Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   40 / 51

117K to 120K   out of 152.7K words

ne.
Mintuna biyu shahid ya le?"!o "wai tace ace ka shigo".
Cikin kamala yaja katon bugun da aka lullu? e soron ya shiga yana mai sallama kana ya bayyana a tsakar gidan.
Mama wadda take zaune akan kujerar tsugunno iya kuma tana kan tabarma ??an biyu suna ? aki suna faman shirin zuwa gidan bebi harma da sadiya.Ita ta amsa sallamar duk azatonta usman ne ma amman ganin Aliyu yasa ta gyara mayafinta sosai tare da sunkuyar da kanta ?"!asa bakuma tayi masa magana ba se iyace tai saurin gyara mai tabarmar ya zauna.
Muryarshi mai sanyi ita ta karade kunnuwansu, yana gaisar dasu.
Seda ya soma gaisar da iya sannan yace.
"Umma barka da yamma ya gida?".
Ta cikin mayafi mama ke amsa masa sabida itafa Allah ya zuba mata jin kunyar surukai kosu ya aminu ma tunda taji kanun maganarsu da ??an biyu yanzu bata sakewa da su ko ka? an.
Mama tasan Aliyu iya kuma bata san shine mijin Bebi ba sedai tayi mamakin ganin yadda mama ta koma tsit dan haka iya ta kada baki tace.
"Mamam ??an biyu yanaji kinyi bako kuma kin masa shuru kodai surukin namune?".
Se lokacin ta? an ? ago ka? an.
Batacewa iya komai seta soma cewa.
"Hassana! hassana zo mana".
Sannan ta ? an dubi Aliyu wanda tsabar mamaki ya kamashi tace.
"Toya gidan naku dafatan dai bata maka wannan shirmen nata ko, Allah ya saka maka da alkairi angode".
Tafa? i maganar a rarrabe.
Atare su hassana suka fito dukkansu har sadiya.
hussaina ce ta sanshi dan haka cikin sakin fuska tace
"Lahhh umma fa Ya Aliyu ne mijin Bebi wallahi shine ina yini?".
Tafa? a cikin far'arta.
Ba yabo ba fallasa yace
"Lafiya"
Haka hassana da sadiya wadda ta saki bakin mamakin ha? uwar mijin kawarta ta suka gaisar shi.
Se lokacin shahid shima ya fahimta aikwa cikin sauri ya xare jikinsa mintuna biyu sega shi ya dawo hannunshi ? auke da bakar leda ya mikawa hassana.
Ta kar? a lemo ne da ruwa ta juyo a saman tire ta kawo masa kana suka bar wajan suka koma cikin ? aki.
"Haba maman biyu base kice min surukin namu bane ko yau karar akansa ta motsane bafa shi bane na farko".
Iya ta fa? a tana dariya.
"To dafatan dai Bebi tana lafiya? domin yanzu da ake shirin tura ??an uwanta su gano mana ita"

Iya ke tambayarshi hakan.
?`ago kansa yayi.
"Lafiyanta kalau ai bama gidane ita tacan ? ayan anguwar da gidana ke can insha Allah inna sami time senazo na kaisu can ? in".
Yafa? a yana kallon umma wadda take kauda kai gefe.
Shi dariya abin fa ya bashi ammi ko ka? an bata kunyar surukanta wadda a haifema ta kusan haifar kamar maman amman ita jiba tama kasa kallonshi lallai yau yana ganin ikon Allah.
"To madallah Allah ya tayaka riko mungode sosai dan Allah kadinga hakuri da ita fa wallahi Bebi yarinya ce duka yanzu take ata sha bakwai se hakuri".
Murmushi yayi.
"Babu komai insha Allah, umma ni zan koma bakida sa?"!o?"
?`agowa tayi sannan tace.
"Kace ina gaisar da ita kuma ta kula sosai, amman bara na zubo mata dambu akai mata".
Sauya yanayin fuskarshi yayi wadda ta nuna alamun rashin jin da? i nan take.
"Umma har yau suna fita tallen ne?"
"A,a basa xuwa ? azu dai na saka akayi na dare"
Mayar da ajiyar zuciya yayi sannan yace
"Umma dan girman Allah kada su ?"!ara fita talle dan Allah umma, koda ban aureta ba tabbas inna sanku xan iya hana su fita talle to bare kuma yanzu da aure ya ha? ani daku,insha Allahu da anjima zan aiko yarona yazo ya kawo muku sa?"!o sannan zan saka ai ma mai wannan gidan na gefenku magana naga ba mutane cikinshi se a ha? a a rushe da wannan a gyara muku pls umma karkimin fassara ta daban koda ba auratayya zan iya tallafar marayun Allah dan Allah karki musamin nagode"
Yafa? a yana mai kafeta da idanu yana hango tsantsar kamanninta da ??arta sedai ita mama akwai hakuri.
Kasa masa magana tayi seta mi?"!e tayi cikin kicin ta zubo mai dambun a ?"!aton fulas ta kawo gabansa anan ta tarar da iya tana faman mai.godiya kamar zata ari baki.
Jin godiyar ike har ranshi dan haka da sauri ya mike tare da daukar fulas yana zira hannunshi cikin aljihunsa.
"Umma na tafi a turomin shahid ina waje".
Ya fa? i hakan sabida jin yadda bebi take ambatar sunan shahid shine yasa kai tsaye ya gane yaron
"Mun gode Allah ya tsareka Allah ya ?"!ara bu? i Allah ya rabaka da iyaye lafiya".
Mama ta fa? a tare da shiga ? aki sannan ta tura mai shahid ? in.
Fita yay ransa sanyi kalau sabida addu'ar da sukai mai yaji da? inta ba ka? an ba.
"Masha Allah maman ??an biyu arzikin ya soma sallama lallai ? an mutum mai rana komai tsiya haifi ka yar yara ku fito yau alkawairin Allah ya cika bilkisu ta haifu domin yau dai ga arzikinta ya fara doko sallama a gidan nan".
Muryar iya kenan wadda take faman zuba bu? a kamar zata zu?"!o hancinta.............
AFUWAN NA YAU BA EDITINTG
11/14/21, 3:13 PM - Allah Akbar: *90*



Da sauri su hassana suka fito tsakar gidan kusan atare suka furta.
"Iya meya faru?"
Kafin kuma su nemi guri kusa da iyan suka zauna suna sauraronta.
"Hmm ??a??an nan ba dole kuji ina bu? a ba wannan yaro anyi yaron arziki lallai Aishatu kinci wuyar Bebi a yarintarta ashe ga ranar da? inta nan kowa zeji".
Anan ta fayyace musu dukkan abinda Aliyu ya cewa mama wanda kusan atare suka soma kabbara da hamdala ga sarki Allah.
Sumi-sumi mama ta fito daga cikin ? aki tana share hawayen farin cikin dake saukar mata zama tayi a gefen iya tana mai cewa.
"Ashe dai iya nima zan ? an? ani da? in hutu aduniya?".
Da sauri iya ta dubeta.
"Haba maman ??an biyu sekace keba musulmaba? kinta? a jin inda bawa yake yanke rahama a rayuwarsa? yoko Aljanna bawa baya fitar da rai da samunta bare kuma duniya, sabida haka ki ?"!addara daman can Allah ya tsara ta jikin ??arki zaki sami jin da? i da hutu ??ar takinma wadda kika fi cin wuyarta todai kinga yadda Allah ke juya lamuransa ko?".
Share hawayenta tayi tare da cewa.......
"Hakane iya amman wallahi nidai shekarun baya da suka wuce naci wuya kinsan girman Allah wani zubinfa abincin namu baya isarmu ni zan sha ruwa na hakura na basu sukuma wa? annan su hakura subaiwa ?"!annan amman fa Bebi sabida jarabarta bafa zata bar ma kowa ba yadda arfa zata lamushe itama hakan takeyi wallahi iya saukinmu fa ? aya lokacin da muka soma yin dambun nan ashema acikinsa silar firarmu daga wannan matsatsin take".
Tafa? a tana murmushin jin sanyi acikin ranta.
"Hakane daman Allah ya tabbatar mana da alkairinsa amin amman daman ai bayan wuya se da? i insha Allahu shekara mai zuwa sekinje hajji a dalilin haihuwa".
Dariya suka kwashe da ita gabaki ? ayansu.
Nan da nan kuma hira ta kuma ? arkewa cike dajin da? i.

Shahid na fita ya hangi Aliyu harya kusan fita daga layin seda ya ha? a da? an gudu sannan ya cimmai, Agaban motar Aliyu ya tsaya batare daya shiga ba sannan ya kalli shahid wanda ke kokarin russuna mai.
"A,a abokina baseka rissunamin ba, zaka iya bina kasuwar sunga, muje mu dawo kona ha? aka da mai napep zaka iya dawowa gida da kanka?"
Shikam dariyama maganar ta basa ina ne baya zuwa amman seya kame sannan yace mai.
"Ina zuwa har gaba da nan mama tana aikana dan haka babu matsala, amman dan Allah ka kaini nagano Bebi kafin nan".
Dariyar gefen baki yay yana mamakin yadda yaran suke son junansu sannan ya dubeshi.
"Ai ba,a kusa nake ba kafa? i aiken naka zan gaya mata insha Allah, amman na sami lokaci duk zanzo na kaiku kuga gidan nata".
Dariya shahid yayi.
"Damafa ni zuwa zanyi naci ladan gaben idomie ? ina dataci min domin wallahi sena kwa? eta".
Kama baki Aliyu yayi cike da mamaki ah lallai dole waccan yarinyar tai shirme yanzu wannan yayanta ne ke fa? in wannan kuruciyar kiri-kiri.
"To ai yanzu bazaka iya dukanta ba kamanta yanxu tanada aure, In indomie ce zan biyaka katan nawa kakeso abokina?".
Dariya shahid yay batare dayace komai ba, Aliyu ya bude mai mota suka shiga yaja suka nufi hanyar kasuwar sunga wadda ake sayar da kayan masarufi acikinta.
*************
Tunda Aliyu ya fita Bebi data shiga ? aki tana masa dariya akan yace ze mata wanka bata kuma fitowa ba anan bacci ya kamata, daman kuma ga iskar gari wadda ake yawaita yinta kwanaki biyun nan sabida ?"!arshen damuna dayazo sanyi yana kawo kanshi.
Ba ita ta shiba seda taji bugun gidan yayi yawa.
Tashi tayi tana zare idanunta wa? anda sukayi jajur dasu, sannan ta mi?"!e miyau fall bakinta seda taje ta zubda sannan ta wanke fuskarta, kana ta nufi wajan bugun bu? ewa tayi tare da ra? ewa,gefe tana kallon wata bakar mace wadda bazata gaza shekaru 30 ba marar jiki doguwa amman gani ? aya zaka mata kasan cewar ta ha? a jini da ??an mai duguri domin ga zanenta nan na kanuri ya fito a saman goshinta, ??ar gayuce ajin farko domin babu abinda jikinta keyi se faman zuba uban ?"!amshi mai kwanciya a zuciya, se su mufida a bayanta.
Hannunsu ? auke da ledoji masu zane wa? anda alamun kayan miyane a hannun nasu.
Da far'a take cewa.
"Au mufida se yanzu kuka shigo min kun barni gida ni ? aya?".
Tafa? i hakan kamar ta jima da sanin yaran.
Gaba tayi suka bita abaya seda suka shiga tsakar gida sannan suka gaisa a mutunce da wannan matar kana tace mata.
"Ai su aymana suntafi islamiya ne yanzu suka shigo, Nice mamarsu sunana Nafisa amman ana cemin umman mufida, ni ka? aice yaren hausa a gidannan ragowar dukkansu ?"!abilune ma'aikatan kamfanin mijinki hausawan suna ? ayan gidan nashi na bayan layin nan".
Washe baki Bebi tayi tare da cewa.
"Kai amman naji da? in kasan cewarmu anty nafisa Allah ya ha? a kammu amin".
Gaba tayi suka bita zuwa falon.
"Yawwa Anty Bebi ga wannan sa?"!on inji babansu yace ogane yace akawo kayan miyane amman bara na saka mufida ta gyara miki idan babu damuwa zan tafi dashi can naga da yawa senai miki dubara na dafa miki su yadda bazasu lalace ba".
Kallonsu tayi da murmushi.
"To anty nafisa nagode amman ku zauna mana naga kun tsaya kamar ba gida ba".
Dariya umman mufida tayi.
"Haba amarya magariba ta gabato naga ko gyaran gidan yamma ma bakiyi ba hala baccin gajiya kikene nasan ansha mota".
Hamma tayi kana ta fice waje tana ce musu tana zuwa.
Alwala tayo tazo ta tayar da sallar la'asar tana idarwa ta janyo ? ayan ledar abincin.
Babu yadda batai dasu ba akan suzo suci amman fafur suka?"!i sema fa? an da umman mufidan keyi na damme bata aiko an kar? a mata burabusko ba amman anjima zata aiko mata da abincin dare.
Godiya tai mata nan da nan taji ta aminta da umman mufida mace mai tsafta da gayu jitai ta ? auketa kamar mama sabida yadda taga tana mata kamar ??ar uwarta ta jini( Allah ka ha? amu da mutane nagari masu halin girma masu sonmu domin Allah Allahumma Amin ) Harta gama cin abinci umman mufida tana zaune ba dai tai wata magana ba amman tana nazarin yarinyar wadda tashi ? aya taji Bebin ta shiga ranta jinta take kamar ??ar uwarta ta jini, nan da nan taji aranta ta samu ?"!anwa a kano tunda dai ita,ba ??ar garin bace kuma bata da kowa anan ? in, Tunanin yanayin Bebin ne ya? an bata mamaki taga yarinyar ?"!aramace sannan kuma daga gani bata san komai na game da aure ba se tsabar wauta da zumu? i kuma idan bazata mance ba kwanakin baya taji baban mufida yana ce mata oga yay aure ya auri cousins ? insa ba dai ta da masaniyar komai bayan wannan dan haka tasha alwashin koyar da Bebi wasu abubuwan kafin Allah ya rabasu domin tasan zaman nasu baze da? e agidan ba kamar yadda mijinta ya gaya mata, ta ? auki alwashin bawa bebi training na musamman akan rayuwar aure da tsafta da gyaran jiki kai harma da girki domin ? a na kowane itama bata san mai mufidatan zata zama gaba ba.
Kallonta umman mufidan tayi cike da kulawa.
"Anty bebi yaushe angon naki ze dawo?"
?ata fuska tayi.
"Haba anty nafisa dan Allah kidaina cemin anty nifa wallahi ??arkice kicemin Bebina kawai"
Tafa? a tana rufe idanunta.
"To naji Bebi" umman mufida ta fa? i tana dariya.
"Yace ko anjima ko yaushe ma oho mishi".
Tafa? a tana tura bakinta gaba wanda ya ?"!ara fiddo mata da tsantsar kuruciyarta.
"A,a Bebi, mufida kutashi anan kuje gida ku gyaramin kayan miyar nan akai marka? e".
Tafa? a tana mai basu umarni, wanda ba musu suka mi?"!e suka fita daga ? akin.
Kamo hannun Bebi tayi ta ri?"!e da kyau tana fuskantar ta.
"Haba Bebi mijin kine fa ta yaya zakice bakisan ranar dawowarshi ba, bakida wayane?".
Tura bakinta tayi.
"Eh bani da ita"
"Shekarunki nawa Bebi?"
"Sha bakwai"
Ta bata amsa.
"Masha Allah Bebi nasan kinyi karatun addinin ko? kinsan ha?"!?"!in mace akan mijinta kamar yadda namijin shima keda hakki akan mace wanda ya ha? a da, kulawa kyautatawa bin umarninshi sauke ha?"!?"!in aure da sauransu, domin shi aure bautar Allah ne wanda se mun ha? a da hakuri a yayin zamanshi.................yanxu kin shiga sahun manya komai na hakkin aure ya wajabtu akanki tsafta kulawa kyautatawa da sauransu".................Sosai ta zauna ta fayyace mata komai na dangane da aure ta jaddada mata tsafta tafi sau uku tare da gyaran jiki dana muhalli, gami da iya girki.
Nan da nan jikin Bebi yayi sanyi har tanajin karayar zuciya.
"Ko kina son ya ?"!aro miki amarya wadda zata na basa kulawa?"
Amamakinta setaga Bebi ta girgiza kai ma'ana bata so har tana ha? e ranta.
"To ki rage son jiki ki dage wajan kyautata masa kinji ko?"
?`aga kanta tayi sama alamun yarda da maganar umman mufidan.
"Yanxu tashi muje kicin ki duba aga mai za,a dafa masa".
Anan wajan dariya tayi kana tace mata.
"Kai anty nifa ba wani iya girki nayi ba amman dai na iya taliya"
Dariya anty nafisan tayi atare suka jera suka fita tsakar gidan da taimakon anty nafisa aka ha? a gas ? in wanda daman an riga an zuba gas ? in acikinsa.
Kunna mata tayi ta taimaka mata da ? an blanding ? in kayan miya, batai gigin ta? a mata girkin ba amman ta tsaya akanta tana nuna mata yadda zatai harta ha? a jallof ? in taliya wadda aka baza mata kayan ?"!amshi tare da na ? an? ano ga uban kifi, Bebi tana zuba taliyar cikin fulas tana ha? iyar miyaun ?"!wa? ayi harta gama, anan umman mufidan ta kuma ce mata tazo su ha? a mai lemon abarba tofa mai hali baya fasa halinsa seta tura baki gaba ta soma dira ?"!afa kamar a gaban mama.
( *Wayyo Hannuna wallahi kamar ya cire dan Allah karku fitarmin da page ? innan bani da lafiya haka nake daurewa domin na kyautata muku dan Allah kuji tausayin marainiyar Allah* )
"Nifa wallahi anty nafisa na gaji duk uban wannan kifin shi ka? ai aka jibgawa komai shi komai shi nifa bazan ha? a mai wani lemo ba yaci haka".
Dariya anty nafisa tayi tana mata kallon ?"!uruciya.
"To ina zuwa fitar da wannan kular anan sena gyara miki kicin ? in, kaita can falonki naga shi base an share ba".
?`auka tayi fuska fall murna ta fice harda gudunta takai ta aje, cikin mintuna ka? an maman mufida ta gyara kicin ? in.
Kana tai saurin komawa gidanta ta ? aukowa Bebin turarukansu na can ?"!asar maiduguri masu sirrika na musamman.
A falon ta tarar da ita batada alamun ko motsi.
"Ah bebi tashi maza ki shiga wanka ga wannan turaren ki zuba a rikita oganmu sabida oga ya gama mana komai Allah ya gani komai zamu mai baxamu biyashi ba".
Da taimakon maman mufidan ta shiga wanka tana fitowa ta kuma bata wata humra ??ar ?"!arama tace mata ta shafa a ko'ina na jikinta, bayan ta shafa tace mata taje ? aki ta shirya.
Wasu shegun ?"!o? a? ? un kayanta na gida ta saka wanda seda umman mufida tai mata da gaske sannan ta koma ta ? auko jakar kayan ta dire mata tana tura baki gaba.
Da kanta ta za? a mata wasu shegun riga da wando jajaye wa? anda jikinsu yake na karen miski.
Dama kayan a gumama ta ta? a siyosu lokacin an kwance a bayan layinsu to mama seta hanata sasu sabida yadda suka kame mata jikinta, shine ta ? oye kayanta cikin ?"!asan jakarta se yanzu da umman mufida ta ? auko matasu.
"Ungo wa? annan ke waya gaya miki ana saka manyan kaya da daddare maza amsa kiyi ki shirya na gudu kar oga yazo ya ganni".
Dariya tayi tare da amsa ha? i da jakar tayi cikin ? akinta.
Sabida tsabar yadda kayan suka amsheta basu bata damar saka bra ba domin bata da muhalli a wajan sabida yadda kayan sukai mugun matseta wandon kwa da ?"!yar ya shigeta sabida yadda hips ? inta suka wani baje acikinsa daga baya kuma mazaunanta sukai wani irin tasawa daga saman rigar kwa baki ? aya na shanunta sunyi wani irin ? ullutsowa kamar mai juna biyu.
Kallon kanta take sosai da hasken windon ? akin seda ta sami mayafi ta yafa sannan ta iya fita.
"Wow ??ata amman fa kinyi kyau masha Allah yau akwai drama keda oga ungo wannan shafa a kunnen ki da tsakiyar kirjinki, da kowani sa?"!o na jikinki"
?`akin ta koma ta shafa azababban turaren wanda ya cika ? akin gaba ? aya.
"Yau ??ata bara na koma gida tunda komai ya kammala idan yaso gobe zan shigo na kuma gwada miki wasu abubuwan dan Allah kar aiwa oga musu"
?`aga kai tai tare dayi mata sallama ita dai ta bitane amman bata gane ko musun mai take nufi bama.
Umman mufida na fita itama ta koma ? aki ta? an karka? e katifar ta gyaro ? akin sannan ta sako hijabi tare da fita ta ? auro alwala ta dawo ta xauna tana karanta azkar.
Amman tsorone fall ranta ga babu nepa ga kuma duhun magariba yasoma ?"!aratowa.
Ra? ewa tayi a saman sopa tana addu'a tare da neman tsarin Allah akan dukkan sharri gaba ? aya mugun tsoro ya gama.cikata ga babu fitila gidan ga su mufida shuru.............

Basu sukaje kasuwar ba se wajan gaf da magariba sanin zezo yasa mai shagon da

40 / 51