Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   27 / 51

78K to 81K   out of 152.7K words

? insu mahaifinsu ya ? ebe su shida ? an uwanshi usman ya fitar dasu ?"!asar uk anan wata jami'a dake ?"!asar suka sami damar yin karatun su tundaga matakin digree har zuwa masterring, batare dasun kuma dawo gida ba koda da hutu, har seda suka kammala karatunsu sannan suka dawo ?"!asarsu ta gado cike da ? unbin nasarori, daga nan ne kuma kowa ya kama aiki ganga ganga a karkashin kamfanin mahaifinsu.
Har zuwa wannan lokacin da shi ALIYU yakai ga soma gina kamfaninshi na ?"!ashin kanshi banda wasu sabgoginshi dayake na harkar kasuwancin shi da jarinshi.
ALIYU mutum ne mai ri?"!o da addininshi domin baya wasa da ibada hatta azumin nafila ko wanne baya wuceshi hakanan yana da miskilanci na gaske baida sakin fuska sosai, gefe ? aya kuma harkar gabanshi ka? ai yake baida saka idanu akan lamarin wani, Dogone sosai mai suffar ?"!arfafan maza ba?"!ine shi amman irin kalar nan mai ?"!yalli, yana da manyan idanu masu firgita marar jin magana mai ? auke da dogon hanci wanda bai cika siranta ba, sedai yana da tsaho da ? an fa? i ka? an, bakinshi madai daici ha?"!oran ciki farare ne tass ajajjere dasu, yana da wani ?"!aton tabon abin sallah a saman goshinsa wanda har wani turzawa yayi yay wani irin kurji-kurji yana sa? a, gashin girarshi mai gazar gazar ne, wanda ya cure a saman doguwar fuskarshi mai ? auke da wani irin ha? a? ? en saje wanda ya ha? e da gemun daya bari a fuskar tashi.
Baya barin suma a kanshi duk da yana da yalwarta amman bai barinta sedai yay askin saisaye batare daya bar suma akanshi ba, haka nan Aliyu mutum ne mai tsananin tsaftar gaske ko ka? an baison ganda bare ?"!azanta haka xalika baya son sanyin jiki komai nashi da zafi-zafi yakeyi da ?"!arfinshi da lafiyarshi, domin ko shiryawa ze baya wuce mintuna goma ya gama, ya fice yana da mugun zafin nama, yana da rashin son magana sedai inka ta? oshi akwai zafin rai da zuciya tare da taurin kai, wannan dalilin yasa ?"!annenshi suke mugun shakkarshi hakanan kuma ma'aikatan su suna ganin girmanshi sabida iya mu'amalarshi da jama'a sam baya nuna girman kai ko izza baya nuna cewar shi mai ku? ine a kullum yana nuna cewar shidasu ? ayane, suna matukar jin da? in tafiya da shi sedai yawan rashin maganarshi ka? ai ke ha? asu dashi amman iya adalci da tausayi yana dashi.
Yana da biyayya sosai domin duk abinda ammi da abba suke so yakan hana kanshi farin ciki domin ya samarwa mahaifanshi yakan aje lokacinshi mai mahimmanci akan ya kyautatawa mahaifanshi, wannan dalilin yasa suma mahaifan nashi ke ?"!o?"!arin ganin sun kyautata mashi.
Aliyu yana cikin jerin mazaje masu mugun ?"!arfin sha'awa tsananin zurfin cikin shi ke sakawa bai nuna halin dayake ciki illah mutum ? aya dr mijin kanwarshi nusaiba, wanda suka taso a tare ? an wajan alhaji babba shine ka? ai yasan halin da abokin nashi ke ciki shima kuma dalilin yana kar? ar magani wajan shine.
Duk halin daze shiga a ? akinshi shi ka? ai yake gama mur?"!ususun shi na azaba batare da wani ya sani ba, sedai ?"!wayar idanunshi ta nuna wadda kusan kullum take a lumshe wadda gazar gazar ? in gashi suka rufeta ruff gwanin sha'awa don kafin kaganshi ya bu? e ?"!wayar idanunshi tarr akan mutum da wahala inko yay hakan sedai inyana cikin ? acin rai wanda inya kalleka da ita seka kusan fitsari dan firgici! sabida yadda Allah ya bashi wani irin ?"!warjini da haiba, ma'abocin son ?"!amshine wannan dalilin yasa kamshin ya sami wuri ajikinshi ya kama kullum yazo waje zakaji kamshi wataran ma kafin yazo wajan kamshinsa ze fara maka sallama.
Yana da kyakykyawar mu'amala a tsakanin shi da ??an uwanshi, sedai inda ammi ke fama dashi rashin shiga cikin jama'a sosai sau tari yakan zauna ne a ? akinshi yay ayyukan gabanshi koya ? auki carbinshi na yatsun hannunshi yayta tasbihi ga ubangiji yakance hakan yafi masa yayta zuba surutun da baida amfani.


Yana da tsari a rayuwarshi wanda komai nashi a tsare yake tun yana karami yake da nutsuwa wadda tabi jikinshi har zuwa girmanshi, wannan dalilin yasa baya shiri da mutum mai rawar kai sabida shi mutum ne nitsatstse sau tari sukan yi fa? a da usman akan surutunshi.

Akaf ??an uwanshi yafi shiri da usman sun shaku komai nasu ? aya hakanan Aliyu da usman sukanyi sirrinsu batare da kowa yajiba.
Aliyu yana son usman sosai hakanan shima usman ? in nason Aliyu wani zubinma har ??an biyun ammi ake ce masu.

Ko ka? an baya son khadija har cikin ranshi amman yadda mahaifanshi suka bashi umarni akan ya aureta yasa bai masu musu ba.
Sabida a tsarinshi baison karamar mace yafison babba wadda ta mallaki hankalin kanta, duk da khadija ba yarinya bace kuma tana da hankalinta amman shi baison mace irinta ko ka? an bata burgeshi, sabida khadija akwai iyayin tsiya tare da shige masa shikuma mutum ne wanda baida son za?"!ewa a rayuwa.

Khadija doguwa ce amman bacan ba farace tass wadda harta ? an fara ? ashewa batada wani jikin kirki domin yanayinta kamar ta tsinke, tana da rashin magana, dan baza,a sakata ajerin masu son mutane ba don ko a makaranta batada kwashe-kwashen kawaye ita dai barta da iyayinta.
Tana da mugun kishi akan abinda takeso wannan dalilin yasa bata yarda da wata tazo gidansu bare suyi katari da Aliyu.
Tana da tsafta hakanan batada son jiki domin tasami ?"!warewa akan girke girke kala kala tare da kyaran jiki da gayu sabida umman ta gaskiya tanada tsafta.
Tana son Ali sosai wanda har bata iya ? oye sonshi a ko ina.
Sedai gefe guda harda kwa? ayin abinda Aliyun ya mallaka domin arayuwarta tanada son fantamawa tafison taga tafi kowa acikin familyn su tafison tashiga jerin matan dasuka amsa sunansu mata tafison taga ta mallaki manyan kaddarori wa? anda zata shiga cikin jerin mata first class masu ku? i da jin da? in rayuwa, wannan dalilin yasa ta rike wuta harseda burinta ya cika akan Aliyu taga ta mallakeshi a matsayin mijinta gashi kuma burin nata ya cika na mallakar Aliyun bara muga kozatai nasarar mallakar zuciyar tasa..




Kunji tarihin ALIYU yanzu kunsan waye shi da kuma zuri'arsu.



*DAWOWA LABARI*
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *PART* 2



NAKU?`INE



*66*


_CIGABAN LABARI_


Aliyu bai san bidirin dasu usman sukai ba hasalima bai san komai akan faruwar lamarin auren ba.
Shidai jiya sun rabu da usman akan cewar zega mai yuwuwar samawa yarinyar gurbin makarantar kwana mai tsada yasan intai nisa da gida babu mai takurata bare ai mata wannan auren.
Abinda kuma usman ya ra? a mashi jiya a mota shine xasu san yadda sukai ta dawo wajan ammi da zama inyaso in ta dawo hutu tai zamanta a wajan ammi da wannan dabarar suka rabu da usman ( lallai akwai ?"!ura ! )
Bai tashi a baccin shi ba se wajan 12 Na rana salatine ? auke acikin bakinshi yana mi?"!e ?"!afafunshi wa? anda ya saukesu daga saman gadonshi, jikinshi sanye da guntu wando kasancewarshi bamai kwanciya da kayaba, koda ya zira kayan bacci tofa cikin dare seya tubesu kuma baya son rufa yafi bukatar ya kwanta a haka.
Rabonshi da bacci tun karfe hu? un asubahi daya tashi yay nafila, ya wuce masallaci bai shigoba se shiddan safiya wajan motsa jiki yaje yay morning training bai shigoba gida ba se wajan 8 ruwa kurum ya watsawa jikinshi ya kuma kwanciya shine bai tashiba se yanzu.
Gaban kofar bathroom ? inshi yaje ya ? auko katon towel mai kalar dark blue daurashi yay a west ? inshi bayan ya zame guntun wandon dake jikinshi cikin bathroom ? in ya shiga yay brush tare da watsa ruwa ajikinshi.
Yafito dukkan ilahirin jikinshi yana ? igar da ruwa.
?"!aramin towel ya ? auka ya tsane ruwan jikinshi tare da nufar gaban AC controll ? in ? akin ya ?"!aro ?"!arfinta janyo stool yay ya zauna gaban mirrow yana shafa cream a skin ? inshi cikin sauri.
?arin body spray, yaywa kanshi sosai yabi kowani sa?"!o da lungu na jikinshi ya goga turarenshi na arabian uod, sannan ya gyara kwantaccen sajenshi mai ha? e da gemunshi, tashi yayi ya nufi gaban close set ? inshi.
?`anyen farin boyel mai yankan gidan sugar ya ? auka wanda akai mashi ? inki da golden ? in zare dogayen kayane har ?"!asa, shirya kanshi yay cikinsu still ya kuma yima kanshi barin turare.
Phone ? inshi dake yashe bisa saman bedside ya ? auka tun jiya bai kunnata ba yanzun ma kuma baida niyya kunnawa sabida baya son yawan damu yanajin dukkan jikinshi ya gaji babu abinda yake bukata se hutu, sakamakon yawan zirga zirgar dayake yi bai samun xama shikam kusan kullum yana kasuwa ko yana wani uzirin a office.
Taka ?"!afafunshi yay a saman lallausan chanies carpet ? in dake malale a center'n ? akinshi handle ? in kofar ya bude ya fita falo.
Tundaga bakin room ? inshi wani irin dadda? an kamshi ne ke mashi well come! mamakine ya kamashi lokacin da idanunshi sukai arba da ?"!ayataccen tiren sliver a tsakiyar table ? in dake falon, an jere falasai a samanshi gawata ledanan irin ta rafin an rufe tiren da ita da alamun kayan break fast aka jere a kan tire ? in.
Zama yay akan one seater tare da kallon tvn dake kunne ana wani indiyan film mai kyau.
Kimanin mintuna biyar yayi yana kallon film ? in yana kuma jin dadinshi sabida shiba ma'abokin kallace kallace bane ba amman wannan film ? in yay masa kyau tare da da? i sabida soyewar da ake cikinshi.
Ba?"!on sassanyen kamshine yake kusantoshi rintse idanunshi yay yana kuma kwantar da kanshi a gefen hannun kujerar harta karaso gabanshi.
"Assalamu Alaika"!
Tafa? a tana tsugunnawa gabanshi.
Can cikin makoshin sa yace mata.
"Amin wa'alaikissalam".
Domin seda tai da gaske taji abinda yace ? in.
"Yaya barka da safiya fatan ka tashi lafiya naga hidima jiya nagode Allah ya ?"!ara bu? i da ? aukaka amin".
Da sauri ya wara idanunshi yana kallonta.
Sanye take cikin atamfar holland ja wadda akai mata ? inki rafa na riga da zani setai wani irin firit acikin kayan sabida batada ?"!iba.
Dariyace taso kamashi ganin yadda tai kamar kace mata kett ta arce gawani irin burum datai acikin riga da xani domin ko ka? an basu amsheta ba, dogayen riguna sunfi mata kyau.
Amman sanin zataga kamar yay mata cin fuskane seya kanne ya basar tare da barin dariyar can kasan ranshi.
"Yaya the break fast is ready"!
Tafa? a tana nuna mashi da ? ayan hannunta.
"Tun ? azu nai niyyar tashinka naga time yana wucewa amman sanin kayi zirga zirga kaji wahala yasa na barka kasami hutu".
Tafa? a tana mi?"!ewa daga gabanshi wajan kayan karin taje ta soma sauko dasu kasan carfet.
"Yaya abinda yasa ban kaisu daining ba sabida nasan sekafi jin da? in yin break a kasa nima banciba kai nake jira".
Mamaki take bashi na wannan rawar kan datake mashi.
Amman bai magana ba, sedai can cikin ransa yaji dadin yadda tai mashin danshi yana son a girmamashi a riritashi aji dashi a waje musamman wajan matarsa ta sunna.
Yanajin yadda ta karramashi inya ?"!i cin abinci kamar ya zuba mata kasa a idanunta ne.
Dan haka cikin nutsuwa ya taso daga kan kujerar tare da komowa kasa ya zauna gabanta yana facing ? inta yana ganin yadda take sarving break ? in acikin plate cikin nutsuwa tare da tsantsenin tsafta.
Kallon yatsun hannunta yake ta kasan idanunshi wanda yake hango zallar tsaftar khadija a cikinsu sabida yadda suke a yanke ?"!ar-?"!ar dasu, aransa yakejin kodan tsaftar dake gareta ze iya cin abinda ta bashi.
plate biyu tai na soyayyen dankalin turawa tare da miyar source ? in hanta agefensu kamshinsu ne ya cika masa hanci.
Tura mai nashi tayi gabanshi tare da ? auko cokali mai yatsu ta saka aciki.
"No ki fara bani black tea nasha"!
yafa? a kamar an tilasa mashi.
Cikin jin da? i ta amsa masa tare da janyo tea flaks ? in dake gefenta.
Ta ? auki white tea cup ta bude flaks ? in ta fara zuba mashi ruwan tea ? in data masa hadin su na'a na'a dasu kanun fari, tun tana zubawa kamshin kayan hadin yagama cika falon harta kammala ta saka tea spoon ciki tare da miko mai gabanshi.
Dayake da sugar take dafa shayi domun yafi ji tare da kara lafiya.
Mamakin yadda ta iya sarfa girki yake cikin ranshi tare da tsaftar ta amman bai ce komai ba seya karba tare da ajewa gabanshi.
"Nagode!"
Yafa? a tare da yin bisimillah ya fara shan tea ? in wanda bakaramin da? i yay mashi ba............




*NA KU?`INE*
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *PART* 2

NAKU?`INE

?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? *67*


Babu abinda kakeji acikin ?"!ayataccen falon nasu, face ?"!arar na'urar sanyaya ? aki tare kuma da ?"!arar cokalin da khadija ke ? iban dankalin turawan dayake cikin plate ? in gabanta tana ci ahankali ciki nutsuwa tare da tsantsar iyayi.
Yana shan tea ? in yana lumshe idanunshi yana jin da? in yadda kayan kamshin cikinshi ke ratsa mishi ma?"!ogoronshi yana jin da? inshi sosai musamman yadda kamshin ke dukan hancinshi.
Harya kammala ya dire cup ? in idanun khadija yana bisa kanshi hamdala tayi ga sarki Allah sannan ta mi?"!o mashi dankalin data zuba mishi cikin plate wanda yace bazeci ba seyasha tea tukunna.
?`an ?"!yafe bakinshi yayi ka? an batare daya kalli plate ? in ba, sabida yadda yaji cikinshi ya ?"!oshi.
"Yaya kaci wannan ? in".
Muryarta ta dokin kunnenshi, ? an juyowa yay ka? an.
"Am ok"
Abinda ya fa? i kenan yana juya kanshi yana kallon side ? in Tv.
"Please yaya ka? an ci koyaya danfa kai na tashi tun six nayi maka break fast mai ?"!ayatarwa haba mana my cwt man dan Allah kaci".
Tafa? i maganar cikin sigar shagwa? a.
Bayanson hayaniya hakanan kuma bayason watsa mata ?"!asa bisa idanunta sabida shi mutum ne dayasan ?"!imar ? an adam sam baison yay mata abinda bazata ji da? i ba, musamman yanzu datake ?"!ar?"!ashinsa, duk da bai sonta ko ka? an amman bai tunanin ze iya cutar da ita ko ?"!untata mata domin shi lamarin aure na Allah ne.
Jan plate ? in yay gabanshi sannan ya tan?"!washe ?"!afafunshi abisa ?"!a'idar tarbiyar cin abinci.
Batare daya ? auki spoon ba, ya ? anja hannun rigarshi sannan ya saka hannunshi na dama yay bisimillah sannan ya soma cin abincin, Cike da nutsuwa.
Ta cikin ?"!asan idanunta take kallon yadda yake cin abincin nashi cikin nutsuwa yanayi kamar baison cin abincin wanda hakan kamar acikin tsarinshi yake.
Yakai kusan mintuna biyar yana cin abincin amman kuma baifi loma uku ba, sannan ya ? an janye plate ? in daga gabanshi, ya mi?"!e tare da shiga cikin kicin ? in dake falon, ya wanke hannunshi, ya ? auki tiesue ? in dake saman frij ya goge hannunshi da bakinshi ya jefa a dustbin ? in dake gefen frij amman bawai irin wanda ake zuba shara bane ba, wanda ake ? an zuba tarkacen dattin dake falo ne, sannan ya karasa saman seater ya zauna ya ? auki remote control, yana ser???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ching channel, tashar saudi ya kamo tare da ? an kwantar da kanshi yana kallonshi.
Itama khadijan mi?"!ewa tai daga wajan cikin nutsuwa ta kwashe kwanukan tanajin ranta yay mata sanyi ganin yadda yaci abincin nata, kaiwa kicin tayi sannan ta koma ta ? auko kayan gyaran waje ta gyare wajan tas duk daba datti yay ba sabida cin abincin nasu cikin nutsuwa sukai, sannan ta ? auko room freshner ta fesa, wanda nan da nan ?"!amshi mai sanyi ya ?"!ara cika falon, Seda ta tabbatar da tsaftar wajan sannan tazo kusada shi ta zauna daga saman ? ayan seater ? in dake kusa dashi.
Itama tana kallon amman rabin hankalinta yana wajanshi tana kuma sake tsinkewa da lamarinshi na rashin maganarshi ace mutum kamar bebe.
"?`aukomin wayata acan".
Ya nuna mata can wajan center carpet inda sukai break fast.
Cikin sauri taje ta ? auko mishi ita sannan ta miko mashi cikin nutsuwa.
Amsa yay yana kunnata.
Yana ?"!o?"!arin ? orata a gefenshi yasomajin ringing! Cikin nutsuwa ya duba saman screen ? in wayar sunan usman ne ya fito ? aro ? aro.
Mr Man.
Serving ? in dayay ma usman kenan acikin wayar tashi, Cikin ? an sakin fuska ya ? auki wayar yana karawa a kunnenshi.
"Hellow kai wai wani irin mutum ne anata kiran wayarka tun safe akashe ina ka shigane?".
Murmushi yay na gefen baki wanda ke ?"!ara mishi tsabar kyau sannan yace.
"Bashinka naci koko a haya nake kabani notice".
Yafa? a yana sakin ?"!ayataccen murmushi yana ? an shafo gemunshi.
"Ban saniba ? an rainin wayo dalla malam ina son ganinka in kana kusa mu ha? u a parking space".
"Bafa zan fito ba ko gidan ba?"!onka ne, ina cikin falona a zaune ka shigo mana".
Wata dariya usman yay harda ?"!ya?"!ya tawa.
"Kaga farin shiga ungozo mar wake, seka gayawa wanda baida falon, Angon kwana biyu".
??itt ya kashe wayar.
Murmushi yayi tare da mi?"!ewa takalminshi ya zira a ?"!afafunshi sannan ya ? an tsaya gabanta.
"Zan ? an fita sena dawo".
Tashi tayi cikin sauri, few mint ta ? auko turare a ? akinta, gabanshi ta tsaya a tsorace ta fesa mashi ka? an a gaban rigarshi ta gaba.
"Allah ya tsare min mijina ya kareka daga dukkan sharri, ya hana idanunka kallon kowacce mace inba niba My nawa ni ka? ai".
Shikam dariyama tabashi ya ra? eta ya wuce yana yaba yadda take riritashi kamar ?"!wai.
Sauka yay ?"!asa tare da bude kofar falonshi ya fita harabar gidan.
Gate ? in gidan ya bu? e ya fita part ? in ammi ya nufa kanshi tsaye, a babban falo ya zauna a saman seater yana kallon tashar aljazeera.
Jin shurun yay yawa ya mi?"!e tare da bu? e kofar falon ya fita sabida yasan ?"!ilan ko bata tashi daga baccin data koma bane ba, sabida yau sunday babu aiki kowa yana gida shiyasa ko ina tsitt a gidan da alamun kowa yana hutawa ne.
A parking space ya tsaya tare da fiddo da wayarshi ya niman layin usman, cikin sauri usman ? in ya ? auki

27 / 51