Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   11 / 51

30K to 33K   out of 152.7K words

rayuwa sabida littafinta yanxu a bude yake dukkan abinda tai xa,a shigar dashine.
Jikin Bebi ne yay lu? us wata irin nutsuwa tazo mata haka sukaita hirar fahimta da mama har lokaci yaja sannan tace mata ta koma wajan ??an uwanta ita kuma tayi kicin wajan aikin gabanta.
Koda ta shiga ? aki kwanciyarta tayi a saman katifa tana tsuke jikinta waje ? aya tana jin yadda mararta take ? an lafa mata a hankali hankali sabida karfin maganin datasha kafin kuma bacci ya kamata wanda aikin wannan maganin data sha ? inne.



_LEGOS_
Safiyar asabar kwance yake.............




_MUTARA A NEXT PAGE FANS_
11/14/21, 3:06 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
{ _HOT LOVE_ }


NA
*AUTAR MANYA*


_Afuwan my fans nayi mistake ? in number wancan shine 25&26 wannan kuma 27&28 afuwan_


_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._

*27&28*

_LEGOS_
Safiyar asabar kwance yake a saman sopa ya mi?"!e ?"!afafunshi wa? anda har zubowa ?"!asa sukai sabida tsahonsu ya wuce tsayin sopar, jikinshi sanye da milik ? in jallabiya mai yankakken hannu sam bashi da niyyar tashi bare yasan abinda zeyi, gashi tarin abubuwa masu mahimmanci sunyi mishi caa! agabanshi gashi a yau ? in yakeson wucewa kano, ko bokking ? in jirgi baije yayi ba, amman yana ganin hakan babu matsala sabida yana da mutane a airport ? in yasan dayayi waya za,a tanadar mashi, saukinta ma yau ya umar ze biyo jirgin dare shima ya tawo nan ? in abbansu kuma shima dai still yau ze biyo jirgin dare daga chaina zuwa kano,? ago ?"!wayar idanunshi yayi wadda saman idanun nashi ya cika da yalwatacciyar suma zara zara, ya dubi tamfatsetsen agogon dake manne da bangon ? akin, cikin sauri ya mi?"!e yana fito da manyan idanunshi wa? anda suke saurin saka maraji nutsuwa, ganin har 11am tayi ya sakashi mi?"!ewa gaba ? aya da sauri ya saka hannunshi ya gyara jikinshi sabida yadda reaction ? inshi ya bayyana tun jiya yake fama da ciwon mararshi wadda ta zame mishi jiki a kwanannan, tunda yazo legos ?"!arfin hali kurum yakeyi amman shika? ai yasan yadda yake fama da sassan jikinshi babu abinda yake bu?"!ata a halin yanxu kamar mace acikin rayuwarshi shima mutum ne kamar kowa ba dutse ba, inda Allah ya rufa mishi asiri shiba mazinaci bane sannan kuma yana da kokarin yawaita azumin nafilar daya zame mishi jiki a halin yanzu kusan kullum shiyake yi yake samun sauki acikin jikinshi.
?`an cije lip's ? inshi yayi ka? an tare da nufar gaban trolly ? inshi ta kayan dayazo dasu, tawul ya ? auko, faffa? a tare da ajeshi a gefen gado, rigar jikinshi ya cire wadda ganin surar jikinshi ka? ai ta saka nakusan yada birona, sabida yadda yake da mur? a? ? an jiki irin na maza majiya ?"!arfi wa? anda training ya gama ratsa jikinsu,kasancewar shi mai yawan zuwa wajan motsa jiki baya zama haka kurum, ?"!wanjin hannunshi ka? ai mace ta kalla seta firgita sabida yadda yake a mur? e babu alamun sako sako, kirjinshi irin faffa? an kirjin nan ne wanda daga ?"!asan mararshi ya tsuke, yalwatacciyar sumace ba?"!a si? ik kwance a saman kirjin nashi wadda ta gangaro har wajan cibinshi ta xagaye har zuwa ?"!asan mararshi, nipple's ? inshi masu girma cikakku kosassu dasu wa? anda gashi yabi ya zagesu gwanin sha'awa haka xalika dukkan ilahirin sassan jikinshi gargasace tabi ta lafe a ko'ina kallo ? aya mace xatayi mishi taji ya burgeta musamman mai raunin sha'awa tana kallonshi zataji tana bukatar kasancewarta dashi, ? aukar tawul ? in yayi ya ? aura a saman west ? inshi tare da zame gajeran wandonshi na ciki batare daya bari sirrin girmanshi ya bayyana ba, ya ? auki karamin tawul ya ? ora saman kanshi tare da nufar bathroom, ruwa mai ? umi ya ha? a, ya soma wankanshi wanda yakai kusan mintuna 40 a cikin bathroom ? in kafin ya kammala ya fito jikinshi yana ? igar da ruwa, karamin tawul ? in saman kanshi ya saka yana goge jikinshi tare da ? auko cream cikin jakarshi a gurguje ya shafa tare da fesa turare sama-sama hmm da gaske fa Aliyu namijine sabida cikin mintuna goma ciff yagama shirya kansa sabida shi baya cikin maza masu sanya komai nashi da zafi-zafi yake yinshi cike da zafin namanshi babu sanyi ko ka? an komai yana yin shine da karfinshi da lafiyarshi, cikin wani milik ? in yadi mai sharara domin ana hango farar singlet ? in jikinshi, ya shirya kanshi se, black shoe daya saka a ?"!afafunshi, tare da ? aukar system ? inshi da wayoyin shi ya fita cikin sauri yana rufe ? akin sabida akwai abinda yakeso yayi a office kafin ya taho kano, seda ya rufe ? akin sannan ya fiddo da wayarshi guda wadda take cikin aljihunshi kana ya soma kiran wanda ze kira a airport ? in seda ya tabbatar ze samu jirgin dare zuwa kano sannan ya nufi parking space inda tarin motocin gidan suke sabida abbansu ya zube musu motoci masu dama agidan sabida kowanne ya sami saukin fita office.
Gaban Wata Black Venz ya bu? e ya zuba system ? inshi a front side kana ya koma driver side ya shiga bakinshi ? auke da addu,a kana yaja ya nufi bakin gate mai gadi ya bude mashi gate ? in ya fita zuwa office.
Sosai yake gudanar da abinda zeyi a office ? in har zuwa six na yamma sannan yay off tare da sallama da ma'aikatan wajan ya nufo gida, koda yaje sosai yayi mamakin ganin ya umar harya sauka tare da matarshi humaira.
Cikin barkwanci ya umar yace.
"Kawani saki baki kana kallonmu to kaima kaje dan yau mukaga ammi tanata ha? a kayan lefe inaganin ma ?"!ila sunkai tuzurun banza kawai".
Shiko tsananin mamakin yadda yaga yaya umar yawani baje a babban falo suna ciye ciye shida humaira matarshi yayi wadda tirtsetsen cikin jikinta yakusan fitowa duniya, sabida baya sakin jiki gaban matan yayin nashi bare su raina shi,( kuji fa ) ya saka kai yana kokarin ratsesu yana daya sanin ta ? ayan falon ya biyo bata nan ba"Ya Aliyu ina yini".yaji muryar humaira matar ya umar tana gaisar dashi, cikin ??ar ? aga murya ka? an ya umar yace"Kai dan ubanka nifa gaba nake dakai kasan Allah matata baxata kuma gaisar dakai ba, tunda ko sannu munfi karfin kayi mana, bare ka tambayi wayaje ya ? auko mu".shikam mamaki yayyanshi suke bashi yadda suke wani rawar ?"!afa akan matansu kamar zasu taka cikinsu ? an siririn tsaki! yaja ka? an kana ya juyo cike da tsantsar miskilancinshi"Lafiya"! yafa? a yana kallon humaira ka? an sannan ya saka kai.batare daya tankawa ya umar ba( wayyo my fans! ga wanda yafi Aliyun fati nan miskilanci RABON WANI ), sakin baki humaira da ya umar sukai.
"My love nidai wallahi senaji ina tausayin khadija har raina, wallahi ta ? aukarwa kanta aiki nifa harga Allah wani xubin ya Aliyu tsoro yake bani, sabida ko kallo baka isheshi ba amman ita tarasa wazata ? auka seshi, ammanfa wannan shine dai dai da mace marar ji sabida kallo guda yay mata zatasan da maza a wajan".
Tafa? a tana kallon shi tare da kwanciya a saman cinyarshi tana ? ora hannunshi saman cikinta.
"Kuma fa baki san wani abu ba kinsan Allah da kike ganinshi haka irinsu mugayen jarababbune wannan miskilin bari kiga ya sami mace a ? aki se buzunta".
Dariya ta saki tana fa? in.
"Ai duk kanwar jace kaima ai haka kake babu sauki a room,".
Haka dai suka cigaba da tattauna a kan halin Aliyu na shariya da miskilanci.
Wanda cikin haka ya fito jikinshi sanye da ?"!ananun kaya se zuba ?"!amshi yake se ?"!atuwar jakar kayanshi a kafa? arshi hannunshi guda rike da wayoyi, takowa yay har gaban ya umar tare da yi mashi sallama a da?"!ile ko kallon inda humaira take baiyi ba ya saka kanshi ya fice daga falon.
"Allah dai ya yaye maka wannan ?"!uncin domin ciwone wannan yaro inda kaine gaba damu damunga mugunta tuzurun banza".cewar ya umar yana kallon Aliyu wanda harya bude ?"!ofarshi ya fita bai tanka mishi ba.
Seda yay sallah acikin masallacin gidan sannan ya fita batare daya ? auki mota ba.saboda airport ze wuce babu wanda ze dawo da motar.
??arfe bakwai na dare tayi mashi a babban filin sifiri da sauka na jahar legos wanda cikin lokaci ka? an ya sami abin hawan daze kaishi can ? in.
Zaman mintuna ?"!alilan sukai tare da sauran fasinjojin dazasu taso kano suma dan har sallar isha'i ya tashi yaje yayo sannan ya kuma zama cikin haka aka soma kiran sunaye, mintuna ka? an jirgin ya cika da fasinjoji kana ya tashi zuwa kano ta dabo cigari!.


_KANO_

Babu laifi Bebi ta sami bacci sosai dan har akai kiran sallar magariba bata tashiba seda mama ta saka ihsan taje ta tawosa............!



*KUYI HAKURI KU ??ARA HAKURI AKAN WANDA KUKE ALLAH YA BAKU IKON BANI ZAFAFAN COMMENTS NIKUMA YA BANI IKON BAKU ZAFAFAN PAGE AUTARKU CE* ?x 0 ?x ?
11/14/21, 3:06 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
?? ?? {?? _HOT LOVE_?? }
?? ?? ?? ?? ?? ??

?? ?? ?? ???? NA
*AUTAR MANYA*

_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._
?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ????

?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ???? *29&30*

Babu laifi Bebi ta sami bacci sosai domin se dama aka kirawo sallar magariba sannan mama tasa ihsan taje ta tasota, murza idanunta tayi tare da mikewa zaune duk jikinta yayi sanyi ?"!alau haka ta tashi ta fito tsakar gida, seda ta shiga bayi ta wanke jikinta sannan tazo gaban mama saman tabarma ta zauna.
"Ke malama tashi kije ki ? auro alwala ki gabatar da azkar ? inki, bana son sakarci ta haka shaidanu ke shigar macen datake haila bata yawaita alwala da addu'oin tsari".
Babu musu ta mike taje ta ? auro alwala ta wuce ? aki sabida tsakar gidan duk su mama sun shinfi? a katuwar tabarma suna sallah.
Zama tayi tare da fara gabatar da karatun azkar ? in maraice, tana kammalawa ta fito tsakar gida lokacin suma sun idar da sallar bataiwa kowa magana ba taja ta zauna tare da zuba tagumi, itafa Bebi wannan tsumman na jikinta duk shine ya dugunzuma mata hankali( wayyo! cikina dariyar bebi karki kasheni ) da kallo mama ta bita kana tace.
"Waini yau meya sami uwata ne?, naga tun ? azu ta?"!i magana ya Allah ya ubangiji kasa sanadin wannan girma dayazo miki yasa sanadin samun nutsuwarki ne kamar haka".mama takai maganar ??an biyu suka cafe da "Amin mama wallahi yau gidan sakayau".murgu? a baki tai hartana danna shi gaba"Nifa mama wannan tsumman ya ishan wallahi yarda shi zanyi na huta haba abu se soken.........",Batara ?"!arasa ba mama tace.
"Kull nakuma jin kin fa? i haka wallahi kika yarda se ranki ya ? aci dan ubanki haka zaki dinga yawo jini na ? ata miki jikinki Eye?"tafa? a mata fuskarta a daure domin tasan halin ??ar tata da wauta zata iya yardawa ? in.
"Nidai Allah kuwan".ta fa? a fuww ta mike tayi cikin ? aki tana gunguni itafa ya dameta da haka wani baccin ya kuma fisgarta sabida har yanzu jikin nata bai wani yi garau ba, ko abincin dare bata ciba mama tace su barta kawai tasan halinta tana tashi tsakar dare setaci.
Suma sunayin sallar isha'i sukai cikin ? aki sabida hadarin daya ha? o a garin koda suka shiga ? aki hussanai?? ce ta dubi mama tare da cewa.....
"Mama goben dai sedai ni inje ? in naga ??ar taki babu lafiya?".
Tafa? a tana kwanciya gefen hassana.
"A,a idan ta warke sesuje ai babu wani damuwa Allah dai ya nuna mana goben".
Mama ta fa? a itama tana kwanciya a gefensu hassanar abinka da jikin talaka na gajiya ko cikakken minti goma basuyi ba bacci yay awon gaba dasu.
Shahid ne ka? ai ke budurinshi a tsakar gida yana ? an dafa indomie ? inshi harya kammala yaci shima ya kwanta a ? an shagonshi na soro.

_YAHAYA GUSAU_
*GI?`A?`O MAI ATAMFA ESTATE*
Cikin harabar estate ? in motar usman take danna kanta wanda ya baiwa masu tsaron gidan damar tawowa aguje! zuwa gaban mahaukacin katon gate ? in gidan suka budewa usman gate ? in cikin barkwanci yake gaisawa da sojojin wa? anda sune ke tsaron gidan sannan yaja motarshi a hankali har cikin parking space, revars yayi kafin ya gyara parking ? inshi sannan ya kashe motar tare da fitowa yana xagayawa ta baya ya ? auko jakarshi ta office tare da kular dambu, ya dauki hanyar gate ? insu wanda shine daga gefe, turashi yay tare da bude kofar part ? inshi ya shiga cikin babban falonshi bakinshi dauke da sallama.
Matarshi Zainab tana zaune a ?"!asan carfet tana kallo a tv shigowarshi yasata tashi da ?"!yar tana mishi barka da zuwa cike da tattali da kulawa.
Cikin wani irin salo ya jawota hade da cikin yawani rungume batare daya aje kayan hannunshi ba, seda ta? an zame tare da karbar kular dambun da jakar hannunshi ta shige gabanshi tai masa jagora zuwa ? akinshi, yanayin yadda usman yakewa zainab dolema ya dinga baiwa Ali haushi konima nace anya.....!
Bai samu tayin wankan ba yau, illah ha? a mishi ruwan dumi datayi ka? ai sabida hankalinta na wajan dambu wanda tun a cikin?? ? akin ta soma kaishi bakinta tana yi tana lumshe ido jitake kamar karya kare amman lomarta batafi biyar ba taji wayam babu dambun babu alamunshi.
Cikin kwa? ayin shi taja ta zauna ta rafka tagumi har seda usman ? in ya fito ganinta babu yadda take yasaka shi saurin karasowa gabanta.
"Sweet heart what wrong with you?".
Yafa? a yana tallafota zuwa jikinshi har yana goga mata ruwan daya rage jikinshi na wanka.
Turo bakinta tayi gaba sega hawaye nan shaaaa!!
"Ni wallahi wannan dambun bai isheni ba Allah senaci zan iya bacci, kuma bana ammi kona hajiya ba, na wa? anda naci yanzu nikeso".
Dum!Dum kirjin usman ya bada sautin tare da zamewa ya zauna.
sunayen Allah ya shiga jerowa dama haka mata masu cikin suke?.
Shi yanzu an riga anyi sallar magariba ta ina ze, iya tunkarar gidan wasu?, infact ma ta ina yasan gidan.
Marairaicewa yayi tare da cewa.
"Kiyimin hakuri Cwt gobe insha Allahu zanxo dashi mai yawa amman yanzu kinga Aliyu zanje na ? auko a airport sannan kuma banje na gaisa da abba ba".
Tashi tayi daga wajan tana jin wani iri aranta batajin zata iya kai ha?"!ar?"!arinta gado in bata kuma kai wannan dambun bakinta ba
Agurguje ya shirya kanshi cikin manyan kaya tare dayin alwalar magariba ya fita masallaci.
Koda ya dawo ma part ? insu ya koma anan babban falon ammi ya sami abbansu yayi mishi barka da hanya sannan ya nemi guri ze Zauna sabida ammi ta dakatar dashi akan maganar bikin Aliyu wanda za,ai next week.
Ganin ankusa kiran sallar isha'i ga maganar taki ta kare tsabar complain ammin ke mashi akan halin ? an uwan nashi,yasa abba katse wa ammi hanzari"Kai shehu maza ni kaje airport ka ? aukomin babana idan yaso ka dawo kucigaba daga inda kuka tsaya".
Murmushi usman yayi tare da mikewa yana jinjina girman soyayyar abbansu da Aliyu.
Sallama yay dasu ammi kana ya koma part ? inshi ganin yadda zainab matarshi ta hade kanta da gwiwa yay matukar girgizashi, cikin sauri ya karasa gareta yana yi mata magana kasa kasa, duk yadda yakai ga dadin bakinshi ta?"!i bashi ha? in kan magana itafa dambun nan dai zata kara ci.
Aranshi jaje yakewa kanshi na kaika jawa kanka amman a fili, lalla? ata yake yana kuma ce mata insha Allahu zega yadda zeyi ta samu taci ? in da ?"!yar ya samu ta saki ranta sannan ya?? ? ansha tea kana ya dauki keyn motarshi ganin 900:pm ta kusa kuma jirginsu Aliyu sauran mintuna ka? an ya sauka.
Har waje ta rakashi.
Sannan ta jawo jikinta ta koma falon shikuma ya karasa parking space ya shiga motarshi.


_AYI HA??URI A ??ARA HA??URI A KUMA YIN HA??URI AKAN WANDA MUKE BAKI ?`AYA ALLAH YA ??ARA MANA HA??URI DA JUNA AMIN_

_MASU MIN MAGANA AKAN BOOKS ?`INA DANA GAMA COMPLT DOCUMENT GASU KAMAR HAKA_

*RABON WANI*

*H A S K E*

*KOBA SO*

*DA IZZATA*

*?`AN MAJALISSA*

_DUK ?`AYA DOCUMENT AKAN FARASHIN NAIRA 300 AMMAN MAI SANSU BAKI ?`AYA ZE BIYA 1000 MAI BUKATA SEYA TUNTUBENI 08142105218_
11/14/21, 3:06 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
{ _HOT LOVE_ }


NA
*AUTAR MANYA*


*HAJIYA AISHA NAGA SA??ON ALKAIRIN KI GARENI NAGODE ALLAH YA ??ARA GIRMA WANNAN SHAFIN NAKINE NAGODE SOSAI ALLAH YABAR MUTUM DA MAI SONSHI HA??I??A NAJI DA?`I ??WARAI NAGODE ALLAH YA ??ARA GIRMA TARE DA BU?`I, YA RAYA ZURI'A AMIN*


_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._


*31&32*

Yajima acikin motar yana sa?"!awa da kwancewa baki ? aya zainab tagama tashin kanshi, shi kanshi dana sani yakeyi akan shishshiginshi na kai mata wannan dambu dayay, inda bai kai mataba yasan da duk hakan bazata ta? a faruwa ba, amman yanzu ga yadda yaga yanayinta kamar jira take ?"!iris ta fashe yasan idan bai zo mata dashi ba akwai ?"!ura!.
Ganin har 9 ta wuce yasashi tada motar tare dayin revars ya ? auki hanyar gate, cikin azama masu gadi suka bu? e mishi gate ? in suna ? aga mishi hannu alamun adawo lafiya, yana kan titin yahaya gusau wanda ze bida kai har wajan shara? a kwanar ganduje,yaji wayarshi tana ringing! da baze ? aukaba domin ya zataci ko Aliyu ne ya sauka ze addaba mai, dan haka yana ? aukar wayar domin yay rejecting kawai seyaga ashe madam

11 / 51