Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   14 / 51

39K to 42K   out of 152.7K words

luntsumata abakinshi yana sauraranta tana cewa.
"Daman bambanta ??a??a aishike kawo rabuwar kai, sedai kuma zakaga akwai wanda yafi faranta maka tokoda kana jin dadin hakan seka bar abin aranka kasan ??a??a da kishi yanzu sekaji kai ya rabu, amman kowa yana son mai kyautata mishi ai abinda wasu iyayen basa ganewa kenan sakaga kiri kiri suna nuna bam banci acikin ??a??ansu wanda hakan bakaramin tarwatsa kan zuri'a yake yi ba, nikaina Aliyu ya shiga raina fiye da tunani sedai ina dannewa sabida banson ??an uwanshi suga na nuna musu bambanci a tsakaninsu, sabida yaron nan iya gwargwado yana nuna mana mahimmancin mu na iyaye kasan girman Allah ko ka? an baison wannan aure amman yadda yaga mun dage akai tuni yabi ya hakura da ita".
Ammi takai maganar tana kuma baro wata bananar, amman a wannan karon nata bakin taiwa masauki da ita.
"Haka ne Bilkisu! Allah yayi musu albarka baki ? ayan su".
Da amin ta amsa sannan sukaci gaba da hirarsu ta fahimta ita da mijin nata wadda rabinta akan ??a??ansu suke yinta.

Shiko Aliyu tundaga step ? in bene yake rage kayan jikinshi sabida matukar gajiyar dayay, wadda bayajin zata barshima ya iya tsayawa cin abinci yafi bukatar ya soma gasa jikinshi da ruwan ? umi tukunna kafin komai ya gudana.
Bakinshi dauke da sallama ya nufi cikin babban falon nashi wanda yaci gyara mai kyau har wani turare aka zuba irin na ??an maiduguri babu abinda ke tashi cikin falon nashi se tsabar kamshi mai kashe jiki.
Mamaki yay gani ?"!wan falon a kunne amman seya basar sabida, yana tunanin sister ? inshi amina wadda take gyara mishi wajanshi ko ita ce data kammala gyaran ta manta bata kashe ?"!wan falon ba, sabida amina ka? ai ya yarjewa tashigo tai masa gyara amman ??an biyu ya hutashshesu ganinsu yake kamar babu wata uwar dazasu mashi se tsabar shirme da shiririta.
Shirt ? in jikinshi ya ? alle ya ajeta saman seater falon sannan ya zame trouxer ? inshi tunda daman yabar jacket ? in daya ? orota samansu acan motar usman.
Dagashi se single and boxer ya nufi hanyar bedroom ? inshi yana ? an mi?"!a ka? an sabida mugun gajiyar dayaci karfinshi.
Hohoho! Umma ta iya ? ura, sabida ta afka khadija cikin uku bala'i!!! sabida tunda ta soma ? ura mata maganin mata masu ?"!arfi tare da gyara na mussaman kasancewar gabatowar bikinsu yasa takejinta acikin wani irin feeling condition wanda kusan kullum setayi zazza? i mai zafi tare da ciwon mara mai ? an karen azaba wanda bai barinta tai katabus dan hatta schoolma ta daina zuwa, kana ganinta kasan tana samun gyara mai kyau domin ta? an ciko ta goge ta murje tai fresh babu abinda yanzu khadija ke bukata kamar namiji cikin dare har kuka! take idan jarabarta ta mikarta sedai inda zata godewa Allah dayasa ita ? in bata fito cikin jerin mata mabiya mazaba, hasalima yawan tara maza baya cikin tsarinta tun tasowarta ita dai barta da ? aukar kai da iyayi da yanga tare da ? an banzan kishin tsiya mussaman akan gwarzon nata Aliyu wanda tun wajan sallar isha'i tagama hadewa cikin tsadaddun kayan kanti masu matse jiki tai ? arin manyan turarurruka masu kama jiki, wanda ummanta ta bata abinci da abinsha ta kawo masa amatsayin nata na tarbarsa wanda cikin dabarar da umman tai mata tafaki idanun ammi harta samu damar hayewa saman nashi, wanda ita kanta tasan a tsananin dokar ammi bazata barta ta ke? ance dashi a part ? inshi ba, shiyasa ta faki idon kowa tayo nan ? in, tunda ta shigo taji kamshin turarensa wanda yake kame cikin kujerun falon shiya haifar mata da kasala mai zafi tare dajin wani mugun feeling!.
Tun shigowarshi idanunta yake kafe akansa wadda itan take kwance saman Threeseater tai ringine hannunta dafe da mararta ganin surar jikinshi bakaramin firgitata yayba wanda har wani zullo zuciyarta ke mata wajan angizata zuwa gareshi, lumshe idanuwanta tai tare da dirowa gadan gadan ta nufi wajanshi.
Cikin zalama ta ? ora hannunta a tsakiyar west ? inshi take kuma tasoma murza wajan ka? an ka? an tana lumshe idanunta tana furzar da huci, kamar wata mahaukaciya ta ? ora kanta agadon bayanshi tana shakar kamshinsa.
Yana kokarin mur? a handle ? in kofar yaji ? umin hannu a kwankwasonsa cike da dakiya ya cigaba da bude kofar batare daya juyoba.
Tsananin mamakine ya kamashi lokacin dayaji kwanciyar kan mutum agadon bayanshi bai jiyoba ya zira jikinshi zuwa cikin katafaren ? akin nashi.
Mamakine ya kasheshi lokacin dayaji anjawoshi da ?"!arfi zuwa gaban kofar amman dayake namijin duniya ne ko gezau sema jin datai kamar tajawo dutse!
Kuka take a wannan karon tana murza kanta gadon bayanshi.
"Plsssss yayahhhhhhh dan Allah ka jiyoooooooo ina bukata yayaaaaaaaa"
Takai maganar da wani irin rawar murya.
"Kutumar uba! yaja wata ashar wadda bata saba fita a bakinshi ba, cike da zallar mugunta ya juyo da ita yana kare mata kallo idanunta lumshe suke ruff kamar ??ar maye, cike da mugunta ya tureta yana watsa mata wani firgitaccen kallo amman dayake hanakalin nata yay nisa batajin kira yasa take kara ?"!o?"!arin kai kanta gareshi.
"Idan kika yarda wannan ?"!azamin jikin naki ya kuma ra? ar jikina wallahi!".
Bai karasaba sedai yaja ?"!wafa! tare da matse yatsunshi.
"Shasha sakarar banza".
Yafa? a yana bude kofar bathroom ? inshi ya fa? a.
Sosai ya shiga wani irin firgici wannan wani irin masiface yarinya zatai masa fya? e har cikin ? akinshi lalllai tarbiyar yanxu ta kama uban ? akinta, to wannanma fa agidansu take inaga ??an waje kuma se abinda hali yay.
Tabbas yanajin ze kara saka idanu akan kannenshi fiye da'da dukda yasan su basu isa sunyi ba se Allah.
Acikin matukar tashin hankali yay wanka yana aiyana rashin kamun kai na khadija, wanda lokacin daya fito bai ganta a? akin nashi ba.
Babu yadda zeyi da mahaifanshi amman bada ban hakaba da bayajin ze iya auran khadija sabida baisan maza nawa tabi a waje ba, wata sassanyar tsanartace yaji ta ?"!ara tabin jikinsa da zuciyarshi baki ? aya.
Dan haka bai sami sukunin cin abinci ba ruwa kawai yaketa ? a? akawa cikinsa haryay nafila ya haye saman bed yana faman serching cikin ransa.


Itako khadija wannan tsawar daya daka mata ita ta dawo da ita hayyacinta aguje ta sauka ?"!asa inda Allah ya sota babu kowa a falon farko dan haka kanta tsaye part ? insu ta wuce, aguje umma tana mata magana amman ina kuka kawai take bathroom ta wuce taita sakarwa kanta ruwa har komai ya lafa mata sannan ta haye kan gado tai lamo kamar wata marar lafiya.

Da tsananin damuwa ya kwana har zuwa wayewar gari rannan nashi a ha? e yake tamau kamar an aiko mishi da sa?"!on rasuwa.................

Tunda asubar farko Bebi ta mike kanta tsaye bandaki ta nufa domin ta gyara jikinta kamar yadda mama ta koyar da ita.............




*??ARAMARSU* ?S`
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
?? ?? {?? _HOT LOVE_?? }
?? ?? ?? ?? ?? ??

?? ?? ?? ???? NA
*AUTAR MANYA*

_Albishirinku iyayen yara dama yaran baki ? aya, shin ko kinsan shararriyar tashar nan ta youtube mai suna *Abdur-rahman* ta shirya tsaf domin baku gudunmawa wajan tayaku bitar karatun ??a??anku cikin sau?"!i?, Kai dai/ kedai maza garzaya wannan shararriyar channel ? in domin ki dannawa yaranki dansu karu da zazza?"!ar ?"!ira'ar da *Abdur-rahma* ke gudanarwa wajan bitar karatun alkur'ani mai girma acikinta daman sauran littattafan addinin islama kada ki manta da danna *SUBSCRIBE* tare?? da ?"!ararrawar sanarwa mungode_
https://youtu.be/PFTnz8JGFfQ


_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._
?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ??

?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ???? *41&42*

Sosai ta gyara jikinta tas ta wanke ko ina sannan ta fito waje tai alwala ta shiga cikin ? aki lokacin duk su mama suma sun tayar da sallah kasancewar ita batayi tana fashi yasa ta bude sif ? insu ta kaya ta dauki wanda zata saka tare da pant da tsummanta ta? an ja gefe ta shirya kanta, suna idarwa su mama suka fita waje domin ha? a sanwar dambu ita ko kwanciyarta tai tana karatun azkar ? inta na asubahi wanda ta haddace shi daka.

?angaren ALIYU rannan ba?"!i?"!?"!irin ya kwana dashi koda asubahi ma daya tashi watsa ruwa kawai yay tare da nufar masallacinsu wanda ke cikin harabar gidan.
Ana idarwa ya fito sabida yana son yay sammakon office domin akwai abubuwa masu yawa dake gabanshi.
"Hy mr man barka da asubahi' Yaji muryar usman wanda shima kusan atare suka fito daga masallacin, ? an dakatawa yay har usman ? in ya karaso sannan suka jera ciki sabida daman ?"!a'idarsu ce duk safiya sesunje gaisar da mahaifansu.
Ahanya usma??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????n yake bashi labarin rainin hankalin da zee tai mishi domin ko daya koma jiya tare da dambun nan ya tarar tai barci koda ya tasheta seta saka masa kuka! wai damme tana baccinta mai dadi ze tada ita da ?"!yar ya lalla? ata ta koma baccin batare dataci dambun nanba, amman tace yau da safe zata ? umama taci ya saka mata a frij.
Ya?"!arasa gayawa Ali yana dariya, shikam Ali murmushi kurum yay sabida damuwar dake cin ranshi daman ai shima usman ? in ya saka kanshine amman shikam bayajin ze tsaya mace ta dinga bashi order irin haka.
Sallama sukai cikin babban falon abbansu wanda suka tarar da sauran ??an uwansu azaune kowanne gabanshi ? auke da medium cup wanda aka sha?"!eshi da ta'tacciyar zuma mai kyau wadda suke shanta aduk wayewar asubahi wannan al'adar mahaifinsu ce tun suna ?"!anana yake musu hakan kuma gashi har girmansu basu dainaba domin hatta su ya abbakar dasuke manya suma sesunzo shan zuma kullum ta Allah.
Gaisawa sukai dasu abba sannan suka gaisa da ammi da ya abbakar, usman ne ya mi?"!a hannunshi ya ? auki zumar gaban Amina ?"!anwarasu wadda take gaishesu cikin respect, shiko Aliyu mikewa yay tare da kallon usman.
"Nifa zanje nai shirin office dan Allah karka mana delay kaga motana har yau tana garage, pls ka shirya da wuri".
Da kallo ammi ta bisa.
"Kai bazaka sha zumar ba kenan ? azuma nahau samanka yadda najera maka abincin nan haka nasaka su hassana suka kwasomin shi baka ko taba shiba".
?`an shafa kanshi yayi tare da kallonta ka? an.
"Ammi banji kai komai bakina yanzu da sassafan nan, sauri nakeyi kinga yau ko morning training ma banje ba sabida nai latti".
Abbane ya cafe maganar.
"To bara a ha? a maka break seka tafi dashi office ? in ko? ai baka tafi haka ba".
Cikin sauri usman ya amshi maganar.
"Dan Ammi kubarshi akwai masu dambu wallahi ??an gayu kawai ma siya muci".
Hararar da Aliyu ya watsawa usman ita tasaka usman ? in babu shiri yaja bakinshi yayi gum.
Ammi dariya abba dariya ya abbakar dariya su amina da ??an biyu ko suna son yin dariyar amman suna tsoro.
Fuww ya wuce samanshi yabarsu anan, seda ya tafi sannan ya abbakar ya dubi usman.
"Kaima kasan wancan miskilin baze iya cin abincin waje ba tsokanace kurum irin taka".
Hirarsu suka ? an ta? a ka? an sannan sukaiwa iyayen nasu sallama kowanne ya nufi yin abinda ke gabanshi, ??an biyu shirin schl amina shirin office, suma su usman nufar part ? insu sukai domin suyi shirin fita office.
Ammi da abba ka? ai ne a falon suna kallon labarai a tashar CNN.
Cikin kuzari da zafin nama yagama shirya kanshi cikin fari ?"!al ? in yadin tisue ba?"!ar hular zanna tare da bakin takalmi mai rufaffan sama, se ba?"!in agogon rolex daya ? aura a tsintsiyar hannunshi, fitinannun turarukanshi masu azababban ?"!amshi yaywa jikinshi ? arinsu.
Da hanzari ya ? auki jakar laptop ? inshi tare da tarkacen wayoyinshi, bai saka komai acikinshi ba ya kullo ?"!ofar bedroom ? inshi tare da saukowa zuwa ?"!asa yana zuba uban kamshi, bakaramin kyau wannan shigar tai mishiba ta ?"!ara masa ?"!warjini da haiba tare da tsantsar kyau irin na asalin yaren hausa fulani.
Still ya kuma samun iyayen nashi a falo hankalinsu yana kan TV sabida labaran da suke kallo na safiya.
??arasawa yay gabansu tare da tsugunnawa har kasa yana gaya musu cewar xe tafi office.
Ammice ta dubeshi.
"Aliyu! wai miyasa kakeson jamin magana ne agun mutan gidannan kullum ? auka suke ninake ? aure maka gindi hatta mahaifinka gayanan duk sangartar dayake maka amman wataran idan idanunshi ya rufe seyace nike shagwa? aka".
Ta numfasa sannan ta cigaba da magana.
"Jiya ka dawo daga legos amman ka gaza zuwa ka gaishe dasu yanxu ma haka fita xakai amman bazaka iya zagayen gaishe da mutan cikin gidan nan ba ko?"
Kansa yana kasa yana wasa da carfet ? in falon da hannunshi guda, bai tankawa ammi ba kuma baya tunanin harta gama fa? an ze iya tankawa sabida baisan meze ce mata akan hakan ba.
"Ba magana ake maka ba wai babana! ? azunnan Alhaji babba yagama yimin fa? a akan yadda kazo bakaje ka gaishe dasu ba, kaga nifa bana son abinda ze dinga kawon matsala da ??an uwana".
Cewar abba kenan wanda hankalinshi ke kan tvn gabanshi.
"Ayi hakuri xan gyara insha Allahu".
Yafa? i hakan yana jin ransa na suya shifa abubuwan gidan nasu sam sun soma fitar mishi daga kanshi
Mikewa yay yana kuma yi musu sallama batare daya nufi inda ammi ke nausar dashiba.
"Daman nasan wannan shegen taurin kan nashi wallahi bazeje ? in ba yadai fa? i hakan ne danya amsa maganar tawa, ya Allah ya Allah ya yayewa wannan yaro wannan kafiya da taurin kai amin".
Cewar ammi tana kallon abba wanda yay kamar baijita ba.
Aparking space ya tsaya suna gaisawa dasu fahad da sauran ?"!annenshi wa? anda suke cousins kafin ya ? auko wayarshi acikin aljihun wandon farin yadin jikinshi yana kokarin niman layin usman sema gashi nan ya fito cikin shigar black suite wadda tai mishi kyau babu laifi.
Batare da ? ata lokaciba usman yaywa motar key suka shige tare da nufar bakin gate.
"Ni wallahi daga yau bazan kuma dropping ? inka ba, nagaji da wannan takurar haka kurum da aurena fitar office a wannan duku, dukun".
Usman ya fa? a yana ? agawa masu gadi hannu lokacin yana kokarin fita daga gate ? in gidan.
Har suka hau kwalta yanawa Ali sababi wanda shi sam baima ? ago ba bare usman yasaka ran ze tankashi sema bude datar shi dayay ya shiga face book, abinshi.


Itako Bebi babu laifi ta ? an samu baccin da tai fashinsa jiya, muryar ihsan dake faman kiranta itace tai mata caa a dodon kunnenta ? ago idanuwanta tai wa? anda sukai jajur sukai wani irin girma? sabida bacci tana makawa ihsan harara"dan ubanki ubanme zan miki dazakizo kina tashina?" bata karasa ba taji muryar mama daga tsakar gida wadda takejin yadda bebin ke zagin ihsan ? in"Ubanki zatai miki maza tashi daga wannan baccin ga dambu ya hadu ki ? auraye fuskarki kutafi da hussaina"..................



_Wallahi har yanzu ina zazza? i bana jin da? i dan dai nai al?"!awarine ma amman da bazaku samu update yauba amman gashi nayi da ?"!yar Allah ya bamu lafiya amin_ ?x"!
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
{ _HOT LOVE_ }


NA
*AUTAR MANYA*


_Albishirinku iyayen yara dama yaran baki ? aya, shin ko kinsan shararriyar tashar nan ta youtube mai suna *Abdur-rahman* ta shirya tsaf domin baku gudunmawa wajan tayaku bitar karatun ??a??anku cikin sau?"!i?, Kai dai/ kedai maza garzaya wannan shararriyar channel ? in domin ki dannawa yaranki dansu karu da zazza?"!ar ?"!ira'ar da *Abdur-rahma* ke gudanarwa wajan bitar karatun alkur'ani mai girma acikinta daman sauran littattafan addinin islama kada ki manta da danna *SUBSCRIBE* tare da ?"!ararrawar sanarwa mungode_
https://youtu.be/PFTnz8JGFfQ



_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._


*43&44*

Da gudu ta fito daga ? akin zaninta a hannunta bakin nan kuwa fall da miyon bacci seda ta wankeshi sannan tayo gaban mama ta wani baje, tare da ha? e hannayenta waje guda sannan ta soma zuba magiya,"Mama dan Allah ki barni agida wallahi ni haka kurum jikina baya bani alkairi atafiyata wannan tallan, gwara na zauna nayi musu wankin kawai" tafa? a idanunta na ka? awa suna yin wani irin jajur.
"Eh daman haka zaki ce mana, kuma nasan muddin na barki agidan bazaki musu wankinba, illah daga ?"!arshema ki gudu gidan iya, nagaji da wannan halin naki wallahi yadda ??an uwanki basu zaunaba kema kindaina min wannan kwanciyar wallahi sekin fita".
Mama takai maganar tana mikewa daga wajan damma karta sagar mata da ?"!udurinta datai niyya.
Cike da jin haushi ta mike buja-buja ta shirya kanta cikin wata doguwar rigar yadi amman mai roba-roba bakaramin muhalli rigar ta samu ajikinta ba, tsabar matsetan datai yasa bata iya ?"!wa?"!w?"!waran juyi ma acikinta daga sama kuwa tai mata mugun sharp wanda ya baiwa kirjinta damar yowa sama ya fito sosai, ?"!aton hijabi ta ? auka mai kalar pink har ?"!asa ta saka, shima kuma irin na yadin nan ne mai shara-shara, sedai bai nuna shatin jikinta ba matsalar ? aya sedai idan tana tafiyane ze iya bayyana komai na jikinta.
Turare ta fesa ajikinta batare datai kwalliyaba ta kama hanyar waje sabida jin kiran mama datai akan motar dasuka tsadance da ita zata dinga zuwa tana ? aukarsu har mai motar ya karaso anma fitar da kayan Bebin kawai ake jira.
Fuwww tai waje batako tsaya jiran hussaina ba.
Da ?"!arfi taja marufin motar ta shiga tana danna baki gaba.
Seda ihsan tacewa mama ai Bebin tana mota sannan mama ta sallami hussaina da tana kicin ma tana nanatawa hussaina lissafin duk abinda suka tafi dashi daki-daki ita kuma hussainar tana gefe tana karashe cin tuwonta ? umame na karin safe, itako daman Bebi tai kaurar zuci yau bakin cikin talle yahanata karyawa.
Bayan hussaina ta gama ta wanko hannunta taiwa kowa sallama na gidan nasu sannan ta fita.
Aiko ta tarar da Bebi kamar xata fashe bata kulataba daman hussaina bata ragawa Bebi tuncan wannan yasa tafita a harkarta har mai motan yaja suka ? auki hanyarsu.
Tafiyar mintuna

14 / 51