Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   39 / 51

114K to 117K   out of 152.7K words

tare da fita gaba ? aya.
"A,a goma harka dawo kenan sannu fa angode".
Yafa? a yana ? an ? ago ledojin dake ?"!asan.
"Wallahi oga na dawo ga kayan nan seka duba daga ciki abinda babu sekamin waya, kayan miyane senaje ??an kaba, sannan akwai extra canjinka fa".
?`iban lodojin yay guda uku yakai tsakar gida sannan ya dawo ya kar? i na hannun goman kana yace.
"Okey ka zauna ka huta ba matsala zan taho dasu inna fita ai kamayi ?"!o?"!ari nagode".
Murmushi goma yayi tare da cewa.
"Wallahi oga sena ?"!arasa ladana gwarama ka barni zan ha? o muku ma harda kayan fruit insha Allah, frij ? in kuma anjima zan kawoshi bayan an gama chakking ? insa".
"To shikenan nagode goma ka ri?"!e sauran canjin mana ka saiwa yara sweet"
Zaro idanu goma yayi sannan yace masa.
"Haba oga canjin ai ba ?"!anana bane bare susha alewa dasu wallahi sunada yawa bara nai maka sending ? insu yanzu".
?`aure rai yay sosai tare da tura kofar ya shige.
"Ka zubarsu idan baka bu?"!ata".
Goma yaji muryarshi cikin kunnenshi sanin halin kirkinsa da alkairin sa yasa goma juyawa yana kuma yi masa fatan alkairi tare da ? unbin nasara a rayuwarsa.
Da kansa ya dinga ? iban ledojin yana shigarwa falo harya kammala sannan ya wuce can cikin ? akin.
Yadda ya barta haka yazo ya sameta tayi wani ? ai ? ai a saman katifar hannunta dafe da saman cikinta idanunta a rufe ruff.
Tsira mata idanun wucin gadi yay kana yace mata.
"Ga abincin an kawo ki zuba kici, Seki bu? e ledojin dake falon abinda babu kimin magana se a kawo ai kin iya abinci ko?".
Shuru tayi masa duk da tana jinsa amman tsabar yadda jikinta yake amace ta kasa tanka masa.
Wajan sau uku yana mata magana amman ko motsin kirki tagaza yi kuma itama ba laifinta bane laifin gangar jikinta ne datake ayyana mata jin da? in abinda yay mata a? azun wanda harya sakata jin wannan ba?"!on lamarin datake ciki a yanzu.
Takowa yayi har gabanta ya ra? a ya zauna gefen katifar.
Can cikin ?"!asan muryarshi yake kiran sunanta.
Ko amafarki baze iya kiran sunan mahaifiyarsa gatsal ba, wannan dalilin yasa yaji ze iya karanta sunanta wadda take a matsayin takwarar sunan mahaifiyarshi shikam bebi yay masa wani daban wannan dalilin yasa ya soma kiranta da.
"Ummi! ummi!! tashi mana ko kinyi bacci?".
Cikin wata iriyar birkitacciyar murya marar fitar amo! taji yana kiranta da Ummi kamar da wata manufa acikin fa? in ummin, sarai kuma ta gane da itan yake amman setai ? uff addu'a ? aya take Allah yasa ya ta? ata kotaji salama acikin azababban feeling ? in da gangar jikinta keji.
Kamar yasan ?"!udirin dake ranta, Hannunshi ya mi?"!a ya sauke mata hannunta dake saman cikinta, mirginawa yay ya haye saman ruwan cikinta ya kwanta flate kansa yana saman fuskarta hancinshi yana saman nata bakinsa yana saman nata hannunshi yasa ya zagayeta.
Zaro idanu take sabida yadda ya zube mata dukkan nauyin jikinsa gashi babu damar yin ihu! sabida yadda ya tokare mata bakinta da nasa.
Gaba ? aya numfashinta yay wani irin sauyawa sabida azabar nauyinshi zuciyarta na lugude kamar zata tsinko ta fito.
?`an zamewa yayi ka? an yadda bazataji nauyin nashi sosai ba ya ? ora hannunshi a saitin zuciyarta yanajin yadda take faman duka kamar zata faso.
Hawayene ya soma fitowa daga cikin idanunta wa? anda suke a lumshe, sosai take zubda hawayen zafin da kirjinta ke mata sabida bakaramin zafi tajiba a ? azun daya haye mata cikin nata.
Mi?"!ewa yay zaune yana mata dariya.
"Raguwa kawai taso kije kici abinci".
Ya mi?"!e tsayema gaba ? aya.
"Ni zaki saka na ? ata kayana kuma bani da wasu anan"
Tashi tayi tana tura baki gaba tana share hawayenta.
Dukda bai nuna yana sonta ba kuma bai furta mata hakan da bakinshi ba, amman hakika abinda yake mata yana matukar sakata jin da? in dayasa harta soma jin yana burgeta ba ka? an ba.
Gaba yayi zuwa falo itama mara mishi baya tayi kamar wadda ?"!wai ya fashewa aranta take raya daman haka auren keda da? i amman ta zauna tana kuka! ai wallahi inda tasan haka yake da tuni tace mama tayi mata.
Ahaka ta karasa falon yana daga saman sopa a zaune yawani ha? e rai kamar bashi ba.
Zama tayi agaban kayan ta soma bu? e komai daki daki.
Ledar farko wani irin kwaline cikinta mai ? auke da ? an ?"!aramin gas, na girki ajewa tayi bayan ta fito dashi waje, ledar datake ta biyu kuma tarkacen kwalayen su taliyane indomie da sauransu ? ayar kuma ? an madai daicin bugunne na shinkafa tare da ledojin semo acikinsu,abinka da kayan store wai duk girman kayan nan se an zirasu a leda, ? ayar kuma kayan tea ne cikinta ? ayar kuma su maine da kayan ? an? ano atakaice dai babu abinda ba,a siyo ba na kayan masarufi.
Seda ta gama fidda komai dake ledar, sannnan ta janyo karamar wadda take ? auke da abincin dayace ya siyo musu tare da wadda ke gefenta ita kuma kajine gasassu cikinta.
Tashi tayi tsaye tana rage kayan tana fita dasu.
Tana shiga kicin ? in datai mamakin ?"!an?"!antarsa wanda kuma harda lokoki acikinsa tare da tukwane guda biyu sabbi da plate's ajere da spoons dadai kayan kicin amman bawai masu yawa ba kuma daga gani sabbine wanda take tunanin duk.wannan shirya gidan nasu aikin gomane daya wakilta kafin suzo.
Komai seta ta jera a muhallinsa bugun shinkafar nema dataje zata ? auka sabida karamine seya hanata ya ? auka da kansa ya kawo mata ya aje sannan ya koma.? aki.
Plate ta ? auka da cokali taje ta wankosu a famfo sannan ta koma ta ? auki kofin data gani kusa da saitin jerin filetan wajan, shima ta wanke tare da cikashi da ruwa ta nufi ? akin bakinta ? auke da sallama.
??o?"!arin zama take ta zuba abincin taji muryarshi.
"In kika tafi can wajan kofar fita akwai abin zuba datti ki ? auki tsintsiya ki gyara wajan mana inkin gama seki ci abincin a nutse a tsabtace ai yafi"
Yafa? a yana mai ? aga wayarshi dake ?"!ara tare da furta.
"Hellow usman ya ake ciki?".
Bata gamajin abinda yake fa? i ba ta fita daga ? akin, seda ta tsaya a gaban famfo tasha ruwa ta ? an huta sannan ta nufi wajan ? aukar tsintsiyar tanajin dik ta gaji( hmm Aliyu baka san madam ? in taka mada????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
m ??ar madara bace ba inaga bata son aiki fa)
Lokacin data dawo ya gama wayar yawani kwanta a saman sopar idanunshi rufe harara ta ? alla masa ta wannan sakata aikin dayay kana ta zauna ta soma sharar.
"La'ila haba ummi shara a zaune kamar wata raguwa ko dai yunwar ce ta saka haka kinsanfa ni bana son ganda"
Ko kallo bai isheta ba ta kare sharar tare da fita ta zubar ta dawo ta zauna tana faman huci.
Ledar abincin ta jawo zata zuba.
"No ke baki san akwai bacteria, ba yakamata kije ki wanko plate ? in kafin ki zuba abincin aciki sabida gudun ?"!wayar cuta".
A wannan karon jitayi kamar ta kurma masa ihu amman tsoro baze barta ba.
Tashi tayi fuww taje ta wanko ta dawo ta xauna ta soma bude abincin tana zuwaba.
Tanaji yana tambayarta meye babu akayan abincin tayi masa banza sabida haushin aikin dayake sakata.
A? an zaman da sukai ta fahimci tsananin tsabtarshi tare da tsantsenin shi uwa uba kuma taga baida son jiki sa? anin ita da inda ze mata wanka ma sotake.
"Ummi"
Taji ya fa? i wannan sunan daya ra? a mata yau.
"Ummm".
Ta fa? a lokacin datake kai loma abakinta fuskarta a ? aure.
"Ni bazaki min tayi ba, kofa break fast banyi ba".
Haushine yazo mata wuya jiba yadda yake wani abu kamar karamin yaro zesha mama.
"Ai ? auri biyune abincin".
Ta bashi amsa kai tsaye wadda take da manufa biyu.
Murmushi kawai yay kana ya koma ya kwantar da kansa, lallai samun mace kamar khadija se antona se yanzuma tunaninta ya fa? o mashi aransa.
Idan itace bazata ta? a cin abinci gabanshi ta hana shiba idanma baici ba setai kokarin yi mashi kuka! amman ita wannan kanta ? aya ta sani.
Tunanin halin khadija ya fa? a ita ko Bebi abincinta takeci hankali kwance ta gama ta ? auko kaza guda wadda ke cikin leda.
Ta soma yaga tana ci tana lumshe idanu sam ta manta dashi awajan seda ta gama cin abincinta tsaf sannan ta shanye ruwan dake kofin gabanta sabida babu pure water agidan kana taja ?"!afafu ta na? e batare data ? auke plate ? inba.
"Madam a ? auke kwanukan mana, kefa banason son jiki wallahi akan wannan halin zamu soma fa? a da wuri".
Taji muryarshi akanta.
Banza tai masa ta ? ebe kayan takai kicin ta dawo.
"Jeki wankosu mana ki kife tunda ba yawa,Kuma naga akwai omo akayan daya siyo".
Kamar kububuwa haka ta koma ta wanke plate ? in amai makon ta koma ? akin setai zamanta aka dakalin famfon batare data koma cikin ? akin ba.
Shiko abbane yay mashi waya cikin sauri ya ? aga wayar sukai maganar dazasuyi kana ya mi?"!e, ya fito hannumshi ri?"!e da key.
Tana ganin ze ? aga labule ya fito ta mi?"!e tsaye.
Kallonta yay ka? an ya kauda kanshi.
"Zani gida amman ?"!ilan zan dawo anjima pls ki samu kiyi wanka kafin na dawo akwai kayan brush a toilet sekiyi"
Juya masa baya tayi.
"Bazaka ci abincin ba?".
Murmushi yayi tare da shafa sumar kanshi.
"Banta? a cin abincin waje ba zanje ammi tamin nata naci tunda ke nasan bazaki min ba".
Dariya tai ka? an tana rufe idanunta.
"To adawo lafiya Allah ya tsare inkaga yaya usman kace nace ya gaisarmin dasu ??an biyuna inya gansu a kamfani".
Tafa? a muryarta tana rawa ka? an alamun xatai halin.
Tausayi yaji ta basa amman bai nuna mata ba.
"Zan gaya masa insha Allahu kona zo dasu nan?".
Girgiza kanta tayi.
"Karka gayawa mama amman dan bazata bari suzo yauba nasani".
Dariya yayi.
"Bama yanzu ba senan gaba zasu zo kedai kiyi wanka kafin na dawo".
"Nifa bana wanka biyu sabida murace dani kamar kaza".
Dariya yayi sosai dajin maganar tata.
"Drama gel! karkiyi wallahi na dawo da kaina zan miki a tsakar gidan nan"
ai da gudu ta faila tayi ? aki tana she?"!a masa dariya.
Shima dariya yake harya fice yaywa goma waya akan ya tura mata su mufida shikuma ya wuce yanajin zuciyarsa fresh.
Direct motarshi ya bu? e ya shiga tare dayin revars yabar layin................

*Mai son littattafaina dana kammala complt documents akan farashin naira dubu ? aya ( 1000) wa? anda suke guda biyar ciff seya nemi 08142105218*

*RABON WANI*

*H A S K E*

*KOBA SO*

*?`AN MAJALISSA*

*DA IZZATA*

_Gaba ? ayansu babu na yadawa siyan nagari mayar da ku? i gida_ ?x?
11/14/21, 3:13 PM - Allah Akbar: *89*

Driving yake cikin nutsuwa fuskarshi ? auke da matsanancin farinciki wanda shi kanshi ya kasa gane kona miye ahaka harya ?"!arasa fita daga cikin unguwar kanshi tsaye babban titi yahau wanda ya bashi damar ? aukar hanyar sa ta gidansu.
Tafiyar mintuna masu yawa ya shafe yanayi asaman kwalta har Allah ya bashi sa,a ya shiga cikin unguwarsu lokacin gari ya? anyi rana sa? anin ? azu da hadari ya ha? o kamar za,a she?"!a ruwa.
Lokacin daya isa bakin gate ? insu har ansoma yin kiran sallah acikin wa? ansu masallatan, a nutse yake rage gudun motar tashi wadda take tafiya a slow harya zo daf da gate ? in kana ya danna horn.
Cikin nutsuwa ba kamar ? azu da zasu fita ba.
Cikin azama masu gadin gidan suka she?"!o aguje domin zuwa su bu? e mishi gate ? in.
Seda suka ? an le?"!o da kansu suka tabbatar da shi? inne kafin sukazo suka bude mishi suna masu ? aga mai hannu.
Cikin nutsuwa yake jan kan motar harya idda shiga tafkeken ma'adanin motocin gidan nasu kana ya gyara parking ? inshi tare da dai-daita motar sa'annan ya kasheta ya fito waje yana sha?"!ar iskar harabar gidan nasu tare da kamshin furran dake harabar wajan.
Jan ?"!afafun shi yayi zuwa ainihin part ? inshi seda ya kama kofar datake ma?"!ale da gate ? in sannan ya tuna cewar ya gayawa dija baze dawo yau ba, amman kuma dole ce ta sakashi dawowar tunda kiran abbanshi ne, bu? e kofar yayi kana ya zura kafafunshi cikin part ? in nashi tare da ?"!arasawa ya bu? e kofar falon ?"!asa ya wuceshi kana ya haye samanshi, Bu? e ?"!ofar falon samanshi yay ya shiga bakinsa dauke da sallama, khadija ce ta amsa masa sallamar tana zaune a falon tana kallo jikinta sanye cikin vest da threequater vest ? in jace shikuma wandon baki kanta babu kallabi se dogon kitson datai wanda ya zubo mata har wajan kirjinta wa? anda a kwana biyun nan suka ? an tasa ka? an.
"Lah yaya dama xaka dawo amman baka gayamin ba dana maka girki duk na ? auka se goben".
Ta fa? i hakan bayan ta tashi tsaye tare da nufarshi ta kar? i keyn dake hannunsa.
Murmushi yayi mata ka? an wanda ya tsinci kansa acikinsa yau tun tashin sa kana ya dubeta cikin tsantsar kulawar da bata ta? a samunta a wurinshi ba.
"Na dawo dija abba ke nema na yasa na dawo amman ?"!ilan na koma anjima ko gobe".
Yana fa? in hakan ya nufin hanyar bedroom ? inshi.
Da sauri itama tabi mashi baya tana masa magana akan yadda tai farin ciki da dawowar nashi.
Se yau ta ?"!arewa bedroom ? in nashi kallo wanda babu wasu tarkacen kaya acikinsa komai tsaf, Bata tsaya ? ata lokacinta a kallon tsarin ? akin nashi ba ta wuce cikin kofar data gani a gefe wadda take tunanin bathroom ne ruwa ta soma ha? a masa mai ? an dalam dalam kana ta fito lokacin yana kokarin sanya rigar wanka.
"Yaya na ha? a maka ruwan wanka"
Juyowa yay tare da zuba mata idanu.
"Nagode dija".
Murmushi tayi tare da cewa.
"Ba naje na sama maka abu marar nauyi domin nasan tundaga tean safiya da ?"!yar idan kaci wani abun"
Bata jira cewarshi ba ta fice a ? akin murmushi yayi kana ya fa? a cikin bayin wankan kusan awa guda yay tare da ? auro alwala ya fito duka jikinshi yana ? igar da ruwan damshin wankan.
Gaban mirrow ? inshi yaje ya tsaya yana goge ruwan dake jikinshi tare da shafa cream sama sama turaruka masu da? in kamshi yayma kanshi ? ari sannan ya nufi gaban kayanshi ya shirya kanshi cikin wata ? anyar dark blue gezner wadda aka mata ? inki half body wanda ya fito da tsantsar baiwar cikar halittar da Allah yayi mishi seda ya kuma watsawa jikinshi wasu turarukan sannan ya ? auki agogonsa fari na rolex ya saka,a tsintsiyar hannunshi takalmin fata ya saka wanda yay marching da kayan jikinshi hakan nan hular dayay amfani da ita ta tangaran itama mai shigece da kayan na jikinshi.
Masha Allah! Anan ya fito a ainihin Aliyun shi kuma a ainihin shigar al'adarshi ta yaren hausa fulanin usul.
Gemunshi ya? an janyo ka? an yana shafawa kana ya fita daga ? akin yana barin kamshinsa acikinsa.
Gaba ? aya falon nashi ya ? auki mugun dadda? an kamshin girkin da dija keyi zama yay akan ? aya daga cikin royal chair din dake falon yana mai ? aukar remote ya tsaida tv ? in dakeyi sabida kiran sallar da ake yi a masallacin cikin gidan nasu.
Yana zaune bini bini ze ? ago hannunshi ya duba agogo sabida bai son abba yay sallah ya dawo basu ha? u ba.
A haka ta shigo falon hannunta ? auke da plate wanda ta zubo ??ar jallof ? in cous-cous ? in data yi mai wanda tai decoreting ? inshi da kayan vegitables masu ?"!ayatarwa, da ? ayan hannun ta janyo table ? in dake tsakiyar falon ta aje mai plate ? in akai sannan ta tura mai gabanshi tana mai cewa.
"Ga abincin nan ina zuwa".
Kallon abincin yayi sau ? aya ko ka? an baya son cous cous amman sabida bai son yaga ya jisgata yasa ya ? anja spoon ? in tare da fa? a? a shi sabida ya? an huce.
Babu laifi ya daina wannan tururin dan haka yay Bisimillah.
Kana ya ? auki spoon ? in ya soma ? iban shi ka? an yana kaiwa bakinshi kuma girkin yayi da? i sedai baya son cous cous shiyasa lomarshi ? aya ya ture duk da tsananin yunwar da yake ji.
Tawowa tayi hannunta ? auke da wani ? an medium jug se cup guda gabanshi ta aje a gefen plate ? in tare da tsiyayo mai lemon kwakwar data ha? a yanzu seda ta cika tamm sannan ta tura mai gabanshi sannan ta nemi guri ta zauna tana kallonshi tana yaba kyawun dayayi tare da jin kishin wannan kwalliyar kada mace ta gansa a waje.
"Sannu nagode".
Yafa? i tare da ? aukar cup ? in data ha? a mai lemon kwakwar ya kafa a bakinshi yana mai jin da? i sabida gar? i da da? in lemon a zuciyarshi.
Seda ya shanye gaba ? aya sannan ya mi?"!e yana mai ? aukar phone ? inshi.
"Kije ? akina ki ? aukon keyn mota".
Taji maganarshi cikin sauri taje ta ? auko mai ta kawo masa.
"Zan fita any way dai zamuyi waya".
Yana fa? i mata haka yabar falon sejin ?"!arar fitarshi tayi.
Tattare wurin tayi ta shiga sabgarta tana jin ranta sakayau na yadda yau ta sami kansa.
Seda yaje masallaci sukai sallah sannan suka jero tare da usman wanda ke faman yi mai tsiya bai tankashi ba har sukaje part ? in abba a falonsa suka ha? u anan suka zauna sukai maganar da zasuyi sannan ya wuce mota.
Bai sami zarafin le?"!a ammi ba sabida akwai inda ze biya.
Koda ya fita daga gida kai tsaye harba hancin motarshi yayi zuwa unguwar shara? a.
Abakin layin gidansu Bebi yaja ya tsaya seda ya kintsa komai sannan ya fito daga motar ya shiga cikin layin da ?"!afafunshi.
A ?"!ofar gidansu Bebi ya tsaya yana faman leken kozaiga ? an aike cikin haka shahid yazo ze shiga a mamakin Aliyu seyaga yaron ya tsaya tare da rissunawa yana gaisarshi.
Tsira mai idanu yay yana hango tsabar kamar yaron da Bebi hatta haskensu kusan kai ? ayane.
"Dan Allah ?"!anina kacewa mama ga ? anta yazo".
Zaro idanu shahid yay kamar yadda bebi keyi kana ya juya batare daya ce komai sedai iya acting ? inshi ka? ai ya fahimtar da Aliyu cewar yaji mamakin furucinsa

39 / 51