Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   13 / 51

36K to 39K   out of 152.7K words

komaiba dantaga ma yanayin shi kamar a takure yake da gidan nasu ma baki ? aya.
Gefen Bebi wata mahaukaciyar yunwace ke cin cikinta domin har wani irin mur? a mata yake tun tanajin dadin barcin harta dira aguje tayo tsakar gida, jikinta sanye da ? aurin zani se Vest ? in data saka tun lokacin da tana ciwon marar ? azu kanta babu ? an kwali se kitson kalabar daya zubo mata wajan keyarta ya rufe mata fuska sabida kasancewarta bamai yawan sumar kaba.
Bakin rariya taje ta ? ebi ruwa ta wanko fuskarta sam idanunta bai ga wasu mutane a tsakar gidanba...................
11/14/21, 3:06 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
{ _HOT LOVE_ }


NA
*AUTAR MANYA*


_Albishirinku iyayen yara dama yaran baki ? aya, shin ko kinsan shararriyar tashar nan ta youtube mai suna *Abdur-rahman* ta shirya tsaf domin baku gudunmawa wajan tayaku bitar karatun ??a??anku cikin sau?"!i?, Kai dai/ kedai maza garzaya wannan shararriyar channel ? in domin ki dannawa yaranki dansu karu da zazza?"!ar ?"!ira'ar da *Abdur-rahma* ke gudanarwa wajan bitar karatun alkur'ani mai girma acikinta daman sauran littattafan addinin islama kada ki manta da danna *SUBSCRIBE* tare da ?"!ararrawar sanarwa mungode_
https://youtu.be/PFTnz8JGFfQ



_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._


*35&36*

Seda ta juyo domin nufar hanyar kicin sannan ta lura Cak ta tsaya ganin namiji zaune akan tabarma wanda yaketa zubawa mama surutu ita kuma maman tana biye masa mitstsike idanunta tai domin ta kuma tantance waye acikin danginsu sedai kuma duk hasashenta tagaza gane kowa ye shi sabida wannan shi daga gani ? an gayune kuma yana da ku? i, to ina mama tasami wannan guy ? in? sanin babu mai bata amsa ga kuma mama sam taga hankalinta baya kanta hakama shi? in yasa taja kafafunta zuwa gaban murhun da mama ke kokarin sauke tukunyar dambun daga kanshi.
Tundaga fitowarta har dauraye fuskarta har zuwa gaban mama data nufa duk Aliyu yana kallonta ta witsiyar idanunshi sedai miskilin ko arzikin ? agowa ya dubi wace bata samu ba sema ?"!asa dayay da kanshi sosai sabida mugun ganin dayaywa cikakkun kirjinta.
"Ke! Bebi waike kam wacce irin sakarai ce baki ganin baki agidan kika fito a haka?" taji muryar mama cikin kunnenta tana mata fa? a, turo baki tai gaba tare da saurin kwance zaninta taja ta rufe Vest ? in jikinta, wanda adai dai wannan lokacin Ali ya sauke wata ?"!a?"!?"!arfar ajiyar zuciyata wadda inda kana kusa dashi zaka iya ganewa.
Shiko usman kallon Bebi yake a nutse yasan ??an biyu tabbas wannan ba ? aya daga cikinsu bace, kafin suji muryarshi yana cewa "Kai masha Allah mama wannan ma ?"!anwar tawace ni dai bansanta ba su hassana na sani amman itace yayarsu ko?". yafa? a yana sakin murmushi tare da kallon screen ? in wayarshi sabida baison ganin Bebi a haka.
Dariya mama ta saki ka? an tare da cewa.
"Bebi ce ai ba yayarsu bace kuma bama ita kebinsu ba akwai wannan namijin kawai dai ita haka yanayinta yake". tafa? a tana makawa Bebi harara akan ta koma cikin ? aki amman Bebi tai biris sema kokarin kai hannunta kan tukunyar dambun gabanta take.
"Ayya Allah sarki Allah ya tayaki riko mama kina kokari gaskiya". Murmushi mama tayi.
"To yaya za'ai hakan ma mungode Allah su shida mahaifinsu ya rasu yabarmin su abayanta ma akwai mata biyu". mama ta fa? a idanunta yana ? an kawo ruwa wanda babu wanda ya kula da hakan.
Cikin sauri Aliyu ya ? ago idanunshi yana kallon mama wanda hakan yay dai dai da tashin Bebi tsaye itama domin taje kicin ta ? auko kwano a zuba mata dambun juyawar dazatai suka ha? o ido dashi,.
Cak! ta tsaya jikinta yana faman mazari sabida ha? a idanunta datai dawani ha? a? ? an cikakken namiji wanda tsananin tsoronsa wanda bata san daliliba yay mata dirar mikiya, cikin rawar jiki tai cikin ? aki aguje! batare data shiga kicin ? in datai niyya ba sabida wani irin kallo dataga yana aika mata dashi mai shiga jiki.
Zuciyarta tana wani irin tsalle kamar zata fito waje ta fa? a saman katifa tana haki sam yunwar ta fita aranta haka tai ringingine hannunta dafe da saitin zuciyarta.
Damma inda Allah yaso babu wanda ya lura da wannan dramar daga mama har usman hankalinsu bai kai wajan ba.
Shiko wani irin murmushi ya saki na gefen baki, wanda duk hasashena nagaza gane nako meye, tare da zube hannayenshi cikin pocket ? inshi kana ya taka har gaban mama wadda take kokarin juye dambun a cikin kular tsugunne yay agabanta irin na ??an ?"!wallon ?"!afa, duk kamshin mayen turarenshi ya cika cikin gidan.
"Allah yay mishi rahama, kekuma Allah ya baki ikon kulada amanar da Allah ya baki amin".
Ya fa? in hakan tare da mi?"!ewa tsaye ? at! suka nemeshi suka rasa agidan sejin ?"!arar bude kofar shi kurum sukai alamun ya fita.
Mama ce ta dubi usman tare dacewa "kuma shima cikinku guda?".dariya yay "Eh mana wallahi kanina ne shike bimin haka muke fama dashi tuzuru ne amman next week zamuyi bikinshi ai zakuje dai". yafa? a yana dariya.
"Ikon Allah amman sam bakwa kama kota farce gashi kuma shi baida son magana nagani".mama tafa? a tana zuba dambun cikin kular gabanta sabida ya kammala.
"Eh bama kama shida abba yake kama mukuma da ammi, kinga yafimu kyau haka ake fa? i sedai shi ba?"!ine ai, kuma shi ka? aine fa bakin duk gidanmu, wannan da kike gani seyay kwana baiwa kowa magana ba, me azumin magana ake fa? a miki". yafa? a yana mi?"!ewa tsaye tare da karasowa gabanta ze amshi dambun yana mata godiya.
Sosai mama tai mamakin wai cikinsu ? aya da usman amman sam hali ko kama baizo ? aya ba, dan tana hango kamewa tare da kwarjini wajan Aliyun wanda take ganin irin mazan nan ne marasa ? aukar raini tare da rashin son magana amman shikam usman daga gani yana da saukin kai tare da wasa da dariya, mika masa tai tana amsa sallamar dayake mata koda wasa kuma bata kuma bincikar sa akan jin wani labarin ba sabida tana ganin hakan ba girmanta bane sannan kuma ba huruminta bane ba.
Usman kamar ze ari baki haka yakewa mama godiya harseda mama ta dakatar dashi haka sannan ya fita ita kuma ta nufi soro ta rufe gidan ? an ragowar dambun data rage ta juyo a kwano ta nufi ? aki dashi dantabawa wannan acicin.
"Ai seki tashi kici gashi nan jikar mayun wata tunda kedai kunnen ?"!ashine dake kin fita kin nunawa maza nono kinji dadi ko?!nace kinji da? i tunda duk irin kallon danake miki akan ki koma ki suturta jikinki kin kasa fahimta ko arfa na kalla agidan nan wadda batakai rabin shekarunki ba tasan minake nufi bare kuma ke".mama tafa? a cikin jin zafin Bebin tare da nufar wajan kwanciyarta.
Amai makon Bebi ta mike taci dambun Sema sake dun?"!ulewa waje ? aya tai acikin hijabin data ja ta rufa dashi tana mayar da numfashi sama sama, kamar mai cutar asma! tana rufe idanunta hasken ?"!wayar idanunshi take gani yana aika mata da harara wadda ta gaza gane ta mecece?kirjinta suya yake mata wata zazzafar ?"!wallace taji tana mata kai komo a saman kwarmin idanuwanta cike da mamaki ta saka hannu ta shareta.
"Nidai ka barni haka wallahi tsoro kake bani".tafa? i hakan a fili tana rufe idanunta ruf ga wani mayen kamshin daya biyota har ? akin wanda take da tabbacin nasane.
Ahaka wahalallen bacci ya kwashe bebi batare data ? auki dambun taci ba.


Usman yana fita waje yaga wayam rike kular dambun yay katamau jikinshi yana karkarwa ya nufi hanyar fita daga layin amman ya jawa Aliyu, Allah ya isa tafi kwando dubu inda yasan wannan rashin mutuncin ze mishi wallahi da baze barshi ya fita ba,da taimakon turch light ? in wayarshi ya sami hanya har zuwa inda sukai parking.
Azuciye ya bude murfin motarshi ya shiga tare da kunnawa batare daya dubi Aliyu ba, wanda idanunshi yake bisa kan screen ? in wayarshi yana danne dannenshi.
Revars yay tare da ? aukar hanyar shi yana aikawa masa da harara!...............
11/14/21, 3:07 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
{ _HOT LOVE_ }


NA
*AUTAR MANYA*


_Albishirinku iyayen yara dama yaran baki ? aya, shin ko kinsan shararriyar tashar nan ta youtube mai suna *Abdur-rahman* ta shirya tsaf domin baku gudunmawa wajan tayaku bitar karatun ??a??anku cikin sau?"!i?, Kai dai/ kedai maza garzaya wannan shararriyar channel ? in domin ki dannawa yaranki dansu karu da zazza?"!ar ?"!ira'ar da *Abdur-rahma* ke gudanarwa wajan bitar karatun alkur'ani mai girma acikinta daman sauran littattafan addinin islama kada ki manta da danna *SUBSCRIBE* tare da ?"!ararrawar sanarwa mungode_
https://youtu.be/PFTnz8JGFfQ



_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._


*37&38*


Saman kwalta yahau ? o? ar yana fafaka uban gudu, saboda zuwa wannan lokacin har ansoma yayyafi ka? an-ka? an ga kuma dare yayi motocin ma jefi-jefi ne suke wucewa, yana wajan kwanar ganduje, goslow ya rikesu har lokacin bai cewa Ali ci kanka ba shima kuma Aliyun bai tankashiba dama ya lafiyar kura.............
Seda aka sakesu usman ? in ya kuma jan motar dawani irin gudu azuciye kamar ze zubar dasu sannan ya ? ago yana kunshe dariyarshi.
"Haba angon zee baban ?"!arnin gobe, meyay zafi ba wuta ba? zaka nemi ka zubar damu, dan kai kanada wanda ze maka addu'a aciki".
Yafa? i hakan cikin tsokana.
Aikuwa kamar jira usman yake yahau sababi.
"Yanzu dan tsabar baka da mutunci har ka iya fitowa kabarni a wannan bakin lungun inda ??an sara suka sunmin illah fa?, mezaka cewa my zee kai mata asarata kome?".
Murmushi yayi yana sauke ajiyar zuciya"kagama? daman akan wannan ? an abin kake tada jijiyoyin wuya?".
Yaja fasali tare da furzar da hucin cikin bakinshi.
"Wai nikam anya kaiko ? an ammi ne? kai ina tantama, idan banda wauta irin taka kai baka san mata ba, baka ta? a ganinta ba daga ? orin ? osano ya ha? aku zakaje gidanta da wannan tsohon daren kamar kwarton daya rasa katanga..............,
Abin nakama bai tsaya a waje ba shine harda shiga gidan tare da zama kana zuba kamar famfon daya rasa ma? auri, kasan girman Allah! bada ban kajani ta ?"!arfin cin tuwo ba babu abinda ze shigar dani cikin gidan mutane dan Allah ka dinga kintsa kanka wallahi wannan kwashe kwashen naka wataran seka ? auko mana aljanu, haba kaga yanzu ka duba kagani ita kanta matar taji babu dadi da yarta ta fito ta samemu, amman kai ko ajikinka amai makon kabaro musu gidan ka fito waje a,a sema sake bajewar dakai nidai nagaya maka ka sauya halinka wallahi, kawai dan tsabar shirme zage zage damu muwani shige gidan mutane da wannan tsohon daren nikam ka cuceni wallahi ka cuceni".
Yafa? a cikin daure fuska tamau kamar beta? a dariya ba.
Wata shegiyar dariya usman ya saki sannan ya dubeshi.
"A,a nida gidanmu aini kuma naga wuri aiko nemata kukai baku ganni ba to kutafi can cigiyata wallahi tun tasowata bantaba ganin mace mai kirkin mamanmu ba".
"Sabida tai maka dambu, koko sabida jarabarka zaka dinga shige mata kana kalle mata ??a??a a sadaka?".
Yafa? a batare daya kalli side ? in usman ba.
"Kai kasan wannan baya tsarina inada mata kamar zee aiduk mata fankone awajena, kaine ma dai nake ganin wannan ta ? azun taso tada maka da tsohon tuzurancika".
Wata shegiyar dariya ya saki ta rainin hankali sannan yace.
"Wa kenan? au ashe da wasu matan bayan ita mai dambun ai ban sani ba tell me plsss" yaja maganar yana ha? e hannunshi.
Haushine ya kama usman daman yasan rainin hankalin Aliyu seyay abu yay kamar bashi yay ba shariya tana ? aya daga cikin halin sa wadda take mugun batawa usman rai ayau Aliyu ze ganka gobe ze iya nuna kamar bai ta? a ganinka ba.
Amman hakan yafi yiwa mata kodan yaga yanada farin jininsu ne oho.
"Bazaka gane abinda nike nuna maka ba harse wataran kaje ta li?"!a maka wata acikin yaran nata tunda har tana ?"!irga maka su, Allah yasa abaka wannan ballagazar marar kamun kan da kunya".
Yafa? a idanunshi rufe.
"Ban gane ba? kamar yaya kai harka zauna dasu duka kasan halin kowa?".
Murmushi yayi.
"Ko ? aya hasalima bani da sanin gaibu wannan Allah ka? ai keda iliminshi".
yaja ajiyar zuciya ya furzar da iskar cikin bakinshi yana shakar sanyin motar.
"Amman kasan komai yana da alama, bana da tabbas ? in rashin kamun kai agareta amman akwai karancin tarbiya da kunya".
Yafa? i maganar kamar an fusgota.
"Akwai karancin kamun kai da kunya?"!!!
Usman ya nanata yana mamakin wannan maganar ta Aliyu, shifa baiga wani illah wajan yarinyar ba amman jibi uban ??an sharrin nan shi harya fassarata.
"Baxaka gane ba, matar ta bani tausayi a wannan zamani a rasu a barka da wa? annan yara ai tamayi wallahi".
Usman yafa? a yana karya kwanar gidansu sabida harsun karaso ma.
"Seka aureta ka rike mata ??a??an baki ? aya ubansu! Mtswwwwww ina familynsu sekai zarbai?".
Yafa? a yana ? aga kanshi sama yana kallon saman motar.
"A'uzubillahi nasan ba haramci amman ita ? in uwace agareni yakamata ka adana wa? annan bakaken maganganun agabana domin na hango tsana acikin idanuwanka daman kai katsani mutum ai yabanu, pls ka lafa musu".
Bai tankawa usman ? inba har suka shiga cikin gidan da taimakon masu gadin dasuka wangale musu gate ? in.
Cike da sauri ya fice a motar baiko tsaya ? aukar kayanshi ba usman ya bashi haushi over yadda yake wani xagewa akan wa? ancan mutanan shi sam baison shigewa mutum.
Tundaga bakin kofar falon ammi ya watsar da maganganunsu domin ya dauki abun shirme dan haka ranshi sakayau ya nufi cikin main falon ammi yana yin sallama abakinshi..............


_KUYI MANAGE DA WANNAN BADAI YAWA AMMAN ZE TAYAKU HIRAR DARE_
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
{ _HOT LOVE_ }


NA
*AUTAR MANYA*


_Albishirinku iyayen yara dama yaran baki ? aya, shin ko kinsan shararriyar tashar nan ta youtube mai suna *Abdur-rahman* ta shirya tsaf domin baku gudunmawa wajan tayaku bitar karatun ??a??anku cikin sau?"!i?, Kai dai/ kedai maza garzaya wannan shararriyar channel ? in domin ki dannawa yaranki dansu karu da zazza?"!ar ?"!ira'ar da *Abdur-rahma* ke gudanarwa wajan bitar karatun alkur'ani mai girma acikinta daman sauran littattafan addinin islama kada ki manta da danna *SUBSCRIBE* tare da ?"!ararrawar sanarwa mungode_
https://youtu.be/PFTnz8JGFfQ



_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._


*39&40*

Cikin ha? a? ? an takunshi irin na cikakkun maza, yaywa falon ammi dirar mikiya, Ammi zaune a saman carpet tana ? arewa Abba banana ta juyo fuskarta tana ? auke da ?"!ayataccen murmushi take amsa mishi sallamar dayayi, Abba wanda yake zaune daga saman one seater idanunshi sanye cikin medical glass sabida hasken computer dake aje asaman cinyarshi yana dannawa shima ? agowa yay tare da aje computer a gefenshi fuskarshi ? auke da murmushi shima yana yiwa Aliyu barka da zuwa.
Cikin wata iriyar sangarta wadda tai matu?"!ar bani mamaki takuma ?"!amar dani har na tsawon wasu da?"!i?"!u, naga Aliyu ya nufi gaban abba da sauri shikuma abban yajawo hannunshi ya ? agoshi ya mannashi ajikinshi cike da tarin farin ciki yake furta "Babana sannunka da zuwa! Babana yau ka sakamu cikin damuwa tun wajan 9 muke jiranka wallahi yanzu nake ayyana zan kira wancan yaron yabimin kai( abbakar kenan yayansu wanda su abba basa fa? in sunanshi sabida karar ? an farko ).
Zame jikinshi yayi tare da jada baya kana ya tsugunna har ?"!asa, ya juya gaban ammi wadda itama fuskarta take sha?"!e da ? unbin murmushin dake nuna zallar missing ? in ? an nata datai na two days sannan ya soma gaisar da ita cikin ladabi, yana kuma tambayarta yaya gidan?, sosai ta sake tana amsa mishi sannan ya juya gaban abba shima ya gaisarshi tare da tambayarshi yaya ya baro chaina cikin farin ciki abban yake amsa mishi da Alhamdulillahi, yana yi yana tsokanarshi.
Zama yayi a ?"!asan carper tare da tan?"!washe ?"!afafunshi yana jin gwara sunyi wani lissafi da abban yanzu tunda yana available akwai order ? in dayakeson kamfaninsu na nan zeyi, cikin wannan watan daze kama to daman ya jima yana dakon abban bai sami ganinshi available ba kamar yau shiyasa yakeson yay amfani da damar daya samu ayanzun.
"Am abba daman zancen.......,
Bai barshi yakai ba.
"No babana kaje tukunna ka huta ai ina nan har zuwa satin daza,a ? aura maka aure, bazan koma ba. takanas na sami wannan hutun sabida auren ka, maza tashi kaje ka huta abincinka yana falonka na sama zuwa gobe semuyi maganar Allah yayi maka albarka kaida sauran ??an uwanka baki ? aya".
??ayataccen murmushi ya sauke wanda yake bayyana tsantsar kyawunshi sannan ya mike yana kallon iyayen nashi.
"To Allah ya bamu alkairi nagode ?"!warai".
Yafa? a yana rissunawa ka? an sannan ya zira takalmanshi daya aje su a bakin falon tun sanda ya shigo hanyar samanshi ya nufa yana jin wata gajiya tai mashi caaa!
Abba ne ya dubi ammi cikin farin ciki yana cewa....
"Banida ra'ayin bambanci acikin ??a??ana amman har ga Allah wannan yaron yafi kwanta min araina".
Fuskantar shi ammi tayi kana ta miko mishi bananar ya karba ya

13 / 51