Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   35 / 51

102K to 105K   out of 152.7K words

mujiya acikin al'umma ire-iren wa? annan maganganu taketa saki wanda har su tasi'un suka karaso wajan bata dainaba mutan gida masu dariya sunayi masu bata baki sunayi.
Zuwansu kawu tasi'un ne yasa tayi shuru tana aika masa da harara wanda ya watstsake tunda yaga motoci fake a ?"!ofar gidansu.
Kallon drivern alhaji mai gwall yayi tare da ri?"!e ?"!ugunshi.
"Kaima mallam iro dakai za'aci mutuncina? dakai za'a shiga rigar darajata a ?"!eta min kana kallo za'a ? aura auren wancan tsinannan yaron da ??ata ta sunna ka bari?"
Cewar kawu tasi'u wanda ya fa? i maganar a gaggauce alamun kamar baya cikin nutsuwarshi.
Murmushi mallam iro yayi sannan ya kalleshi
"Haba mallam tasi'u kamanta lokacin da kake shigewa falon alhaji kaci kasha kana ? u? a hanci kai gaka sirikinsa kana mana kallon hadarin kaji koko wannan kayan abincin da aka kawo maka da kayan lefe banda ku? in da kaci ka tuna damu? base kallon banzan da kake mana ba kai kaga sirikinshi ai gaya nan yanzu ka zama tabbataccen suruki toni shawarata anan wallahi ka tattauro ba?"!auyar ??arka kabamu mu wuce da ita sannan kajawa wannan mahaukaciyar matar taka kunne akan alhaji da ? ansa domin wallahi ruwa ba sa'an kwando bane ba, kasan ko wannan ? an tsakurin gidan da kuke ciki bai isa ya biya alhaji irin dukiyar daka ci masaba sabida haka masalaha ta xama lafiya itace ka tarkata ka bada wannan ??a kaga ko iya haka kaje kaita neman gafarar Allah akan laifukan ka domin wannan ka? ai isharace Allah ya nuna maka".
Mallam iro ya fa? i maganar yana kallon mutan wajan wa? anda wasu tuni suka soma yada maganganu akan irin halin mallam tasi'u na son abin duniyar jaraba.
Jin an ambaci sayar da gidansu na gado wanda shi ka? ai ya rage musu yasa tuni kawu sani wanda bai fiye magana a lamarin ba yaja matarshi gefe suka ? an zanta ta shige gida mintuna uku segata da wata budurwa ba?"!a ?"!irin kamar wadda ta fito daga kwatami ta mikowa kawu tasi'u ita gabanshi.
Kawu rabi'une yace.
"Ke ladi maza shige mota kutafi Allah ya baku zaman lafiya kaima tasi'u tunda an riga an ? aura auren nan kuma ni nai wakilcin komai na auren ai tazama matarshi dan haka kuyi mata addu'a kawai".
Sum sum ladi dataga motoci masu kyau ta rude ta shige bayan mota tana raba idanunta waje kamar wadda akaiwa bushara da hajji.
Tuni driver ya shiga motar yajata da ?"!arfi yabar kofar gidan wanda kusan atare babar ladi da kawu tasi'u sukabi bayan motar suna ha? e baki wajan sakin kuka!
Ganin se ?"!urar motocin ka? ai a wajan yasa kawu tasi'u ya juyo yana dannawa ??an uwansa ashar yana ha? asu da jafa'i kala-kala shikuma daga bayanshi matarshi tana sauke mata nata bala'in tana ai dukshi yaja mata.
Rabi'une yay dariya tare da kallonshi.
"Haba tasi'u ai kowa ya ? ebo da zafi bakinshi kana nufin kura da shan duka gardi da ?"!wace ku? i kenan kagama cin arzi?"!inka muna kallo se? an abinda ka sammana sannan kuma taka ta shafemu ina sam baze yuwuba duk irin yadda kake cin mutuncin tsire da kaza a titi yana zuwa kunnen mu dan haka kaida ka ? auko ka kashe da kanka".
Yana gama fa? in haka yasa matansa da ??a??ansa gaba sukai gida haka sauran ??an uwan duka sukai gida suka bar kawu tasi'u da matarshi da ? ayar ??ar tasu suna faman koke koke a ?"!ofar gida.
" *kasan girman Allah bazan yarda ba kaje can wajan wanda ka kaiwa lefen jiya ka amso na ha? a da gonata ta gado mu sayar mu biyasu ku? insu mu ? auko ??armmu* "
Cewar babar ladi wadda ta saka ha? ar zaninta ta face hanci tare da hawayen takaici.
Cikin sauri kawu tasi'u ya saka hannu cikin aljihun wandonshi ya zaro wayarshi lambar wannan mutumin na jiya ya kira wanda yazo jiya ya ? auki kayan lefe akan ze kawo masa ku? in amman tun jiya shuru kuma ya kira layin mutumin bai samu ba yaje shagonsa tun ajiyan yagani a rufe dan haka yanzuma seya kuma kira amsar dai ? ayace is swich off!!
Wayar ya doka da ?"!asa yana furta kalmar "innalillahi wa'inna'ilaihirraju'un"!!!...............
*Muje zuwa*.......................

*Shara? a*
Ai tawagar ??an ? aurin aure na tafiya ma?"!ota sukace salamu alaikum gidan mama banda jaje babu abinda akewa mama wasu kuma nata mamakin tayaya duka wannan lamarin ya faru mama bata sanar da kowa ba, haka itama iya ta shigo tare da sadiya wadda tun jiya take kuka wai anyi bikin Bebi bata saniba haka iya ta zauna agidan mama har yamma suna mayar da magana mama kam babu abinda bakinta yake se kabbara da hamdala ranta fess sabida tanada labarin dukkan abinda ya faru *wannan shi ake kira da ?"!ai?"!ayi koma kan mashe?"!iya* sunyi abun ya koma kansu dayake bata da laifi ??a??anta ma haka da *Sannu dukkansu zasu girbe abinda suka shuka* har dare iya tana gidan mama sabida yadda gidan yake faman kar? ar ba?"!i ??an jaje wasu kuma ??an Allah sanya alkairin auren bebi.

*Yahya gusau mai atamfa esstate*

Tuni bebi ta kusan kammale farfesun dake gabanta hartana shirin zubo na kayan cikin ragon...........
# *Autar Manya*
11/14/21, 3:13 PM - Allah Akbar: *81*

Gefe guda kuma ta tsirawa tv idanu tana kallon labaran safiya wanda ake haskawa a tashar Cnn, tana kallonta tana aika farfesun dake gabanta cikin bakinta hankalinta kwance ita sam bata san wainar da ake soyawa a gidansu ba.
Tana kammale na gabanta ta jawo kular farfesun kayan cikin wa? anda su ta ? ibi marar yawa sauran ta tura bayanta tace anjima zata ci, cokali ta saka tacigaba da ? iban romon da ? an kayan cikin tana kaiwa cikin bakinta tana ci tana lumshe idanunta.
Cikin lokaci ?"!alilan tagama cinyewa sannan ta mi?"!e ta gyara inda ta ? ata kana ta koma waje ? aya ta zauna bayan ta kammale dukkan kulolin waje ? aya.
Jin cikinta take kamar ze fashe banda ?"!amshin kayan ha? in farfesun babu abinda hannunta keyi, can cikin zuciyarta kuwa mamakin tarin dukiya da wadatar wannan gida take jiba gida kamar baza,a mutu ba daman da irin wa? annan manyan gidajen a duniya? lallai inda ranka zakasha kallo ba ? an ka? anba, zamanta da kamar mintuna goma bayan kammala cin abincin nata ammi ta kuma dawowa falon.
Cikin nutsuwa ta dubi Bebi tare da ce mata.
"Autata har kin kammala cin abincin kenan?"
Tafa? a mata cike da tattali.
Waya kunyace ta rufe bebi sabida ko kusa batai tunanin ammi na iya dawowa a wannan lokacin ba kuma ai da kunya aga ta cinye rabi daga cikin kayan karin da aka kawo mata.
Amman ga mamakinta setaga ita ammin ma sam hankalinta baya kan kulolin yana ga wajanta wadda take tambayarta.
"Eh ammi na kammala nagode Allah ya ?"!ara girma da ? aukaka amin".
Cikin tsananin jin da? in yadda yarinyar tayi mata addu'a ammi tace.
"Amin autata nagode to maza taso kije kiyi wanka kinsan babana akwai cida zuci kar yazo yaga bakiyi wanka ba yahau sababi".
Tafa? a tare da tashi tsaye ta nufi hanyar bedroom ? inta.
Cikin sanyin jiki Bebi tabi bayanta salo salo tana ?"!arewa hanyar wajan kallo tana ?"!iyasta yadda aka kar ku? i a wajan, kana tana mamakin ko ammi batada yara ne taji gidan tsitt.

??afafunta ta ? ora akan wani lallausan carpet wanda ke maka wellcome a bakin bedroom ? in ammi wanda ya sami damar isa har cikin bedroom ? in tsananin laushinsa yasa Bebi shagala batare datayi yun?"!urin ? aga ?"!afafunta ba.
Har ammi ta ?"!arasa cikin room ? in kafin Bebi tayi ta maza ta kuma saka ? ayan ?"!afar ta cigaba da tafiya cike da tsananin mamaki wato su masu ku? i komai nasu yana da matu?"!ar bam-banci danamu.
Acikin katafaren bedroom ? in ammi Bebi ta yada zango wanda ko iya nan ammi ta karrama Bebi kuma tabbas ita kanta ta yarda da gaske Aliyu ? an gatane na gasken gaske a wajan mahaifiyar tasa duba da yadda ammin take nan-nan da ita tare da tattali da lallashinta kamar ?"!wai daga ?"!arshema take kiranta da *Autar ta* a tsakiyar room ? in ta dakata tana kare masa kallo babban ? akine sosai wanda ya sami damar lamushe ?"!aton royal bed mai uban girma tare da babbar wadrov duka masu kalar golden se ?"!aton dressing mirrow tare da wata kujera doguwa daga gefe se sallaya tare da hijabi na sallah a nanna? e daga can ?"!uryar ? akin se wata golden ? in kofa wadda take a rufe daga hannun hagu.
A saman wannan sopa ? in ammi ta zauna sannan ta kalli Bebi a tsanake.
"Bu? e wannan ?"!ofar ki shiga zakiga tawul a saman ?"!ofar ciki kar ki shiga ta farkon ki shiga ta biyu akwai ruwan wanka na ha? a miki sekiyi wanka in kingama ga kayanan a gefen gado ki saka".
Ta fa? a mata cikin bada umarni kana ta mike ta nufi wata ?"!ofar daban ba wadda suka shigoba wadda se lokacin Bebi ta lura da ashe kofofin ukune a cikin ? akin kenan ba iya wannan bane ????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? ka? ai akwai wasu aciki lallai inta nutsu seta le?"!a tagani.
Gaban madubin ta nufa tafara tube kayanta tana kallon kanta amadubin tana ? an xaro idanu ka? an kamar wata yarinya.
Tana gama tube kayan ta ? auki hijabinta ta ? aura a ?"!ugunta tare da ? aure kanta da ? an kwali kana ta nufi cikin kofar ta mur? a ta shige abinta.
Yadda ammin tace da ita hakan ta aiwatar wani farin tawul ta ? aura wanda daga ganima sabone kuma babu laifi ya rufe mata cinyoyinta, tana shiga cikin bathroom ? in ta tarar an ha? a mata ruwa a tap na wanka wanda tunda ta shiga taji mugun ?"!amshin turaren wanka ya cika mata hancinta.
Cire tawul ? in tayi tare da farayin wankan cikin tsananin jin da? in ruwan duba da yadda yake bin fatarta yana wani irin sul? i yana gudu, ga kuma sabulun wanka na ruwa wanda taita makashi a sumar kanta tana wankewa domin ita ta ? auka shampo ne na wanke kai daman ??ar kalabace hassana tai mata wadda tuni ta tuje amman dayake Bebi batada wani gashin kirki yasa bata dameta ba.
Bebi wadda ko a gida bata haura mintuna biyar a bayi amman yau bebi kusan awarta guda tana cu? e jikinta abinka da farar fata tuni fatar ta kuma haske takuma yin kyau gwanin sha'awa domin har ? aukar idanu takeyi.
Tashi tayi tsaye bayan ta gama wankan ? an kallon kirjinta tayi sosai suka bata tsoro sabida yadda sukai wani irin cukowa kamar da gayya sunyi wani irin kyau,Tura bakinta tayi gaba kamar agaban wani tare da ? aura tawul ? in kana tace.
"Ni wannan nonon kafa ishen kullum kaita cukowa kamar wata uwar garke".
Tafa? i hakan tana goge kanta da hijabin data cire kana ta fito waje ? auke da ??an kayanta a hannu.
Abakin ?"!ofar ta dakata seda ta ? aura ? ankwalin a saman jikinta ta kare kanta yadda ba mai ganin kirjinta sannan ta fita zuwa cikin ? akin.
Kamar kwa tana da masaniya domin da ammi taci karo a zaune gabanta wani irin kaskone wanda aka ha? a masa gaushi yana ta faman ci se wata jarka dake gefenta.
"Yauwa autata kin kammala wankan to maza zona ha? aki kafin ya ?"!araso zoki tsugunna akan kaskon nan amman kafin nan zona fara baki zuma kisha wallahi ta nusaiba ce ma ta manceta Allah yayi rabonki ce zuma ce mai kyau sabida tana gyara kuma akwai sinadaren maganin sanyi acikinta".
Ita dai bebi bata fahimci abinda ammi take nufi ba sabida ?"!arancin shekaru wadda ita kuma ammi ta fa? a mata hakanne domin yanzu ta shiga sahun manya bayan haka kuma ta ?"!ara gogewa wajan gyara jikinta.
Gaban ammi ta ?"!arasa bayan ta aje hijabinta a gefen kayanta data cire lokacin dazata shiga wanka ? azu.
Cikin sauri ammi ta saka hannu ta ? auko pillow daga saman sopa ta aje mata a ?"!asan ta zauna sannan ta mi?"!a mata jarkar.
"Amsa maza shanye".
Kar? a tayi tana bisimillah! tare da kaiwa cikin bakinta.
Jin wani irin ? an bauri da gar? i da dabino da kwakwa da tarkacen kayayyakin za?"!i yasa Bebi iyayen ?"!wa? ayi aka gyara zama har tana lumshe idanunta seda ta shanye tas duk yawan zumar kana ta mikawa ammi jarkar.
"Yawwa autata nagode to zo matso da jikinki kinajina ko ki ware ?"!afafunki sosai yadda haya?"!in ze shiga jikinki maza amshi ki zuba ina zuwa".
Ta mi?"!a mata wani ? an ?"!ullin turare ? an mitsil, tare da turo mata gaushin gabanta wanda tuni cinyar Bebi ta ? auki zafin azaba.
Amman tsabar ganin girman ammi wadda ta cika idanunta yasa ta ware kafar sosai sabida lokacin ammi ta mi?"!e tabar wajan.
Sosai ta bu? e cinyoyin ta saka kaskon a tsakiyarsu sannan ta kunce turaren dake cikin wani irin leda mai ?"!yalli ta zuba ciki aikwa nan da nan ?"!amshi na azaba ya cika hancinta.
Da? a turawa tayi cikin cinyar tata haya?"!in na shiga jikinta har wani zufa ya ha? a sabida azaba, amman haka Bebi ke ?"!ara ?"!a?"!aba turaren wanda har fatar cinyarta ta soma ? aukar zafi alamun zata ?"!one( kai bebi wauta zata saka Ali jinya)

Cikin sauri Aliyu ya haura samansa bayan ya shiga part ? inshi lokacin wajan karfe takwass na safiya, falon sama babu kowa alamun matar gidan bata rigada ta tashi daga bacci ba, Bedroom ? inshi ya bu? e ya shiga domin yay wanka...............
#Autar Manya.


*Afuwan* !
*Afuwan* !!
*Afuwan* !!!
*Wallahi bani da caji awayata nima banso na tsaya anan ba amman Allah ya kaimu next*
11/14/21, 3:13 PM - Allah Akbar: *82*


*wannan na gobe ne insha Allah sabida gobe bazan samu damar yi muku typing ba sabida haka ga shinan a ta? a babu yawa nagode*


Tu? e kayanshi yayi cikin sauri ya ? aura white towel a west ? inshi ya fa? a cikin bathroom ? inshi cikin mintuna ?"!alilan ya ha? a ruwan zafi acikin tap wanda ya wadatu da kayan ?"!amshi na wanka, yajima yana cu? e jikinshi kafin ya kammala wankan ya na? o kanshi cikin towel ya fito zuwa cikin room ? inshi.
Seda ya goge jikinshi tsabb da ?"!aramin towel sannan ya ?"!arasa gaban dresing mirrow ya ? auki lotion ya shafa sama-sama a saman fatarshi ya ? auki turare mai da? in ?"!amshi ya fesa ajikinshi seda yayma kanshi ? arin turare mai kwantar da hankali sannan ya taje gemunshi mai bawa mata tsoro.
Baya da yawan wannan ?"!a?"!ale ?"!a?"!alen na maza daman shi tin fil azal bai da? ewa ashiri, dan haka cikin mintuna ka? an ya gama kammala gyara kanshi kana ya koma gaban jerin kayanshi.
Wani black jeans ya ? auka wanda ya? an ? ameshi kamar trouxer ya ha? eshi da white shirt mai hannu iya gwiwar seda ya shirya cikinsu tare da ?"!ara gyara kanshi sosai kana ya kuma komawa gaban mirrow yayma kanshi ? arin turare still, sannan ya kwashi wayoyinshi da car key yabar ? akin tare da ?"!amshin sa.
Wayyo zokuga Aliyu yadda yay wani irin kyau seya fito kamar ? an saurayi mai kimanin shekaru 30 sabida kyan dayay sabida ?"!ananun kaya suna haska guy ? in ba ka? an ba saidai shi a tsarinshi yafi son manyan kaya.
Yana fitowa falo ya hangi giftawar madam dija tana kaiwa da komowa a tsakanin daining area da kuma kicin, taci gayunta cikin ?"!ananun kaya masi bin jiki su kwanta luff.
?`aga kanshi yay ya kalli agogon dake bangon ? akin, ?"!arfe tara da kusan rabi, zama yay saman one seater tare da ? aukar remote yana sauya channel.
Har dija ta kammala setting daining sannan ta karaso wurinshi ta rissuna.
"Good morning my hony ".
?`an kallonta yay ta ?"!asan idanunshi sannan yace.
"Morning dear"
kamar an mishi dole.
Wani sassanyan da? i taji adukkan ilahirin sassan jikinta lumshe idanunta tayi kana ta waresu bisa kanshi sannan tace.
"Wow amman naji da? in wannan suna cwt ga abincinka a daining kona kawosa nan?".
Tafa? i tana wani yin fari da idanunta tana juyasu kamar da gayya.
Lumshe mayun idanunshi yay batare dayace mata komaiba sedai ya fesar da wata irin sassanyar iska ta cikin bakinshi.
Hannunta wanda yaji jan lallin bikinsu ta zube bisa saman cinyarshi kafin ta sami nasarar ? ora ? ayan cikin nashi tana matsawa sannu a hankali tana wani irin lumshe idanu kamar maijin bacci.
Sosai yaji shakkar hakan aranshi yana mamakin ?"!arfin halin yarinyar.
"Dija mi kikeso dani ne nifa bana break da sassafiya haka kamar wani gara dan Allah kibarni na huta".
Yafa? a yana zare hannunshi daga cikin nata.
Jada baya tayi ka? an tana ?"!wa? e face ? inta zata masa kuka!.
"Amman dai yaya kasan yadda nakeji dakai acikin zuciyata danme zakana katseni aduk sanda zan ra? eka why inda kace zan maka fya? e ai yanzu ina matsayin matarka ne kuma inada cikakkiyar lafiyar dazan bu?"!aci mijina".
Kalamanta su suka hargitsa masa lissafin dake kansa, tabbas baya son yazama daga cikin maza masu tauyewa iyalansu hakkinsu amman kuma shi gaskiya zafin dayaji rannan yake tsoro sabida shi Allah yayoshi cikin mutane masu gudun abinda ze ta? a lafiyarsu.
Amman ganin yadda taja baya tana kuka kamar wadda akama rasuwa yasa ya? an sassautawa zuciyarsa ya saka hannunshi ya ? aukota kamar wata ??ar beby dayake khadija batada wani girman kirki ya ? orata a saman cinyarshi.
Tsira mata narkakkun idanunshi yayi masu tsananin dafin zafin so agareta yana kallonta yana noticing ? in mood ?

35 / 51