Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   23 / 51

66K to 69K   out of 152.7K words

ta amsheshi kamar wanda zashi gaisuwar surukanshi haka ya fita yana baza uban ?"!amshi.
Yadda yabar komai na falon haka ya dawo ya tararsu wayoyinshi ya kwasa tare da car key ? inshi, harya nufi sauka seya tuna, da sauri ya nufi hanyar room ? inta.
Cikin nutsuwa, ya tura ?"!ofar bakinshi ? auke da sallama.
Zaune take saman sopa tai tagumi abin duniya duk yagama yi mata yawa jin sallamarshi yasa ta mi?"!e a matukar tsorace.
Kokawa take da numfashinta sabida yadda yake mata barazanar ? aukewa sakamakon tozali datai da gwarzon mijin nata wanda ya ha? a uban kyau mai cike da tsantsar kamala da haiba?? jitake kamar taje ta rungumeshi.
Jitake kamar ta dauwama ahaka tana kallonshi sakato tai da baki kamar wata sakarai tana kallonshi.
"Kin wani tsareni da ido kamar zaki cinyeni ni zan fita".
Yafa? a a dake dominshi bai san lallashi ba kodan bai ta? a soyayyaba ne oho? shi ?"!arewama ??anmatan dake sonshi suke lallashin nashi.
Itako acikin ranta cewa take.......
Indama zan sami damar lashekan aida aikine mai sau?"!i.
Amman afili seta ?"!wa? e fuska kamar zatai kuka tawani marai raice mai.
"Nayi maka abinci bakaci ba, Sannan kuma a ?"!a'ida washe garin tariya ango ai bai fita".
?`age mata girarshi yay ta ?"!asa ka? an wadda ta saka khadija jada baya ka? an tana ayyana you will kill me da wannan kallon naka.
"Hmmm inna zauna mizaki min tell me mizaki min Deejah?".
Yafa? a dawani irin salo na yaudara yana ?"!o?"!arin cilla mata kaifafan idanunshi cikin nata wanda dasu yake gano weak ? inta akanshi.
Wani irin armashi garsashi taji acikin dukkan sassan jikinta bata ta? a jin wanda ya kira sunanta da da? i kamarsa ba wayyooo!! ze kasheni daso.
Tafa? a aranta.
Amman a bayyane setace.
"Nidai...nidai...kaci abincin to".
tafa? a rabe.
Murmushin dabai shirya ba yay mata yana noticing ? in mood ? in?? datake ciki.
Ya hango tanada muguwar jaraba yarinyar domin ga ?"!wayar idanunta nan harta harba sedai baya tunanin tana cikin jerin mata masu juriya domin daga jiya yaga zahiri.
"Bazanci abincinki ba, sabida yau ko break banyi ba nafita, so kuma bancin abinci kai tsaye dole sena ? ansha ruwan zafi, amman fa na yaba abincin naki dan naita ha? iyar miyau ? azu sedai dole zanje wajan ammi tabani ruwan zafi nasha ko hanjina ya warware ni zan fita zanzo miki da kazarki ta jiya da ban kawo ba, ai min afuwa".
Yafa? a direct sabida shi mutum ne sak! wanda bai rufa rufa ko gulma, sabida baya son barin abu cikin ranshi ko ka? an.
Adashe yabarta harya fice bata zaunaba sema sha?"!ar mayen ?"!amshinsa na gado datake.
Komawa tai ta zauna tana dafe saitin zuciyarta tare da matse cinyoyinta sabida azababben feeling ? inshi datakeji dole yau yasan yaze kumayi da ita domin ai ita shuka seda ban ruwa.......
Wajan ammi yaje amman kafin nan seda ya le?"!a part ? in umman khadija ya gaisarta, tare da kar? ar accnt number ? inta yay mata transper ? in ku? i masu kauri akan ta sallami ??an biki aikuwa umma baki har kunne ta baje tana godiya, aranta tana yanzu muka fara tatsarka tai tunanin duk da? in ??artane yasa yay mata wannan kyautar sedai daman can Ali mutum ne mai kyauta dason kyautatawa amman rashin zaman guri ? aya yasa umman bata fahimci hakaba, kuma babban dalilin dayasa shi yi mata hakan sabida bin umarnin iyayenshi shikuma yaga baya iya tashi batare dayay mata ihsani ba shine yasa yay mata wannan kyautar amman ita umma ai ta girmama abin harda yiwa ant ruma waya bayan ta bata labari ta kira khadija wadda itama abin ya daure mata kanta, duk da tasan kyauta halinshi ce amman tai mamakin daya baiwa ummanta ku? i kodai ya soma sonta ne? da wannan farin cikin ta ware taci tasha ta cigaba da sabgar tarbar angon nata a karo na biyu........daga wajan umman khadija masallaci ya koma yay sallar la'asar bayan yay amfani da famfon bakin masallacin yay alwala yana idarwa yay part ? in iyayenshi.
Lokacin dayaje part ? in ammi babu kowa cikin falon nata, dan haka seya wuce falon abba zama yay suka gaisa da abba, cikin hikima abba ke kara nusar dashi hakurin zaman aure tare da kyautatawa iyali ha? i da fita ha?"!?"!insu sosai jikin Aliyu ya kuma yin sanyi duk da yana da ilimin hakan akanshi amman yadda mahaifin nashi yake kuma tunasar dashi yasa yakuma jin soyuwar mahaifin nashi acikin ranshi, Ahaka ammi tazo ta samesu itama zama tai suka gaisa dik da yunwar dake cinshi amman tsabar zurfin cikin tsiya ya hana yacewa ammi ta bashi abinci.
Seda ta ha? owa abba tea mai kayan kamshi sannan abban ya umarceta akan ta ha? owa Aliyun.
Aikuwa babu musu ya amsa bai dire cup ? inba seda ya shanye tass gumi ya keto mishi hamdala yaywa ubangiji, sannan ya mayar da hankalinshi ga tv inda ake watso labarai a tashar cnn.
Suna hirarsu da iyayenshi suna kallonsu cikin hikima ammi take kara nausarshi tare da nuna mishi mahimmancin auren dayay.
Har akai magariba yana tare dasu kafin su mi?"!e da abba suka fita, zuwa masallaci sabida shi yana da alwalarshi abbane kawai yay suka shiga cikin masallacin.
Bayan an idar da sallah suka fito tare da abba yana adai dai parking space yake cewa abba ze fita yaje ya dawo addu'a abba yay mishi ya wuce.
Yana ?"!o?"!arin shiga cikin motar sega usman ya fito daga wajan part ? inshi, da sauri ya karaso bai tsaya wata wataba ya bude ? ayan side ? in ya fa? a yana cewa.
"My man kai ga kanga kuwa wannan she?"!i haka kodai kodai".
Ha? e rai yay yana tada motar.
"Malam nifa nisa nai dalla fitarmin a mota karka cikani da surutu"
Yafa? a yana fisgar motar.
"Eh! nima fitar zan ? anyi amman tunda na sami driver kawai sena huta driving na shigo taka marar kunya ai yanxu dai dai kake damu tunda kaji abinda mukaji".
Yafa? a yana dariya.
Tsaki Aliyu yaja yana danna horn.
Cikin azama suka bude musu gate ? in ya fita daga harabar gidan tare da hawa titi.
"Malam ina ka nufa? ni nasarawa magaji rumfa kai a ina zan sauke ka?".
Yafa? a idanunshi tsaye bisa kwalta.
"Ni shara? a zaka saukeni zanje duba ??an biyune sabida kwana biyu babu dambu madam ta ri?"!e wuta".
Tsaki! yaja tare da ?"!arawa motar gudu...........
***********
Da sallama mama ta shiga cikin gidan nata ??an biyu suna tsakar.........


*ANZO WAJAN DASU O'O SUKE SO*
_NAGAJI WALLAHI_
*NOTE EDITING AFUWAN*
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
{ _HOT LOVE_ }


NA
*AUTAR MANYA*

_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._

*58*

Azaune a saman tabarma sune suke amsa mata sallamar gefe guda kuma suna yi mata sannu da zuwa.
Cikin kulawa take amsa musu tare da tube mayafin jikinta ta ratayeshi a saman igiyar tsakar gidan, sannan ta zauna agefen arfa wadda tana ganin mama ta zauna ta haye saman cinyarta tana shagwa? ar auta.
"Mama ina Bebi ko bata biki ba?".
Cewar hassana wadda ta mi?"!e domin zubowa mama tuwon daren dasuka gama tun ? azu domin su tunima sunci nasu daga na mama sena Bebi da shahid wanda yake wajan gawayin shi.
"Tana gidan iya wai zata wajan mutuniyarta sadiya suyi magana akan ankon mauludi, tama gama abinta bana banida ku? in anko injima da hidimar saukarta mana".
Tuwon hassana ta kawo mata gabanta ta dire mata sannan ta koma ta ? ebo ruwa a kofi ta aje matashi.
"Aikuwa dai mama dan saukar naji ance ku? in allon nasuma yafi namu lokacin da mukai tsada fa".
Inji hussaina, wadda take ri?"!e da tourch light a hannunta tana haskawa mama tuwon gabanta wanda zata zuba miya cikinsa.
Sallama sukaji daga ?"!ofar gida,kafin kuma wani yaro ya le?"!o da kansa.
"Assalamu Alaikum, wai ana kiran Balki inji mijinta".
Yaron ya fa? a yana ?"!o?"!arin juya kanshi ya fita.
"Kaje kace ai babu balki agidan nan matar aure".
Cewar mama wadda ta dakata da cin tuwon nata.
Komawa yaron yay minti uku ya dawo.
"Wai inji khaleepha mai shanawa, ? an gidan mai gwall yace kota fito koya shigo da kanshi ai matarshi ce".
Cikin tsananin takaici hussaina marar ha?"!uri tace.
"Kace masa ko ubansa isa ya sake ya shigo mana gida semun karyashi bare kuma shi, duk talaucinmu munsan darajar kammu".
Jinjina kai mama tai kurum zuciyarta tana suya tabbas setai da gaske domin taga lamarin yana son zarmewa.
Komawa yaron yay ya sanarwa khaleepha wanda yake fake jikin black CRV ? inshi wadda taci uban tind babu abinda ke tashi daga jikinshi se uban ?"!aurin haya?"!in sigari dana giya wanda daga ganima daga tazubar ? inshi ya nufo nan.
Tsaki yaja da ?"!arfi, shi kanshi bawai son auren nan da dakus ? inshi ze masa yake ba, sedai ga yadda yaga yarinyar last time zasu fita ita da yayinta yaji yana mugun sha'awarta yana son yaji kalan nata baiwar wannan dalilin nema yasa yay bincike akanta harya gane ??ar ?"!anin yaron mahaifinshi ce tasi'u wanda yasan samun ta baze masa wuyaba tunda talakawa ne, baiyi ?"!asa a gwiwaba ya sanar da dakus ? inshi daman abinka da mai neman kukan da aka jefeshi da kashin awaki dama khaleepha ya dameshi da kawo mata da shaye shayen kayan maye,ai tuni haji isa ya kirawo yaron shi tasi'u ya shigar da maganar ? anshi abin sonshi cikin rawar jiki tasi'un yay na'am daman tunda yaga yarinyar ta tsaye mishi aranshi ya ? agu daman ya samu su ha? ata da ko wanine anan ??an kusan sabida kyan yarinyar kar ya fisgi hankalin wani mai nerar yazo ya aureta uwarta,ta huta.
Tsakin ya kuma ja akaro na biyu ransa idan yay dubu ya ? aci sintiri yake famanyi a kofar gidan jiyake kamar ya fa? a ciki bayajin yau ze iya bacci idan bai ta? a nonon yarinyar nan ba, sabida yadda zubin halittar ta ya tsaya mishi arai yana ?"!o?"!arin fiddo da wayarshi dan ya kira tasi'u yagaya mishi halin da ake ciki idan da halima ai ? aurin auren nan gobe ko jibi danya nuna ?"!arfin ku? insu babu abinda baze iya kar? o musu ba.
Hasken wata shegiyar ha? a? ? iyar mota yagani wadda taiwa tasa gudun wuce sa'a a ku? i yaga ta haske masa fuska kuma abin takaicin motar tana kallon saitin tasa ta riga ta bake wajan ga kuma lungun daman bawani mai girma ba.
Takaici biyune ya hade mishi sema ya kasa kiran wayar yana son yaga wani ? an rainin wayon ne yazo ya tokareshi haka kamar hanyar ta ubanshi ce.
Cikin jin haushi Ali ya dubi usman "Na baka minti, Biyar Allah ka ?"!ara zan saita layi dan kasan inada abinyi" shiko usman tsabar mamakin brain ? in Ali yake shifa koyasha giyar wake baze iya kawo kanshi layin ba bare gidan amman tsabar fasaha da ri?"!e abu akai irin na Aliyu batare da tambaya ko shakkuba ya kawo su layin wanda tsabar ?"!warewama baibi dasu ta wancan layin na farko dasuka kasa shiga da mota ba, wannan karon ta bayan layin ya shiga inda suka samu babbar hanya har kofar gidan ya sami ?"!arasawa da motar, sedai CRV ? in da suka gani a ?"!ofar gidan yasa basu ?"!arasa dab da gidan ba seyay parking daga ? an gefe ka? an, amman yarasa mai yasa Aliyun ya haske Crv ? in?.
Fitowa usman yay yana cewa.
"Afuwan ango yanzu zan le?"!a na fito".
Tsaki! Ali yaja yana mamakin shishshigi irin na usman yanzufa gidan yakeson shiga sekace na ubanshi bai kashe motar ba sema ?"!ara hasken fitilar motar tashi dayay tare da tsirawa waje ? aya idanunshi.
Usman sallama yay a bakin soron gidan tare da ambatar sunan hassana.
Dayake babu wata tazara da tsakar gidan yasa mama jin sallamar dan haka ta ? an ? aga murya tana cewa.
"Waye?"
Batare data bar wani ya fita ba sabida tsaro, daman duk suna cikin damuwar lamarin wancan shai? anin yaron.
"Nine mama ? anki usman mai dambu".
Yafa? a cike da barkwanci.
Fa? a? a far'arta tayi tana cewa.
"To hassana maza shinfi? a masa sallaya acan shigo mana kaida gidanku".
Tafa? a tana jan mayafinta wanda ta ciresa ? azu ta rufe jikinta tsaff.
Sallama usman yay tare da shigowa ciki.
Zama yay akan sallayar yana gaida mama.
suma ??an biyu dasu ihsan suka gaidashi tare da mi?"!ewa suka bar wajan.
"Mama lafiya kwana biyu ?"!annena basa fitowa, nima dayake na kwana biyu banje ba sabida anyi bikin wannan ?"!anin nawa wanda mukazo dashi kwanaki, toseda na koma jiya malam salihu kecewa basa zuwa to Allah sadai ba laifi mukai ba?".
Yafa? a cikin nutsuwa.
"Lahh ? ana wallahi babu komai kasan garin damuna se ahankali, amman insha Allah zasu dawo ne".
Sannan ta numfasa kana ta ? ora da cewa.......
"Allah sarki ashe biki kukai? to Allah yasanya alkairi aikuwa na shaidashi wannan marar maganar ko dakuka zo kwanakin baya?".
Dariya usman yay "Eh! fa shine to mama kinsan sha'anin biki duk gajiya ta hanamu, fita office ni se jiya na koma ma".
Murmushi mama tai tana yaba karamcin usman tare da saukin kanshi.
"Aikuwa dai abubuwan biki se hakuri yawa garesu, hassana! zoki kawo mishi tuwo"!
"lahh wallahi mama yau cikina a koshe yake amman watarana naci insha Allahu".
Hira suka cigaba dayi.da usman akan tsadar rayuwa da ake ciki wanda mama ta sake sosai dashi kamar sun jima jitai hirar usman ta wanke mata damuwar wancan mara kunyar yaron, su hassana suna daga ? aki suna sauraran hirar sunata mamakin shakuwar mama da usman ? in suma.......
Bebi tunda ta shiga gidan iya suka ?"!ule a ? aki suna hira ita da sadiya seda aka soma labaran ?"!arfe taran dare sannan iya ta kwa? a musu kira.
"Bebi zoki wuce gida kinsan mamanki bata son fitar dare".
Tura baki Bebi tai gaba.
"Iya ni kibarni na kwana wallahi gidanmu sauro".
Dariyar sakarcin Bebin iya take.
"Maza xona sakaki a hanya ki karasa dan bana son wannan shirman naki".
Kamar zasuyi kuka! iya ta saka Bebi gaba seda suka rakata har bakin layin sannan sukai sallama iya da sadiya suka koma ita kuma Bebin tacigaba da tunkarar gida.
Gabanta ne taji ya fa? i lokacin dataga hasken fitilar mota ya haske hanyar datake harya bata damar kallon gabanta bata kuma ka? uwa ba seda taga wata bakar ?"!atuwar mota still a dab da gidansu.
Tana kokarin hawa dakalin kofar gidan nasu taga mutum kamar bugagge akanta.
?`ago kanta tai tana ambatar sunan Allah a zuciyarta.
"Malam lafiya zakawani zo katsayamin kamar ka bugu?"
Tafa? a cikin fitsara.
Tare da saka hannunta ta kare idanunta sabida hasken ? ayar motar dake oposite ? insu ya kuma ?"!aruwa.
Sautin dariya taji kafin taga ya dawo gabanta ya bake hanyarta ta shiga gida se asannan hasken daya haskashi yabata damar ganin koshi ? in waye.
?`an gajere ne marar jiki farine tas idan bata manta ba ta? a ganin wannan mutumin lokacin da zasu fita itada da ??an biyu abakin wani shago yana zaune yana shan sigari ?"!warai ta ta? a.ganinshi.
"Balkisu zinariyata haba nima mijin se ammin tsiwa to angonki ne na jibi ko gata, naxo zance ne mu?"!arasa mota" yafa? a yana kokarin kai hannu saman nata.
Jada baya tai sabida ?"!aurin daya bugeta wanda ta tabbata na kayan mayene.
"Wallahi tallahi ka kuskura ka ta? amin hannu sena baka mamaki banza gaja kawai".
Tafa? a tana harararshi kamar idanunta zasu fa? o ?"!asa.
Dariyar basawa yay.
"Ke dakata mahaukaciya nixaki mannawa hauka kinsan waye ni kuwa to in bakida labarina kije ki tambaya waye mai shanawa nine wanda idan akacewa mutum yaje ya gani to ni ze gani tantirancina ya wuce tunanin karamin kanki wawiya kawai"!!
Murmushi Bebi tayi tana masa kallon wanda ya sami matsalar ?"!wa?"!walwa.
"Ayyah kace bariki ce da kanta agabana to Allah yay min tsari da shai? anin mutum irinka"
Tafa? a babu tsoro atare da ita tana jada baya sabida tunkarar ta dayay.
"Zaki gane baki da wayo yayin da jibi ko gata na turmushe ki na goge bakin tsiwa inma bakida masaniya kije ki tambayi kawunanki waye ya bada sadakin ki yarinya zan nuna miki karshen iskanci".
Gabantane ya fa? i har tsoronta ya bayyana hankalinta ya tashi nan da nan in kuwa har aka aura mata wannan tabbas angama da rayuwarta waye bai san iskancin shiba seda yafa? i sunanshi tama kuma shaidashi dama akanta ? azu wannan baffan nata yazo gidansu.......
Jikinta na rawa take kokarin shiga gida domin ta ?"!arajin komai sabida ? azu sama sama taji maganar dan tana tsaka da zazza? i.
Caraf taji hannunshi saman nata yana kokarin ha? ata da jikinshi cizo ta gantsara mashi agigice ta juya da gudu amai makon ta koma gida tsabar ruduwa seta koma bayan layinsu cikin wata kwana ta ra? e tana kuka!
Duk abinda suke Aliyu yana kallon su kamar a tv sedai baijin abinda suke fa? a amman ga yadda yake hango waccan marar kunyar yaga kamar fitsara takewa gayen, bai ka? u da lamarin ba seda yaga gayen yanason rungumeta wanda tsabar ka? uwa yasa shi balle marufin motar batare daya shirya ba ya fito tare da nufar wajan dasuke.
Yana zuwa tana guduwa wannan gayen kawai yagani wanda yay mishi kama da ?"!azami.
A ?"!yamace Aliyu ke kallon khaleepha kamar yaga kashi.
"??addara ?"!anwarka akazo yiwa wannan iskanci xaka yarda nace zaka yarda dan ubanka"!!
Khaleepha yaji murya dakakkiya ta doki kunnenshi.
Kafin ya ? ago kanshi ya zuba su akan tsayayyen namiji ? an gayu wanda babu wargi atare dashi,Cikin tsoro da kuri khaleepha yake cewa.
"To kaikuma waye kuma.mai ya ruwanka da matata itafa zan aura nan da ??an kwanaki ina ruwan.......,Bai ji karashen maganar ba ya kwa? e bakin khaleepha da gefen hannunshi.
"Ko mijinta ne kai zan iya hukunta ka sabida su mata killacesu akace ayi ba watsasu ba bare kuma.kai daga duk inda ka fito.kai ba ? an kirki bane wawa kawai ubanka ne ze aura maka ita dalla ja gwangwanin motarka kabarmin nan kona saka hukuma ta kama min kai"
Aliyu ya fa? a ranshi na suya.
"Zan tafi amman kasani in ka hanani ta? ata anan wallahi baka iska ka hanani au???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ranta cikin satin nan ba domin tuni sadakina ya riga komai isa gidansu".
Yafa? a da sauri ya fa? a mota yaja a guje jikinshi na

23 / 51