Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   8 / 51

21K to 24K   out of 152.7K words

"Afuwan abba wallahi banji kiranka ba".daga cikin wayar abban nashi ya ? anyi murmushi"Naji Babana babu komai, yaya gida da aiki?",yafa? a cikin kulawa, cikin nutsuwa shima ya basa amsa da "Lafiya ?"!alau alhamdulillahi, Abba ya legos ? in?". shima daga nashi ? angaren numfasawa yayi"Lafiya ?"!alau Abubakar bai gaya maka sa?"!ona ba?. ya lumshe ido tare da warasu akan Ammi wadda take kallonshi"A,a abba bai gayamin ba, amman yana hanyar gida, sabida bamu ha? uba yau"."Ok daman sonake kazo nan legos ranar saturday akwai kayan dazasu biyo jirgi, sabida umar ze tawo gida week end sekai ka kar? eshi nima kuma gobe zan wuce chaina kaga baze yuwu abarsu bilal su ka? aiba semuga ba dai dai ba". shafo sumar kansa yay wadda bata cika yawa ba sabida askin dayake mata na saisaye tare da furta"To babu komai Allah ya kaimu zan biyo jirgin dare ranar friday".yafa? a cikin bin umarnin mahaifin nashi.
"Allah yayi maka albarka Aliyu banta? a neman abu wajanka kayi musuba koda hakan bai maka da? iba, yadda kakemin biyayya kaima Allah ya baka masu yi maka" Amin ya Allah" yafa? a cikin jin da? in addu,ar mahaifin nashi wadda idan da sabo yasaba jinta wajan dukkan mahaifan nashi guda biyun.
Katsewa yayi tare da kallon Ammi,"Pls ammi ki ? an zubomin naci na tafi ? aki kinji nan da jibi zan wuce legos".murmushi tayi tare da kallonshi "Toya zakai da ba?"!in dazasu zo muku ranar lahadin naji kace kuma sabbin costumers ne?"shafa kanshi yayi tare da ? an jim ka? an"Babu komai xan ha? asu da ya usman duk da dai ni suka sani awajan". yafa? a cikin comfidance,"A,a ba,a haka kaga dai su? in ba?"!ine meze hanaka kace masa yabari ranar lahadin ko da daddare seka tafi can ? in?".waro idanunshi yayi"Haba ammi ai babu wani uzirin daze katse naku awajena kedai ki sakani acikin addu'arku kawai".yafa? a cikin ladabi, "Addu,a kullum cikin yi maka ita muke tare da ??an uwanka baki ? aya Allah yayi muku albarka amin".Ammi ta fa? a cikin jin tausayinshi sabida kaf ??a??anta yafi kowa ?"!ulafucin iyaye yana da mugun rauni akan iyayenshi yana sansu over.

Tashi tayi da kanta taje ta ha? o mashi dambun cikin madai daicin flate sabida shi? in ba ma'abocin cin abinci da yawa bane, zaman ammi ka? an wani magidancin namiji ya shigo wanda ya girmi Aliyu nesa ba kusa ba sedai shi baikai Aliyu kauriba kuma shi yana da hasken fata kamarta Ammi, sallama yayi hannunshi ri?"!e da wata farar Beby mai kyau, da sauri yarinyar tayo gaban Aliyu ta rungumeshi "Uncle ina yini kasiyomun choculate ? in?.tafa? a cikin shagwa? a ? agata yayi yana mata wasa "A,a Afrata har an dawo daga school da wuri haka".yafa? a duk hankalinshi yana kanta yama manta da wanda ya shigo ? in seda yaji muryarshi yana mashi magana"A,a tuzurun ammi kaine anan?".yafa? a yana dariya ka? an ? an ha? e ranshi yayi"Ya Abbakar dan Allah kudaina wallahi bana so".dariya wanda aka kira da ya abbakar ? in yayi"Ai yanzu nasaka ka magana miskilin banza".yafa? a yana neman wajan zama"Ammi pls kibamu abinci yunwa yau kowa yakeji agidan",yafa? a cikin kwantar da kai"kai nifa nagaji kaje can kana siyo muku wannan laulayin na matarka inaga vaze barni na huta da dahuwa ba".ammi tafa? a tana kiran "Amina ko hassana wani yazo".Cikin sauri ??ammatan ? azu sukazo ganin ya Abbakar yasa suka tsaya awajan amman babu wadda tai gigin kallon saitin gadanga wanda ya ? ora afra akan cinyarsa yana cin dambun yana bata batare daya kalli kowa ba, yana gama cin abincin ya tashi baki ? aya kafa? arsa ? auke da afra.
Wadda tayi bacci mi?"!awa amina ita yayi ganin yadda suka cika falon suna hira da ya abbakar kamar wani sa'ansu bakaramin bashi haushi hakan yayiba dan haka fita kawai yayi batare daya kula kowa ba.
Yana kokarin kai kanshi part ? in Alhaji babba yaga usman na kokarin kutso kanshi cikin part ? in nasu ? an dakatawa yayi harya karaso"Kai kuma ina zuwa haka?" usman ya tambayeshi cikin barkwanci"Wajan wancan tsohon zanje wallahi ya ri?"!e wuta".yafa? a rai aha? e Dariya usman ya saki"Aikin Alhaji yana kyau shine maganin manyan tuzurai maza jeka na khadija bada kanka asare" yafa? a tare da ma?"!e dariyarsa, batare daya dubi usman ba yaja ?"!afarsa yabar wajan cikin hukuncin Allah yana kokarin kai kansa cikin part ? in alhajin ya hango tashin motar fahad ? an gidan alhajin wanda yake zaton tare dasu Alhajin suka fita ?"!ila wani wajan zasuje.
Ajiyar zuciya ya sauke tare da barin part ? in Alhajin baiyi gigin bita part ? in Abban bauchi ba, sabida gudun yawan magana sulalewa yayi ya koma part ? insu
Tun daga farkon falon kakejin hayaniyar su ya abbakar da usman wanda dagaji tsabar hirace tai da? i a falon ammin amman shikam baiyi gigin shigaba haka yaja kafarsa ya haura samansa, Alwala kurum yayi tare da nufar masallacin dake cikin gidan nasu.


*******

Da gudu Bebi ta hanka? a buhun soron gidansu dasukai labule dashi tayi tsakar gida bata tsaya anan ba ban? aki ta tafi wanda tundaga bakin masan take faman fesa gudawar data kwaso daga wajan tallansu............
11/14/21, 3:06 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
{ _HOT LOVE_ }


NA
*AUTAR MANYA*

_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._

*17*

Tajima acikin ban? akin tana faman abu guda kafin ta gama ta wanke jikinta ta fito waje idanunta yayi wani mugun yin ja, ? aki ta shiga ta cire kayan jikinta tai saura daga ita se ? aurin kirji, tsakar gida ta kuma dawowa ta tarar da mama, tana bu? e kayan miya dasu shinkafa ga su shahid a zaune dasu hassana duk sunata taimakawa mama wajan kunce kayan wurin. zama tayi tana hamma tare da kallon mama"Mama kice yau zata fashe?".da kallo duk suka bita"Zata fashe a ubanki, maman kike gayawa haka shegiya uwar ??anci" cewar shahid wanda yayo kanta kamar ze daketa"A,a badole nafa? i hakaba irin wannan gara dazamuci yau wani ? an albarkar ne yayo mana wannan taimako kamar yasan damunace akwai ci".wannan karon seda mama ta dara watakan matsalar Bebi dai ? ayace arayuwarta itace ci indai ita zata samu taci tofa hankalinta ze kwanta.
"A,a Bebi kiyi mana addu,a wannan wata damace rabbana ya kawo mana".........tas ta kwashe komai ta gaya mata kamar yadda ta gayawa su hassana, amai makon mama taga Bebi tayi farin ciki setaga ta mi?"!e tsaye tare da nufar hanyar kicin abinci ta lodo a kwano tazo ta zauna ta soma ci batare data ce komai ba secan kuma ta ? ago.
"Mama kin amince ??a??anki sutafi can kamfanin masu ku? i su kai abinci?, mama bakya gudun wula?"!ancin masu ku? in nan na yanxu da wasun su basusan darajar ? an adam ba?".da kallo kowa ya bita cikin mamaki,"Nifa gaskiya nafi ganewa awarar nan yadda duk wanda yay min naci uwarsa a sauki amman wannan kamfanin sam raina bai bani da alkairi akansa ba dan haka ban dani acikinsa".dukansu kallonta suke cikin mamaki jikin mama yayi sanyi sosai.
"Bebi kamar yaya babu alkairi ban fahimceki ba, duk da bakida wata nutsuwar kirki amman hakan baze hana na baki ha?"!?"!inki anan ba".mama ta fa? a duk ranta yayi wani iri"Haba mama kema dai kin manta halin fatan tsiyar ??ar taki musamman idan ranta baiso abu ba,mudai zamuje Allah ya karya bakinki mai fuskar tumatur".cewar hussaina tana hararar Bebin.
"To Allah baku sa,a nidai kar ace wataran naje, ni wallahi mama banyi murna ba gwarama na koma skull ? ita ma baki ? aya".
Tafa? a fuwww ta mike da abincinta tayi ? aki, murmushi kawai maman ta saki tana addu,ar Allah ya za? a masu abin da yafi xama alkairi akan hakan amin.
Sosai suka fitar da komai tare da adana wa? anda zasu lalace shawararsu kuma ta tsaya akan zasuna yin dambu da alala kawai kafin suga kuma abinda Allah zeyi, har dare suna faman aikin shinkafar dambun sabida ??ar hausace, Ita kuwa bebi bata fitoba se alwalar sallar magrib koda ta fito tayi ta koma ? aki tayi sallah hijabi ta ? auka tayi gidan iya a ? aki suka kulle da sadiya,suna labaran shirmansu wanda babu komai a labarin se yadda zasuyiwa su salisa dukan tsiya.
"Ke bebi bakiji wata maganar danaji jiya ba?" cewar sadiya tana kallon Bebin,"Ina jinki bani nasha Allah yasa dai ba wani abun bane?"."Hmm kedai bari wai ashe yaya aminu da yaya nura ??an biyunku sukeso jiya naji suna gayawa iya amman baza,ai maganar ba se nan da ??an watanni kafin nan sun kare skull ? insu" wata kara Bebi ta saka"Wayyo ni harna hango yadda nake hararar su salisa a rabon kayan fati kuma wallahi bazamu gayyacesu iyayen gayyaba saboda kada su cinye mana kayan partyn mu".dariya sadiya ta saki"Kedai Bebi bakida wata magana setaci yanzu dai bana son ki gayawa kowa wannan maganar amanatun amana inkinci taciki babu ruwana", wata harara ta zabga mata"Wazan gayawa kema dai hmmm kenifa zancen makaranta naxo miki gobe zan koma dan wallahi bana iya wannan tallan kamfanin da mama ta samo mana ba nan ta zauna ta kwashe komai ta gayawa sadiya. dariya sukai atare sadiya tace"tabb wallahi nima na goyi da bayanki gwara tallar awarar akan kai dambu can sabida wajan fa naji ance akwai maza da yawa nikuma kinga bana son yawan maza awaje". tagumi bebi tai tana jin yadda sadiya ke shato sharri tana likawa wannan kamfanin wanda ko hanyarshi bata saniba.
Seda iya ta gama tuwo ta kwaso musu shi fall nan bebi ta lan?"!washe ?"!afafu tana kai loma bakinta, seda suka share tuwon tsaf sannan sukai sallar isha'i kana Bebi taiwa iya sallama suka wuce gidansu Bebin.
Lokacin da sukaje duk gidan nasu yana hargitse sabida yadda su mama suka baje kayan aiki, da kallo kawai mama ta bita tare da cewa"Bebi zoke ki wanke ??an kwanikan can tunda naga dare bai yiba", da taimakon sadiya sukai wanke wanken sannan ta kuma raka sadiya hanyar gida, se ita kuma ta juyo.
A hanya taga habu mai icce"A,a Bebi se ina haka?" bata sami zarafin kallonshiba sabida tai mashi wata muguwar tsana sanin halinta yasa yaja kafafunshi ya koma inda zeyi ita kuma ta nufi gida, kanta tsaye ? aki ta nufa ta fito da uniform ? inta na makaranta tai pillow dashi haka ta kwanta da shirin skull gobe.



_YAHAYA GUSAU_
Yajima a masallacin ya???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?na addu'oinshi daya saba kafin liman ya shigo a tayar da sallah, koda aka idar ya jima anan ? in har aka kira sallar isha'i yana yi ya fito kanshi tsaye ? arin Alhaji babba ya nufa babban falon ? arin ya shiga tare da sallama, matar alhaji babba hajiya tana zaune tana kallon saudi jin sallamar Aliyu yasa ta rage tare da fa? a? a far'arta tana kallonshi tare da amsa mashi sallamar.
"A,a babana kaine awajan namu sannu sannu" tafa? a cikin sakin fuska ? an zama yay yana gaisarta a saman carpet ? in, cikin sakin fuska dattijuwar matar ke amsa mashi"Alhaji yana nan kuwa?" yafa? a yana kallonta"Eh yana ciki bara na sa akira shi".tafa? a tana kiran"Nuratu!nuratu!!"wata budurwace ta fito tare da riisunawa "Yaya barka da dare".kana ta juya wajan hajiyar "Hajiya gani".bai amsa wa wadda take gaisar dashi ? in ba sema kurawa tvn wajan dayay idanu yana nazarin labaran da ake,"Yawwa je wajan alhaji kice masa Aliyu yazo".cikin sauri nuratun ta juya mintuna biyu ta dawo"Yace ya samesa a sitroom".tafa? awa hajiyar kana ta juya ta koma inda ta fito, tashi yay tare dayiwa hajiyar godiya yabi ta ? ayar hanyar ya shiga sitroom ? in.
Babban mutum ne sosai mai yawan shekaru zaune akan kujera hannunshi dauke da carbi,sallamar Aliyu tasa ya ? ago cikin sakin fuska yana kallonshi"A,a babana sannu da shigowa" zama yayi a kasan carfet yana gaisar da tsohon tare da sada kanshi a kasa yana jin maganar tsohon.
"Yawwa abinda yasa na ce kazo shine, maganar bikinka da kanwarka shin meka shirya akan hakan?". wani irin takaicine yazo masa kirjinsa amman ya danne tare da ? ago kansa har yanayinshi ya sauya"Alhaji duk yadda kukai yayi".yafa? a a dake, ? an jimm Alhajin yayi"To madallah tunda kace haka babu komai zamu zauna da sauran ??an uwana abinda muka yanke za,a sanar maka, amman kasan dai nan da sati biyu bikin naku babu ? agi ko?".girgiza kanshi kawai yay batare daya iya furta komai ba,"Wai kamarshi za,aiwa Auren dole lallai bada ban iyaye iyaye bane da babu abinda ze da waccan yarinyar.

"Bakace min komai ba Aliyu?"! Alhajin ya fa? a yana kallonshi"Alhaji babu abinda zance Allah ya kaimu".yafa? a tare da mikewa yana sosa keyarshi kana yaja ya bar sitroom ? in bai kuma bi takan alhajin ba.
Murmushi Alhaji yayi tare da mayar da kanshi ya kwantar yana jan carbinshi.
Shikuwa kai tsaye ? akinshi ya koma ya watsa ruwa again tare da kwanciya saman gado yana naxarin abinda ke gabanshi har wajan 12 bai rintsaba alwala ya mike yaje yayi kana ya tada sallah har wajan 3 sannan ya sami bacci, kiran sallar farko ya tashi ya bada raka'atul fijir kana ya sauka zuwa masallaci har wajan 6 yana can daga nan wajan dayake motsa jiki ya nufa wajan 7 ya gama komai ya sauko sanye cikin yadin kufta yana zuba kamshi ammi ya gaisar rannan a hade tare da mikewa ze fita"Bazakai break ba?" ciki ciki ya bata amsa daya makara sabida yana son yay landing komai sabida tafiyar dazeyi, "OK Ga Khadija nan zaka ajeta a skull tana shirin fitowa yanzu".harya mike ya koma ya zauna tare da dafe kanshi mintuna uku ta fito jikinta sanye da after dress ammi taiwa sallama kana ta gaisar dashi, bai amsa mata ba"Ammi na wuce office" "Nace zata bika ka sauketa a skull".girgiza kanshi yayi"Ammi nai latti sedai ta nemi driver".yana gama fa? in haka ya dauki car key ? inshi ya kama hanya ze futa,"Yaya pls ko a jection ka saukeni zan sami napep" tafa? a tana mikewa da jakarta a hannu ta bishi, adai dai corridow ya tsaya yana aika mata da mugun kallo"Ni sa'anki ne dan ubanki ? acemin anan" yabuga mata tsawa kana yabar wajan yana huci wata motar ya shiga sabida tasa tana wajan gyara koda yaje aikin rannan nashi a hade yake wajan 4 ya tashi zuwa yay wajan bokking na jirgi kana ya koma gida ya soma shiri, wajan magrib yay wa su ammi sallama ya wuce airport jirgin dare yabi zuwa garin na legos wanda yabarwa usman ragamar komai na kamfaninsu na kano.



Washe gari bakwai Bebi tai makaranta, wanda hakan ya baiwa kowa mamaki agidan haka rayuwar bebi tai ta tafiya cikin wannan satin bata wani magana seta skull sabidama kada mama ta sakata a lissafin tafiya tallan kamfani, yau takama asabar tun wuri mama ta kammala komai ta ha? a musu abin bukata cikin tsafta ??an biyu suka shirya kansu haka shahid ya samo musu mota har ?"!ofar gida ta ? auki kayan nasu zuwa bakin tafkeken kamfanin na mai atamfa dake shara? a, da taimakon baban nazir suka shigar da komai cikin kamfanin daga gefen masallaci dakwai wata ??ar rumfa mai dauke da bencina da tebur a saman teburin ya aje musu kayan abincin nasu wanda tsananin mamakin girman kamfanin da yadda yake a tsare ya daskarar dasu hassana, zamansu da kamar mintuna uku ciniki yace salamu alaikum domin tuni har an cinye damubun har ana neman kari.
Kayansu suka ha? a wajan karfe 3 sukayo gida cike da tarin nasara.
11/14/21, 3:06 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
{ _HOT LOVE_ }


NA
*AUTAR MANYA*

_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._

*18*

Abakin layi mai baburin adai daita sahu ya sauke su, saukar da manyan kulolin dasuka fita dasu sukai zuwa waje kana suka biyashi ku? insa, sannan suka dauki kulolin suka shiga layin gidansu, a soro suka aje suna mayar da numfashi sannan suka kuma ? auka sukai sallama acikin gidan, "A,a har kun dawo?" cewar mama bayan ta amsa musu sallamar, tare da matsowa ta kamawa hassana babbar kular dake hannunta wadda aka zuba dambu acikinta, jinta sakayau yasa mama mamaki, seda suka kai kulolin gaban rariya sannan mama ta kawo masu tabarma ta shinfi? a musu, kana ta kawo musu ruwa a mo? a tare da abincin ranarsu data aje musu, Hassanace ta mika wa mama ku? in dake hannunta wa? anda zasukai kimanin naira dubu hu? u,"Mama wallahi akwai sa,a acikin wannan sana,a duba fa gaba ? aya mun siyar da dambun alalan ma haka kumafa har ?"!ari suketa nema".murmushine a saman fuskar mama tana karbar kudin tana lissafasa su,"Masha Allah ai inaga gobe semu ?"!ara ka? an koya kukaga?" ta tambayesu cikin kulawa, abincin data kawo masu sukeci sannan hussaina ta dubeta"Eh amman fa amfi son dambun kada ki da? a alalan barshi a na rabin kwanon kawai", tafa? a tana kai loma bakinta"to shikenan babu komai Allah ya kaimu bari shahid ya dawo seya koma janguzan ya siyo mana abinda babu nacikin kayan ha? in dambun".tafa? a tana mikewa ta shiga ? aki.Abincin suka cigaba daci har suka kammala sukai sallah sannan suka nufi ? aki ??ar hutun tana kwance saman katifa tana sharar bacci ranta fess, da kallo suka bita kowacce ta kama sabgar gabanta.
Se yamma ta tashi tana raba ido sabida rashin sallar la'asar ? in da batayiba cikin azama ta mike tana musu barka da zuwa sannan tayi tsakar

8 / 51