Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   38 / 51

111K to 114K   out of 152.7K words

mi?"!a masa wani extra key daban sannan yace.
"Wannan key ? in room&parloun, ne amman kasan babu wadatattun ? akuna ina ganin ? aki ? ayane se falo ga toilet kuma anan tsakar gida se kicin, kasan tsarin gidajen arean nan se ahankali".
Kar? ar keyn yay tare da cewa.
"Nifa goma nayi mamakin tsarin ginin gaskiya yayi ?"!unci ahaka Allah ya kyauta".
Dariya goma yay.
"Ai oga shiyasa lokacin da ake ginin naso kana zuwa sabida kozaka sauya fasali rashin zuwanka yasa sukai maka ginin gidajen haya se ha?"!uri fa duk haka muke fama musamman kai oga daka saba rayuwar sakewa nan ? in ze maka zafi".
Dariya yayi a wannan karon wadda ta saka Bebi ta saki baki tana kallonshi ashe haka dariya take mugun yi mashi kyau, sannan yace.
"Toya za,ai Goma damafa in baka mutu ba ai baka gama ganin rayuwa ba hakanma ai mungode Allah".
"Hakane oga yanzu bara na koma sabida na samo masu aikin ciyayin akwai ruwa a toilet cikin famfo ga kuma na tsakar gida, sedai wataran idan ya ?"!are se an fita ? iba, sannan duka nasa an gyara cikin room ? in nepa kuma babu matsala muna samu sosai".
Goma yakai maganar yana ? an sada kanshi a ?"!asa.
"Okey nagode goma am pls nace zan maka transper yanzu dan Allah kaje store kai mata ? an shopping ka ha? o da ?"!aramin gas komai dai na bu?"!ata sabida ni zan koma can gidane abba yana jirana".
"Angama oga babu matsala ni zan juya Allah ya tsare mana kai".
Murmushi yayi tare da ce masa.
"Nagode se anjima".
Harya juya sekuma ya juyo ya kalli Bebi.
"Madam se anjima"
Cikin siririyar muryarta mai kama data yara tace masa.
"Nagode amman ka turomin mufidan".
Fa? a? a far'arshi yayi tare da cewa
"Angama madam insha Allahu".
Kana ya juya ya fita cikin nutsuwarsa wadda Aliyu yake dubawa akullum shine ma yasa ya aminta dashi sabida goma irin mutanan nan ne masu gudun duniya yana da matu?"!ar kirki sosai kuma shima ? an ? ambattane domin ga gidan mahaifinshi ga gidan marigayi Alhaji Ali kakansu Aliyu kenan.
Gaban ?"!ofar yaje ya zira keyn ya bu? e ta sannan ya tako gabanta.
"Kishiga ciki bara naje mota na ? auko miki jakar kayanki".
Ya fa? a mata idanunshi na yawo a saman fuskarta.
Sunkuyar da kanta tayi ?"!asa tana wasa da yatsun hannunta batare datace masa komai ba.
Juyawa yayi ya fita daga gidan tana jin sautin tura ?"!ofarshi aikwa a 360 tabi bayanshi sabida bazata iya zama ita ka? ai ba.
Daga bakin gate ta tsaya tana hango sanda ya bu? e boot yana fito da kayan nata harya gama ya rufe sannan ya turo gate ? in ya shigo.
Kusan cin karo yayi da ita wadda take kokarin juyawa ta bishi.
Ha? e ranshi yay tamau tare da ra? eta ya wuce.
Bin bayansa tayi har suka koma cikin part ? in nasu.
Wannan ?"!ofar ? akin daya bu? e ? azu ita ya shige itama tabi bayanshi madaidaicin falone wanda babu komai acikinsa se doguwar kujera wadda daga ganima sabuwa ce domin ga ledarta nan, se ?"!aton carpet ? in da aka shinfi? a acikin falon se fankar sama sabuwa dall se labulan daya ke a ?"!ofar ? akin dana window da kuma ?"!ofar bedroom ? in, wuce nan yay ya shiga cikin room ? in itama ta bishi abaya, nan ? inma carpet ne aka shinfi? a acikinsa se ?"!atuwar katifa sabuwa wadda aka shinfi? a katon bedshit se ?"!aton bargon rufa a gefenta daban tare da pilow guda biyu da aka jera a gefen katifar bayan nan ko sip babu bare kuma madubi nan ? inma akwai fankar sama acikinsa, aje jakunkunan hannun nashi yayi agefen katifar sannan ya zauna shima daga gefen yana mai sunkuyar da kansa ?"!asa alamun gajiya sun bayyana ?"!arara a saman fuskarshi.
Takowa tayi sannu a hankali itama ta zauna a ?"!asan carpet ? in dab da ?"!afafunshi seta ? ora kanta a saman katifar sabida itama ta gaji kuma lokacin 12 na rana ma ta kusa sabida haka itafa cikinta ma yasoma kiran chiroma.
Tsitt ? akin yayi bakajin sautin komai sena fankar dake famanyi sakamakon wutar nepar dasuka kawo yanzu.
?`ago da kanshi yayi tare da zuba mata idanu yana kallonta.
"Kinga dai yadda tsarin gidan yake kuma ni ba mazauni bane ba, sabida yanayin aikina ki dinga rife ?"!ofarki inna zo zanna saka extra key ina bu? e wa sannan kuma bana son fita kinsan Allah ko nan gidan goma nazo na tadda kin shiga sena ? ata miki rai duk abinda kike so kidinga gayamin, zan sai miki waya ki dinga kiran mamanki tare da ammi sannan nima zan sa miki numberta".
Yafa? a yana son ya tashi tsaye.
Cikin aro jarumta Bebi ta saka hannu ta dafe saman cinyarshi sannan ta dubeshi.
"Nifa baxan iya zama anan ba salon macijin yazo ya saremin jikina".
Tafa? a tana kuma ra? a jikinta sosai ajikinshi alamun tsoro sun nuna atare da ita.
Zame hannunta yayi daga jikinshi sannan ya zamo daga saman katifar shima ya zauna saman carpet ? in ya jeru da ita.
Tsintar kanshi yayi da kamo hannunta guda ? aya, wasa yake da yatsun hannayen nata sannan taji muryarshi acikin dodon kunnenta.
"To yanzu idan ban tafi ba, da yaya zanna samo miki abinci kina ci?".
Yafa? a mata hakan muryarshi da zubin rarrashi.
"Neman abincifa zan tafi".
Ta kuma jin maganarshi ahankali kamar da wasu awajan.
"Nifa bacewa nayi karka tafi ba, amman kanafa ji ance maka akwai maciji agidan sannan kuma ni seka barni ni ? aya?".
Ta fa? a tana turo bakinta gaba kamar zata tsinkoshi.
Kallon yarinta yake mata jiba yadda take acting kamar wata yarinyar goye tsintar kansa yayi dajin dukkan zafin ? azu ya gushe agareshi sabida yadda take fici-fici da idanun rigima tsira mata idanu yay tare da saka hannu ya tallafi kumatunshi dasu alamun tagumi batare daya tanka mata ba.
"Sabida haka sedai na shiga gidan wancan Baban mufidan koka kiramin ita kaga har yanzu bai turo ta ba kuma ina jin yunwa sosai".
Takai maganar tana tur? une fuska alamun zata yi mashi kuka!.
Can cikin ?"!asan ma?"!oshi muryarshi cike da zallar gajiya taji yace.
"Pls kada kimin kuka malama me zakici yanzu?". yafa? a yana sakin hannunt.

Mayar da ?"!wallar datake ?"!o?"!arin zubo mata tayi kana tace.
"Shinkafa da salak da nama".
Murmushi yayi irin na gefen baki sannan ya dubeta da ?"!asan idanu.
"Tofa harda salak da nama?".
Yafa? a yana ? age mata girar sa guda.
Tura kanta tayi a tsakanin cinyoyinta tana dariya ?"!asa ?"!asa sabida yadda yay acting ? in nasa harda kwaikwayon muryarta.
"Hmm sarkin rigima kenan wai kece autane wajan mama?".
Taji sautin muryarshi kamar an jefo ta cikin dodon kunnenta.
?`ago kanta tayi tare da kallonshi ganin yadda yay mata ?"!uri da ido yana kallonta yasa ta? an kauda kanta gefe ?"!a? an sannan tace.
"Ta? ? ijan akwaifa ihsan da arfa autar mama kenan".
Tafa? a tana dariyar da tunda ya ? aukota jiya batayi ba seyau dataji ya ambaci sunan mamanta.
"To sewa kuma?".
Ya kuma tambayarta idanunshi still cikin nata damma tana kauda kanta ne.
"Kaga daga hassana da hussaina se shahid ? an rainin hankali" tafa? i hakan tana harara da ido kamar shahid ? in yana gabanta.
Sannan ta cigaba.
"Se Bebi se ihsan se arfa"
Murmushi yayi aransa yana nanata kuruciyarta
"Wacece Beby kuma?"
Taji maganarshi akanta.
Wurr tayi da idanunta ka? an alamun irin mamakin nan sannan tace.
"Gata agabanka kwa tana maka magana bafa Beby ba, Bebi ake cewa se an ? aure sunan naji kai kana fa? in Beby kamar ta wasan ??ar tsana"
Tsintar kanshi yayi dayin ??ar dariya ka? an yanajin yarinyar tana burgeshi idan tana magana sabida komai fa? inshi take direct ba kwana kwana dominshi yafi son mutum simple ya tsani mutum mai nu?"!u nu?"!u sabida yawancinsu munafukai ne acewarshi, ita kwa wannan daga gani zatai sau?"!in kai tare da saurin sabo yana tunanin ta hakan ka? ai ze kuma janyota jikinshi harya bata dukkan wata dokar daya dace ya gindaya mata batare daya takurata ba.
"To nima nace BEBI" yawani ja sunan kamar shiya soma ra? a mata shi.
Dariya tayi ka? an tana mamakin dama yanada surutu haka? ( hmm nima dai Bebi yau nasha mamakin wai Aliyu ne ke zuba surutun nan har yana dariya anya kwa Ali hmm bara dai nai shuru).
Shurune ya kuma biyo baya kafin taga ga muskuta ka? an ya zaro wayarshi yana dannata, minti ? aya taga ya kara wayar.
"Hellow goma kana daga ina ne?". bataji mai yace masa ba tadai ji shi? in yana cewa"ok da Allah ka biya kayomin take away guda biyu sannan ka siyo kaji masu yawa pls inda halima katawo mana da ? an ?"!aramin frij" jimm yay kana taji yace "ok nagode" sannan ya katse wayar kallon agogon hannunshi taga yayi setaga ya zaro ido ka? an.
"Lahh lokacin sallah yayi"
Seya mi?"!e.
"Ki tashi kiyi sallah nima zanje na dawo amman zuwa anjima goma ze kawo sa?"!o bance ki fita ba ki zauna a ? aki inya gama shigo da kayan seki fita ki ? ebe dafatan kin fahimce ni sena dawo".
Itama tashi tsayen tayi tana kallon yadda ya kere mata a tsaho nesa ba kusaba aranta tana yaba kyawun halittar da Allah ya bashi.
Idanunta zube a bayansa tace.
"Katu romin mufidan, to kazauna muyi sallar mana anan".
Se lokacin ya juyo gareta sabida da ya kalli hanyar ?"!ofane ma'ana ya juya mata baya.
Saurin juya kanta tayi ta daina kallon bayansa seta kalli ?"!asan carpet tana wasa da yatsunta.
"Ni ai tunda nake banta? a missing jam'iba ko ciwo nake sena fita nabi, sabida haka akanki bazan fasa ba".
Taji maganarshi acikin kunnenta.
Turo bakin ta kumayi gaba.
"To naji mufidan fa?".
Taku yake har yaje bakin kofa bayada niyyar tanka mata secan taji yace.
"Bazata zoba koda ita aka kawoki"
Yana fa? in haka taga ya bu? e kofar ya fice batare data ? ara daga inda take ba tafara dira ?"!afafunta a?"!asa kamar wata yarinya ?"!arama................
11/14/21, 3:13 PM - Allah Akbar: *87*

Da baya ta koma ta zauna da? ar a bakin katifa tare da saka hannu ta cire hijabin jikinta sekuma ta mike tsaye taje ta ?"!aro ?"!arfin fanka, saman dai katifar ta kuma zama tare da kwanciya fuskarta tana kallon rufin silin ? in ? akin dariya take a wannan karon kamar wata yarinya ta soma magana a bayyane.
"Allah sarki mama nayi kewarki, hassana hussaina kuzo muyi hira".
Sekuma hawaye, shaaaa ya biyo fuskar tata kamar wata sokuwa.
Buga ?"!ofar falon taji anayi cikin azama ta mi?"!e tare da saka tafukan hannayenta ta goge hawayen fuskarta sannan ta fita zuwa falon.
??ofar ta bu? e tare da zira kanta ta le?"!a ganin yara mata guda biyu yasa ta ce musu.
"Ku shigo mana kwa tsaya a waje kamar wasu ba?"!i".
Duk da bata san kosu ? in suwaye ba amman sabida yadda ta saba da social interresting da jama'a yasa ta fa? a musu hakan.
Babbar wadda bazata gaza shekaru goma sha hu? u a duniya ba ba?"!a ce babu laifi tana da kyawunta dai dai misali ita ta soma shigowa cikin nutsuwa sannan ?"!aramar wadda bazata gaza shekaru goma ba itama ta shigo suka tsugunna a ?"!asan carpet cikin nutsuwa babbar tace.
"Anty ina wuni umma ce tace muzo mu tayaki zama,sannan kuma tace agaishe mata dake".
Wani da? ine ya kama bebi wai yau ita ake cewa anty! wayyo zuciyarta ai nan da nan ta hau washe musu baki.
"Lah kune su mufida? naganeki ai kefa yaya sunanki ita mufida na shaidata ta yadda naji babanku yana kwanta tamin ita ? azu"
Murmushi ita mufidan tayi kana tace.
"Eh nice wannan kuma aymana".
Ta nuna ?"!anwar tata da hannunta na hagun.
"Hmm ku zauna sosai nanma fa kamar ? akin umma ne bara nayo alwala nai sallah karku tafi kunji".
Tafa? a tanajin da? in ganin nasu datayi.
Zamansu suka gyara a nutse suna kallonta.
Harta koma cikin ? aki ta tube hijabinta sannan ta kuma fitowa waje, fita tayi tsakar gida ta tsaya abakin famfon zatayi alwala.
Cikin haka taji alamun ana bu? e ?"!ofar gidan kafinma ta yun?"!ura harya shigo cikin gidan bakinsa ? auke da sallama, kallo ? aya yayi mata yana ?"!o?"!arin saka kanshi ya shiga ? akin yace.
"Me kikeyi har nayo sallah ke bakiyi taki ba?".
Yafa? a yana ? age labulan ? akin.
"Kaifa kace bazaka dawo ba".
Tafa? a tana ?"!o?"!arin kunna famfon dake li?"!e da ?"!ofar bayin.
"Dan nace bazan dawo ba shine yahanaki sallah akan lokacinta?" yafa? a ransa a? an ? ace ka? an sannan ya ? ora da cewa......
"Kada ki yarda na kuma kamaki da rashin yin sallah akan lokacinta inba haka ba ranki xeyi mugun ? aci nagaya maki"
Yafa? a da sauri kuma duk wannan maganar dayake muryarsa bata tashi sosai yinta yake kamar maiyin ra? a.sabida shi magana da ?"!arfi bata daga cikin ? abi'arshi.
"Naji kayi ha?"!uri bazan kuma ba".
Tafa? i hakan sabida gudun jan zance domin ta fuskanci shi abu ka? an yana fusata shi.
Bu? e labulan ya ?"!arasa batare daya tanka mata ba.
Sannan ya shiga cikin ? akin tare dayin sallama, Cikin sauri su mufida suka amsa masa tare da gaisar dashi babu yabo babu fallasa ya amsa musu kana ya shige uwar ? aka.
Suma da sauri suka fita daga ? akin suna kokarin barin part ? inma baki ? ayansa.
"A,a mufi se ina haka?".
Tafa? a ? an?"!walinta ri?"!e a hannu tana yarfe ruwan dake fuskarta.
"Zamu koma gida se in Uncle ya fita zamu dawo".
Murmushi tayi aranta tana cewa kuma kunyi gamo da bajimar fuskarsa kenan amman a fili setace musu.
"To nagode ku gaisarmin da umma kafin na shigo".
Tafa? a kamar wata babbar mace,kana ta shige ? akin.
Direct itama uwar ? akan ta shige tare da tsayawa akanshi wanda yake kwance kansa na kallon rufin silin ? in ? akin.
"Ina sallaya?"
Tafa? a masa gatsal.
Bai mata magana ba illa tsitt dayay mata kamar tana magana da dutse.
"Ina abin sallah zanyi sallah kaji?".
Batare daya ? agoba yace.
"Ya tafi koyo sallama".
Kunyace ta rufeta salo salo ta koma tayo masa sallama sannan ta tsaya daga gefe tare da kallon carpet ? in ganin sa a tsabtace yasa ta tada sallar ta cike da nutsuwa.
Wayarsa ke ringing! ita ya ? auka sukayi magana da wani abokin cinikinshi, wanda har bebin ta idar da sallar ma bai gama ba.
Gajiyace fall jikinta ga yunwa ra? ashi tayi ta kwanta abinta.
Amman ta bashi baya duk da yadda jikinta ke rawan tsoro amman dai ta dake tai ta maza.
Can kuma setaji alamun ya ?"!are wayar.
Domin taji yayi shuru.
"Kinajin yunwa ko?"
?`aga masa kai tai sama duk da ta bashi baya.
"Nifa ba,a juyamin baya kinji ko".
Turo mai baki tai kamar yana kallo.
"Toni banason ha? a idanu dakai".
"Sabida ga dodo?".
Dariya tayi ka? an.
"Kawai dai harararkace bana so".
Ga mamakinta setaji yace.
"Bazanyi hararanba"
Mamakine ya kamata amman se bata musa masa ba seta juyo gareshi.
Amman bata iya ha? a idanunta danasa ba setai ?"!asa dana tan ta rintsesu gam tana sakin numfashi sama sama.
Tanajin yadda kaifafan idanunshi ke yawo a saman fuskarta kamar yana kallonta.
??ara rintse nata idanun tayi tanajin bugun zuciyarta na ?"!arfi fiye da zato.
Shikam tsirawa beby face ? inta idanu yay kurum yana mata kallon ?"!uruciya aransa yana tausayawa maraicinta.
Matsota yayi sosai wanda lokacinne yayi dai dai da sanda iska irin mai ?"!urarnan ta soma tashi domin gashinan an ? auke nepa hakanan windows suna ka? awa alamun hadari na faman ha? owa sosai.
Hannunshi na rawa ya ? ora a saman ?"!ugunta, turesa tayi da sauri.
"Baka bani abinci ba sannan ni kazo kaimin irin na ? akin ammi".
Tafa? a da suffar wauta.
Dariyar gefen baki yayi.
"Babufa wani abunda xan maki malama kalloni".
Yafa? a yana ? ora hannunshi a saman fuskarta.
Sake matsota yayi sosai jikinta na tsananin rawa tama kasa dubanshi tsabar tsoronshi ya ? arsu acikin zuciyarta.
Girarta ya ta? a yana ? an jan gashinta dayay cunkus wurin.
Atare suka sauke ajiyar zuciya, shi yanajin da? in yadda ya ra? eta ita kuma tanajin jan gashin girar tata kamar tafiyar tsutsa.
"Na? an sha ka? an? amman pls kada kimin kuka!
yafa? a yana fito da harshensa kamar wani tsohon maye.
Tura mai baki tayi gaba.
"Nifa nakasa fahimta".
"Zaki fahimta ne"
Yafa? a yana ? ora harshen nasa a saman hancinta ya lashe matashi kamar maye.
Idanunshi dasukai jajur ya zuba a saman fuskarta zuciyarsa tana bugawa da ?"!arfi tare da azalzalashi akan biyan bu?"!atar ?"!wa? ayin abinda take muradi.
Dukda yana ganin hakan zubar ?"!imarsane wajan wadda yake kira da yarinya amman yaya ze iya sam ba,a filako a wajan feeling.
Saka tafukan hannayenshi duka biyun yayi.
Ya tallafo fuskarta ya ?"!ara yi mata rumfa da faffa? an kirjinshi mai ?"!amshi, ya ha? e da nata kirjin kana ya lalubo ? an mitsitsin la? ? anta ya kama danasa la? ? an ya ha? e batare da miskilaba ya zira mata harshensa acikin bakinta yana tsotsa kamar alewa lumshe idanunshi yayi yana shafo sumar kanta.
Wani irin ba?"!on lamari Bebi keji acikin dukkan ga? o? in jikinta daman tun ? azu datasha zumar ammi ta rasa meke mata da? i katari da lallausan la? ? an nasa yasa taji wani irin armashi da mugun da? i na ratsa mata ilahirin dukkan sassan jikinta.
Hannunta takai saman west ? inshi ta rungumo tana mai biye masa wajan mayar masa da martanin kissing ? in nasa,amman in romantical style suke gudanar da hakan.
Kusan mintuna masu yawa suka ? iba bakinsu sar?"!e dana juna kuma bayan wannan kissing babu wani abunda ya shiga tsakaninsu.
Ahankali ya zare bakinsa anata idanunshi lumshe yake furta.
"Ina son bakinki zakina bani insha kullum plsssssssss"
yawani ja maganar yana kuma rungumota jikinsa.
Bugun ?"!ofar gidan ne yasa yay saurin zareta daga jikinsa tare da mi?"!e ya gyara kansa kana ya fita yana furta.
"Waye?"
Idanunshi duk sun firfito sunyi jajur................

#kyan al?"!awari yasa nayi muku wannan sabida ba kyau sa? a al?"!awari amman wallahi banajin da? i se hakuri#

*Mai son littattafaina complt documents dana gama*
*RABON WANI*
*H A S K E*
*KOBA SO*
*?`AN MAJALISSA*
*DA IZZATA*

*Dukka akan farashin naira 1000, seya neman ta numbern nan 08142105218, suna nan complt a ha? e karatu ka? ai ya rage maka*
11/14/21, 3:13 PM - Allah Akbar: *88*


Kallo ? aya zakama idanunshi kasan cewar sun hau saman network, seda ya? an kuma gyara kansa sannan ya fita tsakar gidan ya kunna famfo ya wanke idanunshi sannan ya nufi can ainihin ?"!ofar part ? in nasu ya bu? e, Goma ne ke tsaye bakin ?"!ofar hannunshi ? auke da ledoji manya wasu kuma a ?"!asa a zube.
Fa? a? a far'arshi yayi

38 / 51