Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   20 / 51

57K to 60K   out of 152.7K words

?"!ara ha? e mana kanku".
Gaba ? aya kanshi ya ? auki zafi inama auren so yay da anga rawar kai duk da yaji dadin yadda ??an uwan nashi sukai mashi amman abin bawani ratsashi yay ba sabida baya ? aukin auren ze daurene kawai dan kyautatawa mahaifanshi.
"Bakace komai ba, babana?".
yaji saukar muryar ammi akanshi.
"Hajiya kinsan ? an nawa da kunya fa, yaudai burinki ya cika ? anki ze aure sekibar yimai lissafin shekaru".
Abban ya fa? a cikin barkwanci.
Murmushi ammi tai tana nazarin ? an nata wanda ya?"!i koda ? ago kanshi bare yay godiyar da aka ce.
Kamar ze kuka ya ? ago jan idanunshi yana fesar da zazzafar iskar baki.
"Nagode Allah ya saka da alkairi".
Abinda ya iya fa? i kenan murya a sha?"!e kamar wanda yaci wani abun ya tsaya mishi a makoshin sa.
Hirar yadda lamarin bikin ze kaya ita tacigaba da wakana acikin falon wanda Aliyu yay gum kamar ba shi za,a yiwa bikin ba.
Har wajan 9 suna faman tattaunawa kafin amina ta mike ta soma zuzzuba musu abincin da sukazo dashi acikin flate, koda ta mikowa Aliyu girgiza kanshi yay bai amsa ba, sema sa? ar ??a??an nusaiba da yay yabar musu falon.
Zama sosai su ammi sukai suna hirarsu tare da yaransu kamar wasu abokai daman wannan ce al'adar abba yana son yaga ya tara yaranshi tare da ??an jikokinshi sun xauna suna hirarsu kamar babu gobe, haka xalika suna da kyakykyawar fahimta da surukansu matansu ya abbakar wa? anda suma suke kyautata musu sosai musamman anty zee matar usman wadda take ??ar ? akin ammi.
Sun jima kafin mazan suyiwa su abba sallama suka bar falon suko su nusaiba zama sukai suna hirarsu da abba da ammi har zuwa wani lokaci kafin suyi sallama sabida dare ya? an ja.
Aliyu yana fita bedroom ? in ammi yaje kwantar da ??a??an nusaiba yay sannan ya fito cikin falonta ya xauna ?"!afafunshi zube bisa table, hannunshi ya ? ora akanshi.
Har tsawon lokuta yana xaune seda yaga shigowar su ammina sannan ya ? aga kai ya dubi agogo wajan karfe goman dare dan haka ya mike ya koma falon abba.
lokacin dayay sallama ammi tana zubawa abba black tea a cikin cup, da hannu abba yay mishi alamun dayazo gareshi.
Babu musu ya nufi gaban abba ya ? anja baya ka? an ya zauna yana tan?"!washe ?"!afafunshi.
"Babana waya ta? amin kai naga tun ? azu ran ??an mazan a ha? e yake gajiyar office ce ko?".
Abba ya fa? a cikin kulawa.
Sunkuyar da kanshi yay kasa yana ayyana damuwar auren nan tafi gajiyar office dubu amman sabida tsabar zurfin cikinshi seya cewa abba.
"Naxo muyi wannan lissafin wallahi baccine a idanuna abba daman na jira kane harka nutsu".
Murmushi abban yay.
"Kai wannan baban nawafa akwai tsabar kaf kaf da kudi wato ashe kai zaman jira kai to maza ina jinka".
Abba ya fa? a yana mayar da hankali kansa lokacin ammi ta mikowa abba cup ? in tea, sannan ta kuma ha? o wani ta miko wa ali.
"Amshi maza shanye ban kofin domin nasan bakaci komai ba ka tsaya bakin rai".
Cikin damuwa ya amshi kofin yakafa bakinshi tass ya shanye sabida babu zafi sosai.
Sannan ya mike tsaye mintuna biyu yaje?? gaban frij saman ya? an laluba ya ? auko white papper wadda ya ajeta gaban abba yazo da ita dalla dalla yake zayyanewa abba abinda yake cikin takaddar wadda babu komai cikinta face tsantsar lissafi na cigaban da aka samu acikin kamfani???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?nsu na wannan watan.
Abba yay farin ciki yaji da? i sosai wanda murnar harta kasa buya.
Duk yaranshi babu wanda yakejin da? in tafiyar da business ? inshi kamar Ali sabida yasan kanshi abba yana jin dadinshi yana kuma alfahari dashi over.
"Ha?"!i?"!a ina godiya ga Allah daya azurtani dakai babana Allah yaywa rayuwarka albarka kaji".
"Amin abba sedai kuma......., yakasa karisawa.
"Sedai me? fa? i mana komeye zan maka matukar baifi karfina ba, kuma matukar ba zancen fasa aurenka da khadijaba domin kasan wannan aure babu fashi sedai idan babu raina kona alhaji babba".
"Abba seda safe Allah ya bamu alkairi".
Yana fa? in hakan yay saurin tashi yabar wajan ranshi na suya.
"Amman Alhaji yakamata fa aduba lamarin yaronnan".
Muryar ammi ta karade falon cikin nutsuwa.
"Dakata! Balkisu banson zancen banza duk duniya bamuda kamar alhaji babba tunda ya bada umarni bamu isa muce damme ba, dama naga take takenki wallahi harda hannunki wajan kara tunzurashi a ?"!in wannan aure".
Yafa? a yana huci.
"Allah ya baka hakuri ni ban isa na hanashi aure ba tunda nima fatana kenan kullum Allah ya sanya alkairi amin".
Tana fa? in haka ta mike tabar falon sabida tasan halin abba yanzu se iya rufeta da fa? an tana ? aurewa Aliyu gindi.
?`akinta ta koma tai kwanciyarta tana addu,ar Allah ya basu zaman lafiya.
Washe gari dawani irin ciwon kai aliyu ya tashi wanda ya hanashi fita office sannan ya kulle kanshi a ? aki,?? sabida hayaniyar ??an biki da suka soma cika gidan.
Se wajan dare ma ya kunna wayoyinshi anan yayta cin karo da sakon taya murna wanda abokanshi da sauran jama,a ke mishi wanda yasan usman ne yayta yawo da zancen auren nashi.
Wajan taran dare gidan yay tsit saukowa yay xuwa falon ammi wanda babu kowa ciki se masu aiki,yana kokarin fita sabida tun jiya da daddare rabonshi da wajen ko sallah ma yau a ? aki yaytayin abarshi wayarshi dake cikin aljihun wandon jeans ? in dake jikinshi ce take faman ringing dubawa yay yana kokarin fita ganin bakuwar number yasa yay banza da ita haka aka cigaba da kira kamar babu gobe.
Khadija wadda taci kwalliya ta alfarma tana gidan make up tana jiran angon nata yazo su wuce wajan event ? in da tun ? axu suka ? ai ake jira ita ke faman doko mashi kira da ? ayan sim ? in nata, gefe guda ?"!awayenta na familyn su, sun zagayeta suna faman zuba mata hotuna sabida khadija ita sam bata da yawan kwashe kwashen kawaye yawanci ?"!awayen nata ??an gidane sa'anninta na familynsu.
Ido jajur take kallon jawa ? iyar alhaji babba.
"Jawahir kinga yaya bai ? auka ba kodai bazeje vane tun ? azu su umma kemin waya".
Murmushi jawahir tai tana cewa.
"Haba dai yayafa usman ya bamu tabbacin xuwansa kinga kawai mukira ko yaya fahad ne yazo muwuce tunda time yana ja kawai ma hade acan".
Tura baki khadija tai.
"Nikuwa nafison naga gani gashi muna tafe ana ?"!yasamu a hoto".
Tafa? a tana lumshe idanu.
Seda jawahir tai da gaske sannan khadija ta yarda suka kira fahad yazo ya daukesu lokacin da sukaje waje ya cika makil da ? an adam.
Hotuna akaita faman yiwa amarya da kawayenta.
Zama tai a high table tana kuma kiran layinshi sedai wannan karon swich off usman ma bata sami damar ganinshiba sedai matarsa zee take faman barin kudi, haka akai taron aka gama khadija na kukan zuci.
Ganin an dameshi da kira se kawai ya kashe wayar ya koma ? akinshi tea ya ha? a da? an biscut ya zauna yasha sannan yay wanka ya kwanta.
Rana bata ?"!arya sedai uwar ? iya taji kunya.
Yau ta kama ranar juma'a ? aya ga watan ? aya dubban manyan mutane na cikin kasarnan dama kewayenta suka shaida ? aurin auren ALIYU IDRISS MAI ATAMFA! DA KHADIJA YUSUF MAI ATAMFA! cikin sadaki mai daraja can na hango usman yana faman baza babbar riga kamar angon,?? se faman baje baki yake ransa fess kamar shi akewa bikin.
Sanye ike cikin ? anyen boyel royal blue anmasa ? ikin half body, se hular daya saka wadda tai marching da kayan jikinsa yay mugun kyau duk da rannan yana ha? e amman bai gaza fita da tsantsar kyawunshi ba.
Zamewa yay sabida kanshi daya soma ciwo yabar usman da tarin abokanshi ya gudu gida samanshi ya hau yasha magani ya kwanta.
Sosai akai taro na bikin wanda ya cika da manyan mutane ammi ma tai rawar gani sosai wajan kawata bikin ? an nata sedai hankalinta yan wajanshi sabida ta jima bata ganshiba.
Se dare Jama,a suka ? an lafa sosai umman khadija tai mata huduba wadda sam khadija bata hau kan ko guda ba, haka anty karima kanwarsu abba tazo taja hannun khadija har part ? in alhaji babba yay mata nasiha mai ratsa jiki, sannan aka kaita wajan abba shima, zaunar da ita sukai, gabansu sannan abba ya dauki waya ya kira gogan.
Yana zaune ya dafe kanshi yana mamakin waishi akawa auren dole, kiran abba ya dawo dashi daga duniyar tunaninshi.
Babu yadda ze haka ya zira black jallabiya akan boxern jikin nashi, sannan ya ? auki wayoyinshi ya sauka zuwa falon abba.
Ammi da abba zaune se wadda yagani tana zaune gabansu ta rufe fuskarta.
Sallama yay tare da zama gabansu kana ya gaisarsu.
Cikin tsanaki abba ya dubi Aliyu tare da fara yi mishi nasiha mai ratsa jiki wadda rabinta akan rayuwar aure take tare da rikon amana na aure, daga karshe ya ri?"!o hannun khadija ya dam?"!awa Aliyu.
"Ka riken ita amana da mahaifinta dani uwarmu ? aya ubanmu ? aya ka rikemin ? iyar yusufa da kyau! domin katayamu rike amanar daya rasu yabar mana kaji babana".
Abba yafa? a idanunshi yana kawo ?"!walla.
Sannan ya juya ga khadija itama yay mata nasiha sosai wadda babu abinda take se faman kuka!
Yana kammalawa ya dubi Aliyu.
"Tashi kuje ? angarenku akwai key jiki komai yana kintse office daman nace ka huta duk sanda kai ra'ayi ka koma".
Ha? e ranshi yay tamau.
"Abba ko kayana banyi parking ba pls ta kwana anan gobe insha Allah semu koma can ? in".
A zafafe ammi ta ? ago kanta.
"Ban amince da shiga ha?"!?"!in iyaliba,a matsayina na mahaifiyarka wadda take da hakki akanka wallahi idan yau baka saukewa marainiyar nan ta gabanmu hakkinta na auratayyaba ban yafe maka ba, sabida nasan halin taurin kanka ?"!ila yadda zaka jeda ita haka xaka barta ko kallo".
Dum! Dumm!! yaji gabanshi yay mugun fa? uwa akanta mahaifiyarshi ke fa? in haka.
Amman ammi ta ? ora mishi mugun nauyin daya xama dole ya saukeshi.
Ita kuwa ammi ta fa? i hakanne sabida kwa? ayin kota dalilin hakan Allah ze karkata hankalinshi kan khadijan su zama masoya na hakika amman har cikin ranta kawai tafa? i hakanne da wannan manufar bada wata ta daban ba.
Shikanshi abba yay mamakin furucin ammin amman baice komai ba.
Itako khadija shiwa ammi albarka take sabida ta matsu matuka.
Da sauri yace.
"Zanyi ammina kimin gafara karki sake dan Allah kimin mugun baki".
Nisawa tai.
"Allah yay maka albarka maza tashi kaja matarka kutafi Allah ya sadamu da alkairinshi amin,".
Wuff ya mike yabar falon yana tafe yana hada hanya.
Ta kofar baya yabi sabida har yanzu akwai ??an biki.
Daga part ? in ammi zuwa nasu akwai tafiya yana tafe kamar marar lakar jiki.
Ita kuma tana bin bayanshi kamar cingam ranta fari fess yau xata kwana kan faffadan kirjinshi datake mugun marmari.
??ayataccen part ? insu ya tura gate ? in ya shiga da sallama sannan ya karasa gaban katuwar kofar glass ? in da aka kawata, babban falonsu ya shiga yana sallama abakinshi.
Sosai yay mamakin yadda aka kashewa part ? in ku? i ba ka? an ba,sama ya haye inda bedroom's ? in gidan suke still tana biye dashi abaya.
Cikin bedroom guda ya shiga tare da fa? awa daman babban bed ? in dayaji white bedshit yay mugun kyau.
Akanshi ta tsaya tana xare idanu batare data xauna ba.
Zumbur ya mike ya nufi hanyar bathroom alwala ya dauro tare da fitowa sumar kanshi jike da ruwa.
Tsareta yay da idanunshi.
"Jekiyo alwala muyi sallah"
Musgutawa tai a tsayen
"Inada alwala sabida banjima da sallar isha'i ba".
Murmushin xakici uvanki yay mata sannan ya ? auko dadduma ya shinfi? ata.
Sallah yajasu raka"a biyu bayan sun idar ya jima yana addu,a sannan ya juya ya mata tambayoyi akan addininta sosai ta bashi amsa wadda daman bayada haufi akan hakan sabida babu laifi sun sami ilimin addini mai kyau.
Tashi yay tare da hayewa saman gado yana kallonta cikin mugunta.
"Naga kina matse har kina kokarin yimin fya? e?? last time ok maza zona baki karki saka uwata ta tsinan".
Yafa? a yana janyota ya zare mata mayafin jikinta.
"Baki isa kinga jikina ba sabida mai tsadane amman xan baki abinda kike muradi".
Yafa? a yana fisgo bakinta da karfi cikin mugunta yake sucking lip's ? inta hannunshi duka biyun suna aje kan mitsi mitsin boobs ? inta yana murzasu cike da xallar mugunta tun tana kukan zuci harya fito fili babu abinda yake mata se xallar mugunta hatta numfashi da ?"!yar take fisgoshi, lokacin daya tubeta ya ? ora bakinshi saman kirjinta, Ihu ta saka sabida harga Allah cizo kawai yake kaimata akan nippy ? in nata sabida mugunta, rage hasken ? akin yay yana karanto addu,ar saduwa da iyali kafin ya ? auki hanyarshi ? o? ar bai tunawa da itan budurwace haka ya gama sha'aninsa batare da armashiba sema ?"!aro wutar jarabarshi dayay domin takasance mishi babu wani test ko ka? an agaretan, sabida irin matan nan ne masu mugun sanyin daya musu illah har suke rasa ni'imarsu, itako tsantsar azaba ta saka ta suman wucin gadi kafin ta farfa? o a cikin ruwan daya ? agata ya sakata aciki bayan yagama bidirinsa, ? an stain ? in jinin daya bata bedshit ? in yasa ya tattareshi ya watsa a washing maching lokacin karfe biyun dare ya kusa dan haka ya barta a bathroom domin ta kintsa shiko?? ya shiga na ? ayan room ? in domin bayajin ze iya nuna tsiraicinshi gavanta.
Allah ya taimakeshi ya sami jallabiya acikin Carbet sabuwa dall fara dan haka yay using da ita bayan ya fito, alwala ya dauro ya kwanta sabida duk jinsa yake wani iri duk da ya sameta a ? iya mace amman sam baiji wani dadin da abokanshi kecewa ba sema jarabar zafin da abarshi ke mishi adaddafe bacci ya kwashe sa.
Itakuwa khadija tai kuka kamar babu gobe kasancewarta ba yarinya ba yasa ta gyara kanta wajan ruwa biyar tai na xafi ta shiga sannan ta? anji dadi kana ta futo tana ? ingishi ta sauya kaya ta haye gado tana curewa waje guda.
Koda asubahi daya tashi ya shiga ? akinta da gyar ya ita tada ita tai sallah sannan shima ya wuce masallaci daga nan kuma yaje yayta jigilar kwaso kayanshi nacan part ? in yana fiddosu ta kofar baya, har wajan 7am yana faman abu ? aya seda yay setting close ? inshi tsaff a bedroom ? in dayake can gefen na khadijan wanda yake nasa sannan yay wanka ya shirya cikin bakin yadi mai farin xare wajansu abba yaje suka gaisa sannan yaje ya gaisar da mutan gidan, daganan bai koma part ? inshi ba parking lot yaje tare da karbar mukullin motar wata black prado 018 ya shiga tare da bata wuta yabar harabar gidan tare da nufar gaban gate masu gadi suka bude mai ya fice.......


Bebi tana fitowa daga wanka ta shige ? aki ta kwanta zazzafan zazzabine ya rufeta washegari basu fita tallale ba, haka xalika ? ayan washe garin ma basu fita ba suna gida abinsu wanda zuwa wannan lokacin zazza? in bebi yay zafi yaudai mama ta sakata agaba domin suje ganin likita.........


_SA??ON GODIYA GA MASOYANA KUSANI IDAN HAR KUKAGA BANYI UPDATE BA SEDA DALILI MAI ??ARFI AFUWAN JINA KWANA BIYU DA KUKAI SHURU_

*NOTE EDITING AFUWAN FOR THE TYPING ERROS* ?x"!
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
?? ?? {?? _HOT LOVE_?? }
?? ?? ?? ?? ?? ??

?? ?? ?? ???? NA
*AUTAR MANYA*

_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._

?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? *54*

??arfe takwas na safiya taiwa su mama da Bebi acikin asibitin shaka tafi na shara? a, wajan yankar kati mama ta nufa bayan ta samawa Bebi ? an dakalin da marasa lafiya ke zama kafin layi yazo kansu.
Kwanciya tai akan dakalin tana cure hijabinta wuri guda, bayan ta na? e ?"!afafuwanta dik ilahirin jikinta rawa yake gawani zazzafan hucin dake fesowa ta jikinta sabida zafin zazza? in malerian datake kwana dashi take tashi?? dashi acikin ??an kwanaki biyun nan.
Wajan mintuna goma mama tana tsaye bakin windown da nurse ? in dake bada katin ke ciki, seda layi yazo kanta sannan ta fa? i sunan bebi tare dana mahaifinta da shekarunta sannan aka bata katin ta'tawo gaban Bebin ta tsaya tana kiran sunanta.
"Bebi tashi muje can wajan acan zamuga likitan kinji".
Tafa? a tare da ? an jan ?"!afafun Bebi dasuke cure cikin hijabi ka? an.
?`agowa tai idanun nan nata yay jajur tana kallon mama dasu kafin kuma ta yun?"!ura ta mi?"!e tana jawo slipers ? inta ta zirasu cikin ?"!afafunta sannan tabi mama suka tafi wajan bin layin ganin likita.
Nan ? inma sun ja lokuta masu tsawo kafin akira sunanta yun?"!urawa sukai mama ta kama hannunta har zuwa cikin ? an madai daicin ofishin da likitan ke ciki wadda ta kasance mace'ce taci farin glass tana zaune akan kujera irin mai juya mutane, Sallama mama tayi, Cikin kulawa da mutuntaka wannan likitar ta ? an zare glashin idanunta ka? an tana amsawa mama sallamar.
Nuna musu kujerar dake kallonta tayi tare da cewa.
"Bilkisu Musa Ko?"
Bebi ce ta ? aga kanta tana ? an matsawa gaban likitar tare da katin ta a hannunta.
"Bayan zazza? i sekuma me yake damunki? Kina ciwon kai? koko amai?".
Likitar ta fa? a, idanunta tsaye akan katin tana rubutu cikin sauri biro ? auke a hannunta.
"A,a nidai kawai zazza? i nake senaita jin sanyi baya nan bana jin komai".
"Okey".
Likitar ta fa? i bayan ta gamajin abinda Bebin tafa? a.
Tajima tana rubutu sannan ta mi?"!owa mama katin tana cewa.
"Maleria ce ke damunta a daure asai wa? annan magungunan sannan ga allurai nan, daza,ai mata na tsawon kwana uku, Allah ya sawwa?"!e".
Tafa? a tana ? aga murya tana kiran next daze shigo.
Godiya mama tai mata tare da kamo Hannun Bebi suka fita daga office ? in likitar.
Abakin asibitin mama ta zaunar da Bebi jikin wata bishiya ita kuma ta shiga wani chemist, mintuna biyu tazo da magungunan da aka rubuta musu acikin bakar leda, sannan tasaka bebi agaba suka hau napep zuwa gida.
Acikin napep ? inne mama kecewa Bebi.
"Ga alluran bara mukoma ko asiya ??ar gidan malam ya'u muka kira setai miki agida".
"Nidai mama bara kawai nasha maganin base anyi alluran ba, naji sauki".
Tafa? a murya can ciki tana rawa alamun rashin lafiya, daman can Bebi bata kaunar allura tun tana ?"!aramarta, haka xalika koda ta girman ma

20 / 51