Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   18 / 51

51K to 54K   out of 152.7K words

bayanta haryay miki wannan cin zarafin".
Shahid yakai maganar yana kallon mama.
Murmushi tayi sannan ta dubesu.
"Tabbas yau naga tasi'u gobe ko anjima xanga sani da rabi'u kuma zuwan nasu babu alkairi sedai sharri ina fatan Allah ya tsallakar damu ai daman yanxu kun zama mutane na tabbata akwai wata a ?"!asa zuwansu akwai lauje cikin ? ani, maza kumu fita muyi aikin gabanmu".
Mama tafa? a cikin dakewar zuci.
"Mama mekuma yay saura seda muka zama mutane sannan zasu nememu nifa ko a hanya na gansu bazan shaidasu ba"..
"Kull hussaina banson maganar raini ta shiga tsakaninku da ??an uwan mahaifinku iko akeson nunan na dangin uba nikuma zan nuna musu Ni uwace maba da mama"!!!
Mama tafa? i hakan tare da mikewa.
Seda takai kofa sannan tacewa Bebi taje tai wanka ta sauya tsumman jikinta sannan tazo ga abincinta kana suka fita suna cigaba da mai maita maganganun da baba tasi'un ya gayawa mama.
Suna fita bebi ta koma ragwaf ta kwanta baki ? aya tunaninta ya tsaya cak!
Abinda ta iya fa? a shine.
"Duk inda xanyi sena nema ka na gaya maka magangun son raina ? an iska kawai babu gaira babu dalili yazo yajazamin masifa".
Tafa? i hakan tare da shafa gefen bakinta wanda ya kumbura sumtum.
"Bebi gafa ruwan wankan nan kada ya salance".
Tajiyo muryar mama wadda yasa tai maza ta tube kayanta tare da fita tsakar gidan a ? arare.


Shikuwa Aliyu dawani irin mugun gudu yaja motar...............


_duk sanda kuka ga banyi update ba akwai uzurin daya risken musamman a yanzu danake cikin rashin jin da? in jikina sakamakon zazza? in malerian dake damuna wannan ma nayi sabida masu bibiyata ne amman wlh bana jin da? i kwanan nan_ ?x"!
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
?? ?? {?? _HOT LOVE_?? }
?? ?? ?? ?? ?? ??

?? ?? ?? ???? NA
*AUTAR MANYA*

_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._

?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ???? *52&53*

Da wani irin mugun gudu Aliyu kejan motar wanda cikin mintuna ka? an ta kaishi cikin unguwarsu ta yahaya gusau,Cikin zafin nama da kuzari yake danna uban horn abakin tafkeken gate ? insu cikin mintuna ?"!alilan sojojin dake tsaron gate ? in sukai saurin zuwa gaban gate ? in tare dajanshi suka bude mishi cikinsa.
Hannu suke ? aga mishi cikin girmamawa alamun suna mishi?? barka da zuwa kenan,Shiko baima kula da yadda suke ? aga mishi hannunba, danna hancin?? motarshi yay zuwa cikin harabar adana motoci tare da fitowa daga cikin motar phone ? inshi ka? ai ya iya rikewa se keyn motar yana tafe yana hade hanya cikin ?"!an?"!anin lokaci ya isa part ? insu wanda yay amfani da ?"!ofar baya wajan ? ulla zuwa samanshi domin baison hayaniya a halin yanzu
Acikin ?"!ayataccen falonshi ya zube saman one seater yana dafe kanshi wanda ke faman sara mishi, duk jijiyoyin kan sun tashi alamun yana damunshi sosai mikewa yay kamar an tsikareshi ya nufi gaban frij ruwa mai sanyi ya ? auka tare da ? alle marufin gorar ya kafa kanshi yana faman kwan kwa? a kamar ze shanye dukkan ruwan frij ? in haka yakejin ma?"!ogoronshi na faman suya.
"Why Aliyu mike damunka?" haka yake faman fa? i a fili bayan ya aje gorar ruwan dake hannunshi wadda take emty domin bai bar komai ba.
Nufar cikin bedroom ? inshi yay batare daya dubi inda ya watsar da phone ? inshi ba.
Sintiri yake acikin bedroom ? in nashi tare da saka hannunshi yana yamutsa sumar dake kanshi wadda batacika yawa ba se saisaye ka? an dayayi.
Tunanin shi ya zurfafa akan wannan ?"!addararran auren daza'ai mishi wanda bai murnarshi ko ka? an, Wanda damuwar hakan ta haifar mishi da mugun ciwon kai mai zafin gaske ya fuskanci kowa son wannan aure yake amman shikam baiko jin abin a farcen susanshi.
Zama yay saman soparshi tare da kokarin tube rigarshi se a sannan yake tuno wannan yarinyar ta ? azu tsintar kanshi yay da sakin wani murmushi na daban wanda ban san ma'anarshi ba.
Tubewa yay jikinshi yay saura dagashi se dogon wondon rigar daya cire sekuma singlet faffa? an kirjinshi wanda yake sha?"!e da kwantaccen gashi bayyane,? ora hannunshi yay a saman sopar idanunshi lumshe ha?"!i?"!a yanada damuwa a ranshi amman baida wanda ze fuskanta da ita, gefe guda ga wani ha? a? ? en ciwon mara dake kawo mishi cafka sakamakon body contact ? in dayay da wannan ??ar yarinyar amman haka kawai jikinshi ya tashi wanda tun a mota yake faman ha? eshi amman hakan ya faskara, da ?"!yar ya mike hannunshi dafe da west ? inshi gaban cabet ? inshi yaje tare da janyo drowwer wadda drugs ? inshi ke ciki ? aukosu yay tare da komawa ? an ragowar ruwan dake tsakiyar table ? in shi ya ? auka ya balle drugs ? in ya watsa tare da afa ruwa bisa bakinshi sannan ya koma saman sopar still kwantar da kanshi yay yana sa?"!e sa?"!e acikin zuciyarshi.
Ganin time yanaja yasashi tashi tare da nufar bathroom domin ya? anji releife babu laifi ruwa ya watso ajikinshi tare da ? auro alwala, zube kayan daya cire yay acikin washing ma??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????chine tare da fitowa jikinshi daure da faffa? an blue tawul wanda kuma ya ? auro karami a saman kanshi yana goge saman kanshi dashi.
Ko cream bai shafa ba turare kawai ya? an fesa ka? an tare da nufar gaban close set ? inshi shirya kanshi yay cikin ash jallabiya tare da fita zuwa falo lokacin anata kiran sallar magrib dan haka phone ? inshi ka? ai ya ? auka.tare da sauka ?"!asa, Falon ammi ya shiga bakinshi dauke da sallama wadda yayta ciki-ciki, Ammi ya samu zaune akan sallaya tana lazimi gyaran murya kawai tai mishi dan haka bai zaunaba seya fita domin yaji ana kokarin tayar da sallah ya bari idan ya dawo ? in suyi magana.
Har zuwa sallar isha'i yana cikin masallaci kasancewar shike jan limancin masallacin time to time idan yana available, bayan an idar da sallah tare suka jero da usman suna tafe usman na addabarshi da labarin yadda ? azu sukaje wajan da zasuyi taron wunin bikin Aliyun wanda shi baima san da hakanba bada ban usman ? in ya gaya mishi yanzu ba.
Ta? e bakinshi yay batare dayace uffan ba, kusan a tare suka shiga cikin babban falon abbansu wanda yake a farko kafin ka kai ga shiga ainihin falon ammi.
Usman ne ya zube a ?"!asan carpet yana faman mayar da numfashin gajiya kamar wanda yay wani abun sakamakon ??ar ?"!ibar dayake da ita, shiko Aliyu daga ? an wani saman stoll na table ? in tsakiyar falon yaja ya zauna yana ? aukar wani ? an littafi daya gani a saman table ? in, idanunshi kafe akan littafin har abba yay sallama ya shigo bayanshi yaya abbakar ne, se nusaiba wadda take biwa Aliyu, tare da ??an ??a??anta ??an biyu a bayanta.
Cikin sauri ya juyo cikin ? ubin mamaki yake bin nusaiba da kallo na yaushe kikazo? amman seya bar abin can ?"!asan ranshi tare da mayar da hankalinshi kan yaranta ya saka hannu ya ? agosu yana manna musu kiss a saman goshinsu.
Gaba ? aya ya mayar da hankalinshi kan yaran seda ya gama wasanshi da ??an biyun wa? anda basufi shekaru ukuba, kuma dukkansu matane masha Allah, kyawawa dasu, sannan ya riko hannunsu sukai wajan abba wanda ya zauna akan lallausar darduma yana bawa ya abbakar umarnin ya ha? a mishi tv,gab da ?"!afafun abbansu ya xauna yana aje yaran a saman carpet tagumi ya zuba tare da ?"!urawa abbansu ido kamar bai ta? a ganinshi ba.
Sarai abba yana lura da yadda yakeyin ? in kuma yasan da abinda yake bukata sedai zurfin ciki bai barinshi ya fa? i abinda ke ranshi, sedai abba da ammi suna yawan gano idan yay hakan tabbas yana cikin damuwa wanda daman can tun yana ?"!arami da haka suke gane yana da matsala ko damuwa cikin ranshi.
Nusaiba ta zauna daga ? ayan side ? in cikin girmamawa tace.
"Yaya haidara ina yini kai ka? aine yau ban gani ba, yaya aiki ya shirye shirye?" tafa? a cikin mutuntaka.
"Lafiya alhamdulillahi! ina su amir?" ya bata amsa idonshi na kan abba.
"Suna school kasan ba,ai hutu ba, na barsu da abbansu kawai se masu aiki".
Zaro idanunshi yay waje wa? anda suke ?"!ara mishi madarar kyau ? an gaske, yana mata kallon bakida wayo.
"Kina nufin kin barosu acan tare da wasu kika kwaso ?"!afafu kika tawo ke?".
Murmushi tai tuna yadda yake mutuwar son yara tasan idan shine baze iya ba.
"Eh! mana bikin yayana guda wanda nakeji dashi duk duniya aiko cikine idan da damar na aje sena aje bare kuma yaran dazasu iya yiwa kansu tsarki".
Dariyar usmance ta karade wajan.
"Gaya masa dai ??ar nusai angaya mishi kowa mayen yarane irinshi".
Wannan karon murmushi yay tare dajan bakinshi yay shuru.
Ya abbakar ne yagama ha? a kallon bayan ya kamo tashar CNN zama yay shima daga gefe tare da ? aukar remote control domin ya rage volume ? in tv'n.
Ammi ce tai sallama ta shigo se ??an biyunta da amina wa? anda hannayensu yake ? auke da manyan farantai na sliver guda uku wa? anda aka jero kayan abinci a samansu ajewa sukai daga gefe bayan sun gaisar da yayin nasu guri suka nema suka xauna, kowa ya halarta a wajan idan ka cire umar wanda ke legos, amman akwai abbakar, usman, aliyu, nusaiba, amina, hassana,hussaina, se ammi tare da abba, se ??an jikokinsu wa? anda nusaiban tazo dasu daga birnin tarayya.
Gyaran! murya abba yay sannan ya dubi usman.
"Shehu fara bude mana taro da addu,a".
Yafa? i hakan cikin bada umarni.
Batare da bata lokaciba usman ya mike ya jagoranci addu,ar kamar yadda abban yace bayan ankammala aka rufe da salatin annabi (s.a.w) se suka shafa sannan usman ya koma ya zauna, kowa ya bada hankalinshi akan abba.
"To Alhamdulillahi! muna godiya ga Allah mai kowa mai komai tsira da amincin Allah,su ?"!ara tabbata ga annabi muhammad ( s.a.w ) amin, kamar yadda kuka sani ban taraku anan domin komaiba sedan murnar sha'anin bikin ? an uwanku dazamu fara nan da kwanaki biyu, to Alhamdulillahi ranar da kowa acikin wannan zuri'a yake fatan tazo tofa gatanan Allah ya nuna mana fatanmu Allah ya basu zaman lafiya da iyalai masu albarka".
Yaja fasali wanda ya bawa iyalan nashi damar amsawa da.
"Amin".
Sannan ya cigaba.
"Muna fatan Allah ya sanya alkairansa acikin wannan zama ya ?"!ara mana dan?"!on zumunta da kaunar juna amin, Aliyu kamar yadda ka sani, ina son kaima ka zauna anan cikin gidan acikin ? angaren dana mallaka maka bana son zuri'a ta tabar cikin gidan nan dan haka kowannenku na sama masa inda ze zauna, sedai kuma bayan aurenku da wata guda, zan turaka legos kucigaba da xama da umaru nan kuma ze koma hannun usman da fahad da mansur insha Allahu".
(fahad da mansur ??a??an Alhaji babbane yayan abba).
Nisawa ya kumayi inda falon yay tsit kamar babu kowa se saukar numfashinsu.
"Abbakar ya baka gudun mawarshi amatsayin shi na babban yayanku magajina, yayi maka lefe akwatuna seti biyu, umar ya ? auki nauyin yiwa ita wannan yarinya jeren kayan ? aki shiko shehu ya ? auke nauyin komai wanda za,aci za,a sha acikin wannan taro, nusaiba, ta ? inko maka kayan dazaka saka tundaga ?"!asar sinigal, amina ta cika muku store da kayan abinci suko ??an auta, lemuka da ruwa suka siyo maka, nagaya maka hakane domin kaiwa ??an uwanka godiya sannan kuma kaima ka ?"!ara akan alkairin da kake musu na zumunci fatanmu Allah ya ?"!ara ha? e mana kanku".
Gaba ? aya kanshi ya ? auki zafi inama auren so yay da anga rawar kai duk da yaji dadin yadda ??an uwan nashi sukai mashi amman abin bawani ratsashi yay ba sabida baya ? aukin auren ze daurene kawai dan kyautatawa mahaifanshi.
"Bakace komai ba, babana?".
yaji saukar muryar ammi akanshi.
"Hajiya kinsan ? an nawa da kunya fa, yaudai burinki ya cika ? anki ze aure sekibar yimai lissafin shekaru".
Abban ya fa? a cikin barkwanci.
Murmushi ammi tai tana nazarin ? an nata wanda ya?"!i koda ? ago kanshi bare yay godiyar da aka ce.
Kamar ze kuka ya ? ago jan idanunshi yana fesar da zazzafar iskar baki.
"Nagode Allah ya saka da alkairi".
Abinda ya iya fa? i kenan murya a sha?"!e kamar wanda yaci wani abun ya tsaya mishi a makoshin sa.
Hirar yadda lamarin bikin ze kaya ita tacigaba da wakana acikin falon wanda Aliyu yay gum kamar ba shi za,a yiwa bikin ba.
Har wajan 9 suna faman tattaunawa kafin amina ta mike ta soma zuzzuba musu abincin da sukazo dashi acikin flate, koda ta mikowa Aliyu girgiza kanshi yay bai amsa ba, sema sa? ar ??a??an nusaiba da yay yabar musu falon.
Zama sosai su ammi sukai suna hirarsu tare da yaransu kamar wasu abokai daman wannan ce al'adar abba yana son yaga ya tara yaranshi tare da ??an jikokinshi sun xauna suna hirarsu kamar babu gobe, haka xalika suna da kyakykyawar fahimta da surukansu matansu ya abbakar wa? anda suma suke kyautata musu sosai musamman anty zee matar usman wadda take ??ar ? akin ammi.
Sun jima kafin mazan suyiwa su abba sallama suka bar falon suko su nusaiba zama sukai suna hirarsu da abba da ammi har zuwa wani lokaci kafin suyi sallama sabida dare ya? an ja.
Aliyu yana fita bedroom ? in ammi yaje kwantar da ??a??an nusaiba yay sannan ya fito cikin falonta ya xauna ?"!afafunshi zube bisa table, hannunshi ya ? ora akanshi.
Har tsawon lokuta yana xaune seda yaga shigowar su ammina sannan ya ? aga kai ya dubi agogo wajan karfe goman dare dan haka ya mike ya koma falon abba.
lokacin dayay sallama ammi tana zubawa abba black tea a cikin cup, da hannu abba yay mishi alamun dayazo gareshi.
Babu musu ya nufi gaban abba ya ? anja baya ka? an ya zauna yana tan?"!washe ?"!afafunshi.
"Babana waya ta? amin kai naga tun ? azu ran ??an mazan a ha? e yake gajiyar office ce ko?".
Abba ya fa? a cikin kulawa.
Sunkuyar da kanshi yay kasa yana ayyana damuwar auren nan tafi gajiyar office dubu amman sabida tsabar zurfin cikinshi seya cewa abba.
"Naxo muyi wannan lissafin wallahi baccine a idanuna abba daman na jira kane harka nutsu".
Murmushi abban yay.
"Kai wannan baban nawafa akwai tsabar kaf kaf da kudi wato ashe kai zaman jira kai to maza ina jinka".
Abba ya fa? a yana mayar da hankali kansa lokacin ammi ta mikowa abba cup ? in tea, sannan ta kuma ha? o wani ta miko wa ali.
"Amshi maza shanye ban kofin domin nasan bakaci komai ba ka tsaya bakin rai".
Cikin damuwa ya amshi kofin yakafa bakinshi tass ya shanye sabida babu zafi sosai.
Sannan ya mike tsaye mintuna biyu yaje gaban frij saman ya? an laluba ya ? auko white papper wadda ya ajeta gaban abba yazo da ita dalla dalla yake zayyanewa abba abinda yake cikin takaddar wadda babu komai cikinta face tsantsar lissafi na cigaban da aka samu acikin kamfaninsu na wannan watan.
Abba yay farin ciki yaji da? i sosai wanda murnar harta kasa buya.
Duk yaranshi babu wanda yakejin da? in tafiyar da business ? inshi kamar Ali sabida yasan kanshi abba yana jin dadinshi yana kuma alfahari dashi over.
"Ha?"!i?"!a ina godiya ga Allah daya azurtani dakai babana Allah yaywa rayuwarka albarka kaji".
"Amin abba sedai kuma......., yakasa karisawa.
"Sedai me? fa? i mana komeye zan maka matukar baifi karfina ba, kuma matukar ba zancen fasa aurenka da khadijaba domin kasan wannan aure babu fashi sedai idan babu raina kona alhaji babba".
"Abba seda safe Allah ya bamu alkairi".
Yana fa? in hakan yay saurin tashi yabar wajan ranshi na suya.
"Amman Alhaji yakamata fa aduba lamarin yaronnan".
Muryar ammi ta karade falon cikin nutsuwa.
"Dakata! Balkisu banson zancen banza duk duniya bamuda kamar alhaji babba tunda ya bada umarni bamu isa muce damme ba, dama naga take takenki wallahi harda hannunki wajan kara tunzurashi a ?"!in wannan aure".
Yafa? a yana huci.
"Allah ya baka hakuri ni ban isa na hanashi aure ba tunda nima fatana kenan kullum Allah ya sanya alkairi amin".
Tana fa? in haka ta mike tabar falon sabida tasan halin abba yanzu se iya rufeta da fa? an tana ? aurewa Aliyu gindi.
?`akinta ta koma tai kwanciyarta tana addu,ar Allah ya basu zaman lafiya.
Washe gari dawani irin ciwon kai aliyu ya tashi wanda ya hanashi fita office sannan ya kulle kanshi a ? aki, sabida hayaniyar ??an biki da suka soma cika gidan.
Se wajan dare ma ya kunna wayoyinshi anan yayta cin karo da sakon taya murna wanda abokanshi da sauran jama,a ke mishi wanda yasan usman ne yayta yawo da zancen auren nashi.
Wajan taran dare gidan yay tsit saukowa yay xuwa falon ammi wanda babu kowa ciki se masu aiki,yana kokarin fita sabida tun jiya da daddare rabonshi da wajen ko sallah ma yau a ? aki yaytayin abarshi wayarshi dake cikin aljihun wandon jeans ? in dake jikinshi ce take faman ringing dubawa yay yana kokarin fita ganin bakuwar number yasa yay banza da ita haka aka cigaba da kira kamar babu gobe.
Khadija wadda taci kwalliya ta alfarma tana gidan make up tana jiran angon nata yazo su wuce wajan event ? in da tun ? axu suka ? ai ake jira ita ke faman doko mashi kira da ? ayan sim ? in nata, gefe guda ?"!awayenta na familyn su, sun zagayeta suna faman zuba mata hotuna sabida khadija ita sam bata da yawan kwashe kwashen kawaye yawanci ?"!awayen nata ??an gidane sa'anninta na familynsu.
Ido jajur take kallon jawa ? iyar alhaji babba.
"Jawahir kinga yaya bai ? auka ba kodai bazeje vane tun ? azu su umma kemin waya".
Murmushi jawahir tai tana cewa.
"Haba dai yayafa usman ya bamu tabbacin xuwansa kinga kawai mukira ko yaya fahad ne yazo muwuce tunda time yana ja kawai ma hade acan".
Tura baki khadija tai.
"Nikuwa nafison naga gani gashi muna tafe ana ?"!yasamu a hoto".
Tafa? a tana lumshe idanu.
Seda jawahir tai da gaske sannan khadija ta yarda suka kira fahad yazo ya daukesu lokacin da sukaje waje ya cika makil da ? an adam.
Hotuna akaita faman yiwa amarya da kawayenta.
Zama tai a high table tana kuma kiran layinshi sedai wannan karon swich off usman ma bata sami damar ganinshiba sedai matarsa zee take faman barin kudi, haka akai taron aka gama khadija

18 / 51