Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   50 / 51

147K to 150K   out of 152.7K words

mayen turarensa shiya bata tabbacin zuwansa, amman setai kamar ma batasan Allah yay ruwan sa a gurinba.
"Madam yakamata ki daina fushi dani hakan nan domin ina azabtuwa"
Yafa? a cikin rashin sabo da rarrashin mace.
Banza tayi dashi batare data tanka mai ba.
Ri?"!o hannunta yayi wanda bata rike littafin dashiba yana matsa matashi cikin wani irin salo.
Ture hannun nashi tai da ? ayan hannunta tare da juya mai baya.
Gaba ? aya tafikan hannayenshi ya zube saman gadon bayanta yana shafowa.
Can cikin ?"!asan ma?"!oshinsa kamar ze saka mata kuka! yace.
"Wai dan Allah mai nayi miki duk kinbi kin ? agamin hankali ki taso mutafi part ? inmmu"
Yafa? a yana juyo da fuskarta saitin tasa fuskar yana mai kafeta da idanunshi dasu kai jajur sabida damuwa.
Hawaye ne yasoma zarya a saman fuskarta.
Anan nai kallon ki? ima sabida atake Aliyu yay wata irin dira a gabanta hannayenshi ya saka ya tallafo ta tare da fito da harshen shi yana lashe mata hawayen nata kamar ze tsotse dukkan fuskar gabaki ? aya.
"Nika rabu dani kuma Allah sena gudu wurin mama tunda muka tawo kake hantara ta tunda kazo kai tafiyarka baka kuma waiwaye naba yanzu kuma kazomin da matarka dan Allah ka rabu dani da abinda nakeji a zuciyata".
Tafa? a cikin kuka!
Dafe kanshi yayi duk jikinshi yana wani irin rawa gaba ? aya ya gigice ya daburce.
Rungumota yayi gaba ? aya zuwa saman faffa? an kirjinshi hannunshi ya saka yana shafa saman gadon bayanta har zuwa mazaunanta.
Kafin ya lalubo cikin kunnenta ya soma ra? a mata kalamai masu kwantar da hankali.
"Haba sarauniyata haba masoyiyata akanki fa ina kasa bacci yanzu tsakani da Allah ke bazaki min uzuriba nazo ban sami hutu ba ina ta zirga-zirga shine naje ? akin dija na kwanta yanzu kuma munfi awa anan muna jiranki ni banyi fushin fitar da kikai babu izinina ba seke haba tawan kada na kumaji kince zaki tafi gidan mama batare da izinina ba keda gidan mama semun je ziyara"
yafa? a mata hakan cikin shaukin soyayyarta.
Jin zuciyarta tayi tai mata sanyi amman duk da hakan bata nuna mashi ba.
Mikewa tsaye yayi tare da zube hannayenshi acikin pocket ? inshi yana mai zuba mata narkakkun idanunshi.
"Tashi mutafi kinsan dija ta bamu sati guda still wai muci amarcinmu a gida".
Haushine ya kuma kamata jin ya ambaci sunan matarshi amman ganin yadda duk ya lanjare mata kamar maraya yasa ta mike tana tura bakinta gaba.
"Toni kai gaba ganinan"
Tafa? a cikin ? aure rai.
Murmushi yayi tare dayin gaba kamar yadda tace ? in yana jin jina rigimarta.
Seda tagama yangarta sannan ta bishi yana tsaye a falon shi ka? ai bataga matarshi ba kuma bata tambayeshi ba.
"Ina ammi nai mata sallama?"
?`an ran?"!wabowa yayi gabanta sabida yafita tsayi nesa ba kusaba.
"Ammi tana wajan mijinta tana basa kulawa kema ya kamata kiji dani"
Yafa? a mata hakan yana kanne mata idanunta guda ? aya.
Bai bata izinin magana ba ya kama hannunta suka wuce.
Fita sukai daga falon duk yawani shige mata jikinta shi ko kunyar wani ya wuce ya gansu ba yay kasancewar gidan akwai wadatar haske kamar rana.
Gaban gate ? in part ? inshi ya karasa shiya bu? e musu gate ? in suka shiga tana mai karanto addu'a acikin bakinta.
Sosai tsarin falon ?"!asan ya burgeta wanda babu komai cikinsa se manyan saitin kujeru na royal masu kalar royal blue.
Step suka haye cikin nutsuwa ya bude kofar glass ? in dake saman ya kama hannunta suka shiga cikin babban falon daya gama tsaruwa da wasu shegun kujeru masu azababban kyau na fitar hankali.
??afafun Bebi suka nutse cikin lallausan carpet ? in dake falon ga wani kamshi da sanyin Ac sun gama kashe mata jikinta.
Kallo ? aya taiwa falon idanunta yasan an narka dukiya acikinsa.
??ofar dake gefe wadda ta kasance itace ta room ? inta ya bude suka shiga falone a farko wanda aka jera fararen kujeru marasa girma se Tv tare da frij, da wani ? an table a tsakiya kofar bedroom ya bude suka shiga wanda ya kasance katon gaske wanda yaji saitin kayan gado farare babu abinda yafi burgeta ga wajan face tsarin gado mai uban kyau da ? aukar hankali kofar dake hagu itace ta bathroom ? inta.
Sakin hannunta yayi yana mai kallonta.
"Well come to the mai atamfa estate mrs Aliyu idriss mai atamfa Allah ya albarkaci rayuwar auren mu"
Yafa? a yana kashe mata idanu guda ? aya zama tai a gefen gadon tana lumshe idanunta domin mugun baccin daya kama idanunta.
"Bacci kike ji? ina zuwa"
Yafa? a yana fita daga ? akin.
Kansa tsaye ? akin khadija ya nufa ya sameta zaune gaban madubi ta kifa kanta alamun tunani.
Sallamarshi ita ta dawo da ita daga duniyar tunanin data afka.
Gabanta ya karasa tare da ? agota ya manna da kirjinshi.
"Dija why kika baro falon ammi bayan kince zamuje mu tawo da Beby?'
Yafa? a mata murya ?"!asa-?"!asa.
"Dole na baro can mana sabida naga kiri kiri kana nuna ban bamci a tsakanina da ita alhalin bata fini da komi ba"
Murmushi yayi lallai mata biyu gobara, yagama da waccan ya dawowa wannan.
"Kiyi hakuri ba nufina kenan ba, amman bakiga tana da lalura ba komai sena bita asannu, yanzu dai kiyi hakuri nazo nai miki sallama ne kamar yadda kikace kin bani sati ? aya".
Harara ta dalla mai tana jin dama batai ? arin zancen fa? in hakan ba.
"Hmm shine yasa naga jikinka yana rawa akan ??ar cikinka?"
A wannan karon ha? e ransa yayi tamau tare da zareta ajikinshi.
"Ke khadija kada kikaga ina bin ta taki kinemi gayan magana bazan juri cin zarafi daga garekiba koma miye ai ke kika ce nai satin in kuma baki amince ba zan kwanta a ? akin ki domin a lissafi yau kece dani"
Murmushin yake tayi.
"A,a Allah ya raka taki gona ni jini nake bana bukatarka wadda kakeso ka ? irkawa ciki kaje taji da jarabarka ni bazan iya ba".
Tafa? a tare da banka kofar toilet ta datsota sanin ze iya kai mata duka.
Dafe kanshi yayi cike da ? acin rai ya nufi ? akinsa fa? awa saman gado yayi tare da dafe saitin zuciyarshi yana mamakin yadda dija take gasa masa ba?"!a?"!en maganganu a ? azu, tabbas bada ban bai da tsarin dukan mace ba daseta raina kanta.
Yajima yana sa?"!awa da kwancewa acikin zuciyarshi kafin ya mike dukkan jikinshi a kasalance ya nufi bathroom wanka yayi tare da saka singlet and boxer ya feshe jikinshi da turare tare da fita daga ? akin.
?`akin bebi ya nufa wadda ya tarar da ita,kwance saman gado da alamun baccinta yayi nisa.
?`agata yayi tare da kwantar da ita sosai a saman gadon, hayewa yayi gefenta ya janyota jikinshi ya rungumeta da dubara ya zare mata hijabin jikinta tai saura daga ita se doguwar rigar jikinta,bai son ya tasheta sabida yadda doctor yace ba,a tashin mace mai ciki in tana bacci, sosai ya saka ta ajikinshi ? umin jikinta ya ha? u dana shi wanda hakan ya haifar masa da wata azababbiyar sha'awarta, hannunshi ya zira cikin rigarta ya fiddo da abinda yake muradi wasa yasoma yi dashi cikin maitarsa kafin ya ? ora bakinshi akai yana wani irin zu?"!a kamar ze cire mata shi.
Cikin baccinta taji yana ru? a mata jikinta da salonshi, gantsaro mai tai gaba ? aya sabida tana muradin hakan batare da bata lokaciba ya rabeta da kayan dake jikinta yasoma yi mata wasannin data kusan zautuwa.
Tunda take bata ta? ajin kamar na yauba sabida yau yay mata abinda tunda mama ta haifeta bata ta? ajin irin da? inshi ba ya nuna mata yes ita mace ce mai daraja a wurinshi.
Sosai yake mika hannunshi akan dukkan inda yasan ze kunno mata wutarta, kafin ya ? agata ya dangana bakinshi zuwa ma'aikatarta wanda atake anan ta saka wani irin ihun daya amsa ilahirin ? akin babu abinda kakeji se nishinsu,sosai ya zage ? amtse wajan faranta mata seda ya tabbatar daya wanke dukkan fushinta na ? azu sannan ya sarara mata ? aukarta yayi cak, kamar ??ar bebi ya kaita can toilet suka tsaftace jikinsu kafin ya na? ota ya dawo da ita ? aki, kaya suka sauya kana suka koma baccinsu cike da nutsuwa.
Basu farkaba seda asubahi shiya soma tashi yaje yay wanka yay alwala tare da shinfi? a abin sallah ya soma gabatar da nafila, lokacin daya idar ana kiran sallar assalatu, Alokacin ya tayar da ita inda shikuma ya nufi masallaci bugun duniya yayma dija domin ta bude ?"!ofa tai sallah yaji shuru ganin yana ? ata lokacinshine yasa ya wuce masallaci abunshi.
Ahanya suka ha? u da abba dasu usman kamar koda yaushe gaisawa sukai ya wuce part ? in ammi har wurin shida yana wajanta.
Kafin ya mike domin yana son fita office anjima.
Bebi kuwa yana fita tai bayi alwala tayo tare da fitowa ta soma gabatar da sallah.
Bayan ta idar azkar tai tare da mikewa ta fa? a wanka, bayan ta fito kaya ta sauya masu kyau wadda tai adonta cikin doguwar rigar shadda marar nauyi.
Fita tai zuwa falo da karan bani ta nemi kicin.
Sabida yadda umman mufida kullum ke mata lecture akan tsafta kwalliya da kuma iya girki tare da kula da miji,maganar umman mufida batai tasiri a wurinta ba se yau dataga matarsa hankalinta ya kuma tashi taji zata iya bawa mijinta dukkan kulawarta matukar tana son zaman lafiya dashi seta mike ta cire dukkan gandar dake zuciyarta, ada in mama na mata fa? a seta ? auki abin a wasa amman kam yanzu tagane cewar sefa ta mike tsaye inba hakaba duk son dayake mata ze tashi a banza ne.
Cikin nutsuwa ta kunna gas kana ta ? ora ruwan tea duk da yadda bata son warinshi amman haka ta daure ta ha? a komai na tea ? in bayan ta gama ta fita main falo ta zauna carbi a hannunta tanaja gaba ? aya nutsuwa ta sauka ajikinta tamkar ba bebin daba lallai zama da nitsatstse shike sakawa kaima kaji kazama nitsatstsen cikin zuciyarta take raya hakan domin zamanta da Aliyu ta ?"!aru da abubuwa kala-kala na cigaban rayuwarta.
Zamanta da kamar mintuna uku taji karar bude kofa bata ? agoba sabida taji kamar matarsa ce.
Cikin wulakanci dija take kallon yadda aka ? ora mata tukunya akan gas ? inta kuma tasan ba kowa bace ba face amaryar Aliyu.
cike da gadara ta dawo falon tana wani bude hanci a tsaye ta tsaya akan bebi.
"Ke ??ar matsiyata ubanwa yace uwarki ta?"!i ha? oki da tukunya setawa zaki ? auka angaya miki kayana na matsiyatane irin......, Ai bata barta ta karasaba cikin tashin hankalin jin wannan furuci Bebi ta mike ta kwashe dija da mari wanda hakan yay dai dai da shigowar Aliyu,cikin wani irin yanayi Dija ta ? ago a firgice zata zubawa bebi marin domin ta rama.
Cak ya rike hannunta Bebi batai aune ba taji tagwayen marukan Aliyu a fuskarta har guda biyu.
"This is the first and last dazan kuma ganin kin marar min matata duk da ina nuna miki so wallahi baki isa kin takan itaba wannan ?"!anwatace ta jini and kuma matata uwar gidana sabida haka banga dalilin dazakiga fuskar marinta ba".
Yafa? a mata cikin tsananin zafin rai.
Dafe kuncinta tai cikin mamaki take kallonshi.
Murmushin dole ta saki, tana kuma ganin yadda khadija ke mata gwalo batare data bar Aliyun ya ganiba.
Da sauri Bebi tai ? akinta jikinta yana matukar rawa.
Har wani jiri take gani.
Hijab ? inta ta ? auka ta saka tare da takalmi kana ta fito falon tarar dashi tai tsaye ya goya hannunshi a baya yana kaiwa da komowa A falon alamun komai ya tsaya mai cak!
Matarsa kwa tana saman kujera tana wani hura hanci.
Rabeshi tayi ta wuce sabida babu abinda ze saka ta zauna tanaji gwara ta koma gaban mahaifiyarta taji da abinda ke damunta.
Cikin zafin nama yasha gabanta.
"Kada ki sauka Beby wallahi ranki zeyi mugun ? aci in kika bude kofar nan"
Yafa? a cikin tsawar data saka hatta dija seda ta tsorata dashi.
Wawan tsaki taja tare da nufar kofar ko kallonshi batai ba.
"Wallahi sedai komai zakai kayi amman sena fita"
Tafa? a kanta tsaye.
Hannunta yaja da ?"!arfi yay bedroom ? inshi da ita yabar dija da leken kofa datse kofar yayi tare da tsayawa a gabanta yana faman zuba uban huci, ?"!am ta tsaya a gabansa gaba ? aya hawaye ya gama ji?"!a mata fuskarta.
"Kaban guri malam zan fita ai nan ? in ba ? akin ubana bane zan tafi na barka da uwargidanka kuma kanwarka ni bare banga amfanin zama dakai ba kamatsa min na fita" tafa? a tana mai kai mai duka a saman kirjinshi jijjigashi take da iya karfinta amman shiko ko gezau yama zuba mata jajayen idanunshi kawai yana kallonta.
Seda ta jigata dan kanta sannan ta daina ta soma zuba uban huci!
Riko tsintsiyar hannunta yay rikon tsauri gam yana mai zuba mata zafafan idanunshi masu uban girma da kaifi wa? anda sukai wani irin jajur fuskarshi babu alamun sassauci yake kallonta.
"Bilkisuu"!
Yafa? i sunan adake.
"Dan kinga ina sonki shine zaki nemi takamin matata? ko dija bata rigaki aurena ba ai agirme ta girmeki ni ba lusarin namiji bane bazan yarda da sakarci acikin gidana ba"
Kokarin tureshi take amman yaki bata damar hakan.
"Nida tacemin ??ar matsiyata ta zagi mahaifiyata akan na ? ora maka ruwan shayi a tukunyarta baka ? auki mataki ba se ita dayake kanwarka ce tonima Allah yasa iyayena basu haifan ni ka? aiba"
Tafa? a tana murgu? a mashi bakinta gaba.
Kana ta cigaba dayi mai bayanin duk abinda ya faru cikin kuka!
Jikinshi ne yay wani irin sanyi zubewa yay a wajan ya janyota jikinshi ya rungumeta kafin ya ? agota.
"In dai marina ze sakaki jin dadi ga fuskata kita mari har kiji zuciyarki tai sanyi pls am very sorry wallahi laifina ne da ban nemi ba'asi ba"
Yafa? a muryarshi na rawa kamar zeyi mata kuka!
Tureshi tai tana kuka"kaima kasan bazan iya marinka ba, amman nima kabani waya na kira mama ta saimin tukunya sabida adaina min gori" tsananin tausayin maganarta yaji har ransa.
"Ummi nine mamanki nine abbanki nine yayanki nine ?"!aninki sabida haka komai kikeso zanyi miki indai kicin ne da kayan kicin duk zan miki kinji kanwata".
Yafa? a yana mai ? agota hanyar waje suka nufa a falo suka tarar da dija tana faman kai komo.
"Dija zauna xamuyi magana"
Yafa? a fuskarshi babu sukuni, zama tayi a gefen kujera inda ya zaunar da bebi a kusa dashi.
"Ummi ki fa? i abinda ya faru a tsakaninku keda dija har kika ? auki hannu kika mareta?".
Batare da tsoro ko fargaba ba bebi ta mayar mai da duk yadda akai sannan ta ? ora da cewa........
"In kuma karya nake aje a duba kicin akwai tukunyar dana ? ora akan gas ? in".
"Ke dija mai yasa kikai mata haka? bayan kinsan komai na gidan nan mallakina ne haka zalika mallakin dukkan matar dana aurone? mai yasa kina babba bazaki assasa zaman lafiya agidan nan ba?"
Sosai yake mata fa? a wanda seda ta raina kanta.
Sannan ya juya ga Bebi itama yahau yi mata nata fa? an, akan me zata mari dija mai yasa bazata bari ya dawo ta gaya masa ba? daga karshe ya ? ora da cewa.
"Dukkan ku kunyi kuskure amman ninafi ku yi domin ban tsaya naji ba'asin komi ba na ? auki hukunci dakaina, sabida haka ina son daga yau kada wadda ta kuma tayar min da husuma ke anjima zan saka a gyara wancan extra room ? in a maida miki dashi kicin ? inki and store anan zakina girkin ki dan Allah ina son ku ha? e min kanku bana son tashin hankalinku pls".
Yafa? a yana mikewa ya nufi dakinshi shirin office yayi ya fito anan ya sami dija itako Bebi tana ? akinta tana baccin daya zame mata jiki.
Sallama yay mata ya wuce.
Acikin satin kullum Aliyu yana like da bebi kamar cimgam yasa an gyara mata kicin ? in dayace sabida haka yanzu babu zancen shiga kicin ? in dija.
Kowa girkinshi yakeyi.
Seda tai sati guda sannan aka raba girki inda in yay kwana biyu a ? akinta zeje na khadija yay biyu dayake ma shi baya bin ? aki sedai kowacce ranar girkinta taje gareshi.
Zaman gidan Aliyu ya koma kamar gasa domin ko wacce ta mike sotake taga ta ?"!waci kambun so wurin mijinta musamman a yanzu dayake kokarin nuna adalci a tsakaninsu domin duk son dayakewa Bebi baya yarda ya tauyewa dija hakkinta babu ta inba baya kyautat????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
a mata amman ita a nata ? angaren kullum korafinta yaki yay mata ciki.
Kwanan Bebi goma agidan ta saba da mutanan gidan domin sun ?"!ulle ita da zee matar usman haka nan sunyi sabo dasu amina domin kusan kullum tana wajan ammi tana koyon girke girke wajanta awajan su amina ko ta iya gayu ta ?"!ara koyar abubuwa na kwalliya haka nan zee matar usman ita take bata kayan gyara namu na mata da abubuwan rikita oga, Alhaji babba kuwa kusan duk girkin dazatai seta zuba takai masa wanda hakan yasa yaji yana mata wani irin so wanda ko ganinta in bai ba seyayta cewa hajiya matarsa ina ??ar albarkata yau ban ganta ba.
Lokacin bikinsu hassana yayi wanda yazo kusan ? aya dana ?"!annenshi komai na hidimar da uba kewa ??a??a Aliyu yay musu amman abin takaici bai gayawa Bebi ko bikin ba har akai bikin aka gama bebi bata saniba.
Haka nan aka fa? a bikin amina dana su hassana wanda a daran da za,ai mothers event ammi ta mikawa Bebi nata lefen da basuyi mata ba, akwatina ne saiti biyu haka ma dija akai mata na fa? ar kishiya sosai Bebi tai murna.
Tare da zee suka ? auke kayan sukai part ? inta dashi, abin takaici duk hidimar da akai Aliyu ya hanata ko leke wai acewarsa kada ta wahalar mai da bebinsa haka ze sakata a daki yayta faman abu ? aya.
Har akai biki aka gama ??an uwa na nesa dana kusa suka tafi a wannan bikin Bebi taga nusaiba mai kama da Aliyu sak sannan suka gaisa da ya umar sabida ba'ai taro a sunan zee ba yasa basu zoba.
Tunda anty ruma tazo biki taga bebi da ciki take faman zuga khadija akan damme ita tana zaune wata zatazo ta rigata haihuwa agidan, to hakance ta saka dija tai muguwar sauyawa Aliyu komi yace mata setace bazatai ba rashin kirki kala

50 / 51