Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   47 / 51

138K to 141K   out of 152.7K words

bakinta.
Wani masifaffan amai ne ya taso mata wanda kafin tai yunkurin tashi tuni yagama wankesu tas ta amayar da duk awarar dataci jan gefe tayi tana zuba uban Nishi tare da dafe kanta dake mata ciwo.
"Sannu"
Yafa? a a kasalance da tausayawa.
Da kansa ya gyara ko ina harda fesa turaren daki sannan ya ? agata ya kaita tsakar gida ya tube mata kayan jikinta.
Komawa ? aki yayi ya sauyo kaya ya fito da wanda ya tube ? in ya tari ruwa a famfo ya wanke mata jikinta, se wani kare kirjinta take da hannu haka ya sunkuceta yakai saman kafita kana ya komo tsakar gidan omo ya zuba saman kayan nasu.
First in history Aliyu sunkuye gaban famfo yana wanki abinda ko singlet ? insa bai ta? a wankewa ba sabida sunada washing machine ? insu agida,amman yau soyayya da tausayi ya sakashi sunkuyen wankin kayan aman bebi, hannunshi na masa zafin rashin sabo amman haka ya daure ba ?"!yamata haka ya wankesu tass ya shanya ya????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? wanke tsakar gidan sannan ya nufi toilet yay wanka tare da ? auro alwalar magariba ya nufi ? akin.
tana zaune saman kafita ta sauya kaya zuwa doguwar riga.
Tana rike da carbinta ahannu ta kammala azkar ya shigo ? akin ganinshi daure da tawul yasa ta? an kauda kanta sabida yadda ya cika mata ? akin da girman jikinshi.
Gaban jerin kayansa ya nufa ya shirya cikin farar jallabiya sannan ya tako gabanta.
"Sannu gimbiya bara naje nai sallah kafin dector ya karaso kema ya kamata kiyi sallah kafin na dawo".
Murmushi tai ka? an tana kallonshi.
"Hmm bara naje na
wanke kayan can ai naji da? in jikina wallahi ba kamar ? azuba"
Dariya yay ka? an.
"Sedai ki wankeni amman na kammala wanke kayan ay"
zaro idanu tayi waje can kuma setai rau rau da idanu.
"Haba ka dawo ko abinci ban baka ba ban kai maka ruwan wanka ba sannan na ha? aka da aikin da baka da ?"!warewa akansa ai da tausayi ma wallahi nidai kadama ka wanke barshi xan wanke abina".
Tsira mata idanu yay yana kallonta.
"Nafa wanke karki damu ni ay kin biyani bazaki gane komai ba sena dawo xaki bani abincinki mai da? i Allah yasa na wannan karon yafi na ko yaushe"
Da sauri ya fita jin ana kokarin data sallah, itama a hankali ta mike ta fita tayo alwala ta dawo ta tayar da sallah.
Tana zaune saman sallaya suka shigo bayansa wani mutum ne dogo siriri Allah yasa da hijab jikinta shima ganinta shirye yasa ya mayar da ajiyar zuciya daman baima kawo tana falon ba shiyasa suka shigo da dector ? in.
A mutunce suka gaisa da likitan har yana tsokanar Aliyun, sannan ya fara fiddo da kayan aikinshi.
Gwaje-gwaje yay mata sannan ya bata wata kwalba yace taje tayo fitsari yanzu ta kawo masa.
A kunyace ta amsa shiko Aliyu ko ajikinsa sema hirarsu dasuke shida likitan.
Bayan ta kawo masa xama tayi agefe guda tana kallon yadda yake zuba fatsarin awani dogon abu, mintuna kusan goma ya kammala komai cike da ?"!warewa akan aikinshi ya dubi Aliyu.
"congratulation mr Aliyu madam fa tana ? auke da juna biyu na tsayin kwanaki goma"
Cikin farin ciki Aliyu ya mikawa dectorn hannu suka kuma musaba sannan yace.
"Masha Allah dector kenan kwana ? aya ne abin ya samu sabida yaufa kwananmu sha biyu da aure".
Murmushi likitan yay.
"A daren farko ma ana iya samufa bare washe gari lallai kai gwarzone Allah ya inganta ga magunguna zan ha? a muku na karin jini sannan kana kula da ita sosai wannan zafin jikin kuma karka damu zata dena soon insha Allah".
"Nagode amman tana amai fa"
"Okey shima in tana shan wancan jan maganin dana baku ze? anyi sauki kasan shi wannan daman ko wacce mace tana yinsa inta da ciki marasayin basu da yawa"
"Ok nagode"
Ha? a kayansa yayi likitan kana ya dubi Bebi wadda take kunshe fuska.
"To madam Allah ya raya semun zo suna"
"Dariya Aliyu yayi kaidai yau dr kana ta babbar kyauta wallahi muje mota"
Fita sukai atare.
Da sauri bebi tayi daki tana dariya wai yau ita take da ciki oh daman haka mama tai ta fama lokacin datake da cikinsu katifa ta fa? a.
"Naiwa ??ata wanka na saka mata pampars taimin kuka nai mata rawa"
Tafa? a a fili tana dariya.
Sallamar dr yay da kudi masu yawa kana ya dawo ya tarar da ita tana dariya a ? aki ita ka? ai zubewa yay agabanta.
"Kema kina murna xaki haihu kenan?"
Ya fa? a yana ? age mata gira ? aya.
Bata ce mai komai ba ta rufe fuskarta tana dariya.
Wayarshi ya dauka ya soma neman layin ammi.
Bugu ? aya ta ? auka bayan sun gaisa ya soma ratta ba mata bayani.
"Ammi fa yau bazan dawo gida sabida Mai sunanki batada lafiya dr kuma yace ciki gareta ai mana addu'a ammi"
Sosai ammi tahau murna tana hamdala nan tace ya bawa bebi waya amman fafur bebi taki amsa haka ammi tai masu fatan alkairi ta katse wayar usman ya kira ya shaidawa aifa nan usman yayta murna yana masa tsiya wai yacika ha? ama.
Numbern mama ya kira wadda yacewa usman ? in ya tura masa to bayan ya turo masane ya soma kira.
mama duk suna asibiti wajan ladi hassana ta miko mata wayar amsa tai tare dayin sallama bayan ta ? aga.
Jin muryar Aliyu yana gaisarta yasa ta saki fuska a nutse suke gaisawar.
Jimm yay kafin kuma yace mata.
"Mama ai mana addu'a dan Allah"
Murmushi mama tayi sannan tace.
"To Allah ya dafa maka adukkan lamuranka"
"Amin mama sedai fa mama kinyi jika wai bebi tana ? auke da juna biyu ? azu dr ke shedamin gatama zakuyi magana"
Yafa? a batare dayaji kunyar hakanba sabida yadda yake ? aukin cikin.
Kunyace ta rufe mama amman jin muyar bebi yasata dole tai magana.
"mama kun manta dani ko? ina nan bani da lafiya akawon ihsan mama"
Murmushi mama tai irin nasu na manya sannan tace.
"to naji uwar ??an raki haka kike masa wannan sangartar halan? to dai ki kula da kanki da wayonki na samu cikin arfa sabida haka ki kula da kanki Allah raba lafiya amin".
Murmushi bebi tayi"mama anty hassana fa?"
"Gata"


Mama ta mikawa hassana wayar wadda ta amsa tana murna.
Nanfa hira ta barke har hassanar ta bawa sauran suka gaisa sannan suka katse wayar kamar kada su rabu.
"Oh ni aishatu yaran yanzu babu kunya wai mijin bebi ne kecemin batada lafiya tana da ciki"
Dariya babar ladi tai da inna suwaiba kanwarsu abban bebi kana sukace.
"To ai zamanin ne se a hankali yaran yanzu kamar jira suke daga an ha? u se ciki, Allah ya raba lafiya wannan aure ashe rabone yasa akayishi cikin gaggawa".
Nanfa hirar lissafin cikin ta barke.
"Aini tun yanzuma zan soma ha? a kayan yajina kafin barkono ya tashi"
Cewar inna suwaiba kanwar abbansu bebin.
Dariya hussaina tai.
"mama zata goya jika Allah mai iko"
Mako mata hannu mama tai.
"Babu ? an dazan goya kowacce cikinku tai goyon abinta"
Sosai suka sake suna hirarsu har lokacin da suka tashi tafiya sukai sallama suka tafi, koda suka koma gida mama kamar tai tsalle dan murna lallai Allah ne abin godiya a koyaushe tana godiya ga Allah daya axurtata da ??a??a mata nutsatstsu wa? anda ta raina ta basu tarbiya ingantacciya har Allah yasa yanzu zata soma amsar jika daga gurinsu.
********

Ita ko bebi tana gama waya da mama ta koma jikinshi ta kwanta tana lumshe idanunta.
Kamata yay suka koma falo tea ya ha? o mata data sha tasha magani ta? anci apple ? in dayazo da ita, Anan sukai sallar isha'i ta koma kan cinyarshi ta kwanta hannunta ta saka tana ? an jan gemunshi kamar yadda umman mufida ke mata lecture akan yawan wasa da sassan jikin mijinki amman inda yafi ? aukar hankalinshi alokacin da kuke ke? ance da juna,
"Kasan ? azu banji dadin wanki dakai ba"
Yaji maganarta.
"Saboda me?"
"Sabida Allah"
Murmushi yayi amatse yake da ita amman baison ya nuna mata hakan kodan lalurar jikinta, shiyasa ma shurun tasa tai yawa.
Hamma tayi tare da mikewa ajikinshi ta bankaro mai kirjinta tare da cewa.
"Bacci nikeji wallahi"
Ha? iyar miyau yay kana yace.
"Okey" ararrabe muryarshi can kasa alamun ya soma hawa network.
?`aukarta yayi zuwa bedroom sauya kaya sukai ita ta saka wata half gown ta bacci shikuma ya bar only boxer'n jikinshi batare daya saka komai ba kwanciya sukai bayan ya shafe musu jikinsu da addu'ar tsari.
Ru? a mata jiki ya somayi da salonshi tare da ha? e bakinsu waje ? aya hannunshi zube a kirjinta yana sarrafa mata su,cikin kankanin lokaci komai yagama sauyawa soyayya mai tsayawa arai yake gwada mata sosai suka kasance tare har lokaci mai tsayi kafin ya zare jikinshi anata ya sunkuceta sukai bayi wanka sukai suka koma baccinsu.
Da asubahi ma da ?"!yar ya barta yana dawowa suka koma ruwa wanda ranar ko office baije ba seda usman yay masa waya yace jinya yake, yinin ranar sallah cin abinci ka? ai ke tadasu sabida cikin bebi mai jarabar nacin mijine shiyasa baya gajiya itama kuma bata gajiya nan da nan aman ma ya tsaya hakannan zafin jikin nata ya dena kobai nemeta ba ita zata saka masa kuka ala dole seya kara abin har mama yake bashi, seda yay mata kwana biyu kamar na dija sannan ya soma kokarin komawa gida wannan karonma seda tai kuka sannan tabarshi ya tafi, koda ya koma gida shima a sukuku yake baya wani samun sukuni ga shige da ficen karar su khalipha wadda yau sauran kwana ? aya ashiga kotu wanda ranar ta kama zagayowar girkin bebi.
Babu laifi yana bawa dija kulawa itama irin ta auratayya, ranar daze koma gidan bebi cewa dija yay zeje legos, ze kwana biyu haka ya shirya ya nufi kotu wadda yau ? in za,a soma gabatar da karar da karfe goman safiya gaba ? aya kotun ta cika khalifa ka? ai ake jira domin hatta ladi ma ta sami zuwa kotun wan aka ? aukota daga asibitin
Karfe goma saura alkali ya shigo wanda suma su kalifan suka shigo kotun shida ubansa da yan gidansu da lawyansu hakannan Ya nura tare da sauran lauyoyin da Ali ya ? auko suma sun hallara dan haka alkali ya soma magana kamar haka.............






*ZUMA A BAKI...!*?xR?
{ Painful love Story }


_Shine sabon littafina da ze soma zuwa da zarar na kammale wannan kedai/kaidai maza ka hanzarta ka biya naka domin tun kafin na soma posting ? inshi zan soma kar? ar ku? in masu son karantawa kai dagajin sunan kasan akwai rikita rikita wadda bazan ce komai ba amman rubutuna ze bayyana muku *Zuma A Baki* comming soon da izinin Allah ?"!ofa a bu? e take masu soma payment_

*?`AN ?`ANO*!
_Wannan karon tafiya nai mai mugun nisa har naje na za?"!ulo muku ?"!ayataccen labarin masoya Biyu *Umar Muhammadu Sarkin-Gida* wanda jama'ar unguwa da abokai ke masa la?"!ani da ( *Cika Daji* ) Eh cika dajin ne mana sabida duk umar ba,a rago to hakance ta kasance ga shalelen inna kuma autanta wanda ya tsunduma a dafkin kogon soyayya da *Aishatul humaira* ? iyar anty Har soyayyar tasu ta zamewa kowannen su *ZUMA A BAKI* Tabbas tunda nake rubutuna banta? a katari da labarin daya kwantamin ya tsayamin kamar ZUMA A BAKI ba! tabbas kodaga jin sunan kasan akwai rikita rikita kuda kawai kubiyoni nasan insha Allah bazan baku kunya ba_

*Hohoho! my fans nace muku painful wallahi da gaske wannan soyayyar mai zafice mai ra? a? i ce duk wani masoyi yaci katari da wannan labarin nawa seya dara seya koka seya warwasa labarin ze ?"!ayatar ze tsaya arai ze nisha? antar ze wa'azantar ze ilimantar kudai kubiyoni kawai*?x ??x ??x ??x ??x??x?

_kai ?"!o?"!arin ganin kayi payment domin zan soma sakin sane da zarar na kammale wagga_
~N~ *300*# *ta wannan account numbern 0078174806 starling bank show me your evidance of payment ta wagga numbern 08142105218 love you my ??an amana my ??an iya wuyata*
11/14/21, 3:20 PM - Allah Akbar: *98*

"Kotu tana bu?"!atar ganin ladi tasi'u tare da wanda take ?"!ara khalifa alhaji mai gwall"
Cikin rashin sabo ladi ta nufi ? an gaban katakon nan da wa? anda ake tuhuma ke tsayawa khalifa ma ya nufi na gefenta ya tsaya, alkaline ya dubi mai gabatar da ?"!ara kana ya bashi umarni akan ya karanto ?"!arar.
Tiryan tiryan mai karanto kara ya karanto komai na abinda barrister nuraddin ya shigar sannan kotu ta nemi lauyan wanda ake kara koyana da abinda zece.
Cikin kasaita wani kakkauran mutum ya mike.
"Sunana barrister salim mai goro, nike kare khalifa Alhaji mai gwal abisa shaidar kwararan hujoji...........nan ya soma karanto karya da gaskiya domin ya kare khalifa daga karshe ya ? ora da cewa sharri sukaiwa khalifan su basu san komai nakan lamarin ba.
Kana ya koma ya zauna.
Cikin tsanaki alkali ya dubi ya nura.
"Barrister nura ko kana da wata hujjar tare da shaidar gani da ido?"
Cikin nutsuwa ya nura ya mike.
"Assalamu Alaikum, sunana barrister nuraddin adam rimin gado nike shigar da karar khalifa abisa cin mutuncin wannan baiwar Allah dayay bayan ya aureta a ranar yay mata cin zarafi ajikinta kana yazo ya rattaba mata saki har biyu wanda abinda ya faru da ita seda ya saka har aka kwantar da ita a asibiti sabida haka inada shaida ?"!wa?"!w?"!wara daga wajan nurse ? in data dubata aranar"
Ya numfasa sannan yace.
"Ina neman kotu mai adalci data bani damar bayyana shaidar nurse tare da drivern gidan wanda agabanshi akai komai"
"Kotu tana neman nurse ? in data ma ladi dinki tare da drivern gidan alhaji"
Cewar alkali.
Cikin nutsuwa wannan nurse ? in data soma duba ladi ta bayyana tiryan tiryan ta bayyanawa kotu komai daya faru sosai mutan cikin kotun suka firgita da abin hakanan drivern gidan alhaji wanda su Aliyu suka shawo kansa da kyar shima ya bayyana nasa shaidar.
Nan da nan zufa ta karyowa kalifa idanunshi ya soma raina fata.
"Ko lauyan wanda ake kara yana da abinda zece?"
Girgiza kansa yayi sabida baya da abinda zece.
"Br salima baka da abinda zakace? khalifa kuma fa?"
Nan ma shuru.
Kotun ce tai tsit shikuma alkali ya sunkuyar da kansa a ?"!asa yana rubutu a farar takarda.
Yana kammalawa ya ? ago.
"Abisa yadda kotu ta yanke hukuncinta cikin adalci, kotu ta yankewa khalifa hukuncin zaman gidan kaso na natsayin shekaru uku tare da horo mai tsanani Batare da bada beli ba, tunda aikine yay na ganganci, sannan ze bawa ladi tarar ku? i naira miliyan goma"
Kana ya tashi nan fa kotu tahau tsine yan sanda ne suka sakawa khalifa ankwa aikwa nan alhaji ya zube atake anan ya suma mahaifiyarshi kwa binsa tai tana kuka.
Dakatawa yayi yana kallon mahaifiyar tasa.
"Momcy nayi nadamar zuwa a ? anku domin kuba mahaifan ?"!warai bane tunda baku bamu tarbiyar kwarai ba duk abinda mukeso shikuke mana ashe akwai ranar dazan girbi abinda najima ina shukawa kuma ba kowa yajamin ba face ku, momcy naji na amince zanje domin na gyara halina ko Allah ze yafan laifukana dana jima ina aikawata in baba ya farfa? o kice masa kadama yay wahalar fito dani domin nayi nadama gwarama ya barni naje na girbi abinda na shuka acan sannan ku rokarmin ladi ta yafemin"
??an sandane suka saka keyarshi a mota sukabar mamansa tana kuka!
Da taimakon ??an sanda aka saka Alhaji mai gwall a mota aka nufi asibiti dashi domin barin jikinshi ya tabu koda aka kaisa asibitin ma taimakon gaggawa aka soma bashi sedai duk yadda akaso a dai daita lamarin Allah baiba sabida zuciyarsa ta sami bugawa tare da cutar barin jiki cikin mintuna goma Alhaji yace ga garinku nan ya rasu da tsananin takaicin halin daya jefa ? ansa ya rasu da takaicin yadda abinda yake ganin yafi karfi gashi shiyazo yafi nasa karfin.
Sosai iyalinsa suka gigice suna kuka ba khalifa ba alhaji nanfa duniya ta juya musu baya a rana ? aya lallai Allah abin tsorone.
Haka aka na? o gawar akayo gida da ita.
Ladi kwa gida aka wuce da ita tare dasu Aliyu sosai su kawu tasi'u kewa Aliyu da nura godiya su Ali na kokarin tafiya gida sakon rasuwar mai gwall ya samesu sosai sukaji abin tare da nema masa gafarar Allah kana sukai sallama dasu kawu suka tafi.
Itama ladi maman su bebi tabi can gidan tace ita ta koma wajan ??an uwanta.
Daga ??an kusa, Aliyu gidan bebi ya wuce sabida yanzu yanajin ya sami nutsuwa dayaga ya kwatarwa yarinyar can hakkinta sedai gefe ? aya kuma tsananin tausayin kalifa ya kamasa na rashin mahaifin dayay ga kuma yadda rayuwar ta koma masa shiyasa ake son kawaita addu'a akan ?"!addararka Allah yasa tazo maka a mai kyau.
Dama tun safe umman mufida ta wankewa bebi kanta da karkashi dasu ?"!wai da zuma, zaman kitso sukai inda tai mata kananun kitso mai kyau irin na ??an maiduguri, lalli tai mata ja wanda ya haska farar fatarta.
Da taimakonta suka ha? a masa abincin gargajiya wanda suka ha? a mai burafusko da miyar taushe gyara gidan bebi tayi ta kunna turare kana ta gyara kanta cikin wasu shegun riga da wando.
Jera mai kayan tai a falo kana ta harde a saman sopa tana kallon kofa.
Aikwa tanajin budewar ? akin tai maza ta mike ta nufeshi ta rungume shi tana furta.
"Barka da zuwa i missing you" tafa? a tana kwanciya akirjinshi.
Shafa kanta yayi tare da ? ora bakinsa a goshinta yana sumbata.
Da taimakonta yay wanka ya shirya sannan ta ha? a mai kayan abincin yana ci yana tambayarta ya ajiyarshi kuma koda wasa bai nuna mata cewar ga lamarin dake faruwa da gidansuba domin duk hidimar dayay musu da karar kalifa da komai bai sanar da itaba haka zalika bai gaya mata shiryawarsu da dangin mahaifinsuba.
Sedai hirarshi akan bebinsa ne na ciki da kuma hirar love.
Seda ya kammala komai na game da cin abincinshi sukai sallah sannan ta haye saman cinyarshi tana nuna masa lallanta.
Hannun ya kama ya zira yatsan a bakinsa yanasha kamar alawa, zame ? an kwalin kanta yayi yana shafo kitson nata.
Hannunshi ya saka ya zagaye ?"!ugunta yana hura mata hiskar bakinshi cikin kunnenta.
"Ummi kinyi kyau kamar na cinyeki nika? ai nasan mi nakeji ajikinki pls ki karamin yawunki nasha na koshi".
yafa? a yana mai bude bakinta ya zira harshenshi yana zu?"!e miyan bakinta yana lumshe idanunshi,hannunshi ya ? ora a

47 / 51