Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   7 / 51

18K to 21K   out of 152.7K words

kullum fita tallah ana kallonmu ana zin? anmu, ai kema kya samu ko candy ne kiyi kamarmu".duk wannan maganar hussaina ce kewa bebi ita cikin tsananin jin haushinta.
Mama tana jin hussaina tana mamakin kaifin hankalinta tabbas tasan yaran nata na tsananin son karatu sedai kuma ana takai waketa kaya.
Bebi batace komaiba illah juyawar datayi gaban tukunyar ? umame batare data tambayi nawa dana wa bane ta tsoma hannu ciki tana ci, "Lahh! mama wallahi bamuci bafa kinga harta kusan cinyewa".cewar hassana wadda tazo aje albasar hannunta wadda ta wankota,juyowa mama tayi tare da tafa hannu tana rafka salati, "Kubarta ana ranarta dan wannan tuwon rai ukune kinci harna rana kuma kika fita tallan awara kikaci Wallahi sena zane miki jikinki".Ko ajinkinta dan wannan tuwon jinsa take har cikin ranta da? insa yana mata mugun yawa,tafarar ? aya tagama dashi tayi bakin rariya ta wanke hannu taje gaban randa ta ? ebo ruwa a kofi ta kafa baki tahausha gyatsa!tayi tare da hamdala ga sarki Allah kana ta juya zata tafi cikin ? aki.
"Dawo malama ubanwa kika aje ya wanke tukunyar?".mama wadda take zuba awara a mataci dan ta tsaneta itake wa Bebi wannan maganar,sanin batada gaskiya yasa ta juya tafi minti goma akan tukunya ? aya harseda mama ta kuma magana sannan ta ? aurayota ta zo ta ajeta"Hahaha cikin muka kawo duniya kasa uwar ??an bacci acici kenan babu abinda ake saurin ganin himmarki akai, kamarci".cewar mama kenan tana kokarin ? ora ? an murfin tukunya akan awarar sabida ta tsane ta yanka ta soma suya ganin lokaci yana ja kada su makara a tallan nasu.
Tana ?"!o?"!arin shiga ? aki tajiyo muryar mama tana magana"Yau dai babu lokaci amman gobe ki shirya dan Aminu ko Nura zasu rakaki makaranta kimaji da kyau"! turo baki tayi "Nidai mama gwara an mayar dani aji hu? u kawai ko asamarmin aikatau natafi can na dinga kwana tunda bakwa sona".tana fa? i ta shige ? aki tare da birkito da kayan kwalliyarsu tana son shafa powder ne domin tayi shirin fita tallansu...............
Hoda ta shafa asaman fuskarta tare da jan baki ra? au da kwalli acikin idanunta tayi kyau babu laifi, kaya ta sauya tare da saka hijabi ja ajikinta fitowa tayi tsakar gida lokacin mama harta fara suya, cikin sauri ta ?"!arasa gaban ? an bokitin da mama ke tara awarar zata ? auka mama ta doke hannunta, cikin lokaci ka? an ta kammala suyar tare da bawa su hassana wadda zasu karya saboda su basu sami tuwonba suma shiryowa sukai cikin hijabinsu tare da fitowa kowacce ta ? auki tata awarar sukaiwa mama sallama suka tafi.
Bayan su hassana sun fita tattare gida mama, ta somayi tare da ? an gyara inda ya ? aci.
Bayan ta kammala komai zama tayi akan tabarma tana, tsince waken dazatayi abincin rana dashi, sallamar mace ce ta kara? e ? an tsakar gidan nasu.
"Assalamu Alaikum mutan gida sannunku".cikin sakin fuska mama ta juyo ta amsa sallamar tare da saurin tashi ta kawowa matar tabarmar tana cewa.......
"A,a Rahane barka da zuwa yau agari ai rabona dake tun wancan adashin seda mukai magana da baba kwanaki tace wai kinje kauyene".mama ta fa? awa Rahane wadda ta shigo gidan yanxu:Rahane ? iyar malam lado ce ta biyu wadda take aure anan wajan fanshekara,
"Eh wallahi maman biyu, munje garinsu mijina ne,babarsa ce bata da lafiya yanxuma daman wata magana ce ta kawoni wajanki Allah yasa zaki fuskanceni".rahane tafa? a tana kallon mama cikin nutsuwa.
Wuri-wuri mama tayi da ido"Kai gashi ba yara bare asayo miki pure water munan na randa muke sha keko ba?"!uwace".murmushi rahane tayi "A,a in xansha kya bani sabida nasha agidan baba yanxudai kibani hankalin ki nan kusa". tafa? a tana kallon mama,"To ina saurarenki".mama tafa? a tana baiwa rahane dukkan nutsuwarta.
"Yauwa kinsan babansu naxir yana aiki a kamfani ko?,to kinga da yana tsohon kamfanin mai atamfa ne yana musu aiki, yanzu kuma kwanan nan da yaran mai kamfanin suka dawo nan kano seya kuma, bu? ewa anan shara? ar kamfanin nika, da yaran nasa suna legos ne a ? ayan reshensa nacan, tsohon kamfanin sa na nan kuma babban ? ansa ke wajan to wannan sabon daya kuma bu? ewa shine ya kwaso ??a??ansa guda biyu suke ri?"!e dashi, to kuma se aka rago ma'aikatan wancan tsohon na munda? u, to daga cikinsu harda babansu nazir kinsan ya jima yana musu aiki, yanzu haka a wannan sabon sun ?"!ara masa matsayi, to matsalar abinda ke damunsu yanxu shine abinci, wajan yay ciki da yawa babu masu abinci, ma'aikatan wajan suna bu?"!atar masu kai musu abinci kinsan kamfanine na sarrafa atamfofi suna fitarwa ana kuma shigo musu da ita daga ?"!asashen waje anan kuma suna hul? a ne da manyan diloli na ??an kasuwa daga jahohi kala kala, kin gane?".ta tambayi mama "Eh nagane mana haba waye bai san kamfanin mai atamfa ba, haba ai inajin sa a redio sosai".cewar mama wadda take sauraron rahane.
"Yawwa to shine babansu nazir ya tambayi ogansu akan suna son kawo mai cinikin abinci wajan, sabida su sami sau?"!i kinsan aikin kamfani babu hutu kuma su manyan wajan babu ruwansu tunda su order suke yowa ko akawo musu daga gida, tokinga matsalar tana wajan ?"!ananun wajan tunda su babu wanda ze basu yace wallahi watarana sedai su sha lemo da biscut ko dai wani abun babu abinci ko ka? an awajan, to ogan nasu ya amince yanxu haka da nice zan dinga kaiwa amman ya hana shine nace meze hana ki gwada sa,arki ma'ana ??an biyu suna kaiwa can inkin dafa wata?"!il Allah ya bu? o muku ciniki sosai kinga yafi wannan saida warar da batada ribar kirki............ amman ya kika gani dan seda na tambayi baba kuma tai murna babansu nazir kuma yana wajan kinga baze bar wata ? araka ba insha Allahu".

"To babu komai rahane insha Allahu semu gwada can ? in, sedai kuma dole mu sami abin hawan dake kai musu kayan abincin, zan dinga dambu da wake da shinkafa, amman dai Bebi banda ita sabida makaranta".tafa? a cikin gamsuwa da maganar rahane tare dajin da? in hakan takuma tabbatar da cewa baban nazir ze kula da ??an biyu sosai sabida gudun wata ? araka.
"To shikenan nagode bara na ?"!arasa idan yaso ranar asabar seku fara kinga yau laraba sabida su koda yaushe suna aikine har ladi". ta muskuta zata mi?"!e"To babu komai amman yanzu dai vara na baki wayata ki sakamin lambar baban nazir sabida idan sunzo su nemeshi koya kikaga?".tafa? a tare da janyo wayar ta mika mata ita kuma ta kar? a ta saka mata tare dayi mata sallama ta fita.
Har soro ta bita tana mata godiya...........
11/14/21, 3:06 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
?? ?? {?? _HOT LOVE_?? }
?? ?? ?? ?? ?? ??

?? ?? ?? ???? NA
*AUTAR MANYA*

_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._

?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ???? *15*

Har soro mama ta bita tana zabga mata godiya, juyowa rahane tayi tare dayin murmushi "Haba maman ??an biyu irin wannan godiya haka kamar wadda naiwa babbar kyauta, ai komai da kikaga mutum yana yi tofa yiwa kansane".tafa? a tana sa? a mayafinta a saman kanta, tare da tura labulan buhun soron sannan suka kuma sallama a karo na biyu rahane ta fita, mama cikin gida ta dawo, ta shiga kicin domin ta ? ora musu abincin rana ganin azahar ta kawo kai.
Shahid ne yayi sallama bayansa su ihsan ne kamar ha? in baki, mama ce ta le?"!o da kanta daga cikin kicin ? in tana musu barka da dawowa seda ta ? ora sanwar dafa dukan, shinkafa, sannan ta fito tsakar gida duk tagama ha? a uwar zufa ajikin nata, shahid wanda ya cire kayansa na makaranta yana shirin fita mama ta kirawo tana mai neman wajan zama a saman tabarmar tsakar gidan, dawowa yayi da baya.
"Gani mama".yafa? a yana tsugunnawa a gabanta..
"Yawwa shahid wajan maman farida mai adashi zan turaka wannan dubu goman tawa danake ha? awa Bebi ku? in magani zata bani".
Da kallo ya bita yana nazarinta.
"Mama dan Allah mezaki dasu? wata matsalarce ta faru?".
Yafa? a a nutse tare dayin tsam da ransa yana sauraranta dan yaji mezata ce masa.
"A,a shahid wata damace Allah ya kawo mana.........",tass! ta kwashe komai ta gaya masa sannan ta ? ora da,"Shine daman nakeson kazo kaje kasuwar jan guza anan komai xefi mana sau?"!i amman ya kagani?".tafa? a tana tsira masa ido dan taji ta bakinsa.
Sunkuyar da kansa yayi ?"!asa tare da saka hannu ya share hawayen dayake zubo masa.
Sannan ya ? ago yana kallonta still wani ruwan hawayen bai daina zubo masa ba, sosai mama takebin shahid cikin zuciyarta da tarin tambayoyin dalilin hawayen nasa, amman setai shuru ta zuba masa idanu tana kallonsa.
"Mama Allah ubangiji ya bamu nasara, acikin wannan sana'a dazamu fara, mama! ha?"!i?"!a hawaye baze bar zubarmin ba harse naga lokacin dani kaina zan xame miki Garkuwa, insha Allahu mama senai miki abinda zakiyi alfahari dani, kullum ina takaicin ganin ? an kowa ya kama hanyar makaranta da safe, amman ni ?"!anwata da yayyena sedai su ? ora bokiti aka sutafi tallah! ya rabbi ka kawo mana ? aukinka dukda hakan ma muna godiya gareka".
Yafa? a yana mi?"!ewa tare da kallonta.
"Bara naje na karbo na dawo".
Bata iya bashi amsa ba, harya juya ya kama hanyar wajen sabida yadda yaron nata ya karyar mata da zuciyarta, tabbas ko yanxu tana alfahari da shahid kai bama shi ka? ai ba dukkan ??a??an da Allah ya bata tana alfahari dasu fatanta a kullum Allah ya raya matasu cikin amincinsa Amin.
Su ihsan sallah sukai suka ? an kwanta baccin gajiya tana cikin wanke shinkafa shahid ya shigo a tsaye ya tsaya tare da cewa."Mama kawai lissafamin nai sauri naje kinga garin akwai hadari sosai".
Hannunta ta wanke tare da nufar kicin ta zuba shinkafar sannan ta kuma dawowa.
"Kadai bari kaci abinci ko?".
Tafa? a tana zama, akan tabarmar datake wajan.
"A,a mama nidai nafison naje na dawo tukunna".
Lissafa masa komai tayi cikin nutsuwa sannan tai masa fatan alkairi ya kama hanyarsa ta tafiya, ita kuma ta mi?"!e tayi kicin danta duba sanwa.


_Shara? a ??ar kasuwa_
Tunda su Bebi suka fita yau take ?"!unci hatta kallon arziki bataiwa kowa ba haka sukaita cinikin awarar tasu duk jikinsu hussaina yayi sanyi sabida ?"!uncin da bebi takeyi ?"!arfe uku awararsu ta ?"!are, tawajan dasu siba suke suka wuce wanda siba yayi saurin sada kansa ?"!asa yayin dayaga Bebi ta zo giftawa ta wajansun sabida tsoro! danshi yanzu Bebi mugun tsoro take bashi bawai ? an ka? an ba sam yarinyar tariga data firgitashi tun ranar data ? ebo masa police.
Suna tafe hassana ta dubeta"Waike yau wani salon iskancin ne yau narashin magana ya motsa miki?".tafa? a mata tana tsareta da ido tura baki tayi gaba tana tafe tana gunguni.
"To duk baku bane zaku cewa mama ?"!arya nake akan exam, wai idan nayi karatun nan ku xanyiwa?".tafa? a tana jan kafarta cikin sauri sabida bakaramin haushinsu takejiba, yadda suka za?"!e awajan mamaa ? azu musamman hussaina.
Gaba tayi tabarsu abaya tana mita"Kema dai da ? ata baki nidaman nasan abinda yake damunta shiyasa kikaga nai banza da ita".cewar hussaina wadda take kallon hassana cikin dariya,"Hmmm ai halin Bebi se ita Allah dai ya shirya mana ita, ashe duk akan makaranta take wannan ?"!uncin" hassana tafa? a itama cikin dariya tafiya suke suna kuma mai maita halin Bebi harsuka iso gida wanda ita tana gaba su suna bayantane...........
*************************

Cikin nutsuwa ya saka ?"!afafunshi akan lallausan makeken carfet ? in dake malale acikin falon, wanda babu komai na tarkacen kujeru acikinsa face TV tare da wasu irin tum-tum da aka jera se uban kamshin dake tashi tare da wani irin sassayan sanyin AC'n dake faman ratsa cikin falon.
Sallama yay can cikin ?"!asan ma?"!oshinsa tare da kallon wasu ??an mata farare masu kyau kana ganinsu kaga tagwaye.
Tunma kafin yace komai sukai saurin rissunawa "Yaya Aliyu barka da fitowa yaya aiki?".da sauri suka bar wajan har suna rige-rige sanin baze tanka masuba.
Se asannan nabi bayansu da kallo babu laifi ??ammatane cikakku wa? anda kana ganinsu kasan ansha boko domin ba yara bane ba, kuma kallo ? aya xakayi musu kasan ?"!an nansane sabida sun? anyi kama ta jini sedai su farare ne.
Tsaki!yaja afili tare da neman waje ya xauna, still wata budurwar ce ta kuma fitowa cikin nutsuwa wadda kallo ? aya zaka mata ka gane itama ? in kanwarsace sabida kamarsa da ita harta ? aci hatta kalar fatarsu gudace sedai ita ? in daga gani ta girmewa wa? annan tagwayen.
"A,a yaya harka dawo ina yini ya aiki?". tafa? a tare da nufar wani ? an kwana anan cikin falon, ruwa ta ? auko masa tare da glass cup, sannan ta kawo masa gabansa tana zama agefensa.
"Lafiya ?"!alau Amina yanaki office ? in?" shima ya tambayeta.
Dariya ta? anyi ka? an"Hmm wallahi yaya yau ? in nan se a hankali".tafa? a tana gyara zamanta agabansa, wadda daga gani ana good time atsakanin ??an uwan juna nan.
"Ok, ina Ammi?". yafa? a murya can ?"!asan ma?"!oshinsa,"Tana bedroom ? inta amman naga tana shirin fitowa nan ? in sabida ya abbakar yace tayi masa dambu yana hanya".wara idanunsa yay waje,"Aikam nima kamar tasan banci abinci ba yau".................



*MANAGE BA CAJI*
11/14/21, 3:06 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
?? ?? {?? _HOT LOVE_?? }
?? ?? ?? ?? ?? ??

?? ?? ?? ???? NA
*AUTAR MANYA*

_Albishirinku makaranta littattafan hausa shin ko,kunsan shararriyar marubuciyar nan *FEENAR MATAR SOJA* wadda ta saba gwangwajeku da zafafan littattafanta masu matu?"!ar ratsa zuciya ta ?"!ara zuwarku muku dawani zazzafan littafin, Mai suna *AUREN GADO*?? kadafa ku manta Feenar tayi fice wajan baku nisha? i fa? akarwa ilimantarwa acikin littattafanta, Kamarsu *MU??ADDARI AUREN SOJA*,?? *ZANYI BIYAYYA* *WANAKE AURE* dama sauransu toyau ma gata nan tafe da wani sabon wanda ta shirya tsaf domin ta nisha? antar daku acikin sabon littafinta mai suna *AUREN GADO* na ku? ine akan farashin Naira 500 ga wanda ya shirya biya seya nemeta ta wannan number 09011251444 maza ku hanzarta koda ku? inka seda rabonka_


_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._

?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ???? *16*

Dariya Amina ta saki ahankali tare da kallonsa"Yaya kaima dai Allah ya yanke maka haka, musha biki ai wallahi nayi farin cikin wannan ha? in dasu abba sukai". tafa? a cikin farin ciki, Ha? e rai yayi sosai fiye da yadda yake da tare da kallonta da idanunsa wa? anda suka saka ta sami kyakykyawar nutsuwa akan dariyar datake yi,"Ke ni tsaranki ne?".yafa? a cikin serious magana babu alamun sassauci, Gintse dariyar tayi tare da ha? e hannayenta waje guda.
"Allah ya baka ha?"!uri".tana fa? in haka ta mi?"!e tayi ? aki da gudu sabida tsoron karya kai mata mari tasan halinshi da zafin zuciya tare da saurin hannun tsiya, tsaki yayi a fili batare daya ce komaiba ya lumshe idanunshi yana tasbihi ga Allah buwayi gagara misali, wani irin sassanyan ?"!amshi ne mai ratsa zuciyar ma'abocin jinsa ya ratsa ilahirin falon, sallamar wata farar macece tas! marar jiki kallo ? aya zakayi mata kaga bafulatanar asali sanye take cikin shigar jan legos less wanda yaji uban ku? i mai tsada se zobuna da sar?"!a dayaji a wuyanta da hannunta jikinta rufe da farin mayafi mai tourching ja ajikinsa, ? ago da lumsassun idanunshi yayi tare da ?"!awata fuskarshi da murmushin dayayi masa kyau fiye da tunani, "Amin wa'alaikissalam Ammina" yafa? a tare da ? an karkatowa ya tashi daga kishingi? en dayake, yana kallonta cikin so da ?"!aunarta.
Itama fa? a? a far'arta tayi tare da janyo tum-tum guda marar tudu ta zauna akansa tare da kallonshi, "Yau dai lafiyarka naga duk jikinka amace?".ta tambayesa cikin kulawa, ?`an langwabar da kanshi yayi tamkar ?"!aramin yaro tare da matsowa gabanta ya ? ora kansa akan cinyarta, tura bakinshi yayi gaba ka? an wanda yay matu?"!ar bani mamaki ganin yadda yakewa, Ammi kamar ?"!aramin yaro, cikin nutsuwarsa wadda tagama bin jikinsa ya furta"Wallahi ammi yau jina nike duk babu da? i, amman inaga yanayin aikin yau ? inne".yafa? a yana ? ago idanunshi yana kallonta,Cike da kulawa ta kuma dubansa itama,"Kaje kiran Alhaji babba kuwa tun ? azu yake aikosu fahad dan Allah dan Annabi babana kaje kada ka kuma jamin cin zarafi akaro nabiyu tunda sunce ninake ? aure maka gindi kowa ganin laifina yake".tafa? a cikin nutsuwarta.
Tashi yayi daga saman cinyarta tare da aro nutsuwa sosai sannan ya dubeta"Zanje Ammi amman dominki bada ban keba na rantse babu wani zuwan dazanyi haba wallahi abinda ake acikin gidannan baya dacewa" Ri?"!e baki ammi tayi cikin ? unbin mamakin halinshi sam baya da rufi maganar data fito masa a baki ita yake yafa? i baya rufa rufa musamman idan ranshi yana ? ace."To naji dan Allah karaba kanka da wannan zafin ran babana bana sonka dashi, sannan kuma idan kaje kasan maganar dazaka fa? a musu sabida daga ?"!arshe dai kasan meze biyo baya" tafa? a itama fuskarta babu da? i, Lumshe idanunshi yayi tare da furzar da zazzafar iska daga cikin bakinshi.
"Naji Ammina Amman harga Allah bana son wannan yarinyar har zuciyata".Ha? e ranta tayi sosai,"Kace muma duka baka sonmu, Nikuma duk duniya banida kamar khadija tunda ta iya bu? ar baki ta furta maka so naji ina sonta".Ammi tafa? a tana kauda kanta gefe,Dariyar gefen baki yayi, batare dayace komai ba, ni mamakinshi ma nayi yadda naga ya sake sosai da mahaifiyar tashi suna magana kamar ba wannan miskilinba,"Ammi kin sauke dambun?".taji amon! Muryarshi acikib dodon kunnenta, "A,a da saura na saka Habiba ta dubamin".Ha? e rai yayi"Ammi dan girman Allah kidaina baiwa masu aiki suna ta? a mana abinci, gwarama su baba amman wa? ancan yaran duk ?"!azamai ne".dariya! tasaki "To baban ??an ?"!yam?"!yami naji wannan dai na bata tayi sabida inada uzuri, inxakaci to idan bazaka ciba kai kasani" girgiza kanshi kawai yayi tare da ? aukar wayarsa wadda ya mayar da ita slient, ganin misscall ? in Abbansu yayi wajan 5 jikinshi na rawa ya fara neman layin ringing! 1 abban nasu ya ? aga, Sallama yay cikin nutsuwa tare da furta

7 / 51