Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   45 / 51

132K to 135K   out of 152.7K words

an yaci ganin tana wani irin mirmir da idanu ya gane mai take nufi ? aukarta yay cak ya nufi ? akinsa da ita sosai ya ru? a mata jikinta da salonshi kafin ya kama hanyar dayafi kauri.
Babu laifi baiji wannan azabar dayaji kwanaki ba sedai ko ka? an bai sami ? an? anon daya samu wurin bebi ba domin ita bebi kusan haukacewa yake inya tare da ita.
Bai wani jimaba ya rabu da ita ya mike yaje ya tsarkake jikinsa yazo ya shirya kanshi cikin wani marun boyel mai manyan zane, yana fesa turare ya dubi dija datake kwance kamar gawa bama ta da niyar tashi.
"Dija ki tashi mana ki tsaftace jikinki"
Taji amon! muryarshi acikin kunnenta da ?"!yar ta mike tana ware ?"!afafu ta fita daga ? akin tanajin kamar an mata shegen duka domin ta gurzu.
Dariya yay afili kana ya furta.
"Tabb lallai kinada aiki banyi good 30 mnt ajikinki ba kike wannan gandar, lallai dija raguwace, waccan yarinyar semu wuni muna abu ? aya bata ta? a gajiya ba sedai intaji yunwa taci abinci mu koma, amman ke daga sau ? aya se ragwanci tabb,itako umminah ka da? i ga dauriya wayyo i miss"
yafa? a yana dafe jikinshi da hannunshi, a gaggauce ya shirya ya nufi masallaci sukai sallar azahar sannan ya ? auki mota ya nufi gidan mama sabida tunda yaje sau ? ayama bai koma ba.
Sosai yay mamakin yadda aka ?"!ere gidan bayan haka kuma masu aikin sunyi mugun sauri.
Harda ? an gate a kofar gidan ga wani uban fanti mai azabar kyau da aka yima gidan.
Parking ya gyara yana neman wanda ze aika.
Kamar daga sama sega shahid akan lifan dinsa da Aliyun ya sai masa sabida zuwa makaranta.
Yana washe baki ya ?"!araso gabansa ya rissuna yana gaisar da shi.
"Yaya Aliyu barka da rana, yanaga ka tsaya a waje yakamata ka shiga ciki aikaima ? an gidane"
Murmushi yayima shahid sannan yace.
"Kai dai shiga kacewa mama ina waje"
"Tom bara na sanar da ita daman lefensu hassana aka kawo fa ? azu, ansaka biki nan da sati uku"
Murmushi ya kuma sauke masa.
"Kai shahid da sauri haka za,a ? ebewa mama ??a??anta?"
"Wallahi yaya da ai shekara aka saka to kuma su yaya nuran sesuka ce tunda sun gama gininsu kuma sun sami aiki su kawai suna so ai da wuri"
Zaro idanu Aliyu yayi ka? an wanda yake kara masa kyau kana yace.
"To Allah ya nuna mana lokacin Amin"
Shahid seda ya sanar da mama wadda tahau shi da fa? a damme baze ce ya shigoba sebarsa a waje.
"Mama fa seda na gaya mai shikuma yace nadai sanar dake"
Sannan ya fita wajan suka tawo tare da Aliyun
Sosai gidan ya burgeshi babu dai wani girman kirki sabida wanda aka siya ? inma bawani babba bane sedai tsarin fasalin gidan ya ?"!ayatar kana shiga tsakar gidane da bayi.
Se ?"!ofar fal????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?  on mama da aka zuba mata kujeru ma dai daita da ??ar tv ta bango harda ?"!aramin frij, se kicin acikin falon se ? akuna guda uku na shahid ? aya na mama ? aya na su hassana kuma duka da toilet cikinsu,se ?"!aramin store sosai aka ?"!ayata gidan kamar ba shiba, kuma badaga wajan kowa wannan sauyin yake ba sedaga wajan Aliyu domin shiya wakilta wani yaronshi akan komai na gidan hatta saitin kayan ? aki na kicin dana sakawa duk an kawo musu sabbi domin ? akin mama gadone da sif da madubi hakama sauran ? akunan su shahid ? in bakaramin ku? i fa gidan ya lashe ba, amman shi baiji komai ba sabida bebi ta bashi abinda yafi wannan daraja.
Sallama yayi cikin nutsuwa ya shiga falon iskar fanka tanata ka? awa.
Mama wadda take zaune saman kujera tai saurin amsa masa tana gyara zaman hijabinta yatsunta jajur da lalle.
A ?"!asan center carpet ya zauna yana gaisar da ita.
Tana amsa masa itama cikin kunya sannan ta mike taje frij ta ? auko mai pure water ta zuba a plate ta kawo mai kicin ta wuce ta zubo masa alkubus da miya acikin kwanuka wadda miyar tasha naman kaji sabida yadda Aliyu ke sakawa a kawo musu kayan bukata akai akai.
Gabansa ta aje sannan ta wuce ? aki.
ta ? auko carbinta ta dawo ta zauna.
"Mama yaya gida yasu ihsan? mama kozaki bamu arfa ne na kai mata sabida gidan yay mata fa? i ba kowa ni kuma na tawo nan"
Yakai maganar kansa a sunkuye.
"Kadai ci abincin tukunna bara na baka waje"
Tafa? a cikin kulawa ta mike ta nufi ? akinta.
Janyo plate yayi ya zuba alkubus ? in guda biyu ya zuba miya bai saka nama ba.
Bisimillah yayi ya soma ci ai ina tuni Aliyu ya manta a ina yake sabida azabar da? in da abincin yayi masa, seda yaci sosai yasha ruwa sannan yay hamdala kana ya koma gefe ? aya yana jin cikinshi ya cika damm.
Zamansa da mintuna biyar su hassana sukai sallama falon jikinsu sanye da hijabi har ?"!asa,daga ganima daga unguwa suke.
Ganinshi yasa suka tsugunna suka gaishe shi sannan suka wuce ? akin mama da kallo ya bisu yana yaba nutsuwar yaran.
Arfa ya janyo da hannunshi yarinya ?"!arama mai mugun kyau tana matukar kama da bebi.
"Ajinki nawa a makaranta?"
Basa amsa tayi da cewa.
"Primary one ita kuma ihsan three"
Sabida su daman tun asali a wata private school mama ta sakasu mai saukin kudi.
"A islamiyya kuma munkai izifi sha biyar"
Zaro idanu yay yana cewa.
"Kai masha Allah"
"Su yaya Bebi kuma sauka zasuyi fa aka mata aure anma kusa shine da aka mata aure tai ta yiwa mama kuka"
Tafa? a da suffar yarinta.
"Suma su anty hassana ma aure za,a musu sunata yiwa mama kuka, kuma yanzu mama bata saida dambu kullum inaji tana yiwa wani yaya Aliyu addu'a intayi sallah muma tace kuma muyi masa waishi ya mayar mana da gidanmu sabo yake aiko mana da abinci"
Tafa? a batare data san cewar shi? in bane.
Dariya yakewa yarinyar sabida yaga irin yaran nan ne masu fa? i ba,a tambayekuba.
Cikin haka mama ta dawo falon
"Aliyu harka gama ka ha? u da arfa sarkin surutu ko?"
Tafa? a tana zama a saman kujera.
"Lahh mama daman shine kikace muna masa addu'a yanzu nake gaya masa ankawo lefen su anty hassana, lah mama daman shine yayanmu mai kyau"
Ta fa? a tana na? ewa jikin Aliyu.
Da sauri hassana ta fito ta maketa aikawa ta saka kuka tayi ? aki aguje.
"Haba da baki duketa ba yarinya ce ai"
Ya fa? awa hassana wadda ta saki murmushi ta koma ? aki.
"Haka suke fama dasu damma dodon tasu bata nan aisu hassana basa duka Bebi ce mai azabar saurin hannu"
Dariya ya saki ka? an.
"Mama yanzu bebi tana dukansu?"
Gyara zama mama tayi.
"Ai Aliyu bebi ko ?"!oface ta bugeta wallahi seta koma ta rama sedai fa hannunta ya fashe kaga tana ?"!arama intai fa? a aka duketa kwana take kuka! ai duk yarana Aliyu babu mai rashin ha?"!uri kamar bebi, nasha wahala akan bebi Aliyu gashi ta soma ciwo babu mai rintsawa duk yarana bebi tafi shiga ran jama'a sedai fa tafi kowa rashin ji"
Dariya yake sosai yana hango yadda take masifar jin tsoronsa amman ashe agida ba kanwar lasa bace.
"Ai Aliyu bazan iya baku arfa ba wallahi matarka seta sumar min da??a daman sunata murna ta tafi, Bebi akwai saurin hannu babu ?"!addarar da zata saka na baku autata wallahi"
Marai raicewa yayi yana faman magiya amman mama ta?"!i fafur sabida sanin halin ??ar tata.
Kallonshi mama tayi cikin nutsuwa.
"Aliyu nagode nagode Allah ya saka maka da aljanna ka sauya rayuwarmu daga ?"!unci ta koma farin ciki ka gyara mana gida ka bamu kayan abinci kai mana ? inkunan suttura, wai ashe har malam ma seda ka aika masa da ku? i da kayan abinci duka dai nagode Allah ya biyaka"
Sosai ta bashi kunya sukewa wanima bare surukansa,.
"Mama babu komai fa wannan ba wani abu bane ai anzama ? aya, insha Allahu zan aiko a ? ebi amaran ma akaisu ce? i su za? i kayan ? akuna ashe an kawo lefe"
"A,a Aliyu haba ? awainiyar da kai mana ma ta isa abin ai seyay yawa"
Tafa? a muryarta tana rawa.
"Wallahi mama bata isa ba nifa karki damu bawai kuba ko wani kuka kawo zan masa mama sabida ina son Bebi, sosai, ai kun gama min karshen karamci da kuka bani ??a guda baku duba cewar koni wanene ba wallahi nagode kuma xan ri?"!eta bisa amana insha Allah"
Kunyace ta kama mama lallai yaran zamani se abarsu yanzu agabanta yake furta mata yana son ??arta, shiko ko ajikinshi haka ya cigaba da janta da hira har yake gaya mata matar usman ta haihu,
****************
Bai iya komawa wurin babar ladiba kai tsaye gida ya wuce yayi kwanan zulumi washe garima haka ya koma shagon wannan mutumin mai kayan lefe anan yakejin labari wai ashe mutumin ? an damfarane wai sunje sunyiwa wani mutumi irin yadda sukai masa ashe mutumumin ? an sandane shine ya baza jami'ai har aka ganosu ashe grp ne guda dasu na irin wannan damfarar suke kar? ar hayar shago a kasuwa insun yi sesu gudu se wannan lokacin dubun su ta cika.
Aka kamesu aka ha? a da masu basu hayar shagunan yanxu haka suna gidan horo na musamman.
Awajan kawu tasi'u ya zauna yana kuka wiwi gadai karshen wannan mutumin yadda ya koma yasan shikam kayan lefen nan nasa sun dulmiya.
A daddafe ya koma gida nan ? inma ya tarar da ??an uwanshi cirko cirko duk jiki a sanyaye.
Ga ??a??a sunci duka wajan ??an sanda.
"Tasi'u ina ganin lokaci yayi da zamu saduda fa lokaci yayi da zamu aje maka man ya?"!inmufa shekaru suna ?"!ara ja iyayenmu sun rasu mun cutar da ? an uwanmu akan gadon damu bai mana ?"!arkoba tunda musa yabar gidan nan muke ganin bala'i da masifa wani cigaba muka samu a rayuwarmu? to nidai na gaya muku yanzu xan tashi naje wajan aisha ta yafemin ??a??anta ma haka ko Allah ya duben ya yafen laifukana".
Kawu sani yafa? a yana kuka kamar ranshi ze fita.
Atake anan kowa yay na'am da hakan shawara suka yanke akan su fara tunkarar gidan malam lado tukunna.
Aikuwa nan da nan suka ha? u cif tare da ??a??ansu maza sukayi shara? a gidan malam lado sukaje yana soro yana karatu se ganinsu yay akansa kamar an korosu.
"A,a tasi'u salisu Rabi'u sani! zuwa kukai ku kasheni kome?"
Yafa? a a rikice.
Jikinsu a matu?"!ar sanyi suka zauna a gefen tabarma.
"Malam ba wannan ya kawomu ba, munzone akan mu baka hakuri sannan kai mana jagora wajan aisha wallahi bala'i yayi mana yawa"
Dariya malam yayi.
"Kodai kunzo cin arziki kunji labarin yanzu aisha ta wuce raini ai ka? an kuka gani azzaluman Allah kuma jira sakamakon ku"
Rantse rantse suka hau masa akan su wallahi basuma san da sauyin da mama ta samuba.
Ganin yadda sukai namada ne sosai yasa jikin malam yayi sanyi.
Da kansa ya aika aka kirawo su yaya aminu da sukazo ya zauna yayi musu bayanin komai.
Dayake ??an bokone tuni, suka nuna murnarsu suka kuma yi na'am da tuban da kawunan amaren nasu sukai dan haka sukai musu jagora zuwa gidan mama.
Tun a bakin gidan su kawu tasi'u suka soma xare idanu katari da shegiyar motar Aliyu a kofar gidan ya kuma basu tsoro.
Malam shiya soma shiga sannan sauran suka bisu.
Mama tana zaune suna hira da Aliyu taga shigowarsu malam da sauri ta sauko kasa ta basa kujera ya zauna.
Su nurane suka karaso suma tare dasu kawu.
Gaisawa sukai da Aliyu inda mama ta sha jinin jikinta takuma ha? e ranta tamau ko gaisuwar dasu nura ke mata a ciki ta amsa falonne yayi shuru.
gyaran murya malam yayi.
"Aisha ni waye wajanki?"
Yafa? a yana kallonta.
"Kai ubane na ?"!warai wanda ya tallafi rayuwar marayan Allah"
"Da kyau kiramin ??a??anki"
Tashi tayi ta kirawo su hassana bebi ce ka? ai babu.
Aliyu ya mike zebar falon malam ya dakatar dashi.
"Zauna mana Aliyu ai kazama ? an gida kaima ma ha? u mu bawa babar taka baki"
Zama yayi yana murmushi.
"Aisha nazo na baki hakuri ga iyayen ??a??anki sun gane kurensu sunzo akan su baki hakuri kucigaba da zumuncinku, kamar yadda zumunci yake daman jijiyane daga Allah wanda ya sadashi Allah ze sadashi da rahama, wanda kuma ya yankeshi Allah ze yanke masa rahama, kin dai gani da idanunki yadda Allah ya nuna musu ko?"
Kuka mama tasa awajan.
"malam da ciwo fa malam kaga cin zarafin da sukai mana nida abbansu bada ban kaiba ina zamuje a kano malam a shagofa muke kwana nida ??a??ana"
Tafa? a tana kuka.
Aikwa nan da nan ??an biyuma suka hau kukan kamar rasuwar abbansu ce ta dawo sabuwa.
"Naji aisha Allah ma ana masa laifi ya yafe bare kuma mu ??an adam ina ha? aki da girman Allah akan kiyi hakuri ki bar maganar, kinga ga surukanki nan a wajan bai dace kina kuka ba"
Malam ya fa? a mata hakan cikin kwantar da murya.
Suma su kawu tasi'un kuka suka saka.
"Tabbas mun cutar da musa amman aisha muna rokonki da kiyi mana afuwa ki bamu damar gyara zumuncin mu"
?`ago kanta tayi.
"Na yafe muku, nidai sauran ??a??anku gasu nan, suma ??an biyu atake anan suka yafewa dangin mahaifin nasu nan kuma hira ta barke cike da nisha? i sunayi suna kuma bata hakuri kamar zasu ari baki.
Wayar kawu tasi'u ce tahau ringing yana ? agawa ya dire yana furta.
"Innalillahi wa'innah ilaihir raju'un ganinan"
Yafa? a a firgice
Gaba ? aya tambayarsa aka hau yi mai ya faru.
Da kuka yake shaidawa malam abinda ya faru da ladi da khalifa.
Zaro idanu Aliyu yayi yana jin jina rashin imanin khaleefa shiko nura tashi yayi tsaye.
"Kawu ina ganin zan shigar da ?"!ara kotunmu dan wannan bai isa ya taka doka mun barsa ba sunana barrister nuraddeen adam rimin gado sabida haka zan tsaya maka insha Allah harse na kwatar maka hakkin yarka nike neman auren hussaina ga kuma ? an uwana Dr aminullah adam rimin gado shikuma shike neman auren hassana, se wannan Md Aliyu idiriss mai atamfa nasan kunsanshi shine mijin bebi na gabatar muku da kammu amatsayin surukanku dasuka auri ??a??an ?"!aninku dan nasan baku sammu ba"
Sosai su kawu suka rude da lafazin nura.
"ni ina aiki anan kotun dake court road,a matsayin lauya, se yayana yana aiki a asibitin malam aminu kano, ?"!wararren likitan matane, wannan kuma nasan kuna da sanin ? ane wajan Alhaji idriss mai atamfa textiles kuma shine director manager na kamfanin mai atamfa wanda ke shara? a kamfani nasan dai ko baku sanshi ba kunsan sunanshi a redio"
Ya nura ya fa? a yana mai fiddo da wayarshi.
Rudewa su kawu sukai tsoron Allah ya kuma kamasu lallai baka raina mutum domin baka san mai Allah ze masa ba, jiba aisha bata da ??a??a maza manya amman Allah ya bawa ??a??anta mata maxaje na nuna sa'a lallai ka tsayama ka bawa ? anka tarbiyar ?"!warai jarine yanzu inda ta saka ??a??an a gurbatacciyar rayuwa da bazasu ta? a xama haka ba.
"Aisha mungode da samun uwa kamarmi kin jajurce wajan bawa ??a??an ? an uwanmu tarbiya wadda tasa har Allah ya basu mazan ?"!warai madallah da samun uwa marar son abin duniya kamarki"
Suka fa? a a tare.
"Ni yanzu zan koma asibiti wajan ladi sabida yanzu ance ana bukatar jini da allurai wai tana ta wani abu kamar jijjiga"
Mikewa sukai mama ta bisu tana musu sallama tana kuma jin tausayinsu sabida yadda duniya ta murxasu.
Cikin sauri Aliyu ya bisu yaran sune suka tafi gida sukuma ya ? aukesu a mota suka nufi asibitin harda ya aminu ma.
Transper suka ? auka zuwa wani asibitin daban wanda Aliyu ne yay bill ku? i har wanan dubu ? ari ukun ta jiya seda ya biya.
Asibitin kudi mai kyau aka mayar wanda nan da nan Aliyu ya sakar musu kudi aka soma bata taimako fiye da wanda aka bata abaya.
Bai baro asibitin ba seda ya biya kudin komai kana ya cikasu da ku? i yanajin idan yay musu kamar mahaifin bebi yayma ne.
Fitowa yay kawu tasi'u da rabi'u suka biyoshi suna faman masa godiya hatta babar ladi seda tai kukan da? i.
"Kaga ikon Allah ko tasi'u? suda muka walalanta ashe ajikinsu zamu huta"
Rabi'u yafa? a yana murmushi.
Sosai suka saduda da lamarin rayuwa kuma sukai nadamar abinda sukai abaya.
Mama da daddare sukazo harda abincinta koda taga ladi seda tai kuka su inna suwaiba kamar zasu lashe mama har wajan taran dare suna can seda ya nura yakai iya sannan suka tawo tare.
Shiko Aliyu tea kawai yasha yay sallah ya nutse agado gobe yana da office gashi kuma yana son su ha? u da nura akan zancen case ? in khalifa domin uban yaron yana da ku? i dole se Aliyu ya ha? a nura da manyan lauyoyi kafin a tunkari abin yana son a nunawa alhaji mai gwall cewar basuji buluss ba.
haka ya kwanta da gajiya da tunanin bebi aransa.
Washe garima mama ce ta aika shahid ya kai musu kayan karin kumallo A asibitin sabida ladi zata ? auki wajan wata ? aya a sibitin ana bata treatment.
Wajan 10 Aliyu suka ha? u da nura sukai abinda zasuyi kana suka shigar da karar khalifa na yadda yaywa ladi, sannan ya ha? a nura da manyan lauyoyin daya cikasu da mahaukatan kudi akan case ? in.
Office ya wuce.
Ranar ma baije gidan bebi ba sabida gajiya bai kuma kirata wayaba ya bari gobe inyaje yama kaita ta dubo ladi.
A kotu an gama komai ranar monday za,a soma zama, amman kafin nan anbawa maga takarda takardar sammaci gidan Alhaji mai gwall..............


*ZUMA A BAKI...!*?xR?
{ Painful love Story }


_Shine sabon littafina da ze soma zuwa da zarar na kammale wannan kedai/kaidai maza ka hanzarta ka biya naka domin tun kafin na soma posting ? inshi zan soma kar? ar ku? in masu son karantawa kai dagajin sunan kasan akwai rikita rikita wadda bazan ce komai ba amman rubutuna ze bayyana muku *Zuma A Baki* comming soon da izinin Allah ?"!ofa a bu? e take masu soma payment_

*?`AN ?`ANO*!
_Wannan karon tafiya nai mai mugun nisa har naje na za?"!ulo muku ?"!ayataccen labarin masoya Biyu *Umar Muhammadu Sarkin-Gida* wanda jama'ar unguwa da abokai ke masa la?"!ani da ( *Cika Daji* ) Eh cika dajin ne mana sabida duk umar ba,a rago to hakance ta kasance ga shalelen inna kuma autanta wanda ya tsunduma a

45 / 51