Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   5 / 51

12K to 15K   out of 152.7K words

zaman gabana kema Allah ya kawo miki mijin arzi?"!i na aurarki na huta".
Tsirenta ta lamushe tare da mi?"!ewa tai ? aki tana gunguni itafa bata son aure inama take da saurayin bare wani aure tabb bata ma san maye soba bare auren.
Kwanciya tayi a? aki tana tunanin gobe yadda siba ze kalleta awajan sayar da awarta sabida rashin m ? in data karta masa.
Tanajin sautin hirar mama dasu hassana ganin baccin baizo mata ba yasa ta mi?"!e zuwa gaban sif ? insu kayanta ta cire tai tik, tare da ? auro zani a kirjinta sabida anyi ruwa garin ya? anyi sanyi ita kuma bata kaunar kwanciya da kaya.
Harta koma kan katifar xata kwanta sekuma ta kuma komawa gaban sif ? in tare da ? aukar wata ??ar shimi wadda tsayinta ya kaimata dai dai ?"!waurinta.
Tube zanin jikin nata tayi domin aranta take fa? in gwara ta saka rigar sabida mama ta hanata kwanciya da zani domin tsakar dare zanin kama gabansa yake.
??urawa farar fatar jikinta idanu tayi musamman wajan cinyarta inda har wani jajur tayi sabida farin wajan fatar ta irin lugwi-lugwi ? in nan ce wadda idan ka dubeta bazaka ta? a zaton ta taso gidan wahala ba, sabida gogewa tare da murjewar fatar jikinta.
Bebi tana da wani irin baiwar kyau mai fisgar hankali, farace ita tas mai ? auke da wani irin kyau mai ?"!ayatarwa matsagaiciya ce itaba doguwa can ba, kuma ita ba gajeraba, gashin kanta, irin mai curewar nan ne wanda yake bawa mutum wuya wajan kitso, domin mugun taurinsa shiyasa bata ?"!aunar ta? a wannan kan ko ka? an, kuma babu laifi tana da cikar sumar sedai rashin tsahonta.
Tana da gashin idanu zara-zara haka zalika girarta acike take,halittar kirjinta acike take sabida nononta irin mai ?"!asan ?"!waryane wa? anda suke a tsaye ?"!yam babu alamun zubewa atare dasu, gasu cikakku farare tas sedai ko ka? an basu fidda kai ba saboda ?"!arancin shekarunta.
Daga ?"!asanta tana da cikar hip's wanda idan zata saka skirt wani zubin seda tsalle.
Bebi tana da kyawunta dai dai misali mai ?"!ayatarwa.
Saka rigar tayi ajikinta tare da nufar katifa tai kwanciyarta bata jimaba barci mai da? i ya fisgeta.
Ko shigowar su mama bataji ba seda Asuba dataji mama tana tashinta a barci........................
11/14/21, 3:06 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
{ _HOT LOVE_ }


NA
*AUTAR MANYA*

_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._

*10*


Tsadaddiyar motace ??ar gaske black colour haka zalika window ? inta ma tinted ne, irin wadda ake cewa sedai na ciki yaganka badai kai ka ganshiba, Fake take awani tangamemen bakin gate wanda aka rubuta *MAI ATAMFA INVESTMENT NGR LTD* da manyan harufa, cikin sauri tare da zafin nama irin na cikakkun maza masu jini ajikinsu matashin saurayine wanda baze gaza shekaru talatin da bakwai da haihuwa ba, dogone sosai mai mur? a? ? an jiki irin na majiya ?"!arfi hasken fatarsa ba?"!ar fatace,mai ? auke dawani irin gogewa tare da ? aukar hankali, kallo ? aya zakayi masa kaji ya kwanta maka acikin zuciyarka, sabida yadda Allah yayi masa baiwar cikar haiba tare da kamala, da ?"!aton tabon abin sallah nafara cin karo shinfi? e a saman goshinsa wanda har wani irin kurji kurji yayi sabida bayyanarsa.
Yana da manyan idanuwa masu haske tare da ? aukar hankali, wa? anda kallo ? aya zewa marar jin magana dasu ya hukuntashi hancinsa dogone mai ? an fa? i ka? an tare da ? an baki ma daidaici, mai ? auke da fararen ha?"!ora tarr gwanin sha,awa, saman sumar kansa irin askin nan yay na manyan maza wato saisaye se? an gemun daya bari ka? an tare da sajen daya ?"!ara ?"!awata masa kyawun fuskarsa,Sanye Cikin wata azabbiyar shadda wadda ta amsa sunan ta shadda mai kalar golden yake batare daya saka hula akansa ba, se takalminsa mai bu? a? ? an sama wanda ya bada kala da ruwan shaddar jikinsa, cikin sauri ya bu? e marufin motar ya fito kunnensa kare da wata tsaddiyar waya mai mugun kyau, Hannunsa nabi da kallo wanda yaji manyan zobunan azurfa guda biyu gawata irin kwantacciyar gargasa databi saman hannun nasa har wajan tsakiyar yatsunsa ta lafe gwanin sha,awa da ita.
Cike da zafin nama yake taka ?"!afafunsa wanda yabani tabbacin cewar cikin wannan kamfanin ze shiga duba da yadda ya nufi ?"!aramar ?"!ofar datake kusa da gate, ? in,fuskarsa babu wata far'a yake doka ?"!aramar ?"!ofar da ? ayan hannunsa wanda bai ri?"!e wayar dashi ba.
Cikin sauri wani security yazo ya? an le?"!o da kansa ta ? ular datake tsakiyar ?"!ofar ganin wanda ke buga musu ?"!ofar yasa jiki na rawa yazo ya bu? e masa ?"!ofar tare da rissunawa yana masa barka da zuwa, cikin sauri ya wuce security ? in batare daya amsa masa ba sedai hannunsa ? ayan daya kuma ? aga masa still alamun baze iya magana ba, sabida wayar dake kare a kunnensa.
Tunda ya shigo cikin kamfanin ma'aikatan cikinsa ke kawo masa gaisuwa kowa ya gansa seya rage tsayinsa sedai kaji ana "OGA ALIYU barka da fitowa" wannan kalamin yana matu?"!ar ? ata masa ransa tayaya zasu dinga masa haka, bayan sunsan cewar duk ? aya suke, wallahi jiyake aransa inda yanada yaddaze ya datse wannan girman da suke bashi dase yayi sabida sam bayaso amman rashin maganarsa da tsabar miskilancinsa yasa yagaza furta musu abinda yake ran nasa, to inama yake da lokacinsu bare ya tsaya yi musu bayani.
Wata ?"!ofa yabi mai girma wadda take ? auke da wani ?"!aton office wanda aka rubuta *MD ALIYU IDRISS MAI ATAMFA* da manyan ba?"!i, cikin sauri sakataren sa ya tawo gabansa yana zubewa tare da fara gaisar dashi cike da tarin ladabi hannun dai yakuma ? aga masa tare da ra? ewa yanufi cikin wannan office wanda yake ? auke da table ? in takardu daban wajan system daban ga kuma wani ? an medium room nan duk acikinsa, saman wata one seater ya nufa tare da zama, yana cigaba da sauraran wayar dayake har seda ya ? auki mintuna kafin yay sallama.
?`ago idanunsa yay wa? anda nima kaina seda nakusan yada abin rubutu na saboda kyawunsa daya gigitani, zubawa sakatare idanu yay wanda yake gurfane gabansa yana jiran yaji meze ce masa.
Cikin nutsatstsiyar muryarsa mai ? auke da kamala, wadda sam baya ? agata wajan fidda magana yace.
"Am sorry nura inaiwa ba?"!inmu bayani ne".
Yafa? a ata?"!aice.
Sosa kai nura sakatare yay tare da kallon ogan nashi kana yace.
"Haba dai oga wani irin nai ha?"!uri ai kafi ?"!arfin haka,Yau ai naga baka shigo office da wuriba nace ko lafiya sabida oga usman ma yazo kusan sau biyar bai gankaba yace ya kira wayoyinka swich off".
Lumshe idanunsa yay tare da mayar da kansa baya ka? an yana ? an sosa saman kan nashi da key ? insa dabai riga ya ajeba.
Tsaki yaja ka? an.
"Motana ta samu problem ne yanzun haka tana bakin gate nima banso nai lates ba saboda nasan akwai new vistors dazamuyi yau".
Yafa? a tare da zira hannunsa acikin pocket ? insa, counter ya ? auko ya sa?"!ala yana motsa baki a hankali wanda yabani tabbacin tasbihi yake ga sarki buwayi gagara misali.
"Haba nidai nasan oga inba wannan matsalar ba baka kaiwa har 12 baka shigoba Allah dai ya tsare mana kai".
Nura sakatare ya fa? a tare da kuma russuna kansa ?"!asa.
Bai tankawa nuran ba kamar yadda nuran yasan da haka, sema ?"!ara mayar da kansa baya dayay sabida ko ka? an shi mutum ne marar magana yafi bu?"!atar yayta istigifari a fili dazuci akan ya zauna yayta maganar da bazata amfane shiba, shiyasa yake mamakin jarabar surutun usman.
"Nura shigomin da files".
Abinda ya fa? a kenan tare da rintse idanunsa yana cigaba da tasbihinsa.
"Angama oga".
Nura yafa? a cikin sauri ya tashi ya fita zuwa office ? in kusada dana ogan nasa.
Mintuna uku nura ya shigo hannunsa sha?"!e da manya manyan files asaman table ya zubesu tare da rissunawa kana yabar office ? in.
Wayarsa dake gefe itake ringing!
Da kallo yabita ganin mai kiran yasa ya danna busy.
Sannan yay dial number.
"Assalamu Alaiki, Eh naje Ammi ok, zan kira letter I'm busy now!"
Yafa? a cikin tattausar murya kana ya datse kiran ya nufi gaban kujerar dake fecing ? in wannan table ? in ya zauna tare da soma abinda ke gabansa.
Yajima yana gudanar da ayyukan dake gabansa.
Kafin yaji ana knocking dorr ? insa.
"Yes come in"!yafa? a idanunsa kan takardun dake gabansa.
Wani magidancin mutum ne ya shigo bakinsa dauke da sallama.
"Haba tuzurun Ammi yau ina kashige ne ka?"!i fito mana aiki da wuri gaskiya semunci tararka".
Cewar wannan magidancin daya shigo office ? in yanzu.
Wata harara ya zabga masa tare da ha? e rai tamau saboda ya tsani sukirashi da wannan sunan, baya so ko ka? an amman yaga alamar yayyen nasa so suke su mayar dashi wani bitacan dan jiyama yana jin ya abbakar yana gaya masa hakan but amman bai tankaba.
"Kaga malam rabu dani in gama aikina wallahi gobe Abba ze dawo kada ka ha? ani dashi".
Dariya magidancin ya saki tare da furta..
"ALIKON ABBA kaima kasan abba baze maka komai ba, yau inda dai mune da mun banu".
Bai tanka masa ba kuma bai ? agoba illah cigaba da aikin gabansa dayake sabida yasan ya biyewa ? an uwan nasa USMAN sesu wuni ba,ai uwar komai ba.
"Oga Aliyu.................
11/14/21, 3:06 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
?? ?? {?? _HOT LOVE_?? }
?? ?? ?? ?? ?? ??

?? ?? ?? ???? NA
*AUTAR MANYA*

_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._

?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ????
*11*


"Oga Aliyu" yaji an kirawo sunansa gabaki ? ayansu basuji sallamarta ba bare suji bu? ewar ?"!ofarta illa ganin ta dasukai akansu.
Wani irin wawan tsaki yaja tare da mayar da kansa ga aikin gabansa, Usman ne ya dubeta tare da cewa, "A,a lina har kun tashi kenan haka da wuri hope dai babu wani matsala?" matsowa tayi gaban table ? in daya sada kansa tana aika masa da wani irin shu'umin kallo tamkar zata lashe shi tunda take bata ta? a ganin ha? a? ? an namiji kamar *HAIDARA* ba tana kwa? ayinsa tana bu?"!atar sa ajikinta tana son taji ta rabu acikin faffa? an kirjinsa wanda take ayya irin ra? ar dazata kwasa a wajan sedai kash ta makaro domin shi ko kallo bai yarda ya ha? asu ba.
"O.g.a.A.l.i.y.u" ta kuma fa? i a rarrabe batare data baiwa usman amsar tambayar dayake mata ba, ? ago idanunsa yayi a karo na biyu tun bayan shigowarta tare da zaro mata manyan idanunsa wa? anda suka kuma firfitowa fuskarsa babu alamun sassauci bare taga waje.
"Ke! stay out from my office"! yafa? a yana watsa mata wani banzan kallo, ganin tana binsa da idanunta yasa ya kuma ? agowa "I say get out!"yafa? a tare da dukan table ? in da ? an ?"!arfi ka? an yanajin zuciyarsa tana bugawa da ?"!arfi kamar wanda yay gudu.
Jiki na rawa ta ra? e fitt ta fice a office ? in cikin jin haushi.
Tana fita yaja ajiyar zuciyar tare da lumshe idanunsa ya mayar da kansa jikin kujerar yana jin kansa yana sara masa wannan wani irin masiface agida ba,a barka ba a office ma haka yarasa me mata ke gani a tare dashi suke li?"!e masa.
"Tuzurun ammi yakamata ka dai naiwa lina hakafa sabida kaga ba musulma bace kada taga kamar kana jin ?"!yamar addininta ne".
Yaji muryar usman cikin dodon kunnensa.
?`ago idanunsa yay tare da zubawa usman batare daya ce masa komai ba amman tabbas! bada ban usman ? an uwanshi bane daseya gaya mashi magana mai zafi.
"Wannan tsarin naka bai ba, shin waikai bakada feeling ne kamar sauran mutane?".
Still usman ya kuma jefa masa wannan tambayar.
"Eh bani da dutse ne ni, ko angaya maka kowa sarkin kwashe, kwashe ne kamar kai?, Ok ba matsala xaka iya ?"!arama zainab ay da wannan ? in".
Yafa? a tare da mayar da kansa ?"!asa.
Wata shegiyar dariya usman ya saki tare da cewa.
"Aikam kaima kasan gaf nake danni senai hu? u ciff waya gaya maka kowa irinka ne ai wallahi senasa ammi ta ? auko maka mai ro?"!iya kai ace baka da abinki se wadda tace tana sonka, yanxu dai ai abba ya gama komai nan da ??an kwanaki ka? an kazama na khadija".
Yafa? a yana dariya........
"Ni wallahi dama ni aka ha? a da ita dase nai tsalle amman kai ka samu kana yanga".
Wata harara ya zabga masa tare da mi?"!ewa cikin wannan ? an room ? in ya shige yabar usman a tsaye sake da baki.
Mintuna kamar biyar ya fito hannun rigarsa a tattare kansa ji?"!e da ruwa da alamun alwala yayo.
Batare daya kula usman ba yabar masa office ? in.
Fita yay daga section ? in nasu baki ? aya ? ayan section ? in ya shiga inda anan ma'aikatan kamfanin ke da office kuma sannan anan ake fidda komai a shigo da komai, haka zalika masallacinsu shima duk anan yake kasancewar section ? in yanada mahaukacin girma.
Tunda ya fito suke masa barka da fitowa harya ?"!arasa cikin babban masallacin abin mamaki yawanci ma'aikan duk suna zaune aciki yana zuwa suka mi?"!e gabansu ya shiga yaja musu jam'i cikin dadda? ar muryarsa cike da nutsuwa yake jansu har suka iddar da sallar, bayan anyi addu,a an shafa ya gaggaisa da jama'ar masallacin kana yabaro nan ya taho wajan daya kasance muhallinsa anan ma'aikatar.
Baiga usman ba dan haka ya ?"!ara gudun AC'n cikin office ? in yacigaba da aikin gabansa.
??arfe hu? u ya kuma kowama cikin masallacin sukai sallah sannan ya dawo office aiki yake da ?"!arfinsa da lafiyar da Allah ya bashi.
??arfe biyar da kwata usman ya shigo tare da azalzalarshi akan yazo su tafi gida shi yana da wadda take waiting ? insa..
Murmushi kawai yay bayan yagama jin tabakin usman? in wanda murmushin yay mugun yimasa kyau batare dayace komai ba, ya? auki laptop ? inshi daya bari jiya tare da wayoyinshi.
Gaba yay yabar usman batare daya kulashiba da nura sakatare sukaci karo wanda yake ?"!o?"!arin amsar laptop ? in cikin kulawa ya dubi nura.
"No barshi jeka kulle office akwai key a saman table and pls kaje gareji ka amsomin motana ka kawomin gida pls".
"Angama mai gida".
Nura ya fa? a cikin kulawa sannan shikuma Aliyun ya wuce da ?"!yar usman ya cim masa acan farfajiyar kamfanin sabida Aliyu yana da zafi shiyasa komai nasa yake da zafi zafi baya sanya namijine na gasken gaske.
"Kai dallah ina can sake da baki ashe kayo gaba ka barni".
Usman ya fa? a cikin ?"!ufula bai kula shiba illah gaban daya kumayi cikin sauri.
Gaban wata ash corolla, suka nufa usman ya zauna a driver seat shikuma ya zauna a front seat batare da ? ata lokaciba security's suka bu? e masu gate ? in tare da ? aga musu hannu.
Usman ka? ai ya maida musu shikam ?"!asa yay da kansa yana danna wayarsa.
"Amman yakamata ka fito kaiwa su abba bayani sabida gudun matsala".
Cewar usman wanda hankalinsa ke kan titi, wanda kai tsaye titin yahaya gusau ya ? auka.
?`age girarshi yay ta ?"!asa alamun bai gane ba tare da kumayin ?"!asa da kansa.
"Ina nufin kacewa abba baka da lafiya a nema maka magani, gudun kada ka cutar mana da ?"!anwa".
Usman ya fa? i yana guntse dariyarsa.
Hannunsa yasaka ya? an shafo gemunsa ka? an yana sakin wani irin killer smile wanda na kasa gane na komaye batare kuma daya tankawa usman ba........


*INA MASOYANA MASU BIBIYAR LITTATTAFAINA YAUMA TAFE NAKE DAWANI ALBISHIR GAREKU KO SHIN KUNSAN NA SAKI ZAFAFAN LITTATTAFAINA GUDA BIYAR AKAN FARASHI NAIRA DUBU ?`AYA? WA?`ANDA SUKE HA?`E COMPLT A DOCUMENT ?`INSU DA KIN SIYA SE KARATU*
*?`AN MAJALISSA*
*KOBA SO*
*HASKE*
*RABON WANI*
*DA IZZATA*
*DUKKANSU AKAN FARASHIN NAIRA DUBU ?`AYA COMPLT GAMAI SO YA KARANTA SEYAY MIN MAGANA TA WATSAPP NUMBERTA KAMAR HAKA 08142105218*
11/14/21, 3:06 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
{ _HOT LOVE_ }


NA
*AUTAR MANYA*

_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._

*12*

"Hmmmm kaji wasan yafi ?"!arfin kanka ko?, aidaman nasan bazaka ce komai ba tunda kai dai bakada kuzari anan wajan".cewar usman wanda gabaki ? aya hankalinsa yana kan titi amman tsabar jarabar surutunsa yasa yana tu?"!in yana magana, tsaki *Haidara* yaja ka? an tare da mayar da hankalinsa bisa kwalta yana kallon yadda motoci da adai dai ta sahu da babura ke shawagi akan babban titin shara? a yahaya gusau.
Tabbas kano tacika babban birni gari mai tarin albarka kano ta dabo cigari kano ta dabo tunbin giwa kodame kazo anfika, lumshe manyan idanunsa yay yana ayyana yadda yake matu?"!ar son wannan gari mai tarin albarka.
"Wai ni kamayar ? an iska inata surutun banza ko?, kayimin banza sabida rainin wayo waikai dan Allah bakajin bakinka yana wari?".
Cewar Usman wanda yake kallon Haidara cike da takaicin wannan muskilancin nasa.
"A,a to mezan ce maka?, kayi tambayarka kuma kabawa kanka amsa to kuma maiyay saura, nikam surutu baya cikin tsarina gwara naita yiwa ubangijin girma tasbihi ana taramin ladan akan naita surutun da baida amfani, wanima idan nayi zunubi xa,a rubutamin".
Yafa? a tare da jingina kansa ajikin seat yana motsa bakinsa alamun tasbihi yake ga sarki buwayi gagara misali maikowa mai komai ma?"!agin sammai da ?"!assai wanda mulkinsa baya ?"!arewa.
"Kai masha Allahu wallahi Kanafa burgeni mutumina ? abi'unka abin koyine ina godiya ga sarki Allah dayasa kazo acikin zuri'armu Allah ya ?"!ara mana suttura da'ima".
Cewar usman ya fa? i hakan yana maijin da? i acikin ransa shi kansa ? abi'un Aliyu yana burgeshi mutum ne nutsatstse mai hankali da kamala sam baya

5 / 51