Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   10 / 51

27K to 30K   out of 152.7K words


*RABON WANI*
*DA IZZATA*

*DUKKANSU AKAN FARASHIN NAIRA DUBU ?`AYA,1000 IDAN KUMA ?`AI ?`AI KIKE BUKATA 300 DOCUMENT A HADE SE KARATU ZAKI TUNTUBEN ANAN 08142105218 DOMIN KI BIYA KI MORE KARATU*
11/14/21, 3:06 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
{ _HOT LOVE_ }


NA
*AUTAR MANYA*

_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._

*23&24*


Cikin mamaki mai ? auke da tsoro hassana ta dubi masinjan ayayin dayake Mi?"!o musu ku? in hannunshi tare da cewa,"Gashi inji oga usman yace ku zuba masa dambun, amman kada a saka yaji".Kar? ar flaks ? in hassanar tayi ta soma zuba masa harse da ta cikashi dam?"!am har baki sannan ta rufe, ku? in ta amsa a hannunshi ta ?"!irga iya wanda tasan yakai adadin na dambun ne sannan ta mikawa masinjan ragowar canjin, wanda shi harya soma tafiya tai saurin binshi, sakato yayi tare da cewa"Ai yace kada na kar? i ragowar na baku duka", ? an jim ka? an tayi tare da kallonshi"A,a dan Allah kace masa yabarshi sabida mamammu zata mana fa? a idan taga ku? in ya haura".tafa? a tana mi?"!a masa ku? in kana ta koma wajan sana'arsu, mi?"!awa hussaina ku? in tayi tana mata bayani, zaro idanu hussaina tayi tare da cewa,"Lallai wannan mutumin yau soyake mama tai yanka yanka damu kenan",dariya sukai atare "Aidaman shiyasa nayi saurin dakatar dashi tun wuri" cewar hassana wadda ta mike zuwa wajan zubawa wani alala.
Shiko masinjan usman yana komwa office ya tarar da ogan nashi yana amsa waya, dakatawa yayi harya kammala sannan ya rissuna ya mika mishi tare da cewa...........
"Oga wallahi fafur sun?"!i kar? ar ku? in wai mamansu zata musu fa? a idan taga ku? in ya haura, wallahi oga babu yadda banyi dasu ba, amman sun?"!i amsa".
Yakai maganar yana rissunar da kanshi a ?"!asa.
??ar dariya ka? an usman ya sauke tare da jinjina wannan lamarin.
Daman ana samun yara masu tarbiyar nan har yanzu? tabbas duk lalacewar zamani ba'a ta? a ha? uwa a zama ? aya dole akwai nagari sannan kuma akwai ? ata gari.
Sau tari wasu yaran tsananin babu takansa su sallama kansu wa mazan banza domin su sami abinda zasu ci, wasu kuwa tsabar kwa? ayine ke rufe musu idanu, harsu fa? a halaka, wasu kuwa laifin iyayen sune.
Amman su wa? annan yaran kana kallonsu, dai kasan bamasu wadata bane, amman daga gani sunada tarbiya sannan kuma mahaifiyarsu a tsaye take domin ganin ta basu tallafi ta ko'ina.
"Oga ga dambun fa".
Yaji muryar masinjan a saman dodon kunnenshi.
?`agowa yayi fuskarshi ? auke da murmushi kamar koda yaushe sannan ya dubi masinjan nashi.
"Ok ka ajemin saman frij nagode kaje da ragowar canjin kasayi wani abun".
Cikin rawar jiki masinjan ya dubi usman tare da rissunawa sosai gabanshi.
"Kai oga bansan dame zan maka godiya ba, amman ina ro?"!on Allah daya saka maka da mafificin alkairinshi amin nagode ?"!warai".
Da? ine ya kama usman na wannan godiya murmushi ya saki tare da ? agawa masinjan hannu batare daya ce mashi komiba.
Aikin dake gabanshi ya cigaba dayi batare daya kumabi takan zancen ??an biyuba, amman yana ji aranshi tabbas ze duba lamarin yaran yanajin ze tallafesu da wani abun.
Ya jima a office ? inshi yana aiki har aka kira sallah, bai samu fita masjid ba amman yayi acikin office ? inshi sannan ya ? auki flate ya zubo dambun da masinjanshi ya aje masa shi bisa frij,
Tun kafin ma ya kai lomar cikin bakinshi yaji wani sihirtaccen kamshi mai ? aukar hankali ya shiga cikin hancinshi.
Wani irin ?"!amshin attaruhune tare dasu albasa, ga gya? a tabi lafiyar saman dambun ga wadataccen zogale malam, tuni usman ya soma ha? iyar miyau jikinshi yana mazari, ya koma saman raising chair, ya zauna kana ya ? ora ?"!afafunshi ? aya kan ? aya, ya fara da bisimillah a cikin bakinshi sannan ya ? auko spoon ya soma ? ibar dambun.
Wayyooo! tuni usman ya soma mazari kunnenshi ya soma rawa at list usman seda yay flate biyu na dambun da ?"!yar madam ? inshi ma ta samu ? an ka? an wai hakan ma sabida darajar cikin jikinta ne yasaka ya rage mata shi,Sosai yaji da? in dambun seyace idan ba ammi ba babu wadda takai wannan matar iya dambu,ruwa ya bu? e yasha tare da hamdala ga sarki Allah kana ya koma gaban aikinshi yana ayyana yadda ze ringa bada ku? in nashi na mussaman sabida matukar da? in da dambun yayi mashi.

Wajan karfe ukun rana Allah ya taimaki su hassana dambun nasu ya ?"!are tas! har ana nema shima alalen babu laifi ya kare yau ? in sedai baikai dambun kasuwaba.
Na baban nazir dasuke ware mashi hassana ta ? auko tana kallon hussaina"Tomu yanzu yaya zamuyi da dambun baban nazir kinga har mun tashifa bai zoba", cikin kulawa hussaina ta dubeta tare da cewa"Ki bawa mai gadi idan ya fito seya bashi kawai" wannan shawarar ta karba haka ta kaiwa mai gadi dambun baban nazir sannan ta koma wajan ??ar uwarta suka ha? a kayansu, aka suka ? ora kulolin har zuwa bakin gate yau sun ? anyi jinkirin samun abin hawa, kafin kuma Allah ya basu iko wani yazo sukai ciniki suka hau suka wuce gida.

Cikin mintuna talatin suka isa gida a bakin layi suka tsaya tare da sauke kayansu, yauma kamar kullum shahid ne ya taimaka musu da ? aukar kayan zuwa gida, bayan suma sun sallami mai napep ? in suka wuce cikin layin su.
Cikin farin ciki mama take musu barka da zuwa yauma kamar kullum ta taresu da ruwa tare da abinci,"Mama banga Bebi ba tana ina?" cewar hussaina, murmushi mama ta saki"Tunda ta dawo daga makaranta ta shige ? aki ko hijabi bata cire ba naga dai ta kwanta". tafa? a tana mikewa zuwa bakin rariya"Mama kodai mutanan natane zasu hauro?".cewar hassana,"A,a inaga ko baccine yaci ?"!arfinta kinsan fitar sassafan data tsira gudun karta fita talle".dariya hussaina tayi"Aikuwa mama ta shirya inaga ranar lahadi tunda basu da school ita zatabi hassana".juyowa mama tayi tare da kallon hussaina"Akan wani dalilin ke zaman me zakiyi agidan? tunda ku kunyi Candy base ku fita ba ita kuma da Allah yasa yanxu ta mayar da hankalinta ga karatun nata seku barta taje kafin mugani itama idan ta gama ? in me Allah ze mana".
Turo baki hussaina tayi sega hawaye nan shaaaa! sun wanke mata fuskarta"Haba mama yanzu tsakani da Allah ita kullum sedai taci tai kashi ta kwanta mu zamu fita ita bazata iya kama mana ba", tsame hannunta tayi daga ruwan wankin shinkafar gabanta ta dawo gaban yaran nata, tagumi tayi tana kallon yadda hussaina take kuka!
Hassana kuwa tai kicin-kicin da ranta kamar kace mata kat! tasaka ihu! daman tasan halinsu tun tana goyonsu ? aya baya abu ? aya yay shuru.
"Kinga daina kuka! akanme zakiyi kuka? indai akan tallan Bebine yi ha?"!uri kuma ku daina gaba ? aya mu ha? a kai mu zauna semuci abinda zamuci a ahaka, kunsan dai halinta bana son ta fita taje ta ? auko mana abinda yafi karfinmu ko, kuma bawai bana sonku ko neba bakuma bam-bamci yasa nake cewa kukai ba duka-duka idan kuka kwantar da hankalinku kwana nawane kun daina ma gaba ? aya, bana son Bebi taje musu waje tai abinda ze jamana matsala, tunda Allah yasa ta koma makaranta shikenan zancen rashin aikin da batayi agida kuma wannan kanta dan akwai lokacinda setai kuka da takaicin haka bawai ina mata baki bane, Ai ita ??a mace indai tace son jiki da rashin aiki xatai wallahi to tana tare da muguwar matsala Allah ya gani ina yi kokarina akanta amman tunda ita haka Allah yayita ina nan ina addu,ar Allah ya ha? a ta da miji mai tsafta.
Mai kuka ce ta fashe da dariya hartana kifawa"Mama miji mai tsafta fa?", cewar hussainar tana dariya kamar ba ita ke kuka! ba.
"Eh mana, ba shine maganinta ba".
"Daman mama tun ? azu mukai maganar da hassana ranar lahadi su fita da BeBi nikuma senayi mana wanki sabida ko hijabin fita bamu dashi gobe, wallahi duk sunyi datti amman idan baki so mama na hakura sena fitan Allah ya baki hakuri".
Kallon su tayi da kalar tausayi sannan tace, "Nifa duk ba wani abu bane hakan kuma banji haushinku ba sabida kuma mutanene kamar kowa sabida Ki zauna Allah ya kaimu se taje ? in"
Tafa? a tana tashi daga wajansu.
Aguje sukaga Bebi ta fito daga ? aki tana rike cikinta.
Bakin rariya ta tafi tana sheka amai! tana dafe da mararta wadda take kokarin tsinke mata sabida azabar ciwo.
Cikin azama hussaina tayo kanta"Ke BeBi miya sameki haka?,
"Marataaaaaaa wayyo zan..za....zan.............




_Awanke hannu a tadani glass_
11/14/21, 3:06 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
{ _HOT LOVE_ }


NA
*AUTAR MANYA*


SADAUKARWA GA
*Kausar Salis Usman aglannissa*



_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._


*25&26*


"Wayyo! zan mutu marata ciwo takemin mutuwa zanyi wayyo Allah nahhhhh", taja maganar da ?"!arfi tana dafe marar tata zubewa tayi a wajan numfashinta yana fita ka? an-ka? an, cikin firgici ??an biyu suka ? agota da ?"!yar sabida yadda take da girman jiki, saman tabarma suka kwantar da ita ihsan ce ta wanke bakin rariyar, Sosai suka firgita ga yadda take cije bakinta, Cikin nutsuwa mama ta taso daga gaban murhun kicin duk jikinta yayi wani irin mugun sanyi ?"!alau.
Gaban ta tazo ta xauna tana kallon yadda ??an uwan suka zagayeta"Hussaina mi?"!omin ruwa a kofi", cikin azama hussainar taje ta ? ebo mata ruwan ta kawo mata, kar? a tayi ta fara tofa mata addu,a acikinsa sannan ta tallafe kanta ta bata a bakinta wani ya shiga wani kuwa bai shiga ba ragowar ta ? aga rigar uniform ? in jikinta ta shafa mata,Janyo numfashi tayi?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? ka? an. tare da juya kanta gefe tana ? igar da hawaye daga cikin idanunta, "Sannu Bebi, Sannu Bebi".haka ??an uwan nata keta faman fa? i gaba ? ayansu idan ka cire shahid wanda bai san miyake faruwa ba yana can wajan gawayinshi.
"Kunga kutashi kuje ? aki ta samu tasha iska kunga nan ? in baya da wadata sosai".cewar mama wadda takeson ta? an bu? ewa Bebi jikinta tasha iska sabida gumin dake zubo mata, Babu musu suka mi?"!e dukkan su tare da shiga cikin ? aki jikinsu sanyi ?"!alau.
Tube mata hijabin jikinta mama tayi, tare da ajeshi gefe guda sabida daman tunda ta dawo daga makaranta, taje ta kwanta bata tube kayan makarantar ba.
Share mata gumin dake yanko mata ta goshin nata tayi tare da ?"!ara karanto addu'oi ta tofa mata a saman goshin nata.
Bu? e idanunta tayi tare da mirginawa saman cinyar mama tana cije la? ? anta ka? an ka? an, bu? e matsakaitan idanuwanta tayi wa? anda suka rine sukai wani irin jajur daga gani kasan tana shan wahala.
Ahankali ta furta,"Mama marata kamar zata cire wallahi" a yadda tai furucin maganarma ka? ai ze baka tabbacin tana jin jikinta sabida sam Bebi bata magana a hankali sedai kaji maganar tata tamkar daga nesa amman yau tayi magana cikin nutsuwa.
"Garin yaya hakan Bebi ko zaki soma al'ada ne, shiyasa ya zo miki da haka?" mama ta fa? a tana saka hannunta tana gogewa Bebi zubar saman goshinta.
Wata iriyar dam?"!a takaiwa mama tana furta salati cikin wani irin yanayi kuma jikin nata yay lakwas, kamar mai bacci.
"Mama wani abu yana bimin jikina yana fitomin daga cikin pant ? ina",tafa? a tana mikewa zaune, duk fuskarta ta jike da hawaye, take mama ta gane ba?"!on watane ya zowa Bebi, wanda take tunanin ita nata mai azabar ciwon mara ne.
Cikin azama mama ta taimaka mata takai mata ruwan zafi ban? aki bayan ta surka mata shi, ? aki ta shiga ta ? auko mata zani da Vest, sannan ta ? auki naira ashirin ta bawa ihsan akan taje ta siyo mata maganin ciwon mara a chamist, ?"!aton fallen zani mai kyau mama ta ? auko ta fito dashi tsakar gida lokacin Bebi harta tube kayanta ta shiga wanka, hannunta dauke da wandunanta wa? anda suka.? aci da jini, itama ?"!yamar jinin ne ya kamata gefe ? aya kuwa tsorone fall ranta ganin yadda wai wannan jinin daga jikinta yake fitowa, aikuwa kafin tagama wankan ta zubar da hawaye yafi kwando sabida tsoratar dake shake a zuciyarta.
Muryar mama taji daga bakin kofar bayin, tsumman data yanka da pant take miko mata ta ? an bular jikin kofar bandakin,"Maza kiyi ki gama wanka ga shinan na ninka miki seki saka tadai gaya mata yadda zatai a takaice sannan ta dawo ta zauna, itako Bebi acikin bandaki kukan ta cigaba dayi da ?"!yar ta iya saka tsumman a jikinta tanajin duk ya cika mata hq, haka ta rufa zani ajikinta sannan ta ? auraye wandunan dasuka ? aci kana ta fito waje tana har? e ?"!afafunta kamar ??ar........, Seda ta zo gaban mama sannan ta ? auki Vest ? in ta saka batare data saka bra ba sabida daman ita ba damunta tai ba, sallamar ihsance ta katsewa mama hanzari amsa mata tayi sannan ta karbi sakon maganin, hassana ta kira daga ? aki tazo tace ta zubowa Bebi ? an ruwan shayin da ake ajewa arfa ??ar autar mama sabida tana sonshi sosai, zubowa tayi acikin kofi tare da cokali, ta mikawa Bebi sannan ta kuma mata sannu ta koma ? aki, bayan ta amshi kofin ta kafa abakinta tana kur? a tana hawaye, ?"!ura mata idanu mama tayi tana addu'a acikin ranta Allah ya kawowa Bebi miji ta aurar da ita sabida koga yanayin girman jikinta ka? ai ka gani seta baka tsoro kullum ka ganta kamar hurata ake seka ? auka rainon madara ce duba ga yadda tsarin cikar halittarta yake bazaka ta? a ? auka anan gidan takeba, kirjinta kamar na ??ar shekaru ashirin babu mai kallon Bebi kace mata shekarunta sha shida sabida yadda take kamar zata fashe, wannan girma na Bebi yana ? agawa mama hankali, musamman idan ta duba taga yadda rayuwar nan ta koma wasu mazan basa tsoron Allah suna ganin yarinya kamar Bebi wadda babu laifi tana da kyan sura tofa idan mai kwa? ayi ce xasu ribaceta ne suyi lalata da ita, wannan yana ? aya daga cikin abinda yasa take ? an tsawaita tsaronta akan Bebi fiye da sauran sabida ita Bebi surarta a bayyane take komai zafa ta saka danta rufe jikinta sefa ta bada sharp,duk da ita bata isa ta hana Allah ikonshi akan ??ar tata ba amman tana iya kokarinta dantaga ta killaceta bama ita ba harma sauran ??an uwan nata wallahi wannan tallan dan babu yanda zatayi ne amman da tuni ta yanke shi amman tana addu,a Allah ya kawo masu mafitar alkairi baki ? aya.
Kukan! Bebi dake fitowa da sauti a wannan karon shiya dawo da mama daga duniyar tunanin data afka, cikin sauri mama ta furta"Ciwon marar ne ya dawo?". girgiza kanta take tana kuma zubar da hawaye kamar ba Bebi ba wadda kafin kaga kukanta se antona ko ciwo take bata kuka ammam wannan karon kukan! take sosai.
"Mama jinine fa ke zubomin ga wannan tsumman sukarmin jikina yake na shiga ukuna!!!" tafa? a tana zubar da hawaye!.
Dubanta mama tayi da nutsuwa ganin yadda ta? an fa? a yau ? aya tabi ta ? agawa kanta hankali, wanda ba wai iya ciwon marar ka? ai bane ya sakata yin hakan harda ma tsoro wanda ya bayyana a saman fuskarta.
"Kinga ki kwantar da hankalinki kinji ko ina anyi muku karatun jinin al'ada a makarantar islamiyya?, ko.wace mace tanayi bake ? aya ba, sedai wadda Allah bai ?"!addara zatayi shiba yana xuwar mana ne a kowani wata wata tsakiyar wata, wata farko wata kuma karshe, watama batayi baki ? aya wanda wannan kuma anfi danganta hakan da lalura..........., Sosai mama ta xauna tana nunawa Bebi yadda zatai tare da yadda zata gyara jikinta komai dai ta zauna ta nuna mata hartana mata misali ga su hassana wanda tsabar tashin hankali ya hana Bebi fahimta ada, sam tama manta anyi musu wannan darasin a makaranta seda nutsuwa tazo mata sannan ta kwantar da hankalinta amman dai har yanzu marar tana yi mata suka, dama kuma taga Sadiya tana ce mata wataran bata azumi dadai sauransu, sam bata ? auka haka abin yake ba seda yazo kanta anan karatun malam hadi na islamiyya ya dawo mata kanta, wanda ya bayyana musu hukunce-hukuncen jinin haila, dai dai sauransu.
Sosai mama ta zauna ta kuma yi mata nasiha mai ratsa jiki hartana tsoratar da ita akan nisantar wani namiji sabida gudun shigar ciki, daman kuma tasan Bebi inda Allah ya tai maketa ko ??an yaran da suke cewa suna sonta bata kulasu bare kuma ta tsaya da wani amma me yanzu baka shaidar mutum, Gwara dai ta kuma tsoratar da itan kamar yadda take ha? asu tai musu hakan tun kafin wannan lokacin yazo, sannan kuma ta kara yi mata nasiha da kula da sallah sannan ta nuna mata dukkan abubuwan da suka halarta akanta sosai ta nuna mata jin tsoron Allah fiye da komai a

10 / 51