Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   37 / 51

108K to 111K   out of 152.7K words

yanayi kamar wannanba, bata ta? a jin abu makamancin wanda yay mata a yanzun ba, tome hakan yake nufi? zafin da ?"!wa?"!walwarta tayi yahanata lissafa yanayin datake jiki.
Face tsintar kanta datayi cikin wata irin nutsuwa tare da sanyin jiki, a matu?"!ar wahale ta mi?"!e gaban madubin ? akin taje ta tsaya ta yagi tissue'n data gani a gefen madubin kusa da kayan kwalliya, ta goge hawayen daya ? ata mata fuskarta, sannan ta ? auki mai ta shafa gaban gadon ta koma tare da ? aga kayan da ammin tace ta aje mata, doguwar rigar after dress ce sedai ita gabanta a rufe ike sannan kuma tana da kauri jikinta tamkar karen muski, jace mai adon duwatsu masu ruwan gwal, agabansu, se mayafinta madai-daici shima ja, se kayan undies wa? anda suke acikin ledarsu daga gani sabbine.
Sakasu tai ajikinta kamar angwada da ita, cif da cif kayan sukai mata warware doguwar rigar tai ta saka acikin jikinta.
Gaban madubi ta ?"!arasa tare da mayafin a hannunta.
"Masha Allah tabarakallah amman nayi kyau".
Tafa? a tana kallon kanta wato rigar tai mata mugun kyau ba ? an ka? an ba, daga sama tai wani irin tattara ta kame kirjin nata tai ? am, daga ?"!asa kuma ta? an saki tawajan cikinta sedai daga baya ta kame hips ? inta tai ? am-? am domin hatta shatin pant ? inta seda ya bayyana.
Mayafin ta ? auka ta yafa a saman kanta tare da ? aukar turare ta fesa amman ? an ka? an.
Kana taja kafafunta ta nufi kofar fita hannunta ? aya yana kan cikinta sabida tun ? azu da tasha wannan zumar takejin cikinta yana ? an kartawa ka? an ka? an kamar ciwon mara nason kamata, sekuma jikinta datake jin abu na? an zubo mata ka? an daga ciki.
Kama handle ? in kofar tayi ta bu? e ta fita zuwa falon.
Yana daga xaune daga kujerar datai saitin Tv ammi kuma tana daga wadda take kallon kofar ? akin data fito ? in.
Ya zubawa Tv idanu amman a cikin zuciyarsa ba Tv ? in bace wani tunanin yake daban, musamman a ? azun daya fito a matu?"!ar wahale sabida yadda sirrinshi ke ?"!o?"!arin tona asirinshi inda Allah ma ya rufa masa asiri ammi bata falon lokacin tana can wai kicin tana ha? awa abba break, wannan damar ta ka? aicin daya samu ita ta ?"!ara bashi damar zubewa gaban ? an frij ? in dake falon hannunshi na rawa ya bu? esa ya ? auki gorar faro mai sanyi ya kafa a bakinshi yana sha yana ? an danna ?"!asan mararshi da tafin hannunshi har ya? an sami nutsuwa sannan ya dai daita kansa ya koma saman kujera ya zauna to ahakan ammi tazo ta sameshi koda ta tambayeshi ina Bilkisun seya ? an shafa kansa ka? an irin na halin ko in kula ? innan sannan yace.
"Inaga kotana ?"!arasa shirin ne"
Yafa? i hakan batare da sakin fuska ba domin bai son ta gano halin dayake ciki shiyasa ya rufe idanunshi kamar mai bacci tare da fuskantar Tv, wanda a hakan Bebi ta shigo falon ta samesu.
"Kai masha Allahu autata kinyi kyau masha Allah kamar a sureki a gudu a,a wallahi na ? auka kayan nan bazasu maki ba sabida ana hussaina na ? aukar maki ashe dai autar tawa tana da girma kai masha Allah".
Tacan ?"!asan idanunshi yake ? an satar kallonta ka? an aranshi yana ayyana ai ammi ma ke a iya riga kikaga girman nata, amman a fili seyay kamar bai san ta fito daga ? akin ba.
Ra? ewa tayi daga gefen kujera tana sun?"!e kanta a ?"!asa tana wasa da yatsun hannunta
"Maza zona miki hoto autata kinyi kyau zan turawa su nusaiba su ga matar Baba Ali kafin suzo zo"
Ammi ta fa? a tana fito dawata azababbiyar waya mai shegen kyau wadda kyanta ya bayyana tsadar ku? inta ?"!arara.
Takowa take zuwa gaban Ammi wadda duk taku ? aya se kirjinta da hips ? inta sun ka? a kamar da gayya, Yana ankare da hakan tsaf, kuma duk takun dazatai ? in yana dai dai da takun sautin bugun zuciyarsa ne, cikin jarumta ya mi?"!e batare daya saki fuskarshi ba.
Gabanta yaje ya tsaya wanda yay mata shamaki da isa gaban ammi
"Ke jeki ? auko hijabinki wanda kika cire wani wawan ne ze fita dake da wannan shigar".
Yafa? a tare dayin kicin-kicin da fuska wadda tasa cikin sauri Bebi ta juya hartana ha? awa da tuntu? e tayi ? akin ammin.
Lashe gefen bakinshi yay kamar wani maye tare da bin bayanta da wani munafukin kallon ?"!ulla yana mai tura hannayenshi cikin aljihun wandonshi ya fito da waya yana dubawa a basance gudun kada ammi ta gano halin daya fa? a.
Harta fito bai bar wajan ba yana kallon yadda ta sin?"!e cikin hijabin ? azun wanda hakan yaji yafiye masa sau dubu.
Juyowa yay gaban ammi ya? an rissuna gabanta.
"Ammi zamu wuce in abba ya fito kice masa na tafi TOKARAWA".
Bebi ma tsugunnawa tayi gaban ammi kamar yadda yay tana mai sada kanta a ?"!asa.
"Allah yay muku albarka Allah yasa albarka a zamanku Allah ya tsareku yabaku ikon faranta ma juna, inka samu shigowa zan baka kaya ka tafi mata dasu tunda kaga bamuyi lefe ba, kafin muga zuwa lokacin bikin amina sena ha? a da kayan lefenta a ordern nusaiba".
Tafa? a tana janyo wata ??ar jaka a gefenta rafar ku? ine ??an dubu dubu kimani guda uku.
Ta mi?"!awa Bebi cikin hannunta.
"Niga tawa ??ar gudun mawar babu yawa ki sayi koda katin wayane".
Hannun Bebi yayi ka? an da ri?"!e irin wa? annan manyan ku? a? an dan haka se hannun ya soma rawa.
Cikin azama ya kwashe ku? in a hannunshi tare da kallon ammi
"Nagode ammi Allah ya ?"!ara bu? i"
yafa? a yana mai tashi tare da ku? in a hannunshi.
Itama Bebin godiya taiwa ammi kana ta mi?"!e harya fita daga falon da sauri tabi bayansa tana juyawa tana kallon ammi mace mai dattako tare da sanin darajar ? an adam kenan.
Har ta fita zuwa harabar gidan tare da nufar inda taga ya mi?"!a...........................

*?`AN MAJALISSA*
*H A S K E*
*RABON WANI*
KOBA SO*
*DA IZZATA*

_Kowannensu akan farashin 300 wa? anda suke documents complt, gabaki ? ayansu kuma naira 1000, maiso seya nemi,08142105218, haka nan mai son wannan littafin shima dai seya nemi wannan numbern ta sama domin ya saya_
11/14/21, 3:13 PM - Allah Akbar: *85*


*Assalamu Alaikum ina mi?"!o sa?"!on ban ha?"!uri zuwa ga ? unbin masoyana masu bibiyar wannan littafin na yadda kuka jini kwana biyu shuru abinne ya ha? emin mun ? an shiga hidima ne amman yanzu alhamdulillahi na kammala komai sabida haka zamu ? ora daga inda muka tsaya wa? anda suka kirani domin suji lafiya da wa? anda sukai min magana ta watsapp inbox duka nagani kuma nagode da yadda kukai min uziri Allah ya saka muku da ? unbin alkairinsa amin summa amin nagode*


Gaba ? aya hannayenta suna na? e acikin hijabin daya umarceta ta saka tun a cikin falon Ammi.
Tana tafiyane cikin mutuwar jiki kamar wadda ?"!wai ya fashe mata acikin jikin nata, ba kuma wani abunne ya saka mata wannan yanayin ba face wannan zumar da ammi ta bata ? azu ta sha wanda tun a ? akin takejin ba?"!on yanayi acikin jikin nata amman bai tasiri kamar na yanzu ba.
Gefe ? aya kuma tsananin mamakin girman gidan tare da ha? uwarshi sun kuma kamata ashe jiya bataga komai ba domin a dare suka shigo ko ina ma'aikatane cikin blue ? in uniform sunata faman kaiwa da komowa domin ganin sun tsaftace gidan daga yawan dattin bushashshun ganyen bishiyun dasuke fa? owa gefe ? aya kuma ga masu faman baiwa fulawowi ruwa ga masu wankin motoci daga can tsakiyar wasu rumfuna, har har? ewa take sabida fargaba, ahaka ta ?"!arasa tsakiyar farfajiyar gidan sama ko ?"!asa bata ganshi ba, waige take tana raba idanu acikin jerin manyan tsala tsalan motocin dake harabar wajan amman sam bata ganshi ba.
Aranta take ta mamakin yanayin saurin sa domin ace daga wannan ??ar tafiyar harta nemesa ta rasa sekace ?"!iftawar idanu.
Tsayawa tayi kamar wata doluwa tana ta zare idanu tunani take kamar ta juya ta koma wajan Ammi amman tuna yawan fa? anshi gareta yasa????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 
ta tsaya tana jiran tsammanin ganin shi.
Wata azababbiyar farar mota wadda taci ba?"!in glass ce ke faman doko mata horn wadda take daga can opposite da gaban gate, Cikin sassarfa Bebi ta waiga tana kallon motar jikinta na tsananin rawa take taku har zuwa gaban motar wanda taga murfin gefen da drivern motar ke ciki a bu? e ? an zira kanta cikin motar tayi cikin sauri kuma ta ? ago sabida ha? uwar datayi da kaifafan idanunshi wa? anda suke tsaye suna kallonta, jan murfin motar tayi ta shiga ciki ta zauna sanyi Ac gami da ?"!amshin turarensa dana motar sukaima hancinta sallama.
Tsintar kanta tayi da jingina da seat ? in kujerar cikin motar tare da lumshe idanunta tana jan ajiyar zuciya sabida mutuwar da jikinta ya kumayi.
"Malama ki rufo mana motar mu wuce kin wani tsaya kinata kalle-kalle kamar wata sokuwa tun ? azu ina jiranki"
Yafa? a cikin ? an zafin rai ka? an, ko cikanka bata ce masa ba, sabida tafiya duniyar tunanin datayi, wanda hankalinta ma baya garesa.
Tsakinsa ne yajawo hankalinta gurinsa tsintar idanunshi tayi yana maka mata ?"!atuwar harara kafin ya haye kanta a sukwane yajanyo murfin motar da ?"!arfi kamar ze ciresa har yana ha? ewa da hijabinta.
"Dan tsabar iskanci ina miki magana kinmin banza sabida kin mayar dani sa'anki to wallahi karkiga nasha miki baki ? azu kiga damar rainani ina gaya miki wahala zakisha".
Ta tsinci muryarshi acikin kunnenta.
Mamakin yawan fa? anshi take ji acikin zuciyarta maye na wannan masifar dan kawai bataji abinda yace ba.
Shuru tayi masa aguje yaja motar kamar ze tashi sama, sabida takaicin wawan data mayar dashi lallai yazama dole ya taka mata burki domin shi ba sauna bane ba.
Wani mahaukacin horn ya danna a gaban gate ? in wanda seda ya cika ilahirin gidan da gudu masu tsaron gate ? in suka antayo suka wangale masa shi suna ? aga masa hannun dabai da niyyar mayar musu.
Aguje ya saka kan motar ya nufi waje yana faman sake ? aure ranshi tamau kamar wani kumurcin zaki.
Tsorone fall a zuciyar Bebi addu'a take Allah yasa kada ya zubar dasu ya cuceta abanza yabar mamanta da jinya gefe ? aya kuma tsoronshi ne fall acikin ranta na yadda taga kamar ma harararta ikeyi.
Tsitt ko ina acikin unguwar yake babu sautin komai bare ka saka ran zakaji maganar ? an adam, sa? anin unguwarsu da tun asubahi ma zakaji mutane nata kaiwa da komowarsu amman ita wannan unguwar dayake ta masu hannu da shunice jiba bakajin komai acikinta.
Tafiya mai ? an tsayi yayi kafin yahau babban titi alokacinne kuma ya saka hannu ya kunna redion cikin motar yana sauraran labaran safiya.
??asa tayi da kanta tana sauraran redion itama bakuma tayi gigin ? agowa ba.
Tafiya suke kamar ta kurame sabida yadda kowa yay shuru gwarama shi tanajin sa'i da lokaci yana ? aga waya wadda kuma bata gane komai a maganganun nashi sabida yadda muryarshi tai ?"!asa sannan kuma yawancin ma da yaren harshen turanci yake maganar tashi.
Cikin haka bacci ya kwasheta wanda batayi tsammaninshi ba.
A tsakiyar cinyoyinta ta cusa kanta tanayin baccinta cike da fargaba.
Shiko baima bi takanta ba, kawai tu?"!inshi yake ya matsu ya ?"!arasa da ita ya kuma juyowa ya komo gida sabida baya son abba ya tashi basu ha? uba domin wajan gobe yaji abban na maganar ze koma legos, gakuma maganar dazasuyi ta fitarshi waje wadda yasan in abban ya riga ya koma tofa da wuya ya dawo yanzu dole ze ? an jima acan legos ? in.
Wannan dalilin yasa yake sauri yaje ya kaita ya koma gida inyaso in sunyi maganarsu da abban still ya kuma dawowa nan ? in domin yaga mai ze saya mata na abubuwan bu?"!atar gida.
Tafiyar kusan awa guda damma da go slow a hanya ita takaisu cikin unguwar tokarawa can wajan ??an kaba.
Wadda take sha?"!e da manya manya kamfanin nika gefe guda kuma akwai yawan manyan motocin ? ibar kayan kamfani acikin unguwar wadda yawancinta ?"!abilu sunfi zama acikinta sekuma masu abincin saidawa sabida yawan masana'antun dake unguwar.
Titin cikin unguwar ya shiga tare da mi?"!a cikinsa sosai yake tafiya hannunshi ? aya na ri?"!e da sitiyarin motar ? ayan kuma yana duba wayarshi cikin lokaci ka? an ya soma magana.
"Hellow goma yaya akai? nacefa gani nan cikin unguwar ina zan ganka na kar? i keyn part ? in?".
Cikin sauri tare da ladabi yusuf goma wanda ya kasance yaron Aliyu ne tunba yanzuba kuma shiya wakilta anan domin ya kula masa da sabon kamfanin nasa na nan ? in domin goma yana da amana.
yace.
"Oga ai inama gida sekun ?"!araso kawai Allah ya kawoku lafiya".
Katse wayar Aliyu yay tare da maida hankalinshi ga tu?"!inshi.
Dayake goman shima yana cikin nan gidan da Bebi zata tare ? in shida matarshi da yaranshi, kuma bama shi ka? ai ba akwai mutane wajan biyar agidan wa? anda kuma duk yaranshi ne da suke lura da gyare gyaren kamfanin nashi na nan ? in wa? anda ya za? a ya kuma bawa kowanne acikinsu part guda shida iyalinshi sabida gidan kamar irin gidane na haya haka tsarinshi yake ?"!aton gate ne se ?"!ofa ?"!ofa wadda kana shiga kowacce akwai tsakar gida da toilet tare da ciki da falo se kicin haka kowanne part yake agidan wa? anda biyar daga ciki akwai mutane ragowar ukune babu kowa cikinsu yanzu kuma Bebi zata zauna a ? aya ragowar na kusa da ita guda biyune su kuma babu kowa cikinsu.
Gaban farin gate ? in gidan ya tsaya wanda ?"!arar sautin horn ? inshi ne ya tashi Bebi ta ? aga jan idanunta daya cika da bacci tana faman kalle-kalle unguwar kamar sabuwar anguwa domin babu wasu gidajen kirki a wajan daya tsaya ? in.
Kashe motar yayi tare da bu? e murfin ya fita waje, wanda itama cikin sauri ta bude nata tare da fita wajan itama tana kuma kallon unguwar kamar za,a sace mutum.
Gaban wannan farin gate taga ya nufa batare daya kulata ba, itama bin bayanshi tayi cikin sauri harda ? an gudunta.
Bu? ewa yayi ya shiga ciki wanda harabar gidan take ba komai se ??an ciyayi da tafasa,wayarshi ya ? aya tare da kira.
"Goma ina waje".
Yafa? a tare da kashe wayar.
Ba'a jimaba wani magidancin mutum wanda ze kusan sa'a dashi ya fito daga wani ? an lungu hannunshi ? auke da makullaye masu yawa.
Cikin sauri ya karaso gabanshi suka gaisa sannan ya bashi.
"Oga ga wannan amman sedai abu? e wancan na farko ? in sabida wannan na gabanmu kwanaki ankashe maciji acikinsa baya da kyau gaskiya".
Yafa? a yana nuna ? ayan ?"!ofar ta farko wadda kusan a tare da nunin hannunshi nashi suka tafi da yadda cikin Bebi ya bada sautin ?"!uwwwww. na tsoron bala'i daya kamata....................
11/14/21, 3:13 PM - Allah Akbar: *BARKA! BARKA!! DA RANAR TAKUTAHA TA ANNABI S.A.W INA YIWA ??AN UWANA MUSULMI BAKI ?`AYA MURNAR ZAGAYOWAR WANNAN RANA ALLAH YA ??ARAWA ANNABI DARAJA AMIN BARKA BARKA BARKA ??AN UWANA MUSULMI* ?x??x??x ?


*86*



Nan da nan idanunta suka cika da mugun tsoro sedai kuma babu damar tayi magana sabida dodon nata yana wajan amman a?? zahiri inda dafa hali daseta turje ta?"!i shiga cikin gidan sabida furucin dataji wanda ya kira da goma yayi yanzun.
?`an jimm yay ka? an yana kuma nazarin gidan sosai yake mamakin yadda ze iya kwanan cikinsa idan hakan ta kama, lallai rayuwa babu tabbas duba wai shine ze zaman gidan nan wanda bai kai part ? insa na gida girma ba, shi seyau ma yake kuma ?"!arewa gidan kallo sabida tunda ya ginasa baifi sau ? aya yazoba shima kuma lokacin yana hidimar ginin kamfanin shine shine ya biyo yaga gidan sabida ya riga da ya gama bawa masu kwangilar ginin gidan komai.
To sekuma yau da wannan ?"!addarar Auren ta kawoshi yay zaman wucin gadi kafin suga kuma mai Allah ze musu nan gaba.
"Amman goma tayaya macizai suke shigowa nan ? in hakan ai kamar da akwai matsala?".
Sosa kai goma yay kana yace.
"Wallahi oga duk haka aketa fama kasan in akace maka waje da ?"!arancin mutane baya ga nan kuma wa? annan ciyayin na nan suke kawo su".
Yafa? a cikin ladabi da biyayya.
"Okey yanzu dai kanemo masu cire ciyayi sannan ai feshin maganin sauro sekuma a samo mutane dazasu zauna a wa? annan ragowar biyun kaga kunyi ciki da ita kuma yarinya ce kaganta zataji tsoron zama ita ka? ai anan side ? in, inda hali ma asa ma mata mai tayata hira".
Yakai maganar yana kallon Bebi wadda tai ?"!asa da kanta tana nanata.
"Kuma yarinya ce kaganta"!
Acikin ranta tana mamakinsa wani zubin idan yay magana kamar da biyu.
Dariya goma yay kana yace.
"Babu matsala oga ai tunda madam ? inka ce babu komai akwai yarinyata ta farko sunanta mufida zata dinga zuwa suna hira shekararta sha hu? u ai ta isa base an kirawo kowa ba,sannan ta ? an dinga shiga suna hira da matar gidan nawa".
Murmushi yayi ka? an tare da? an sosa?? kanshi da keyn mota.
"No ita ? iyan taka dai ta shigo amman bani son yawan fice fice tai zamanta a wajanta nagode".
Yafa? a babu kunya bare kara.
"Okey to shikenan babu matsala oga ai kawuce komai wajanmu alkairin dakake mana.......".
"Is ok goma muje ko? dafatan an ? an gyara nan ? in?".
Ya dakatar da goma akan maganar dayake son yayi kana yaja ?"!afafunshi suka nufi gaban ?"!ofar part ? in wadda take ta zallar ba?"!in ?"!arfe.
Da azama goman ya saka keyn ya bu? e ?"!ofar goman shiya soma shiga kafin Aliyu yabi masa baya se Bebi wadda take sauri kamar wani abun ze kamata sabida itafa tunda taji an ambaci maciji shikenan fa sinadarin tsoronta ya ?"!aru fiye dana da.
Sallama goma yay a ? an ?"!aramin tsakar gida, tare da tsayawa yana yiwa Aliyu magana.
"Oga ga wannan"
Ya

37 / 51