Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   33 / 51

96K to 99K   out of 152.7K words

inba hakaba zan zuba maka ido kaida ubanka ba ruwana".
Jinshi yake cikin ? acin rai tunda yake baita? a zuwa wani wuri wanda ya ke? anta da ??an uwanshiba se akanta hatta waje dasuka fita karatu shida usman ne a office yana tare da usman a legos yana tare da ya umar amman dalilinta ammi zatace yabar gida.
"Ammi amman yaya zanyi kinsan dole zan raba kwana fa?".
"Kai kaci gidanku sekace wani yaro kowacce cikinsu zaka kasa fahimtar da itane ni muje naga ??ar tawa karka ? atamin rai".
Dariya ya gintse ya tashi suka fita zuwa falon..........
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *PART* 2




NAKU?`INE


*77*


Tashi yayi jikinshi duk a mace yabi bayan ammi suka fita zuwa falon, Zaune suka tadda Bebi a ?"!asan carpet ta zubawa Tv idanu tana kallo ko ?"!iftawa batayi.
Dakatawa ammi tayi tana kallon yarinyar wadda sam ita bata san da wanzuwarsu acikin falon ba, tana mamakin yadda akai Aliyu ya auro wannan ??ar mitsilar yarinyar domin ko sa'ar ??an biyunta batai ba, amman ba,a mamaki da ikon Allah wannan dalilin yasa ta ?"!arasa cikin falon Aliyu na bayanta.
Sallamar Ammice ta dawo da bebi daga duniyar kallon datake famanyi ? ago kanta tayi bakinta yana amsa sallamar da matar da ke neman wajan zama takeyi.
Kallon dattijuwar matar bebi take wadda bazata gaza shekaru sittin ba domin ta girmi mamanta nesa ba kusaba sam bebi bata kawo ammi maman Aliyu bace sabida ko a farcen susa basuyi kama ba sabida ammi farace jajur marar girman jiki domin duka duka batada wata ?"!ibar kirki sedai tanada cikar haiba da kamala wadda kana kallonta kasan mace ce na gartacciya mai yawan ibada tare da tsabta.
Sa? anin shi Aliyu dayake gabjejen mutum dogo kakkaura mai ?"!iba da tsaho tare da cikar zati ingarman namiji majiyin ?"!arfi ba?"!ine shi amman bazaka sakashi ajerin munana ba domin ko ammi bazata nuna masa kyau ba sedai ta nuna masa jar fata, idanunshi ka? ai masu kyaune bare gashin girar shi daya cure ya caku? e ya ha? e dana idanunshi suka bada samfir mai kyau gawani irin gemu na ustazai wanda ya ?"!ara haska masa fuskar tare da saje mai ?"!ayatarwa.
Zama ammi tayi tana mai kallon bebi cikin kulawa.
Shima ?"!arasowa yayi kusada ammi ya zauna yana ? aukar remote, Cikin nutsuwa bebi kejan jikinta harta ?"!araso gaban ammi sannan ta? anyi ?"!asa da kanta.
"Umma ina kwana fatan antashi lafiya?".
Tafa? a kanta a sunkuye sabida yadda ta tsinci kanta dajin nauyin matar.
Cikin murmushi ammi ta saka hannu ta ? ago kan bebi tare da cewa.
"Lafiya ?"!alau amman niba umma bace sunana ammi kamar yadda ??an uwanki suke gayamin kinji ??ar autata"
Tafa? a tana kallon fuskar Bebi sannan ta ? ora da cewa.
"Yaya sunanki autata?".
Bebi tsintar kanta tayi dajin da? i yadda matar ta karramata tajata ajikinta batare data nuna mata wani abun ba.
Sannan ta ? ago sosai.
"Sunana Bilkisu, sedai ??an gidanmu suna cemin Bebi".
Karaf ya ? ago yana kallonta ashe sunan amminsa ke gareta.
Far'ar ammi ce ta ?"!aru.
"Lah....lah ashe takwara tace kai amman nagode da wannan suna bilkisu mai gadon zinare matar Aliyu".
Ammi tafa? a cike da tsokana tana dariya ka? an-ka? an.
Sunkuyar da kanta tayi tana mamakin yadda ammi take janta ajiki.
"Masha Allah bilkisu ga ? ana nan nima nabaki amana kamar yadda mamanki tabawa Aliyu amanarki dan Allah nima ina ro?"!onki daki masa biyayya kamar yadda na umarceshi akan ya kwatanta adalci akanki, ku zauna lafiya komai yace karki musu kinganni nan nida mahaifinshi shekarunmu 45 da aure tun ina shekara 15 aka auran shi kinga yanzu inada shekara 60 aduniya, banta? a yaji ba haka xalika bai ta? a shikana ba yanxu haka ??a??ana 8 ciff babban su yanada yara 3 mata ? aya kuma shi kansa ya shekara kusan 41 aduniya amman bamu da matsalar komai nida abbansu dan Allah kema kiyi koyi da mai sunan taki kinji autata matar ? an autana a maza''.
Ammi tafa? a tana janyota jikinta.
Cikin sanyin murya bebi ta dubi ammi tare da cewa.
"Insha Allahu nagode"
sakin hannunta ammi tayi tare da tashi tayi cikin wani lungu falon yay saura dagashi se ita.
matsawa tayi jikin kujera ta ra? e sabida yadda taga ya ha? e ranshi tamau yana kallon tv kamar baisan da biladam a falon ba.
har ammi ta dawo falon bayanta ??an aikine mutum biyu kowanne hannunshi ? auke da tiren sliver,agaban bebi suka aje tiren sannan suka gaisar da Aliyu kana suka juya suka bar falon.
Zama ammi tayi tana kallon bebi.
"Auta ga abinci nan kici ki ?"!oshi in kin gama ina ? akina kizo ki sameni, kaikuma kaje kai parking komai zuwa 12 Zaku wuce".
Tana gama fa? in haka ta mi?"!e tayi cikin ? akinta.
Zum? ura baki yayi gaba tare da takewa ammin baya yabita ? akin kamar jela.
Ita bebi ma dariya ya bata jiba kamar wani ? an yaro yabi ammi yana tura baki lallaima wannan man ? in.
Jawo tiren abincin tayi tana bu? e fulasan kai.
? ayan farfesun farin kifine ? ayan kuma soyayyar doyace fara tas babu ?"!wai se ? ayan kuma farfesun kayan cikin ragone.
Babban fulas ? in tean ta bu? e shikuma kunun gya? ane wanda yay fari tarr alamun anzuba madara aciki se cokula da plate tare da kofi.
??walla ce mai zafi ta zubo mata sannan ta dubi farfesun.
"Allah sarki mama dasu hassana da arfa da shahid inama zakuzo damunci tare ALLAH sarki mama koyau me zataci oho wallahi inda babu masu tsaron gidannan dase na boye wani na gudu nakai masu suma sunci sunji da? i".
Tafa? a tana maijin kewar mahaifiyarta da ??an uwanta.
"Hmm koda yake mama ta hanemu da ? aukar abinda ba namu ba nidai tunda iyani suka bawa naci kawai inyaso sena basu labari in sunzo, kona tambayi Boss nace masa ya tambayi ammin ta bani na kaiwa mama oh! koda yake babu kyaufa ro?"!o ba ? abi'a bace mai kyau sannan kuma babu kyau ? aukar kayan miji kayi kyauta dasu musamman in bai sani ba wannan ba ? abi'a bace mai kyau ina dai fatan Allah kabani sana'a mai kyau wadda zan tallafi ??an gidanmu amin".
Tafa? a tana mayar da ?"!wallarta wadda ta ha? e da miyan ?"!wa? ayi domin tuni miyan mutuniyar ya tsinke sabida ganin hadaya agabanta.
??amshin farfesun shiya hanata magana lokacin da Aliyu yazo ze gifta ta gabanta ya fita daga falon.
"Ni zan koma ki tabbatar kinyi wanka kafin na dawo kiyi brush kafin kici abincin".
Yafa? a yana kokarin fita.
Wani irin wullll tai da idanu kamar na farar kura tana kallonshi batare datayi magana ba still hankalinta yana kan fulas ? in dake gabanta.
Dariya yarinyar ta bashi harya fita yana yinta daga gani yarinyar kurace za'ai daru da ita wajan cin nama.
Mayar da ajiyar zuciya tayi tana shakar kamshinsa tare da maida kallonta ga fulas ? in gabanta.
Hannu na rawa ta ? auki plate guda ta kusan juye rabin doyar sannan ta kwa? e farfesun kifin kaff akai tana cewa.
"Tabb loma ba in carry yaushe gamon ?"!auna ai wallahi Allah banta? a cin irin wannan farin kifin ba gwara naci na donge".
A bayyane take fa? in hakan.
Sannan ta janyo kofi ta zubo kunun gya? ar cikin fulas wanda yaji suga ta ? aga kofin ta kur? a tare da zaro idanu.
"Kai lah ashe da madara aciki ina tsoron ha? a madara da kifi kar cikina yay ciwo".
sekuma tayi dariya kamar sakarai.
"In zakasha giya shata dubu inji bahaushe bara na aje wannan kunun agefe gwara naci kifin na ha?"!ura da shan kunun duk da farin kifine babu ?"!arni amman dai sabida tsaro gwara na hakura".
Ta janyo plate ? in tareyin bisimillah ko cokalin bata saka ba tafara cin abincin kunnenta yana tsalle kamar ze fa? i.
Gyara xama tayi tana ci tana kallo wayyo ran bebi ze fita dama akwai abu mai da? i kamar wannan na gaban nata..............

***********************
Bacci ? arawo shiya sace mama a wannan dare cike da tunanin bebi aranta tana kuma yi mata addu,a tare da fatan zaman lafiya.
washe gari tunda asubahi.............



*manage bana da caji yau*
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *PART* 2



NAKU?`INE



*78*

Mama ta tashi su hassana akan suyi sallah sannan su fara haramar ? ora abin karin kumallon safiya sabida har zuwa wannan lokaci basu koma kamfani ba, Sanin halin Bebi na rashin tashi akan kari yasa duka ??an uwan nata basu wani damu da tashin nata ba kowa ya mi?"!e yaje yay alwala suka dawo ? aki sukai sallah.
Seda gari ya? an soma shaa alamun haske sannan hussaina ta duba makwancin bebi taga wayam kallon mama tayi cikin mamaki tare da cewa.
"Mama ina bebi ne banganta a makwancin taba?"
Seda mama ta shafa addu'arta sannan ta dubi hussainar kana tace mata.
"Ai bebi tayi kwanan gidan mijinta kudai kubita da addu'a kawai".
Gaba ? aya ? akin shuru ya ? auka kowa yana jimanta rabuwa da bebi domin hassana har hawaye seda ya zubo mata.
"Amman mama mai yasa baki tashe mu mun rakata ba naga ai ana rakiya gidan amarya".
Inji hassana wadda take share hawayenta sabida Allah ya zuba mata ?"!aunar Bebi akaf ??an uwanta tana mugun son Bebi.
"Abinne yazo mana a gajarce amman usman yace zezo ya kaiku".
Cikin mamaki duka suke kallon mama kafin hussaina tace.
"Mama wai waye mijin Bebin munji kince ya usman?".
Murmushi mama tayi sannan tace.
"??anin usman wanda sukazo rannan sunanshi Aliyu amman fa naji ance yana da mata kuma baiyi sati guda da auren ba"
Cikin tsoro hussaina tace.
"Tabb yasin nasanshi kice ZAKI bebi ta aura lallai wannan kuwa ze saita ta wallahi mama ranar dana ganshi kamar zanyi fitsari wannan aiya kusan haifar kamar bebi amman kuma ya aureta tabb wallahi mama nayi mamaki sabida gidansu fa suna da ku? i Allah ya basu zaman lafiya ashe dai rabon mama tazama surukar mai atamfa ne yakaimu kamfani lallai na yarda komai silane tabbas rab?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? on auren bebi ya kaimu talle kamfani'
Tafa? a tana murmushin murnar ??ar uwarsu ta sami gidan hutu.
Gyara zama mama tayi tana kallon ??a??an nata sannan ta soma magana kamar haka......
"Ai daman komai kuka gani baya faruwa seda abu uku! na farko lokaci na biyu rabo! na uku kuma shine sila tabbas Allah ya rubuta Bebi zata auri wannan yaro sedai kuma ta silar tallen kune auren ze ha? u kuduba fa kuga yadda bebi ta?"!i tallen kamfanin tun farko ashe duk wannan zamiyar datake rabon auren ta yana can.............
Sannan kuma abu nagaba shine komai da kuka gani a rayuwa Allah ne ke tsarawa ta yuwu ta silar Bebi muji da? i arayuwa ta yuwu ta silar Bebi muji takaici arayuwa, tunda na haifeta nake fama da ita itace ? aukomin magana a waje tsokana fa? ace-fa? ace itace ?"!in zuwa makaranta itace aljanu itace rashin son aiki, amman duka na hakura nacigaba dayi mata addu'a batare danayi fushi da itaba batare dana wareta cikinku ba, toga karshe dai jiba kuga yadda Allah ya nuna ikonsa akanta babu mamaki a farkon rayuwarta Allah ya nufa zansha wuyarta daga ?"!arshenta kuma naji da? i ajikinta, wannan dalilin yasa nake kira ga duk wata uwa data zauna ta fuskanci lamarin ??a??anta tai iya yinta wajan gwada musu dai-dai tare da binsu da addu'a domin uwa ita makarantar farkoce, ina ro?"!on Allah yasa yadda nagama da ita lafiya kuma Allah ya rabani daku lafiya Amin".
Jikinsu ne duka yayi sanyi ?"!alau dajin wa'azani mama tabbas maganar mama gaskiyace sannan kuma bawai dan mahaifiyarsu bace tabbas da wuya ka sami mahaifiya kamar mama wadda zata zauna ta jajurce wajan kula da tarbiyar ??a??a mata har guda biyar cinsu shansu sutturarsu karatunsu uwa uba kuma basu tarbiya tabbas inda wata uwarce dafa tasami damar bu? e hannun jarine da ??a??an nata, amman ita ta za? i zaman basu tarbiya kula dasu batare data dubi wannan ba.
"Allah ya saka miki da alkairi mama ha?"!i?"!a kincika uwa tagari Allah yabaki ikon cinye jarrabawar daya ? ora miki domin ri?"!onmu tabbas jarabawace agareki".
Cewar hassana tana goge hawayen tausayin mahaifiyar tasu tanajin tsananin kaunar mama acikin zuciyarta.
"Amin ya Allah hassana, sannan abu nagaba inason sanar muku da cewar kuma maganar auranku tana tasowa duk da nasan baku riga kun wayu da mazajen nakuba amman tun kafin rasuwar abbanku yabada wasiyar ke hassana a bawa Nuraddeen ke kekuma hussaina abawa Al-ameen. ??a??an wajan babanku ado sabida haka jiya malam ya tadarmin da maganar dan haka nan da karshen shekara za'ayi bikin kafin nan su yayyan naku sun kammala gininsu dasuye anan anguwar gaidar ??ankusa tunda kunga daman shi nura naji ance likita ya karanta kuma takaddar aikinshi ta fito, shikuma aminu lauya ya karanta kuma duka alhamdulillahi jiya iya datazo akan maganar auren bebi take cemin dukansu sun sami aikin gwamnati yanzu abinda ya rage musu ?"!arasa gininsu da kuma ha? a lefe sannan kuma tacemin sunce anemi izinina zasu soma zuwa ta? i wajanku".
Tsitt ? akin yay sabida yadda ??an biyu sukai ?"!asa da kansu alamun jin kunya yin duniya mama tayi maganar amman basu iya tanka mata ba( hmm kenan ??an biyu sunfi Bebi kunya ohhhh! ).
"In baza kuyi magana ba kunga tashina arfa ihsan kuzo ku mi?"!a marka? an koko kunji kukuma in kungama gulmar kwa saman wannan sunne kan bani zakuwa ba kuje kuyiwa iya ja'iran kawai".
ta mi?"!e ta saka ??a??anta agaba sukabar ??an biyu a ? aki suna faman sunne kai ?"!asa.
seda suka tabbata mama tabar ? akin sannan hassana ta mike tai tsalle akan katifa.
"Wayyo! Allah nagode maka daka bani za? in raina kinsan Allah hussaina batun yau nakeson ya nura ba sabida shuru-shurunsa yana burgeni kinsan kwanaki dazemin allura daya matso gabana jinai kamar kada murabu".
Dariya hussaina tayi sannan ta dubi hassanar.
"Tabb ni ai kawai jin mama nake kenifa tuni ya Al-ameen yagama fayyacen komai kinsan Allah ko ranar da bebi tai iskar nan ma seda ya kirani waje mukai hira kinsan shifa daman barrister ne akwai surutu bai wani tsaya kwana kwana ba yagama fayyacen komai wai sabida kar ai masa shigar sauri nima ina sonshi wallahi ko banza mahaifi ??a??a farare kinga mu farare su yaya ma haka wayyo bebi itace mai miji ba?"!i".
Hussaina takai maganar cikin farin ciki.
Tashi zaune hassana tayi.
"Wallahi hussaina baki san kyau ba ai Bebi fa duka tafimu more miji sabida mijinta top class ne babu ?"!arya ai ita tagama dace amman muma ? in babu abinda zamuce da Allah se godiya amman ina gargadinki da kicire mijin Bebi a lissafinmu sabida yay mana gudun wuce sa'a daga mu har mazajan damuka aura kinji ko".
Dariya hussaina tayi kana tace.
"To mu madai mungode Allah kuma muna kuma godiya gareshi tashi muje muyi abin kari madam danni yau gidan Bebi zan wuni dan senaje na kashe kwarkwatar idanuna".
Kamar wasu ?"!awaye suka jera daman su kansu ? aya kuma komai nasu ? aya hatta kama sedai hassana ta? anfi hussaina kama da Bebi domin hassana suna mugun kama da Bebi sosai inkaga bebi sekace hassana ce sakuwarta kasancewar Bebin duka tafisu girman jiki.
Ita kanta mama tayi mamakin yadda suka jima a ? akin sannan kuma tayi mamakin yadda suke wani nan nan da juna yau ta fuskanci bayyanar maganar aurensu tayi musu da? i amman tsabar alkunya yasa basu nuna mataba sedai tagani a aikace domin hatta tafiyar aikinsu nayau yasha bam-bam da sauran ranaku domin tuni suka tace gasarar koko suka ha? a wuta nan danan suka ha? a koko da ? umaman tuwon karin kumallon safiya.
Tabarma suka baza a tsakar gida suka zubowa mama nata nasu kuma suka zuba a katon tire na shahid daban a wani ? an farantin roba sannan suka zagaye waje ? aya sunacin tuwon da kokon amman gefe guda hirar bebi suke.
Ihsan mai bin bebi itace tace.
"Mama ?"!ilafa bebi tana can tanacin farfesu yanzu".
Dariya mama tayi tace.
"Ba mamaki amman fa harna hango bakin mutuniyar".
Dariya suka kwashe da ita.
Shahid ne ya dubesu.
"Ai wallahi idona idon storen gidan Bebi senaje na ? ebo adadin idomie ? ina data cimin domin bafa zan bari ba".
Mama garin dariya seda ta kusan ?"!warewa.
"Kaikuma haka ake girman ai babu kyau ? iban kayan miji nidai bada yawuna ba kaje dai kaci iya cinka amman banda guzuri ni ba'a gidana ba ko ita ta ? ebo ta kawon nikuma zan kira Aliyu na gaya masa nakuma ce yazo ya kwashe kayansa".
Cikin dariya tai wannan furuci mai kama da wa'azi ga ??a??an nata.
"Nama fa hana ana cin abinci ana magana nima kuma nazo na biye muku kuyi muci mugama muga kuma mezamuyi".
Cikin nutsuwa suka cigaba dacin abincinsu batare da wani ya kuma yin wani furuciba.
*******************
*CIKIN GIDA ??AN KUSA*

Kimanin karfe shidan safiya kawu rabi'u Kawu tasi'u da sauran ??an uwan mahaifinsu Bebi suka hallara a ?"!ofar gida suna tsara maganar yadda zata kaya da ? aurin aure shawara suke akan yadda lamarin ze kasance wasu suna ganin kawai a ? aura anan ? in wasu kuma suna ganin atafi can ?"!ofar gidan mama a ? aura auren domin tuni alhaji mai gwall yace zasu zone da misalin karfe taran safiya.
Kawu sani shiya dubi kawu tasi'u tare da cewa.
"Uban ango uban amarya ina kake ganin ya dace a ? aura auren sabida kaine silar kafuwar auren nan?"
kawu tasi'u wanda yake dogon tunani akan jin shurun mutumin jiya mai tafiya da lefe shiya dubesu fuskarsa cikin damuwa sannan yace......................
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *PART* 2




NAKU?`INE



*79*

"Ina ganin kawai atafi can gidan uwarta a ? aura mata auren domin mu baza,a barmu da yin tuwon ? aurin aure ba gwara kawai in munje an ? auro auren mu zame mu barsu acan su ?"!arata".
Cewar kawu tasi'u kenan wanda ya

33 / 51