Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   22 / 51

63K to 66K   out of 152.7K words

fa? i amman seta daure bata nuna firgicinta a fili ba.
Seda ?"!yar kamar an musu dole tasi'un yay sallama tare da tsayawa a tsakar gidan yana bin ko ina da kallo yana ?"!yafe bakinshi kamar yaga gashi.
Cikin gadara da nuna isa irinta wasu dangin uban Rabiu ya laluba aljihun wandon jikinshi.
Sabbin ??an dubu dubu ne ?"!arr kamar yanzu aka bugosu kimanin naira dubu ? ari biyu, ya fito dasu waje tare da watsawa mama su a saman fuskarta, "ga sadakin gantalalliyar ??arki nan a matsayin mu na dangin mahaifinta sha?"!i?"!ansa, mun zauna munyi nazari da yawon ta zubar ? in datake gudun karta ? auko mana abin kunya yasa mukai mata miji nan da sati ? aya tall rana mai kamar ta yau zamuzo nan ?"!ofar gidan mu ? aura mata aure, suma wa? annan ??an biyun na gabanki mun baki nan da wasu gajerun lokuta maza ki nemo musu mazajen aure idan ba hakaba tabbas zamu ha? asu da koma suwaye , ga kayan abinci nan inji sirikinmu uban mijin ??arki yace abaki mota guda ya bamu muka raba gida biyar muka baki kaso ? aya dan kici arzikin, sannan abu nagaba ki saita ??arki sabida yaron ze zo anjima ya ganta duk abinda ya nema wajanta kartai masa musu domin shi? in ? an madarane baison wahala ba babu kuma irin gatan da ubansa Alhaji isa mai gwal bai mishi ba dan haka ku taka a sannu mun barki lafiya".
Gaba ? aya kan mama ya daure tunaninta ya tsaya cak, wasu keson yiwa aure da ? an gidan Alhaji isa mai gwall wanda babu wanda bai sanshi ba afa? in anguwar shara? a mutumin da baida mutuncin baisa??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????n darajar talaka ba, koda ba shige shige take ba amman labarin shai? ancin yaron Alhaji isan babu kalan wanda basaji a wajan matasan anguwar hatta shahid yana yawan bata labarin ? an gidan alhaji isan dan ma tana taka masa burki ne to tayaya ma suka san alhaji isan har suka ha? a ? anshi aure da ??arta sannan su yaya basu bawa ??a??ansu sun aura ba se nata ??a??an?
"Nifa ban fahimta ba wai dawa kuke son ha? in wannan aure ne tasi'u karku saka ?"!afa a ?"!ofar gidan nan harse kun ? auke wa? annan kayan dan ban bukatarsu".
Dariya ya kece da ita.
"Dawa kwa xasu dace ban da BALKI wadda nagani ta sauka daga mota rannan ai tunda tamba? ? ? iya ce to ga dai dai itanan na samo mata sabida haka idanma bakida labarin Khaleefah Mai shanawa! kije ki nema sabida ki shirya yadda yarki xata zauna dashi mudai mun gama namu sauran ke"!
"Dakata! Tasi'u!!!"
Mama tafa? a da ?"!arfi wanda sautin muryarta ya tayar da Bebi a firgice ta mike tana raba idon rashin sanin abinda yake faruwa su hussaina ko kuka kawai suke duk jikinsu yay sanyi.
"Babu wanda ya isa yay wa BeBI auren dole ama rasa da wa za,a ha? amin ??a seda wannan ragowar cutar ?"!anjamau ? in waye bai san maishanawa ba tayaya zaka ? aukoshi ka ha? ashi da Bebi na rantse duk toshiyar bakinda macucin ubansu ze baku bata isa tasa na bashi ??ata ba kuma ku ? aukemin wa? annan kayan daga gabana tun kafin mu raba abin fa? a".
mama tafa? a cikin ?"!araji!

"Hahahaha"!!
Sautin dariyarsu.
"Bamuda lokacin ki Aisha inma zaki mike muci arziki tare to in kuma zaki tsaya gaddama ne to muzuba mugani kinsan ta?"!adirancin mu haka zalika kinsan mu? in kosu waye mu zuba mudake rana ita yau zata bayyana kanta"!!

Ka? a babbar rigarsu sukai suka fice tare da turo yaran ? azu suka kwashe masu kayan da suka zo dasu.
Da baya tasi'u ya dawo ya kwashe kudin auren.
"Bazama mu baki komai ba matsiyaciya kuma wallahi semun ? aura wannan aure kozaki mutu....................



_MEKUKE TUNANI_ ?


*INA JIRAN SHARHINKU*
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
?? ?? {?? _HOT LOVE_?? }
?? ?? ?? ?? ?? ??

?? ?? ?? ???? NA
*AUTAR MANYA*

_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._

?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? *56*

Da baya mama taja tana dafe bango kafin kuma ta zube a ?"!asa tana fidda numfashi sama-sama, tanayi tana jan wata irin ajiyar zuciya mai ?"!arfi,cikin tashin hankali duka yaran nata sukayo kanta suna kuka! ? agota hassana tayi tare da aza kanta bisa cinyarta, Bebi wadda taji dukkan zazza? in jikinta ya sauka sabida ganin halin da mamansu keciki ita take kiran sunan maman.
"Mama dan Allah kidaina wannan ajiyar zuciyar kar wata cutar ta kama mana ke mama ke ka? aice garemu".
Kuka! Suke suna kallon mahaifiyar tasu wadda babu abinda take face faman sakin ajiyar zuciya ta jima ahaka kafin tabi hussaina da kallo.
"Maza ki ? ebomin ruwa nasha innalillahi'wa'inna'ilahirraju'un"! maman ke faman fa? i afili tunma kafin takai Bebi tariga hussaina isa gaban randa kofi ta saka ciki ta kindimo ruwa tazo gaban mama ta tsugunna tana zubar da ?"!wallah ta mi?"!a mata.
Seda tasha sosai sannan ta mi?"!e daga jikin hassana ta shiga ? aki minti ? aya ta fito ? auke da mayafi da kallo tabisu.
"Zanje gidan malam ku gyara gidan kafin na dawo".
Tana gama fa? in hakan ta fita ranta duk babu da? i duk jikinsu babu da? i suka bita da "to".
Da sauri Bebi taja mayafin ihsan ? an ?"!arami ta yafa a saman doguwar rigar?? jikinta tabi bayan mama cikin ? aga murya hassana tana kiranta akan tazo ta sauya mayafin sabida ko bayanta bai rufe ba amman sam ta?"!i dawowa.
Abaya abaya???? takebin mama ko tafiyarta ma a hankali takeyinta har mama ta shiga gidan malam wanda lokacin ana gab da kiran sallar magariba ne domin malam lado ma yana kofar gida yana alwala ze shiga masallaci dalilin dayasa mama bata kulashiba ma kenan dan haka ta shige gidan.
Sallama mama tayi acikin gidan bayan ta shiga.
Babace ta fito daga ban? aki hannunta rike da buta tana amsawa mama sallamar cikin karamci.
"A,a maman biyu kece da magaribar nan to lale maraba shigo kiyi alwala?? malam ? in yana waje".
Baba tafa? a tana kokarin ? aukowa mama tabarmar dake jingine a gefe ? aya.
"Eh! Naganshi ai awaje shiyasa banyi mishi magana ba nima bara nayi alwalar"
"To ?"!araso a,a wanake gani kamar mai gado? kice tare kuke da ita?".
Cewar baba......
Se asannan mama ta lura da bebi wadda take buya a lokon tsakar gidan.
Girgiza kai kurum mama tayi tarasa wannan ?"!ulafuci na bebi.
Zama Bebi tayi akan tabarma sabida tana fashin sallah gobe dai take saka ran wanka tunda ya ? auke, ita kuma maman ta ? auki buta ta shiga ban? aki domin ? auro alwala.
Bayan ta fito ta shiga ? akin baba tai sallah.
Bayan sun idar?? baba ta fito musu da fitila ta aje itama maman ta fito waje kusada bebi ta zauna, mintuna ka? an baba ta dawo hannunta ? auke da kwano wanda ta zubo musu tuwo a saman kwanon se miya a ?"!asa.
Direwa tai tana cewa..........
"To mai gado ga tuwon baba tunda kwana biyu kin?"!i zuwa bare kici abokiyar fa? a".
Dariya! mama tai ka? an.
"Ai mutuniyar taki babu lafiyane kwana biyu anyi zazza? i gakuma makaranta data koma sabida, ta?"!i bin ??an uwan nata".
?`an sauya fuska baba tai.
"Allah sarki ai banida labari da banzo dubiya ba, abinka da mai garin jiki bata fa? a ba sedai idanunta daya zurma ciki ka? an".
Nan dai suka cigaba da tattaunawa ita kuwa Bebi jan kwanon tai gabanta, tare da tashi ta wanko hannunta tazo ta zauna ta bude tuwone miyar kuka babu wata wata tasoma cin abinta sabida daman kwana biyu bataci abinci ba, duk da bata ?"!aunar tuwo amman tana son tuwon bana yana mata da? i.matu?"!a.
Sallamar malam lado ita tasaka suka tsagaita da hirar tasu.
Cikin sakin fuska tare da mutun taka malam ya ?"!araso suka gaisa da mama sannan tace.
"Daman wajanka nazo".
Murmushi yayi irin nasu na manya sannan yace.
"To'to shigo daga ciki Aishatu, Ince dai yaran duka lafiya?". yamike ya shiga ? akin nashi tare da kunna fitilar wayarshi.
Mi?"!ewa tai tana cewa "Lafiya ?"!alau muke wallahi".
Ta bishi cikin ? akin.
Zama tayi agaban malam suka kuma gaisawa sosai sannan ta kalleshi cikin nutsuwa ta wassafa mishi duk abinda ya faru tass bata raga ba kuma bata ?"!ara ba.
Seda yagama jin duk abinda ta fa? i sannan yace.
"Banyi mamakin abinda sukai ba sabida su? in marasa kunya ne to inba rashin kunya ba tayaya, se bayan da kika gama wahalar ??a??anki sannan suzo suce zasu miki ?"!arfa-?"!arfa akansu ina baze yuwu ba, wannama maganar banza da wofi ce Aishatu".
Yafa? a yana hucin takaici.
"Ni duk bama wannan ba malam kasan dawa suke kokarin ha? ata?, wai ? an gidan Alhaji mai gwall na nan bakin shara? a".
Cikin sauri malam ya xaro idanunshi.
"Wannan yaron mara kunya Allah ya kiyaye ki bari gobe insha Allahu zanje can ??an kusan wajansu muyi magana duk yadda muke ciki sena gaya miki".
Da kallon tausayi tabi dattijon.
"A,a malam ka bari zan nemesu ai bakaje da tsufanka canba haba ai kaine gaba damu".
Murmushi yay.
"Babu komai ki bari dai Aishatu Allah ya shiga lamarin namu amin, sekuma maganar ??an uwan nata ina dai kinsan da wasiyar marigayi ko?".
Jim mama tai cike kuma da ?"!arfin gwigwa tace.
"Na sani malam hassana daman ita Aminu aka baiwa ita kuma hussaina nura ai maganarsu tana nan mun bari zuwa karshen shekarane kafin nan kaga duk yaran sun kammala bautar ?"!asarsu se ai magana, tunda kaga iya mazan nema suka sani amman ??an biyun ma basu sani ba".
Cikin gamsuwa yace.
"To madallah babu komai Allah ya kaimu lokacin Allah ya rufa asiri amin".
Sallama sukai sannan ta fito tsakar gida tanaiwa baba sallama Bebi harta soma bacci mama ta tayar da ita "Karfe takwas na dare kin soma bacci maza muje gida".
Sallama sukai da baba suka fita bayan sun ?"!ar?"!are da malam akan gobe?? zeje can ??an kusan ainihin gidansu mahaifin Bebin inda su tasi'un suke ciki yaje akan soke maganar?? auran da suka zo dashi.
Tafiya suke ga garin babu nepa ko ina duhu adai dai gidansu sadiya Bebi ta coke"Mama dan Allah zanje gidan iya sabida maganar ankon maulidinmu kinga kwana biyu banje makaranta ba kar naje ko an fitar bana nan".
Tafa? a tana kokarin shiga gidan.
"To kada ki da? e kinji ko sannan kar kicewa iya tare muke sabida ni bazan shiga ba nasan na shiga gidan se wajan goma zan fito".
Mama ta fa? i tana wucewa, ita kuma Bebi ta shige gidan aguje!.......

***********
Yajima acikin bathroom ? in yana wanke jikinshi..........
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
?? ?? {?? _HOT LOVE_?? }
?? ?? ?? ?? ?? ??

?? ?? ?? ???? NA
*AUTAR MANYA*

_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._

?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? *57*

Kafin ya ? auro babban tawul a ?"!ugunshi, kayan jikinshi kuma daya tube ya zubasu acikin washing maching, fitowa yay jikinshi na zubda ruwa sabida baiyi amfani da ?"!aramin tawul na goge jiki ba,gaban ?"!aton dressing mirrow'n shi ya tsaya tare da mi?"!a hannu cikin jerin cream's ? in dake sha?"!e bisa gaban mirrown agurguje ya ? auki wanda yake using dashi ya goga a saman golden skin ? inshi mai ? auke da wani irin laushi da sul? i, body perfumes ya fesa ajikinshi, gaban close set ? inshi ya ?"!arasa tare da ? auko wani milk ? in yadin tisue?? tare da singlet and boxer, shirya kanshi yay cikin yadin mai ? auke da ? inkin tazarce wanda yazo mishi har gaba da ?"!waurinshi, sabida shara-sharan yadin yasa har ana iya hango white singlet ? in dake jikinshi, seda ya kuma yiwa kanshi ? arin perf kana ya zira black shoe mai rufewar sama ya ? ibi wayoyinshi tare da makullin motarshi ya fita daga cikin bedroom ? in lokacin ana ?"!o?"!arin tayar da sallar azahar domin yaji ?"!arar loudspeaker masallacin cikin gidan nasu.
A daining area ya aje makullin ha? i da wayoyinshi da sauri ya sauka down stair har yana gudu sabida jin ana tayar da sallah, abakin famfon ?"!ofar part ? inshi yay alwala da sauri ya nufi cikin masallacin tare da bin sahun jam'in sallar, Cikin nutsuwa suka gabatar da sallar azahar, bayan sun idar yajima yana addu'oinshi kafin ya nufi part ? inshi upstair ya haye bakinshi ? auke da sallama, Cikin?? azama khadija dake cikin kicin ta? an le?"!o da kanta cike da mamakin yaushe ya fita? amman se bata nuna mishi mamakin nata ba, ganin saman goshinsa da ??ar ?"!asa alamun sallah yayi yasa ta fito baki ? aya daga kicin ? in hannunta ? auke da ludayin datake juya miyar cabbage ? in datakeyi sannu da zuwa tai mishi kafin ta koma kicin ? in.
Tunda ya hauro saman mayen ?"!amshin girkinta yagama cika mishi hanci sosai ?"!amshin girkin nata yay mugun fisgar tunaninshi, wata irin muguwar tsohuwar yunwar dayay ta dakonta ce take taso mashi, Cike da kasala ya ?"!arasa gaban daining site ? in ya ? auke makullinshi da wayoyinshi saman three seater yazo ya baje yana sha?"!ar ?"!amshin girkin nata wanda azahiri ka dubi face ? inshi bakka cewa wai sha?"!ar ?"!amshin yakeyi amman shi can cikin zuciyarshi shika? ai yasan yadda yake son yaga mema take dafawar, daman last time bayan dawowarshi daga uk usman ya ta? a cemasa khadija?? ta iya girki sabida time to time tana kamawa ammi, amman seya gwasale usman ? in bai bawa maganar mahimmanci ba, To seyanzu daya shigo ya tarar tana girkin dakuma yadda mugun ?"!amshin girkin nata yagama kashe mishi hancinshi yasa yasoma gasgata zancen usman ? in duk da baya tunanin ko ze iya kai lomar abincin nata cikin bakin shi.
Kwanciyar rigingine yay kanshi yana kallon white rufin pop ? in falon nashi?? while hannunshi guda yay matashi dashi, ? ayan kuma ya rufe idanunshi dashi.
Yay kusan minti talatin ahaka, kafin yaji dadda? ar muryarta wadda aka ha? ata da iyayi akai mata kwas-kwas ta doki cikin dodon kunnenshi.
"Assalamu Alaika habibina na barka kai ? aya afuwan".
Tafa? a tana ha? e hannayenta duka biyun waje ? aya, abinda yasa adukkan lamuranta take aro muguwar nutsuwa idan agabanshi ne sabida tasan shi? in oga cin ubaka ne, bayason baragada abu ka? an zaka masa ya kai maka hannu.
?`ago da mayun idanunshi yay wa? anda suke saka marar jin magana saurin nutsuwa.
Ya zuba matasu, wanda sauran ka? an ta shi? e sabida zautuwa.
Can cikin ?"!asan ma?"!oshin sa ya furta.
"Jeki sallah".
Kana ya mayarda idanun nashi ruf ya rufe kamar bashi yay maganar ba.
Jikinta har yana rawa wajan nufar hanyar bedroom ? inta sam kaifin idanunshi ya mantar ta cewar tayi sallar harseda takai ga shiga cikin room ? in nata sannan, ta tuna ganin sallayar datai sallar a shinfi? e bata ninke ba.
Sintiri ta somayi acikin katafaren ? akin nata wanda aka narka dukiya cikinsa.
Har wajan mintuna biyar tana faman sa?"!a da warwara acikin zuciyarta na yadda zata siye zuciyar Aliyu, batare data bar ?"!ofar wata ??a mace ta shigo cikinta ba.
Sannan kuma tanason ta jawo hankalinshi zuwa gareta domin har yanzu bin umarnin ammi ka? ai, take gani acikin idanunshi amman bata ganin ?"!wayar soyayyarta ko guda acikin idanun nashi, tofa sedai da gaske domin ta jawo hankalinshi gareta babban burinta yau ai second round ko Allah zesa ya bata kulawa kamar yadda ya kamata.
Jin kamar ?"!aurin miyarta yasa tai saurin fita aguje, batabi ta cikin falon ba, setabi ta gefen kujerun har ta isa kicin ? in nata cikin zafin nama ta sauke miyar, tata wadda ta wadata kayan lambu da nama acikinta, farar shinkafar data fara gamawa wadda ta adanata acikin katon flaks mai kyau ita ta ? auko ta aza bisa babban farantin jera kayan abinci sannan ta ? auko karami nanma ta zuba miyar, plate na cin abinci ta ? iba guda biyu se saving spoon tare da spoon guda biyu se glass cup guda biyu duk haka ta jerasu akan babban farantin, ta nufi cikin falon bakinta ? auke da sallama, akan center carfet ? in falon, ta soma ajewa, kana ta mike a nitse zuwa daining area ta ? auko ledar shinfi? awa a saman carfet wadda akecin abinci akanta ta soma bazawa tsakiyar falon a hankali ta gama ta soma kwaso flaks da sauran kayan abincin ta jeresu reras tai decorating ? insu gwanin sha'awa.
Tsira mishi idanu tai aranta tana ayyana.
Ali xaki nawa ga tsoro ga ban tsoro nagama girkinnan amman na rasa yadda xanyi.
Gyaran murya tai! cike da salo takai hannunta dai dai saman yatsarsa guda tajashi da? an ?"!arfi, duk abinda take yana kallonta ta witsiyar idanunshi yana kuma mamakin yadda batada kawaici wajan miji.
"Habibi wake up food is ready!!." tafa? a cike da salo.
Gyarawa yay ya? an ? ago ka? an yana ayyana ze saita mata burki.
?`ago mata jajayen idanunshi yay yana kallonta dasu wa? anda suka gama cika da xallar gajiya tare da bacci.
"Barni dan Allah bacci zanyi".
Da sauri taga ya koma ya kwanta.
"H........., bai barta takaiba ya? an ? ago da hargagi.
"I said leave m......,Bata gamajin hargagin nashiba ta mi?"!e tai ? aki jikinta na shacking, tana ayyana tsananin masifarshi wataran.
Tsaki yaja da ?"!arfi aranshi yana cewa....
Yarinya se jaraba jibeta kamar tsinke amman jitake kamar ta cinyeni, bazanma ci abincin nakiba bare ki lalubeni ki kuma min illah cikin dare( hoho Aliyu ? an duniya kunjifa takuma masa illah cikin dare bama yay mata ba! Umm khadija anemi maganin sanyi domin ki rama abinda Aliyu yace ).
Mirginawa yay baijima ba barci mai nauyi ya kwashe sa.
Bar farkaba se ana kokarin kiran sallar la'asar wannan al'adarshi ce duk yadda yakai ga bacci ana kiran sallah seya tashi.
Bakinshi ? auke da salatin annabi muhammad (s.a.w)ya farka, sauko da kafafuwanshi yay dayakejin sun ?"!age sabida yaywa kujerar tsaho, baibi takan wayoyinshi ba, room ? inshi ya koma still watsa ruwa yay as usual, Ali kamar agwagwa yake dason wanka,Wannan karon dakakken light blue ? in yadin wagambari ya saka ? inki half body, yaywa kanshi ? arin ?"!amshi ? angaske, hular tangaran ya kafa akanshi mai kalar ruwan sararin samaniya itama seyay amfani da agogon zallar fata mai kusan shigen kalar kayan jikin nashi haka xalika takalmin dayasa ma kusan hakan, bakaramin mugun kyau guy ? in yayba da gaske shigar

22 / 51