Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   4 / 51

9K to 12K   out of 152.7K words

sunajin gulma.
Seda Bebi ta juya ta makawa ??an ajin harara sannan ta juyo.
"Nidai Malam sunana Bilkisu idan yay maka yawa kace Bebi amman ubana bai ra? amin suna da Bilki ba, kukuma munafukai ubanku kuke kallo?" .
Gaba ? aya ajin shuru ya ? auka ita kuwa sadiya wata gudawa ce ta zo mata sabida kowa yasan halin malam hadi yau shikenan Bibe ta ja musu jaraba.
Ran malam hadi yayi mugun ? aci cikin zafin rai ya kira monita tare da ce masa yaje ya ? auko masa dorina mai baki biyu a ofishin shugaban makaranta.
Jiki na rawa monita ta tashi hartana dariya sabida Bebi ta addabi kowa a ajin babu wanda take ragawa daman ta jima tana jin haushin Bebin shiyasa ranta yay fes dajin hakan.
Mintun Biyu monita tazo da dorina jiki na rawa ta rissuna ta mi?"!a wa malam hadi.
Wani kallon zamu ha? u dake Bebi ta mata tare da sunkuyar da kanta a ?"!asa duk da tana da jin tsoron duka amman batajin zatai kuka! kuma batajin xata bashi ha?"!uri bare aga galabar ta.
Muryar sadiya ce ta kara? e wajan.
"Malam dan girman ubangiji kai ha?"!uri wallahi Bebi ce ke magana bani ba, dan Allah malam karka dakeni".
Tafa? a jikinta yana rawa.
Wani irin haushine yazowa Bebi wuya da kallon ? acin rai ta dubi sadiyan amman bata iya ce mata komai ba.
"Jeki zauna ki barni da wannan tsagerar marar kunya".
Da sauri sadiya ta koma ta zauna tana godiya.
Tabar Bebi tana gunguni tana mitar zuci wadda sautin har waje yake fitowa.
Tattare hannun rigarsa yay tare da zuba mata dorinar agadon bayanta wanda dukan har wajan fuskarta haka ya zage ya dinga lafta mata bulalar ajikinta seda yay mata guda goma sannan yace ta mi?"!e hakan nan ya kuma zuba mata guda biyar a ?"!afafunta.
Wata iriyar ban?"!ara Bebi tayi tare da kurma wata shegiyar ?"!arar! data amsa makarantar baki ? aya tare da zubewa a ?"!asa tana wata iriyar haniniya tana fidda dafara.
Kallo ? aya zaka mata ka gane tana fama da bugun iskane wanda kuma hatta mama data haifeta bata san da wannan aljanun na bebi ba haka zalika kowa ma, bai sani ba se yau ? innan da malam hadi yay wannan dukan.
Cikin sauri ragowar malaman suka shigo ajin kasancewarsu maza yasa suka nemi ??an ajin mata akan su ? agata wadda take kamar gawa su kaita offishinsu.
Mutum kusan biyar ne matan ajin suka xo kan Bebi zasu ? agata amman duka seta ta watsar dasu.
Sadiya kuka! take aguje tayi ajin su ??an biyu tana gaya musu cewar suzo Bebi ta mutu.
Hassana mai saurin kuka! tuni ta ? ora hannu akanta tana ihu hussaina kuwa gudu ta saka zuwa ajinsu Bebi tana share zubar datake yanko mata.

Ganin ??ar uwarsu cikin halin rai ko mutuwa yasa hassana fita aguje tayi hanyar gida.tana gaf da kaiwa ta ha? u da ya Aminu. cikin sauri yake tambayarta ina xataje a ahaka atake anan take gaya masa abinda ya faru baiyi ?"!asa a gwiwa ba wajan binta makaranta yace karta gayawa mama lokacin da sukaje har an kori ??an ajin sabida an kasa ? agata dan haka malaman sukace kawai ai mata ro?"!iyar anan ajin nasu.
Daga sadiya se hussaina tare da sauran malamai hassana da ya aminun suka shigo ganin halin datake ciki yasa hassana ?"!ara volume ? in kukanta!
Seda malama hadi ya buga mata tsawa sannan tai shuru.
Karatu malam najahi ya shiga rerawa akunnen Bebi wanda seda ya shafa mintuna biyar sannan ta soma tari wata iriyar ban?"!ara take tare da kaiwa malam najahi sha?"!a, wadda da ?"!yar su malam hadi suka ? am? areshi sannan malam najib ya amshi karatun tare da ? aga murya da ?"!arfi, kowa ya dubi Bebi yasan bata hayyacinta sabida wannan uban ?"!arfin ansan bana ta bane sabida aljanun nata irin masu mugun ?"!arfin nan ne duba da yadda suka taki kanta da mugun ?"!arfin gaske.
Birgima ta fara a tsakar wajan kafin ta dage iya ?"!arfinta ta yaga kayan jikinta ganin suna ?"!o?"!arin fidda mata da tsiraici yasa hussaina nufarta a guje ta rungumeta tsam ajikinta ahaka sukaita birgima tare suna kaiwa hussaina ya?"!ushi da ciwo amman ta?"!i sakinta harseda karatun yagama jigata su sannan suka soma magana da ?"!arfin gaske.
Alokacin malam hadi yacewa hussainar ta cikata, duk da haka seda hussaina ta saka mata hijabin jikinta ita kuma ta warware ? ankwalinta ta yafa sannan taja baya, tabar malaman da mamakin ?"!arfin halinta tare da zumunci irin nasu.

Tambayar farko da malam hadi ya somawa aljanin dayake magana shine yaya sunansa? sannan wani jinsi ne shi tare da addininsa.
Amsa ya bashi sunansa musa kuma shi musulmine kuma anan birnin sin yake, kuma dalilin shigarsa jikin Bebi kawai tana burgeshine yadda bata barin kota kwana amman shi ba macuci bane ?"!arewa ma akwai dalili mai ?"!arfi dayasa ya shiga jikinta wanda hakan yazama sirrinsa.
?`aga murya malam hadi yayi.
"Babu wata soyayya a tsakanin ku da bil adam, sabida haka mu bamu gamsu da bayaninka ba dan haka ka fita daga jikinta".
"Nifa ba tun yau nake jikinta ba, hasalima najima ajikinta nagaya muku inada dalilin dayasa na shigeta, yanxu ma banyi niyyar haurowaba dukan dayake matane naga ze cutar da ita shiyasa nazo dan na kare dukan".
Yakai maganar cikin wani irin sauti.
"Bamu yarda da zamanka ajikinta ba, domin hakan cutarwa ne dan haka tunda kai musulmine kasan girman Allah, to karabu da ??ar mutane".
Cewar malam hadi.
"Nasan girman Allah kuma zan tafi insha Allahu, amman dan Allah kuma ku dinga ha?"!uri da halinta tunda ita a haka Allah yayota dukan da kuke mata ze iya sakawa mazumuntan mu su sami faragar shiga jikinta".
"Insha Allahu, Malam musa Mungode".
Cewar malam hadi wata iriyar birgima tayi tare da ban?"!ara tare da sakin atishawa nan ta koma luff ta kwanta kamar gawa.
Ruwa malam najib ya umarci sadiya ta samo, data kawo yay addu'oi cikinsa sannan ya bawa hussaina ta shafa mata harma ta bata abakinta, domin ita hassana bata aikin komai sena kuka!.
Seda sadiya ta taimaka aka ? agata aka shafa mata sannan ta bu? e idanunta da sukai wani irin jajur kamar gauta.
"Sadiya lafiya kuke shafamin ruwa?".
Tafa? a cikin rashin sanin halin data fa? a a ? azun.
"Lafiya ?"!alau suma kikai".
Cewar yaya aminu wanda yake tsaye, ganin ya aminu awajan ya bata mamaki watakan dukan malam hadine ya sumar da ita.
Ganin batada lokacin tambaya yasa ta nufi ta mi?"!e tsaye anan ?"!afa tace bata san da wannan ba.
Domin fafur ta?"!i takuwa wani irin rintse idanu tayi tana salati da sauri da sauri.
Ganin haka yasa malam najib ya sunkuya dai dai ?"!afar tata ya tofa mata addu'oi sannan fa aka samu ?"!afar ta mi?"!e amman da duk da hakama tana mata zafi dan seda ta dafa su hassana, suka nufi gida.
Kowa se binta yake da kallo.
Suna fita bakin gate ? in makarantar sukaga mama cikin sauri duk hankalinta atashe sadiya wadda take gabansu mama ta tara.
"Sadiya ina Bebin take?,yanzu ihsan tazo tana min kuka! agida wai Bebi ta rasu?".
Tafa? a duk hankalinta a matu?"!ar tashe seda sadiya ta matsa sannan mama ta hangosu da sauri ta ?"!arasa ta rungume Bebin tana shafa kanta.
Malam hadi wanda ya biyosu a baya shiya ? an yiwa mama magana akan yana son ganinta mintu biyu.
Sakin Bebi tayi ta nufi wajansa.
Bayani yayi mata yadda zata gamsu.
"Allah gani gareka ni Aisha Bebi da aljanu, Allah ka taimakeni kada ka jarabci wannan yarinya bata da wani gata se naka".
Tafa? a muryarta na rawa amman kana ganinta kasan ta ka? u amman haka ta daure taiwa malam hadi godiya suka nufi gida tare da sadiya ya aminu dasu hassana, cikin nutsuwa su hassana ke tallafe da Bebi ajikinsu haka suka nufi gida da ita..........

*HAR YANXU DAI AKWAI TAFIYA BAMU SHIGA CIKI BA, KUDAI KAR KU ??OSA DANI...............*
11/14/21, 3:06 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
{ _HOT LOVE_ }


NA
*AUTAR MANYA*

_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._


*SANARWA!*
_Assalamu Alaikum barkanku da wannan lokaci naga sa?"!onku akan cewar ni na shiga gasar marubuta sabida kunga sunana a cikin group na 1 jerin suna na 4 To Alhamdulillahi bani bace an ? an samu mistake ne wajan rubuta sunan inda aka saka *AUTAR MANYA* toba ni bace ??ar uwatace marubuciya mai suna *AUTAR MAMA* wadda itama nake mata fatan nasara fatan alkairi tare da fatan cin nasara acikin wannan gasar har da sauran ??an uwana marubuta dake ciki dukansu Allah ubangiji ya basu nasara da sa,a Amin ina fatan kuma zakuje kuyi mata voting sabida marubuci ? an uwan marubuci ne nagode_

*008*


Tunkafin suje gida jikin Bebi yagama ? umama da zafi wanda atake anan ze baka tabbacin cewar zazzafan zazza? ine ya shiga jikinta.
Suna gab da shiga cikin gida sukaci karo da iya hansatu wadda ta taho cikin tashin hankali mayafinta aka kamar ma batasan ta yafoshi ba dai dai ba.
Mama ta tare tana tambayarta.
"Maman ??an biyu, wai mai yasami Bebi ne yanzu naji labarin wajan salisa tazo aguje tana cemin Bebi ta fa? i?".
Iya hansatu ta fa? a duk jikinta yayi sanyi.
"Hmm kedai bari iya wallahi tsautsayi amman dai mushiga gida tukunna bama tsaya anan ba".
Cewar mama wadda taya fito iya da hannunta akan su shiga cikin gida.
Ranka yawa sukai atare zuwa cikin gidan da sauri sadiya taje ? aki ta ? auko tabarma ta shinfi? a musu sannan ta taimakawa su hassanar suka aje Bebi wadda zuwa lokacin ta soma rawar ? ari.
Dukkansu zama sukai a tabarmar in banda ya Aminu dake tsaye yana bin hassana da kallo ganin har zuwa lokacin bata bar kukan! datake yiba.
"Hussaina samo min maganin zazza? i acikin kwabar kayan kwalliya seki zo ki samo mata ruwa abata".
Cewar mama wadda take tube mayafinta daga jikinta.
"To mama".
Hussaina ta fa? a tare da tashi da sauri tayi cikin ? akin.
Fita yaya Aminu yayi batare daya cewa kowa komai ba,lokacin daya dawo har anbata maganin hannunsa ? auke da ba?"!ar leda mi?"!awa hassana yay wadda ta daina kukan! yanzu sannan yace mata ta bawa mama magunguna ne ya siyowa bebi a chamist harda tsire gashashshe.
Bayan mama ta bu? e ledar godiya ta masa sannan yai musu sallama yabar gidan.
Mama ce ta kuma duban iya a karo na biyu.
"Wallahi iya nima ina zaune ihsan tazomin................,"
Tass! ta kwashe komai ta gayawa iya wadda take tafa hannu tana salati.
Sannan tacewa mama.
"Allah ya bata lafiya ai baxamu zauna ba sabida aikin iska yafi karfin tunani dole zamuje rimin gado dake gidan ?"!anin mahaifina ya taimaka mana da ro?"!on Allah"..
Cewar iya wadda take kallon mama domin taji me zatace.
"To iya insha Allahu bari ?"!arshen wata yazo semuje ? in kafin nan ku? in adashin dana saka na amsa".
Mama ta fa? i tana kallon iya.
"To babu damuwa Allah ya sawwa?"!e ya nuna mana lokacin Amin".
Cewar iya wadda take ?"!o?"!arin mi?"!ewa tsaye.
Bayan iya ta mi?"!e duban sadiya tayi wadda take gyangya? i.
"To Auta tashi maza mutafi gida anfara taskar labarai darefa yayi".
Tura bakinta tai gaba tare da cewa...
"Ni dai dan Allah iya ki barni yau ? aya nai jinyar Bebi".
Tafa? a kamar zatayi kuka! mamakin sha?"!uwar Bebi da Sadiya iya take kullum suka ha? u se anyi fa? a amman ? aya baya ?"!aunar yaga ? aya cikin damuwa.
Ko cuta Bebi take tofa sadiya setayi aminai ne na ?"!ut amman duk wannan amincin nasu baya hana aci uba idan ta ? aci.
"To masu jinya Allah tashemu lafiya".
Iya ta fa? a tana dariya! mama ce tabi bayanta domin ta mata rakiya suka nufi kofar soro.

Sun jima suna tattaunawa akan lamarin lalurar Bebin sannan iya taiwa mama sallama, ta nufi gidanta.
Mama tana ?"!o?"!arin zama Shahid na doko sallama gidan.
Turus yay da baho akansa sabida ganin Bebi lullu? e tana rawar ? ari ?"!arar sautin kuma har kunnensa.
"Mama meya sami wannan yarinyar?"
Yafa? a yana aje bahon a bakin rariya sabida tuwon ya ?"!are tas.
"Hmm aika zauna tukunna kodaga tsayen zakaji mai ??ar uwa?".
Mama ta fa? a tana mamakin sha?"!uwa irinta ??a??an nata.
Jiba kamar ba,aci uba ita dashi ba ? azu amman jiba dayazo ya tarar ta ahaka duk yabi ya ? aga hankalinsa.
Motsin! zaman shahid akusa da mama ya dawo da ita daga tunanin data afka na lamarin ??a??an nata.
"Mama kimin shuru lafiyarta ?"!alau kuwa?"
Yafa? a yana yaye lullu? in Bebi yana ta? a jikinta dayay zafi rau kamar gaushin wuta.
Da sauri ya janye hannun nasa yana yarfewa.
"Kai mama ai wannan babu lafiya zazza? i ne bara na siyo mata magani inada ku? i ajikina".
Yafa? a yana mi?"!ewa tsaye jikinsa yana rawa!.
Wannan kalamin na shahid shiya saka mama hawaye.
Nima kaina mai rubutun seda naiwa yaron hawayen tausayi.............




_GUNTUN PAGE KUYI HA??URI PLS_

*AFUWAN YAU INA UZURINE WALLAHI DA ??YAR NAI MUKU WANNAN SHAFIN AMMAN KU TARENI ZUWA DARE INSHA ALLAHU RABBI, NAGODE DA BIBIYATA DA KUKE*?x"!
11/14/21, 3:06 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
{ _HOT LOVE_ }


???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? NA
*AUTAR MANYA*

_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._

*009*

Kamo hannayensa mama tayi tare da jawoshi jikinta.
"Zauna ? an albarkata, ka kwantar da hankalinka, yanzun nan yayanku Aminu ya siyo mata magani insha Allahu babu wata matsala".
Tafa? a bayan ta zaunar dashi daga gefen jikin nata.
Zama yayi amman duk jikinsa yayi mugun sanyi, ciro ku? in cinikin tuwon yayi tare da mi?"!a mata.
??irgasu tayi cif suke babu ?"!wandala data ? ata koda yake daman tasan shahid baya ? atar da ku? i, ko Bebi ma kawai tsabar sakarcin tane.
"Allah yay maka albarka ? a ? aya tamkar da goma, maza tashi kaje shago ka kwanta kaga gobe munada sammakon safe".
Shahid na ?"!o?"!arin tashi seya fasa ganin Bebi tana yun?"!urin tashi daga kwanciyar datayi.
Gaba ? ayansu zuba mata idanu sukai harta mi?"!e batare datayi musu magana ba, gaban rariya taje ta wanko bakinta sannan ta dawo duk jikinta yana mata zafin zazza? i, amman ina bata damu ba, hankalinta yanaga wannan ba?"!ar ledar data ?"!yallah idanu ta hangota gefen mama, daman ita ciwo baya hana ta kai loma.
Hannu ta saka tana kici-kicin janyowa cikin ? unbin mamaki hassana take kallonta.
"Ke BEBI yanzu duk nauyin dakika zuba mana ? azu garin ? auko ki kina makyar kyatar zazza? i baze saka ki mana godiyaba, sedai ki ? auki leda burinki kenan?".
Cewar hassana wadda haushin ko in kular data musu ya? an bugeta.
"Hmm kema dai hassana da ? ata bakin ki, kike kin manta da wadda kike magana kenan?".
Cewar hussaina wadda take hararar
Bebi domin gabaki ? ayansu tayi mugun basu haushi.
Ko kallonsu batayi ba sema zazzage ledar datayi.
Ganin tayi idanu Biyu da tsire a fake a ba?"!ar leda daban yasa ta zabga wata shegiyar shewa!
Kafin muryarta ta kara? e ? an tsakar gidan nasu.
"Ahayye! shagali ni ai wannan duka na malam hadi da goshi yazo mini ko banza nayi brush da tsire".
Tafa? a tana bu? e ledar wadda har yawunta seda ya ? iga a saman takardar.
Sosai ta basu dariya da mamaki har seda mama ta dara afili tabbas ta yarda ? iyar tata nada iska, duba da yadda watarana take acting ? inta kana gani kasan seda uzuri.
"Kekuwa Bebi meyasa wataran baki da kan gadone, daga ganin abu babu tambaya har kin ? auka gakuma dare yayi amman kike wannan shegiyar shewa kamar tsohuwar bazzawara".
Cewar mama wadda take kallon Bebi ? in.
"Toni mama meye ruwana da dare, amman dai nasan wannan garar babu ta kowa face tawa, wayyo! ni ??ar abbanta yau zanyi ?"!aramin party da tsire".
Tana fa? in haka ta ? auki ? aya ta saka abakinta ta lumshe idanu tana luma ha?"!ora tana tan? ewa kamar wata kura.
"Wayyo Allah na masu ku? i suna shagalinsu, aini Allah yay min arzi?"!i tofa kullum semunci tsire mun donge ?"!ullinki mamata daban".
Tafa? a tana kuma ? aukar wani gudan ta afka abaki tana tan? ewa tana lashe hannayenta.
"Waike wace irin yarinya ce?, watakan ke ? ayace mai rai agidan kenan kanki ka? ai kika sani, wallahi ina jiye miki wannan halin naki na sonkai ai ko ?"!annenki kya sanwa amman kiketa faman ci ke ? aya".
Mama tafa? a tana warce ledar seda ta bawa kowa sannan ta mi?"!a mata yanka biyu.
"Ke amshi wannan tunda kinci biyu".
Tura baki tayi gaba nan da nan idanunta suka sauya kala.
"Ni wallahi wannan yamin ka? an haba mama jibi fa dan Allah ki ?"!aramun anaki".
"Bazata ?"!araba malama idan bakya ci ajeshi anan banza marar hankali"..
Cewar hassana cikin ?"!ufula.
"Nidai ba banz........,
"Kull ? inki Bebi inji kin rama, kekuma ban hanaku zage zagen nan ba?".
Cewar mama ta juya tana kallon hassana.
"Yi ha?"!uri mama wallahi Bebin ce da abin haushi komai ita kanta ta sani kina kallon jiya da malam ya aiko mana da fura da nono kafin kizo ki fiddawa kowa tasa itafa harta sha fiye da rabi".
Tafa? a cikin jin haushin abinda Bebin ke musu wataran.
"To hassana tunda haka Allah yayota aise ha?"!uri wataran se labari ina gaya muku a kullum cewar kada ku ? auki wannan rayuwar da muke a madauwamiya wataran komai ze zamo tarihi idan babu mutuwa akwai aure kowacce rayuwarta ba mai ? orewa bace ba anan gabana nafi muku fatan kuje can kuyi rayuwa da mazajenku lafiya".

"Hakane mama amman wallahi idan har wannan yarinyar tace haka zataje taiwa mijinta kullum kuwa seyaci ubanta".
Cewar shahid wanda haushinta yagama cikashi.
"Kaikuma ina ruwanka sarkin ba?"!in baki ni bama zanyi auren ba sedai duk kutafi ku barni da mama ina cin da? i na".
Kallon ?"!uruciya mama takewa Bebi tare da ayyana yanayin girman jikinta wanda tsaf idan aka kalleta za,a iya ? auka itace gaba da ??an biyu.
Sannan tace.
"Kema ?"!uruciya ke ? ibanki bana miki fatan

4 / 51