Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   31 / 51

90K to 93K   out of 152.7K words

ya fito yana tsane jikinshi, seda ta bari ya kammmala komai cikin tsanaki sannan ta dubeshi a yayin dayake zama a gefenta.
"Yaya nidai inada magana dakai fatan zaka bani amsa mai kyau".
Mirginawa yay saman pilown dake gefenta sannan ya dubeta.
"Ina jinki amman son samu ki barni wallahi nagaji baccine akaina".
Murmushi tayi tare da shafo saman kanshi da hannunta.
"Yaya dan ALLAH da gaske waccen bakuwar ALIYU ce? naga sam batai wayewar business ba bare ace abokiyar kasuwancin sace pls dan girman Allah kaimin bayanin dazan gamsu".
Tafa? a cikin kwantar da murya.
Janyota yayi zuwa saman ruwan cikinshi.
"Yes my zee ba?"!uwar Aliyu ce da gaske amman wannan bakuwar bata tafiya bace ta xamace domin tuni ya aureta".
Zumbur! Zeee ta mike tare da furta.
"What! kana nufin waccan yarinyar matar Aliyu ce da gaske?".
Da kallon mamaki usman yabita sannan yace.
"Eh mana matarshi ce ta sunnan ko kina mamakine?".
Yafa? a yana janyota zuwa jikinshi tare da kai hannunshi saman ruwan cikinta.
"Haba yaya zaki saka nai asarar bebina kina wannan mikewa haka ai seki taromin aiki".
Zamewa tayi tare da kallonshi.
"Tayaya ya aureta bayan yasan zuri'armu ba'a AUREN BARE! gaskiya abin da mamaki ace kwananshi hu? u da aure yaje ya auro wata daban wadda bana tunanin su ammi ma sunada masaniya akan auren".
Ha? e ranshi yayi tamau kamar ba usman ba sannan ya mike ya zauna yana kallonta.
"Zee tuhumar auren sunna kike koko wata manuface aranki ina ruwanki da auren sa?".
Yafa? a yana tsare girar sama data ?"!asa.
"Babu ruwana da aurenshi amman maganar daka fa? i ce batada tushe balle makama in Ali bai auro wata ya kawoba kai zaka iya auro wata ka kawomin nan batare dana saniba tunda halinku na maza babu wanda bai fita ba".
Dariya zee tabasa daman wannan zargin natane yasa tai wannan mikewar zumburr lallai mata se abarsu amman seya basar tare da kallonta.
"Kinsan dai maganar irin haka bata ta? a ha? ani dake ba why note zaki nemi musanta maganata alhalin kuma nasan yes da gaske nake maki".
Zama ta komo tai gefenshi tana kallonshi.
"Da gaske kake dan Allah in har kai ka aurota dan Allah ka gayamin danna san Aliyu baze zauna da waccan ??ar yarinyar ba sabida sanin son girmanshi duk da tanada kyau amman dai wallahi ina tam tamar yadda akai auren".
Riko hannunta yay tare da bata hankalinshi gaba ? aya.
Zayyane mata yadda akai auren yay batare daya ? oye mata komaiba hatta ha? uwarsu da su bebi seda ya fa? a sannan ya zuba mata idanu yana kallon re action ? inta.
jikinta yay matukar yin sanyi cikin sanyin jiki ta dubeshi.
"To amman fa abin da ban tsoro sabida akwai rikici agaba wallahi dan kuwa inhar alhaji yaji akwai case amman dik da haka bana goyon bayan ya saki marainiyar ALLAH wallahi harnaji ta kwanta min araina".
Dariya ya saki yana cewa.
"Da har anhau kishi amman da akaji ba matata bace ba an saki nizo mu kwanta ma zanta gobe shima mai amaryar baccinsa yake sabida haka komi ta famjama fanjam gobe ayita ta kare dan wallahi kafarshi kafarta dan ba auren jingina xaiyiba".
Ranta wasai tabi bayan mijin nata suka kwanta suna barwa gobe komai in ALLAH ya kaimu.




*NOTE*

_Assalamu Alaikum barkammu da dare dan Allah inkunjini shuru kucigaba da uzurina kamar yadda kuka saba wallahi se addu'a kwana biyunnan banjin da? in jikina kunsam yanayin garin yadda ko ina ake fama da maleria kusan kowani gidama se ansami mai zazza? in nan sedai fatan Allah ya warware mana, tonima gani inafama da ? an rashin jin da? i kwana biyun nan kokari kawai nake wallahi wannan ma bana tunanin yakai one read more nadai yine danna cika alkawari dan Allah kuyi hakuri insha Allah gobe zanyi da yawa kuma ina muku ma albishir da cewa auren bare ya kusan zuwa makara fatan Allah yasa mugama lafiya cikin farin ciki da kwanciyar hankali amin summa amin nagode_
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *PART* 2

NAKU?`INE

?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? *73*

Jin tattausan hannunshi mai azababban ?"!amshi datayi a saman bakinta shiya kuma ?"!arawa jikinta rawa da kyarma akan wanda yake tun fitowarta.
Kafin taji dirin tsaiwarshi a bayanta hannunshi guda ? aya ya saka ya ri?"!o tsakiyar ?"!ugunta irin ri?"!on nan na tsauri tare da jiyo da ita saitinshi tana fuskantarshi.
Wata azababbiyar fa? uwar gaba mai cike da firgici zulumi tsoro sune sukai mata dirar mikiya fiye dana da, Rintse idanunta tayi tana addu'a cikin ranta inda xaka kula lokacin zakaga kirjinta yana tsalle kamar ze faso ya fito waje sabida tsabar ka? uwar datayi
Kallonta yake sosai ta cikin hasken farin watan daya haska tsakar gidan, batare daya ? auke idanunshi daga kanta ba.
Yace mata.
"zomu wuce".
Still hannunshi na ri?"!e da ?"!ugun nata, yana cigaba da kallonta se yanzu yake ?"!ara ganin ?"!arancin shekarunta sosai.
Zum? uro bakinta tayi gaba kamar yadda ta saba yima mama shagwa? a duk da yadda takejin tsoronshi amman bai hanata turo bakin gaba ba, tana dira ?"!afafunta ?"!asa.
"Ni bazan bika ba dan Allah ka barni da mamammu".
Shiiiiiiiiiiiiii yace mata da bakinshi tare da jan hannunta da ?"!arfi ya fitar da ita har zuwa soro.
Abakin ?"!ofar waje ta kuma takurewa tare da tsayawa waje ? aya alamun bazata bishi ba.
"Karki ? atamin lokaci wallahi in baki shige mun tafiba ranki ze ? aci,Wayace ki za? i aurena shasha sha kawai".
Hawayene ya zubo mata cike da tsoro ta bi bayanshi tana ayyana shikenan tayi bankwana da gidansu tayi bankwana da mamanta da ??an biyunta, abakin kofar gida ta kifa kanta tana cigaba da kukan datake yi.
Ganin yayi tafiyarshi ya barta a wajan yasa tabi bayanshi salo salo kamar wadda ?"!wai ya fashewa acikinta,tana ayyana Allah sarki sadiya ko sallama basuyi ba.
Lokacin data ?"!arasa gaban mota usman yana wajan driver yama tada motar su kawai yake jira, azuciye Aliyu ya bu? e motar ya shige yabarta awajan cikin sakin fuska usman ya le?"!o da kanshi.
"??anwata bu? e gidan baya mu wuce kinji daina kuka zan ? auko mama na kawo maki ita har gida".
Cike da sauri ta balle marufin ta shiga tana gyara hijabinta, domin batada za? in daya wuce haka sabida tariga tasan ?"!addarar aurenta ce tazo mata da hakan, duk da karancin shekarunta amman tasan kaddara kuma tana yarda da ita sabida gwajin imanin bayi ce.
Cikin nutsuwa yay revars tare da jan motar ya fita daga cikin layin da ita,lokacin gari yay tsit sabida taran darema ta wuce gakuma wal?"!iya da akeyi sosai iska mai ?"!ura tana ka? awa alamun hadarin garin gab yake da zubar da ruwa, kasancewar garin yanayin damuna ne.
Tafiyar mintuna goma daga layinsu bebi zuwa kan titi usman yay, lokacin da motar xata bar layin seda bebi tai kuka harda shashshe?"!a,tana jin missing ? in anguwarsu har wajan gawayin shahid ta kalla tana share hawayenta.
"Yanzu kai abinda kaimin tsakanin ka da girman ALLAH kayimin adalci kenan?".
Aliyu ya fa? a cikin ?"!asa da murya wadd ta sha?"!e kamar zeyi kuka!.
Cikin sauri usman ya kunna redion motar sabida bayason Bebi taji abinda zasu fa? i.
Ware redion yay da ?"!arfi yana tukinshi batare daya tankawa Aliyun ba.
"Adalcin kenan kuma bana shakka sabida alkairi na ?"!ulla ba sharri ba, sannan kuma da sannu zakazo min da buhun godiya nan bada jimawa ba".
Cikin ?"!ufula ya kuma duban usman a karo na biyu.
"Daman haka zakace man, sabida kai kasan baka cikin case tayaya zan dubi abba nace masa nayi aure bai sani ba? tayaya zan fuskanci ammi, dan Allah kai akaran kanka kayimin adalci kenan kariga ka sakani acikin sar?"!a wadda batada mabu? i".
Dariya usman yay har yana dukan sitiyarin motar shi sannan ya kalli Aliyu wanda yake faman sababi yana jin ransa yakai ?"!ololuwar ?"!arshe a ? aci sannan yace.
"Karka damu mai afkuwa ta riga ta afku sedai muyi maku fatan addu'a ALLAH ya kawo ?"!azantar ? aki, haba ?"!anina ka tambayeni shawara tare da hanyar warwareta nikuma naga wannan auren shi ka? aine masalaha sabida ceton maraici kagafa in suka mata auren nan sun cuceta kuma kanada kamasho tunda kaine sila, Yanxu ko daka aureta ai magana ta ?"!are, nina san abba yasan ciwon haihuwa baze ta? a cewa ka rabu da ita ba koda yay fa? an ma na lokacine amman ze huce, amman duk da haka yanzu zamu soma kaita wajan ammi semuji mizata ce".
Tunma kafin usman ya idda numfashinsa Aliyu ya kuma cafke maganar usman cikin hargagi da masifar dake ranshi wadda yake dannewa.
"Miya ruwanka dani, danna zo maka da shawara ina ruwanka da ha? ani aure da ita ina ruwanka da shiga hurumina wallahi nai dana sanin gaya maka halin danake ciki kuma wallahi bada ban ?"!imar wancan dattijon ba wallahi dase na saketa sedai kai ka aureta".
Ta inda yake shiga bata nan yake fitaba ba?"!aramin tsoro hakan ya bawa usman ba baita? a tunanin ?"!anin nashi nada fa? a irin hakaba har suka ?"!arasa gida yana masifa kamar ze ari baki.
Harda cewa usman ya cuce shi yaje ya auro masa ??ar cikinshi ko uban me ze ? auka ajikinta oho yarinyar da ko wankan tsarki ?"!ilanma bata iya ba masifa tijara babu irin wadda baiyi a motarnan ba wanda har tsoro seda ya tsirgawa usman.
Inda Allah ma ya taimaka sun kunna redio yana da tabbacin bebin bazataji maganar dasuke ba ammn yasan inda taji abinda ALIN ke fa? a seta fishi shiga halin tsorata da zulumi.
Bai bar usman ya ?"!arasa parking ba ya ? alle marufin motar ya fice azuciye.
Cikin rawar jiki shima usman ? in ya balle nasa side ? in yabishi seda usman ya ha? a da gudu sabida Aliyu badai sauriba, yana ayyana yau na ? ebo ruwan dafa kaina
Hannu ya saka ya janyo kafa? un Aliyu wanda harya kusan kaiwa ?"!ofar part ? inshi.
Yadda kalar idanunshi suka sauya launin kala yay matu?"!ar razana usman sabida sunyi wani irin girma tare da ja kamar gauta wanda ko ba,a fa? a maka ba kasan yana cikin tsananin damuwa da fushi.
Sanin kanshine in Aliyu na cikin fushi ko ammi bata kulashi harse ya sauka, dan haka cikin sanyin jiki usman ya saki kafa? un sa tare da komawa wajan motar ya rabu dashi har zuwa gobe.
Tsaki yaja da ?"!arfi tare da banko gate ? inshi ya shige batare dako ya juya wajan usman ? in ba.
Yana son ko a iya wannan daren ne ya nunawa usman kuskurenshi na wannan shiga hanci da ?"!udundunen daya masa wanda ba?"!aramin haushi usman ? in ya bashi ba.
Haka ya ?"!arasa cikin part ? inshi azuciye kota kan ? akin dija bai biba ya haura ? akinshi ya fa? a saman gadonshi yana dafe kanshi dake barazanar tarwatse mashi bai shirya ha? a maganar daze fuskanci ammi ba, yana son dogon tunani da nazari kafin ya ?"!addamar da komai, zumbur ya mi?"!e zuwa gaban frij ? in dake manne cikin ? akin nashi budewa yay tare da ? aukar gorar ruwan faro mai sanyi ya kafa a makoshinsa wanda ya bushe ?"!araf babu ko alamun miyau acikinshi seda ya shanye tass ya wurgar da gorar ya kuma ? aukar wata ya shanye tass sannan ya mike yana rangaji kamar ? an maye ya kuma fa? awa gadonshi ya shiga duniyar tunanin mafita?

??arar! Bu? e ?"!ofarshi ita ta dawo da bebi daga duniyar tunanin data fa? a cike da fargaba ta juya tana kallon saitinshi ta cikin glass ? in motar taga yadda yake faman sauri kamar wanda kashi ya matseshi kunsan yadda mutum yakeji idan kashi ya matseshi duk izzarsa duk y???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?anganrshi matukar kashi ya kamashi tofa seya saka gudu ko sauri tunanin hakan yasa Bebi tai masa uziri tare da mayar da kanta kasa batare dataji fitar usman ba.
Har sanda usman ya dawo bata sani ba seda taji alamun ya bude ? arin ta sannan ta ? ago a tsorace tare da zuba masa manyan dara daran idanunta wa? anda in suna halin tsoro suke ?"!ara firfitowa.
"??anwata taso mu shiga ciki".
Yafa? a tare da ? an matsawa baya domin ya bata guri ta fito.
Tattare hijab ? inta tayi tana ayyana karamcin usman, sannan ta fito waje tana kallon harabar gidan wanda tsoronta ya kuma ninkuwa, inba idanunta ne yay mata karyaba tasan dare yayi domin kusan goman dare amman yaya akai wannan gidan shi yake kamar da rana sabida hasken manyan fitilu, jibi harabar gida kamar girman anguwarsu.
Bai tsaya ? auko mata kayanta daya aje a boot ba sabida daren dayayi, Cikin nutsuwa ya dubeta.
'Zamuje wajan matata ki kwana kafin gobe mijinki ya ? aukeki, dafatan babu wata damuwa?".
Ya kalleta.
Girgiza kanta tayi alamun babu, tana satar kallon tsarin gidan yadda motoci ke zube a harabar gidan kamar ba gobe lallai wa? annan sunfi karfin ta.
"To ?"!anwata muje ciki ko?"
Yafa? a yana wucewa gaba cikin nutsuwa tabi bayanshi har tana ha? awa da tuntube bata ta? a ganin girman gida da kyau da tsari kamar wannan ba( niko nace bebi bakiga komai ba, gidan Alhaji mai atamfa ai ba baya ba wai danma a iya harabar gidan kikene kike fa? ar haka )Gaban gate ? inshi na part ? inshi ya dakata yana bu? ewa seda ya tura gate ? in sannan ya juyo ya dubeta.
"Bisimillah mu shiga ko".
Yafa? a yana shiga ciki itama tabi bayansa.
Tundaga farkon part ? in usman tasoma ganin wasu irin fulawowi masu fisgar hankali tare da wasu irin fitilu masu haske gaban wata irin ?"!ofa mai kyau ya tsaya tare da danna wani abu nan da nan kofar ta bude ya danna kanshi ciki, itama tabi bayansa.
Suman tsaye tai sabida jinta cikin wata irin ni'ima sassanya mai kamshi ?"!afafunta ta nutsa cikin, lallausan carfet ? in falon tana kallon tsarin yadda aka ha? e falon da wasu irin zafafa kujeru ga wata katuwar tv tana aikinta, fa? in tsarin ha? uwar falon ? ata bakine amman dai an tsarashi cikin ilimi tare da wayewa da kyau.
"Muje mana".
Taji muryarshi firgigit! ta ? ago tana kallonshi, sannan ta bi bayanshi cikin falon suka shiga yace mata ta zauna yana zuwa minti biyu.
Wata kwana taga ya nufa tare da bu? e kofa ya shige ciki.
Lokacin ta mayar da ajiyar zuciya tacigaba da bawa idanunta hakkinsu oh lallai gobe insu hassana sukazo akwai labari dama da irin wa? annan gidajen aduniya itafa inba a tvn gidan iyaba bata ganin irin wa? annan falukan, tsuru taiwa Tv duk tsoro ya cikata gani take kamar mutanan ciki zasu faso su watso waje sabida tsabar girmansu.
Shiko usman bedroom ? in Zee ya shiga harta soma barci ya tasota tare da ce mata ta fito falo akwai ba?"!uwar Aliyu amman gobe zata koma wajan ammi yauma dai dan dare yayine.
Da har zata fara mita amman jin ya ambaci Ali yasa tasan abin bana wasa bane ba,setai zaton ko abokiyar cinikinshi ce tai dare shine ya ha? ota da usman tunda tasan shi ba son jama'a yacika ba.
Ajiyar zuciya ta mayar tare da saukowa daga saman gadon ta ? auko hijab tabi bayanshi.
"Amman shi mai yasa baze kaita part ? inshi ba senamu?".
Tafa? a tana kallon mijin nata.
"Kinga bana son wannan maganar nida Aliyu duka ? ayane in kuma bazaki bata ? akin ba semugani".
"Ni bance ba muje kaga karka ? agan murya da tsohon daren nan kaje ka gaya masa ya ?"!ara girman harara fiye da tada da".
?"!unshe dariya usman yay sanin zee daman ba shiri suka cikayi da Aliyu ba duk da kasancewarta ??ar ?"!anin ammi uwa ? aya uba ? aya, amma sam basa shiri domin Ali yace zee ta cika tsiwa da yawa.
Har suka ?"!arasa falon bebi tana ta kallon ta sabida daman ita batada ba?"!unta.
Sallama zee tayi cikin nutsuwa tana dafe tirtsetsen cikinta daya tsufa.
Cikin sauri Bebi ta ? ago tana ?"!arewa matar gabanta kallo wadda batafi sa'arsu hassana ba, sedai tafi ??an biyu jiki da kalar hutu, farace tarr kuma babu laifi tanada kyanta.
Amsa mata sallamar tayi itama tana zamowa daga saman kujerar tare da cewa.
"Ina yini?".
Cikin sakin fuska zee ta ? an sunkuyo ta riko hannun Bebi.
"Lafiya kalau kanwata zona nuna maki bedroom ? in dazaki kwanta dare yayi".
Tafa? a mata cikin kulawa.
"To seda safe Aliyu ze shigo gobe insha ALLAH".
Usman ya fa? a mata yana juyawa ya bar wajan.
Amsa masa tai da "To"
Sannan tabi zeee wadda hannunta ke rike dana bebin.
Wata kwanar suka nufa, gaban wata kofar ? aki zee ta tsaya ta bude sannan suka shiga cikinshi babu laifi yana da kyan tsari, da gado da madubi, da kuma wata kofa sakin hannunta zee tayi tana yabon kyan bebi tare da kallon ?"!an?"!antar yarinyar.
"Ga ? akinan ga gado da toilet bara na kawo maki abinci".
"A,a na ?"!oshi nagode".
Tafa? a muryarta na rawa.
Juyowa zeee tayi tare dayin jimm alamun bataji da? i ba amman setace.
"To babu matsala ai da safe kina nan kyaci seda safe"
"Nagode".
Tafa? a tana zama gefen gadon har zee ta fice daga cikin ? akin..............
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *PART* 2




NAKU?`INE



*75*


Aliyu ya jima yana tunanin mafita akan wannan caku? a? ? an lamarin daya kunno mishi ? ago ?"!wayar idanunshi yay ya zubasu akan agogon bangon dake manne a bangon ? akin nashi ganin kusan 12 na dare yasashi mi?"!ewa a center ? akin ya tsaya tare da tube jallabiyar jikinshi ya rage dagashi se singlet tare da wandon jeans ? in daya saka daga cikin jallabiyar.
Shafo kwantacciyar sumar dake saman kirjinshi yay tare da shafo shafaffan cikinshi wanda yay wani irin shafewa tamkar ba,a saka masa lomar abinci.
Yana kokarin nufar ?"!ofar bathroom ? inshi yaji alamun ana mur? a handle ? in kofar room ? in nashi cakk ya tsaya tare da ? ora hannunshi bisa kirjinshi ya zubawa kofar idanu, Cikin siririyar muryarta wadda ta karo mata yanga da gwalli take ranga? a sallama cikin ? akin.
Can cikin makoshin sa yake amsa sallamar amman ?"!asan ranshi mamaki ne fall.
Bayyanarta cikin ? akin shiyafi basa mamaki musamman yadda tai shigar jikinta mai tsananin fisgar hankali da tunanin mutum mai lafiya, Gabanshi ta tsaya tana rau-rau da ?"!wayar idanunta kamar wadda zatayi kuka kafin cikin shagwa?

31 / 51