi sauri ina mota ina jiranki"
Ya fita da saurinshi.
Cikin mutuwar jiki ta mike zuwa bedroom wani coffee hijab ta ? auka har ?"!asa ta ? ora saman doguwar gown ? in material ? in dake jikinta tare da saka plate shoe ta fito cikin sauri tana tafiya kamar iska zata ? ebeta cikin tsanaki ta mika hannu ta bude marufin motar ta shiga wanda shi harya ma kunnata domin ita ka? ai kawai yake jira.
Revars yayi kana ya nufi wajan gate ya fita daga gidan.
Redion motar ya kunna batare daya mata magana ba, ta kula yau ??an shariyar nashine suka motsa masa kokuma akwai abinda ke damunshi acikin zuciyarshi.
Sosai yake falfala gudu a saman kwalta har ya sami zarafin barin arean unguwar ganin ya ? auki hanyar da gidansu yake yasa komai nata ya tsaya cak.
Har lokacin daya ?"!arasa cikin unguwar tasu, abakin gate ya dakata tare da danna horn masu tsaron gate ? in sukazo suka bude masa suna masa barka da zuwa.
A harabar wajan adana motoci ya parker motar ya kashe tare da balle murfin ya fita.
Ha? a ta ri?"!e tare da gyara zamanta batare datayi yun?"!urin binshi ba, har ya kusan ? acewa daga gurin ya juya yaga bata biyosa ba tsaki! yaja a fili tare da komowa kansa ya zira ta cikin glass ? in motar.
"Kifito mana ya kike ? ata min lokacina"
Da sauri ya saka hannu ya bu? e murfin motar yana tsaye ta fito a wannan karon ya? an sassauta saurin nasa suna jerawa tare sedai bai ce mata komaiba.
part ? in alhaji babba ya nufa dukkan ilahirin jikinshi yayi sanyi amman dayake shi? in namijin duniyane babu ta yadda zakai ka gane halin dayake ciki sabida ko saman fuskarshima bata nuna hakanba.
Kofar babban falon alhajin ya bude wadda daman anan ake tattauna dukkan wani important issues na cikin zuri'ar tasu.
Zare idanunshi yay lokacin dayay katari da mutanan dake falon domin babu wanda bai sami zarafin halartar wannan wuriba hatta zee datake jego seda ta amsa kira, sedai su umar da basa gari.
Sallama yayi kanshi sunkuye ya kutsa cikin falon wanda ?"!annenshi suka sada kansu ?"!as sauran iyayenshi kuma suka zuba masa idanu.
Bebi na biye a bayansa wadda ilahirin jikinta yake rawa musamman yadda taga idanun kowa yayo kanta caaaa akai mata da ido ana kallonta.
Abba wanda tun ? azu ya kasa zama se faman kaiwa da komowa yake wayarshi ahannu cikin sauri ya juyo ga Aliyu dake kokarin gaisar da abban bauchi.
Tas! tas!! tas!!! falon ya ? auki sautin tagwayen maruka uku ciff da abba ya wankewa fuskar Aliyun dasu.
Cikin wani irin yanayi bebi ta silale a jikin bango ta ra? e tana rintse idanunta sabida yadda taji marin kamar ita akaiwa.
Itako khadija tun shigowar bebi takejin gabanta na wani irin bugawa sam bataji marin mijin nata ba gaba ? aya hankalinta da idanunta yana kan bebi tai mugun zuba mata idanu ko kiftawa batai.
Karuwarshi ko matarshi no karuwa dai domin tasan zuri'arsu basa AUREN BARE! rintse idanunta tai gam tana kiran sunayen Allah.
Kafin maganar alhaji babba ta kara? e wurin.
"Kaimin dai-dai idiris daka mari shasha Aliyu muzaka zubarwa da ?"!ima muzaka tozarta muzaka kwancewa zani a kasuwa muzakaiwa abin kunya a cikin zuriya?"
Yafa? i hakan cikin caku? a? ? iyar hausar data saka kowa cikin zulumi wanda tuni zuciyar wasu ta soma raya musu Aliyu karuwa ya aje agidansa.
"Dakata Alhaji"!
Ammi ta mike a matu?"!ar fusata wadda tunda abba ya aurota bata ta? a yin irin wannan maganar ga dukkan ahlin nashiba.
"Ta yaya kake jefarmin ? a da irin wa? annan munanan kalaman wa? anda suke kaman ceceniya da zaman dadiro...........,
"Bilkisu koma ki zauna kada in kuma jin maganarki in ba hakaba ranki ze mugun ? aci"
Abba ya fa? a cikin zafin rai.
"Wallahi idris bazan komaba ta yaya kai kana gani za,a lalata auren ? anka sabida wata banzar al'adar daba addiniba sannan kai shuru to wallahi senai magana koda zakace yau ?"!arshen igiyoyin aurenmu dakai ya ?"!are Aliyu auren sunna, yayi da sanin ??an uwanshi abubakar da usman su'suka wakilci aurensa kuma abubakar shiya mi?"!a sadakin auren nasa sun ? oye mukune sabida banzar ? abi'arku ta rashin AUREN BARE! Wadda nake addu'a Allah ya rusa wannan al'adar kowa ya sami ??ancin kanshi".
"Dakata bilkisu!
Alhaji babba ya fa? a tare da mikewa.
Shiko abba ?"!asa yay da kanshi yasan ran ammi ya ? aci tunda tace abbakar kai tsaye tace idriss kai tsaye wanda bata ta? a fa? in sunanshi ba tunda ta haifeshi sabida alkunya ta ? an fari hakanan bata ta? a fa? in sunan shi abban ba sabida alkunya itama abba take fa? a mai kamar yaranshi ammi macece mai kawaici da hakuri yadda yaji yau ta mike tana wassafa magana yasan ranta ne ya ? aci.
"AUREN BARE Baya cikin tsarinmu dana iyayenmu sabida kina ganin kin isa kin kai kin kawo shine zaki dubi idanuna ki gayamin wadda duk ta fito abakinki ko? madallah to nagode amman ki sani wannan aure dashi da babu duk ? ayane a wajanmu sabida haka a yanzu base anjima ba kai tsageri marar mutunci inason ka saki waccan yarinyar ka bata takardarta ga matarka nan hadiza ??ar uwarka ta jini da ita muke son ka zauna ba BARE ba! domin bazamu lamun AUREN BARE a mai atamfa family ba"
Alhaji babba ya kare maganar yana mikawa Aliyu takarda da biro, Bebi kafe tsohon tayi da idanu tana kallonshi maganarshi ta ?"!arshe tafi kalmar sakinta dayace zafi acikin zuciyarta.
Lallai namiji munafuki ne au ashe daman yana da mata yake wannan rawar jikin akanta jar bura'uba! lallai ya gama da ita ?"!arewa ma matar tashi ??ar uwarsa ce lallai ya cuceta!!!
Falon ne yay tsit illah sautin kukan dija dake tashi sannu a hankali tanajin duniyar tana juya mata Aliyu yayi aure? da wadda take hango tsantsar sonta a gareshi wayyo taga takanta itakam.
Haka zalika umman khadija datai zaman dirshan tana share zufa.
"Amsa nace"
Alhaji babba ya dakawa Aliyu tsawa wanda ko motsi ya kasayi illah kansa daya sunkuyar kuma har yanzu yana du?"!e ne agaban abban bauchi wanda tun fara maganar baice komai ba, usman kwa ji yake kamar yaje ya naushi Alhaji haka zalika ya abbakar hankalinshi yay matukar tashi,gaba ? aya falon tsitt ya ? auka.
?`ago da jajayen idanunshi yayi wa? anda suka kuma girma jijiyar kanshi ta mike tai wani irin ru? u-ru? u zubawa alhaji babba idanu yayi batare dayay shakkarshi ba yace.
"Alhaji kayi hakuri wallahi bazan saketa ba sabida inason matata! kuma ai AUREN BARE ba haram bane bafa zan saketa ba wallahi kozaka mutu haka nan addini ya haramta sakin mace mai juna biyu akan me zan saki matata da cikin sati biyu ajikinta?"
Yafa? a yana mai mi?"!ewa tsaye yana jefawa alhajin wani irin kallon raini.
Gaba ? aya falon hayaniya ya ? auka kowa yana na'am da maganar Alin domin daman yawanci mazan biyayya suke bawai son wannan auren ha? in suke ba.
Gyaran murya abban bauchi yay wanda daman shi baice komai ba tun farkon maganar.
"Zauna babana, ya dubi Aliyu a tsanake.
Zama yayi cikin na'am da maganar abban bauchin sabida mutum ne shi mai fe? e gaskiya wannan dalilin ne yasa ma suke yawan samun matsala da alhajin.
"Haba yaya ta yaya zaka ringa tilaswa yara Auren da basuyi niyya ba wannan fa abun ba addini bane ba yanzu hakan ku bai ishemu ishara ba? yanzu inda karuwa ya ajefa dafa haka za,a kawo mana ? an shege mu goya amman ku duba auren nan nasa abubakar da usman su suka goya masa baya yayi akanme zakace ya saki matarsa ita khadijan da kuka li?"!a masa ai ya amsa yay muku biyayya ku ba seku goya mai baya a binda yake soba kuduba isharar Allah auren da kwana goma sha biyar har Allah ya basu rabo toni dai babu ruwana sabida haka inma zaku aje wannan makaman yakin naku seku aje, kai babana tashi kaja matanka Allah ya baka ikon yin adalci sannan daga yanzuma duk mai son AUREN BARE yaje yayi matukar zeyi adalci Allah ya bashi tagari amin"
Abban bauchi ya fa? a yan mai tashi yabar wajan daman shi abinda alhajin yake yafa isheshi yana musu wata isa da gadara kamar shine ubansu ai wa ba uba bane.
Falon ne ya dauki hayaniya nan da nan kowa ya soma tofa ta bakinshi mazan familyn kwa ihu suke suna cewa.
"Well done yaya Aliyu Allah ya biyaka ka kwato mana ??anci" haka suketa fa? a wanda hatta ??ammatan ma ba,a barsu abaya ba domin yawanci da samarinsu amman tsoro yake hanasu kawosu gaban iyayen nasu.
Gyaran murya alhaji babba yayi.
"Tabbas maganar Abban bauchi ta sanyaya mun jikina kuma auren baba Ali yazaman ishara tabbas rabo ma ka? ai ze iya kasheni dan Allah ??a??an nan kumin afuwa wa? anda na tursasa sukai auren dole duka kuyi hakuri daga yau najanye wannan al'adar tawa kowa yana da damar AUREN BARE! amman nagartacciya mai tarbiya, tabbas idan har iyaye zamu dinga tilasawa yaranmu auren da basa so tofa za'a iya haifar ? an da baida idanu, tabbas wannan ma isharace gamu iyaye mu dinga yiwa ??a??anmu adalci sabida tsanani tilasawa yaro yana sakawa ya bujirewa mahaifa musamman Aliyu wanda ban ta? a masa magana ya musan ba banta? a ganin ? an albarka kamarshiba baya musu haka nan baya sa? a mana amman yau harni ze duba yace kozan mutu baze saki matarsa ba ya kalli idanun ubansa baiji kunya ba lallai soyayyar shi da wannan yarinya takai ta kawo wallahi inda ba'ai auren bama za,a iya haihuwa a titi, kai idriss karkai fushi da ? anka maza kai masa afuwa Allah yay muku albarka gaba ? aya, haka zalika kema bilkisu nasan rankine ya ? aci har kika jefamin kalamanki na ? azu abinda baki ta? a min ba tun aurenki agidan nan kikemin biyayya duk tursasawar dazanwa ??a??anki baki ta? a ? aga ido kin dubeni ba sabida haka ban rike ki araina ba Allah ya baki hakuri yayi maki albarka keda zuri'arki Amin"
Amsawa dukkan mutan falon sukai gaba ? aya. alhaji babba yaji jikinshi yayi sanyi, daman shi abba marinma dayay wa ? an nasa dan dai kar alhajin yaga kamar ya daure masa gindine amman shi tun kalaman alhaji isyaku yaji jikinshi yay sanyi tabbas yayi godiya ga Allah dayasa ba ? an????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 
shege aka kawo masa ba.
"Zonan ??ar albarka kiyi hakuri do Allah kada ki rikeni akan nace asake ki kiyi ha?"!uri ? iyata"
Alhaji yafa? awa bebi haka yana kallonta wadda tun ? azu ta ra? e tana jin duk maganganun nasu bata ? ago ba sema kasa data kumayi da kanta domin ita ka? ai tasan a halin data ke ciki.
Abba ne ya ? ago kansa batare dayace kamai ba.
Yadai zubawa Aliyu idanu yana kallon yadda gaba ? aya hankalin Aliyun na kan matar tashine data sada kanta kasa ta?"!i kallon kowa.
Addu'a abba yayi tare da sallamar kowa ya kama gabansa amman yacewa iyalinshi su samesa a falonshi harda

48 / 51