Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   6 / 51

15K to 18K   out of 152.7K words

da hayaniya bare yawan magana idan yana office zaka gansa zaune yana aikinsa, idan yana gida zaka ganshi a ? akinsa ri?"!e da alkur'ani mai girma yana karatunsa, kokuma ka ganshi zaune akan sallaya yana nafilfilunsa, sedai fa akwai tsare gida da miskilanci ha? i da mugun taurinkai da saurin zuciya abu ka? an kesaka ALI fushi musamman akan ?"!annansu suna mugun shakkarshi hatta yayyenma suna shakkarsa sabida bai cika sakin fuskarsaba bare ka, kawo masa raini, amman ga wanda yasanshi shi? in mutum ne mai daraja ? an adam sam baison yaga wani ya wula?"!anta yana da mugun tausayi da rauni, shiyasa sam abin hannunshi bai rufe mashi idanunshi ba idan ya maka wata kyautar wallahi sekai kukan da? i sabida bai iya kyauta ka? an ba.
Da kallo Haidara yabi usman ganin yay shuru kamar yana nazari, ? an ta? oshi yay ka? an"Hy malam kada ka zubda mufa, gwarakai ana shirin juye maka nikam banga komai ba". yafa? i maganar a fusge kamar ba shiba.
Jan ajiyar zuciya usman yayi tare da kallon Haidara ka? an sannan yace"Wallahi Man kawai tunanin irin kyawun ? abi'unka nake wallahi kaji da? inka fa".Usman yafa? a yana mai karya kwanar dazasu shiga tare da danna hancin motarsa cikin kwanar.
"Hmmm ? abi'una idan har masu kyaune to ba burgeka nake son suyi ka? ai ba No ina son ka koyesu, musamman ma wannan surutun naka dan Allah ka rageshi haba mutum kamar aku"
Yafa? a yana ??ar dariya ka? an.
Wani irin kyau dariyar tayi masa musamman yadda dimple point ? insa suka lotsa ka? an ga fararen ha?"!oransa sun ?"!ara wani haske tamkar ?"!an?"!ara.
Sakin baki usman yay sabida daman idan kaji Haidara na irin wannan dariyar tofa ya? an kunno usman ne.
"Aikuwa kayimin one zero wato nikeda surutu ko?, hmm zamu ha? u next wallahi sena rama" usman yafa? a tare da karya wata kwanar still wanda cikin layin da suka shiga ya kasance tsitt babu alamun hayaniya ko ka? an tafiya mai ? an nisa sukai tare da nufar wani mahaukacin tangamemen ba?"!in gate wanda aka rubuta *ALHAJI GI?`A?`O MAI ATAMFA ESSTATE* da manyan ba?"!i tundaga nesa da gate usman kefaman zuba uban horn cikin sauri wasu ?"!artin sojoji suka tawo cike da ?"!arfi da zafin nama suka wangale ?"!aton gate ? in aguje motar usman ta fa? a cikin farfajiyar wannan gate wanda cikinsa yay kama da wata anguwar sabida girman esstate ? in.
Wajan adana motoci ya nufa wa? anda su kansu motocin gasunan burjik kamar banxa kowacce da kalarta parking ya gyara tare da kashe motar sannan ya dubi Haidara,"Malam seka sauka ka ?"!arasa part ? inku da ?"!afarka dan wallahi bazan ?"!arasar da kaiba anan parking lot ? in naga damar ajeka" batare daya tankawa usman ba ya bu? e ya fita yana mai sha?"!ar iskar waje ?"!afafunshi ya taka har cikin part ? insu hannunsa ri?"!e da system ? insa wanda daga parking space ? in zuwa cikin part ? in akwai ??ar banxar tafiya anan na fuskanci ashe esstate ne ?"!aton gaske mai ? auke da part kusan bakwai, daga gate ? in farko kenan wanda ya kasance na iyaye domin shi Haidara part ? in farko ya shiga shikuwa usman gate na biyun ya nufa wanda nake tunanin ko anan sukesu.
Gaban wani ? an medium size gate ya tsaya tare da saka hannu yaja shi ya bu? e ya shiga babban gidane wanda ya tsaru ya ha? u ?"!ofar farko ya bu? e wadda ta kasance kana shiga xakaga katon falo wanda yasami nasarar lamushe manyan saitin kujeru kusan uku, zube ?"!afafunshi yayi asaman lallausan carnies carpet ? in dake malale a tsakiyar falon bai tsaya anan ba wani corridow yabi wanda yayi ??ar tafiya ka? an daga gefan corridow ? in ?"!ofar wani falonce still, sekuma step ? in bene wanda nan naga ya haye yana tafiya da zafi-zafi hannu ya saka ya bu? e ?"!ofar falon saman tare dayin sallama abakinsa ?"!aton falone wanda yaci kujeru saiti biyu se babbar tv plazma, ?"!atuwa akan tv stand se two bedroom dake cikin falon tare da ??ar wata ?"!ofa a gefe wadda nake zargin ko ? akin da furji yakene.
Room ? in farko ya tura ya bu? e ?"!ofar tare dayin sallama sannan ya shiga ciki wani irin ?"!amshine mai sanyi ya shige masa jikinsa tare da dadda? an sanyi mai ratsa ? argon jiki.
Kan ? an medium table ? in dake tsakiyar ? akin ya aje system ? inshi tare da wayoyinshi, se asannan nabi ? akin da kallo babbane sosai babu wani shirgi cikinsa daga ?"!aton close set se wani lafiyayyan bed mai girman gaske wanda aka ?"!awatashi da white bedshit da pillows masu kyau, ? an dressing mirrow ne a gefe wanda aka aje hand drayer tare da cream, se sopa da wannan table ? in se Bathroom ? in dake gefe daga wani ? an kwana.
Botiran gaban rigarshi ya fara bu? ewa...........


*BONONZA BONONZA ZAFAFAN LITTATTAFAI 5 AKAN FARASHIN 1000 COMPLT DOCUMENT*

*?`AN MAJALISSA*
*RABON WANI*
*KOBA SO.......*
*H A S K E*
*DA IZZATA*
_Idan kin shirya biya hanzarta nemana anan 08142105218_
11/14/21, 3:06 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
{ _HOT LOVE_ }


NA
*AUTAR MANYA*

_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._


*Assalamu Alaikum ina yiwa ? aukacin ??an uwana musulmi barka da shigowa cikin sabuwar shekarar addinin musulunci ya rabbi ka sadamu da alkairin cikinta kasa mun shiga acikin alkairi da sa,a amin, ya rabbi ka yafe mana laifukanmu kai mana tsari daga dukkan sharri amin barka dai ??an uwana musulmi 1443AH*?x??


*13*


Ya shiga ? alle botiran gaban rigarsa dagashi se singlet da wandon shaddar dake jikinsa ya shiga bathroom ya ha? a ruwan wanka sannan ya fito waje arayuwarsa shi mutum ne mai kunyar wani ya ga jikinsa wannan dalilin yasa da wuya kaga Haidara zaune da singlet ko 3qrt sedai tsananin zafin gari ke sakashi hakan kasancewarsa mutum mai yawan gargasar jiki shiyasa yake ma'abocin jin zafi,janyo bathrube ? in dake hangar cikin bathroom ? in yayi tare da suturta jikinsa da ita sannan ya jefa kayan daya cire cikin washing machine, ? in dake bathroom ? in, Ya jima acikin bathroom ? in wanda ga dukkan alamu shi? in yana ? aya daga cikin maza masu da? ewar wanka, kafin kuma naga ya fito jikinsa rufe cikin rigar wanka tare da ?"!aramin tawul akansa gaban wannan madubi ya tsaya tare da goga mai agurguje turare ya fesa cikin mintuna ka? an ya shirya kansa cikin jallabiya ruwan toka mai yankakken hannu, bayan ya kammala shirinsa ya jefa rigar wankan a acikin injin wankin dake ban? akin tare da fitowa ya nufi falonsa yana faman zuba uban ?"!amshi mai sanyi da da? in ji, gaban Tv yaje ya kunna tare da kamo tashar saudi karatun shaik Abubakar sudais ne ya kara? e falon, yana tafe yana bi har zuwa jikin wannan ??ar ?"!ofar dake tsakiyar ? akunan barcin nan nashi.bu? ewa yayi ya shiga babban furjine ?"!ato a ? akin se coffee machine dake gefe se jerin cup's dake lullu? e da farin hanky se sink na wanke-wanke, gaban wannan farin hanky ? in yaje ya fito ya ? auki glass cup guda tare da wankeshi acikin sink ? in sannan ya nufi coffee machine ? in ya mur? o coffe cikin cup ? in tare da saka spoon medium bayan ya ? aurayeshi kana ya fito yana juya coffee ? in har zuwa cikin falon nashi, xama yayi akan ? aya daga cikin sitocin falon yana kur? ar coffee ? insa yana bin suratul baqra dake tashi ta cikin speaker's ? in Tv'n.
Yakai kusan mintuna goma a falon kafin aja ?"!ofar a shigo ciki, sallamar mace ce ta bayyana cikin gar? i da gwalli tare da iyayi, sanin daraja da muhimmancin sallama yasa ya amsa a ?"!asan la? ? ansa batare daya ? ago idanunsa dake bisa tv'n sa ba.
"Yaya barka da wuni yaya ka taso daga office" wata ??ar farar budurwa marar jiki ta fa? a tana mai tsugunnawa agabansa tare da tsira masa ?"!ananun idanunta tana kallonsa kamar zata lasheshi sabida yadda take kallonsa.
"Lafiya Alhamdulillahi, khadija nagode".
Yafa? a batare daya dubeta ba.
Sunfi ?"!arfin muntuna goma ahaka har ?"!afar khadija ta sage amman miskilin bai kuma dubanta ba.
Gajiya tayi da tsugunnen ta mi?"!e ta masa sallama ta fita tanajin kamar ta kurma ihu! daman tasan kozasu shekara ahaka baze tanka mata ba tarasa wannan musibar son datake wa Aliyu amman shikam kullum hango ba?"!ar ?"!iyayyarta take acikin idanunsa.
Share hawayenta tayi tare da sauka ?"!asa ta shige ? akinsu tanajin komai ya fita akanta ita dai shi? in take muradi har xuciyarta.
?`an tsaki yaja ka? an tare da furta "Yara tunkafin ku tafasa zaku ?"!one mtssss se son auren tsiya wanda idan aka musunma basu san yadda zasuyi da mijinba".yafa? a a fili tare da fa? awa tunani na daban.
Shi haryau baiga muradin ransa ba, ma'ana wadda tai dai-dai da tsarinsa shi baya son auren yarinya ?"!arama sabida gani yake bazata iya da bu?"!atarsa ba, yafi son babbar mace wadda tasan metakeyi wadda zata kula dashi wadda zata kular mashi da yaransa domin shi burinsa yaga ya tara zuri'a mai yawa da albarka, khadija babu laifi tana da shekaru domin takai kusan 27 da haihuwa dan yanzun haka tana shekarar ?"!arshe a BUK amman yanayin tsarin jikinta da yadda take yasa shi sam batai masa ba ace mace kamar tsinke kullum se tsabar iyayi da jida kai amman kamar ka hureta ta fa? i shikam sam khadija baya mata kallonso sedai kallon ?"!anwa kuma shi har yanzu baita? a jin wani alamun feeling akan soyayyar wata budurwar mace ba, kodan batasu ? in yake ba oho?
Katse tunanin daya fa? a yayi tare da mi?"!ewa bedroom ? inshi ya shiga xama yayi akan bedset drowwer ? in dake gefen gadonshi tare da ? aukar wayarshi guda, number dr jalal ya shiga nema ta jima tana ringing kafin ya ? aga,dr jalal abokinshine school guda sukai sedai bam bancin course haka zalika kuma cousins bro ? inshine kuma surukinshi domin yana auren ?"!anwar Aliyu mai binshi Nusaiba yanzun haka suna Abuja da zama sabida aikin daya kaishi can ? in, ? aga wayar dr jalal yayi tare da fara yiwa haidar tsiya"A,a tuzurun amminmu barka da warhaka".ha? e ranshi yayi tamau "Kai banson shirme nifa surukin kane yakamata ka dinga darajani, hope ya yarana suna lafiya?" yafa? a cikin barkwanci, atakaice dai sun gaisa cikin barkwanci kasancewarsu abokan wasa, sannan Aliyu ya? an nisa"Dr babu wasu tablet ? in da suka fi wa? ancan ?"!arfi wallahi jiya da ?"!yar nayi barci yanxun haka still ?"!asan marata ciwo yakemin sosai ata?"!aice yau ko break wallahi banyi ba kawai ina daurewa ne".yafa? a yana lalubar le? ansa na ?"!asa yana tsotsa tamkar sweet.
Dariya dr jalal ya saki ka? an"Haba bro kaida naji ance an maku baiko da dija kawai kacewa su abba su ?"!ara yo maku zooming ? in aurenku sabida kaifa sparm yay maka yawa".yafa? a yana dariya,ha? e rai Aliyu yay"Malam kaga in bazaka gayamin ba wallahi zan katse wayana banson shirme yadda kuka ?"!a?"!abamin ita haka zaku gaji ku rabamu".yafa? a cikin tsantsar takaici.
"Gaskiya Aliyu wannan karon bansan wanda xan kuma tura maka ka siyaba tunda wanda na baka yafi kowanne ?"!arfi amman ina baka shawara kawai kai aure shine ka? ai solution ? inmu,kokuma a wannan karon wallahi i will tell to su abba su san komai kawai tun kafin ka kai kanka lahira".
Furzar da zazzafan huci yayi tare da rintse idanunsa yana kuma tsotsar la? ? ansa shikansa wannan lamarin ya ishesa, kullum daren duniya da ?"!yar yake barci sau?"!inta ma ? aya azumin dayake yawaita yi shine ka? ai yakejin ? an samun nutsuwa amman yana adduar Allah ya rabashi da fa? awa halakar kusantar zina domin muninta.
"Hellow bro kana jina kuwa?" cewar Abdul-jalal ta cikin wayar"Eh inajinka bara kawai zan cigaba da shan wannan ? in kafin muga abinda Allah zeyi Tnx".yafa? a tare da katse wayar zubeta yay bisa gadon tare da sauka ?"!asa wajan Amminsa..............

**********

"Bebi ke Bebi tashi kada kiyi lattin sallar asubahi".cewar mama wadda tafi mintuna biyar tana tashin Bebi ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a bacci amman Bebi ko gezau.............




*BONONZA BONONZA!*
*?`AN MAJALISSA*
*RABON WANI*
*H A S K E*
KOBA SO*
*DA IZZATA*
_Dukkansu akan farashin naira 1000 document complt mai so seya tuntu? i 08142105218_
11/14/21, 3:06 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
?? ?? {?? _HOT LOVE_?? }
?? ?? ?? ?? ?? ??

?? ?? ?? ???? NA
*AUTAR MANYA*

_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._

?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? *14*

"Bebi kada fa ki makara a sallar asubahi nasan sarai kina jina Bebi".Cewar mama wadda ta mi?"!e daga wajan datake tsugunne domin tashin Bebi daga bacci, fita tsakar gida?? tayi domin ha? a sanwar awarar da tun ? azu shahid yatafi kai marka? anta bayan layi, Hassana ce ta idar da sallarta cikin sauri tayo tsakar gida ganin har gari ya soma haskawa ruwa mai sanyi ta ? iba a randa cike da zafin nama taje ? akin ta juyewa BEBI ajikinta shi tass, wani tsalle BEBI tayi tare da kwallah ?"!ara "Wayyo mama wannan wani ? an.........", Sam hassana bata bari ta ?"!arasa ba ta maketa "wai ke dan ubanki bakisan nagaba dake ba? toni na tasheki idan nima shahid ce",cewar hassana wadda ta zarewa Bebi Idanu daman hassana ita ba magana gareta ba sannan kuma bata fiye shiga sabgar bebi ? inba sanin batada mutunci yasa bata bita kanta.
Tsitt tayi sabida tasan idan ta yadda muryarta tafi ta hassanar ? aguwa tofa mama xata shigo haka kurum a zaneta da wannan sanyin safiyar shiyasa tai tsitt tare da tashi tana gunguni tayi waje, ban? aki ta shiga tafi mintuna goma aciki sabida jarabar kashin safiyar da Bebi take fama dashi kashin safe ya aureta duk safiyar duniya setayi aikuwa wari ya cika tsakar gidan sabida rashin wadatuwar fa? insa, seda ta gama kashin sannan ta fito fuska jage-jage da hawaye wanda ba komai ke kawo matashiba se tsabar cin yaji shiyasa yake saka mata kashin ya ri?"!e ya?"!i fitowa ta da? i makilin ta lakata ta ? ora saman brush ? inta tare da soma wanke baki sannan tayi alwala tayi cikin ? aki aguje sabida sanyi.
Shinfi? a abin sallah tayi tare da tayarwa tana idarwa tai azkar sannan taja hijabi ta koma baccinta hankali kwance.
Tsakar gida babu wanda yabi takan Bebi sabida idan da sabo sun saba da halinta, idanma suka tsaya tashinta tofa ransune ze ? aci sannan ta ? ata musu lokaci a banza, shahid yana kawo marka? an ya shiga wanka ita kuma mama tata ta somayi kafin ta ? ora tukunyar awara hassana tana dakan yaji hussaina tana wanke kayan da aka ? ata na abinci, su ihsan sukuma shirin makaranta suke ganin bakwai saura na safe, shahid yana fitowa shima shirin makaranta yayi, ragowar sauran tuwon jiya mama ta zubowa kowa amman banda su hassana sabida su ba fita zasuyi ba, iya shahid dasu ihsan ne kawai ta zubawa.
Suna gamaci sukaiwa mama sallama suka wuce makaranta.
Bayansu shahid sun fita, Hussaina dake kwaso kwanuka tana kaiwa kwando ita ta dubi mama tare da cewa.
"Mama wai ita Bebi ta daina zuwa makaranta kenan?,naga duk su sadiya suna xuwa".cewar hussaina wadda take kallon mama.
"A,a hussaina bata daina zuwa ba ku? in jarrabawar datace nake son ha? a mata seta koma tukunna", mama ta fa? a tana yarfe gumin haya?"!in dayake keto mata idanunta yay jajur sabida zafin wuta.
"Lah wallahi mama ?"!arya take babu wasu ku? in jarrabawa kawai ita daman tace wai bazata kuma zuwa makarantar ba domin wai duk tafi ??an ajin tsaho".
Cewar hassana wadda tagama daka yajin yanzu kuma albasa take yankawa.
"Au haka tafa? a?,cewar mama wadda tsabar mamaki yasa ta mi?"!e daga sunkuyon datake."Eh wallahi haka naji tana fa? a jiya, amman nace zan gayawa yaya nura ko yaya Aminu". cewar hassanar.
"A,a barni da ita, jeki tasomin ita daga baccin datake".cewar mama tafa? a cikin takaicin abin.
Koda hassana ta shiga ? akin seda suka kai ruwa rana kafin Bebi ta mi?"!e ta fito tana hamma fuskarta duk tai wani irin alamun bacci.
"Mama ina kwana?,Gani angama abincin safe?".tafa? a tana tsugunnawa agaban mama,
"Ban gama ba uwata nace baiwar bata gama ba, yanzu abinda kikai kinmin daidai Bebi rana zafi inuwa ?"!una ina tsaye dan ganin na rufa mana asiri ashe ke dan gidanku ?"!arya kike ba,ace kuzo da ku? in jarrabawa ba kika ?"!i zuwa makaranta kinfison kullum kina ? aukomin maganar jama'a?".
Cewar mama tana kallon Bebi cikin tsananin ? acin rai.
"Nifa Mama nafi ??an ajin tsayi, rashin kunya sukemin suna min dariya idan na daki ??a seta kaini malaman suyita dukana", tafa? a tana danna baki gaba dan bebi ta?"!i jinin zuwa makaranta sam arayuwarta.
"Aiseki zauna anan ? in ko kiyita zaga layi ? aukar awarar ma bawani abin kirkin kike ba".
Murmushine ya su? uce mata sabida ta?"!i jinin makaranta tafi son tai zamanta gida wannan kalamin na mama ba?"!aramin da? i yayi mata ba.
"Mama haka zaki barta, dan Allah mama kada kibiye mata wallahi seta koma ai ba ita ta haifi kanta ba".cewar hussaina cikin ?"!ufula tayi wannan maganar sabida bakaramin haushi Bebi ta bata ba.
"Dama Hussaina ai bazanbi ta kanta ba ita ? in banza nadai saurari tatsuniyarta ne kawai kuma tayi ?"!urun ?"!us saura dame kuma?".
Mama tafa? a tare da juyawa gaban tukunyar awararta tana bu? ewa sabida yadda yayo sama alamun tafasa.
"Kekuma ina ruwanki idan nai karatun hala ba kaina nayiwa ba?".
Tafa? a tana tura bakinta gaba.
"Malama rufe mana baki anan in ba hakaba Wallahi in zubdar miki da ha?"!ora banza wadda bata san mutuncin kanta ba,ke kodan ma?"!iya bakya zauna kiyi karatuba.kinfison

6 / 51