Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   15 / 51

42K to 45K   out of 152.7K words

ka? an ya kaisu shara? a ??an kamfani, kamar kullum a bakin tangamemen gate ? in kamfanin _Alhaji idrissa mai atamfa_ motar taja ta tsaya cikin azama drivern ya taimaka musu wajan fiddo da kulolin dambun da kular alalen, sannan sukai sallama yaja motarshi yabar wajan, aiko driver yana tafiya babu yadda hussaina batai da bebi ba akan ta taimaka mata su shigar da kayan ciki amman yarinyar nan taki harseda wani security yazo ya saka baki sannan ta ? auki robar manja ta wuce shikuma ya taimaka musu da kula ? aya sabida yana ganin kirkin ??an biyu yasa yay musu hakan.
Lokacin da Bebi ta saka ?"!afafunta cikin shahararen kamfanin mai atamfa seda tazama ??ar ?"!auye sabida yadda taga ginin glass da glass wanda aka kuma ?"!awata ko'ina na kamfanin da wasu irin filawowi masu birgewa gawajan adana motoci daban kai kowanima dai sashe ( word )akwai inda xakabi ka taddashi sosai kamfanin ya ?"!awatu gakuma girmanshi daya baiwa Bebi tsoro lallai wa? annan ma'mallaka wannan kamfanin akwai ruwan ku? i duba da yadda taga ma'aikata kota ina wasu na shiga can wasu na fita banda zafafan motocin dake fake can gefe, sannan data ? aga kanta sama kusan shidewa tai sabida yawan hawan benen ciki a ?"!alla akwai kusan hawa uku, to ita inata ta? a ganin hakan indai ba'a film ba shima kuma film ? in takan shafe shekaru bata gani ba sabida basuda kayan kallo.
Cikin jin haushi hussaina ke kiran Bebi amman madam tai nisa harseda hussaina taje tagama ha? a komai sannan Bebi tasami damar gama kallon nata ta soma karasawa can inda taga ??ar uwar tata tayi tofa ko a wajan dazasu zauna ? inma seda bebi tabaiwa idanunta abinci sannan taja ?"!afafunta, ta karasa gaban hussaina amai makon ta zauna a benchin dataga hussainar nakai, a,a seta koma can gefen wata bishiya ta zauna a saman tudun wajan tana kuma juya idanunta kallon ko ina take sosai sabida itafa ganinta take ba'a wannan duniyarba ta ? auka awata ?"!asa take wai a shirmen bebi shiyasa tace gwara ta kalli komai ta more kafin ta koma gida.
Habawa ba?"!in ciki kamar xe kashe hussaina har wani ruwane ya tarar mata a idanunta wannan wani irin sakarcine inda tasan hakane wallahi da gwara tazo da ihsan yanzu jiba ??an siyan dambu sun soma zuwa ga ??an alale tama rasa yadda zatai dasu sabida babu mai taimakonta.
Cikin ikon Allah baban nazir yazo domin su gaisa kamar kullum.
Sallama yay mata lokacin tana zubawa wani staff dambu a leda seda ta kammala sannan ta ?"!arasa gabanshi ta rissuna tana gaisar dashi, cike da farin ciki yake amsa mata kafin yace.
"Ke nifa ban ganeku ina ? ayar take naga yau aikin duk yay miki yawa?".
Sunkuyar da kanta tayi ?"!as sosai tana zana kasa a ?"!asa sannan tace.
"Wanki mama tace tayi amman munzo da Bebi".
?`an jimm yay kana yace.
"Yoni ai bana rabewa daku kusan duk kamanninku guda wacece haka?".
Ya tambayeta yana ? an waige kozega Bebin.
"Bilkisu! fa gata can"!
Ta juya ta nuno mishi bebi wadda take kallon saman benen wajan.
Sakin Baki yayi cikin mamakin ganin yadda Bebi ta girma masha Allah sannan ya soma kiranta.
"Bilkisu! Bilkisu!! yaki nan dan gidanku ??ar ?"!auyen banza kina can a zaune kinbar yayarki tana aiki ita ? aya ko".
Wani sanyi hussaina taji hartana murmushi.
Wanda adai dai wannan lokacin itakuma Bebin tazo wajan kiran nashi sabida ta ganeshi domin tana ganinshi gidan baba.
Gabansu tazo tare da rissunawa tana gaida shi.
"Toni aike Bilkisu idan zanganki a hanya bana shaidakiba, sabida girmanki harkinfi ??an uwanki masha Allah".
Yafa? a yana rike ha? a, burus tai dashi bata ce komaiba harya gama mata nasiha akan tabar wajancan ta koma wajan ??ar uwarta ta taimaka mata suyi sugama sutafi gida.
Ciki-ciki ta amsa masa da "To" sabida itafa haushima ya bata amman sabida ba,a basu tarbiyar musuwa babba ba yasa ta mi?"!e zuwa saman benchin dataga ??ar uwar tana kai.
Zamanta yayi dai-dai da ?"!arasowar usman wajan lokacin ita kuma hussaina tana gaban baban nazir yana yimata ??an nasihohi akan hakuri da ? an uwa kada taga bebi nayin haka taji wani abu kuruciya ce kowa da irin tasa.
"Assalamu Alaikum ??ar ?"!anwata barka da safiya ya mamarmu?".
Yafa? i hakan cikin barkwanci dukshi ya ? auka hussaina ce ko hassana sabida lokacin tai kasa tana gyara zamanta.
?`ago da dara-daran idanunta tai tare da zuba masa su batare sata saki fuskarta ba.
"Tsarki ya tabbata ga ubangijin halitta"!
Abinda ya fito daga cikin bakin usman kenan yayin dayay tozali da fuskar Bebi wadda tai tamau da ranta.kamar an aiko mata da sakon mama ta rasu.
Basarwa yay amman cikin ransa yay santin kyawun halittar Bebi amman santin bana soyayyaba sedai yaji yarinyar ta shiga ransa lokaci ? aya.
"Ina ??an uwan naki suke?"
Yafa? a yana saita nutsuwarsa.
Amai makon ta bashi amsa setai saurin tsugunnawa.
"Ina kwana?, gata can wajan baban nazir".
Tafa? a kanta a ?"!asa still kuma tana tsugunnan.
"Kai masha Allah! rabbi ya sakawa da uwa mahaifiya da alkairi, bisa jajurcewa wajan tarbiyantar da ??a??anta wa? anda suka tashi cikin halin maraicin rashin bango! agidansu wato mahaifi amman hakan bai hanata jajurcewa wajan basu tarbiya ta ?"!warai ba".
Yafa? i hakan yana numfasawa.
Lokacin hussaina ta karaso itama ta rissuna ta gaisarshi.
Cike da tsantsar farin ciki ya amsa sannan ya mayar da hankalinshi ga Bebi wadda har yanzu bata mike ba.
"??anwata kekuma maye sunanki?".
Mi?"!ewa tai ta zauna.
"Bilkisu"!
Wata ??ar zabura yay ka? an.
"A,a kice mamarmu ce wallahi sunan amminmu kenan masha Allah suna mai kyau".
"Eh amman akan cemin,Bebi".
Ta bashi amsa kanta tsaye.
"Ok masha Allah nice name momynah! oh jiya kece muga gani kenan?"
Yafa? a yana duba wayarshi "Eh"!
Tabashi amsa tana mamakin ashe daman jiya sune sukaje gidansu? wato idan ta fuskanta wannan shine mai surutun nan na tsiya! shiko ? ayan waye? sanin batada mai bata amsa yasa ta watsar da maganar tanajin yana tsokanar hussaina har yana cewa tabbas wataran dole ammi taga bebi takwararta anan yake baiwa hussaina labarin jiya ai yaje gidansu amman baigan suba.
Sosai taga suna magana da hussaina kamar sun jima har lokacin da masu siyan dambu suka zo.
"??anwata zan koma office amman banyi break ba, pls ki bawa momyna ta mikomin yau masinjana bai nan, tahau sama hawan ?"!arshe daga hannunta na dama ta duba room 2 nan ne office ? ina, amman yau alale zanci sabida manjan nan ya burgeni".
Yafa? a yana dariya cikin sauri kuma ya juya yay tafiyarshi batare daya tsaya jin mai zasu ce ba.
Murmushi hussaina kurum tayi aranta tana yaba kyawawan halaye irin na usman gashi dai mai kudi amman sam baida girman bare izza kullum ?"!ara jansu ajiki yake tamkar daman can yajima da saninsu.
Cigaba sukai da zubawa jama'a dambun wanda har Bebin ta? an saki sabida fa? anda baban nazir yay mata da kuma zuwan usman wanda hussaina taga Bebi tai na'am sosai da usman ? in.
??arfe ? aya da rabin rana suka dakata da cinikin famfon dake can baya hussaina ta nufa tayo alwala kamar kullum akan wani ? an dakali ta shinfi? a dardumar dasuke zuwa da ita ta soma yin sallah, itako Bebi da wannan damar ta sami ?"!aton flate ta sha?"!e da dambu harda pure water sabida azabar yunwar datake ji, ganin babu yawan mutane a wajan duk suna masallaci suna sallah yasa ta ? orashi a saman cinyarta tahauci hannu baka hannu ?"!warya.
Tana gab dagama ci, Shikuma Aliyu ya dawo daga masallaci saboda duk hanyar ? ayace kusan a ha? e sedai kwanonin da suka rabu wanda yabaiwa kowani ? angare damar nufar hanyarshi, Tundaga Nesa yake kallon duk abinda yarinyar takeyi sosai yake mamakin yarinyar mace budurwa ta zauna a center jama'a tana kai abinci cikinta, seda yakusan shiga corridow ? in daze kaishi word ? insu yagane masu dambun nan ne da usman ke santi, to tayaya tsafta ta samu anan wanda harze saka yay gangancin kai dambun cikin bakinshi, Baiga fuskar yarinyar ba amman ya shaida hijabinta, harya karasa office ? inshi mamakin wannan al'adar yarinyar yake wadda tsananin rashin kamun kanta ya bashi mamaki domin babu kamunkai ga maicin abu a hanya,Watsar da zancen yayi sabida tarin aikin dake ganshi wani file ya ? auko wanda ya saka dole seyaje office ? in usman yay masa bayaninshi kafin ya saka hannu kasancewar kwana biyu bai nan shi.
Tashi yayi da ganshi batare daya nemi sakatarenshi ba, domin daman shi ba komai yake zama seyay aike ba, kasamcewarshi mutum mai zafin nama yasa baya zama kusan dakanshi yake gabatar da komai.
Fita yayi zuwa office ? in usman anan ya sami usman ? in suna waya da zee seda ya gama sannan ya nemi waje usman ? in ya soma yi mishi bayani kan file ? in wanda harya shafe lokuta wajan usman ? in.

Ri?"!e ha? a hussaina tayi tare da kallon Bebi, "Malama wayace ki zuba dambu?".
Ta jefa mata tambayar cike dajin haushi.
"Babu wanda yacemin na zuba nice nai niyya sabida motama bata tashi seda mai bareni kuma ??ar adam".
"Ai shikenan shegiya jaka ko kunya bakyaji ki xauna kina cin abu a bainan nasi sabida kawai kija wani yace bamuda tarbiya mtswwwwwww!".
Tafa? a cikin jin haushi sannan ta nemi gu ta zauna.
"Duk wanda yay min wannan kallon yaje can dayawarshi haka kurum yunwa zata halakamin hanjina kurum senai sanya kema kinsan babu amana a tsakanina nida yunwa".
Mi?"!ewa hussaina tayi ta soma zuba alalen a wani ? an madaidaicin flate mai ?"!aras, yaji ta zuba agefe tare da wadataccen manja.
"Ai sekiyi Bebi, ni banida lokacin shirmenki mike kibi waccan hanyar zakiga step ? in bene kibishi sosai zakiga hanyoyi sun raba akwai lifter daga hannun dama babu ruwana idan kikai gangancin shiga kika ma?"!ale danta manyan wajan nan ce ka? ai".
Tafa? a tana nuna mata hanyar
"Idan kika hau saman benen sosai ze kaiki har inda yay mana kwatance ? azu inma baki gane ba ki tambaya ko a reception ne".
Tafa? a tana mi?"!o mata flate ? in data rufe mata shi.
"Nidai kawai ke kije mana seni nifa bazan gane ba".
"Aidaman baxaki gane ba, sabida bakya gane komai ke! seci dan haka wallahi sekin ? auka kinkai konaci ubanki".
Hussaina tafa? a cikin daure fuska wadda tasaka Bebi ? aukar alalen sabida tasan halin tijarar hussaina wataran daman batada da? in sha'ani.
?`auka tayi ta ri?"!e da hannu biyu ko kallon ??ar uwar batai ba ta soma tafiya seda tai nisa hussaina tai dariya "Ja'ira aike zuma ce naga seda wuta" tafa? a tana cigaba dayin cinikin kafin Bebin ta dawo.
Tsorata bebi tayi da yadda taga tanata ratsa hanyoyi konace ?"!ofofin glass manya kafin ta hango step ? in daga can gefe yawani raba hanya baki ? ayanshi yaji wani irin tiles kamar ruwa ga wani abu nan wanda shitake tunanin koshine lifter ? inma.
Hanyar step ? in tabi ta hau saman benen sosai take nishi sabida tafiyar tai mata yawa, da taimakon masu tsaron ?"!ofofin wajan ta kai har babban reception ? in saman kafin ta kuma mi?"!ar hannun daman dayace mata ? azu dayana mata kwatance.
Ita sam bataga wani office ba se guda ? aya jall, cikin hanzari taga wani mutum kamar security ya taso daga saman wani chair zuwa gabanta.
"Hy meya zo dake nan ko baki san dokar wajan nan ba?"
Murgu? a baki tayi.
"Toni ina ruwana dawani dokarku,ni gafara na wuce ogan naku dakanshi ne yace na kawo mishi abinci".
Tafa? a tana tureshi.
"Ke! Ke!! Ke!!!".
Yake faman fa? a bayan yabi bayanta amman ina Bebi bata jiyowa ba sabida harta kai ga bu? e ?"!ofar ma tuni ta kutsa kanta.
Shiko sakataren Aliyu mamakine ya kamasa yasan badai Yalla? ai bane zece da wannan tsagerar yarinyar ta kawo mishi abinci ba.
Yasan halin ogan nasu da kamewa baya tunanin yanada lokacin ma kula wasu matan a waje bare wannan, kuma tunda yake dashi baita? a siyan abincin waje ba, soyake yay mata bayani ko wajan oga usman tazo seyay mata direction ? in office ? inshi tunda nan site ? in office ? in MD ne ka? ai a wajan wato Aliyu, wanda yake da comfirm ? in bashi da yawan surutunma daze jawo wannan mara kunyar wajanshi, komawa kawai yay ya xauna yana mamakin jimawarta bata fitoba tunda yaga ogan bai nan yana son yaje ya fito da ita yana kuma tsoron karyaje koshi ? inne dai ya ce takai masan tunda yaga yarinyar mai kyau ce, duk da yasan ogan nasu kula mata baya cikin tsarinsa dan kullum lina da kuka take fitowa daga office ? inshi idan ta shiga to yanzuma ya hana shi barin lina wucewa bare ta shigar mashi office.
Zuwan Aliyu wajan shiya dawo da sakataren daga dogon tunanin daya fa? a.
"A,a bala yada wannan nazari haka?" yafa? a yayin dayake kokarin kai kanshi bakin ?"!ofar office ? in nashi wadda inda bebi ta lura zataga an rubuta MD ALIYU IDRISS MAI'ATAMFA! a saman kofar, amman sauri da tsautsayi bai barta ta fahimta ba.
"Yalla? ai amman akwai bakuwa fa aciki".
Yafa? a yana sada kanshi a ?"!asa.
"Bance kada ka kuma bari wannan yarinyar ta shigarmin office ba"! ya fa? a ranshi a matukar ? ace.
Sosa kanshi yay tare da rissunawa.
"A,a ba ita bace wannan wata marar kunyace babu yadda banyi da ita akan kada ta shigaba amman kamar zata zagen ta wuce".
Yafa? a muryarshi tai kasa sosai.
"Kai miya xaunar dakai anan miye amafani office ? inka na farko kafin a shiga nawa inda kana zaune wata ?"!azamar bazatai gigin shigar min office ba, Bala! wannan yaxama first and last dazaka kuma barin wata ta shigar min office with out my permission"!!
yafa? a yana wucewa daga wajan fuwwww! yakai bakin kofar ya murda handle ya shiga cikin katafaren office ? in nashi.
Akan desk ya aje tarin takaddun hannunshi tare da file ? in daya fita dashi, ?"!o?"!arin nufar special room ? inshi na ciki yake wanda yake hutawa acikinsa, idan ya gaji, wanda kuma yay dai-dai da lokacin da Bebi ta gaji da tsaiwar jira ta ? ago ?"!afafunta zata fita sabida tun zuwanta tana tsaye a bakin frij ta kafe duk tunaninta ko wani uzurinne ya hana usman fitowa shiyasa ta dakata sabida karta koma hussaina ta balbaleta tace mata batada hakurin jira.
Duk sanyin Ac ya gama kashe mata jikinta gefe ? aya kuma tsananin santin kyan office ? in take wanda taga tarin computer's kamar me a zube a saman desk kai ha? uwar office ? in ka? ai ta shagalar da itane harta kasa yun?"!urin fita akan kari.wanda hakan ya hanata jin bude kofar tashi, ? ago idanunta, tai wa? anda take kokarin kaisu ga ?"!ofa sedai mugun ganin datai yasa jikinta yahau rawa harma da mazari.
Cakk! ta tsaya ganinshi tsaye hannunshi aje bisa kan wata system yana kokarin ? auka xe wuce cikin wannan special room ? in, hannunta rawa yake wanda ya bata damar sakin flate ? in dake hannunta jin ?"!arar dayay yasashi ? agowa shima karaf ya sauke idanunshi akanta, kafin kuma tallatsin manjan ya sami damar fallatsa har zuwa saman wandon farin yadin jikinshi.
Cike da wani irin mugun tsoronsa wanda ya kusan sakata suman wucin gadi tai ?"!asa da kanta sam baxata iya jurar wannan kallon ?"!as?"!ancin dayake mata ba, tabbas! ta shaidashi wannan shine wannan na jiyan daya bata tsoro ? an uwan wannan mai kirkin sabida tanada rike abu wannan dalilin yasa bata manta shiba dukda bata da tabbacin kamanninshi amman dai ta shaidashi shine dai!.
Wani irin kallo yake aika mata dashi wanda duk yadda naso na haskoshi nakasa fahimta.
Kafin ya aje system ? in hannunshi bisa desk ? in.
Takowa yake zuwa gabanta idanunshi bisa kanta inda ita kuma take ?"!ara yin ?"!asa da kanta tana kuma jada baya, jikinta yana rawa kamar xata shi? e, seda takai ?"!arshen bangon wajan sannan ta dakata jikinta yana kuma ka? awa kamar kirjinta ze fito ya faso wani irin mugun fitsarine taji ya kunno mata kamar ze zubo mata tsabar tsoronsa ya saka numfashinta sauka da sauri da sauri, a iya tashinta zata iya cewa bata ta? a ganin mahalukin dataji tana mugun tsoronsa kamar wannan bawan Allahn ba wanda tun daren jiya data ganshi taji batada sukuni gashi yau ma tsautsayi ya kawota har inda yake.
Saukar hannunshi a gefen hijabinta yasa tai wani irin juyi tare da ? ago da fuskarta ta sauke. akan tashi kallo ? aya tai mishi tai ?"!asa da kanta sabida yadda ta hango tashin hankali da rashin mutunci acikin fuskar tashi, rannan nashi a ha? e yake tamau babu alamun sassauci, hannunshi ya kange a gefe da gefenta inda gabaki ? aya yay mata wani irin rumfa da jikinsa, jitai duk ya cika office ? in tsananin kamshin mayen turarenshi shiya kuma haifa mata da jin wani iri adukkan ilahirin jikinta.
"Bakida kunya ko?".
Yafa? a cikin wani irin murya can cikin ma?"!oshinsa wanda bada ban tsananin kusancin dasukai ba da baxata ta? ajin abinda yace mata ba.
Sabida yadda sauran ka? an ya rungumeta, mamakin wannan iskancin nashi take yawani xo yay mata wannan rumfar sekace ya sami ??ar iska amman tsoronshi ya hanata tanka mishi.
?`ago idanunta tai sega hawaye shaaaaa!!
Duk jitai ta shiga matsi wannan shine farkon kusancinta da ? a namiji a rayuwarta, Rintse idanunta tai wanda ya bashi damar kare mata kallo musamman lashish ? in, daya kwanto saman idanunta, matso da fuskarshi yayi gab da ta'ta har yana fesa mata ? umin numfashinsa wanda yake ? auke da wani irin mayen kamshi na musamman.
Ajiyar zuciya ta sauke mai ?"!arfi jikinta ya kara rawa fiye dana da, wani irin ? aurewar mara taji wadda take gab da sakin xawo aranta tana dana sani tafi cikin kwando wannan horon nashi yafi duka zafi!
"Waya baki izinin shigomin office? ko nan ma wajan rashin ? a'a ne"!! taji saukar muryarshi acikin kunnenta ?"!o?"!arin zamewa takeyi tai ?"!asa amman ya?"!i bata damar aiwatar da hakan, sema kurawa kirjinta idanu dayay yana kallon yadda yake fat! fat!! alamun takai ?"!ololuwar ?"!arshen jin tsoronsa.
Murmushin geben baki yay yana kuma hukuntata da idanunsa kafin ya kuma cewa.
"Nisa'anki ne banson nai maimaicin magana wallahi maganata ta biyu bara tai miki da? i ba".
Cikin rawar murya wadda take rarrabewa.
"Dan...dan...Allah....kai....kai...ha...ha..?"!u..ri..".
Tafa? a tana janyo

15 / 51