Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   42 / 51

123K to 126K   out of 152.7K words

daga cikin jerin mata masu ? an banzan kishi ayau ta soma zama dashi amman ayau ? in takejin kishin dukkan wata macen dazata ra? esa da sunan so duk da ita batai tabbacin zuciyarta kota aminta dashi ? in ba amman dai taji tana masa wani irin mahaukacin kishi.
Ko talle ta fitarwa mama ada bata kwantai sabida tana kishin taga wasu sun sayar su nasu yana ?"!asa, haka nan makaranta bata yarda wata ta fita setai iya kokarin ganin taci gaba kamar kowa tana da matukar kishin kanta kuma tasan darajar kanta agabanta ya zauna yana ambatar wata dija.
Cikin sauri shima ya kashe system ? in ya ? auke plate ? in yakai kicin sannan yay brush tare da komawa ya kashe wutar falon yay cikin bedroom ? in yana ?"!unshe dariya wato tun ba,aje ko inaba yarinyar can ta soma kishin sa lallai akwai jan aiki agabanshi.
Hayewa yay saman katifar tare da birkitota zuwa jikinsa cikin sauri ya tube mata hijabin.
Ha? e ranshi yayi tare da ce mata.
"Tashi kije ki kashe mana ?"!wai"
Tashi tayi tana share hawayen ta, kana ta nufi gaban makashin ?"!wan ? akin.
Tsirawa bayan ta idanu yay yana ha? iyar miyau gaba ? aya tsigar jikinsa ta mike matse ?"!afafunshi yake yana janyo numfashi da ?"!yar lallai Allah ya zuba sura anan gaba ? aya ta gama kunce masa notikan kanshi ashe haka tai wannan mugun kyau ? in amman tawani saka mai hijabi lallai yarinyar nan akwaita, daman su wa? annan kayan da? in ba,a shekaru suke ba a halitta suke domin ga dija nan bata da komai.
Bai jira ta ?"!araso ba yasaka hannu ya janyota ta fa? o mai saman ruwan cikinsa ya bata maxauni a saman kirjinsa ya kwantar ta hannunshi duka ya zuba a tudun mazaunanta yana matsasu yana wani irin mi?"!a, cikin zafin nama yake sabule mata kayan jikinta katari da cikakkun na shanunta ya kuma sumar dashi na wucin gadi kafin ya kamasu a rikice yana sarrafasu cikin ha? ama, gaba ? aya ya gama dagula mata lissafi da birkitaccen salonsa mai tsayawa acikin rai, ta riga ta sakar masa ragamarta sabida azababban shau?"!in da? in data nutsa ciki.
Bakinta ya lalubo ya ha? e dana sa hannunshi yana zube a kirjinta yana cigaba da yamutsa matasu, wani ? an zafi-zafi takeji kasancewarta farin shiga a harkar,Shikam gaba ? aya ya shiga ru? u yariga da ya fita acikin hayyacinshi babu abinda ke fita a ? akin se nishinsu zare bakinshi yay ya mayarshi saman wuyanta yana bata sumba ta musamman daga nan ya gangaro har saman kirjinta ya ? auke hannunsa akansu ya maye gurbi da bakinsa yana wasa da nippy ? inta wa? anda basu gama tasawa ba, a wannan karon Bebi kuka ta saka masa tana masa wata irin mi?"!ar da? i ajikinsa sakamakon bakon yanayin datakejin kanta cikinshi, Rumfa yay mata da faffa? an kirjinshi kamar ba Aliyu uban miskilanciba haka ya ware girmanshi akan ??ar yarinya yana zuba romancing adukkan sassan jikinta, gaba ? ayansu sun fita daga hayyacinsu, kowanne kokari yake ya faranta ran ? an uwanshi musamman Shida yafi birkita'ta da salonshi,Seda ya kaita ma?"!urar karshen da? i a fagen kogin soyayyarshi mai tsayawa arai wanda yay mata sar?"!a da ita wadda ya jiyar da ita da? in manta kanki sannan ya ? agota ya ? orata a ?"!asanshi idanunshi a lumshe yana kallon nata idanun wa? anda suka ji?"!e da ruwan hawaye bakinsa yakai tare da fito da harshenshi yana shanye hawayen nata, kafin ya soma kissing wuyanta yana laso fatar kunnenta harya gangara saman bakinta ya kafe nasa acikinsa.
Sannu a hankali ya saka hannunshi ya ? ago mata west ? inta addu'ar saduwa da iyali ya soma karantawa a nutse wanda ganin haka yasa na tattare takarduna domin anty ru?"!ayya akawu ta hanani gano muku sirrin mai girma Aliyu mijin Bebi.
Bankoma ? akinsu ba seda aka kira sallar asubahi.
Wanda kallo ? aya naiwa Aliyu nasan yaci kukan da? i ajiyan harya gaji domin ga idanunshi nan sunyi wani jajur sun kumbura, Zaune yake agefenta magana yake mata ?"!asa ?"!asa ita kuma ta kife kanta tana masa kuka kamar ??ar Beby naga ya ? agata ya nufi tsakar gida da ita, ha? a musu ruwan ? umi yayi yay mata gashi sosai sannan ya na? ota ya dawo falo ya ajeta ahankali.
Ya koma ? akin ya ? auko Bedshit ya fita mintuna ka? an ya tsabtace ko ina sannan ya kuma ha? a mata ruwan wankan tsarki, wanda da taimakonshi tayi wankan domin jiyan bai je mata da sau?"!iba seda ya fitar mata da dukkan wani nauyin dake mararshi na tsayin shekaru sannan ya barta shiyasa yake yaba ?"!wazon yarinyar domin juriyar datai mai ko babbar mace bazata mai hakan ba, sosai ya jinjina mata sabida tagama jiyar dashi dukka wani da? i a aure, yaji ni'ima wadda bai samu a darenshi na farko ba, da taimakonshi ta saka kayanta ya mayarta saman katifa ya kwantar sabida yaji jikinta akwai zafi.
Se lokacin shima ya sami damar gyara nasa jikin sannan yay alwala yay nafila kafin ashiga masallaci adaddafe ya idar da sallar ya tube kayanshi ya kwanta.
Yana mai rungometa sabida zazzafan zazza? in daya rufeshi ruff.
Itako Bebi tun daren jiya data tantance shinkafa ??ar hausa da ??ar gwamnati jikinta yagama sanyi gaba ? aya wata nutsuwa ce take shigarta tabbas iya wuya jiya tasha daman haka auren yake lallai mata na kokari hatta miyaun bakinta seda ya ?"!afe kuka kam tayi sa har babu hawaye a idanunta.
Tanajinsa yana mata kuka shima amman dan azaba bai ? aga mata ?"!afaba haka yayta budirinshi a jikinta shiyasa ko yanzu ma dataji yazo ya rungumeta tsorone ya cikata domin ita ka? ai tasan abinda takeji a ?"!asanta, ganin yana fitar da numfashi ya bata tabbacin yay bacci dan haka itama ta juya tana rintse idanun azaba babu jimawa baccin itama yay gaba da ita.
***********
Tunda aka ? auki ladi a motar gidansu khalifa take raba idanu tana zuba murna yaushe tana ganin wannan da? in da daular zata tsaya biyewa mahaifanta sumata saki na dafe(kuji fa) ahaka motocin suka ? auki hanyar gidan Alhaji mai gwall kai tsaye ? auke da amarya ladi a bayan mota.................
11/14/21, 3:13 PM - Allah Akbar: *92*

*wayyo masoyi da? i wai wasu cewa suke karna gama book ? innan sabida da? insa amman naji da? in wannan kalami naku sabida soyayyata ce tasa kuke fa? in haka, to ina mai muku albishir da cewa wanda zezo gaba seyafi wannan da? i da izinin Allahu, fatana Allah ya bani ikon kammala wannan book cikin amincinsa da yardarsa amin summa amin*


Lokacin da drivern gidan alhaji mai gwall ya shigar da hancin motarshi cikin katafaren gidan ladi seda ta kusan zautuwa sabida tsabar yadda taga gidan yay mugun tafiya da tunaninta setace ma tunda tazo duniya bata, ta? a ganin gida mai mugun kyawu kamarshi ba.
Harar gefenta tayi tamkar wani na ganinta kana ta furta.
"Tab? ijan daman Irin wannan gidan zan shigo amman su baba suke min bu?"!ulu, Ai wallahi ninaga gida bazan tafi ko ina ba".
Tafa? a tana shafo glass ? in window ? in motar tana wani da share bakinta kamar sakarya.
Har drivern yay parking ladi bata saniba tana can tana faman surutai ita ka? ai kamar sabuwar kammun ciwon sanyi.
"To malama munfa iso sabida haka seki sauko na nuna maki ? arin da zaki shiga"
Dambe ta somayi da marufin motar tana kiciniyar budewa ganin zata masu ? arna yasa drivern ya bu? e mata marufin side ? in nata kana ya bata hanya.
Da taimakon drivern Alhajin ta sami damar gane ? angaren mutan gidan dazata je.
Sallama tayi a babban falon wanda yake dauke da dukkan ilahirin mutan gidan domin hatta ango khaleepha ma ba,a barsa a baya ba.
Bayyanarta a tsakiyar falon yasa khaleepha ya daka mata tsawa!
"Ke wawuya ubanwa ya shigo dake cikin wannan falon? ba'a gaya miki iya ma mallakan gidan ne ka? ai keda ikon shigowa cikinshi ba?".
Yafa? a yana mai tsareta da fitinannun idanunshi wa? anda suka juye da tsabar tsagerancin ranshin ta ido.
Jikinta ne ya hau dukan tara! tara!! nan da nan ??ar nutsuwar dake gareta ta gudu kokarin fita take daga falon amman ga mamakinta iyayen shi babu wanda ya tanka ta.
Seda takai har bakin falon tana kokarin fita ta kumajin dirin amon! muryarshi acikin dodon kunnenta.
"Ke! Zonan"
Jiki na faman rawa ta nufesu ta zauna zaman ??an bori agabansu sabida tsabar tsoron daya mamayeta.
"Uban ya kawoki nan? ba,a ce muku kuna zama a wajanku na masu aiki ba shegiya da fuskarki kamar anyi ? arin garin tuwon doya zaki zomana nan salon ki tayar mana da zuciya?".
Raba idanuwanta ta somayi tana kukan zuci tana jinjina rashin mutuncinsa aranta tana jin ciwon yadda mahaifansa sukai burus dashi yana faman cin mutuncinta.
"Idan na kuma maki magana senaci......"
Bata bari ya ?"!arasa ba ta soma magana.
"Dama....dama....nice wadda babana ya ? aura mana aure..."
Takai tana sada kanta a ?"!asa.
"What! ya mi?"!e yana huci,"haba dakus ta yaya xaku auromin wannan kidahumar yarinyar idan har domin ka hucemin zuciyata ka auromin ita wallahi baxan zauna da itaba"
Yafa? a yana kokarin ta? e bakinshi kamar ?"!aramin yaro.
Kamosa mahaifin nashi yayi ya kwantarshi saman kafa? unshi.
"Haba my happiness ka kwantar da hankalinka sabida kasan tashin hankalinka nawa ne duk duniya kai ? aya na mallaka namiji babu abinda zaka nema na gaza yi maka shi sabida haka yanzu ka saketa seka za? omin duk wadda kakeso nikuma zan aura maka ita kaji nawan"
Yafa? a cikin rarrashi haka nan sauran ?"!annenshi na falon da mahaifiyarshi suka amshe suna basa baki.
"Ni ai dakus tunda ka rabani da larabawana kayarda suka aurar ta wallahi abba nagama soyayya dan haka wannan ma senai mata kaca kaca sannan na saketa domin bazan zauna da itaba"
Yana gama fa? in haka yaja ladi kamar kayan wanki yay wata hanya da ita kuma babu wanda yace masa tak.
Babu sallah bare addu'a bare asaka ran ? an wasan ma'aurata haka ya afka mata kamar dabba, yahau yin yadda yaso da ita.
Sosai ya gwadawa ladi rashin imanin da dukkan mai hankali da tunani yagani baze ?"!i magana ba, seda ya farkata ya watsata yay mata cin kaci uwar mai ?"!arya sannan ya tsallake yabarta ko hannu bata iya ? agawa, abunda yaywa ladi ko fya? e albarka haka gadon yagama jikewa da ruwan jini kamar an yanka dabba.
Ya nufi ? ayan ? akin ya wanke jikinshi tass ya gyara kansa kamar babu gobe bai kuma ?"!arabi takan ladi ba ya ? auki makullin motarshi ya wuce club rai fess.
Babu wanda ya ?"!ara bi takan ladi agidan har aka kwana aka wuni seda masu gyaran part ? in sukaje gyarawa sannan sukaga ladi kamar gawa da gudu sukaje suka sanar da hajiya matar gidan.
Amman ga mamakinsu setace aje a sanar da driver ya ? auketa ya kaita gidan ubanta.
Babu tausayin na ?"!asa bare imani babu tunanin komai haka aka na? e ladi cikin bayan mota aka wuce da gida gidansu sabida su gidansu khalifa suna gadarar da sunada kudi ko kashe mutum sukai sun kashe banza tunda ayanzu kudi sune gaba da ??anci.
Lokacin da motar tai parking a ?"!ofar gidan duk su kawu rabi'u suna waje a zazzaune ganin tsaleliyar mota fake a kofar gidan yasa dukkansu suka tashi tsaye cike da ?"!wa? ayi sukai wajan motar.
Drivern shiya fito ya samesu ya ?"!addamar musu da abinda ke akwai cikin ru? u sukai bayan motar suka bude ganin halinda ladi take ciki yayi mugun ? agansu hankali domin kuwa acikinsu harda masu kuka musamman ??an ? akinsu tasi'u, ha? akar ? aukarta sukai sukayi cikin gida da ita ganin haka yasa sauran matasan ??a??ansu da suka rage wajan suka sakawa motar dutsina kafin kwabo sunyi uwar watsi da glasan windown motar.
Cikin tsoron cin mutuncin khalifa drivern ya ? aga waya yake sanar da alhaji halin da ake ciki.
"What? suka fasan mota sun san irin kudin dana kashe kafin a siyeta lallai yau senaci uwar duk wani dake cikin gidan sena nuna musu tazarar datake tsakanin talaka da mai ku? i yau zan nuna musu izzar ku? i kai zaman ka anan ina zuwa".
Drivern zama yayi a gefe ya ha? a tagumi komai ya tsaya mai cakk yana kallon ?"!udurirar Allah.

A tsakar gida suka direta kawu tasi'u kwa komai daman tsaya mai yay cak yazama baya iya ta? uka komai se binsu da idanu jiya aka fita da yarinyar nan lafiyar Allah amman jibi cin zarafin da sukai mata kana aka bita da saki har uku rak!
Babar ladi kwa zaman ??an bori tayi tare da sauran matan suna faman koke-koke seda inna suwaiba kanwarsu tasi'un tace.
"Tunda tana da rai baici ku zauna kuna koke kokeba mu dauketa mukaita asibiti ai mata ? inki amman wannan ? a anyi tsinan ne matsiyaci ba?"!in kadara" ta fa? a tana face majina.


*ZUMA A BAKI...!*?xR?
{ Painful love Story }


_Shine sabon littafina da ze soma zuwa da zarar na kammale wannan kedai/kaidai maza ka hanzarta ka biya naka domin tun kafin na soma posting ? inshi zan soma kar? ar ku? in masu son karantawa kai dagajin sunan kasan akwai rikita rikita wadda bazan ce komai ba amman rubutuna ze bayyana muku *Zuma A Baki* comming soon da izinin Allah ?"!ofa a bu? e take masu soma payment_

*?`AN ?`ANO*!
_Wannan karon tafiya nai mai mugun nisa har naje na za?"!ulo muku ?"!ayataccen labarin masoya Biyu *Umar Muhammadu Sarkin-Gida* wanda jama'ar unguwa da abokai ke masa la?"!ani da ( *Cika Daji* ) Eh cika dajin ne mana sabida duk umar ba,a rago to hakance ta kasance ga shalelen inna kuma autanta wanda ya tsunduma a dafkin kogon soyayya da *Aishatul humaira* ? iyar anty Har soyayyar tasu ta zamewa kowannen su *ZUMA A BAKI* Tabbas tunda nake rubutuna banta? a katari da labarin daya kwantamin ya tsayamin kamar ZUMA A BAKI ba! tabbas kodaga jin sunan kasan akwai rikita rikita kuda kawai kubiyoni nasan insha Allah bazan baku kunya ba_

*Hohoho! my fans nace muku painful wallahi da gaske wannan soyayyar mai zafice mai ra? a? i ce duk wani masoyi yaci katari da wannan labarin nawa seya dara seya koka seya warwasa labarin ze ?"!ayatar ze tsaya arai ze nisha? antar ze wa'azantar ze ilimantar kudai kubiyoni kawai*?x ??x ??x ??x ??x??x?

_kai ?"!o?"!arin ganin kayi payement domin zan soma sakin sane da zarar na kammale wagga_
~N~ *300*# *ta wannan account numbern 0078174806 starling bank show me your evidance of payment ta wagga numbern 08142105218 love you my ??an amana my ??an iya wuyata*
***************
Jin ?"!arar jiniyar motar ??an sanda data cika layin ita ta saka mutan gidan dake ? imauce wa, ahaukace ??an sandan da alhaji mai gwall yayo haya akan suzo su kwashe mazan gidan wai akan sun fasa masa mota suka diro suka fito da taimakon drivern suka sami damar kiran su kawu tasi'u daga cikin gidan wanda zuwa lokacin mutan anguwar har sun soma fitowa suna kallo ikon Allah duka da kulki suka dinga dukan su kawu tasi'u kamar ? arayi suka sakasu a mota suka wuce dasu hatta samarin gidan basu bari ba matan ka? ai aka bari suna sabon kukan bakin cikin kame mazajen sun da akai.
Lallai yau sunga ?"!arshen kaskanci aiwa ??arsu wannan cin zarafi sannan azo a kwashesu agidajen su kamar awakai lallai mai ku? i se abarshi.
Da ?"!yar inna suwaiba ta sami napep yazo aka tarairayi ladi aka sakata sukai asibiti koda sukaje asibitin ma kin amsar su akai wai seda ? an sanda seda aka kai ruwa rana sannan aka ? auki ladi aka nufi emergency word da ita.
Inna suwaiba kuka da sauran matan da suka rakosu can kwa gida an bar wasu suna kukan ? iban mazajensu da akai.
Tabbas duk rashin tausayin ka idan ka dubi mutan gidan nan aranar seka koka sabida ishara Allah ya nuna musu ta xahiri domin kamar yadda su kawu tasi'u suka ta? a yima baban bebi korar tujara agidan yau to haka ??an sandan nan sukai musu kamun tujara kamar na ??an fashi.
Kuma kaf makota an rasa wanda ze bisu can wajan ??an sanda sabida halinsu na tsiya da rashin son zaman lafiya da ma?"!otansu.
A can caji office ? in kwa sosai aka bawa su kawu tasi'u kashi aka zanesu sosai domin magana alhaji ya sauya akan wai tare drivern sa sukai zasu kar? e masa mota akan ya hanasu sukai masa taron dangi suka fashe motar kana ya ? ora musu da ma?"!udan ku? i sabida haka da kotu ma za,a kai maganar amman se alhajin ya hana sabida yana gudun kada magana tai nisa human right ta shiga asoma bincike daga karshe reshe ya juye da mujiya,dan haka ya bawa ??an sandan umarni sukaiwa su baba tasi'u shegen duka kana suka korosu tsakar dare haka kowannen su yazo gida jiki fashe.
Shikam baba tasi'u yay nadamar kwa? ayinshi ba ka? an ba lallai kwa? ayi mabu? in wahala inji bahaushe sannan kuma ita magunta fitsarin fa?"!o ce shiyasa idan zaka gina ramin mugunta to ka gina dai dai tsayinka.
Adaren ya koma asibiti duk jikinshi a fashe sukwa su rabi'u kin binsa sukai sema la'antar sa dasuke famanyi domin sun san bada ban shiba da babu abinda ze saka su daku.

Acan asibiti kwa wata nurse ce ta fito da farar takarda ta mikowa babar ladi.
"Zaki sayo mata allura ta dubu ashirin wadda za,a kashe zafin wurin kafin ai mata ? inki domin idan ba,a mata ba zata kamu ne da cutar yoyon fitsari sabida anyi mata fya? en bana wasa ba"
Hawaye ta share kana ta amshi takardar daman da ku? inta na adashi a ?"!ugunta dan haka taje ta siyo ta kawo.
Dayake asibitin kudine nan da nan aka soma gabatar da ? inkin ladi wanda seda aka share manyan awowi anayi domin har kawu tasi'u yazo ba,a fito da itaba.
Se wajan 12 na dare sannan likitan ya fito nurses suna bayansa.
seda yaje office sannan ya aika aka kira mai baba tasi'u wanda cikin sauri ya nufi office ? in.
Likitan

42 / 51